Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ashe da cikin jikinta tunda yanxun dayin abun2weeks kuma ance 3weeks ne cikin..
" kara mak'ale yarima ta yi tace oh my Prince banida abinda zansaka maka da shi sai addua na gode sosai ALLAH yabarmu tare ..
Murmushi yyi yace ameen ai princess kinbiyani tunda kike dauke da baby nah ajikinki gudan jinina kingama min komai fatana ALLAH yaraba lfy ,kuma kyautarki sai munzauna dan saina yimiki kyauta ta musammun keda hanan insha ALLAH, murmushi tayi tace um um my Prince basaikamun kyautaba abinda kamunma dnida family nah wlh yyi adena b'annata dukiya hakanan kaji?"
hancinta yaja yace hmm princess kenan zan iya batar da abinda namallaka sbd ke ko kinmanta ke ba'amiki kyautar first night ba...dan haka sainami kyauta sbd farincikin dakika jefani..adedenan sukashiga parlourn ammi saicewa yasmeen ta keyi yaya yaskeni kada ammi ta gammu,dariya yyi yace ko agaban Sarki ne bazan ajekiba aiyanxun kina bukatar kula sosai hutuma zan d'auka a office Inxo inta kuladake ko tawan?"muryar ammi suka ji abayansu tana cewa oh my son yanxun dai bakada kunya ko?"sokake sageer yyi koyi dakai tunda shima bikinsa ya matso kuma suma anan zasu zauna...

"Murmushi kwance a fuskarsa yajuyo ,yayinda yasmeen ta rufe idonta sbd kunyar ammi,yace hmm ammi nah yau muna cikin farin ciki bazan taba mantawa da wannan ranarba dan yasmeen nadauke da gudan jinina ammi zaki sami jika dg gareni ammi kiyi murna kema yau munhuce haushin masu kiran yasmeen juyaaaaa!

,,,cikin tsantsar farinciki da murna ammi tad'aga hannunta sama tace Alhmdllh ALLAH mungodemaka Kaine maji rok'on bayinka ,Yah ALLAH ka k'arawa annabi daraja ..masha ALLAH yasmeen y'ata ....kasaukemun ita manah!

" bbu musu yasauke yasmeen suka zauna kan kujera,hannunsa mak'ale da nata."

Murmushi ammi tayi ganin yasmeen nasoke kai,alamar kunyarta takeji,tashi tayi tace kujira naxo bara naje nakaiwa Sarki d hjy rahama labari, kafin autocina sunadawo dg skul(Maryam d salim kenan)suma suji dan burunsu kenan".

Bayan ammi ta fita yasmeen ta aza kanta akafadar yarima "ahankali tace yaya zanci awara da fura sai tsire mai kulli....murmushi yyi yace to my Princess har zaki fara kwadayin masu ciki to bara na duba miki furar sauran kuma bari ammi tadawo yanxun,kinga dama cikinki bbu komai...

" tashi yyi yaje gun frige yadakko gidauniyar furar."

Yazo yazauna gaban yasmeen yahau bata abaki,kuma ba laifi tasha ,sosai goge mata bakinta yyi da tissue, yace sorry bara ammin tazo kona kirata?"

"da sauri ta ce ah ah"

Zama yyi had'e da Ciro wayarsa yakira,yah Omar ko gaisawa basuyiba yagaya masa,wani uban ihun murna yah Omar yyi yace to gashinanma tafe gidan ayi dokin babyn dashi ,cikinjin dadi yarima yace to my broth ,umma nanan?"yace kaf tajimu itama murnar take ,ganinan xuwa dama yaunadawo!yarima yace eh nasani rannan yasmeen tace mun kakusa dawowa shiyasa nakiraka da wannan Layin..

Sallama sukayi ,yakira bash da salis yana fadamusu,kowamurna yake da farinciki dasamun wannan karuwa tasu.

Bayan sun gama wayar ammi ta shigo da fara'arta,nan yarima yafad'a mata abinda yasmeen keso,nan tace to shikenan da kaina ma zanshiga kicin nayimiki abinda kikeso y'ata..

Yarima yaji dad'in hakan tabbas yasmeen ta dabance agun ammi dan inba Sarki ba bbu Wanda takewa girki ,shima sai in ranar kwananta ne."

Ammi na wucewa kitchen ,su salim da Maryam suka dawo dg skul,ko zama basuyiba,yarima yace yan k'annena antynku nada kuna biyu....

Wani uban ihun murna sukayi har Saida yasmeen ta to she kunnenta sbd kararsu,salim kuwa shoki yacigaba da diba yanajin dadi zai d'aaaaa! Shima tabbas ranar da aka sauka akwai buduri amasarautarnan...

Maryam cire hijab da d'an kwali tayi ta zauna gab dasu yarima cikin murna tace oh antynmu munji dadi wlh kai gsky sainayi party dama this month is my bath day month dole inyi party ko my salim?"

Salim dke rawarsa yace tabbas ne Anty Maryam...

Yarima dke kallonsu cikin jin dad'in yadda yan uwansa keson gudan jininsa ,yace kada kudamu zanbaku dubu dari biyar kuyi abinda kukeso yan kannena..

Cikin murna sukace mun gode yeeeeeeeeeeee!"

Salim bb kunya yawani rungume Maryam suna murnar yarima zai barsu suyi party su cashe kenan.

Yasmeen sai kallonsu take tana murna ,itama dan ta ji dad'in yadda suka nunamumurnarsu ga cikin dke jikinta.

Sallamar da yah Omar yyi ce ta tsaida Maryam daga radar datakewa salim akunne...

Shikuwa yah Omar wani mahaukacin kishi yatasomasa ganin Maryam jikin wani hartana masa rad'a a kunne kuma wai yarima nagani yakyalesu ,to wanene wannan kuma?"

Yasmeen data lura..

Hmmmm to kunji yah Omar fa..
AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ


(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story & written by mmn fareesa


๐Ÿ…ฟ91&92

Yasmeen data lura tsantsar kishin dake cikin idon yah Omar"ahankali tace oh salim saikace ba yayarkaba kamar k'anwarka!tafad'a yayinda take amsa sallamar yah Omar tana kallon yanayin fuskarsa. "
Yarima kuwa tashi yyi suka rungume junada yah Omar sannan suka gaisa ,Wanda yah Omar idonsa k'yam akan Maryam,dan yafahimci salim k'aninta ne bbu tazara atsakanunsu,cikin doki yah Omar bayan sun gama gaisawa yacewa yarima yah Ashman yah babynmu?"
Murmushi yarima yyi yace baby yana lfy yanama gaidaka....
"dariya akayi gaba d'aya, salim dke kusada Maryam yagaida yah Omar ita kuwa Maryam tsintar kanta tayi da jin kunyar yaganta bbu d'an kwali da sauri ta duka ta d'auki d'an kwalinta ta rufe kanta dke da kitso shuku yyi kyau yazubo mata dan tanada gashi...niyar tafiya takeyi, da sauri yasmeen tace oh Maryam bazaki gaisheda da yaya Omar dinaba kenan?"
Juyowa tayi sum sum kanta akasa ,yayinda yarima yakalli salim yace oya jeka kawoma yayanku drinks bbu musu yatafi,Maryam kuwa kasa kallon yah Omar tayi dan jikinta yana bata ita yake kallo...ahankali tace ina wuni?"
Yar dariya yyi kafin yyi mgn ,ammi ta shigo parlourn da kuyangi biyu a bayanta suna d'aukeda plate2 d'aya shake yake da awara taji kwai ga wani bowl agefe da yaji ciki,d'aya kuma tsirena yasha kuli ga tumatar da cabbage samansa ..
"Yasmeen da k'amshin yadaki hancinta ,ta lumshe ido tuni yawunta yatsinke" ammi tayi umarnin su ajiye gaban su yasmeen ,kallon yah Omar tayi cike da kulawa tace oh bakin turai Kaine yaushe kadawo??"
Murmushi yyi yace yau ammi, yaduka yagaisheta,byn sun gama gaisawa take tambayarsa umma yace tana lfy..
Kallon yarima ammi tayi ganin yana k'okarin feeding d'in yasmeen tace oh son pls kabimun ita ahankali"murmushi yyi yace to ammi nah nan ta fita,yayinda salim ya,aje musu drinks shima yabi bayan ammi...
Maryam wacce tayi shiru kanta aduke,ganin su 4yarage a parlourn tayi saurin d'ago kanta tsab idanunta cikin idanun yah Omar.... wani yarrrrrrrrrrrrrr!"taji ta saurin rufe fuskarta da tafikan hannunta.....

"Kallonsu yasmeen yyi yaga hankalinsu naga abincin dasuke ci."

Murya k'asa kasa yace to tunda bazaki gaidaniba dawo nan,yanuna mata gefensa ,Nina gaida ke...

Cikin jin kunya tadawo gefensa,murmushi yyi yace my baby girl ina wuni ?ykk?"

Wani yanayi na jindadi Maryam ta tsintsi kanta wai itace ake kira da wannan sunan ,burinta shine tasamu irin kula da soyayyar dasu yarima da yasmeen sukeyiwa junansu Ashe zata samu oh a....katseta yyi yace bazakimun mgn ba?"

"Ahankali tace lfy lau alhmdllh".

Murmushi yyi yace amma ni miyasa baza'a kalleniba ?kina kallon wani gu daban kina mgn " pls kalleni!kallonsa tayi tasakarma sanyayyen murmushi shima yyi mata ,ahankali yace yanxun kije kicire yuni foam kidawo sai musake gaisawa ko baby nah? "

Mak'e kafad'arta tayi alamar ah ah

Lumshe ido yyi dan yana bala'in son mace mai shagwaba,cikinrarrashi yace oh baby kinaso mubata?"

"da sauri ta ce ah ah"

Yace to jeki canxo kayan ,bbu musu ta tashi ,jiki amace dan duk kalaman yah Omar sun kashe mata jiki..

Yana juyowa yakalli su yasmeen saiyaga itada yarima suna mgn kasa kasa suna dariya...

Matsawa yyi gunsu yace oh wannan dariyar da kukeyi dawa kuke ne?"

Sake ke cewa da dariyar sukayi,yarima yace da duk Wanda yatsargu da kansa....Sosa k'eya yyi yace oh iyayan baby kunacin abu bbu tayi to sainaci nima ai ammin bataku bace ku kadai,yafad'a had'e da daukar awarar guda yakai bakinsa,wani lumshe ido yyi yana jin dad'in ta dan yasacinta..

Shikuwa yarima da yaune yafaracinta shima dan yasmeen ta fara yimasa rigima yasakashi yaci aiko yaji da dadi yacigaba da ci..

Sake daukar guda yah Omar yyi,kukan shagwaba yasmeen tasaka had'e da aza kanta a kafadar yarima tace yaya kaga yah Omar ko?"zaicinyemun kaya in so yake yasaka Maryam ta masa mana...

dariya yarima yyi yace gsky broth zamu bata da kai ,kaida kazo tayamu rainon cikin da jinya saikuma karika Sata tanamun rigima gsky kabari...

Hmmmm ALLAH yah Ashman kashagwaba yarinyar nan da yawa ,yo tayita rigimarta mana sai me?

Sannan naji kince Maryam kai tsaye ko ?"bbu sayi kin kyauta kenan?"

Hararar wasa yarima yyi masa yace lallai kadama kaja inmammari Maryam din,aibazata sabuba zanma gayamata ko bayan aurenku dole tacigaba da kiran my Princess d Anty..

Kafin yah Omar yyi mgn su kubra da salis sun shigo parlourn ,nanfa fira ta kaure da hayaniya duk sun cika ma ammi kunne datake bed room, fitowa tayi suka gaisheta ,cikin dan murmushi tace to iyayen babyn dke ciki ,kukoma part din Ku kuyi murnarku a can....dariya sukayi ,kubra tace ai ammi wani abu ma sai an haihu ,tace to ALLAH yasaketa lfy ,baki daya sukace ameen.

Tashi sukayi ,adede nan Maryam ta shigo cikin gown ta las green tayi masifar kyau dan ba laifi duka gidan mata tafisu kyau dg ita sai hanan.

Salim yana mak'ale da ita sun jero,inkika gansu bazakice kaninta bane,wani killer smile yah Omar yasakamarta azuciyarsa yace oh wannan yaro duk inda zata yana manne like da ita...
Su yarima kuwa fita sukayi zuwa part din su ,shikuwa yah Omar tsaya wa yyi harsu Maryam suka k'araso yakalleta yace my baby girl kinyi kyau...cikin jin kunya ta dukar da kanta,salim yaturo baki yace ni yah Omar banyi kyauba?"

Murmushi yyi yace oh sorry k'aninmu kaima kayi kyau wollah,dariya yyi yace yes ,amma gsky zaku dace dakaida twins sister na,nikuma kaga k'aramine banida budurwaaaaa!!

dariya sosai yaya Omar yyi dan yalura salim akwaisa d barkwanci,ita kuwa Maryam jin kunyar maganarsa tayi,ahankali yah Omar yace my baby girl miyasa baza kimishi budurwaba ?"

Turo baki tayi cikin shagwaba ta ce ,aiyarone"kuma bayason mata ko sunce suna sonsa...

Murmushi yyi yace ok muje to kimun rakkiya zan wuce gd ko?"

Cikin shagwaba had'e da yarinta tace to muje ka gaishe da mama nah ko my salim ?"tafada tana kallon salim..

,,,salim kuawa cewa yyi eh gsky bara naje nafara sanar da ita,yana fadin hakan yajuya yatafi..

Shikuwa yah Omar "Ahankali yakalli Maryam yace my baby girl pls kibari zanxo saimu gaisa kinga k'anannun kayane ajikina yanxun kinji?"

Kukan shagwaba ta saka masa ita ah ah suje kosu bata...

Shiru yyi yakafeta da idonsa yana kallonta ganin yadda shagwabar ta mata kyau...

Murya kasa kasa yace to muje ko,amma sai kinmun dariya!

Kallonsa tayi ,had'e dayin dariyar,shima ita yyi yace ILOVE U my baby girl ...

Lumshe ido tayi ,suka jera suna tafiya,ahankali yace ko bakya sona ne ?"

Rufe fuskarta tayi,hakan yasakashi yagane tana sonsa ,har cikin parlourn hyj rahama suka shiga ,samunta sukayi zaune kan kujera salim yyi matashi da cinyarta yanata tabararsa,sallama yah Omar yyi kansa aduke ,yaduka har k'asa yakwashi gaisuwa ...

Cikin sakin fuska mama ta amsa had'e da cewa Omar kazauna mana kan kujera kasaki jikinka ai nan gidankune ,yasu umman ?"
Murmushi yyi yace lfy lau alhmdllh.

Kallon Maryam tayi tace oh kinyi wani tsaye kije kikamasa ruwa mana..

Cikin shagwaba tace to mama salim yatadamun cinya manah..

Girgiza kai tayi tace oh ko ina kuke baza by dena shiriritarkuba ko?"

Sai asannan yah Omar yyi mgn yace oh mama dama haka suke wannan shagwabar, suna hawa cinya Manya dasu..

Murmushi mama tayi tace wlhy kuwa Omar kagansu nan haka suke matsamin nida amminsu da fitinarsu,amma ai basayi gaban yarima dan sunci gidansu...

Maryam data aje lemo tazuba acup ta mik'a wa yah Omar yasha,kadan ya ajiye gaban sa..

Mama tace kije kisaka ashiryomasa abinci....da sauri yace ah ah mama wlh alhmdllh na gode sosai, murmushi tayi tace hmm kunyadai kakeji Omar.

"Tashi yyi yace natafi ,mama godiya ta masa had'e da cewa yagaishe da Umma,yakalli Maryam tace kije kirakasa mana.,,,,

Fita tayi dan rakasa.

Mama tayi ajiyar zuciya dan har cikin rants tayaba da tarbiyyar Omar fatan ta shine ALLAH yasa alkhairi ...

Bangaren su yasmeen kuwa...
AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ


(palace of excitation and pleasant writer's )


YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story & written by mmn fareesa


๐Ÿ…ฟ93&94

Bangaren su yasmeen kuwa, suna can fira kawai suke da yadda zasu yita hidima inta haihu ,su kubra sunci sunsha itada salis da sauran abokanan yarima.

"Suna nan zaune saiga Maryam d yah Omar".

Murmushi yarima yyi yace oh broth badai tafiya zakayiba?"

Yah Omar yace eh lafiya zanyi sallama nazo miyi,shagwaba yasmeen ta saka ita ah ah bazaitafiba,girgiza kai yah Omar yyi yace hmmm aisaikiyita yi nikinga tafiyata ,cikin shagwaba yasmeen tace wato kasami Maryam ko ?"shine kadaina damuwa dani, dariya yyi yace eh,harararsa yarima yyi yace hmmm munbata dakai ,sudai su kubra dariyarsu suke d haka yah Omar yatafi gd cike da shaukin k'aunar Maryam d'insa.,,,,

Suma su salis basubar gidanba Saida aka kira magrib suka fita tare da yarima yawuce masjids..

Hmmm awannan dare yasmeen tayi baccin farinciki da jindadi Wanda bata tab'ayiba ,cos Daren nadaban ne arayuwarsu taga abinda ake kira gata agun yarima ,motsi kadan yace my Princess mekikeso ?"yah baby nah yake?"zaki sha kaza ko zakici kaza?"kulawa sosai yarima yabawa yasmeen had'e da lallabata kamar kwai...

** ** **
Washe gari byn sun gama shiryawa,Wanda yarima da kansa yyiwa yasmeen wanka da ruwan dumi waibayason ta wahala itada babynsu,koda sukazo yin break kuka yasmeen ta saka masa ita bazataci komaiba sai tea da wainar fulawa".cikin rarrashi yace my Princess kinga wannan kukun be iyataba bara naje nayiwa ammi mgn tamiki ko?"kuka tafashe dashi... da sauri yajanyota jikinsa ,kansa agefen kafadarta yace menene kike kuka?"fad'amun kinjiko?"ahankali tace ni um um kai nikeso kamun da kanka...zaro ido yyi yace nikuma !aikinsan ban iyaba ko?"cikin kukan kissa tace muje a kitchen saina nuna maka ,yadda zakayi."tashi yyi ganin tana shirin masa kukan rigimarta da bayaso ,had'a mata tea din yyi mai kauri a cup sannan yasabeta a kafad'a suka nufi kitchen.
Kukun na ciki yana goge goge yana ganinsu yaduk'a yakwashi gaisuwa yabar kitchen din."
Kujera yarima yajawa yasmeen ta hakimce samanta tana kurban tea d'in ta,nan tace yadebo fulawa da ruwa bbu musu yadebo tashiga nuna masa kaf yadda zayayi kuma yyi ,saidai tun gun yanka albasa yafara shan wuya idanunsa sai hawaye suke,sannan ya yanka tarugu ciki k'anana ,yagama hada komai sauran tuya nan tace ya kunna gas..

"Bayan ya kunna tace ita da pripan zai mata tuyar bbu musu ya aza pripan din kan wutar."

Tana dg zaune ta na kallonsa ,tanason yin dariya amma ta to she bakinta,ganin yyi wuri wuri dashi basabonba sai zufa yakeyi ,manja yazuba bayan yyi zafi yazuba kullun fulawar,nan tafara soyuwa ,sai ihu yasmeen keyi ita yyi sauri yagama taci babyn sa yunwa yakeji aisaita rud'asa gun juya wainar yasaka lallausan hannunsa aiko yad'askane atake hannun yyi jajir dama ga zunga yana masa dan ya yanka attarugu be wanke hannunba da albasa...

Yasmeen kuwa dukewa tayi tanata dariyarta ta mugunta dan sak abinda yyi mata a farkon zuwanta gidan yafado mata,wato guga da chakol da yadda taita d'askane hannuwanta aigashi nan shima yaji yadda akeji...kallonsa tayi taga yabata fararen kananun kayan dke jikinsa d fulawa had'e da manja..

"Murmushi tayi ,azuciyarta tace oh yanxun in kuyangin nan suka gansafa?"

Kallonsa tayi tace my Prince ka gamane?"

Cikin sauri bawan ALLAH yace ah ah sauran kad'an ko inkawo miki wacce nafara gamawa?"turo baki gaba tayi tace nidai um um,murmushi yyi yace to maman baby yi hkri saura kadan,ida shanye tea dinta tayi sannan taje ta rungume sa tabaya tana kukan shagwaba,ida kwashewa yyi yakashe gas din had'e da juyota gabansa ,hannunsa guda rike d plate din wainar yace muje ko?

"Make kafad'a tayi tace nika wanke hannunka tukum,bbu musu ya aje yawanke hannunsa Ta's Wanda yyi jaaa duk yadaskane g xingar dayake masa,kallon kitchen din yasmeen tayi taga duk yarima ya hargitsasa..

Hannunta yaja suka nufi parlour sai wannan lallabata yake, yazauna had'e da azata saman cinyarsa yarika bata yana lallabata, itakuwa saici take tana lumshe ido dan ta yi dadi sosai..

" gani tayi yaki ci,"ahankali tace yaya kaci mana girgiza kai yyi yace ah ah banma taba cintaba tunda nike,ai ihu yasmeen ta saka fafur bata yardaba,shikuwa bawan ALLAH yace to kidaina kukan zancu ai,akan dole yazauna sukaci ..

Suna nan saiga ,su Maryam d salim ammi ta aikosu da basket ,dke dauke d farfesun kaji ,da tuwon samanvita miyar danyar kubewa,sun sha mamakin ganin yarima haka,juyawa sukayi ganinsu haka musammun da yasmeen ke zaune saman cinyarsa suna firarsu ta masoya..azuciyar Maryam tace hmmmm nima haka zanyi wa yah Omar dina ...yarimane yyi musu mgn had'e da cewa su aje su tafi,yasmeen tarada masa akunne ita um um yabarsu ,yaje yyi wanka yacanxa kaya, tukum inyadawo sa tafi..


$suna niyar tafiya yarima yatsidasu,suka dawo,tashi yasmeen tayi dg jikin sa ta bud'e koolas din,lumshe ido tayi ganin wannan tuwon,wani son ammi d kaunarta taji yasake shigarta..

"Kallonsa Maryam tayi ,tace gsky ammi nah tanaji dani,dariyasukayi suka gaida ita had'e da tambayar babyn su,tace yana lfy,nan suka fara firar yadda bath din Maryam xaikasance dazasuyi jibi...shikuwa yarima ciki yawuce dan shiryawa."


Agogone yyi kara alamar 12:00daidai,alokacin kuma hanan d twins sukashigo parlourn, da ihun murna suka fada jikin yasmeen, salim kuwa hada rai yyi yace kai sarakan surutu kubi mana ita a hankali ba ita d'aya bace ,kada kufadawa babynmu..

Harararsa yasmeen tayi ,azuciyarta tanajin dad'in yadda dangin mijinta ke dokin cikin dke jikinta,ta ce ni karabu da su,zama hanan tayi tace ah ah Anty d gskiyarsa ai,bayan sun gaisa ,itama hanan sai murna take dan dama ammice ta sanar da ita, yayinda su twins sai surutu sukewa yasmeen had'e da tambayarta,wai zata haifi baby yazama kaninsu?"kuma zata basu baby ?"itadai murmushi take sukuwa su Maryam d salim nabasu amsa,ana haka yarima yashigo parlourn d gudu twins sukaje sukayi hugging dinsa suna dariya,sabarsu yyi yana juyi dasu ,yazo yazauna gefen yasmeen suka gaisa d hanan ,tayi masa murnar samun k'aruwar da yayi....

Nan yace mummyn twins ,dama kuwa zanje daa gidanki ,amma tunda kinso shikenan,dan murmushi tayi ta ce oh yaya tunda Anty yasmeen ta zo gidan nan bakasake xuwa gidanaba!murmushi yyi yace zamuje nida ita ko my Princess, yasmeen tayi y'ar dariya yace eh harma kigaji dmu,dariya akayi baki daya....

Yarima yatashi yashiga ,ciki bbu jimawa yadawo da keys din mota yabawa hanan kyauta halak malak dinta,ihun murna tayi kamar wata yarinya tanata jin dad'i had'e da yimasa godiya dan dama tanason acanza mata mota,cikin murna ta nufi part din ammi..

Su Maryam ma suntayata marna,nan suma yabasu kudin da yayimusu alk'awari dan suje suyi shopping din kayan yin bath din..

Bayan duk sun fita ,yasmeen tayita masa godiya da addu ar sake samun bud'i adukiyarsa ,Wanda ba karamin dadi yarima yajiba ..

Rungume yyi ajikinsa ,yana shakar k'amshinta ,anan yake labarta mata yadda bash yashiryu da yadda sukayi da salma har ALLAH yakubutar dasu dg sharrinta..

Hamdala yasmeen tayi tace ALLAH yak'ara tsaremu,yace ameen..sageer ne yyi sallama yashigo parlourn dan dawowar kenan dg Dubai yahado lefe na bikinsa Wanda da tuni anyi(kiddinaping din yarima da akayi yasaka aka daga bikin)shine mama ta sanar dashi yasmeen Nada ciki yazo tayasu murna..

Sallama tyi yarima ya mike suka rungume juna,cikin farin ciki yah sageer yace oh yaya Ashe mun sami baby ?"

Murmushi yarima yyi ,kallon yasmeen yah sageer yyi datake gaisheshi ,ya amsa had'e da cewa maman baby ya baby nah yake? "Tace lfy "yace to ki kulamun dashi pls,itadai sunkuyadda kanta take ,yarimayajashi suka zauna yake tambayarsa saura sati nawa bikin ?"yace2,firarsu suke Wanda duk firar ta babyn daza ahaiface ...wayar yah sageer tayi ring in bbu bata lokaci yadaga ganin sweetynshi ce,hans free yasaka wayar dan su yarima suji.

Taslim(wato amaryar sageer)tace my blood Ashe matar yah Ashman cikine da ita, murmushi yyi yace eh wlh ,cikin tayasu murna race gsky naji dadi kace inatasu murna ina gaida babynmu da mominsa....da sauri yasmeen dke murmushi race aiko gamu muna amsawa kuma babynki yace fushi yake dke saikinxo zai amsa gaisuwarki...da sauri taslim tace oh my blood Ashe kuna tare ?" Har naji kunya d'it yakashe kiran..

Murmushi yarima yyi ,Wanda har cikin ransa yanajin Dadi d farincikin ganin yadda danginsa ke nuna farin cikinsu akan gudan jininsa ALLAH dai yanuna musu ranar da yasmeen dinsa zata Haifa masa babyn sa ,ameen...

Kiran sallar azahar yasakasu mikewa suka wuce masjid...

***
Bangaren salma kuwa...
AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story &written by mmn fareesa

Wannan page din nakune ,mmn fareesa fans page&awesome fans club kuyi yadda kukeso dashi kuna raina ina mugun jidaku over๐Ÿ˜๐Ÿ˜

Ina me bawa masoyana hkri aduk inda kuke na rashin jina kwana2inada uxurine nagode, masu zagi kuma na gode๐Ÿ˜‚dan kunragemun xunubi kusani zagi ajinina yake be rageni sai kari ,grps na rufe bbu yadda kuka iya dani saidai zagin nan kadai....

๐Ÿ…ฟ95&96

Bangaren salma kuwa jiki ba kwari, tashige motarta ta nufi gd.
Saidai maganganun da yarima yagaya mata suntsaya mata arai da kuma bash yabata mamaki dukda batasanshi amma Wanda yahadata dashi yasanarda ita dan iskane na karshe."
Ashe kuma yashiryu ,ita haushinta daya maganganun da yarima yagaya mata agaban bash yak'ara xubda mata kima, lallai Ashe duk abinda mutum keyi ko mekyau ko marar kyau,zaibika ko bayan kabar abun nan..
"Jiki b k'wari ta iso gd ko abinci bataciba ana gama isha 'I tayi bacci bbu yi salla, dan dama bayitakeba." rabon datayi tama manta"
da misalin karfe 3:00am salmace sai juye take kan bed idonta arufe ,tayi sharkaf d zufa ,kuma g hawaye na zuba....xuwa can tafara ihu tana cewa wayyoooooooo!
ALLAH nabar lesbian ,bazan sakebaaaaaaaa!


Bude idanunta tayi ta tashi zaune ,sai zare ido take tayi bala'in tsorata, afilili tace oh ni salma meke shirin faruwa dani?sai takama hawaye had'e da cewa dama haka akema masu lasbian azaba d marasa yin sallah oh nashi ga ukkunaaaa!sai waige waige take da gudu ta fito tana ihu hade da kiran mommynta."
Kicib'us sukayi d mommin da sauri ta fada jikin mommy ta na kuka mecin rai jikinta sai rawa da kirma yake".
Itakuwa mommy cikin damuwa had'e da tsorata d ganin yadda ya'rta taburkice alokaci guda ,sai jijjigata take tana tambayarta lfy ?meke faruwane?"
Kuka kawai take taje mommy muje daki namiki bayani !ba musu ta bita har bed room ,bayan sun zauna cikin kuka ta sanar da mommy cewa tana lesbian kuma bata sallah...salati mommy ta yi, saikuma tafashe d kuka tace oh ni Habiba na cuci kaina nabatamuku tarbiya ta hanyar sangartaku kuyi yadda kukeso gashi kin lalace wai ko sallama bakyayi..

"" salma wacce kanta ke duke ,ta d'ago tana kuka tace yanxun nayi mafarki anamun azaba akabarina d macizai d kunamu ga duhu d zafi ga wasu irin hallittu nadaban ,kuma ana mun azaba d wuta sbd rashin yin sallah, wlh mommy na tuba nabi ALLAH nabiku.."

Ajiyar zuciya mommy ta yi tace to shikenan tunda kin shiryu kiyita istigifari ALLAHU GAFURUR RAHIM ne amma pls in daddy ki yadawo kada kisanar da shi kinji?tunda baya gari "

"Tace to"

Mommy ta ce yanxun kije ki kwanta kafin asuba tayi,cikin tsoro tace ah ah mommy muje part din ki ,nan tabita sukaje...

Washe gari saida mommy ta koyawa salma alwalla d yadda ake sallah sbd ta manta.

,,,,acikin kwana biyun salma tayi bala'in yin sanyi ko mgn ba sosai takeyiba ,gashi tashiga islamiya ta matan aure anan anguwarsu burunta yanxun tayi aure bautar ubanjiji,sannan kozata fara aiki..koda daddynta yadawo shikanshi yaga canji atare da ita g islamiya tashiga Wanda yaji dad'in hakan sosai..

"Tun lokacin da salma ta shiryu ta dena amfani da layinta ta rufe dg baya kuma ta bude ta fidda number ta bash ,sannan ta karya layin tacanxa wani,saidai me ?tarasa dalilin dayasa ta cire number bash ta saka abason layinta.kuma take yawon tunasa....


** ** ** ** ** **
Su yasmeen kuwa sati biyu kenan da gane tanada ciki ,amma kullum gidan nan cike yake da jama a dangi da abokan arziki zuwa tayasu murnar samun wannan ciki." baba mlm har gd ya aiko da rubutu ajarka yasmeen ta yi ta sha kullum safe da rana,da ya kare asanardashi yyi mata wani insha
ALLAH zata sauka lfy..
Uban gaiyar kuwa wato yarima saida yyi sati d'aya baya zuwa office yana lik'e da princess dinsa kuma mmn babyn sa,saida jama'a

Please Login or Register in order to submit comment