Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suka samu fifikon daraja akan mata. Amma kuma wannan baya nuna cewa su matan asantattune kokuma basuda daraja. A'a akwaima matan da sunfi mazan daraja nesa ba kusaba kai akwai mace guda Waya wadda matsayintama yafi na mazanda suke rayuwa a duniya ayanzu dukkansu. Kukaranta issar Maryam mamar Annabi Isa (AS) sadda aka haifeta se mamarta take cewa ai namiji ba kamar mace ba, tanuna bataji daWiba dan ta haifi mace se nan take ALLAH yace shi yafita sanin abunda ta haifa, sekuwa gashi ya bayyana cewa wannan macen da ta haifa tafi duk mazajenda take tunani. Kaga kenan kasancewa mace ba aibu bane bakuma nakasu bane. Sannan Kaduba Nana Khadija uwar Muminai kuma kaduba Asiya matar Fir'auna kaduba irinsu Sayyidatuna Fatima ga irinsu Aisha dasu Ummu Shuraikh wadda saboda karfin walittakarta daga Aljanna kai tsaye aka miko mata ruwa tasha ta koshi, shin kanada wani namiji a yanzu wanda zakace yafi waWancan matan daraja? Dan haka babu shakka maza da yawa masu wanan aidar suna kan kuskure, amma su sani kasancewa mace ba aibu bane bakuma gajiyawa bane, illa iyaka aduba tsoron ALLAH kawai da takawa, sannan idan kaduba sharhinda malamai sukaiwa hadisinnan na ANNABI (s.a.w) dayace ayiwa mata wasiyya da kyautatawa dakuma hadisin wanda ya raini mata biyu zuwa sama zasu kasance masa garkuwa tsakaninsa da shiga wuta, to waWannan hadisan sun kore abunda mutanenmu suke faWa, kuma su tabbatar da cewa mata sunada daraja, kuma suna daga cikin waliyyan ALLAH, sannan kuma ba kaskanci bane kasancewar mace, sannan kuma idan mace taji tsoron ALLAH to zata iya fin maza daraja. Malamai irinsu Zahabi idan kaduba Siyaru A'alamin Nubala yakawo tarjamar manyan malaman hadisi mata kuma shima daga cikin malamanshi akwai mata sunfi hamsin, sannan acikin Mizanul I'itidal yana cewa ba,a samu wata mace ba wadda tayiwa ANNABI (s.a.w) arya, dan haka inkaga mace malamar hadisi to amintacciyace, ba'a tuhumarta da yiwa ANNABI arya. Kai malamai dayawa sun ambaci falalar mata a wajaje daban daban saboda haka zamantowa mace babbar darajace matukar akwai imani da taawa, kuma acikin magabata akwai waWanda har raba dare suke suna roon ALLAH akan yabasu aa mata yabasu ikon musu tarbiyyah, wani kuma zuwa yake cikin danginshi yaroi su bashi aansu mata domin ya rainesu, dan yasani cewa macece zaka raineta dandanan kasamu gidan aljanna, dan haka mata sunada falala sosai kuma duk mutuminda har yagama haihuwa be haifi maceba to yakamata ayi masa jaje. Amma koda ace mutum aduniya a mace guda Waya tal ya haifa to wannan aimasa barka matuar ya iya jure tarbiyyarta. Mata babu shakka a musulinci sunada daraja sosai inhar sukaji tsoron ALLAH, sannan kuma duk wani malaminda kasani ya shahara a duniya to inka bincika zaka samu cewa mata sunyi oari sosai a wajen tarbiyyarshi, hatta mamalan da suke karama juna sani daku anan idan da ace andaka ta iyayenmu mazane banda matan to da bamuzo kan wannan matsayinba. Kuje kuji tarihin Shafi'i mana ko Malik ko Abu Hanifa da Ahmad binu Hambal cikinsu wanene mace batai masa tasiba akan iliminsa? Imamul Bukhari albarkacin mace yazama abunda yazama a babin hadisi, hakaman Sibawaihi a fannin nahwu ya gagarane albarkan Mace. Ibnu Taimiya kuwa ai Taimiyar ma macece ba namijiba dan haka mata sunada tasiri sosai da amfani a rayuwa kuma duk wani wanda kaganshi a duniyarnan yana afafa da tunaho to arziin macece, dan haka mata suma mutanene kuma banda sadaki da ciyarwa babu abunda maza suka daramu dashi. Amma kuma saurin kai mutum aljanna da saurin kaishi wuta to babu kamar mata, abu kaWan zakaiwa mace ka samu aljanna kuma abu kaWan zakayiwa mace katafi wuta. Kuma ana iya gane nagartan namijine tayadda akaga yana kulawa da matarsa da aansa Abba .
 Wlhy duk gaskiya kika faWa Hauwa'u, nima son zuciyane ya lulluSe ganina da jina, Yagana dolene na gode muku matua keda yahya, ALLAH ne gatana kune gatana, kune kuka tsaya tsayin daki wajen ganin tarbiyyar aana da haWuwar kawunansu a waje Waya, ku kun kasance mutanen kirki ababen alfahari da kwaikwayo ga kowanne mutum, duk wanda ALLAH ya bama yayyawar zuciya irin taku yagama cin ribar duniya da lahira, dan girman ALLAH ku gafarceni akan kurakuraina kuda aana, wlhy nayi nadama nayi nadama matua......
Daga Umma har Uncle yahya dasu Jiddah kuka suke suna faWin sun yafe masa, suma ya yafe musu.
 Ba kuyimin laifin komaiba wlhy, koma kunyi mini na yafe muku tuni .
Wannan rugun tsumi ya mantar da Jiddah Aliyu dake ofar gida, wanda shi tunima ya gaji da jiranta yashigo soron da nufin yin sallama, sai yaji kukan jiddah tanama Abba nasiha, hakane yasashi fahimtar akwai matsala kenan, saiya juya dan wannan ba huruminsa baneba ai.

Haka Jiddah ta yini a gida cikin an uwanta batajin daWi, awararma datasaka Walida ta sayo mata tanaci sai Amai, sosai tabasu tausayi sukaita jera mata sannu, data motsa Abba zaice  Sannu Jiddah kinji, ALLAH ya rabaku lafiya .
A yau kam duk wanda ka kalla a an gidan su jiddah zaka fahimci suna cikin tsantsar farin ciki, komai suna yinsa cike da walwala, gasu ga Abbansu a inuwa Waya suna hira da dariya, abinda bai taSa faruwaba a tarihin gidan.
Sai dare Aliyu yazo yaga Abba ya Wauki Jiddah suka tafi, saida ya kaita gidan malam ganin Muhammad da Maimuna sannan suka wuce gida.

('('('('('('('('('('('

Haka rayuwa taci gaba da tsabagen gudu da sauri, Jiddah nata rainon cikinta, ga soyayya da take samu ga mijinta mai tsayawa arai da ruhi, dolene ka gansu suyi matuar birgeka sosai. Watan Maimuna biyu a gida tadawo, yaronta yayi Sul-Sul dashi tamkar ta bani=.
Tunda suka dawo Wawainiyar Muhammad ta koma ga Jiddah, idan ka gansa hannun Maimuna nono zaisha kokuma barcin dare, hakanne yabama Aliyu da Maimoon Winsa damar cin soyayyarsu da kewar juna da sukayi.
Abba ma dai jikinsa Alhmdllh, dan zamu iya cewa ya warke sarai, sai dai kuma baya koda iya miewa, ko yaushe yana cikin wheelchair zaune, itace afafunsa a yanzu, idan kaje gidansu Jiddah saikaga dukya canja saboda kwanciyar hankali takuma samuwa, sai dai matsalolin yau da kullum da baza'a rasaba. Muneer yana wajen Umma, ta kama ta rie tamkar nata, yayinda duk gidan suka Wauki son duniya suka Wora masa. A wanan yanayinne kuma aka shiga hidimar bikin zarah da mijinta Nazeer.
Su Jiddah kirjin biki, ga shagali ga ciki daya fito sosai kowa na gani, sai dai tanata kumshe abinta a hijjab kar a gani, dangi abokan wasa kam suka tasata gaba da tsiya, itadai nata murmushi, saisu Aunty Nafisa ne ke rama mata.
Wannan karonma Uncle yahya shine yayma Zarah komai, dan Abba yace basuda uban daya wuce Uncle yahya, shi hotone a garesu, bai isa zuwa rana tsaka ba yace zai wata fiffika akansu.
Ansha biki aka kai amarsu Zarah gidanta tana tiar kuka, hakama su Jiddah na tayata a gefe.

Kwanaki biyu da gama bikin Jiddah Mutuwar hajia deluwa ya baje gari, koda Jiddah taji sai da taimata Addu'ar samun rahmar ubangiji, Walida tace,  Tab, sannu yaya Jiddah, wlhy kinada zuciya mai yau, duk abinda tai miki amma kike mata wanan doguwar addu'ar haka? .
Murmushi kawai Jiddah tayi bata iya cewa komaiba.


('('('('('('('('('('('

Lokacin da cikin Jiddodon Uncle ya cika watanni goma cif ta haifo Wiyarta mace santaleliya, murna a wajen ya Sheikh da Maimuna ba'a magana, hakama su Umma da sauran dangi, ranar suna yarinya taci suna Maryam, akasha walima da daddare.
Washe gari Jiddah tadawo gida wanka cikeda kewar Wanta Muhammad da ya Sheikh Winta da ar uwarta Maimunatu.
Sosai Umma ta tsaya akan kula da jiddah, yanda Abba ke nunama Maryam soyayya har mamaki take basu, ko yaushe yana mamue da ita, ko kukanta yaji yata faWa kenan wai sakacin Umma da Jiddah ne, su dai su Umma sai dai kawai suyi dariya.
Ahaka Jiddah tagama wanka ta tattara ta koma ga ya Sheikh Winta, aka Wora soyayya daga inda aka tsaya, yayinda dukkan kulawar Maryam takoma wajen Maimuna itama.
Haka rayuwa tacigaba da shurawa cikin amincin ubangiji da rahamarsa, wataran aji daWi wataran ayi kuka.

*_BAYAN WASU SHEKARU_*

Rayuwa ta shura, gidan Sheikh Aliyu Abdul-ra'uff maina yazama na aa da al'umma, yanzu kam shine magajin malam Win na gaske, dan ALLAH yayma malam rasuwa shekaru uku kenan da suka wuce, hakanne ya saka girman malma da hidimarsa ga al'umma duk ta dawo kan Aliyu.
A yanzu haka akwai aa tara a gidansa, maimuna nada biyar. Muhammad, Ai'sha, Hauwa'u, Umar, Aliyu.
Jiddah nada huWu, Maryam, Maimunatu, Abubakar, Usman.
Rayuwa mai cike da tarin farin cikice ke gudana a gidan ya Sheikh, ga girmama juna da sanin hain zaman tare, duk sun zama manyan mata, dan daga Maimuna har Jiddah sunyi iba tamkar ba suba, sun zama iyaye alamun girma duk ya bayyana a garesu. A yanzu haka suke rie da islamiyyar mata ta ofar gidansu, yayinda suma basu zauna hakaba, suna neman ilimi a wajen mijinsu ga kasuwancinsu na hijjabai da sukeyi da jallabiyoyi daga asar saudia, wanda Aliyu ne yay musu wanan hanyar.
Rayuwar gidan na tafiya dai-dai gwargwadon iko, ba wasu tarin kuWine dasuba, babukuma talauci na an shiga uku an lalace.

************

an gaten su Umma ma masha ALLAH, tuni Walida ma tayi aure, yanzu haka dagasu sai Munner daya zama saurayi, yanata karatunsa Sangaren shari'a, tsufa sosai ya kama Abba da Umma, musaman ma Abba da abin ya haWa da lalurar rashin tafiya, dan har yanzu a Wheelchair yake yawo. Shida aansa kam sai sambarka, dan sune ke rie da gidan yanzu, cinsu shansu suturarsu shida Umma da karatun Munner du aansa matane keyi, bai nemi komai ya rasaba dai-dai gwargwadon iko.
Shiyyasa lokuta da dama yakan zauna yayta kuka idan ya tuna taSargazar da yayi na butulcema ALLAH, duk sanda wani acikin aansa yazo gidan sai ya maimaita neman gafararsa, hakama Uncle yahya.
Shidai saidai yace masa dan ALLAH abar tuna abinda ya wuce, komai ya wuce ai yanzu.
Shima Uncle yahya yazama dattijo sosai, furfura dukta taso masa, yaransa sun girma sunata Wawainiya dashi harma da Abba, sanan sunata zuminci dasu Jiddah abin gwanin sha'awa.


('('('('('('('('('('('

Sheikh Aliyu maina kishin giWe a falonsa yana kallon wani program a Sunnah tv, yayinda Maimuna da Jiddah ke gefensa suna tayasa hira da kallon program Win suma, daka gansu zaka fahimci tsantsar soyaya da kwanciyar hankalin dake tattare dasu, zukatansu fayau suke babu nukufurcin kishi mara ma'ana, hakama adalin mijinsu kulawarsa tana akan kowaccensu. A gabansa juk ne na kunin aya da yake dorawa.=J=9
yarone da bazai wuce shekara 8 ba, ya shigo da kuka hannunsa rie da litatafai, yana sanye da Uniform ruwan ganye masu haske.
Harya shigo ya koma da baya danya tuna baiyi sallama ba, daga Sheikh Aliy harsu Jiddah babu wanda yamasa magana, saida yakoma yayo sallama suka amsa aka bashi izinin shiga sanan ya shigo, har yanzu kukan yakeyi.
Kai tsaye wajen Maimuna ya nufa ya faWa jikinta yana faWin  Ummina kinga Yaya Umar yasaka yaya Muhammad ya dakeni .
Maimunatu tace,  Duka fa auta? A lallai yau babu maicin abinci a gidanan tunda aka dakarmin Auta, kai har Abbu bazamu yima maganaba shida Ammi .
Baki Jiddah ta taSe tana miewa da faWin  Sai kukam kui ci Ummi, kema kinsan tsokanar Usman da hana bakin mutane zama shiru, aini yayama baimin dai-daiba dabai barka a ofar gida ka kwanaba ya kullo mana gidanmu . Ta are maganar da hararar Usman dake lafe jikin Maimuna.
Murmushi Aliyu yayi shidai, rayuwar matansa na birgeshi, baka isa banbance ayan gidan na wanenenba idan har ba'a faWi makaba......
Sallamar Muhammad daya zama Wan saurayi dan kusan shekararsa 22 yanzu ta katsesu, daka gansa kaga cikakken Ustazu, ga tsananin kamanninsa da Aliyu sun fito Saro-Saro. Jiddah ce ta amsa masa sallamar tareda bashi izinin shigowa, tunda ya shigo Maimuna ke dalla masa harara.
Murmushi yayi yana sunkuy da kai, cikin muryarsa mai sanyi da batada maraba data mahaifinsa yace,  Afuwa Ummi, wlhy autanki ne bayaji, ki dinga bashi ruwan al'awa kozai dai-daita, muna karatu amma sai tsokanar aan jama'a yake.....
Jiddah ta katseshi da fiWin,  I shurunka yarona, itama ai tasan halin abunta, ni sonaima kabarsa can ofar gida ya kwana ai .
 Wai Ammi ashe yau Ummi zata hanani tuwo kenan a gidanan, gara dai mu lallaSa ko Abbu? .
Aliyu datun Wazun yake musu dariya asa-asa yace,  Da gaskiyarka babban yaya, mu lallaSa dai Ammi, kar Ummi ta turamu bayan ofa akan wannan autan nata sarkin shagwaSa .
Maimuna tace,  dakun taimaki kanku kam .
Dariya duk suka Wanyi, Usman ya sakko daga cinyarta yakoma wajen Aliyu ya zauna jikinsa,  Abbu! .
Aliyu yace,  Na'am autan Ummi ta samune? .
 A'a Abbu bata samuba, zance maka dai nama haura na daina kukan, shima yaya Umar Win na yafe masa .
Rungumeshi Aliyu yayi tareda sumbayar goshinsa,  Yauwa autan Ummi mai halin manya, ai haka akeso, yanzu kaima kaje ka bama yaya Muhammad hakuri, kace bazaka sake rashinji a ajiba .
 To Abbu .
Gaban Muhammad Usman yaje ya durkusa,  Yayanmu kayi hauri kaji, kaga ALLAH yana tare da masu hakuri, indai nine zan dinga jin magana insha ALLAH, na daina tsokanar kowa a aji .
Muhammad ya ajiye littatafan hannunsa ya Wauki Usman ya Waga sama yana nufar kofar fita da faWin  yawwa Autanmu, ALLAH ya maka albarka kaji .
 Amin yayanmu usaman ya faWa shima suna gab da fita......
Da sauri Aliyu ya dakatar dashi ta hanyar kiran sunan Muhammad, hakanne yasaka Muhammad amsawa ya juyo,  Na'am Abbu .
 Inasu Maryam suke? Banace kadaina shigowa gidaba sai kaga sun shigo? .
 Afuwan Abbu, na biyo Usman ne dama amm......
Sallamar sauran yaran ta hanashi arasawa.
Maryam da Ai'sha kusan kansu Waya, sun zama an mata masha ALLAH, sai Hauwa'u (Noor) da Maimoon (Amatallah) suma kansu Waya, sai sauran yaran maza Umar, Abubakar, Aliyu, yaran gwanin sha'awa, atare suka durkusa suna gaida iyayensu, dan tasowarsu kenan daga makarantar dare dake a ofar gidansu.
'<="




*_ALHAMDULLAHI ALAH KULLI HALIN, GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJIN TALIKAI, WANDA SHINE YABANI DAMA DA LOKACIN RUBUTA WANAN AN LITTAFI NAWA, ABINDA NA FAA DAI-DAI ALLAH YA BANI LADANSA DAKU BAKI AYA, WANDA NAYI KUSKURE ALLAH KA YAFE MANA DAKU BAKI AYA DA KUKA KASANCE DANI_*

_Babu abinda zance da masoya sai godiya, nagode warai da gaske da Comments naku, da addu'oinku a gareni da mahaifina=-=O<, wanan kaWai da kukamin kun biyani warai da gaske, dan mai aunarkane zai maka addu'a harma ya tuna da mahaifanka a ciki, ALLAH ya haWamu a aljannarsa baki Waya, ina kuma godiya irin trillions Winnan musamman

*_MUTUM DA DUNIYARSA GROUPS_*
*_MASARAUTAR BILYN ABDULL_*
*_TASKAR LITTATAFAN HAUSA_*
*_KUNDIN HASKE_*
*_HUGUMA CONVERSATION ROOM_*
*_ZAUREN BIEBEE ISA_*
*_BENEFICAL WRITERS ASSO..._*
*_ZAUREN HASKE WRITERS_*
*_ZAUREN KHADIJA CANDY_*
*_HOME OF NOVELS_*
*_ZAUREN SADEEYER NOVELS_*
*_ALFAHARI NOVELS ONLY_*
*_NI DA AMARYATA FANS_*
*_MANSHAT NOBELS_*
*_ZAFAFA PAID GROUPS_*
*_SAIFUL-ISLAM FANS_*
*_WUTSIYAR RAUMI FANS_*
*_KAI MIN HALACCI FANS_*

Kunada yawa matua, ina godiya ga sauran waWandama ban lissafoba, harma waWanda ban saniba kuda admins naku gaba Wata===d'd'd'd'=؞=؞=؞=؞=؞=؞>p>p>p>p=؃<=><=M<



*_Daga arshe muna muku albishir da zuwan zafafa biyar insha ALLAHU a ranar 7 ga watan janaury nan da muka shiga, muna fatan waWanda basu sayaba zasu garzayo kusa suma ayi dasu, dan har yanzu hajarmu abuWe take a gareku, shima wannan babban halaccine da zaku nuna mana wanda bazamu taSa mantawa dashiba, zukatanmu sukuma yarda kuWin masoyane na gaske==O<=H_*.


_ZAFAFA BIYAR MASU ZUWA A 2020 INSHA ALLAH._

*AURIN OYE!* (Safiyya Huguma
*SAUYIN ADDARA!* (Hafsat rano)
*KAI MIN HALACCI!* (miss xoxo)
*BURI AYA!* (Mamu gee)
*WUTSIYAR RAUMI..!* (Bilyn Abdull)

=G
*ga mai buqatar littafan zafafa biyar dukansu ko wasu daga ciki sai ya biya 500 ga dukka litattafan,ko 200 ga littafi daya,ko 300 ga littafi biyu,ko 350 ga liitafi uku,ko 450 ga littafi hudu*

*za'a tura kudin ta wannan accnt number din*

Hafsat kabir umar
0225878823
GT bank

Saika tura shaidar biya ga wannan number

08030811300

Ga masu turo da katin waya kuma zaku tura katin MTN ta wannan number din

07067124863

Da zarar kin biya kai tsaye zaki tsinci kanki cikin gidan da zaki samu littafin da kika biya.


*Karki bari ayi babu ke*><><><



*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*=O<=-

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
[ [ >] ` ` Da 2c d hd nd |e e f `h lh i
j k k k k k l m dn o \p q dr r r jt b x ܞ ޞ d f h   j l n p N P R T  : ܪ ު  ( v L 4 ķ   @ B ` r 2 * 0  B  V   8 L z Z N ^ v x L " $ & n n p r | z X   p    V

H
z

 f f F   \ ^ n p   . 0 2     J z     | ~     $ $ & x z   ( * B D ! ! ! N! P! R! T! ! " "
" " L" N" P" R" " " " " " " B# D# # # # $ % & ' ( B) ) ) ) + , x. . / 0 x1 d2 2 ~3 3 4 7 7 7 9 : : ; < = > V? h@ dB >D VF ,G H &I I J $L ,M M jO O nP P rQ Q R S nU nU pU U U &V W X Y jZ [ 8\ ] ^ _ Hb b b c (d Pe g pg j k k :m \n o q Zs Zs 6t u 8
v


b



t


d










d
f
h


^
%
'
")
+
-
1
L2
26
8
8
8
8
8
8
8
8
h:
j:
:
:
:
;
;
;
d;
f;
~;
;
<
<
.<
0<
<
<
<
:=
=
=
=
=
=
=
=
=
=
4>
>
>
>
>
>
>
?
?
(?
@
*C
fF
8K
N
8S
LU
xV
XW
X
dY
fY
^
^
^
Vd
Xd
pd
rd
m
ls
ns
u
v
w
x
`y
by
dy
fy
hy
jy
ly
ny
y
z
z
z
z
Xz
Zz
\z
^z
z
z
z
z
z
z
N{
P{
{
{
{
}

b

P

\


~



ؐ
ڐ


H
J
L
L
d
f
h
<

Ɨ

*
2
(




D

J
L




ܣ

$
&
>
@
H
H






X




8
6
T

>

r
.


b

,
.
0








T



J
L




`
b




















(









d
f
h
j






,
z


@

f
h
v
x




`pF $ P
..0<<:&>8BBCEEGdIzJ|JJJLPNRS`U$V&V8XXXXXXZ[[f]^____ab,cfgghhkJmmbodofo~oorsju\vwyzz|~V$\ЅX\ƍȍʍ̍΍Ԓ  Df̓:lȔ*P~ܕTVXZ.02̚ JJz›ě|~؝ڝ$&xz(*BDNPRT.@DFXbdhjgd8<>@ܪ24VXTVXZ
 Vdgd8d,.,gd8 (/ =!"#$% s666666666vvvvvvvvv666666>6666666666666666666666666666666666666666666666666hH66666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666p62&6FVfv2(&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv8XV~ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@PJ_HmH nH sH tH F`F Normal$a$KH_HaJmH sH tH DA D
Default Paragraph FontViV
0 Table Normal :V 44
la (k (
0No List PK![Content_Types].xmlN0EH-J@%ǎǢ|ș$زULTB l,3;rØJB+$G]7O٭V = C?hv=Ʌ%[xp{۵_Pѣ<1H0ORBdJE4b$q_6LR7`0̞O,En7Lib/SeеPK!kytheme/theme/themeManager.xml M
@}w7c(EbˮCAǠҟ7՛K
Y,
e.|,H,lxɴIsQ}#Ր ֵ+!,^$j=GW)E+&
8PK!@theme/theme/theme1.xmlY[F~/?;I,[6I d
4Ιo9HzQD#p[RrؘӖ{o/4\ e1n k~rG
1)f8kDHi2-t ~#ZJbH:1Ʉ3.ݥXp90@ƆŽ o^^ɜPP
yu)&,j-BYR$H O8@$#
obaT)KU/:RA;i֒0CG 9xu5'O_<ٳfs+W
Ou?}ϋ/oө\ǿ7.U(N{!0wnc.` 0DDhSb$g@Z ,6x?a2f}h%(ܔsia}d"td;@|Kl.4P 411!F\(aM8D!VF7HyYBw:VG&
D-䇘aE6CQ={H6E2q=. SLcm6X 3Ed"Am>c:E3v@P~Ds |w< SZ2O,Q 5y;y=eEG펍|\P M7$|n]ɇ]4`U6G(^_W -v]mޣ{ t q}Е}vr i0 D3]d3Sx:8}d-i*xqCZ}WlqyI@^6Ij!Q_ sZ{aѴhHTmjyV`f 4֕q˭U}( T
""pP\<
4V+ ,&ʇFn&O&x$k#2)(|֫`iA8>v VMru6Ds3
U]Ӯb 65y2ĠizO{]rK[']u4j j KFޱ\$4կ-ݮ-`R֫&}`A<"xNW
@IRـ[n
8r iK~ *~P(5^zBoW m߯{~T@caT.}x
E5&Zi2bQ/,EE\})WqZ߬6;BnQhN[ ~79R`]
ZQJ~Y{J۫=$SbUvPK!
ѐ'theme/theme/_rels/themeManager.xml.relsM
0wooӺ&݈Э5
6?$Q
,.aic21h:qm@RN;d`o7gK(M&$R(.1r'JЊT8V"AȻHu}|$b{P8g/]QAsم(#L[PK-![Content_Types].xmlPK-!֧6 0_rels/.relsPK-!kytheme/theme/themeManager.xmlPK-!@theme/theme/theme1.xmlPK-!
ѐ' theme/theme/_rels/themeManager.xml.relsPK]

6 , V'A0Gu]m4wԂl,XQ ,$1AKYiuO~:H
84GMVNft"خH*a(
$=JY gu
fq[& z#j3GRY
f:w<7L` /tFU2n4rSġ"I4/@Q\Fb(pXrؿH)`;O^dR~ |bp* &,G#NYf6o^TXX@ v3 (E }I T tp h ؚ 0 L . [ r p n f $ " 7 nU Zs  
8
=
^
z
L
H



<[z Jd, 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~8@0( 
B
S  ?
!"(EGHOPVWYv{|!$,-38ABDEIdjkstxy|} &'/023=>ABEKQU]aghn
%&*+/07CEFJKPY]^cgklpqxz}~"&+46>@JMQUVXY]^ctxy5:
F
Q
S
& S W s x y   8 WY5:W[
F
x
y
  8 33333

& E R  5 8 806 8 @5 5 5 5 p
!"013567ABUV[f[g[k[m[[[[[[[[[[[__ u(u)u7u8>?CE]^FcFdGsGuGyGz\\\\\\\\\\\\\\\\\\\\9999FFF  FFF!F"36@ABCNGNHcMcNcjcn%r%s u v55FFFFooooooooooooo
ooo 0 1 ? @ D FFMFOFP`U`V`X`Y`w`x`z`{qqqqqqqqqq !%(G0G189=>=P=Q=Y=Zfgorxy}~444444444TTkkpppp 
)*F0F12389=?@NOPrs{}XXFFFFFFFFFFrrrr
 !%'-.02378FEFFFHFIFTFVFWF^F_7{7|7777FFFFuuF F
FFFFFFFF FNFOFYFZF]F_histvwޓޔޕޗޚޝޢިީޫޭޮޯ޹'(6 @,@,\@<|@@DF@R@h@z@@L@@@@ @$@&P@:x@@B@L@V@f@n@t@$@4@\@h@@@@@@@@ @
 @,@&P@,\@8x@DH@N@V@Z@f@r@~@0@H@P@\@l@@@@@
 @ D@$L@0d@:x@F@V@b@h@|@ @0@l@@@@@@@
@4@J@NT@X@b@f@l@v@ @d @ @ @ @ @ @ @
@(
@D
@(T
@.`
@:x
@F
@PRT
@lnrt
@x
@ @ @P @p @ @ @ @ @ @ @ @ @0 @8 @*,\ @P @Z @`b @p @vx @| @$
@0
@@
@P
@\
@
@
@
@
@@$@<@"L@,\@04l@:x@J@N@\`@j@@$@8@L@X@l@@@@$@<@&P@,\@4l@:x@>@F@z@@ @8@P@X@@$@  & * 6 8 < @ F @J P Z r v @ B UnknownG.[x Times New Roman5Symbol3. .[x Arial;(SimSun[SOACambria Math ph

؈yh yh !p!%),.:;>?]}    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006:>@DZ\^ =@\]^$([{  0
0 000000Y[];[0* * Jp) $P '*22!zc PLATINUM RADIO 91.1
Oh+'0` 
 (
4@HPX Normal.dotmPLATINUM RADIO 91.12Microsoft Office Word@F#@ҝ@yh
՜.+,0 hp| 
 *   Title

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~Root Entry F@$1Table <WordDocument*SummaryInformation(DocumentSummaryInformation8CompObjr
 F Microsoft Word 97-2003 Document
MSWordDocWord.Document.89q

1 Comments On MUTUM DA DUNIYARSA
avatar
rukayya-yahuza

1 year ago

Reply

Kai book dinnan ya hadu iya haduwa

Please Login or Register in order to submit comment