Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

d'an kad'a kai cikin halin shi na tsokana yace,
"Ina kuma ai badan zamu je unguwa bama da yau zamu rakata zata koma gidan Innar ta itama,
tunda dama ke kika hanata tafiya da shagoɓa,
yanzu kinyi tafiyarki kin mak'alawa miji dad'i kin manta damu,
dan haka itama tafiya zatai".
Adam ne yasa hannu ya ɗan bigi kan Aliyun cikin wasa,
Itako harta faɗa jikin Ya Usman tana ta tumurmusheshi zata fara halin,
da sauri Usman yace, "kai Aliyu ina wasa dakai ne? zaka samin ita kuka ko?".
Ammin ma cikin Dariya tace,
"Karkiyi kuka Ummuna, babu inda zanje zolayarki yakeyi harma na koma part d'in Usman d'in yanzuma a nan muke,
ai inda kike so nan zan zauna Ummu na sai kun dawo harda Innata zaku tare".
A hankali tasa tafin hannunta ta goge k'ollah dake shirin zubo mata taci gaba da cewa,
"Amma fa idan na tambaya kina yawan kuka kuma bakicin abinci to zan tafi zan koma gun Innata".

Tasowa tayi daga jikin Usman ta sunkuyo kan wayar yayin da ta kife k'irjin ta kan fuskar Usman tace,
"Ammi banayi kuma ina cin abinci da yawa ko?".
Tajuya tana tambayar Usman daya zura hannun sa cikin rigarta yana shafa kirjinta zuwa saman wuyan ta yana ta murza fuskarshi kan k'irjin yanayi yana lumshe ido, murmushi yayi cikin jin dad'i da tsananin shauk'i ya d'an gyad'a kai tare da cewa.
"Ehhhhyyy Ammi ta d'an rege kuka yanzu kam".
cikin jin dad'i Ammin tace,
"Yauwa yarinyar kirki". Ita kuma a shagwaɓe tace,
"Ammi kar kuje da Aliyu gidan Mustapha tunda yana tsokana ta".

Adam ne yasa hannu yaɗau wayar sa tare da cewa,
"To sarkin shagwa ɓaɓɓu da sakalci sai anje dashi tunda ba motarki bace".

"ba inda za aje dashi tunda yana tsokano min ita".
cewar Ammi,

Usman ne ya katsesu da cewa,
"Ina Boy ne ban jishi ba?".
Murmushi Adam yayi yace,
"Yatafi daɗi mota mana sun fita da Sadiq tun ɗazu".
dariya sukayi dukansu
Da haka sukai sallama kowa na cikin jin daɗi.


Shiko Usman ɗaga Ummul yayi suka shige bayi alwala sukayi sannan suka fito,
ya jasu suka gabatar da sallah nafila raka'a 2 sukai addu'a ya kama kan ta yayi mata addu'a sannan ya cire mata hijabin ya ɗauketa cid'ak sai kan gado .


Hannu yasa yarabata da rigar jikinta sannan ya jawo blanket ya rufesu a hankali ya jawota jikin shi cikin lumshe ido ya manna bakin shi kan k'irjinta yana tsotsa kamar yaron da ya samu alawa yana shafa ɗayan da ɗaya hannun shi wani irin numfashi yakeyi tuni yafara sarrafata da salon shi dayasa gaba ɗaya ta birkice sai mik'a take tana fitar da numfashi a hankali,
tuni ya rikice yana shafa ko ina na jikinta yana lasar ko ina tare da isar da sak'onnin shi,
nan da nan tafara hawaye tana d'an tureshi ganin yana neman zautar da ita, shiko hankalin shi yatafi duniyar daya daɗe yana neman kai kanshi dan haka baiga kollar taba bare ya sahirta mata.



Saida komai ya lafa Usman ya gama samun gamsuwa iya gamsuwa sannan ya janyota jikin shi ya rungumeta kamar zai sakata cikin jikin shi ya rink'a sunsunar wuyanta yana sauke numfashi yana jin wani irin farin ciki na ratsa zuciyar shi da gangar jikin shi yana jin wani shauk'i da daɗi kamar wanda akayiwa bushara da aljannah sai cusa kan shi yake a wuyanta hannun shi na shafa duk sashin jikinta murya na rawa cikin shauk'i yake samata albarka dan jinta yayi tamkar budurwa dan ya wadatu da ni'imar jikinta.


Sai ririta ta yake yana kissing nata tako ina yana mata Addu'oi,
"Ummuna Allah ya miki albarka Allah ya sanya rayuwarki cikin farin ciki kamar yadda kika sani cikin farin ciki yau kin kawarmin da duk wani k'ishi dake tare dani Allah ya miki al'barka ya Habeebaty".
Itako sai daɗa narkewa take a jikin shi cikin tarin gajiya dan ya wahal da ita sosai gata dama uwar rak'i sai lafewa a jikin shi take gaba ɗaya jikin ta ya sake ko motsa yatsanta bata iyawa gaba ɗaya ta sakalce mai ta lumshe ido sai lokaci lokaci take buɗe su a hankali tana rufewa,
Haka yayita lallashi da faɗa mata kalaman soyayya masu tsuma zuciya.



Saida suka ɗauki lokaci mai d'an tsawo a haka sannan shima yaji yafara samun k'arfin jikin shi dan haka
cikin halin shi na tsokana yace,
"To wai kukan nan na menene bayan kin gama zuk'eni ko hannuna da kyar nake iya ɗagawa,
amma ni banyi kukaba saike da kika zama sarauniya a zuciya ta da jikina".
Maganar ce tasa taɗan ɗago kanta a hankali ta buɗe idon ta da kyar ta kalle shi,
kashe mata ido ɗaya yayi yace,
"k'ari nakeso kuma nasan kema wannan kukan k'arin kikeso". Sake cusa kanta tayi a kirjin shi tayi lamo tana jin bugun zuciyar na harbawa kan nata zuciyar,
jin taɗanyi shiru tana sauke numfa shi a hankali yasa ya ɗan sunkuyo kai ya lek'a idonta yaga ta rufe idanu kamar mai bacci yace,
"Kai bacci ma zakiyi baki isaba ɗaukata zaki ki kaini bathroom tunda kin gama moreni".
Yana faɗa yana shafata da salon shi na tsokana,
maida ita yayi ya kwantar da ita a hankali a kan pillow ya tashi yashiga bathroom ya haɗa mata ruwan wanka sannan ya fito yazo yasa hannu ya ɗauketa yajuya sai kuma ya tsaya buɗe idonta tayi dasuke rufe tunda ya kwantar da ita kan pillow karaf suka haɗa ido,
da sauri ya kashe mata ido ɗaya tare da ɗaga nata gira yace,
"Gaskiya indai na kaiki banɗakin nan sai na k'ara dan bazan tab'a gajiya dake ba don haka zan k'ara saboda nauyin ki dan yanzu kin fara zama y'ar lukuta mai nauyi".
Shogoɓe mai tasake yi ta narke a jikin shi hanunta sak'ale da wuyan shi baki ta d'an tura ido na zubda k'olla murya can k'asa dakaji kasan an gajiyar da ita a hankali tace,
"Hummmmm ya Usman kayi hak'uri na gajifa bazan iyaba wallahi jiri nake ji ka wahal dani da yawa".
Sake kashe mata ido yayi ya laso lips enta yace,
"Kuma in kika bari k'ollah nan ta zubama saina k'ara Ummu na ina sonki yau kin sani farin ciki kin jiyar dani dad'in rayuwa".
Da haka yawuce ya sata cikin ruwan,
duk yadda taso ya fita yak'i haka nan ta hak'ura sukai wanka tare ya sake ɗagota ya kwantar da ita kan gado bayan ya goge mata jikinta ya fesheta da turare sa ya samata rigar bacci shima ya shirya ya hawo gadon ya kwanta ya rungumeta kanta na kan damtsen hannun shi da haka bacci yayi awon gaba dasu.


Haka nan da wayo da tsokana da barkwanci Usman yake samun nutsuwa sosai da Ummul a koda yashe yaso sannan yana kula da ita sannan yana k'okarin bata kayan itace tunda yaji ance suna gyara mace da k'ara mata ni'ima.



Sati uku kenan da Usman yasami damar raɓar matar shi,
koda yaushe yana manne da ita indai ya dawo daga aikin dayaje yana bata kulawa sosai itama tana jin daɗin yadda yake mata saidai salon shogoɓa kam bata fasaba duk da dazaran ta fara yake sakata dariya da barkwan cin shi.

Ranar wata juma'a Usman daga gurin aiki suya wuce masallaci yayi sallar juma 'a sai da akayi magrib sannan ya dawo gida,
makullin hannun shi yasa ya buɗe k'ofar ya shiga yanda yaga palour a yanda yabar shi yasa ya juya ya kalli kan dining table gani yayi babu komai hakan yasa gaban shi faɗuwa kirjin shi yafara bugawa ya ajiye jakar hannun shi yayi bedroom ɗin yana shiga yanda yahango Ummul kwance a nannaɗe cikin bargo tana rawar sanyi yasa yayi saurin hawa gadon ya janye bargon ya rungumota,
zare ido yayi nan da nan jikin shi yakama rawa jin yanda jikinta yayi zafi ga numfashinta na fita da kyar,
k'ara matsota yayi ya mannata da kirjin shi cikin rauni da sanyin murya yace,
" Ummuna meya faru Hubby?".
sai kuma yasa hannu ya share mata k'ollah dake zuba daga idonta yace, "Yi hak'uri Baby na bari mutafi asibiti".
A take kuma sai tayi wani irin yuk'uri jikinta na rawa ta k'ank'ame shi idanuwan ta a rufa a hankali tace,
" Ya Usman kirjina".
Hannun shi ɗaya yasa ya dafa kirjin yace,
"Kiyi hak'uri zai daina".

Daukan ta yayi yakai cikin mota ya kwantar mata da seat sannan ya dawo yaɗauki wayoyin shi da nata yaja k'ofar ya rufe sannan ya koma motar ya zauna,
tukin yake yana ɗan kallon ta har suka isa asibiti,
saida aka basu ɗaki aka kwantar da ita sannan likitan yaje yayi gwaje gwajen shi yakuma ɗibi jininta yaba nurse ta tafi lab dashi dan gwadawa likitan ya juya zai fita ya dafa kafaɗar Usman dake tsaye yana kallon shi yace,
"i will call you when i got the result".
Dakai Usman ya amsa mai likitan na fita ya matso ya zauna bakin gadon ya rik'e hannunta ɗaya yana shafa kanta a hankali har bacci ya ɗauketa.


Ba afi mintina 30 ba Nurse ta shigo hannun ta ɗauke da faranti da kayan aiki akai tace mai likita na kiran shi
fita yayi dasauri ya nufi office din dr,
Ita kuwa ta kama hannun Ummul tafara aikin ta.

Yana shiga likitan yaimai nuni da kujerar gaban shi ya zauna jikin shi sai rawa yake dan yanajin tsoron kar zuciyar tace keda matsala bayaso ace wani abu ya taɓa zuciyar ta,
shima likitan ya fahimci halin da yake ciki na firgici dan haka bai tsaya yimai dogon bayaniba yace, "congratulation mr Shuwa you pregnant your wife last 2 weeks". wani irin kallo yakema likitan kamar baitaɓa ganin shi ba saikuma ya maida kan shi ya jingina jikin kujerar da yake zaune ya lumshe idanu yasauke ajiyar zuciya sannan ya ɗago yana hamdala tare da yiwa likitan godiya ya fita.

Ita Kuwa Ummu bacci take ga drip da Nurse ɗin ta saka mata yana tafiya a hankali, tsayawa yayi ya tsurata mata ido k'olla na zuba daga idon shi yasa hannu ya shafi gefen fuskarta yana Al'ajabi da lamarin ubangiji Ummu na d'auke da cikin shi bayan ta haife na Hamma Umar enshi tabbas lallai wanna shine *Rubutaccen al'amari* gaba d'aya zuciyar shi ta cika da rauni sai zubda k'ollah yake,
A hakan ya shige bathroom na ɗaki yayo alwala yafito ya shimfiɗa sallaya yayi sallah isha'i sannan yacigaba da nafilillinshi yana addu'a idanun shi nata fitar da k'ollah, yana zaune kan sallayar kira ya shigo wayar shi wanda yasan bai wuce Adam ko Sadiq ba dan sukanyi video call a irin wannan lokaci wato k'arfe 01:30am agogon Kuala lampur sannan 9:30pm a Nigeria, janyo wayar yayi ya amsa ganin gudan jinin shi d'an d'an uwanshi Umar Farouq zaune akan cinyar Adam a kan gado da shirin baccin shine yasa yaji sanyi a ranshi yasaki murmushi shima Farouq dariya yayi yasa hannu ɗaya ya rik'e airpist ɗin dake kunnen shi cikin gwarancin sa yace,
"Masa'ul khair Abeey". wani sanyi yasake ji a ranshi yana fara'a yace,
"masa'unnur ya bunayya, hw's ur day".
Domin dukkansu haka suke magana da Faruq suna haɗamai hausa, turanci, larabcin shuwa arab, kanuri,
shiko Aliyu harda indianci yake cakud'a mai dan haka shima Faruq yake fahimtarsu insunyi,
cikin gwari-gwarin ya kalli Usman yana murmushi yace,
"Abeey bah shadik ayi bacci wau adun bah Adam am fana".
Dariya yayi mai sauti yace,
"OK Baba Sadik yayi bacci yau a gun Baba Adam zaka kwana?".
kai ya gyad'a mai cikin jin dad'in Abeeyn shi ya gane maganar sa,
shima Usman dariya yayi tare da cewa,
"Yau tunda gurin bah Adam za'a kwana ya sunan ka na gaskiya?". gyara zama yayi sannan yace,
"Uwan Faruoq Adam Cuwa".
Dukkansu dariya sukai yadda ya ke cewa Umar Uwar shuwa kuwa cuwa dariya sosai sukeyi har Adam da yake mak'ale da kunne ɗaya na airpiest ɗin dan haka Farouq yake ko fita za ayi dashi tofa duk wanda ya ɗaukeshi a lokacin shine mahaɗin sunan shi kuma ko abu kabashi a lokacin duk wanda zai tambaye shi sunan shi na gaskiya to dana me bashi abin zai haɗa,
sake tambayar shi yayi yace,
"Bobo na d'azu nakira ance katafi unguwa to a unguwar da kukaje ya sunan ka na gaskiya? ".

Saida ya juya ya kalli Adam sannan yasa hannu ya janye airpiest ɗin dake kunnen Adam ɗin dan kar yaji abinda zaifaɗa yayi k'asa da murya yace,
"Uwan Farouq Abba Daddy cuwa".
Hakan na nufin da Abba da Daddy sukaje unguwa haka Usman yayita mai tambayoyi yana amsamai suna dariya sannan yace, "Abeey Ummiena". tashi yayi daga kan sallayar yaje ya nunamai fuskar ta yace, "tayi bacci,
inta tashi da safe zata kiraka ku gaisa ko Bobona,
yanzu kabawa bah Adam saika kwanta kai bacci, i love u".
Shima a gwarance yace , "i wov u Abeey".
ya fad'a yana ɗaga hannu ya cire abin daga kunnen shi ya mik'awa Adam ya juya yayi kwanciyar shi shiko Adam saida ya gyara mai lulluɓa sannan yaɗau wayar yafita palour.

Saida ya zauna a kujera sannam yace,
"Meya faru? naganku a asibiti haryanzu bata daina kukanba ko?". Cikin damuwa yake maganar,

"Ba kuka tayiba Adam nadawo na sameta kwance da zazzaɓi sai kuma tacemin kirjinta nima naɗauka ciwon zuciyar ne amma da mukazo sai akace ba shi bane".
Ajiyar zuciya Adam yayi sannan yace,
"meke damunta to?". yana sosa kai da wata y'ar dariya yace,
"Abee zaka zama kaima".

"yes that's my bro, dan Allah karka faɗawa kowa nizan faɗa". Murmushi yayi a zuciyar shi yace,
"Kai kaɗai zan iya faɗawa wannan ".
Da haka sukayi sallama ya mata fatan samun sauk'i sannan ya katse wayar.


Sai da safe aka sallamesu dan jikin yayi kwari sosai sai shogoɓa da raki,
haka suka koma gida tanata narke mashi shikuma yasamu aikin yi sai lallaɓata yake yana rarrashi a cikin ranshi kuwa yana tuna randa yaganta da cikin farouq da yanda yake lura da Hamman shi da duk motsin da zatayi akan idonshi sai sannu yake mata, yakanyi k'ollah yana gogewa a ɓoye dan karta gani,
Itama kuma hakan ne a ɓangarenta da Usman da yaɗan kauce zata goge

Please Login or Register in order to submit comment