Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ida yyi salla dan yanason ganin sharia ta gaba.

,,,wani gefen na xuciyarsa tuna wannan baby girl din dayagani gidansu yarima yake (sunan da xuciyarsa tasawa Maryam kenan)


Tundayake betaba soyayya ba dukda mata da yawa nacewa suna sonsa amma baya kulasu,musammun alokacin suna fama da talauci da kunci to mata basa gabansa..

Amma yanxun ganin yarinyar nan duk ta xuxutardashi,Dan gsky kafin yatafi zai tambayi yasmeen wacece ita inbbu damu yashigar da kansa...

B'angaren su yasmeen kuwa....


Share pls

AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story & written by mmn fareesa

Wannan page din nakune yan awesome writer's fans club kuyi yadda kkso dashi ina mugun yinku irin totally dinnan๐Ÿ˜๐Ÿ˜

๐Ÿ…ฟ65&66

B'angaren su yasmeen kuwa,cikin farinciki suka zauna gidan baya.
Yasmeen ta aza kanta gefen kafad'ar yarima"ahankali tace my Prince bnida bakin da zangode maka sai dai inmaka addua".
Yar dariya yyi yace baby bbu godiya atsakanunmu saidai adduar kuma nasan kinamun ko?"
d'aga kanta tayi tace eh kuma zanciga dayimaka sai illah masha ALLAH.
"Hugging dinta yyi sosai had'e da cafke pink lips dinta yana musu sha nafitar hankali,sai maida numfashi suke."
"Ahankali yasaki jintana mutsu mutsu ,lumshe ido yasmeen tayi dan harwani zugi lips dinta ke mata.
Cikin kasalallar murya yace baby nah mekikeso kici? Ya fad'a yayinda yake shafa cikinta.
Lub tayi ajikinsa " ahankali tace um um yaya saimunje gida,murmushi yyi ya rad'a mata kinsanta amatse nake dan bangajiya dake da munkoma gd inaso inbaki ajiyar baby nah pls kinji?
Yafad'a kalar tausayi dan yarima akwaison yara ..
d'anturo baki gaba tayi tace um um yaya nifa ba yanxunba ....
Aransa yace hmmm ALLAH zaibamu...
"Afili kuwa sai yace baby nagane bakyasan had'a zuria dani da sauri ta d'ago kanta cikin shagwaba tace um um yaya inaso wlh ....katseta yyi yace to yau zambaki ajiyar baby, murmushi tayi tace to ALLAH yasa.
Cikin jin dadi had'e da matseta ajikinsa yace ameen.
" firarsu suke suna soyewa hankali kwance ,har lokacin azahar yyi ",fitowa yarima yyi yana rik'e da hannunta dan tasaka rigima ita bazai bartaba.
gun tape dukaje yasmeen ta duka k'asa tacirema yarima takalminsa dan yyi alwarla sai wani killer smile yake sakarmata yanajin wani yanayi atare dashi .
Koda ta cire masa ,ta kama hannun sa ta cire masa agogo sannan yafara alwarla tana tsare da abunta.
" har yagama cikin wasa yadan watsamata ruwa afuska ,cikin kukan shagwaba tace saita rama insunje gd dan gun da jama'a ana kuma kallonsu..
Masjeed yanufa itakuma tashige bayin dke gun acan tayi arwalla taje masallacin mata tayi sallah tana fitowa taga yarima da yah Omar suma sunfito suna mgn.
gun yarima yasmeen ta nufa had'e da rike hannunsa cikin Jan hankali tace yayanah meka rok'amun dakayi sallah?"
Murmushi yyi yace sirrine zangaya miki kinga yanxun ga Omar banaso yajimu ko?"
dariya tayi tace eh fa nima bana so yajima...yah Omar yyi yar dariya yace oh baby Niko?"wato kinsami yaya Ashman shine Kika manta daniko?"
gwalo yasmeen tayi masa tace eh.
Kwafa yyi yace ainima dai inada budurwata nakusa bin layinku..
Yarima ce amma naji dadi aigara kayi auren banaso kullum kana zuwa kana cinyewa ummana girkiba...dariya suka saka baki d'aya gab da zasu shiga kotun yasmeen tace amma naji dadi zanzo naga wannan antyn tawa,murmushi yah Omar yyi yace kinsanta..kafin yasmeen tayi mgn sun shiga ciki duk ga jama'a nan zazzaune.
Alkaline yashigo akatashi,bayan yazauna kowa ya zauna.
Nan aka firo da alhj jamilu,cikin sarkoki,bayan angabatar da k'ara ,alkali yace lauyoyi inkunshirya?" kufito,,,


Yarima yatashi dan yin mgn muryar alhj jamilu yaji.. yana cewa ayimun hukunci na amsa laifina tabbas nid'an mafiyane.....tsit kotun tayi sai kallonsa ake kamar ta babb'e ,brr saminu kuwa yyi mamakin alhj jamilu daya iya tonawa kansa asiri cikin bainar jama'a...

"" hayaniya kotun takaure da ita,alkali yabuga guduma aka nutsu,sannan yafara mgn kamar haka,bamu fara shariar nanba dama dasaida mukayi binkice munsan komai munasone ya amsa laifinsa kowa yasani tukum ayimasa hukunci to tunda ya amsa laifinsa wannan kotu ta yankemasa hukun Kisa ta hanyar harbi da bindinga....""

Nan Jami an tsaro sukayi ciki da alhj jamilu yana kukan danasani.

Yan jarida kuwa summa yarima caaaaa ko kulasu baiyiba ,yasmeen dinsa kawai yake kokarin rukewa su wuce....

Wata yar jaridace tayi saurin shan gaban yarima zatayi masa mgn wani mugun kallo yasmeen ta watsamata cikin jin jaushi had'e da isa yasmeen tace my Prince bana bukatar kasaurari kowane dan jarida..

"Ahankali yarima yace to my Princess muje gida ko?"

Kama hannun ta yyi suka fice dg kotun,yar jaridai da sauran mutane dke son mgn da yarima jiki na k'wari sukayi baya tunda princess dinsa ta hana..

A parking spaces kuwa zasu shiga motar yah Omar yazo sukayi sallama yace musu gobe zai wuce amma anjima zai kira yasmeen nan yatafi,alokacin brr saminu yafito, kallo d'aya zaka masa kasan yana cikin bakin ciki..

,,murmushi yarima yyi yaja hannun yasmeen suka shige mota,hade da barin gurin suka nufi gida.

Bayan sun isa part din ammi sukaje dan kaimata labarin shariar,suka sami tama gama kallo atb....

Tayi murna sosai da farinciki,nan suka wuce part din su...


Share pls


AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story &written by mmn fareesa


๐Ÿ…ฟ67&68

"" A dining area straight suka wuce, yasmeen tayi zaune a tsakkiyar cinyar yarima tayi serving dinsu suka fara eating. "
sai shagwaba yasmeen ke masa harsuka gama ,kiran sallar la'asar akayi .
"yarima ya tafi masjeed ita kuma tayi tata agd."
yana idarwa gun shak'atawar yarima ta nufa ta shige a swimming pool tana wanka had'e da wasa da ruwa.
Shikuwa yarima bayan yadawo nemanta yyita yi be gantaba duk ya rud'e ,saiyaga k'ofar gun shak'atawar abud'e da sauri yanufi can .
"alokacin kuma yasmeen ta fito jikinta ajike duk kayan sun lafe ajikinta."
Atake yaji wata sabuwar sha'awarta ,da sauri ya nufeta yarungume suna murmushi cak yadauketa suka koma bedroom dinsa ,akan bed ya azata had'e da cire mata jik'kk'un kayanta yarage dg ita sai inner wear's
"Ahankali yace baby nah bacci zamuyi ", cikin shagwaba ta ce bafa ason bacci n marece...
Kan bed din yahaye had'e da janyota jikin sa yace hmmm my Princess bafa wancan bacci n nike nufiba,sajen dke fuskarsa taja da k'arfi har yyi yar kara ,dariya yasmeen yabata ,aiko sai darawa take shikuwa yashagala da kallonta ,be auneba yaji tana masa cakulkuli tuni yafara dariyar shima, " ahankali tace yaya inada fa lectures yau murmushi yyi yace dni da lacture din wayafi muhimmanci? Tace kaimana...rada yyi mata akunne yace wai baby miyasa bakyamun abinda nike miki kullum nike kid'ana da rawata?"ahankali tace yaya nifa kunya nikeji..cafke bakinta yyi had'e da tura mata harshensa ta cafke tana tsotsa dg bisani salon yacanxa..
Wanda ayanxun har yasmeen ta fara sabawa da fitinar yarima ,dukda wani lokacin daurewa kawai take .
yarima be kyale yasmeen ba Saida aka fara kiran sallar magarib tukum...
Sannan sukayi wanka had'e da sallah,bayan anyi isha'i suka kwanta agajiye ko part din ammi basujeba adaren.,,,,,


********
Bayan sati 1 yau Yakama Saturday
Yasmeen ce tsaye agan sif din kayan yarima tana had'a masu datti danta wanke..
Yarima dke tsaye yana kallonta Wanda batamasan dashiba ,tana d'agowa dan ta d'auki kayan idanunta tsab cikin nasa ,kafeta yyi da sexy eyes dinsa ,cikin shagwaba tace shine kashigo bansani saika tsoratani ko?
Matsota yyi had'e da karb'e kayan yace ki bari kinji baby nah sarkin gd zai wankesu...
Janye jikinta tayi dg nasa fuska bbu walwala tace hmmm kamanta aikinane nifa baiwarkace kaidai salmarka ....runtse ido yarima yyi jin sunan salma danko sunanta yatsani ji Balle ita.
"Ahankali yace pls yasmeen kifahimceni ko 'a baya bansan ke bace ,kidauki abun amatsayin haka ALLAH yatsara sannan kada kisake kiran salma agabana dan natsaneta kodama can niba Santa nikeba....yatsina fuska yasmeen tayi dukda har cikin xuciyarta taji dad'in kalamansa ,amma dayake tanason nemama kanta daraja sai tace hmmm nmj kenan Ashe katseneta?ita my salmar taka dakake ikrarin zanzama baiwarta hmm dole kace haka tunda kana amfanuwa dni ainasan dama tuni katsaneni jikina kawai kakeso,atsawace yace what mekike nufi yasmeennnnn?
" nikike gayawa haka? afusace tace eh kuma kaya nixan wanke tunda ni baiwarkace tafad'a had'e da sakin kukan kirsa ....
gaba daya ta d'agawa yarima hankali kokarin rik'eta yakeyi taki yarda...
Kayan yadauke yafita dasu ita kuma da gudu ta nufi part din ta tana kukan jin haushin sunyi fad'a wani gefen kuma dadi takeji na yace yatsani salma damacan b sonta yakeyi,amma tarasa miyasa take jin dad'in hakan ?"


JORDAN

Salmace tsaye ta sha shirinta cikin kananun kaya, wad'anda suka fito mata da surar jiki ,sai hada kayanta take murna fal aranta ,zaka koma Nigeria yau taga momynta da daddy nta...
Wani gefen na xuciyarta kuwa ta kudurta tana sauka Nigeria zata fara binkice akan yarima dan saitaga bayan wacce yake ikirarin ya aura dukda tasan tanason yarimane dan kudinsa,kyau,sarauta,ajinsa ,miskilancinsa,uwa uba kuma isa d hadara dan baya d'aukar raini ga mata basa gabansa shiyasa take son aurensa dan dayi tunk'aho dashi acikin k'awayenta kanta yafasu..
dawannan tunanin ta ida had'e kayanta danta gama karatunta ,fitowa tayi sunata sallama da abokan watsewarta .
"Airport ta wuce bbu bata lokaci jirgin su yatashi zuwa Nigeria....


******
Bangaren su yasmeen kuwa ,yarima kamar yyi kuka ko abinci bawan ALLAH yakasa ci ganin yasmeen ta botsare masa yayi mata knock yafi akirga tasharesa...

"" sai part din ammi yake sintirin xuwa kasancewar yau week end bbu office,ita kanta ammi ta fahimci kamar yanada damuwa ta tambayesa yace ah ah tace ina yasmeen dan duk yau data shigo da safe gaisheni bata sake xuwaba lfy??"ahankali yace bacci take badan ta yardaba tace to.. ""

Yasmeen ma a bangarenta hakan take ,tasan tabbas son yarima take saidai tayi alk'awarin bazata tab'a fada masa ba inbashi ya furta mataba kuma koshidinma saita ja masa aji dan bata manceba dayace yafi karfin yasota bazai tab'a sontaba har abada..


dan Saida sukayi fadan nan tagane tagama zurmawa asonsa danko abinci takasaci gaba d'aya cikin damuwa take jitake kamar taje tabasa hkuri amma girman kanta yahana ta..

Da dare kuwa kowannansu yaji jiki dan tun bayan dawowr yarima basu taba raba gun kwanaba sai yau, musamman yasmeen dan tasaba akirjinsa take bacci...

Awahalce bacci b'arawo yyi gaba dasu....

"" washe gari byn yasmeen ta shirya part din ammi taje ta gaidata ,bata jimaba ta fito ,adede waiting parlour na part din su suhad'u da yarima yasha wankan kananun kaya yyi masifar kyau saidai fuskar nan bbu walwala...

"Ahankali yace yasmeennnnnnnn!

cak ta tsaya ,murya kalar tausayi yace kina ganin hakan daidaine matsayina na mijinki ki watsar dani kibar ni ina watangaririya ,naci ban Ciba bakida damuwa ,yanxun daban tsaidakeba tafiya tsakiyi?

Juyowa tayi tana hawaye ta fad'a jikinsa,atare suka saki ajiyar zuciya, matseta yyi ajikinsa kamar za'a kwace masa ita ..

" Ahankali tace yaya nah kayi hkuri kaji nadena bazan koma ba ".

Shafa kanta yyi yace baby nah bana iyayin fushi yanxun dke ,kwana d'ayan nan ma adaddafe nayisa ,goge hawayenta tayi tace nima haka cikin wani yanayi yace ai yanxun mundena fad'a ko?

" d'aga kanta tayi alamar eh ".

Ji yake kamar yace mata I love u ,amma girman kansa yahana....

" Jan ta yyi sukaje sukayi break fast. "

Bayan sun idar yace baby nah muje nakaiki kiyo shopping ko?"

Tsallen murna tayi tace to yaya,muje amma mucanza kaya,bakinsa yakai a kunnanta yace nima zancanza iri d'aya zamu saka ,cikin jin dadi tace to...,,,


Part dinsa sukaje,suka canxo kasancewar yasmeen akwai kayanta acan,cikin birgewa suka fito kamar jiya basu bataba...

Dogarawa da kuyangi sai kallonsu suke cikin birgewa ,da kansa yabude mata mota tashiga gidan gaba ,yazagaya gun zaman driver yazauna dan yasanar da guards dinsa kada Wanda yabiyosu..

"Awani had'add'en shopping male sukayi parking ,yabude mata ta fito yawani rukota had'e da rike mata hand bag dinta, adede kuma lokacin driven salma zai wuce da ita kuma taga yarima shida wata shuwa Arab dan ranta yabata ba bahausabace...

Atsawace tacewa driven yatsaya,xuge glass din motar tayi tana kallonsu har suka shige cikin male din....

" afili tace oh wato yazama mijin tace tunda harda rik'e mata hand bag."

Jiki asan yaye had'e da mummunan kudiri aranta tacewa driven muje ka kaini gd nafasa yin shopping din,dan ta tsorata da kyawun yasmeen .


Su yarima kuwa suna shiga gun ,kayan lashe lashe suka wuce yasmeen sarkin shan xaki tana dubawa..

Tush! tush !! tush !!!

Sukeji alamar Harbin bindiga ,atsorace yasmeen tajuyo had'e da rungume yarima ta baya ta kwanta r da kanta abayansa jikinta sai rawa yake sbd tsoro...

"shikuwa yarima saikara boye yasmeen yake abayansa dan yafahimci yan fashine suka shigo zasuyi fashi....

Saurin Jan yasmeenyyi,suka matsa wani dan lungu dan yaji karar shigowarsu ciki had'e da maidata bayansa yaboyeta ,itakuwa jikinta sai rawa yakeyi,shikuwa yarima baya ta kansa adduarsa ALLAH yatsare masa yasmeen dinsa sai yanxun yaji haushin rashin xuwansa da guards dinsa...

Yan fashinne suka shigo da bindugu fuskarsu arufe idanuwansu kawai kake gani su5 ne katti majiya k'arfi.

" gun cashier suka nufa su ka Lodi kud'i son ransu ,suna niyar fita cikin rashin sa'a idanun ogansu yasauka kan yasmeen atake ya kwad'aita da ita...."

Yarima dke duke gaban yasmeen yajuyo dan ganin ko suntafi ,kawai yaga dan dashi daya ya nufo su yakure yasmeen da ido.

,,,wani mummunan fad'uwar gaba yaji,be auneba yaga dan rashin na kokarin fisgo yasmeen dke bayansa...cikin rashin tsoro yarima ya mike afusace cikin isa yace lfy mlm kake kokarin rik'emun mata?

Cikin isa dan rashin yace Repin dinta zanyi,kafin yarima yace wani abu yan dashi biyu sun rurruk'esa ,ogan yaja yasmeen dke kuka tana kiran yarima ta...

Agun ya kwantar da ita yana k'okarin cire belt dinsa..

yarima cikin wani karfi da yazo masa yafisge dg gun su da gudu yyi wani tsalle had'e da saka gwiwarsa yadaki gaban dan fashin iya k'arfinsa...

Wata razananniyar k'ara dan fashin yasaki had'e da dafe gun yana cewa ya nakasani...

Yasmeen kuwa tayi mamakin jarumta da Saida ransa da yarima yyi agun wad'an nan marasa imanin..bats auneba yaji yarima yyi ka'ra sakamakon harbinsa dasukayi a k'afarsa ta dama da gudu yasmeen ta fada jikinsa tana jijjigasa tana kuka kamar ranta zai fita dan tasan dalilinta akayi masa haka...

Adede lokacin kuma..


Share pls

NIDA D'ALIBATA
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story &written by mmn fareesa

Dedicate to all my fan's ana mugun tare,yan nida dalibata grp fan's 3 comments dinku na yau yafi nakowa ina mugun jidaku irin sosai dinnan.๐Ÿ˜๐Ÿ˜

65&66

Suna shiga sir Aliyu yyi sallama suka sami mommy da sa ada zaune ,sai Mubarak yyan zakiy ya abbansa ya aiko sa gun daddy nsu sir Aliyu,yasami daddy baya k'asarm a. Cikin fara'a mom my ta amsa sallam mar,kafin ta sake mgna taga wata kyakkyawar yarinya na bayan sir Aliyu.

" murmushi mommy ta yi tace bakuwa mukayi."

Aida gudu sa'ada tazo tayi hugging din Hafsat tana dariya had'e da cewa oyoyo my friend.

Shikuwa Mubarak mutuwar zaune yyi ganin wannan sura ta Hafsat me d'aukar hankali.

Sa'ada ta kalli mommy ta ce mommy wannan ce Hafsat.

Da sauri Hafsat ta xube k'asa tana gaida mommy, ta amsa cikin sakin fuska had'e da k'ura ma Hafsat ido tana tuna kamar tasanta ko wani me kama da ita.

"""" shikuma sir Aliyu zama yyi gefen kujera yana me jin Dad'in yadda Hafsat ta girma ma mahaiyarsa,kuma itama mommy ta karbeta da hannu biyu.gefen da Mubarak yake ya kallah dan sai yanzun yalura da shima.kawai yaga yak'ure Hafsat da ido yana mata kallon k'urullah.wani mugun tsaki sir Aliyu yaja Wanda besan lokacin dayayisa ba,hakan yadawo da Mubarak haiyacinsa yadena kallon Hafsat cikin in ina yace yaya barka dah dah ....dare ina wuni? Wani kallo sir Aliyu yyi masa atak'aice yace lfy,na n Mubarak ya kalli mommy yace natafi mommy ,zan sanar da abban daddyn bayanan,nan mommy ta ce ok kagaida yan gidan,nan yafita sum sum.""";;

"Mommy takalli sa'ada tace bazaki kawowa bakuwar komai ba?"

da sauri tace ah ah mommy yanzun zankawomata drinks.

Mommy ta ce oh Hafsat kisaki jikinki kinji nan gidankune naga sai kunya kkeji,sir Aliyu yace hmm mommy haka takefa,yanxunma wai kunya takeji bazatazoba.murmushi mommy ta yi har cikin zuciyarta taji kaunar Hafsat dan ta lura yarinyar Nada tarbiyya da kunya had'e da kawaici,kallon sa'ada tayi tace Auta kuje da Hafsat d'akinki ta huta saikuzo muyi lunch ,nan sa'ada ta ce to takama hannun Hafsat suka mik'e koda zasu wuce saida Hafsat ta saci kallon sir Aliyu aiko shima yasaci kallonta suka had'a ido yakashe mata ido daya had'e da wani killer smile. Abinda basu saniba duk mommy na lura dasu,kuma tagane sir Aliyu da Hafsat suna son junansu, dalilin dayasa tace su Hafsat sukoma dakin sa'ada dan ta tambayesa meke tsakaninsa da Hafsat dan tana kwad'aita masa au ren ta,co's yarinyar Nada kamun kai.

"Bayan su sa'ada sunbar gun mommy ta kalli sir Aliyu tace babana meke tsakaninka da wannan yarinyar kuma wacece ita??"

"Ahankali sir Aliyu yy gyaran murya yafara bawa mommy labarin Hafsat tun daga farko har yanzun da dalilin dayasa yakawota gidan ."

Be auneba yaga mommy na hawaye sbd tsabar tausayin Hafsat.

""""" ahankali tace insha Allah za'aga mahaifiyarta,kuma Laure aniyarta zata bita gara da kakawota nan sai ta zauna har babanta yadawo.sir Aliyu yace eh mommy Ai ankusa ma komawa Hutu dan yau saura8days sukoma,mommy tace allah yakaimu lfy,Amma babana kuna soyayya da Hafsat ko? da sauri yad'an zaro ido yace haba dai mommy d'alibata ce fa! Allah yakiyaye,nibanma San yaso yakeba.
Murmushi kawai mommy ta yi batace komaiba dan ta lura sir Aliyu besan yafad'a tarkon so bane shiyasa yake haka ,Amma zata saka masa ido taga iya gudunsa.kallonta sir Aliyu yyi yace mommy bari naje Nayi wanka!ok kawai tace,amamakinta saitaga yanufi part din sa'ada."""

"da sauri tace baban a kaida zakayi wanka ina kuma zaka?

Waigowa yyi yana d'an Sosa k'eya yace am am dama..dama zansanar da Hafsat zanshiga ciki kada tajini shiru tayita nemana,ko tayi kuk...saurin yin shiru yyi dan yana Neman yin subutar baki.mommy data guntse dariyar datazo mata tace ai baza nemekaba tunda sunsaba da sa'ada.bece komaiba sum sum yy part dinsa.

************
Bangane sa'ada da Hafsat kuwa ,sun baje kan gadon sa'ada suna fira abinsu can sa'a taje ta had'a ma Hafsat ruwan wanka tace sis jekiyi wanka.
Bayan ta fito sa'ada ta fito mata da black arebian gown tasaka,wow sai Hafsat ta yi kamar balarabiya,sa'ada sai wasata take hade da kod'a kyawun datayi take.can sa'ada tace naso ace daddy na yana gari kikazo wlh dan inabashi labarin inada k'awa Hafsat.murmushi Hafsat ta yi tace Allah sarki, Dede nan mommy ta shigo tace yarana kuxo muje muyi lunch, ta kalli Hafsat hade da kama hannun ta tace y'ata kidena jin kunya ta kinji ki daukeni tamkar mamanki kinjiko?

" ahankali Hafsat ta ce to."

Nan suka fito suka nufi dining area, a can suka sami sir Aliyu yasha kananun kaya ,kyawunsa da kamalarsa sunsake bayyana atare dashi.

Murmushi yyi ya kalli mommy yace oh mommy naga baki wani damu dani ba yasu Hafsat da sa'ada kawai kike.

Murmushi mommy ta yi tace eh ta y'ayana nike mana,kai ai kazama tsohon yyi,sa'ada da Hafsat suka yi dariya atare,murtuke fuska sir Aliyu yyi yace kai ina wasa dakune wlh innarike yarinya hmm zata gaya masu,Hafsat ta faki idonsu mommy ta yi wa sir Aliyu gwalo,kallonta yyi yanuna kansa wai dashi take ?d'aga kanta tayi alamar eh, kwafa yyi yamata alamar zai kamatane.

Duk abinda suke mommy na lura dasu tadai sharene.

Nan suka zauna sa'ada tayi serving dinsu,suka fara cin abinci ,Hafsat naci akunyace .

Sir Aliyu ne yak'ara turakafarsa k'ark'ashin table din ,kasancewar suna pessing juna da Hafsat yatake mata k'afa da k'afarsa mai takalmi sawu ciki.

Wani mugun zafi taji,har zata fasa ihu ta tuna inda take sai tayi shiru tad'an rintse ido alamar tanajin zafi.shikuwa sir Aliyu murmushin mugunta kawai yake ,yana satar kallon Hafsat,ita kuwa ta d'auka wani abu ne yadatse mata k'afa ganin sir Aliyu yana murmushi kuma ita yake kallo yasa tagane shine.fakar idonsu mommy ta yi ta galla masa harara,kara take k'afar yyi,da ido take basa hakuri,sai can dayaga dama ya janye kafarsa,itakuwa ta murgud'a masa baki had'e da harararsa, ta had'e k'afafunta yadda bazai sake take mata suna .nan Hafsat ta ce ta koshi sir Aliyu yace aidama mommy haka take batason cin abincin sosai, murmushi mommy ta yi tace kiladai bakunta take mana. nan sa'ada ta ce ita ta koshi ,taja Hafsat sukabar gun.

"Shima sir Aliyu yatashi yatafi masjid."

___________________ Zakiyya ce zaune kan bed adakinta tanajin wak'ar music awayarta.

Mubarak yashigo yazauna kan bed side,yakalleta yace sis yasu nan yarinyar da kikaga yaya ALiyu da ita a shopping males?

"da mamaki Zakiyya ta kallesa tace lfy yaya?'

Murmushi yyi yace ki amsamun tambaya ta.

Zakiyya tace sunanta Hafsat!

Mubarak yace to naganta da yaya aliyu yau agidansu yaje da ita!, kutumar uba zakiyya ta fad'a cikin karaji,murmushi Mubarak yyi yace minene abun tada jijiyar wuya ,ni yarinyar tamun wlh danko bansame taba inason inhuta da ita dan kalar skin d'inta yamun,saidai inatsoron yaya Aliyu wlh dan naga kamar sonta yake.

Wata muguwar dariya irinta basawa Zakiyya tayi tace naji Dadi data maka dan nadau ki alk'awrin kota halin kak'a saina auri yya Aliyu.

" kabarmin komai zanbincike akanta ."

Mubarak yace to shikenan dan ni inzan aureta inaso inkuma bazan auretaba inason in lashi zumarta.

Wani mugun murmushi Zakiyya tayi tace kada kadamu ko satota sai muyi ko mu nunawa iyayanta kudi su aura maka ita.

"Dan ina tunanin yar talakawa ce."

Nan Mubarak yace to shikenan yafita.

Da misalin 8:00pm sir Aliyu yashigo parlourn gidansu yasami sa'ada zaune a parlour ,yace ina mommy da Hafsat?

Sa'ada ta ce mommy na d'aki sallah take ,itakuma Hafsat ta na d'akina tana game.

Da sauri sir Aliyu yanufi dakin,yana shiga yasami Hafsat ta na game tana dariya ,kawai tagansa kamar daga sama.

Kusa da ita ya zauna ya kalleta yace wana kama?

Shiru tayi tana zare ido,can tace to bakaine kayita takemun k'afaba.

Murmushi yyi yace hmm saina gyaramiki wannan bakin da kike turowa.

"Ahankali tace yauwa yaya kiramun baban mu gaisa saika bani inyi game da wayarka.

Kallonta yyi yace bazan kiraba.

Aisaita hau kukan shagwaba harda dire dire ita sai yakira mata babanta.

Sir Aliyu kuwa lumshe idanunsa yyi ,azuciyarsa yanace wa yah salam sakamakon wani abu dayakeji ganin yadda Hafsat ke Wannan shagwaba r dan yalura akwai kuruciya da ita.

Share pls
NIDA DA'LIBATA
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

๐Ÿ…ฟ67&68

"""" Ahankali Hafsat ta ce bara naje nafad'awa mommy kak'i kiramun baban a."bud'e idonsa yyi yace hmm aibazaki iyaba ,abinda kunya r momin kike,marairaicewa tayi tana lallab'a sa sannan yakira baba n,Hafsat tayi mama kin yadda sir Aliyu ya saba da babanta ganin yadda suke fira dashi.
Sir Aliyu ya mik'a mata wayar yafita nan Hafsat suka sha fira da baba yyita mata nasiha tayi hakuri da rayuwa kuma ta rik'e mutuncinta.sannan sukayi sallama,tafit o dg dakin dan kaiwa sir Aliyu wayarsa."";;

A parlour tasamesu harda mommy, nan taje ta mik'ama sir Aliyu wayarsa sai kallonta yake da idanunsa dasuka canja kala.

Mommy ce tace suje ayi deener,Hafsat tace ta koshi,wani kallo sir Aliyu yabita dashi yace mekika ci da har kika k'oshi?

Sunkuyadda kanta tayi tace nasha fura gun sa'ada ai.

Girgiza kansa yyi yace banyarda fura zata k'osar dakeba oya muje kici abinci.

Murmushi mommy ta yi tana kallonsu cikin birgewada sha'awarsu ,tace kai babana kacika takura dole sai taci aboncinne?kallon Hafsat ta yi tace y'a ta zakici ko kin koshi?Hafsat ta saci kallon sir Aliyu taga yyimata alamar intace ta koshi in yakamata zata gayamusu ai da sauri tace eh mommy zanci!murmushi mommy ta yi danta lura da abinda sir Aliyu yanuna wa Hafsat. Dining area suka nufa,bayan sun zauna mommy ta yi serving in kowa,harsuka gama sannan ,sukayi sallama kowa yawuce makwancinsa.

Washe gari da misalin karfe 6:30am ,Hafsat ce ta fito da ga d'akin sa'ada,kasancewar bayan sun idar da sallah sa'ada ta koma bacci.itakuma ta kasa komawa Dan tasaba agidnsu da anyi sallar asuba Laure zatayi ta sakata aiki,zai zirga xirga take bata waiting parlour bata part din sa'ada,gash I tanason ganin sir Aliyu, kuma batasan inda yakeba,mommy dake part dinta taji motsin yyi yawa ta fito ta sami Hafsat zaune kan carpet ta yi shiru.

"Ahankali mommy ta ce y'ata yaya dai?"

Da sauri Hafsat ta gaida,ita ta amsa fuska cike da walwala,kan kujera mommy ta zauna ta ce zonan kinji,ba musu Hafsat ta je ,hannunta mommy ta kama ta zaunar da ita kusa

Please Login or Register in order to submit comment