Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Maimuna tai murmushi kawai, dan tasan badai azkarba, da azkarne ai dabaizo tayata aikiba, a filikam sai tace,  A'a na hutashsheka .
 Nikuma ban hutar da kainaba madam .
Babu yanda ta iya dole ta barsa sukayi aikin tare, bayan sun kammala yakoma Wakinsa.
Wayam ya tarar babu kowa jiddah ta gudu, amma an gyara Wakin tsaf yanata amshi.
Wanka yayi yashirya cikin ananun kaya, sosai yay yau tamkar ba shiba.

Jiddah data gudo tuni koda tadawo sashen natama ba kwanciyar tayiba, gyara Wakinta zuwa falo taWan kumayi, ta Waura ruwa ta dafa takuma gasa jikinta sosai sannan tai wanka, tagama shirinta tsaf tana oarin kunna wayarta Aliyu ya shigo.
Kallo Waya tamasa ta Wauke kanta tana amsa masa sallamar, sai dai yamata yau sosai, yaune ranar farko data taSa ganinsa da ananun kaya, ashe dama yana sakawa....?
Har ya iso gabanta bata saniba, saida ya rio hannuntane tadawo hayyacinta.  Malama jiddah tunanin mi akeyine haka? Ko nawa? .
Murmushi tamasa kawai.
Shima saiya murmusa yana faWin  Kinyi yau sosai tawan, irin wannan gayu haka mai hana ango fita? .
Sosai ta dara yanzukam tana rufe baki, shima dariyar yakeyi zuciyarsa namasa daWi da sakin jikinta da takeyi dashi sosai yanzun.

Saida ta saka gyale sanan suka nufi sashen Maimunatu, yauma dai kosau Waya Jiddah bata yarda sun haWa ido da maimuna ba, sanan bata saka baki yau a hirarsu sosai kamar sauran ranakun, shi Aliyu yasan kunya da sauyin da jikinta ya matane ya kawo hakan, itakuma Maimuna sai takejin tsoro a ranta kar jiddah ta fara sauyawa saboda daWin miji data fara ji.


('('('('('('('('('('('

Da safe koda su Kalifa suka wuce makaranta sai hajia hindu tai shirin zuwa gidan Umma da nufin mata barka da tashin bai wai, amma kuma abinda ke a ranta shine son ganin idon Abba.

Ta iso Umma ce kaWai a gidan, Walida da Zarah duk sun wuce makaranta, zarah wata islamiyya ta shiga anan anguwarsu ta matan aure, ana zuwa tara a taso sha Waya, gani tagama ssce exam Winta da zaman banza sai Umma tace tashiga islamiyyar kafin ALLAH ya kawo mafita, idan auren ne kokuma saSanin hakan.
Umma na jan ruwa a rijiya Hajia hindu tayi sallama ta shigo.
agowa Umma tayi tana amsa mata sallamar da mata sannu da zuwa, sai dai asan ranta tayi mamakin ganinta, dan ranar tariyar jiddah ma sai yamma liis tazo gidan, kuma bata daWeba ta tafi.
Amma sai Umma ta tareta da yayyawar fuska, bayan tace mata tashiga falo itakuma ta Wiba ruwa ta bita.
Kafin Umma ta shigo hajia Hindu tai saurin lea bedroom Winta wai ko Abba yana ciki, wayam ta gani, hakanne ya sakata saurin komawa ta zauna saboda jin motsin tahowar Umma.
Ruwan Umma ta ajiye mata sanan ta zauna suka gaisa suna tambayar juna yara. Kafin cikin kissa hajia hindu tace,  Ai zuwa nai dama Zarah ta rakani nagano gidan ata Jiddah .
Umma tace,  ALLAH sarki, gashi kuma kunyi saSani tanama islamiyya .
 Kai amma banso hakanba wlhy, shiyyasa naita roon Abbansu ya jirani mufito tare tunda yace nan zaizo .
Murmushi Umma tayi batace komaiba, hakanne yasakasu yin Wan shiru na wasu mintuna......
Sallamar Uncle yahya ne yasaka Umma miewa tafito tana amsawa, yanda ta gansa kamar a rikicene ya sata tambayar  lafiya kuwa Uncle Winsu? .
 Wlhu Maman Nafisa babu lafiyarnan, dan yaya aka kama tun jiya, sai da safenan naje kasuwa nakeji, naje station Win da aka kaisan kuma suni bani belinsa, yanzu dai haka zancen danake mikima sunce kotu za'a shiga gobe idan ALLAH ya kaimu .
Cikin dafe irji Umma tace,  Akanmi ni Yagana? .
Cikin tsantsar damuwa Uncle yahya yace,  maganar kuWin Alhaji Garbane .
Hajia hindu tafito itama a rikice tana sallallami, mamaki sosai Uncle yahya yayi da ganinta, amma dayake a ruWe yake sai baibi takantaba suka shiga maganar mafita kawai.............
'<


*_Masoya ina mio Wunbin gaisuwa a gareku tareda fatan alkairi, alkairin ALLAH ya kai a gareku aduk inda kuke, Comments naku na sakani nishaWi warai da gaske, shikuma ke aramin warin gwiwar muku typing koban niyyaba, ina godiya da addu'oinku gareni ga mahaifina=>p>p>p=><=M

_ZAFAFA BIYAR MASU ZUWA A 2020 INSHA ALLAH._

*AURIN OYE!* (Safiyya Huguma
*SAUYIN ADDARA!* (Hafsat rano)
*KAI MIN HALACCI!* (miss xoxo)
*BURI AYA!* (Mamu gee)
*WUTSIYAR RAUMI..!* (Bilyn Abdull)

=G
*ga mai buqatar littafan zafafa biyar dukansu ko wasu daga ciki sai ya biya 500 ga dukka litattafan,ko 200 ga littafi daya,ko 300 ga littafi biyu,ko 350 ga liitafi uku,ko 450 ga littafi hudu*

*za'a tura kudin ta wannan accnt number din*

Hafsat kabir umar
0225878823
GT bank

Saika tura shaidar biya ga wannan number

08030811300

Ga masu turo da katin waya kuma zaku tura katin MTN ta wannan number din

07067124863

Da zarar kin biya kai tsaye zaki tsinci kanki cikin gidan da zaki samu littafin da kika biya.


*Karki bari ayi babu ke*><><><



*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*=O<=-

[12/28/2019, 12:33 PM] =؞Noorunnisa=؞: *_Typing=_*



*_=ءHASKE WRITER'S ASSO...._*



*_=اMUTUM DA DUNIYARSA....!!=ا_*
_(ya dace ya gyara kansa)_



*_Bilyn Abdull ce><_*

*_[55'56]_*


..............Belin Abba dai ya gagara gasu Uncle yahya gaba Waya, dagashi har Umma kallo Waya zakai musu ka fahimci suna tare da damuwa, hakama su Zarah harda kukansu, sai Ummace taita lallashinsu.
angaren Hajia Hindu ma tashiga damuwa, hakama yaran data sanar musu duk sai suka shiga rashin walwala, itama saita kwantar da kai suka haWu dasu Uncle yahya akai cuku-cukun lauya aranar.

*WASHE GARI*

Washe gari arfe shabiyu aka shiga shari'ar su Abba, tun a bayanin arar jikinsu Uncle yahya yay sanyi, anama Abba tambaya, amma sai yai amsa laifinsa, saida aka kai ruwa rana shida Lauyan Alhaji Garba, saida shedun dake tsakani lokacin da aka amshi kuWin suka bayyana kafin Abba ya nutsu. ya amsa karSa kuWin Alhaji garba da yayi, amma yay bayanin yanda sukayi dashi daya bashi auren Jiddah, daga baya kuma saiyace ya janye.
Sosai ran Alali ya Saci jin sunyi amfani da yarinya cikim harallarsu, take anan ya yanke hukunci dan 
Shari'ar bata buatar zama na gaba kuma
 Bisa ga sauraren wannan shari'a da mukayi, dakuma amsa laifin da wanda ake ara yayi, tareda shaidu warara, wananan kotu ta yanke hukuncin dolene Alhaji Zakari yaro ya biya Alhaji garba kuWinsa naira miliyan ashirin da biyar kamar yanda suka tsara lokacin auren arsa, sanan miliyan Ashirin da biyar dayace ya barmasa dolene yacika alawari ya bar masa Win, tunda anyi auren, kuma yarinyar harma ta tare a gidansa, wani abune daban ya rabasu bayan auren, shikuma Alhaji zakari yaro bazaici miliyan ashirin da biyar Winnan shi kaWai ba, zai Wauke miliyan goma ne a ciki, sauran miliyan sha biyar kacokan zai Waukesu yabama arsa da yay auren jari da ita. anmasa sassauci yafara biyan Alhaji garba uWinsa kafin arsa, yanzunan za'aje da dillalai gidansa da inda yake sana'a a iyasta da kuWin da ake binsa, idan sunkai abashi canjinsa, idan basukaiba yanema ya cika nanda sati Waya kacal. Kotu . Alali ya buga guduma an tashi kenan.
Sosai hankalin Abba yagama tashi, banda zufa babu abinda yakeyi, kotu kam tuni ta Wauki ananun maganganu, kowa yana tofa albarkacin bakinsa akan wannan lamari
Ita Umma ma tarasa abin cewa, jinwai Jiddah taci miliyan goma sha biyar. Shi kansa Uncle yahya abin yay masa wani gingiringin, su zarah kam sunrasa mizasuyi, bain cikin halin da abbansu yake ciki, ko farin cikin kuWin da ar uwarsu ta samu. Hajia hindu kam ai tana cikin ruWani, a ganinta wannan shari'ar batayiba, ita kuma aanta shikenan su tashi a tutar babu, kai ina da sake alur'an.

Umma da yara gida suka nufa gwiwa a sake, Uncle yahya kuwa yabi jami'an tsaro dake tare da abba.
Kasuwa aka fara zuwa babban shagonsa dake danare da kayan kicin, nan take mahukunta suka fara iyasta abinda ke cikin shagon da shagon kansa, dan tuni yazama mallakinsa dama.
Har magriba suna cikin kasuwa ana cakusawa, daga arshe akaima shago da kayan ciki kuWi naira milyan ashirin da biyu, sai cinikin ciki dubu Wari tara da wasu canji a sama, amma basu cika miliyan Wayaba, hakanne yasa akabarsu a miliyan 23 kawai.
Sallah kawai sukayi aka nufo gidansa, dama tuni su ashir sun kawo dillalalai ana zuwa maganar kuWi kawai akayi, ansaya naira miliyan bakwai shima gidan, kuWi sun kama miliyan talatin kenan, saura miliyan goma ake nema kenan harda na Jiddah.
Hindu dai kuka take rurus yaranta na tayata, wanan wace iriyar masiface, shikansa Abban kukan zuci yake, shikenan yau tashi tagama arewa, ar kwanciyar hankalinsama Wayace sune kuWin da akace yabama jiddah, yasan insha ALLAHU hannunsa zasu dawo, dan karSewa zaiyi koda karfin tuwone.
Komawa akai da abba station, Uncle yahya yawuce gida jikinsa a sanyaye.
Sunbar Hajia Hindu na neman yin aramin hauka, dan taci alwashin sam bazata amince da wanan tsarinba. A daren ta kira aninta tantirin Wan isaka yana zaune a legas tace yataho kano gobe-gobe.
Baaen magana yafara sakar mata dan basa shiri sosai dama, ta dakatar dashi tanai masa bayani dalla-dalla, jin zancen kuWine saiya kwantar da hankalinsa, atake yay mata alawarin baro legas shida yaransa da adaren ranar.
Wannan shine yaWan saka mata kwanciyar hankali, dan tasan bazasu tashi a tutar babuba dai kenan suma.


('('('('('('('('('('('

Jiddah duk batasan hidimar da akeba, dan Umma ta hana kowa ya sanar mata, amma su Aunty Nafisa dasu Aunty Sauda duk an sanar musu da halin da ake ciki, dukda abinda yay musu kasancewarsa mahaifinsu hakan bai hanasu shiga tashin hankaliba da tsananin damuwa.

z B ,Uh8` a c d ~





p q s t gd8 

H
I




YZ[\2345$%&'agd8>@8:<>.02FHJgd80246dfhp+dMg`v"}#&V'V''())+++,,,>,@,.25u79m:<>AAAAAAAAAAAA.BBBBBBBBB(CxCzC|C~CCCCDDDEEEFFG0G0G\G~GGGGHHH%H&H'HIaJM1QQ0RSTUUnWXYGZZZ[u]u]^:`aaajbcdeggghhhDhFhHh8j\jjJklklll@mmmmm4nnop ppqRqq]rrr4sstWttttu2v3v4v=v>vvv4w4wwxHyyyyzz8{J|}}G~Ёҁԁց؁ځ&҂ԂԂւ؂ prtvȃʃ̃
iU[݈ji܏1GSBšÚ 
.024LNZΨ]* ]٬1ͭ{ݯWѲdXmn jllnp "$&(*,x&(*,,t`bl&;\+[p6O)id'@dt78:<>VXXZaW"C0a*Dw52q--.>qjkd826JQ Q      u
y
c:<FH@z!M*,,/Zu#  e!""##"$$$$ %%&&&&&'
(
)9)b)*t**$+b+!....///00*1+1113B4C4555H:J:
<y<<>Z?@@@@@@@@@@@ZA\A^A`AAAAAAA>B@BBBDBBBBBBFDEE4FFFFGBGGJJ*KQKzKKKKMMMMMMM'QQQrRR`SSShTUUUUUVVVAXY]YYYZ6ZZZ([[
\\\\^]]]6^__5`6`EaaaaXbefhhiZiiijrjl.m_mmmmnno]pp2qq7r,ssstttt"u$u&uruuuuuuv v"v$vlvvvvvwwVwXwbwNx_yyy z{|{~N~~89`ʄ˄-./ޅ߅yzcĈň#$DEF= 7ߍ0ʓ;~ה
8be,*]Лzwx :;5}֤#eYR˱HGzڴOOm϶0P)%&ۺļƼȼʼjtvxz|~~ν468:z|~Ⱦpr.0::,b-eyi"ONPRju:D`}HH'F
 *+h[G_9np^`bdBDFHYe ~
R D Z9
 ab! `!^"""e#/$8$$<&>&((()S+,/..I///0K1i3{4u6U7
8
8 88N9*;h===>?????RAAHBCpCD
D DFDHDEEE0G2G4G4G6G8GGGGGG2H4H6H8HHHHHH(I*I,IjIlIvI`JJ KK[LLMMMMNN N8N:NOPPLQQ\RRRSSS;TuTTUVUWUUUUUVVVgX5YYYYYZZ0[ \\ ]Y]>^^_r_`'bccddReSeTeLfNfNfPfgQhhHikii jqjjjkkknnoopPrRrTrjrlrnrs-tttt u:uuv:wQwwWzz{|e}}}}ʀˀ<.x$A}ulI\^`bPRTVXZ\
JLNP@Bw8@nn15Q|XY ""$&(@B-./0Ȩө"TUVlnprخخBtWz|o޷D0<4rVGO;<4VCPd0
b\HHJTW o H&b] % EE<)**~J*+,34LNY08T<aaw 


B D F          B D F H      &
(
(
*
,
~




lW)L!  f"$$$$$&9'(B**,8/s/t/u/ 00e24F6c78999 ::2;4;w<==#=O>_?m@@ABB*CZCCCCDD4E`EPFRFTFVFnFpFG{HIJJJJJKzL{L
MjMOPRNSUUVVVWWWWWYYYYYYYYYYdZfZhZjZZZZZZH[J[L[N[[[[[[]]c^^cdewee2f g gIggTh(i*i,iDiFiVj kk0l4mm7nn/ooopiqrnsss,tttuuuvfvvOwwFxx|||||}
} }}&}(}b~~_k׀0

't ΋H"̎Ύ^J͒ "^`b,.0246.024|̖ΖЖҖ$&(ffhrXGޙ7ۚt{fNٞ-RpQ{ݠh{bإqa7;+qӫ789QR/îO qqDt6x~ks̿~`0@BZ\^8g
h/Uy@FHJLNPHJLN>@~$>wvZ\^`xze[[_%HIJXY>
mEiju{|LMnJ *,,  
 $ & &  [
,d]~-tvxz|~0246vxzz|lnlJ  /!s!?""""###R$S$$u%%8&&&'' (x))A*s+,_-/
111#2x2222I3j3j3445*778899<<=>?W???L@@@nAA~BBBBAFG~GGGHdHEIIII@KBKDK\K^K`KGLLsMM~NORPTPVPXPnRpRRRRRRRRRRSfShSjSlSSSSSSJTLTNTPTTTTTT?VWXXYYYYY Y.ZZ*[!\k\\K]] ^F^^_7`k`aaab bcd0eeeeef
f
fg7h:hiAjkllll9nnoyopq+rrAsstuuuu,w.w8w:w:wwvxnyy0zVzz{{%||||K}}}}~C@02468:<<vڅ܅ޅ "$&n†ĆVXZU؉:݊77֍2EFv̑֓@ LL}ʟ|o]9ߤ*ѧbѨuv8P@K"# "$82&,})kBnoOP
 /vX t7r~f"N>DBC@ XBabc|/>K=% &  
Y

A    


H$Dh j,~ "$&(t "$l  T V ` ` 6![""U###$$$g%%&c&A'))))I***,-///////88j9k9l9*;,;.;F;H;.<<'==f>>?@AAaB?C
DDDDE2FrFtFtFvFFFDHUJWJJK
LLMN:OOOOOPP&Q.RxSSSSSSTUUUUU
V VWXaX-YqYZ [(\\E]]^^$__$`Pahiqk$l(m0n2n2n4n6n8nnnn6p8p:pp@pBpDpppppp>q@qBqDqqqqqq4r4r6rtrvrrsuMvIwPwQwxxylz2{{{|9|q||}}}~%MSS>l_}RV.0>@NpʉωrfX*\MΔo٘xę)qFzՠPġġQ:^X_Ө{ <H)ηзҷ1*,>@<> ""$FHJL*,.0Z]~C NOPe./4
 nov,.NpII`OTGZ:KEF t`  >

+  5
npr2468:<>@8:<>.0npzD44O2  !c""P##}$C%&|(7))**>++b,,,f- ///G0 2034.555N6:7788;:_::^;;;i<&=== >>B?n?
@C@@@@ABD;EE7FF~GGHH(II.JJ)LL>MM@NN0OoOPQQQQQQRR-SFSeSqSSST=TTTUuUzUUVVWWoXYZZ[[[\\\\^^_````````````^a`abadaaaaaaBbDbFbFbHbbbbbb
efggZhh@iiij+kdkkllmmno}o$p&p(p(p:pp@pXpfprRrrusu8v:vwwwxxxxx8{{{{||~XXyǀ؂ab?E=Cs܏,.DP"#.>Νb/Y+tգǤL eܫ46ԭU
9Yyrrշ*+,T¼ļƿȿʿ̿οпҿԿֿؿؿ$nprt:f EQf%m,?Fd4+,-HHJLdfc[adfhj(*,.02~*,.0x "`blcV$2~  
  o  e
f
g
@BNPY>?\/&RfN^#$$$$ $8$:$%&x'-(())*++, ,",:,<,>,--./6080:0T0V02`3$424J4L4789^;`;`;b;;;;;;;;;<Z=+>e>>?BfCuECFGHJL~M,NNNOOOOOOQPP;Q@ϔgT=љJК›ě||ϧRT%٬pX®ڮ/tvxz²IJƲȲʲ̲βȳʳ̳γfhjl
wr&ϼbb0hxyzǿQo p3\epp%h C1#[
68^Tr$&(**,.024,.02z"$bdnS
T4NA 
@
|


& ^  $ N   

17868:RTHQID0(*,DF@B& .    !9!!"z""##$V$%%%%~&&'('*','D'F'()g*+",$,&,&,>,@,p/0b041112833&4(4244456M77%88>:@:B:GGGGGGGGGGGG g gtgughh%i&iRiSiijjjkIlJlKllmmpmmNnnnno6o6ooooPqQqr@rqs.tMtDu%vvww-xRx{{{{{{}~~+,DZJ>68І/Z\^^`>@BD֏؏nՔv{evT4n fƧȧʧثګl<tҲIQ2\۶j#"eTTICO9T[
?@LM
TVXZ RTVXXHJ .ph2$bz*XXhn :6j@HJ"FZ. " j   d     F P
R
T
l
n
.   t   :  @ @ $    \ |! # :$ & >' ) ) ") j) l) ) ) * + , . :0 B0 1 1 |2 83 :3 v3 v3 x3 z3 3 3 3 3 6 6 7 *9 ,9 .9 l9 n9 p9 9 9 .< h= ? ? A B C D D D &E (E (E E E E F @F pF F F F F 9H :H gH hH zH H H H H H H H I I I I {I |I }I }I JJ LJ NJ PJ J K K K
K JK LK NK PK K K K K K @L BL L L L N O .P P
S T T W X Y 4Z Z b[ [ ^\ B] 4^ ^ ` ` 4a :b b c d &e e |f g ^g `j j k m o tp tp p q Dr s L L N P R B D  " P   H > . . v  f : < > V X l z zE H JJ PK pM N P Q R S T &U W X 0Z Z n[ [  Washe gari aka ida tattare kuWin dake bank accaunt Win Abba da wani gidansa dake karkasara ana haya, kuWi sukakai miliyan talatin da shifa da yar, baida wata sauran kaddara sai gidan dasu Umma suke ciki, shima sai akayi cinikinsa miliyan uku da rabi, yamayi darajane saboda a cikin tsohuwar anguwa yake wadda gidaje keda daraja komai lalacewarsu, dukda ma dai gidan fes yake, ballema anmasa fenti lokacin bikin Jiddah da alhaji garba.
Dabarar da Uncle yahya yayi itace roar alali a saka gidan dasu Umma suke ciki a lissafin kuWin jiddah, hakanne yasa aka Weba kuWin Alhaji garba miliyan ashirin da biyar aka dana hannun su ashir, sauran miliyan sha shida da takardun gidan dasu Umma ke a ciki aka damama Uncle hayha, saura dubu Wari biyar Abba zai cikama jiddah, anbashi sati Waya yakawo cikon kuWin Jiddah rabin miliyan.
A ranar aka sako Abba da yamma liis suka taho da Uncle yahya daya Wakkoshi da nufin ajiyeshi gida, shikuma yakoma yakai uWin Jiddah banki, dan canne kawai zasu tsira sai ura ta lafa kuma asan abinyi da su.
Zuciyar Uncle yahya a tsarkake take, dan haka yayma abba rakiya har cikin gidansa da aka sayar wanda hajia hindu take ciki.
Abin mamaki saiga hajia hindu taimusu tarba mai nuna alamun damuwa da halin da Abba yake ciki, harda rungumeshi a gaban yara babu ko kunya. Da wanan damar Abba yasamu damar gwargwaWa mata wata magana. Kanta ta jinjina masa sanan ta sakesa tana kallon Uncle yahya.
 Dama dawowarku muke jira yahya, dan harma munfara haWa kayanmu, kwanaki biyu kawai suka bamu mubar gidanan, dan ALLAH kozaka taimaka mana da kimtsa kayan Wakin Abban kalifan .
Kallonta uncle yahya yayi, kamar zaice wani abu saikuma ya fasa yaWan kalli agogonsa, yamma tayi lis, ga kuWinnan da yakeson kaiwa banki  Hindu inaga mubar aikinan zuwa da safe, yanzukam dare yayi gaskiya .
 To shikenan hakanma babu damuwa, amma taimakamin ka dakkomin wani akwati dake sama a cire takardun gidan Jiddah karsu shiga ruguntsumi .
Uncle yahya bai kawo komai aransaba, ya maida kallinsa ga Abba dake zaune su Hussain sun zagayeshi,  Babu damuwa, wannene Wakin? .
Da hannu ta nuna masa, babu musu ya nufi Wakin kansa tsaye, saWaf-saWaf hajia jindu tabi bayansa, yana shiga taja ofar ta rufe.
Da sauri Uncle yahya yajuyo yana wala mata kira da roon ta buWesa, amma iri da muzu tai.
Dawowa tayi wajen Abba tana faWin  Nagama aikin da kasani Abban kalifa .
Da sauri Abba yaja hannunta sukabar gaban yaran,  Yauwa hindu, abinda yasa nace mu kullesa saboda mu samu mubar gidanan, dan ko sama da asa zata haWe bazan bama jiddah waWannan maudan kuWinba, maza duk abinda yadace ki haWa mu kama hanyar kamaru, dagacan zamuyi sudan, munbar Nageria kenan har abada .
 Wari bisa Wari na gamsu da jawabinka, amma muyi haurin asubanci, dan yanzu dare yafara, tafiya da waWannan makudan kuWin haWarine Abban kalifa .
Shiru Abba yay yana nazarin maganarta, zuwa can yace,  To babu damuwa, yanzu dai ki haWa mana dukkan abinda yadace, a yanzu mu lodasu a mota, ko yara karki sanar musu komai .
 Hakan yayi amma kuma matsala Waya, idan Yahya yakira mana an sandafa? .
 Kwantar da hankalinki, saida na tabbatar yabar wayarsa a mota sanan .
DaWi ya kama hajia hindu ta rungume abba cikeda Woki.

Duk bugun ofar da Uncle yahya keyi basu buWeshiba, harma yagaji ya bari, hankalinsa yayi matuar tashi dajin bayanin da Abba yazo yamasa a bakin ofa.
Idanunsa na zirar da hawaye yace,  Yaya karka aikata haka, Jiddah fa Wiyarkace data fito daga jinin jikinka, miyasa zaka aminta da cigaba da zalintarsu suda mahaifiyarsu, kana ganin adalcine gudun da zakayi ka barmu saboda dukiya? Baka tsoron ita wadda zaka gudun da ita taci amanarka?, wlhy nasan jiddah zata iya barmaka kuWinnan, amma sh........
Cikin daka tsawa Abba yace,  Ya isheka haka munafiki, babu abinda ya isa dakatar dani wlhy .
 shikenan naji yaya, Amma makomar auren maman Nafisa fa? .
 Aurenmu na nan munafiki babu mai rabashi, bazan taSa yadda bakin inna ya biniba, tunda tace idan na saketa ALLAH ya isa ko bayan ranta to bazan saketanba balle kaje ka aureta, dan nasan burinka kenan a kulum, saidai ta mutu da aurena wlhy .
 Yaya karkayi haka dan ALLAH, wanan zaluncine wlhy, ka tausayama baiwar ALLAH nan koda a wanan gaSarne .
Tsaki Abba yay yabar masa bakin ofar.

Sosai hankalin Uncle Yahya yakuma tashi, haka yahaura ya zauna yana ulla abinda zai fisheshi, gashi wayarsa na a mota ya bari.

Cikin dare saiga Sarayi sunyi dirar mikiya a gidan Abba, tun Uncle yahya najin hayaniya sama-sama harya fara jiyo magiyar da Abba kema Sarayi da roonsu.
Zuwa can kuma yajiyo suna dukan Abba yana kukan ihu, sai ihun hajia himdu da yara dayake jiyowa suma, gabannin asubahi saiyaji tsitt alamun an fashin sun tafi, sai koke-koken yaran da hajia hindu.

Hindun yashiga walama kira yana buga ofar, kalifa yaje ya buWe Uncle yahya.
Uncle yahya na fitowa yaci karo da Abba a yashe tamkar gawa, kallo Waya zakai masa kasan amatuar jigace yake da duka.
Kansa kawai Uncle yahya yayi yana kuka, itama Hajia Hindu da alama an daketa a afa, dan zaune kawai take gaban Abba tana hawaye.
Ganin Abba ko motsi bayayi yasaka Uncle yahya barinsa yatashi ya fita neman motar kaisu asibiti....

&&&&&&&

Taimakon gaggawa aka shiga bama Abba, da ita kanta hajia hindu da aka jima ciwo a afar haggu.
Hankalin Uncle yahya bai kwantaba saida akace masa Abba ya farfaWo, amma anmasa Allurar barci. Itama hajia Hindu barci takeyi.
A lokacinne yasamu nutsuwar Waukar su Hassan yakai gidan Umma.
Duk da Uncle yahya bai sanar musu tushen matsalarba, Hankalinta yatashi daga ita harsu Zarah dajin abinda ya faru, kuka sukeyi sosai abin tausayi.
Umma da Uncle yahya ne kawai suka koma asibitin, akabar su kalifa anan gida taredasu Walida.
Batun tashin hankalidai ba'a maganarsa ga wanan family yau, dolene kagansu su baka matuar tausayi, an adamawa ma duk an sanar dasu, hakama Aunty Zulai dake huntuwa.
Aunty Nafisace ma hartazo asibitin, Jiddah ce kawai Uncle yahya yai sanar mata.
A ranar a asibitin Uncle yahya da Umma suka kwana wajensu Abba.
Su Kalifa kuwa acan wajensu zarah, sukaita zubama su Zarah rashin kunya akan bazasuci garau-garau da Walida ta dafa ba, wai sai dai aimusu miya, su Mom bata basu abinci da mai da yaji.
Daga Walida har Zarah watsar dasu sukayi suka cigaba da hidimarsu, idan yunwar ta rarakesu ai saci.
Ilai kuwa zuwa dare da sukaga babu mafita sai suka Wauka sukacin.


('('('('('('('('('('('

Washe gari su aunty Hannatu dawasu a cikin dangi suka iso, Abba dai ya farko, sai dai ko magana baya iyayi saboda kumbura da fuskarsa tayi dam, tsakaninsa da mutane sai dai ido, ga karaya har biyu a afarsa da ugunsa saboda duka sukai masa na fitar hankali.
Itama hajia hindu ta farko, kuma ita da saui sosai, dan nata gocewar ashine.
Duk wanda yaga Umma da Uncle yahya a wanan lokacin saisun baka tausayi, dan dukkan lokacinsu yanakan Jinyar Abba da hajia hindu ne, hakama hidimar asibitinsu sai da kuWinsa akeyi.
Zuwa dare su Aunty Sauda suka arasa gida dansu huta. Dukda ba abin daWi bane ya kawosu, kuma basu daWe da tafiyaba daga bikin Jiddah hakan bai hanasu Zarah murnar zuwansuba.
Su kalifa kam sai suka hau kumbure-kumburen baki wai basason wanan gidan hayaniya tayi yawa da auyawa.
Hakanne ya fusata Aunty Nafisa ta zubama kalifa mari har biyu warara, aiko ya zauna yana zaginta, Aunty Zulai tasa wayar caja ta zaneshi sosai, dama haushin yaran sukeji to>#
Wanan duka da akaima kalifa yasaka su Hassan nutsuwa waje Waya suka haWiye tasu rashin kunyar, shi dama Munner bashida matsala, kasancewarsa arami baikai sauran wayoba.
Zarah ce ta sanar musu Jiddah fa bata san halin da ake cikiba, Uncle yahya ya hana a sanar mata.
Numfashi Aunty Sauda ta sauke tana faWin,  Nidai a ganina yakamata ta sani, dan gaskiya Abba yanajin jiki, mubama Uncle shawarar ya sanarma koda mijintane koya kukace? .
 Wanan shawarar taki tayi aunty Saudah wlhy . Cewar aunty Nafisa dake bama yaron aunty hannatu akamu.
Sun yanke shawarar masa magana da safe idan sunje asibiti.


('('('('('('('('('('('

Yau Jiddah cikin Woki take Aliyu zai koma wajen Maimunatu. Dan kwanakinta goma sun cika harda kwana shidan da maimuna ta ara musu. Dukda ba takurata yakeba itadai sotake ya koma can.
Su kaWaima sukai hirar dare yau, danshi tunda safe yay tafiya shida malam dawasu malaman yin wa'azi jihar katsina.
Har sukai sallama Jiddah tatafi sashenta bai shigoba.
Saida tagama shirin barci tana oarin kwanciya taji bugun ofa da sassanyar muryarsa yana kiran sunanta.
Hijjab ta saka tazo ta buWe masa ofar falon.
TaWanyi mamakin ganinsa da jallabiya, kenanma harya dawo yay wanka, haka kawai saitaji wani iri a zuciyarta, ya dawo amma ba'a sanar mataba balle tafito masa sannu da zuw.......
Numfashi ta sauke saboda jinta a jikinsa, cikin kunnenta ya raWa mata  Yadai Jiddatulkhair? Ko bakiyi kewata baneba? .
 Humm nayi mana .
 Shine kikai zuwa tarbata? .
Shiru tai bata bashi amsaba, hakan yasakashi Wago kanta yana kallon fuskarta data canja alamar damuwa.
 Mike faruwa? Naga kamar ranki a Sace .
 Babu komai tai maganar tanason janye jikinta daga nasa.
Rikota yayi dayau, yajata zuwa saman kujera, saida ya zauna sanan ya Worata a cinyarsa.
 Mike faruwa? FaWamin kinji Habibty .
 Nifa nace babu komai .
 Uhm-uhm ban yardaba wlhy Jiddah, karkiga ban daWe da saninkiba kiyi tunanin ban fara fahimtar halayyarkiba, wani abun akai miki .
 Ba aimin komaibafa ni, Amma shine ka dawo bamsaniba har saida ka daWe, bayan tun Wazun muna dakon zaman jiran dawowarka tare da auntyn .
Murmushine ya wace masa babu shiri, wato duk yanda mace take baka rabata da kishi, wanan jinin jikinsune, rungumeta yay sosai yana faWin  To amin Afuwa amarsu, nayi tunanin kar in takurakine, dan kina baro sashen auntynki babu daWewa ina shigowa .
Yinurawa tai zata tashi yay saurin maidota a cinyarsan, zatayi magana ya Wora bakinsa kan nata.....=J

Ajiyar zuciya taita saki bayan ya saketa, uffan bata iya cemasaba har ya kawota Waki ya kwantar, saida yay mata addu'a ya

1 Comments On MUTUM DA DUNIYARSA
avatar
rukayya-yahuza

1 year ago

Reply

Kai book dinnan ya hadu iya haduwa

Please Login or Register in order to submit comment