Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

_(ya dace ya gyara kansa)_



*_Bilyn Abdull ce>ØÝ<Øûß_*

*_[65–'66]_*


............Hajia hindu dai shirinta tai tsaf domin tafiya, Sai dai kuma ita kaWai zata tafi bada yaraba, ´an kuWin da ake tarama Abba na dubiya tasaka Kalifa yabi duhun dare ya lalubesu tas, shima saida ya Wiba rabonsa sanan ya kawo mata sauran.
Kafin ta kwanta kamar wasa ta gwada Number ™aninta harisu kamar yanda ta saba, yaukam saiga waya ta shiga kamar almara, jikinta har rawa yake ta fara faWin hello-hello tunkan a Waga.
Sai da takusa tsinkewa ne aka Waga wayar.
Cikin mamaki tace,  Wanene? Ina kuma mai wayar? .
Dariya yaron harisu yayi irinta basawa wadda harta tsorata Hindu, saida yayi mai isarsa sanan yace,  Wanan yakwana biyu a barzahu. Halan kece yayarsa da tai mana hanyar samun ´an canji .
Zumbur hindu ta mi™e dan bata fahimci maganar tasa ta farkoba, tace,  Eh wlhy nice, tun washe gari nake nemanku a raba kuWin amma wayar ta™i shiga, dan ALLAH ina harisun yake? .
Wani wawan tsaki yayi yace,  ke wai halan kanki baya kawo wuta ne, kajimin mumun mata, nace miki yana barzahu, bara na miki gwari-gwari danna kula ™wa™walwar kifi gareki, dama Oga haris baizo amsar kuWi danya raba dakeba, yazo amsane ya ware abinsa, shiyyasa ya saka miki Number busy yanda kokin kirashi bazaki samuba. Duk wahalar da mukasha wajen amso kuWin nan muka wanke ™afafunmu tundaga legas mukai masa rakkiya amma yay nufin cin amarmu, muko bazamu iya Waukaba, sati huWu kenan muka caccake cikinsa da wu™a muka aikashi gidan kowane shege da shegiya (lahira kenan), yanzu kema na Wauki wayarkine danki daina wahalar nemansa ma, kisamu gobe kisa ai masa addu'ar uku data bakwai data arba'in, wainar da za'a bamu kirabama almajirai, muna miki gaisuwar ta'aziyyarsa fa, kuma karki damu sai da mukai masa salla kafin mu jefashi ruwa......
˜itt ya yanke wayar.
Ihu kawai hajia hindu ta dage ta fasa, ta kware baki tana rusar kuka da kiran  Wayyo kuWina, shikenan na mutu, Harisu ka talautani...
Wanan ihune yay sanadin tashin su Umma a barci, sukazo suka rufu akan hajia hindu ana tambayar miya faru?.
Batareda tasan mi takeba tashiga sakin surutai akan yanda ta ™ulla makirci da haris aka amshe kuWin Jiddah, harma da dukan da Abba yaci wanda gashinan ya zame masa sanadin doguwar jiyya.
Wannan lamari yayi masifar girgiza su Umma da Abba dake cikin Waki kwance yana saurarensu, jiyay hawaye kawai suna gangaro masa, matar daya fifita fiye da kowace ta aiko masa Sarayi? Wadda yay burin guduwa da ita suci kuWin tare, dama abinda ta ™ulla masa kenan shiyyasa ta lallaSashi subari sai da safe su wuce, tini wutar kan Abba ta Wauke gaba Waya, yaji komai yamasa Wif, bayajin sautin komai, baya ganin komai sai duhu, daga haka bai sake sanin inda kansa yakeba kuma.

************

Washe gari Uncle yahya yasa aka kama hindu, dai bata cancanci cigaba da zama batareda ta fuskanci hukunciba.
Abinda yabata matu™ar tsoro da mamaki shine ko damuwa su kalifa basuyiba, sai Munner ne kawai ke kuka da ri™eta.
Abba kam saida aka kaishi asibiti, dan jininsa yayi ™ololuwar hawa sama.


('('('('('('('('('('('


Alhamdulillah ALLAH ya sauki Maimuna lafiya gabannin asubahi, sai dai tasha matu™ar wahala abin tausayi, ta haifi babynta Namiji mai kama da Sheikh Aliy masha ALLAH, bayan sun shiga sun dubata tana barci suka fito suka barta.
Rige-rigen Waukar jariri akai tsakanin Aliyu da Jiddah, ALLAH yabama Jiddah damar karSa, shiko ya haWa da Jiddah n da jaririn duk ya rungume, Jiddah ta Wago tana kallonsa fuskarta Wauke da murmushi ta furta,
(N'1NCN 'DDGO DNCN APJ 'DRENHRGOH(P DNCN  HN4NCN1R*N 'DRHN'GP(N  HN(NDN:N #N4O/NQGO  HN1O2PBR*N (P1NQGO.
*_Barakal lahu laka fil mawhubi laka, wa shakartal wahiba, wa balagha ashuddahu, wa ruzikta birrahu_*.
_ALLAH Ya yi albarka ga abin da aka azurta ka da shi, kuma Ya sa ka godewa wanda ya baka (shi), kuma Ya sa shi ya rayu har zuwa ga matukar karfinsa, kuma a azurta ka da biyayyarsa._

Aliyu yakuma rungumeta yana amsawa da  Ameen ya rabbi Noorunnisa, nagode sosai, ALLAH ya kawomin kema ta tsatsonki .
Murmushi kawai tayi tana sumbar goshin yaron, yanda takejin ™aunar mahaifinsa haka shima takejin tasa ™aunar.

&&&&&

Tunda gari yay haske bayan Aliyu yadawo sallar Asubahi yafara sanarma Malam, daganan sai Aunty Ru™ayya da Aunty Siyama da gidansu Maimuna.
Kafin kacemi labari ya gama zagaye dangi, zuwa tashin hantsi duk masu kusanci dasu sun iso asibitin, lokacin kuma Maimuna ta farka daga barcin datai na hutawa.
Zuwa ™arfe sha biyu aka sallamesu suka koma gida tareda babynsu abin sha'awa, fuskar Aliyu kawai zaka kalla ka tabbatar yana tareda tsantsar farin ciki. Addu'oi dai yaro ya shashi tuni har yamasa huWuba da suna Muhammad. Maimuna kam yanda yaketa nuna mata tattali har kunya abun yake bata, duk mintuna kaWan ya kirata yace ya jikinta da babynsa.

Dukda Jiyyar Abba haka Umma ta fisge tazo tayi barka ita da maman sadiq, hakama su Aunty Nafisa tazo tayi, haka su aunty Hannatu duk sai da suka kira a waya sukaima Maimuna barka da shi kansa Aliyun.

*_Bayan sati Waya_*

Ranar da yaro ya cika sati da haihuwa aka raWa suna a masallaci, da yamma akayi walima.
Su Jiddah ansha hidima, dan kuwa tayi lis da gajiya, tunda akayi haihuwarnan bata samun kanta, koda yaushe cikin hidima take, danma su Aunty Siyama na taimakonta da wasu ayyukan, da dare kuma Sheikh Aliy yay mata tausa har tayi barci yana jera mata sannu da saka albarka.
Washe garin sunan Maimuna ta koma gidan malam wankan jego badan Aliyu yasoba, ko Jiddah saida ta shiga damuwa, harda ´ar kwallanta kuwa.

('('('('('('('('('('('

Bayan sati Waya da sunan yaron Maimuna aka shiga kotu da hajia hindu wanda tagama jigata da fita hayyacinta wajen kwalawa .
Zan iya cewa wanan zaman kotu yazama silar tone-tone ne masu tada hankula, dankuwa hajia hindu bata Soye komaiba gameda yanda suka ™ulla karSe ™uWin itada ™aninta, sai dai tace ita batace su dokeshiba.......
Kafin ta rufe baki wata murya a cikin kotun tace,  ˜aryane, tunda kika iya shirya kasheni shima zaki iya sawa a kasheshi .
Gaba Waya jama'ar kotun juyowa sukayi domin son ganin mai maganar.
Zaune yake cikin ™ananun kaya, fuskarsa lulluSe da hular rigar sanyi ™atuwa dake a jikinsa. Babu mai ganin fuskarsa....
Al™ali ya yanke shirun da faWin kowaye mai maganar ya fito.
Tunda ya taso kowa ya zuba masa ido, kansa a ™asa babu mai ganin fuskarsa har yanzu, idanun hajia hindu kai kace faWowa zasuyi ™asa wajen son ganin wanene shiWin?, sai zufa ke keto mata a kowanne sashe na jikinta.
Bayan an nuna masa ya tsaya a akwatin kotun Al™ali yace ya buWe fuskarsa.
Wani murmushi yasaki kafin ya janye hular kansa fuskarsa ta dattijantaka alamun yanada shekaru ta bayyana. ˜ara hajia hindu ta ™walla tareda zubewa a sume, da sauri jami'ar tsaro taje ta yayyafa mata ruwa ta farfaWo.
Hajia hindu sai sambatu take tana faWin  Wlhy karku aminta dashi fatalwane, na rantse da ALLAH ba mutum bane fatalwane.
Banda murmushi babu abinda mutumin keyi, yayinda dukkan jama'ar kotun suka zuba musu ido sunason jin mike faruwa?.
Tsawatarma hajia hindu Al™ali yayi, dan haka ta nutsu tana ma™yar™yatar tsoro.
Al™ali ya gyara zamansa yana faWin,  bawan ALLAH kai Win wanene? .
 Da farko dai ya mai shari'a sunan SHAZALI, ni Wan asalin garinan ne, anan natashi nai wayo har zuwa samartakata, bayanan ne nabar garin kano dalilin rabani da akai da ita Hindu aka aurar da ita ga wanina, takaicin hakanne ya sakani barin kano, amma sai sonta ya hanani sukuni a inda nake, hakanne yasani yin waiwaye adon tafiya, na dadawo kano rama abinda mahaifinta yaymin, dan iyayenta sunce bazan aureta bane saboda tantirine ni, gashi babu wanda yasan sana'ata, babanta ya haWata aure da Wan abokinsa badan tana sonshiba. Da wanan damar nayi amfani wajen jawo ra'ayin hindu muka cigaba da soyayarmu a Soye da auren nata, harma takaimu ga fara aikata zina. wataran mijinta yazo ya iskemu awanan halin, shine ya saketa, tareda ™wace abinda suka haifa, amma sam ya™i sanarma iyayenta abinda yasa ya saketa, saidai yace kawai zamanne ya ™are. Wanan shine cikar burina daman, Hindu tacigaba da zaman zawarci a gidansu, yayinda nikuma na maidata tamkar wata matata, ana cikin haka wata hanyar samu tazo mini, banyi ba™in cikin jawo hindu jikinaba na biya mata makka. Tayi mamakin a ina na samu kuWin, dan nidai tasan ko sana'a banida ita sai kame-kame. Amma koda ta tambayeni saina Sata rai akan ta rainani, ha™uri ta bani taje ta sanarma iyayeta, Koda wanan magana taje kunnensu sai suka ™aryata, musamman babanta, amma mamanta sai ta nuna murnarta har tana jifan baban hindu da kalmar yanama Wiyarta ba™in cikin cigabanta. Wannan magana ta Sata ransa yace ya zare hannunsa daga kan hindu da harisu ™aninta dayazama Wan iskan gaske. Bata wani damuba muka tafi saudia aikin hajji, saida mukaje can nake sanarmata ma'anar zuwanmu saudia, dan satar kuWin jama'a ´an aikin hajji zamu rin™ayi, da farko ta™i, amma dana kalamayeta da daWin baki saita amince muka fara, kafin kacemi mun tara kuWi masu yawa, duk abinda muka samu wani abokina mazaunin saudia yake amsa yana tura mana ta banki. Dalilin haWuwarmu da Alhaji Zakari kuwa Wakinmu Waya ni da shi, wataran sai naji Alhaji zakari yana waya da labarin miliyan hamsin dayaci a banki zai faWaWa kasuwancinsa, tunda naji wanan batu sai hankalina ya tashi, dan haka nasami hindu da batun na yarda su ™ulla soyayya da Alhaji Zakari dan muci kuWin, da farko ta™i amincewa saboda tana sona sosai, saida nagama lallaSata da daWin baki akan ai muna tare bamu rabuba, kuma zamu cigaba da Mu'amularmu sanan ta amince. tashiga jikin Alhaji Zakari har suka ™ulla soyaya tun'a can, muna kuma dawowa aka Waura musu aure dashi, shirinmu shine bayan kamar wata Waya mu mallake kuWin tasa ya saketa. Sai dai tun bayan aureta da Alhaji Zakari muna tare muna cigaba da mu'amularmu, cikin farko data samu nasan nawane tabbas, dankuwa inada hujjata, abin daWi kuma saita haifi namiji kamar yanda Alhaji Zakari yake buri, wanan ne yakuma sakata ™in yarda tarabu da Alhaji Zakari, nayi-nayi amma ta™i, sai dai tace mudai cigaba da tarayya, bazanyi takaici kojin kunyar faWama duniya abinda basu saniba, abinda yasa zan faWa kuwa danya zama izina ga ´an baya masu a™ida irinta Alhaji Zakari yaro, dukda ™yautar da ALLAH yay masa saiya bijire masa, ya manta ALLAH shike bada haihuwa ga wanda yaso, yakuma hana wanda yaso, sanan shike bayarwa daga jinsin dayaso, mutane da yawa zasuyi mamaki idan nace su Kalifa ba ´a´an Alhaji Zakari yaro baneba, indan kacire autansu dabansan sunansaba........
Tuni kotu ta rikice da ™ananun magana, Abba kam yama daskare acikin WheelChair Win dayake ciki, hakama Uncle yahya dasu Umma da Jiddah.
Al™ali ya buga gudumarsa alamar ayi shiru.
Tsit kotun tayi aka maida hankali ga Shazali daya cigaba da faWin,
 Tabbas ´a´ansa duk nawane, zama a iya gwada jinsu daduk dalilan da zasu tabbatar da hakan, bayan ta haifi ´an biyu ne na matsa mata akan a kashe alhaji zakari mu kwashe kuWin, amma sam sai tace bata yardaba, wai ba yanzuba, tabi ta tsarani da zance na yarda da ita. Sai dai danayi bincike saina gane wayo tamin, ni tama saka a kasheni saboda taci kuWin ita kaWai. Ban nuna mata na saniba har tayi ™ulla-™ullarta a motata da nayi shirin yin tafiya a lokacin, daga baya muka canja komai na biya waWanda tasaka su kasheni suka kaima babanta motar shi ya shiga ya mutu a lokacin. Daga baya bayan sunsha alhinin mutuwar babanta labari yazo mata nima na mutu, sai dai tana shirin samun dukiyar Alhaji Zakari itama ciki ya bayyana a jikinta, shine ta hakura saita haihu. To bayan haihuwar tatane kuma abubuwa sukaita faruwa ta gagara kashe auren ta gagara mallakar dukiyar tasa har wanan abun ya faru na ™watar kuWaWen Alhaji Zakari aka bama Alhaji Garba da ´arsa, ta tura ™aninta yaymusu fashi ya amshi kuWin dan itama ta samu rabonta karta tashi a tutar babu, shine suka jibgi Alhaji Zakari saboda gardamar dayay musu, dama tace ko kasheshine ya kama ayi itadai kuWin take bu™ata, shikuma ™aninta dama yajene da nufin amsar kuWin ya hanata, nikuma na saka aka bishi aka amshe kuWin shima aka kasheshi, dan nayi al™awarin bazataci kuWinba itama. Wanan bayanin danake muku duk ina samunsa ne ga direban gidansu, wanda ni yakema aiki tsawon shekaru ba tareda hindu ta saniba, na zaSi zuwa na faWi wanan sirrine domin Alhaji Zakari yasan ´a´an daya ™wallafa rai a matsayin nasa to Wayane nasa, ita kuma na nuna mata ramin mugunta ™urarrene, ta gina kuma ta afka, sanan tasan ina nan a raye ban mutuba kamar yanda tayi fata .
Kotufa takuma ruWewa da ihu, daga masu ALLAH ya ™ara sai masu faWin maganin Abba kenan, sai masu tsinema hindu da shazali, Su Jiddah kam kuka suke sosai, dan ita kasama daurewa tayi tafito daga cikin kotun itada Umma.
Da ™yar Al™ali ya samu kotu ta nutsu, aka tambayi hindu abinda shazali ya faWa gaskiya?.
Batayi jayayyaba ta amsa da eh hakane tana sharar ™wala.
Al™ali ya yankema hajia Hindu hukuncin shekaru Ashirin a gidan yari, shikuma Shazali saboda kisa da yayi Waurin rai da rai.
Ihu Hajia hindu take tana kururuwa, amma ba'a sauraretaba aka fiddata, shazali ya roki alfarmar abashi ´a´ansa, dan sukaWai ke gareshi a duniya sai mahaifiyarsa. Atake kotu tace ta bashi, mahaifiyarsa tazo ta amsa.
Har aka wuce da hajia hindu da takoma tamkar mahaukaciya tanata sambatu su Uncle yahya basu iya motsawaba, saida kowa ya watse suka fahimci Abba a sume yake ma.
Da gaggawa aka Waukeshi zuwa asibiti mafi kusa........
'<Øûß


*_Abba kagani ba aima ALLAH wayo, kuma ba ai masa tilas_*.9&9&9&ù&
@&




_ZAFAFA BIYAR MASU ZUWA A 2020 INSHA ALLAH._

*ŠAURIN OYE!* (Safiyya Huguma
*SAUYIN ˜ADDARA!* (Hafsat rano)
*KAI MIN HALACCI!* (miss xoxo)
*BURI ŠAYA!* (Mamu gee)
*WUTSIYAR RA˜UMI..!* (Bilyn Abdull)

=ØGÜ<Øûßkarku bari ayi babuku

*ga mai buqatar littafan zafafa biyar dukansu ko wasu daga ciki sai ya biya 500 ga dukka litattafan,ko 200 ga littafi  daya,ko 300 ga littafi biyu,ko 350 ga liitafi uku,ko 450 ga littafi hudu*

*za'a tura kudin ta wannan accnt number din*

Hafsat kabir umar
0225878823
GT bank

Saika tura shaidar biya ga wannan number

08030811300

Ga masu turo da katin waya kuma zaku tura katin MTN  ta wannan number din

07067124863

Da zarar kin biya kai tsaye zaki tsinci kanki cikin gidan da zaki samu littafin da kika biya.


*Karki bari ayi babu ke*>ØÝ<Øýß>ØÝ<Øýß>ØÝ<Øýß



*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*=ØOÞ<Øûß=Ø-Þ
[1/2, 1:04 PM] =ØžÜNoorunnisa=ØžÜ: *_Typing=ØòÜ_*



*_=Ø¡ÜHASKE WRITER'S ASSO...._*



*_=اÜMUTUM DA DUNIYARSA....!!=اÜ_*
_(ya dace ya gyara kansa)_



*_Bilyn Abdull ce>ØÝ<Øûß_*

*_[67–'68]_*


............Kuka sosai su Jiddah keyi, tunda suke basu taSa gamo da makamancin wannan rikitacciyar rayuwarba, bakuma su taSa kawo faruwarta a zahiriba sai yau, ashe abinda ke faruwa a films da hikayoyin marubuta yana faruwa a zahiri?.
Dafe kai Jiddah tayi saboda wani jiri dake neman kwasarta ™asa, da sauri ta dur™ushe a ™asa tana toshe baki da hanci saboda wani warin magani daya doki hancinta.
Da hanzari Zarah da Walida sukai kanta suna tambayar lafiya? Hakama Uncle yahya, Umma nadaga tsaye tana kallonsu amma ta kasa koda motsa ™afarta balle tazo garesu.
Da hannu tai musu nuni da Amai.
Zarah data fahimta tai saurin faWin,  Yaya Jiddah Amai? .
Kai ta Waga mata tana kuma danne bakinta dan gab yake da zubowa.
Kamata sukai da hanzari sukayo waje, bama su ™arasa inda ya daceba tafarashi babi ™a™™autawa, sau™inma sunbar idanun mutane, sosai Jiddah ta galabaita, idonta sai lumshewa sukeyi, ga wani azababben ciwon ™irji daya taso mata lokaci Waya, kafin kace mi tuni tagama fita hayyacinta, daganan bata sake sanin abinda ke faruwaba kuma.

&&&&&&

A hankali ta buWe idanunta da sukai mata jingim saboda nauyi, ™amshin turarensa ne yabata amsar shaidar yana kusa da ita, takuma Waga idonta da ™yar takai dubanta gareshi, dishi-dishi take ganinsa.
Sheikh Aliyu da shima idonsa ke a kanta ya sauke ajiyar zuciya tareda kai bakinsa saman goshinta ya sumbata, hannunta dake cikin nashi ya matsa a hankali, kafin cikin sanyinsa ya ce,  Sannu Jiddatulkhair kinji, ALLAH yabaki lafiya .
Bata iya cemasa komaiba, sai idanunta data maida ta lumshe hawaye na zirarowa ta gefen idonta.
 Ya isa kukan haka Hauwa'u, ki kwantar da hankalinki Abbanma ya farfaWo, likitoci na Complain jininki ya hau, gashi kuma bake kaWai baceba .
Babu shiri takuma buWe idonta tana kallonsa, kamarya ba ita kaWai baceba? Kardai maganar dayaketa ambata mata kwanannan ace tazama gaskiya?. bayan tafiyar Maimuna wanka da kwana biyu saitaita fama da ciwon kai da jiki, ko tausar yay mata batajin ya daina, saiya fara cemata anya kuwa wanan ciwon nata bana ™anin Muhammad ko ™anwarsa bane? Ko kaWan bata Wauki batun da muhimmanci ba, dan itadai bayan ciwon kai babu abinda takeji sai ciwon jiki wanda take dangantawa da wanan hidimar haihuwar dasuka sha. Kwana biyu dayi mata wanan zance ya kasance da ita, tun a daren yaketa maimaita mata lallai tanada ciki, dan takuma canja masa gaba Waya. Ita maganarma kunya taita bata, ta™ima yarda su haWa ido balle ta yarda da maganarsa, yau kuma sai gashi yakuma maimaitawa, hakan kuma na nuni da cewar doctor ne ya faWa musu.........
Hawayen dayake share matane yasata dawowa hayyacinta, ta kama hannunsa ta ri™e tana kallonsa,  Abbu Muhammad ina Umma yanzun? .
 Sun wuce gida, sabod Abba ya matsa akaishi gida .
 Dan ALLAH mu bisu to, inason ganin halinda Abbana yake ciki ko zuciyata zata samu nutsuwa .
 Kinga kiyi ha™uri, dare yayi yanzun kalli agogo Waya saura na dare, insha ALLAHU da safe zan kaiki idan kinji ™warin jikinki .
 Ni wlhy na warke .
 To naji ya isa haka bar kukan Umm Muhammad .
Murmushi tayi badan ta shiryaba, a duk sanda ya danganta sunanta matsayin Uwa ga Wansa tanajin wani sanyi a ransa, hakama Maimuna yanzu gaba Waya takoma kiranta Umm Muhammad, tana yaba karamcin waWannan bayin ALLAH a ranta a kullu yaumin, tamusu kutse a zamansu amma sai suka jawo hannayenta suka ri™eta da zuciya Waya, itako mizatayi ta biyasu dashi?. Ajiyar zuciya ta sauke saboda abinda taji Aliyu na mata, ta ri™e hannunsa tana tura baki kaWan.
Murmushi yayi ya janye hannunsa yana tashi zaune, itama ya taimaka mata ta tashi, da mamaki tabi Wakin da kallo sanan ta kallesa.  Yaushe ma na dawo gida to? .
 Ai tun bayan farkowarki a asibiti sai likita ya fahimci warin magani da Asibitin yakeyine ba™yaso, dan yun™urin amai kika fara farkawa dashi, shine yakuma miki allura, a lokacin kuma Zarah ta kirani da wayarki a Soye, dan Uncle yahya ya hana a kirani a tadamin hankali .
Jiddah tayi murmushi tanajin ™aunar kawun nasu wanda takeji ™aunarsa tamkar mahaifi.
Da taimakon Aliyu tayi wanka sanan ta rama sallolin dake kanta, da ™yar yasamu tasha tea Win daya haWa mata, tana gama sha ma ta amayar dashi.
Kallo Waya zakai masa ka hango tsantsar tausayinta a gareshi, ya gyara mata jikinta sannan ya kamota suka dawo Waki suka kwanta yana saka mata albarka da jera mata sannu.

*WASHE GARI*.

Da ™yar Aliyu ya yarda ya kaita gwammaja kusan ™arfe Waya na rana, dan kallo Waya zakai mata ka fahimci batajin daWin jikinta, gashi takasa cin abinci, tace,  sai taje gida zataci awara .

Kana doso hanyar shigowa cikin gidan zaka fara jiyo kukan Abba da sambatun da yakeyi, cikeda sassarfa Jiddah ta ida shigowa, dan Aliyu yana mota saiya jira tamasa iso, mamaki ya kama Jiddah ganin duk ´an uwanta zagaye da Abba dake ri™e da hannun Umma dana Uncle yahya yana kuka. Yana ganinta ya saki hannayen su Umma ya mi™a mata alamar tazo gareshi, ganin lamarin take tamkar a mafarki, dan haka tai tsaye takasa koda motsi, aunty Zulai da suma suketa sharce hawaye tazo ta kama hannunta ta kaita gaban Abba.
Dur™ushewa Jiddah tayi takuma fashewa da kuka mai ban tausayi tana faWin,  Abbanmu kayi ha™uri, ka Wauki hakan matsayin ™addar da bata goguwa a rayuwar Wan adam, dama rayuwa tana tafiyane da jarabawa kullu yaumin.......
Abba ya katseta shima cikin kukan,  Jiddah wannan ba ™addara bace kawai, akwai son zuciya irin nawa, na bitilcema ni'ima da rahamar da Ubangiji yay mini ta ™yautarku, na wula™anta mata masu ™yawawan zuciya akan abinda basuke badawaba, nakasa sauke nauyin da ALLAH ya Woramin na tarbiyarku da ha™™okinku a matsayina na mahaifi, na yofantar da matata da Wan uwana, na wofantar da karatunku inata bautama ´a´an wasu. Kaicona da dukkan masu irin halayyata a duniya, wlhy ´a´ana inajin matu™ar kunyarku a rayuwata da tsanar kaina........
 Abba ka daina faWar haka dan ALLAH, insha ALLAHU mu masu yafe makane, dan duk duniya bamuda kamarka, kuma bamu taSa takaicin samunka a matsayin uba ba, sai dai abinda nakeson tuna maka Abba nau'in abinda ake samarwa a mahaifa na daga Wiya mace ko Namiji ™wan namijine ke badashi, sanan ALLAH ta'ala dai yace shine ya haliccemu baki Waya kuma ya sanyamu maza da mata domin musamu natsuwa da juna. Amma kuma seyace mafifici acikinmu shine wanda yafi tsoron ALLAH sannan kuma yace Maza sunada fifikon daraja akan mata saboda sadakin auren da suke biya dakuma Wawainiyar ciyarda matan dasu mazan sukeyi, wannan kawai shine abunda yasa maza

1 Comments On MUTUM DA DUNIYARSA
avatar
rukayya-yahuza

1 year ago

Reply

Kai book dinnan ya hadu iya haduwa

Please Login or Register in order to submit comment