Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Juyowa yyi da ita gabansa yashafa kanta yace baby nah ke bakya laifi aguna kawai dai ba nason kinamun mus u kinji?"tace to nadena ,addua yyi musu hade da matseta akirjinsa ,atakure bacci yyi gaba dasu...

Washe gari bayan sun yi break har yarima yasha magani aka sake masa dressing hade d cewa yabari sai anjima yyi wanka amma kada yabari ruwa yataba gun ciwon.
"Kallon yasmeen yyi dke gefensa tayi shiru murmushi yyi yace my Princess kije kiyi wanka ko?
Mak'e kafad'a tayi tace um um nibazan iya yin wanka ba sai tare da kai duk sadda katashi nima zanyi..cikin jin dad'in kalaman nata yace to baby nah ai nasan nidake d'aya ne amma banason kifa takura ,murmushi tayi hade da aza kanta gefen kafadarsa cikin shagwaba tace um um bbu takura a tsakanunmu..lumshe ido yyi hade da cewa I'm proud of you.. k'ofar ammice ta bude itada kuyanginta suka shigo ,har kasa yasmeen ta sauka ta gaida ita ,cikin sakin fuska ammi ta amsa tare da tambayar mai jikin...

" tace da sauki".

,,,bayan sun gaisa da yarima yace ammi wai yaushe za'a bani sallama? "tace sai gobe insha ALLAH, yace nidai nafisan yau koda da dare ne,ammi tace to bari mugani.,,,

Kallon yasmeen tayi tace oh y'ata ,kije gd kiyo wanka mana...yarima yakatseta ammi d cewa ah ah ammi ba yanxunba zatayi sai anjima ,tace bn gane sai anjima?"

Yace eh nima ai doctor yace nabari sai anjima nayi shiyasa,shiru ammi tayi dan abun yagirmi tunanin ta ,yasmeen dai batace komaiba ,ammi ta fita bbu jimawa umma yasmeen ta zo itada inna atika suka duba yarima hade d kamasa mutuniyar tasa wato fura da tuwan masara ,aiko yji dadi kuma yaci sosai yasmeen tayi mamakinsa amma bata nunaba itama tasha furar dan mutuniyartace.,,,

********
Saude ce tsaye(yar Kawu bala) tareda saurayinta da ya aiko kiranta Wanda kitowarta kenan tayi masa sallama amma be kalletaba
"Ahankali tace musbahu lfy kaki mgn ?" afusace yace lfyar takawo hakan nazone nasanar dke nafasa aurenki sbd nasami labarin mahaifinki maciyin amana ne yakashe k'aninsa ,ayanxun hakama ankashe babanki ta hanyar rataya akotu...

sbd haka bazan hada zuria da maciya amanaba tunda nima wata ran xaki iya kasheni kigaje abinda nabari tunda mahaifinki nadason abin duniya kema zaki iya gadon hal.....da sauri saude ta katsesa atsawace hade da cewa ya isa hhhhh!cin fuskar yyi yawa,bazakazo har k'ofar gidanmuba kaci mutuncina d na iyayenaba, bazai yuyuba ,batun aure kuma sai me dan kafasa?"

Kaine autan maza ?

Saikayi tafiyarka ALLAH yahad'a kowa d rabonda....tana fadin hakan ta shige gida rai bace ....

"" bash d umman su ta samu a tsakar gd ,cikin kuka tayi musu bayanin abinda yafaru hade da cewa baba yyi mana bak'in fenti dabazai taba gogewaba har abada".

Bash yyi ajiyar zuciya cikin takaici yace nima haka mukayi d wacce nike xuwa gunta ,amma b komai wani ganin g ALLAH baiwane..

Nasiha mahaifiyardu taita musu d kwantarmusu d hankali,dukda ita daurewa kawai take yi dan maganar ta shigeta..


******
Su yarima kuwa haka yan dubiya sukayita zuwa dubasa har xuwa dare tukum akabasa sallama .

Koda suka isa gd part din su suka wuce ,sukayi wanka shida yasmeen sannan sukayi kwanciyarsu..

Washe gari bayan sun gama kimtsawa ,yasmeen na zaune yarima yyi matashi d cinyarta saiga kubra tazo dubasa dan yasmeen ta sanar da ita.

bayan sun gaisa ta yi masa ya jiki ,sai kallonsu take tana tuna farkon haduwarsu ,koba a fada mataba tasan dai yanxun son junansu suke, kokarin tashi kubra keyi dan tafiya ..salis yyi sallama hade da shigowa parlourn.

Yah salam salis ya fada a zuciyarsa sbd arba da yyi d kubra atake yaji kaunarta ta shigewa dan yanasan mace wacce ta keda alaka d yasmeen kodan yasami irin so d kaunar da ake nunawa yarima...yarima kuwa tsab yaharbi jirgin salis ,cikin tsokana yace kai mlm kayi shiru kawani tsaremu d ido ko kayi mgn ko katafi,kubra data tsargu d kallon d salis kemata tace to friend sai anjima...

Tashi yasmeen tayi tadan takamata ,sai zolayarta take wannan ruwan love ai yyi yawa,itadai yasmeen dariya kawai tayi har sukayi sallama tadawo zata shiga ciki danta lura yarima bayason maza na kallonta.

"Salis yace gimbiya nidai gani d kokon barata gsky kawarki tamun pls kishigar dni."

Harararsa yarima yyi yace ni matata ba yar wani aikebace kashigar dakanka..murmushi yasmeen tayi tace g number ta saikashigar d kankan.


Bayan kwana biyu ...

Shin yasmeen ban cancanci kisoniba?

Yasmeen tayi ajiyar zuciya...


Share pls
AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾


Masu min magana ta PC ko ta grps bbu replay kuyi hkuri wlh inada uxuri ,inaduba comments dinku d fatan alkhairi agareni inajin dadi sosai..


🅿75&76


Bayan kwana biyu yarima ne kwance kan makeken bed din sa yana jiran yasmeen ta zo su kwanta tana part din ammi zata sha fura."
Tsaki yyi ganin ta jima bata dawoba,afili yace nasan yarannan ne su Maryam suka tsaida ita",sai juyi yake kan bed din dan gsky yau bazai hakuraba dan rabonsa da yyi sex da ita yau 5days jiyake kamar yyi wata gashi kuma ciwonsa ya warke sai d'an abinda ba'a rasaba...
Jin kamshin turaren yasmeen yasakashi waigowa ,suna hada ido da ita tayi murmushi hade da fadawa jikinsa tana kukan shagwaba. "
Shafa kanta yyi yace to sarkin rigima menene ?"turo baki tayi tace basu Maryam bne ...murmushi yyi yace oh Ashe keda kannenki ne to bbu ruwana tsakanunku.
Cikin shagwaba ta ce wai dannace bana so afito da ankon ranar deener na yaya sageer kowa yasaka kayansa wai ah ah...


Hancinta yaja yace rabu da su kowa kayansa zai saka kedama bazakijeba ,dan kinsanma bazan barkiba ,hauka nake duk ga maza su kalle minke ai bazan iyaba..

"Ihu da koke koke kawai yasmeen keyi Wanda zallar shagwabace kawai,shikuwa duk yawani rikice yanata aikin rarrashi dg nan kuma yafara romancing dinta ,bbu bata lokaci ta biyemishi tana maida mishi murtani... saidai kuma tana fargaba dan indai yarima yawuce 3days basu haduba duk ranar da suka hadu sai ta ji ajikinta..

gaba daya yafita hayyacinsa hanyarsa kawai yake nema bbu bata lokaci yabi,tun yasmeen na jurewa har ta fara yan koke koke tana kokarin janye jikinta anasa ..hmmm ai sai hakan yakara masa karfin gwiwa ya riketa gam yanata aikin sa.,,,,

" sai shure shure take tana cewa pls yaya kamun ahankali zafi nakeji wayyo ummanaaaaaa!bakin ya cafke yahade d nasa daganan tayi shiru".

saida yasami cikakkiyar gamsuwa tukum yasarara mata ,yana maida numfashi... Itadai juyawa tayi ita kadai tasan yadda takeji dan ta gaji..janyota yyi jikinsa hade da azata kan kirjinsa ahankali yashafi kanta yace my Princess kin gaji ko ?wai yaushe zaki saba da abin nan?"
Ahankali tace nibanfa gajiba kawaidai bacci zanyi kara shigar da ita yyi a kirjinsa yace to kiyi baccinki kinji tawan.?
Shiru yyi yana bubbuga bayan ta dan tayi bacci,afili yace ALLAH yyi miki albarka yasmeen yabarmu tare nasan kin gaji sbd bakyasan in damu kikace baki gajiba ,ai nasami gamsuwa baby nah..

Ahankali tace ameen ,yaya muje muyi wanka,bbu musu ya sungumeta sukayi toilet...

Washe gari ,yasmeen ce tsaye gaban mirror tana parking gashinta ,taji anrungumeta t baya murmushi tayi dan tasan yarimane "cikin rada yace baby wai meyasa bakya saka bra?"

Turo baki tayi tace to ba ciwo kirjina keyiba,murmushi yyi hade da saka hannuwansa tasaman rigai yafara shafar na shanunta ,lumshe ido tayi hade da zuge masa xip din ..wani numfashi yasaki hade da cafkarsu yana musu wani irin tsotsa tuni tsayuwa ta gagaresu suka baje kan bed bbu kunya yasmeen ta rinka yiwa yarima wasu sabbin salon data kusa zautar dashi,Wanda yyi mamakinta sosai dg nan suka fada babbar harka....

Bayan sun kimtsa suka nufi part din ammi dan gaisheta ,samu sukayi anata hidima gasu hanan d anty lubnah sunxo,kuyangi d barorin gidan nata shige d fice ,bayan sun gaisa da su hanan,wadda lubnah fuska bbu walwala ta amsa ...yarima na lura da ita amma yasha alwashin xaiyi maganinta..

Hannun yasmeen yaja ,ganin ammi bata parlourn, can cikin parlourn ta na bak'i suka sameta.bayan sun gama gaisawa yarima yace wai ammi hidimar me ake ne?

Yar dariya tayi tace oh na mance banma sanar da kaiba ,hjy babbace zataxo ita da alhj tsoho mijinta su ganka d jiki kuma suyimaka jaje....yatsina fuska yarima yyi dan har ga ALLAH beji wani dad'in cewa zata zoba sbd tsohuwar akwai mita d shishshigi alhj tsoho yafita kirki...hanance tayi sallama hade d cewa ammi aiga hjy babba nan ta iso,amma shi alhj tsoho sai bayan kwana4zaixo sai suwuce...

Tashi ammi tayi dan itama bataso hjy babban ta kwana dan tanada masifa d korafi...kallon su yarima tayi tace son kuje mana Ku gaisa dama batasan yasmeen ba!

Tashi yarima yyi beyi mgn ba Yakama hannun yasmeen wacce hakanan takejin faduwar gaba...

Tun kan su ida shiga ,sukejin muryar tsohuwar tana yiwa bayi mita itaga mahaifiyar Sarki..yasmeen kuwa cikin tsoro tasake matsawa jikin yarima shima kansa ganin kamar yasmeen ta Dan tsorata yasakashi jikinsa yyi sanyi,amma bai nunaba ,ahankali ya murza hannunta yace menene na damuwa?"kisaki jikinki Ku gaisa kakata ce kinji babyn prince?

Murmushi tayi ,shima yyi adedenan suka iso parlourn... Yasmeen ta saci kallon tsohuwar tayi saurin kauda kai dan bbu fara'a a fuskarta..

Zama sukayi a kujera daya hannunsa cikin nata,fuska asake yace tsohuwa mai ran karfe kece haka da safen nan?

dan murmushi tayi tace eh mana to yasan ranka,yanxun ya jikin naka?yace nasami sauki,yasmeen tace hjy ina kwana,ba yabo b fallasa tace lfy atakaice ta wani yatsina fuska tace wacece Wannan take wani shige maka kamar wani zai kamata haka bbu kunya ?ina matar taka take ne?hanan take ai hajjaju itace ,baki bude tace yoyabanganta da ciki ba ko karamine?

da sauri Anty lubna tace ai hjy juyace aure har yakusa shekara amma bbu ciki saidai taci tayi k'aton kashi ,gashi tagama da shi ,mijin tace ne duk abinda tace shi yake bi ,bbu abinda suka aje sai jaraba butsu butsu yana gindinta ,kogaban wa basujin kunya sai barnar da kudinsa yake akanta...

Yarima ransa yyi k'ololuwa gurin back ,amma yanxun zaiyi maganinta dan shekara 2data basa take masa haka...

Yasmeen kuwa kanta aduke tsab take sauratensu rant bbu dadi amma batace komaiba..

"" cikin isa hjy babba tace to bazai yuyuba wlh bazan bari a mallakemun jika ba,dole ma yakara aure dan karuwa muke so ,aidama dan talakka be iya cin arzik'iba ,takalli yarima Wanda fuskarsa tayi jajir idanunsa ko bakin eye ball dinsa baki gani jijiyoyin kansa sun tashi sbd tsabar bacin rai...tace to da sake dole ka kara aure kana jina koba kajina?


Asannan hanan tayi mgn tace haba mana hjy d Anty me Anty yasmeen tayi muku hakane?bisabilillahi tunda mijinta bedamu dayyi maganar haihuwar ba sai Ku barta dukafa 11 month kenan d auren kukasan ko rabon na gaba haba mana dan ...tsawar d hajiya babba tayiwa hanan yasata yin shiru tace rufemun baki ko ubanki dke Sarki be isa inyi magana yyimun musu ba Balle ke...

Lubna ta cafke da cewa ai haka take da shishshigi wai yarinya karama ita take cewa Anty ,hannan tace eh nace kindaiji haushi wlh kuma kin xubda girmanki.

Yarima dayagama cika yyi fom da cin fuskar da akewa yasmeen dinsa mace daya tamkar 4,hannun yasmeen yaja da niyar fita dan hawaye take, cikin masifa hjy tace kai baka bani amsaba nace kajini aure nakeson ka k'ara!afusace yarima yace eh naji kuma bazan k'araba sbd nizan zauna dasu ba wani ,wlh !wlh!!wlh !!!kinji na rantse d'aukewar numfashi kawai zaisaka nabi abinda kkeso....afusace anty lubnah tace bakada hankali hjy kake gayawa Wannan maganar?akan Wannan yar matsiyatan,tafad'a hade da nuna yasmeen dke bayan yarima tana hawaye..

Azuciye yarima yyi kanta hade da cewa zannuna miki rashin hankali ,kasheki zanyi kuma nakashe banza wawiya wacce batasan takama German taba..baki bude lubna ke kallonsa tana ja da baya ganin ya nufota...cikin tsawa da karaji hjy ta ce kai kada ka tab'ata ,ashedai d gaskiyarta datace tagama dakai...shiru tayi sakamakon cafkar dataga yarima yyiwa Anty lubna,Wanda tuni idanunta sukayo waje tafara kakari...yasmeen kwa da gudu tabar part din..

Hjy tsohuwa takasa komai dama masifar ce kawai dg zaune danta tsufa sosai.

Kallon hanan tayi wacce ke zaune hankalinta kwance bata damuba ma,cikin jin haushin ta hjy ta ce kina ganin zai kasheta bazaki hanaba inyyi kisan kai fa ?

dage kafad'a hanan tayi tace duk tsuntsun daya kira ruwa shi ruwa ka doka....muryar ammi sukaji tana cewa inhar baka kashemun lubnaba ban yafe maka dan nafitar da ita ajerin y'ayanah ALLAH yyi maka albarka Dan naji komai abinda ke faruwa nasaurari komai inma ka kasheta to ka kashe banxa dan bbu kowa anan dg ni sai hanan d hjy ,nikuwa d hanan bazamu bada shedaba....

Ihu hjy babba ta kurma iya karfinta dan inbatayi d gaskeba yarima zai oya kashe lubna atake....

Share pls
AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa


🅿77&78


"" ihu hjy babba ta kurma iya k'arfinta dan inbatayi d gskeba yarima zai iya kashe lubna atake"
Ihun datayine ,yasaka yhj rahama d yaya sageer saurin k'arasowa a parlourn.... salati hjy rahama tasaki ganin idanun lubna na Neman kafewa sbd tsabar shak'ar da yarima yyi mata, tsawa take masa amma ko ajikinsa ,baki bude take kallon ,ammi d hanan dke parlourn amma kamar bbu su ,cikin xafin nama ta tsinke yarima da Mari ,hade da Jan hannunsa amma yak'i saki ,asukwane sageer yasaka hannunsa da k'yar suka janye yarima sai huci yake yabar part din..
"Ita kuwa lubna data fara shak'ar k'amshin lahira tuni ta fadi gun asume"
cikin b'acin rai hjy rahama ke tambayar ammi meyahadasu ,bbu wani boye boye ammi ta sanar da ita komai....
Tsaki hjy babba ta yi tace aikin banza k'ila kema tagama dke tunda sbd ita har kina cewa ,wai inbekashetaba baki yafe masaba,aida dani kikace yahad'a yakashe tunda har dani amasu laifin.
Mama (hjy rahama)dke zubawa lubna ruwan sanyi tace dan ALLAH hjy ya isa abar maganar ,lubna ta rugada ta zubda girmanta,sannan ammin yara ki janye maganar baki yafemasa in be kashetaba dakuma kincireta ajerin yayanki..adedenan lubnah tayi ihu tana cewa wayyo ALLAH zaikasheniiiiiii!harara mama ta watsamata tace yima mutane shiru..
Mikewa ammi ta yi tace ,maman yara na yafewa yarima ALLAH yyi masa albarka shida matarsa kuma insha ALLAH sai yasmeen ta xuba masa y'aya da yardar ALLAH maganata ta nanan na cire lubna ajerin y'ayanah,tana fadin hakan ta nufi ciki...
Hjy babba ta mike aikin banza saime to inkin cireta a jerin y'ayan naki ,aikowa yasan yarki ce ,bara naje ,isma'il din inban isadake d d'ankiba shi ai na isa dashi....da sauri mama ta bar parlour tabi wata hanya danta ruga hjy babba zuwa taje ta sanar da Sarki komai."
Parlourn yarage dg hanan sai lubna wacce keta faman kukan kalamin ammi agareta,tsaki hanan tayi tace kadan Kika gani badai tak'amarki hada husumaba ko..hmm ta tashi tabar mata parlourn ita d'aya..


*********

Yasmeen kuwa koda ta fita d gudu part dinsu tanufa ,tafad'a kan bed tana rera kuka miyasa Anty lubna bata k'aunarta ko kad'an ?gashi tasakasa Wannan tujararrar tsohuwar itama bata sonta ,oh ashe dama haka dangin miji suke,lallai d mutum keba kansa haihuwa data ba kanta kodan sbd mijinta dan tasan yanaso bayasan yyita matsa mata da maganar ne kada hankalinta yatashi..

"Tasan da yawan sex kesaka saurin samun ciki ,data samu,ALLAH Sarki yarima shiyasa take matukar kaunarsa ,ji yadda yashak'i lubnah sbd ita, oh ALLAH dai yasa kada ya aikata abinda yafadiiiiiiii!"

Wata zuciyar tace inya kashetafa?

"Zunbur ta mik'e dan fita tana bude k'ofar yarima na shigowa ,jikinsa ta fada ,amma batayi kukaba sbd tasan d'aga masa hankali zatayi..kan bed yajata yarungumeta" ahankali yace my Princess duk wuya duk dad'i duk rintsi inatare da ke ,kada kidamu da maganarsu matata inasanki aduk yadda kike kinji ?"aike nikeso ,inma bamu haihuba ga yaran dangi sai murik'e,balle inaji ajikina zaki haihu yasmeennnnnn,!

Hawayenta ta share tace nasan hakan mijina,amma kayi hkuri kayiwa kakarka biyayya kayi auren ,duk da bazanso hakanba sbd ban had'a ka da kowaba, ina kishinka,amma farincikinka shine naawa na yarda ka k'ara auren kaga ana zargin cewa wai namaka asiri..

Katseta yyi da cewa my Princess wlh kinji na rantse bazan iya adalci atsaka nunkuba koda na kara auren bazan gaji da fadamiki ina sonki bazan iya hada ki d kowacce mace ba...

Amma ki banni d hjy babba wlh tsoho zankira insanar dashi tazone ta d'agamun hankali b dubiya tazo munba,dan ai tasanshi in ya bude mata wuta..k'ofar da aka murd'o afusace ,yasakasu kallon k'ofar ...

"Hjy babba ce tsaye bakinta har kumfa yake tace oh ashe d gske dai maganar lubna ,jarabarce zakuyi kenan ko?"

Yarima da yahade rai yace eh itace dad'in abun dai halalina ne ,bada wata Kika kamaniba...

Salati hjy babba tyi tace nikake zagi ...to dama kiranka nazo yi d kaina basai naturoba,muje ayi magana gani g ubanka..

Yasmeen ,ahankali tace my Prince kabida kaji pls indai na isa kuma kada kayi musu da Sarki......

Tashi yyi yabita har parlourn Sarki,akuma lokacin har mama ta sanar dashi komai baidai nuna yasaniba,kuma beji zafin yarima dan lubna ta cancanci komai ,kuma dole yyi mata hukunci..

"har k'asa yasakko yagaishe d mahaifiyarsa ,yarima na gefe kai duke ...cikin kukan muna funci hjy babba ta zage da abinda akayi da Wanda ba'a yiba ta sanar da Sarki....

Azahiri yanuna ransa ya baci har yyiwa yarima fada yace kuma dole yabi umarnin...ringin din wayar Sarki tasaka mai martaba kin karasa maganar...

dubawa yyi yaga alhj tsoho ne ,yana dagawa ,cikin b'acin rai yace bance kacewa yarima komaiba game d maganar Halima(hjy babba) gobe inanan tafe ,dama taxo ta hargitsa gidan ba dubuya tazoyiba to hanan ta kirani ta sanar dnikomai kuma ta kyauta ,xanxo gobe insha ALLAH bance ayiwa hanan komaiba,yana fadi d'it yakashe,tsaki hjy babba ta yi dan ta ji duka maganar ta tashi tabar parlourn..

Sarki ya kalli yarima yace karika bin hjy a hankali sbd ta tsuha da yawa,murna fal ran yarima yace to Abba tuba nake ,Sarki yace bbu komai,wlh matar ka da bbu alkhairi a aurenku alhj tsoho bazai aura maka itaba yyi ista hara yaga akwai alkhairi tun kafin ka aureta..

Tashi yarima yyi hade da yiwa abbansa godiya ya wuce part dinsu yana wani mugun kaunar yar uwarsa hanan dan dabata kira alhj tsohoba komai zai iya faruwa ,kuma yaci alwashin zai yima kyautar ban mamaki itada twins dinta kodan lubna taji haushi..

Salmace tsaye gaban motarta itada wani" ahankali tace...

Share pls
AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa


🅿79&80


Salma ce tsaye gaban motarta itada wani "ahankali tace katabbatar anan skul din ta ke? yace eh ranki yadad'e tace to kana ganin Wanda zaiyi aikin baza 'a kamashiba ?" yace ai zai boye fuska kafin ya aiwatar gsky dan bayada tsoro ko kadan."
Tace to shikenan kaje kasamesa sai kuxo muyi dashi abinda zanbiyasa !yace to had'e da tafiya".
dariya salma ta kece da ita afili tace ai wlhy duk Wanda yyimun kan itace ni na kara zanmasa saina lalata tsakanunku kota halin k'aka.....

******
Yasmeen kuwa bayan yarima yafita taga lokacin sallar azahar yyi,alwalla tayi tazo ta yi sallar had'e da yin nafila,ta hawaye tna addua ALLAH yakamusu d'auki yabasu ikon cin wannan jaraba wa dayake jarabtarsu da ita,wadda dg wannan ta kunno sai wannan ta kunno kai,tana kuka tana shafawa..
"Shikuwa yarima be shigo bed roomdinba sai da yyi salla", yana shigo yahangota tna addua tna kuka,wani irin tausayi tabasa sosai ."
Zama yyi kusada ita yatayata shafa adduar had'e da cire mata hijab din yace princess bana hanaki wannan yawan kukanba?
"Ahankali tace dena !mikar da ita yyi yace muje muci abinci kinji?" cikin sanyin murya tace yaya bazan Ciba yace ok nima bazan Ciba ,da sauri ta ce to zanci!murmushi yyi yace nima to,itama murmushin tayi ,suka wuce gun dining area ahanya yake sanar da ita yadda sukayi d Sarki dan yalura bazata tambayesa..
Wani farin ciki ta ji,duk saitaji bbu nauyin datakeji akirjinta nan tasaki jiki sukaci abinci....

Bayan sun idar parlour suka tsauna tayi zaune saman cinyarsa tana wasa da sajen fuskarsa ,shikuma hankalinsa na gun laptop d'insa...

Ammice zaune akayafaren parlourn ta ,gefenta Anty lubna ce duke tana bata hkuri,cikin kakkausar murya ammi tace bazan gaji da maimaita mikiba ,bni kikayimawaba kije ki sami yasmeen d yarima kibasu hkuri inhar sun hkura zan janye kudurina akanki...

Tashi tayi sum sum sum ta fita sai fa bazata iyaba gsky yaron da yyi mata irin wannan shak'ar taje ta basa hkuri k'ila ma yakaramata...

"Tana fitowa tahadu d jakkadiya tace mata taje maimartaba nakiranta....cikinta Saida yajuya tsabar furgici,jiki ba kwari ta nufi fada.bayan tayi gaisuwa gun Sarki ,yyi mata Ta's had'e da cewa kada tasake zuwa gidan nan saiya nemeta kuma taje yanxun tabawa yasmeen hkuri kuma muddin ta sanar d hjy babba zata gane kuranta."

,,ko salma bbu ta kutsa kai ,cikin parlourn, tasami guri ta zauna ,azuciyar ta tana mamakin ani time suna manne da juna,duka sun lura da ita amma sai sukayi kamar basu gantaba,hakan yasa tad'an tsorata infa yasake shak'etafa?"cikin d'ar d'ar tace dama mai martaba yace nazo nabaku hkuri ...doguwar tsuka yarima yaja yatashi yasab'i yasmeen akafad'arsa suka barmata parlourn...

"Make kafada tayi alamar ko ajikinta ta fice abinta."

Yarima kuwa kan bed yake k'ok'arin aje yasmeen, amma taki sai tsillewa take tna shagwaba ita sai ya goyata ,murmushi yyi yace to sarkin rigima ni fitama zanyi yanxun ..,,

Kukan kissa tasaka ita sai ya goyaya kuma saita bishi bazai bartaba,dukowa yyi ta haye kan bayansa yyita zagaye bed room din da ita dan karan kanta tace ya sauketa haka..

Sauketa yyi yna maida numfashi, kan jikinsa tahaye sai shagwabarta take zubawa ...hancinta yaja yace oya rufe idon bacci zamuyi in la'asar tayi mutashi..bbu musu ta rufe idon lallab'ata yyita yi kamar yarinyar goye har tayi bacci ,ahankali yazare jikinsa anata ,yacanxa kayansa yafita dg gidan yanufi office insa...

"" mutane yasamu masu son ganinsa ,ciki kuwa harda bash,koda yagansa Saida yaji gaban sa yafadi amma be nunaba ,saima yace aturomasa shi."

Bayan bash yyi sallama yarima yabashi ixnin zama sannan yazauna ,wani pic yaba yarima had'e da cewa kasan wannan?
Wani mummunan fad'uwar gaba yarima yaji ganin salmace"yace eh lfy? Bash yace b lauba!, dan tanason ganin bayan yasmeen !dalilin dayasa nasani shine tasaka ayi mata binkice wanne skul take aka gano mata ,shine takes on tayi mata k'axafin xinaaaa!

"Cikin b'acin rai yarima yace what tttttttttt!"

Yace yes ,bazan boyemakaba abaya nayi rashin ji kuma na aikata hakan ,shine basusan cewa yar uwata bace kuma basu San nashiryuba aka nemoni ni xanyi aikin...tagumi yarima yyi yana salati Ashe salma ba iya lesbian mugun halinta ya tsayaba oh yaushe makiya zasubarsa su hutane shida yasmeen dinsa ALLAH yabasu ikon cin wannan jarabawa...

Kallon bash yyi yace to yanxun a ina tace kasami yasmeen har kayimata hakan?

"Yace a skul"

,,kuma tace zata bani dubu dari biyar inna aiwatarda aikin ,wani k'yallene tace zan goga mata a fuska to zata fita hayyacinta saina yima pics wadanda basu daceba sai na turamaka a what's app dan tabani number ka..

"Murmushin takaici yarima yyi yace kirata kace tana ina gakanan xuwa da akwai matsala."

Bbu musu yyi calling din salma hade da saka wayar a hans free,ta d'aga tana cewa lfy ina holewata d matana ka katsemun ?

Yace bbu lfy ai kina ina yanxun?"tsaki tayi tace gani agd ,amma muhadu a garden din jiya yanxun ammafa can baya zamu tsaya Inda bbu kowa....batajira me zaiceba takashe kiran...

Tashi yarima yyi yafita had'e da cewa bash I'm coming..

Yad'an jima tukum yadawo da wani dan bocket karami,yakalli bash yace yarik'e sutafi.

Wata karamar mota yarima yabude suka shiga yyiwa guards dinsa alamar kar su biyosa ,suna hanya salma ta kira bash tace gata nan agun yace eh yakusa karasowa...

Bayan sun yi parking ,bash yyi gaba yarima na biye dashi ,dan bucket din na hannunsa.

Can karshen garden din sukaje inda bbu mutane sosai ,yarima yacewa bash yyi gaba tukum.

Tana cikin mota ta fito ta kalli bash tace meye matsalar?

Beyi maganaba sai yasahannunsa yanuna mata gefen sa .....wazata gani?

Share pls
AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾


Story & written by mmn fareesa


🅿81&82


Beyi mgn ba sai yasa hannunsa yanuna mata gefensa...wazata gani?"yarimane tsaye yakafeta da firgitattun idanunsa dasukayi

Please Login or Register in order to submit comment