Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

harara ta galla masa had'e da cewa mlm lafiyarka kuwa?" Ina zamana zaka wani kirani !
Murd'e mata hannun yyi yace bansani ba,muje ki karbi hukuncinki ba ALLAH ya isa kikamunba ko?"
Hmmmm wlh ki shiga hankalinki dani ,cikin jin zafin murde mata hannu da yyi tace pls sakeni sai muje ",as hek'e yakalleta cikin bada order yace muje ,ganin bbu wasa a fuskarsa yasa tayi shiru fuskarta daure gashi yaki' sake ta a haka suka nufo part dinsa inma yaga mutane ko ajikinsa bayajin komai dan anganshi rik'e da hannunta.
" kan kujera ya zauna had'e da sake mata hannu fuska d'aure yace oya zokimun tsallan kwad'o "!
Zaro ido tayi had'e da cewa what? Yace yes kobazakiyi bane?"
Cikin tsiwa tace eh baza ayiba nafi karfin hakan wlh kaida ALLAH ka zauna kayita cin zalin dina ta fad'a had'e da Jan doguwar tsuka.
Cikin mamakin ta had'e da jin haushin ta yace nikikewa tsaki?"
Tace eh anyi saika dauki mataki dayadace.
Ahassale yamike kafin ta arce yarik'e ta har yad'aga hannu da nufin marinta komai yatuna sai yafasa ,yaja tsaki had'e da cewa ni abokin wasankine yaushe nafara wasa dke ne ?? Belt din dke k'ugunsa yafara k'ok'arin cirewa da sauri yasmeen tace me xakayi inkacire batare da yakalleta yace abinda nayi d'azun ko zaki hana?"
Cikin muryar shagwaba ta ce ayya wlh nabari kaji bazan sake maka rashin kunyar ba dan ALLAH kada kayimun komai wlh banaso ....hararanta yyi yace stupid girl kawai oya tashi kimun tsallen kwad'o ko kuma nasake maimaitawa yanxun nan".
Haka kuwa akayi tana hawaye tana tsallen kwad'o tun tana na marmari hartafara galabaita ,shikuwa yarima latsa wayarsa kawai yake bema damu da itaba.
Zuwa can tasaki k'ara had'e da fad'uwa k'asa .
"da sauri ya kalleta yawani yatsina fuska yace saiki tashi kije ciki duk ranar da kikasamun ALLAH ya isa sainamiki abinda yafi hakan."
Batace komaiba ba ,tafita da k'yar take tafiya sbd jitake cinyoyinta na mata ciwo.
Tana fita kuma duk sai yaji bbu dadi ganin tana kuka kuma batace komaiba.
Tashi yyi yawuce toilet yyi arwallar magrib .
Yasmeen kuwa cikin mugun tsanarsa ta nufi part dinta tasa ruwan zafi ta gasa cinyoyinta tayi sallar magrib ,tananan akayi isha'i bayan tayi ko abinci bata Ciba ta kwanta da alk'awarin d'aukar fansa gobe."
"Ammi kuwa ganin yasmeen shiru yasaka ta tura salim ya duba a part din yarima yaga tana can in tana can yakyaleta inbata can yakirata,aiko yaje a window salim yaga yadda yarima yasaka yasmeen tsallan kwad'o aiko yaje yasanar da Umma ranta yab'aci sosai ana gama isha i ta nufi part din yasmeen ,har bed room dinta taje tasameta kwance dukda yasmeen din ta boye damuwarta amma kallo d'aya ammi tayi mata tagane ,bayan sun gaisa ta tambayeta da gske yarima yasaka ta tsallen kwad'o ,kawai sai yasmeen ta tuna yadda yakaresu a kotu ai itama yakamata ta karesa nan tace ah ah wasa ne suke shine ta duk'a amma besakataba.
" cikin mamaki ammi tace to shikenan nan sukayi sallama."
Yarima kuwa har cikin ransa beji dad'in abinda yyi wa yasmeen ba ,part din ammi ya wuce,k'ila ma tana can wata zuciyar tace masa ,yana xuwa ko gaisawa basuyiba ammi ta zaiyane masa yadda salim yafad'a mata da yadda yasmeen tace mata,had'e da cewa meye gskyar maganar?"
shikuwa yarima yyi mamakin yasmeen bewar ALLAH wato taji maganar dayaga yamata akan kada ta kai kararsa gun iyayensa da watace saita fad'a inyayi mgn tace ai tambayarta akayi ."ahankali yace eh umma wasane muke k'ila autanki be luraba zaizo yahad'a nidke.
Murmushi tayi tace ai gsky yafad'a dan banaso kaci zalinta dan wlhy kadace mata ga ta da biyayya ,yarinyar nan bata tab'a yimun musuba ko gaddama duk umarnin Dana bata bitakeyi.
Shiru yyi yanajin wani irin tausayinta duk sai yaga be kyautaba kuma ai shikeja tana masa rashin kunyar.
Sallama yyiwa ammi yatafi part dinsa ya kwanta..


Washe gari yasmeen ce ta fito dg toilet dg ita sai towel Wanda ko Rabin cinyoyinta be rufeba ta tsaya gaban dressing mirror tana taje gashinta ji tayi an murd'a k'ofar tana juyowa taga yarima dg shi sai farar jallabiya ajikinsa ,batace komai ba taja hijab ta rufe jikinta ganin yadda yatsareta da idanunnsa.

"" tsaki yyi yace ke meye nawani rufe jiki meye abin kallo ajikinki.""

Ayatsine tajefesa da wani mugun kallo had'e da cewa abin ganin ka gani shiyasa da baka ganiba dabazakace meye na rufewaba kuma dan ALLAH inkanada zuciya dg yau kada kasake kusanta ta tunda bbu abun gani ajikina,,,,.

Mamakin ta kawai yake yama rasa me zaice ,amma saiya basar had'e da cewa oh ai ammi zaki gayamawa ai ita ke turoni ,amma nibaxanyi musu da itaba.

Abinda yakawoni kije kihadamun ruwan wanka zanje na gaida su ammi da mai martaba,innadawo baki had'amunba kinsan sauran kema,yana fad'in hakan fuuuuu!!yafice tsaki tayi tace bazan had'anba ka kasheni in ka tashi... can kuma tayi shiruuuu da sauri tace yesssss!hakanko zanyi in rama abinda yyi munko..

da sauri ta saka doguwar Riga ta fito ta nufi kitchen da sauri ta duba gunda cefane yake Wanda aka yanka bbu bata lokaci ta wanke ta tace ruwan da rariya tasamu dan karamin bucket ta juye sai murmushin mugunta take ta wuce part din yarima...

,,,,,tana xuwa ta wuce toilet ta had'e masa ruwan wanka had'e da juye ruwan datawanke cefane dasu ciki da sauri ta fito ta wuce part din ta Dan tashirya tayi tafiyarta skul inma yaga ne itace to bazai sameta agidanba.,,,,,

Yarima kuwa yanadawowa dg gaishe da iyayensa ya wuce toilet yashige cikin bahon wanka yafara watsawa jikinsa ruwa xuwa fuskarsa arazane yabari sakamakon yajin dayaji a fuskarsa da idanunsa aisaiyaji gaba d'aya jikinsa yadauka da zafi da rad'ad'i cikin firgita yafita dg cikin bahon wankan ko ina jikinsa yaji yakeji da radad'i kamar yyi ihu ga yakasa bude idanunsa be aune ba yabigi bango besan sadda yasaki k'ara ba azuciyar sa kuwa yana tambayar kansa meke shirin faruwa danine? dafe kansa yyi yanajin yana Sara masa dan yabugu sosai lalibe yarikayi har ya iso gun tape yakunna da sauri yafara wanke fuskarsa amma nata dainaba cikin dauriya ya bud'e idanunsa dasukayi jajir yadauko sabili ya sabe jikinsa ko ina da fuskarsa amma be denajin zafin da radadinba yadai rage ,tunawa yyi da yasmeen ce yace ta had'a masacruwan wanka,wato itace tayi masa hakan lallai yarinyar nan ta tsanesa da yawa ta iya ramuwar gaiyya amma zasu hadu ne da ita ...


Haka yayita tunane tunane da jin haushin yasmee har ya fito dg wankan amma jikinsa bedawo normal ba a fili yace amma yarinyar nan batada tausayi ko kad'an amma zankamata yau ...

*********

6angaren yasmeen kuwa tana skul amma data tuna yarima saitayi ta dariya son ranta tana hango yadda zai ruka zangai inyaji yaji...

"" bata dawo gidaba sai gab da magrib dayake tasan batada gsky sai ta rufe part din Saida akayi isha I sannan ta nufi part din ammi ."""

Bayan sun gaisa ta zauna suna fira,kamar dg sama saiga yarima yashigo da sallama abakinsa yazauna suna gaisawa da ammi yasmeen kuwa kamar ta xura aguje dan tana gudun kada yace ta tashi suje ... bata gama tunaninba taji yace baby Ashe kina nan Kika barni ni d'aya ko to xo muje ni bacci nikeji ...

Zaro idanu kawai yasmeen keyi, cikin in,ina tace um um nidai kaje zamuyi fira da ammi na...

Ammi daketa faman murmushin jin dad'in yadda yarima yafara son matarsa har sun fara sabawa tace oh nibbu ruwana da shiga tsakanin mji da mata kibi mijinki kike Saida safe..

Cikin shagwabar da yasmeen batasan tayiba tace pls yayah kaje gani nan xuwa..shikuwa yarima mamakin jin takirasa da yaya yake yasan pretending ne tayi kamar yadda shima yyi amma har azuciyarsa yaji dad'in yayan datace inama ta ruk'a kiransa haka ga shagwaba r data fara kamar katta dena ..

"Fita yyi hade da cewa wato firan sirri xa ayi ba'a naji ko ?" To natafi ya fice.

Girgiza kai ammi tayi tace oh yasmeen ni nalura da kamar ma gudun mijin naki kike ko?

"Ahankali tace ah ah ammi."

Ammi tace to tashi kije gunsa kinji y'ata ,jiki na kwari ta mik'e dan tsoronta guda kada yyi irin na jiya ya lab'e..

Tana fita tabi wani corridor Wanda said sadata da part d'insu taji an fisgota hade da rufe mata baki tana juyowa taga yarima ne....

Share pls...


AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writers)

YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

Wannan page din nakine baby Musa kiyi yadda kkso dashi ,ina mugun jidake irin totally din nan.๐Ÿ˜๐Ÿ˜

๐Ÿ…ฟ39&40


Ciki tsorata tace meye haka wai?bece komai ba yaja hannunta da k'arfin tsiya ,tana turjewa amma yak'i saketa
"part d'insa yanufa da ita ". atake jikinta yafara rawa dan tasan me kwatarta sai ALLAH.
" ahankali tace pls kayi hkuri wlh nabari!tsaki yyi had'e da makata saman bed yace aidama haka kike cewa kinbari amma gobe ki k'ara garama kinyi shiru dan yau hukuncinki sai na kwana inayin sex dake.
"Kafin tace wani abu ya afka mata yafara romancing d'inta azafafe."
Itakuwa tashiga aikin nata wato turesa da kuka amma bemasan tanayiba.
"Aikinsa kawai yakeyi, haka yyita abinda yaga dama da ita har yasamu nutsuwa ,asannan yalura da yadda take kuka kamar ranta zai fita."
wani zafi yaji axuciyarsa dan yanxun mugun jin haushi yake inxai kusanceta ta rik'a masa irin wannan kukan nata sai kace wadda suka aikata aikin ashsha ne da ita."wata zuciyar tace masa k'ila dan ta tsaneka shiyasa.
"doguwar tsuka yaja had'e da shigewa toilet ," yana shiga ta tashi ta wuce part din ta dan ta jigatu a hannun yarima.
shikuwa rai bace yashirya ya kwanta abinsa har bacci yyi gaba dashi.
"Yasmeen kuwa ta d'auki niyar ramawa amma ta bari sai gobe byan tadawo dg skul dan gobe da safe zata tambayesa taje gidansu tun sadda taxo gidan bata tab'a xuwaba saidai syi waya da ummanta.....


Washe gari bayan tagama shiryawa tasaka nik'ab d'inta ta nufi part dinsa ,gaban mirror tasamesa yana fesa turarukansa ,adak'ile ya amsa sallamar ta ta sbd har yanxun haushinta yake ji.
" ahankali tace damaaa...dama in in ...innadawo dg skul zanje gidanku tunda nazo bantab'a zuwaba."
ayatsine yace kebaki iya gaisuwa ko?kinwani kama cewa dama dama .. Mitt's bakimasan sunanaba ko to inbazaki kira sunana ba kifasa xuwa.cikin marairaicewa tace pls kaji kabarni,tsaki yyi yace bazakijeba.
Ahankali tace innace maka yaya ba laifi?"
"Aitake kansa yawani fasu cikin k'asaita yace inzaki iya ba damuwa yafada had'e da tab'e baki."
Ashek'e yasmeen ta kallesa sama da k'asa tace never wlh nakiraka da hakan har kafara jin dadi ko ta bakasamu, tafad'a had'e da galla masa harara.
Afusace yace to bazakijeba stupid girl kawai aikece da tura kai kin wani shigomun daki oya get out of my room.
"batace komai ba ta fita ,amma tasha alwashin saitaje kota halin k'ak'a ,part din ammi taje ta fada jikinta tana kukan shagwaba had'e da cewa ai gd takeso xuwa yarima yahanata..
Nan ammi takirasa yana dagawa tace oh waimeke damunka ?,kasakata adamuwa bakaganin bata tab'a zuwa gidansuba tunda taxo.
" ahankali yace ayya ammi wasafa nake mata taje shikenan murmushi tayi tace yauwa ALLAH yyimaka albarka,takashe wayar had'e da kallon yasmeen tace to y'ar ammi kije wasafa yakemiki ainasan bazai hanakiba.
To tace sukayi sallama ta fita.
Yarima kuwa sai sauri yake yaxo part din ammi gaisheta koxaiga yasmeen amma yana zuwa yaga wayam.
"bayan sun gaisa ammi ta kallesa fuska bbu walwala tace wato kai bakasan abinda yadaceba ko?"
"Ahankali yace menayi ammi?
Tace rashin xuwa ka gaido mahaifiyar yasmeen mana.
Shiru yyi bece komaiba,ammi tace to gobe tunda lahadi zan saka sarkin gd yakaika gidan kagaisheda surukartaka dan baban yasmeen din ai yarasu saura mamanta tarage.
" wani tausayin yasmeen yaji ashema ita marai niyace".ahankali yace to ALLAH yakaimu sukayi sallama yafita.,,,,,,


***********

Yasmeen kuwa sai gurin 2:30pm suka gama lectures nan driver yadauketa sai gidansu ,bayan ta fito dg motar tace masa yadawo4:00 pm yad'auketa."""


,,,,tun a soron gidansu taga canji da irin gyaran da yah Omar yafad'amata yyi,cikin murna tayi sallama ,umma dake d'aki tafito jin muryar autarta da gudu yasmeen taje tayi hugging dinta suna murnar ganin juna suka shige daki....

Nan fa yasmeen tayi ta ma umma fira da shagwarta ,sannan taci abinci ,umma tayita mata nasihar xaman aure da yayi biyayya ga mijinta suna nan akayi kiran sallar la'asar.

Nan yasmeen tayi sallar, umma tabata wani magani kala 3,wai na zafine ta rik'a sha da madara da kuma wani na ruwa a jarka nan yasmeen tace ta gode dan tayarda maganin zafinne.

Nan driver ya aiko taje,sallama sukayi da Umma tabata daddawa,kub,ewa busassa,kuka ,man sharu takaiwa ammi...


"" koda suka isa gida yasmeen part din ta ta wuce taje ta shirya cikin Riga da sket na pink lace tayi masifar yin kyau ga maroon lip stick tashafa sai k'amshi take ta nufi part din ammi..""

Bayan sun gaisa ,ammi sai masha ALLAH take cewa azuciyarta dan bbu karya yasmeen tayi kyau,sakon ummanta taba ammi nan ta karba cikin jindadin kayan tana godiya.

Bbu jima yarima yashigo dan yasha fura ,kawai yasami yasmeen acan,bayan yagaisheda ammi ,yakalli yasmeen cikin pretending yace oh baby shine baza'amun mgn ba ko?wato d'azun nayi laifi ko?to aiyanxun kinje kin gaidota ai,turo baki tayi tace um um niban hakuraba munbata.

Murmushi ammi tayi cikin jin dad'in yadda suka fara son junansu tace nidai bbu ruwana ni y'ar kalloce...shiru tayi sakamakon yaya sageer dayashigo dakin.(dan dakin hjy rahama Wanda ke amerika karatu) hugging din ammi yyi suka gaisa ,yadawo yyi hugging din yarima bayan sun gaisa ya zauna yana tambayar umma su twins din hanan,idanunsa suka hasko masa yasmeen ,wow kawai yace axuciyarsa yakureta da idanu dan shima ba laifi guy d'in yahadu.

"Ahankali yasmeen tace ina wuni yah hanya??" dan ta tsargu da kallonta dayakeyi.

Shikuwa yarima kafesu yyi da ido yanajin wani haushin da besan kiname bane .

Murmushi sageer yyi yace wow she is very beautiful..had'e da kallan ammi yace ina kikasamu wannan babyn?

"Murmushi ammi tayi tayi saurin cewa ai antynkuce yasmeen mstar yarima kasan kanacan akayi auren dan umma ta lura da yadda yanayin yarima yacanxa shiyasa tayi saurin sanar da sageer kowacece yasmeen.

Tashi yarima yyi had'e da dakewa yasaki murmushi had'e da mik'awa yasmeen hannu yace baby xomuje nayi wanka kinji..

,,,,mak'e kafad'a tayi tace um um nidai,girgiza kansa yyi yace inbakixoba bazan sake goyakiba,d'an ware ido tayi kamar gaske tace um um sorry muje amma zaka goyanin kaji ta fad'a cikin muryar shagwabar da batasan tayiba...

Sageer kuwa cike da tsantsar sha'awar su da yadda suka birgeshi yake kallonsu ,yana cewa aransa ALLAH yasa minal dinsa taruka masa haka suna soyewarsu dan bikinsa befi sati3 ba,dan gsky broth dinsa yaga sa'a dayasamu wannan xuk'ekiyar yarinyar.

Ammi kuwa cikin kunya takalli yarima ganin zai kama hannun yasmeen tace oh son yanxun kazama marae kunya ko?

Sosa kai yyi yace to ammi kice ta tashi muje ko.

Tashi yasmeen tayi ta ce muje tana murmushi,shikuwa sageer kallon ammi yyi yace bara nashi ga ciki,nan suka fito dasu yarima suna fira kowa yyi gun daya nufa.

" suna shan kwana yasmeen ta kwace hannunta ,bece mata komaiba yajata suka shige part dinsa.

Kayansa yafara kokarin ragewa,tuni yasmeen ta fara zare ido ,cikin tsawa yace dallah mlm kije kihadamun ruwan wanka kin dauka wani abu zanmiki?"

Sum sum ta wuce toilet, bayan tahad'a ta fito fuska asake dan har tatuna muguntar dazata masa.

"" daga shi sai boxer ajikinsa ,kalli d'aya yasmeen tayi masa ta dauke kanta dan bata taba ganin nmj babba ahakaba ko yah Omar agidan kwana yake wanka kuma shima yarima bata tab'a ganin sa bbu kayaba dan duk lokacin da zai kusanceta idonta arufe yake.

Duk saita ji tsoro ,nufota yyi yace shine kikaje Kika had'ani da ammi ko?yafada had'e da matsawa gab da ita kamar zai rungumeta.

Cikin tsoro ta kafe kirjinsa da gashi ke kwance bak'i k'irin tana mamakin ganin jikinsa a murde kuma duk gashi.

"Cikin shagwaba ta ce to bakaibane kak'i barina.hannu yasa ya dan murde mata baki ,yana kallonta dan yau ta masa kyau,fuska adaure yace dg yau nasake ganin kinje part din ammi bbu alkhabba ajikinki nidakene ,yafasa had'e da murde mata kunne,yar k'ara tayi tace to pls sakemun kunne kaji?

"" saketa yyi cikin wani yanayi yafad'a toilet din. "

Yana shiga ta koma part din ta, kitchen ta wuce gun da ake aje kayan miyan gargajiya ta bude had'e da d'akko yaud'o ta fito tana dariyar mugunta cikin wani cup ta xuba hade da xuba ruwa taje dadai toilet din da yarima ke wanka taxuba bakin k'ofar.,,,,

da sauri ta fita had'e da tsayawa abakin k'ofar ta labe ta hangen toilet din ajikin kyauren d'akin.


"Bayan yan mintina yarima yafito d'aure da towel ak'ugunsa ga wani a wuyansa dan goge jiki ,kawai ya aza k'afarsa akan ruwan yaud'on da yasmeen ta xuwa...

Ai wani suuuuuuuuuuuuuuuuuuuuu!!!yayi suka jikake timmmmmmm!k'uru,rummmmm!yarima kansa yabugi gaban gado,wata yar k'arar wahala yasaki had'e da kallon gaban toilet din yaga me ya takane?

"" zaro ido yyi gani yaud'one,atake yagone yasmeen ce tayi hakan.,,,

Yah salam kawai yace had'e da cewa anya yarinyar nan ba kasheni zata yiba..ganin ko ta shi yakasa dan jikinsa yabugu....k'arar bude k'ofar ce yasha yajuyo yasmeen yagani,tana k'yalkyala dariyar mugunta har wushiryarta ta fito ,shagala yyi da kallonta,ji yyi tace oh su yarima amfad'i to ina k'asaitar taka?hmm wlh naso ace a gaban kuyangine da barori su ganka,aidanasani nayi maka video, tafad'a had'e yimasa gwalo..

Yiyayi kamar zai tashi ai da sauri ta arce,dariya yyi dan tabasa dariya dan yalura akwaita tsoro da Jan fad'a.

Afili yace lallai yarinyar nidakene gobe .

Da k'yar yatashi yashirya yawuce masjid bedawoba sai bayan isha,I .

Part din ammi yawuce kodan yaga yasmeen amma bbu alamarta dg bisani sukayi sallama ya wuce part dinsa yaje ya kwanta dan akwai inda yake son xuwa gobe kuma yaje yagaido mahaifiyar yasmeen.

Yasmeen kuwa dayake tasan batada gsky ana yin magrib ta sallami kuayanginta ta gark'e part dinta,tayi kwanciyarta,tana tunanin yadda zasu kwashe gobe da yarima.,,,,

Washe gari...

Share pls


AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(Palace of excitation and pleasant writers)

YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

Wannan page din nakune mmn fareesa fans club Kuyi yadda kukeso dashi ina mugun yinku๐Ÿ˜‡๐Ÿ˜‡.

๐Ÿ…ฟ41&42

Washe gari da wuri yasmeen ta shirya ,bayan sun gaisa da ammi ta wuce skul.
Yarima kuwa har part din ta yaje kuyanginta sukace bata nan tana skul kwafa yyi had'e da tafiyarsa dan yagaido ammi.
"da misalin karfe 12:yarima yakira sarkin gd suka samesa a office shida driver ," nan suka nufi anguwarsu yasmeen.
"Suna cikin tafiya wayar yarima tayi k'ara ,har yaki d'agawa can kuma yad'aga dan bakuwar number ce,bayan yyi sallama ,me kiran yace ya'llabai pls Kuyi binkice akan alh jamilu bushasha wlh yanxun ina xaune yaransa suka wuce da mota harda yara 2da gudu.
Ahankali yarima yace ok zanbincika yanxun inada wani uxuri ....be rufe bakiba ta glass yahango wata mota ta wuce atsiyace da sauri yacewa driver yabi motar."
Aiko nan suka cigaba da bin motar sukaga tabi wani hanya dabbu mutane sosai da ga nesa yarima sukayi parking.
Kawai yaga alh jamilu yafito dg cikin ciyawu ,yakarbi yara 2 sai kuka da ihu suke kawai yaga haske ya wulla yana d'agowa sukayi 4eyes da yarima.
Cikin rashin gsky had'e da fad'uwar gaba yafara inda inda da cewa wai su mayarda yaran tunda ba'an iyayansuba.
Yarima kuwa kaf yana ganinsu kuma yyi musu pics kala kala da camerarsa.
Alh jamilu yasaki yaran hankali tashe yashige motarsa dan Neman mafita tunda yarima yaganshi.
"Yaran su yarima suka dauka had'e da tambauarsu anguwarsu suka fad'a harcan yarima yakaisu yakarbi number ta iyayansu akan xainemesu suyi mgn yanxun yana saurine.
Acikin motar yakira mutumin d'azun yace yace aiyaga yaran yamaidasu gun iyayensu."
Nan yarima yace yazo gobe anason zaiyi mgn da shi a office insa.
"Nan suka d'auki hanyar gidnsu yasmeen, tun a hanya yarima keyin mamakin ganin anguwa r dan shi azatonsa yasmeen sai a quarters ba irin wannan anguwarba dan yadda yaga tahade da yawa."
bayan sunyi parking, sarkin gd yanuna masa gidan ,yayinda shida driver suka tsaya waje,nan yarima yatura wani yaro yace ga ASHMAN nan mijin yasmeen zaishigo.
"nan yaron yadawo yace yashiga", tun asoro yarima yafara tausayin su axuciyarsa yace oh ashedai talakawa ne amma kuma yasmeen batada son abin duniya.
Nikuwa nace hmm da sadda ba'a gyara gidan bane kaganshifa.
Sallama yyi bbu kowa atsakar gidan, fes tayisd'in wanke kal,axuciyarsa yace aidama yasmeen nada tsabbata Ashe agun ummanta tagado...jin muryar umma yyi tana amsawa had'e da cewa yashigo...
Cikin mamaki yashiga axuciyarsa yanacewa kaddai ace wannan ce mahaifiyar yasmeen kuma yasmeen ce yakare a kotu....benuna mamakinba afuska,cikin fara'a yashiga had'e da duk'awa jar k'asa yagaishe da Umma .
Ta amsa cikin kula da k'arayi masa godiya,nan yace ammi da yasmeen nagaida ita tace tana amsawa ai jiya yasmeen dintaxo.
" yace eh Aida tare zasuxo wani aiki yarukesa yafad'a yyinda yake kallon pic d'in yah Omar dake makale da bango,ahankali yace umma wanene wannan?
Murmushi tayi tace Omar ne yayan yasmeen bayanan yana karatu.
Yace masha ALLAH fan yatuna inyasmeen na masa raki shitake kira.
Bayan shiru ya ratsa nan yarima yace umma inason sanin labarin mutuwar baba tundg ana gobe zai rasu xuwa yanxun??"
Umma tace to,yace bayan shariar bala yaxo ?nan ta sanar dashi yadda sukayi da ihun da inna atika tayi masa.
Yarima yace good gara da yaxo sunanan hakanma yazama shaida,amma inason ganin photon baba,to umma tace tashige k'urya bbu jimawa ta fito da photon taba yarima.kure pic din yyi da ido dan tabbas yasan abbansu yasmeen saidai yamanta inda yasanshi kuma yasansa da dadewa.
Nan umma tayi ajiyar zuciya tace ana gobe zai rasu,ina zaune ina tankad'e garin tuwo damarece yashigo cikin wani yanayi kallo d',aya namasa yanagano yana cikin damuwa.
daki na bisa ina tambayarsa meke faruwa ,yace bbu komai....kafin nayi mgn bala yashigo bbu sallama a fusace ,kamar zai tureni nayi saurin bashi hanya yana cewa ina amadun yake? nixaka gayawa mgn sbd nanemi taimakonka ka toxartani cikin mutane.
baba bece komai ba kansa duke,kwafa bala yyi had'e da cewa zakaga abinda zai biyo baya....yana fadin hakan yyi saurin fita dg gidan.
",umma tacigaba da cewa nan natambayesa meyahadasu dan shi mutum ne mai hakuri da juriya bala na kuntata masa amma sai yahkura.
Nan yacemun wai shanuna guda 2danike kiwu xanbashi guda yasiyar yyi aure Wanda koyyi auren yan kwanaki zai saki matar ,shine nanuna masa illar hkan,Aiko yyita masifa aini mijin tace ne shiyasa shanyayye kawai,saina rabu da shi nadawo gd shinefa yabiyoni.
Tace nikuma nace ALLAH yakyauta..
" acikin dare gurin karfe ukku da wani abu naji motsi da kara ,saina fito jin motsin dg d'akinsa sai na nufi can Dede k'ofar natsaya naji abban yasmeen nacewa dakai za'ahada baki amun haka kaci amanar zumunci.....dede iya nan naji ina shiga dakin Muka hade da wasuasa2 fuskarsu aboye subi gefena da gudu suka fits ,nayi saurin karasawa ciki ,kwance nasamesa jikin jini yanason gayamun kosu wanene amma rai nakokarin fita Kalmar shahada nayita maimaitamasa yana amsawa yafad'i rai yyi halinsa...umma tafad'a yyinda hawaye ke xuba a fuskarta dan jitayi mutuwa tadawo mata sabuwa.,,,,,

Yarima ma kuwa yatausayamusu daurewa kawai yyi amma har idanunsa sunyi ja..

Tsaye ya mik'e yana xarya a parlour n.

"" umma tace da safe nida umar mukasanar da makota ,wasu da yawa sunso ayi binkice amma sai bala yaxo yana wani hawaye wai mubari ga ALLAH tunda dai yariga da ya mutu shikenan.badan munsoba nida yarana mukabarwa ALLAH. ""

,,,,,,nan ta sanar da shi gadonsu daya kwace.,,

Ajiyar zuciya yarima yyi yace amma umma ke atunaninki na zuciyarki wakika zarga akan kisan Abba? dukda bakida tabbas amma kinsan xuciya da sak'e sak'e.

"Umma tace wlh bala nazarga."

Yarima yace good nima shina zarga sbd alamomi sun nuna hakan.

Yanxun in son xuwa gidan nala din yanxun akwai wasu tambayoyi da zanmasa Wanda tanan ma zamu kara kafa hujjoji masu k'arfi.

Umma tace to.

Nan takira inna atika tace aturomata Yahaya yanxun in yana gida.

Bayan sun gama wayar takalli yarima tace ga yaro dazai kaika nan xuwa,yace to.

"nan yafito da wata na'ura

Please Login or Register in order to submit comment