Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a kunne tare da d'an bubbuga bayan ta har saida yaji ta sassauta kukan,
sannan ya ɗagota ya maidata kan gado ya kwantar da ita yaja mata bargo sannan ya manna mata kiss a goshinta,
Sannan yajuya jiki babu k'arfi ya shine bathroom ruwa ya sakarwa kanshi yana yi yana zubda k'ollah a haka yayi rink'a tsayuwa cikin ruwan har saida yaji hankalin shi ya dawo jikin shi sannan ya fito ya shiga kitchen ya had'a musu breakfast.

Bacci take sosai har yagama abinda zaiyi ya shirya tsab,
Sannan yaje yasake manna mata kiss a goshi ya gyara mata lulluɓin bargon yafita wurin aikin da yazo yin.

Sai wajen 12:00 pm agogon kuala lampur ta tashi daga baccin,
wanka tayi sannan tayi break,
tana gamawa ta shiga kitching tadafa musu abinci,
Sannan tadawo palour ta kunna Tv ta kwanta kan 3 seater tabuɗe data wayarta tafara chat da yan uwa,
har k'arfe 3:00 pm tana ta chat salla ke tada ita duk da kuwa da Aliyu ne kad'ai take chart d'in sai kuma Aunty Aisha Garkuwa,
Dawowar Usman yasa tayi musu sallama ta tashi ta nufi inda yake tsaye ya buɗe mata hannuyen shi,
a kunyace taje ta d'an faɗa jikin shi tana mai rumtse ido,
rungumeta yayi da k'auna yana kissin wuyanta tare da tallabo kanta yana d'an lasan lips enta,
A haka suka ɗauki lokaci mai d'an tsawo sannan tazame jikinta ta kama hannun shi suka shige bedroom,
Wanka yayi sannan sukaci abinci suka cigaba da hirarsu har lokacin sallah magrib, basu tashi daga sallayar ba har saida sukayi sallah isha'i sukayi addu'o'in su sannan cikin lumshe ido Ummul ta d'an kalleshi murya can k'asa tace,
"Ya Usman zanyi bacci yanzu dan Allah ka tasheni anjima inason ganin posting ɗin Aunty Garkuwa yau har yanzu batayi posting ba wata k'il sai anjima zatayi".

Ido ya zuba mata cikin tsananin begin ta sannan yace,
"Yanzu duk baccin da kikayi ɗazu bai ishekiba?
to zonan muyi wata magana kafin kiyi baccin".
Matsowa tayi tashige jikin shi tana mak'ale wuyan shi,
Shima hannnshi yasa ya daɗa rungumeta yana mai cusa hannun shi cikin rigar ta kamar mai raɗa yace,
"Ummu na dan Allah ki saurareni kuma inaso ki fahimceni
duk da k'issar nan ta kasance ne a tsakanin yan uwa mata amman zata wakilci yan uwa maza,
Annabi mohammad (S A W) ya aurawa sahabin shi Usman bin affan y'arshi sayyada Ruqayyat (r a) tayi wafati sannan yasake ɗaukar k'anwarta Sayyada Ummulkhursum ya aura mashi haka itama Allah ya karb'i rayuwarta sannan a hakan Annabin mu abun koyinmu yace,
"Da inada wata y'ar dana k'ara aura mishi".
Kinga idan muka duba wannan babu wani haramci ko abun kunya cikin aurena dake madadi baya da wani aibu a musulunce".
Sake tura fuskarta tayi a kirjin shi,
Da k'arfi yayi wani irin gwauron numfa shi ya rumtse idon shi yanajin kamar ya buɗe kirjin shi ya sakata a ciki dan so da k'aunarta dake ratsashi,
Ido a lumshe yaci gaba da cewa,
"Hubby duk abinda zamiyi bazai zama cin amanar Hamman muba sai dai yayi farin ciki damu domin ta hanyar aure muke tare wanda duk abinda zanyi dake sunnace zan raya babu batun cin amanar Hamma na a ciki,
Nasani da wahala amma ki daure kiyi hak'uri kisauke nauyin dake kanki kiban dama na rab'i jikinki kibani hak'k'ina ki dena sawa ranki amanar d'an uwana zanci".

D'ago kanta tayi tana kallon shi,
suna haɗa ido ya ɗaga mata gira tare da kashe mata ido d'aya,
da sauri tasake maida kanta ta cusa fuskar ta a kirjin shi,
sake matsota yayi, suna rungume da juna cikin rad'a yace,
"Nafa gaya miki tun ba yauba kin sani mijinki mai yawan buk'ata ne".

Shigowar sak'onni a wayar Ummul yasa yaɗan sassauta rik'on da yayi mata ya janyo wayar yana dubawa abinda Ummul ke jirane ya shigo posting en GARKUWA sai kuma sakonni da dama da suke ta shigowa a jere-a jere na jaje da ta'a ziyyar Hamma Umar a kowanne group da take, kallon shi take dan tana son gano abinda yake gani,
hannu tasa ta karɓi wayar shikuma jiki a mace ya tashi yashiga
Wanka ya shiga.

Ita kuwa Ummul yana shiga bedroom en ta gyara konciyar ta kan 3 str forko kan sunan Garkuwa ta shiga inda ta samu yau bata turo mata page d'in yau d'inba sai gargad'in da tayi mata na karfa ta karanta page d'in *Rubutaccen al'amari* na yau d'in,
tana ganin haka sai ta lumshe ido tana jin hawaye mai zafi group en Aysha Ali garkuwa fan's ta shiga inda tana shiga ta samu page d'in a forko,
hannu d'aya tasa ta dafe k'irjin ta sannan ta fara karanta page d'in,
tana farawa hawayen da take matsewa ya tsiyayo a hakan taci gaba da karanta page en inda yake tuna mata wannan ranar da bazata tab'a mantawa ba a zahiri karatu takeyi amman a bad'iri ganin abun take kamar yanzu yake faruwa karatun take tana kuka mai tsananin ciwo a zuciya kuka mai tafiya da numfashi tana zuwa dai-dai inda aka yanka Hamma Umar d'in nata ta wurgar da woyar a tsakiyar parlour kan carpet kife kanta tayi a jikin kujerar ta saki wani irin raunaceccen kuka mai toshe numfashi tanayi tana cusa kanta jikin kujera tana,
"Allah ya isa Allah ya isana sun cuceni sun maida min d'ana maraya sun kashe mai uba tun bai fito duniya ba,
Allah ya isa a gabana sunka kashe min d'an uwana jigona farin cikina sun cuci Ya Usman sun maidashi baida d'an uwa sun cuci Ammi sun kashe mata d'anta sun yashe min farin cikin rayuwata sun barni cikin nadama har k'arshen rayuwata".
haka ta rink'a kuka da surutai a hankali numfashin ta ya rink'a cushewa lokaci d'aya ta fara fita hayyacin ta.

Shiko Usman yana fitowa wonka 3 qutr ya saka sai d'an shert nashi mai taushi mai ya d'an shafa sannan ya fisa turaru kanshi masu sayin k'amshi yana gama kimtsawa ya fito parlour.

Yana fitowa ya nufi inda taken dan ganin halin da take ciki yasa shi k'arasawa gurinta da sauri yana zuwa yasa hannu ya ɗagota idanta yagani sun canja kala gaba ɗaya jikinta ya saki ga zafi da yayi kamar wuta tana fisgar numfashi da kyar, rungumeta yayi sosai a jikin shi yana firgice duk jikin shi na rawa yace,
"why Ummu na why? saida Aunty Garkuwa tace karki karanta page ɗin nan gashi kin bayyana kanki mutane dole suyimiki gaisuwa kuma nasan dole akwai matsala in kika karanta Ummuna meyasa kika karanta".
Da karfi take nemo numfashin ta tana janyoshi tana mik'e wa kamar numfashin ta zai fita,
a rikice yaɗau waya yakira abokin aikin shi dake kusa dashi,
kukan dayaji Usman nayi ne yasashi fitowa daga gidan shi,
kafin ya shiga suka haɗu da Usman ɗin rungume da ita bata ko numfashi wuce shi yayi shima yabi bayanshi sukayi gurin ajiye motocin,
Kai tsaye asibiti suka nufa dan ceto rayuwarta,
Tunda suka fara tafiya Usman ke jijjigata yana wani irin zubda hawaye masu cin zuciya yana, "karki barni Ummu please, ki tausaya min ki tashi kinji Ummu na ki dena kukan,
bazamu iya rayuwa babu keba please, kinga Farouq yana sonki karki cutar da kanki".


Da isarsu likitoci suka dukufa ceton ta shiko yana zaune rungume jikin abokin aikin nashi yanata rarrashin shi, Auwal Sulaiman shine abokin aikin ya Usman waya yayiwa matar shi dataje ta ɗauko wayoyin Usman sannan ta rufe gidan yakira abokin shi zaije ya karɓo ya kawo masu asibitin.

A cikin ɗakin kuwa saida suka saka mata robar da zata taima kawa numfashin ta sannan suka yi mata allurai,
Sai bayan mintuna 40 sannan numfashinta yadawo dai-dai sannan sukayi mata allurar bacci dan samun nutsuwar ta bayan tayi baccin ne suka fita.

Da sauri Usman ya mik'e daga jikin Auwal amma sai ya dawo baya kamar zai faɗi Auwal da abokinshi ne suka rik'e shi sannan suka nufi ɗakin likitan, zama sukai likitan ya musu bayani kan a kula da ita sannan a kiyaye abinda zai ɓata mata rai dakuma tsoratar da ita domin zuciyar ta takai mataki na k'arshe a rauni wanda komai k'an k'antar abu zai iya tayar mata da hankali ya haifar mata da matsala,
Saida yagama musu bayani sannan yace zasu iya shiga gurinta amma kada suyi surutu dazai tayar da ita daga baccin.

Auwal da Abokin shi ne suka yiwa Usman sallama bayan sun shigo sun duba Ummul daketa bacci a wahalce sannan suka tafi.

Shiko ya Unman zama yayi akan kujera ya zuba mata idanu yanajin wani irin tausayin ta na ratsa shi,
hannu yasa ya kama nata hannun yaita kallon ta yana share k'ollah dake zubomai lokaci zuwa lokaci, wayarta ya ciro daga aljihun shi ya buɗe, yawan sak'on nin daya gani ne kuma dukka na masu mata gaisuwa ne daga groups da Aunty Garkuwa ta sakata yasa yafara amsa sakonnin a hankali ido na zubda k'ollah yake amsawa da,
"Ameen Ngd".
Yaɗauki lokaci mai tsawo yana amsa duk sak'onnin da ake turowa ta groups da p/c wanda shi kanshi bai san adadin suba,
Sannan ya rufe data ya kwantar da kan shi jikin gadon da take kwance hannun shi ya d'an fike a kan goshin ta sannan d'aya hannun kuma yana rik'e da hannun ta d'aya a haka bacci ya saceshi.

A hankali Ummul take buɗe idonta har suka gama buɗewa idon ta k'urawa sumar kan Usman daya fara bacci, tausayin shi ne ya kamata sosai dan tabbas tasan ya Usman yana sonta gashi ita kuwa ta kasa sakarmai jikinta ta sama mai nitsuwa yana bata tausayi dan ya resa mai kula dashi na hak'ik'a ido ta lumshe a ranta take fad'in,
"Zan kula da kai kamar yadda nasan Hamma Umar nason a kula da kai zan saka cikin farin ciki kamar yadda d'an uwanka yake fatan ya ganka cikin farin ciki".
hannunta ta cusa cikin sumar kan nashi tana murzawa tare da mishi salon lallashi a hankali tana shafawa,
kamar a mafarki yaji kamar ana mai susa ɗago hannun shi yayi yakai kan sumar tashi hannu Ummul yaji dan haka yayi sauri ɗago kanshi sukayi tozali da ita,
A hankali ta sakar mai murmushi tana d'an lumshe ido,
Hannu yasa ya shafi fuskarta sannan ya d'an taso ya sunkuyo kanta ya haɗa goshinsu guri guda harshe yasa ya d'an laso lips enta a hankali yace,
"Hubby karki sake min haka please zuciya ta zata buga in mutufa". Girgiza mai kai tayi sannan tafara magana da saida ya matso da kunnen shi kusa da bakinta sannan yaji abinda take cewa,
"Ya Usman Insha Allah bazaka mutu ka barni cikin maraici biyu ba bazaka mutuba ina sonka zamu rayu tare mu bawa Farouq tarbiya da kanmu ya Usman ina sonka har abadan bazan sake yin rowar kalmar soba zan dauwama ina cema ina sonka'
mutafi gida na samu lafiya ka kontar da hankalin ka mu koma gida na kula da farin cikin ka kaji?".
Lonk'oso kai yayi cikin lallashi da jin dad'i yace,
"Kiyi hak'uri likitan zai dubaki yace inkin tashi nayi mishi magana kinga sai muji ya zaice karki damu Ummu na zamu koma Insha Allah muna tare".
Kai ta gyad'a mai shiko ya sumbaci bakinta ya fita,
tare suka shigo da likitan ya sake duddubata sannan yasake jan kunnensu kan ɓacin ranta sannan yabasu damar tafiya gida.


Yau kwanan su biyu da dawowa asibiti Ummul ta k'ara worworewa,
bayan ta fito wonka ne ta zauna gefen gado tana shirin konciya bacci,
Usman ya shigo shima wonka yayi sannan ya kimtsa blanket ya jawo sannan ya juya zai koma parlour,
ido Ummu ta zuba mai tana kallon shi har yaje bakin k'ofar fita tace,
"Ya Usman".
"Na'am".
yace da ita ba tare da yajuyo ya kalleta ba,
ita kuwa keyanshi ta zubawa ido cikin mamakin yadda tun randa suka dawo asibiti ya Usman yake komawa parlour ya kwana a can zuwa yau kuwa abun ya fara soya mata zuciya,
shiko jin shiru batayi magana bane yace,
"lafiya dai ko? ".
shiru tayi tana rau-rau da ido alamar zatayi kuka sai kuma ta daure a hankali ta mik'e tazo bayan shi murya can k'asa tace,

"Ina zaka je? ".

"Parlour zan tafi mana bacci zanyi".

"Nan kuma cikin d'akin ba wurin bacci ne?
ko dai zama kusa da nine baka so? ".
ta k'arishe maganar tana zubda k'ollah,
a hankali ya juyo suna fuskantar juna jin yadda muryarta ke rawa kai ya d'an kawar sannan yace,
"Toh ya zanyi? Ummu ya zanyi da raina dolece take sa nakeyin nesa dake Ummu nifa ba waliyi bane,
kinga dole inbar zama kusa dake tunda in na zauna kusa dake dole na buk'aceki ke kuwa yanzu baki shirya zama da niba toh ya zanyi kinga dole nayi nesa dake".

Jikin shi ta fad'a tare dasa hannunta ta ruggumoshi tana kuka tana juya kai tace,
"Kayi hak'uri ya Usman ka gafar ceni Insha Allah bazan sake irin kuskuren da nayi a baya ba ni na shirya zama da kai".

Ajiyan zuciya ya rink'a sauk'ewa tare da ruggumota a jikin shi cak ya d'ageta sai kan g......





*By*
*GARKUWAR FULANI*

[12/14, 10:29 AM] El-hajj🤣: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*RUBUTACCEN AL,AMARI*

page 3⃣9⃣

*Na*
*AYSHA ALI GARKUWA*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇




*MOH ALLAH HOKKI B'URI MOH BABA HOKKI*



*Hahaha 😎😀😜👸🏻 ina kuke ne BAREBARI bayin FULANI toh kuzo ku matso kusa kun san mu FULANI sarakunane masu adalci a gareku toh yau dan haka bisa adalcinmu a matsayi na uwar giyiyarku na Baku kyautar wannan shafi nawa nabakushi gaba d'ayan shi kuyi yadda kukaga dama dashI in kunga dama ku seda wannan shafin ku saro kanwa kud'in😜💃🏻SIRATI SIRTA MOD'O TO SALDORI TAGGA MOD'O babarbare cinna kane tunba wurin idonba💃🏻😜😂 maza kuyi mubaya'a dan GARKUWAR kuce ke gaidaka*




*K*an gado ya direta a hankali ya kontar da ita,
Sannan shima ya haye kan gadon gefenta ya d'an rab'a ya haɗe jikin shi da nata wuri guda sai kuma ya rink'a sauk'e ajiyar zuciya yana lumshe ido da furzar da numfashi mai sanyi,
k'arar da wayar shi keyine yasa Ummul lek'a wayar dake kan side drower gadon,
sai kuma taɗan zame jikin ta gani baida niyyar ko kallon wayar yasa tayi k'arfin hali murya can k'asa kamar mai rad'a tace, " ya Usman Abbane fa".

Sakinta yayi yasa hannu yaɗauko wayar ya koma kan pillow ya kwanta yana sauk'e numfashi sannan yakai idanunshi da suka k'ank'ance kan wayar ganin sunan Adam yasa ya aje wayar yajuyo gareta yana shirun ruggumo ta,
da sauri ta yunk'ura zata gudu shima cikin hamzari ya kamota ya fara mata cakul-kuli yana cewa,
"Daman dan ki gudune yasa kikace Abba ne ko?".
Dariya take har tana shiɗewa tana zulle-zulle tana d'an tureshi,
jin wayar na sake yin ringing yasa ya kyaleta ya ɗauki wayar yasa a kunne sallamar da Adam yayi ya amsa sannan dagacan Adam ɗin yace,
"Ga su Ammi da Nanne zakuyi magana".
"Uhummmm".
yace a tak'aice sannan yasa wayar a handsfree ya ajiye woyar akan pillow sannan yasa hannu ya tallafo Ummul ya haɗata da jikin shi yana shafata da lumshe ido a hankali yace,
"Nanne na".
Ammi ce ta katse shi dacewa,
"Ina autata Ummu?".
Da sauri cikin happy ta d'an ture kan Usman da yake tsakin wuyanta da kafad'arta yana shak'ar k'amshin cikin d'an d'aga murya tace,
"Gani nan Ammina ina wuni?".
Gaisuwa sukayi harda Aliyu sannan Nanne tace,
"Usman daman matar Mustapha ce ta haihu jiya akayi suna,
tomu bamu jiba sai jiyan Ummie shi ta kira take faɗa min ansami Umar Farouq,
Mustapha yayiwa Hamma Umar enku takwara,
jiyan lokaci ya k'ure shine yau zamu je muyi barka gashi Adam da Sadiq sun haɗo mana kayan barka zamu tafi yanzu muje muga Umarun mu".
Tana maganar Usman yakai duban shi ga Ummul yaga ta shagwaɓe saura kaɗan tasa kuka,
bakin shi yasa kan nata yai mata kiss sannan ya ɗaga yatsan shi yasa kan bakinta yana jujjuya mata kai hannun shi d'aya kuma yana cikin rigarta,
sannan ya amsa da cewa,
"Alhmdulillah, kai amma mungode sosai lallai Mutsapha yayi mana halacci tabbas ya cika d'an uwa musulmi,
ku gaidashi in kunje sosai nima zan kira nayi barka da godiya kafin mu dawo muma muje".
Aliyu ne ya katse maganar sanin halin Ummul zata iya kuka akan maganar yace,
"Aunty Ummu albishirin ki?".
Kamar bazata amsa ba saida Usman yakai hannu zai mata cakul-kuli tayi maza ta rik'e hannu shi tana zaroshi daga kan k'irjin ta a hankali tace,
"goro".
Cikin raha Aliyun yace,
"Bakiga yadda Abba ya gyara ɓangaren ya Usman ba,
yace yanzu yazama na Ammin ki".
tuni ta mik'e zaune tasaki dariya tace, "Haba, Yanzu ta koma can tabar d'akin mu?". Sai kuma ya

Please Login or Register in order to submit comment