Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

muryar Kawu bala sukayi ......kaf Saida suka gamaji,kuka kawai yasmeen keyi ,shikuwa yarima hmdala yyi dan dama abinda yake son samu kenan,tashi yyi yaje ya Adana na'urar yadawo gun yasmeen.
share mata hawayen yyi yace indai ina numfashi to bala zaije gun da Abba yatafi insha ALLAH ,kinji kidena kuka.
"cikin damuwa yasmeen tace oh dama abinda duniya muke ciki kenan cin amana,yazama ruwan dare ,yanxun har d'an uwa zai iya kashe d'an uwansa sbd abin duniya...
Yarima yace hmmm wanima har ubansa yakashe sbd gado ma kinga k'arshe kenan..
Wani tsanar Kawu bala tasakeji yana shigarta,ananma yarima yasanar da ita cewa aishida alh jamilu suka yi kidnapping d'insa..
Kuka yasmeen ta sake barkewa dashi or dama tasanadinsu akayiwa yarima haka ,lallai bazata tab'a mantawa da yarimaba arayuwarta...rungumar da yyi mata ne yasaka ta yin shiru.
" ahankali yarima yazameta dg jikin sa ya kwanta kife yadafe mararsa sbd ciwon datake masa."
Yasmeen dke kok'arin tashi taje ta kwanta, ta kalleshi zatayi mgn taganshi haka,da sauri ta shafa kansa had'e da cewa yaya lfy kobaka jin dadi ne??
cikin karfin hali yace yasmeennnnnnnnnnnnnnnnn!!
Marata pls kibani hakkina wlh komai zai iya faruwa dani pls na rokeki....rufemasa baki tayi tace to yaya amma kada kamun me zafi dan ALLAH.. da sauri yajanyota had'e da komawa samanta yarage hasken d'akin ,bbu bata lokaci yyi fatali da duk wata suturar jikinsu yaja blanket yarufesu...
Hmmm bewar ALLAH yasmeen yarima yasha mamakin yau batayi kukaba kota k'amemasa tadai rufe ido,haka yyita romancing dinta har suka Lula babbar harka.
Awannan dare yasmeen ta ji jiki gun yarima be sahirtamataba Saida yasamu gamsuwar dabaitaba samuba da ita Dan jun kwan biyu basu haduba..
gefenta yabaje yana maida numfashi, yarungumota ajikinsa,murya k'asa k'asa yace baby nah nagajiyar dake ko?
Tsintar kanta tayi da b'oyemasa ,dan yanxun haka gabanta zafi yake mata,amma saitace ah ah murmushi yyi yace to anjimama zan kara kinji tawan?
"cikin dauriya tace to ,ahankali yace muyi kwanciyarmu nan,dg yau tare zamu ruka kwana kinji ?kidena guduna pls...
To yasmeen tace, had'e da yin lub ajikinsa ,kayan baccinta take kokarin mayarwa ,amma sai yarima yahana ,wai baida ra'ayin sudunga kwana da sleeping dress..
Haka ta hkura ta fasa ,har bacci yyi gaba da ita suna manne da juna,,,
gab da asuba,taji yarima na lalubarta ,haka ta hakura tabarsa yasake biyan bukatarsa da ita dg bisani yatashi yanufi toilet yahada mata ruwan dumi, yadawo da towel a hannunsa ,janye blanket din yyi yadaura mata towel din ,had'e da mikar da ita tsaye..
wata k'ara tasaki sbd yadda takejin azaba agabanta.
da sauri ta zauna tana cewa yaya zafi gurin bazan iyaba,wani irin tausayi tabasa duk saiyaji bbu dad'i dukda yafiso yasaba mata watarana zata daina jin xafin tasaba dashi....
" kamata yyi yawuce da ita toilet din tana kuka da shagwaba ya gasata had'e da yima ta wanke ,yabarta tayi na wajibi da kanta.
Kwata kwata taki kallansa ,shikuwa bbu kunya wankansa yake hankali kwance bejin komai danta gansa zir bbu kaya...haka ta fito dg toilet din kafafunta aware kamar yaune first night dinsu,dan yarima namijine shi ba kad'anba."
gaban mirror ta tsaya tadan share jikinta da mai shikuma yafito,ahankali tace yaya dakkomun kayana ,nasaka...


Murmushi yyi yace hmm bazan dakkoba tunda baza'a kalleniba..

Marairai cewa tayi wai kada lokacin sallah ya wuce ,wadrop ya bude yafito mata da jallabiyarsa tada masa kadan da sabbin inner wears yabata ,toilet taje tasaka tadawo taga hijab da prayer mat, atare sukayi sallar,sannan yajata suka sake komawa bacci...

""" basu suka farkaba sai karfe10:00am itace tafara tashi,k'uri da ido tayi wa yarima ,azuciyar tana cewa masha ALLAH Dan ganin tsantsar kyawunsa ,kokarin tashi take dan tana gudun kada yafarka yace sai sake wani abu da ita."""

hannuwansa ta kalla taga yawani riketa GAM ga k'afafafunshi cikin nata ,kansa agefen wuyanta ,numfashinshi na sauna abisa goshinta..

da gowa tayi ,jitayi kamar tashafi sajensa da ke kwance lub yak'ara masa kyau,hannu ta mika taja karan hancinsa dan itama yana Jan nata..

caraf yarima yarik'e hannunta, runtse ido tayi dan ta ji kunya.

Murmushi yyi yace good morning my baby ,itama murmushi ntayi tamaida masa gaisuwar.

Tashi yyi da ita wai suyi wanka,fafur yasmeen ta juya,Saida taga ransa yab'aci tukum ta bisa toilet din sukayi suka fita.

Hana zuwa part dinta yyi anan tashirya da mayukansa da turarukansa,amamakinta taga yafito masu da kaya sabbi iri d'aya ita gown ce dark blue mai hannun vest sai yar ciki fara..

,,,shikuwa suit ce dark blue ta saman da fara y'ar ciki,kamshi iri d'aya suke sunyi gwanin kyau ko makiyi yagansu yasan sunyi kyau bbu karya duk da bbu make up a fuskarta.

Tayi rolling da mayafi dark blue.

"Ammafa har yanxun tafiyarta ba daidai takeba ,daurewa kawai take,kuma yarima nalura da ita..

Tausayinta yakeji sosai ,wani gefen kuma yanajin nauyin ammi taganta dan yasan xata gane anya summa tafi tare kuwa...

Kallonta yyi yace baby muje muyi break ,amma kihakura da zuwa gun ammin tunda bakyajin dad'in jikinki.

Kuka yasmeen ta saka masa had'e da fudge hannunta daya rike ,tanufi k'ofar fita.

" gabanta yasha yace sorry yar gidan ammi ,nabari muje ,shikenan"

A dining area suka wuce sukayi break fast ,sannan yaja hannunta suka wuce part din ammi...


Share pls


AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾


Story & written by mmn fareesa


🅿59&60


Hannunta cikin nasa suka isa,zaune suka sami ammi kan kujera tana Jan tasbaha kuyanginta na gefenta.
"Tunda suka shigo idonta ke kan yasmeen har suka gaisa", tana tunanin meyasa take irin wannan tafiyar.
Muryar yarimace takatseta yana cewa ammi zanje office in had'a duk wasu shaidu gobe zamushiga kotu..
(kasancewar yyiwa ammi bayanin komai)
Cikin jin dad'in har yanzun yana akan gsky tace to ALLAH yabada sa'a, yakaimu yatsaremun kai aduk inda kake..ameen yace yana murmushi.
" kallon yasmeen yyi yace baby natafi..cikin jin kunya ta ce adawo lfy "fita yyi dukda yaso tarakasa gun mota amma bayaso ammi ta fahimci wani abu.,,,
Bayan yafita ,ammi takalli yasmeen tace oh yau duk kinyi shiru shiru kamar marar lfy, ko wani abu ke damunki ta kafeta da ido,azuciyarta tana cewa ALLAH yasa cikine da ita..
Yasmeen tace ah ah bb komai."
"Ahankali ammi tace jiya wani abu na auratayya yashiga tsakaninki da son?"
Kai aduk'e yasmeen tace eh.
Batace komaiba ta nufi bed room dinta, azuciyarta tana tausayin yasmeen dan tagane cewa yarima yana da fitina,toilet ta shige da kanta ta had'a ruwan dumi had'e da wasu magunguna sannan tazo ta ja hannun yasmeen ,bbu musu tabita..
adede toilet din ammi ta tsaya had'e da cewa yasmeen kishiga aruwan dumin karki fito saisunyi sanyi..
To tace ta shige toilet din.,,,
Ammi kuwa kafin yasmeen ta fito harta had'a mata wasu magunguna da damesu da madara,tana fitowa tabata tace maza shanye kinji y'ata bbu musu ta shanye duka,ammi tace to kwanta kiyi bacci kinji,cikin jin dadi yasmeen tayi kwanciyarta kan bed din ammi me rumfa na gargajiya irin na sarauta,bbu jimawa bacci Yy gaba da ita Dan da ma bata samu bacci sosaiba jiya..

******

Yarima kuwa duk wasu shaidu nasa yarigada yahadasu ,bayan yagama komai yakira umman yasmeen bayan sun gaisa yace mata gobe ne Shari'ar da karfe10:am.
To tace had'e da sanar da shi aiga umar nanma yadawo jiya da dare dan yanaso ayi shara'ar yananan..

Yarima yace umma inbbu damuwa inaso yazo yanxun yasameni a office dina dama bamusan junaba,cikin jin dadi umma tace to ,sukayi sallama..

Yarima befi20 minit dayin waya da ummaba yah Omar yyi knocking,yarima yace yes nan yah Omar yashigo da sallama..

"" cikin sakin fuska yarima yatarbesa ,kallo d'aya yyi masa yagane shi jinin yasmeen ne".

Bayan yah Omar yyiwa yarima jaje nan yasake masa godiya akan k'okarinsa akansu,murmushi yarima yyi yace bbu komai yiwa Kaine.

ahankali yah Omar yace ina yasmeen sarkin shagwaba Nasan kana fama da ita da rigimarta...

Yar dariya yarima yyi yace oh baby Ashe kodai agd ba umma kadai takewa rigimaba harda kai,murmushi yah Omar yyi,azuciyarsa yace shima baby yake cemata kenan.nan yahau basa labarin yasmeen da yadda ya shagwaba.,,,

Ahankali yarima ce Ashe Kaine ka shagwabar da ita kenan,murmushi yah Omar yyi bece komai ba.

"Yarima yakalli agogon dke d'aure atsintsiyar hannunsa yacewa yah Omar muje muyi sallah ko?" Saimutafi gd Ku gaisa da yasmeen dan intaji kazo har office dina bakaje guntaba saitayi kusa kuka.""

Nan suka mik'e ,sai firarsu suke,kamar dama sun San juna bbu wani jida kai ko isa da yarima yanunawa Omar,shikanshi yah Omar din yaji dadi sosai kuma yana mamakin wai shine yau zaishiga gidan Sarki.

********
6angaren yasmeen kuwa ,bata farkaba sai 1:00pm da yan mintina,wasai taji jikinta ga tafiyarta ta daidaita.

"Part dinsu ta wuce tayi sallah ta gyara part din yarima,sannan tayi wanka had'e da yin wata fitinanniyar kwalli tasaka pink lass Riga da sket yyi masifar karbarta .

A waiting parlour ta zauna tana jiran yarima yadawo suyi lunch dan jiyane suka fara cin abinci tare sai yau dasukayi break jitake inbatare dashiba bazaci abinciba...sallamar su Maryam da salim ce ta katse mata tunani..

Zaunawa sukayi suna fira abinsu suna dariya...sallamar yarima yasmeen taji juyowa tayi ta ga yabude mata hannuwansa da gudu taje tafad'a jikinsa ,suna dariya itadashi..

Sama yad'aga ta yana juyi da ita ...bata auneba taji muryar yy Omar dinta yana oh ni yah Ashman agaba ake soyewar? ,da sauri ta kalli gefen..

Ido 4sukayi da yah Omar, ihun murna tasaki,had'e da cewa yarima yayah saukeni...da gudu ta fad'a jikin yah Omar tana murna..,,

Maryam kuwa suman zaune tayi ganin wannan kyakkyawan santalelen saurayin,masha ALLAH take cewa azuciyarta dama wannan ne yah Omar din da yasmeen keyawan fadi' aibatayi zaton yawaye hakab...muryar yarima taji yace keeeeee!baki iya gaida mutaneba?

kallon gefen da yah Omar yake tayi cikin class tace ina wuni?

Shikuwa yah Omar lumshe ido yyi jin sweet voice dinta ,yace lfy atakaice dan kallo daya yyimata yaji ta tafi da imaninsa......

Share pls


AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾


Story & written by mmn fareesa


🅿61&62

"" Ahankali Maryam ta tashi tabar parlourn, shima salim tashi yyi bayan sun gaisa da yah Omar. "
Yasmeen kuwa cikin jindadi tacika gaban yah Omar da kayan motsa baki.
Sannan ta zauna gefen yarima ta na tambayar sa yah ummanta take?
Yace lfy take.
"Koda yarima yaga yah Omar yakicin komai,kama hannun yasmeen yyi yace baby muje muyi lunch kinga yah Omar d'inma bakunta yakeyi agidanki ko?"
cikin shagwaba ta .bisa had'e da cewa ALLAH nima zan rama innaje gidansa.
"Shidai Omar murmushi yyi yana ganin bala'in dacewar k'anwartasa da yarima azuciyarsa yace oh baby lokacin da za'ayi auren ta yita koke koke amma ji yadda suke zuba love....yarimane yakatsesa da cewa suje suci abinci..
" haka kuwa akayi yabisu yasmeen tayi serving in su,itada yarima a plate daya kuma shike feeding dinta, shidai yah Omar cin abincin yake yana sha'awarsu wane gefen xuciyarsa yana tunanin yarinyar dasuka gaisa wacece ita agidan?"
Motsi kad'an yasmeen tayi, yarima yace menene?mekikeso ?ita kuwa sai tabararta take,yah Omar yarigasu tashi kan kujera yakoma yazauna ...
Yasmeen kuwa shagwaba takama yiwa yarima wai bbu inda zashi sai gobe ita bazai barta yyi tafiyarsaba."
Lallabata yyi har suka ida cin abincin, sannan yarima yaja yah Omar yakaisa yagaishe da ammi,wadda bak'aramin dadi ammi tajiba sannan yadawo sukayi sallama dasu yasmeen akan sai sun hadu gobe a kotu..
Yasmeen dakyar tasake yaya Omar ganin kallon da yarima yyi mata tukum yatafi,yarima yadawo dg yimasa rakkiya,bed room dinta yanufa gaban mirror yasameta tsaye tana latsa waya rungumeta yyi ta baya..cikin tsiwa ta turesa had'e da cewa ni me ruwana da kai ,shine kaki bari naraka yah Omar har get ko?"
Hancinta yaja yace eh amma aikinsan barorin gidan na gun ,kuma ko alkhabba bbu ajikinki sai kawai kibisa..
dukansa tayi akirji ...rik'e mata hannu yyi yace lah lah lah ni aiko nima saina rama kuw...arcewa tayi yarufa mata baya zagaye bed room din sukayitayi dg bisani yasmeen ta gaji ,kan bed ta baje,biyota yyi ,kan kirjinsa ta kwanta tana maida numfashi, cikin shagwaba tace yaya nagaji tashi kagoyani,murmushi yyi um um ...birgima tayi ta yi ajikinsa da koke koke, gaba d'aya ta sakarma yarima kasala,murya k'asa k'asa yace baby
Nah rigimammiya d'agani na koma office kinga lokaci natafiya..
"Turo tayi tace ank'i din ,dan bakin yakalla yasha lip stick yace kinyi kyau,nidai kikayiwa wannan kolliyarko?"
Murmushi tayi had'e da shigewa jikinsa tace eh amma nifa bbu inda zakaje....bakinsu yahade gu d'aya yana Mata wani irin kiss kamar zai cinye bakin .....amamakinsa sai yajita tallabe kansa tana shafawa da sauri yadawo samanta had'e da xuge mata xif din gaban rigarta atake na shanunta suka bayyana kasancewar bbu bra aciki,bbu bata lokaci yacafkesu yana tsotsa sai maida numfashi suke,tun yasmeen na jurewa har ta fara masa kuka sbd yadda yake musu tsotsan fitan hankali sai xugi suke mata,da k'yar yasaki duk sunyi jajir..
Cikin kasalallar murya yace pls my baby kitsaya mana ai muna tare bbu inda zanje ko,cikin son faranta masa tace to jiki asanyaye dan tasan indai yarima ne ba gajiyawa yakeba.
Kayanta ya rabata dasu hade da rufesu suka Lula wata duniyar....saidai bataji wannan zafinba irin na jiya saidai gajiya da yayi..Saida aka kira la'asar tukum yarima yasahirta mata ,sukaje sukayi wanka sukayi sallah.
"Rigima tasaka masa yagoyata bbu bata lokaci kuwa yatsaya ta d'ale bayan yahau zagaye parlourn da ita.... Maryam ce tayi sallama ta na ganinsu da sauri ta juya yasmeen tayi saurin dakatar da ita shikuwa yarima tsaki yyi aganinsa ta katsemusu jin dadi, zillo yasmeen tayi tayi yasauketa,sauketan yyi fuska a d'aure yabar parlourn ".
duk kuma saitaji bbu dadi tasan haushi yaji tunawa tayi inda da ne ta isa ma yakulata amma yanxun sun shirya shine take masa haka,kallon Maryam tayi tace kinga yayanku yyi fushi bara naje na rarrashi abuna,murmushi Maryam tayi ta ce wlh Anty ni azatona yafita shiyasa ma kikaga nazo nima na tafi aje asha love lfy...fita tayi,yasmeen ta nufi parlourn sa..
"Yarima kuwa kwanciya yyi cikin jin haushin rashin damurda yasmeen bata nuna masa a matsayinsa nah mijinta,tsaki yyi a fili ce hmmm zanyiwa ammi mgn gsky mu koma gidanmu mubar gidannan gsky ina takura ,turo k'ofar da yasmeen ta yi yasakashi yin shiru,jikinsa ta fad'a tasaki kukan shagwaba...
Akasalance yace menene dan bayasan ganin kukanta,da hannu ta nunasa tace bakai bne kayi fushi kayi tafiyarka kabarni...
Fuska bbu walwala yace mekikeso nayi miki?yasmeen kwata kwata na lura baki damu dani ba ,tunda gashi muna tare ganin Maryam kinshareni.....katsasa tayi da cewa yaya bafa haka bane naga ta tafi bbu dad'i shine natsaidata,amma kayi hkuri nabari kajiiii tafada cikin shagwaba, matseta yyi ajikinsa had'e da radamata ALLAH yasa yau da dare mu sami rabon baby ..ware ido yasmeen tayi tace um um yaya bayanxunba nifa yarinyace kuma haihuwa da wahala akace....had'e rai yyi yace wato bakison had'a jini da ni komeye?
" ahankali tace ah ah ba nufina kenan ba ,ina nufi da wuya haihuwar",murya k'asa k'asa yace bbu wahala kunji aike kinama bacci zaki haihu...dariya yabata sosai,Saida tadara yayinda yashagala da kallonta...""

"Ahankali tace yaya gobene shariar ?"

Yace eh

Shiru tayi had'e da yin lub ajikinsa,can tace amma nima zanje.....Dan xaro ido yyi yace taf bbu inda zaki..ihun datayine yasakashi yin shiru ,kok'arin Barin jikinsa take shikuma yaki saketa..

Be auneba yaga tana kuka da hawaye ,aituni yarima yarude,share mata hawayen yahauyi had'e da cewa shikenan na yarda zakije pls kidena kukan kinji banason ganin kina kuka pls ya isa haka.

,,shiru tayi tanajin dad'in yadda yadamu da ita sosai.,,

Haka yarima yyi ta kokarin ganin yasmeen tayi dariya,aiko Saida tadara sannan yadena rarrashi nta basubar gunba Saida aka kira magrib kamar karsu rabu yawuce masjid ita kuma tayi sallarta a gd.

Yarima be dawoba sai bayan isha'iyasami yasmeen dg it's sau towel,kanbed yazauna ta d'ale kan cinyarsa wai yataso yayimata wanka,murmushi yyi yaja hancinta yace zanyi aiki a laptop kibari sai anjima saimuyi tare kinji yafad'a had'e da mika mata ledar dayashigo mata da ita ,karba tayi tabar jikinsa batace komaiba.... Ai tuni yarud'e ya a'jiye laptop din yayi saurin rik'eta sai fisge fisge take ita yacikata tunda aikinsa yafita mahimmanci ,gaba d'aya ta d'aga masa hankali dan gaba d'aya d'akin takes an bari sai kukan rigima take...

"yarima bawan ALLAH sai rarrashi nta yake dan yasan inta tafi rufe masa kofa zatayi,da k'yar ta hkura yaje sukayi wankan tare ,bayan sun shirya sukaci nama gashashshe,rigima tasaka saiyyi mata tausa bbu yadda ya iya yayimata har tayi bacci tukum sannan yyi aikinsa byn ya idar yyimusu addua suka kwanta...

*******
Washe gari tun wuri suka shirya,uayansu iri d'aya ma yau,sunayin break fast part din ammi sukaje suka gaisheta ,tayimusu addua da saka musu albarka suka fita dan sun sanar da ita atare zasuje gun shari'ar..

Bayan driver yyi parking yarima da yasmeen dke baya suka fito, yana rik'e da hannunta.

"" gaban kotun kuwa ,ummace yah Omar,inna atika da hassu ,makociyar umma,cikin sakin fuska yarima yagaidasu,yasmeen tafada jikin ummanta tana shagabarta,koda taga yarima zaishiga ciki da sauri tace yayaaaaa!

Tsayawa yyi ta iso ,rungumota yyi su shige cikin kotun ,yyinda su yah Omar suka biyosu abaya..

Kan kujera da yarima zaki zauna ya aje yasmeen had'e da shiga wani daki yasako rigarsa ta lauyoyi,masha ALLAH kawai yasmeen ke cewa dan yaune farkon ganinta dashi da rigai ajikinsa ,hannunta Yakama sai kallonsu ake cike da sha'warsu ,gunda yah Omar yake zaune yazaunarda ita inda zairuka hangota kenan.

"Ahankali yace Omar ga ajiyata ko kuda yatabamun ita nidakaine ko baby nah?"

Yasmeen tace eh yaya nah,kawo kunnenka kaji,dan tukowayyi tayi masa addua ,murmushi yatafi. yyi shidai yah Omar kamar wani sakarai haka yyi yanadai ta kallonsu da jamar gun,itadai umma kunya abinma yake bata dukda k'asan zuciyar ta taji dad'in yadda yarima yake nuna kaunarsa da kulawarsa akan yasmeen ko gaban wa...

Tashi akayi kasancewar alkali yashigo,bayan anzauna akashigo da Kawu bala da alhj jamilu daure suke cikin sark'oki sunyi bak'i sun ramee gwanin tausayi,kawunansu aduk'e sbd kunyarjama'a da iyalansu...

Bash dke cikin kotun Wanda yanxun yadawo bashir dinsa dan duniya ta koya masa hankali,yafashe da kuka ganin halin da mahaifinsa yake ciki...

Shima alhj jamilu iyalansa na kotun.

Me gabatar da k'ara yagabatar da karar farko wato ta Kawu bala da Mlm Mariya .

Bayan alkali yyi yan rice rubucensa yakalli Kawu bala yace yace yah sunanka?

Bbu gardama yagabatar da kansa,alkali yace mlm Mariya na zarginka da ka kashe mata miji kuma k'aninka shin hakane koba gsky bne?"


Share ps


AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾


Story &written by mmn fareesa


🅿63&64

""" Cikin inda inda had'e da fad'uwa gaba k bala yace ah ah sharri tamun dama tace saita mun sharri ak..alkali yace ya isa haka,kokanada shaidar dazaka bada akan baka aikata abinda ake zarginkaba?"
Yah mai sharia banida ita..
Yan rubuce rubuce yyi yad'ago had'e da cewa a b'angaren louyoyi ko akwai tambayoyin dazakuyiwa bala?
Barrister Ashman ne yatashi cikin girmamawa yace eh yamai girmar mai sharia..
Alkali yace kotu tabaka dama barrister...
Yarima yyi gyaran murya yakalli k bala yace, inaso kayiwa kotu bayani akan daran ranar da k'aninka ya mutu wacce sa'insa kukayi dashi?
"cikin rashin gsky k bala yace nibabu wani sa'insa da mukayi dashi...murmushi yarima yyi yace adaren dazai mutu antabbatar kazo gidan kuma kayimasa wasu maganganu marasa dadi,shin kozaka gayawa kotu wanne maganganu ne kagayawa k'aninka?"
Afusace k bala yace nibbu wasu mgn Dana gayamasa kawai dai ansanar dani mutuwarsa...
Yarima yace ashariar da akayi a baya kotu ta haneka da zuwa gidan Mariya miyasa kajeeeeeeee?"
Zaro ido k bala yyi yace nibanjeba!
Yarima yace kaje gidanmana....up jection yah mai girma mai sharia,barrister saminu yakatse yarima hade da cewa yakamata lauyan me k'ara yasan irin tambayoyin dazaiwa Wanda ake tuhuma ,zarginsa ake ya mai sharia babu tabbas akan yyi ko beyiba ,sai tursasa yake ya amsa laifin da baiyiba tunda yace baijeba inaga baizama dole ya amsa abinda baiyiba...
Alk'ali yace akiyaye barrister..
Wani mugun kallo brr saminu yyiwa yarima had'e da zama..
Yarima yace yah mai girma mai sharia inaso kotu ta bni dama nayi mgn da Mariya?"
Alkali yace kotu ta baka dama,nan umma tafito tagabatar da kanta ,yarima yabukaci tayi bayanin akan abinda yafaru adaren da marigayi yarasu,da abinda taji yana fad'i kafin yarasu....duka umma ta zaiyanesu ai tuni k bala yafara gumi yana zare ido..
Barrister saminu yamike hade da Neman yardar akali zaiyiwa Mariya tambayoyi....
"Kafeta yyi da ido yace meyasa kike zargin bala akan shiya kashe miki miji?
Umma tace alamomine suka nuna hakan.
Yace wanne irin alamomi kozan iya saninsu?
Yarima yace up jection my lord baizama dole lauyan Wanda ake tuhuma ba yasan alamomin dayasaka take zarginsa...alkali yace k'orafi be karbuba dole ta amsa wannan tambayar...
Wani killer smile brr saminu yyiwa yarima..
Umma tace sadda ya mutu munso ayi binkice akan suwaye suka kasheshi sai yahana sannan yakwace mana duka abinda margayi yabari....
Brr saminu yah duka had'e da cewa yah mai girma mai sharia inaso wannan kotu mai daraja da adalci tayi watsi da yawo da hankalin da Mariya keyi da ita dan batada shaidar dazata gabatarwa kotu cewar balane yakashe mijinta,kawaidai tanaso tayiwa bawan ALLAH sharri...
Alkali yakalli yarima yace barrister ko kunada shaidun dazaku gabatarda akan lallai balane yakashe mijin Mariya?
Yarima yyi murmushi azuciyarsa yace anxo gurin...ahankali yace inadasu yah mai sharia.
" juyawa yarima yyi suka had'a ido da yasmeen murmushi tyimasa had'e da alamar jinjina,lumshe idonsa yyi had'e da kallon alkali yace yah mai girma mai sharia inaso kotu takira inna atika da hassu agabanta...
K'uuuuuuuuuu!cikin k bala yyi k'ara ,Wanda duk wani motsi nasa yarima na lura da su ..
Bayan su inna atika sunfito akasakasu rantsuwa da alkur'ani zasu fadi gaskiya ,sannan yarima yakalli atika yace ranar talata misalin karfe4:30 pm kina ina?"
Tace ina gidan Mariya ,yace meya faru da wannan lokacin ...nan tasanar da kotu xuwan bala dasurutan da yyi da ihun dasukayi masa ,itama hassu haka tafad'a kamar yadda atika ta fad'a sannan alk'ali yace suje su zauna...


Yarima ya fito da na'urarsa da recording yakalli alkali yace yah mai sharia ga shaidata ta gaba, nan alkali yasaka aka karb'o aka kunnna......
Tsit kotun tayi ana sauraren komai k bala kuwa kamar yasaki kashi dan yasan tashi tak'are sai zare ido yake kai duke..


Yah Omar kuwa shida yasmeen kuka suke had'e da tir da halin k bala Ashe da gske shine yakashe musu uba,abin kunya ace ka ga bayan dan uwanka.,,,,

"""hayaniya aketayi alk'ali yabuga guduma akayi shiru.""

,,yarima ya karbi na',urarsa yarusuna hade da cewa yah mai girma mai sharia da waddannan hujjoji da shaidu Dana gabatar nike so wannan kotu mai daraja da adalci tayiwa bala hukunci akan daidai abinda ya akaita nagode....


Alk'ali yakalli brr
saminu yace kokanada abin cewa ?yace ah ah dan kansa yadaure..
Dukawa alkali yyi yana yan rubuce rubucensa...

Alhj jamilu kuwa takashi ta duri ruwa dan ya tabbata shima tasa ta k'areeeee.

Yarima yajuya yaga yasmeen tana hawaye,alama yyi mata kotayi shiru ko su bata.."


gyaran murya ak'ali yyi kowa yabada attention dinsa ,yafara mgn kamar haka bayan korafe korafe da nazarce nazarce had'e da hujjoyi da akasamu abakin lauyoyi musammun barrister ASHMAN ISMA'IL KHALID...

Wannan kotu ta yankewa bala hukuncin Kisa ta hanyar rataya .......

Wani uban ihu bala yyi atake yafadi su mamme.....

"Security sukayi ciki dashi"

Su bash da kannansa2hade da umman su sai kuka suke..

Umma kuwa dasu yasmeen hannu suka d'aya sukayiwa ALLAH godiya...

Wani irin kallo mai tare da shauk'i yasmeen ke aikawa yarimanta.,,,


Muryar alkali sukaji dan haka aka saurara,bayani yake kamar haka ,kotu zata tafi hutun awa2sannan adawo acigaba da shariar alhj jamilu Ibrahim,yana fadin haka akamike yatashi ana kotuuuuuu!

da sauri yasmeen ta tashi yanufi gun yarima bb kunya tayi hugging dinsa,tana hawayen farin ciki...

Rada mata yyi a kunne yace baby bakijin kunyar umma ko to muje mota kihuta ko?

"hannunta Yakama suka fito waje,anan suka sami su umma cikin jindadi umma tayima yarima godiya da saka mishi albarka,amminnanta suna tayata...

Shima yah Omar din sai godiya yakewa yarima.,,

"" sallama su umma sukayi dsu dan tafiyarsu zasuyi bazasu jira shariar alhj jamilu ba."

Yarima yasaka guards dinsa da mortar dasuke ciki su mik'a su umma gida har umma tace ah ah amma ganin kamar yarima beji dadiba yasa suka shiga...

"bayan sun tafi yarima yaja yasmeen suka shige motar".

Shikuwa yah Omar kan wasu kujeru ya zauna kafin daya ta

Please Login or Register in order to submit comment