Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da yarima yake...
"Yarima kuwa yana ganin sunshi ge get ,yyi saurin cire safar fuskarsa ,hanya dazata sadasa da cikin gari yabi da wani irin gudu da baisan ya iyasaba."
ko waiwaye bayayi can yafito bakin titi ,cikin sa'a yaga ke x press yatsayardashi ,da mutumin bazai tsayaba ,amma yana ganin kamar yarima ne."
tsaya yyi yace ko yarima ne da ake nema ?ko amsa baibasaba yahau had'e da cewa kakure gudunshi pls." nan kuwa suka tafi da gudu amma yarima jiyake kamar baya gudun".
Alh jamilu da Kawu bala kuwa suna shiga suka tararda babah kwance asume ga kayan yarima gefe dayacire..
Hmmmm kada kuso Kuga yadda bala da alh jamilu suka firgita had'e da rudewa ,Aida gudu suka fito suna tambayar kattin ina yarima yace zashi dazai fita?"
Sukace bbu Wanda yafita sai babah,atsawace alhj jamilu yace to aishine yyi basaja ,sokwaye dku bakusan aikinkuba....
da sauri alhj jamilu yabude mota suka shiga shida bala yajata atsiyace ,bala kuwa kamar yyi xawo sbd tsorata da yyi ganin asirinsu nashirin tonuwa ,cikin tsoro yace amma alh indai yaron nan yakubuta to gsky mu gudu kawai.
"Alhj jamilu yayimasa wani mugun kallo yace bazaima kubutaba ...
6angaren su yarima kuwa sunyi nisa har sun kusa fita daji ,da sauri yar ima yajuyo Aiko yahango su Kawu bala amma suna nesa da su ,addua kawai yake dan yasha alwashin muddin yakubuta saiyaga k'arshensu ko yanxun abinda yake tsoro besan ko akwai makamiba ,ko bindiga ajikinsu shiyasa ,amma yanajin zai iya gwada k'wanji dasu.
su bala kuwa dasuka fara hango yarima kan acaba,har sun fara murna nan alhj jamilu yace wa yaransu dke baya su miko masa bindiga....
saidai me?" Motar sukaji ta tsaya cak ta mutu"
wata ashar bala yasaki da sauri suka fito had'e da tsaya bakin titi.
Shikuwa alhj jamilu gani yake anya ba k'ar yarsu ta kareba."
wani me mota zai wuce suka tsaidasa yana tsayawa ,suka nuna masa bindiga yafito dg motar suka shiga da gudu suka bar gun ..
Su yarima kuwa gudu kawai suke har suka shigo cikin gari ,yarima yajuya baya yaga bbu alamarsu bala ,hamdala yyi ha ubangijinsa dan yasan ba wayonsa ko dubararsa ne suka kubutardashi ba."da hannu yyima dan acab'an nuni da sunufi police station dan yasan yanxun tunda basu ganshiba gida zasuje su gudu..
nan dan acab'an yyi parking agaban police station, yarima yasauka had'e da yimasa godiya."
Mutane naganinsa akayimasa caaaaaaaa ko saurarensu beyiba yanufi gun d p o yasanar dashi yanxun atura get house din alhj jamilu akamosu ..
DPO yace me yayi?
Cikin tsawa yace katura naceeeeeeee!melaifine inhar kabari akaje yagudu wlh kaji narantse kaida dpo har abadaaaaaa!
Zare ido dpo yyi ya fita asukwane ,cikin minti 3yatura police mota2sukamo alhj jamilu bushasha...


"Yarima kuwa wayar wani dan sanda yakarba ,yasaka number Sarki ,yakira ,tana shiga aka d'aga."

Yarima yace Abba nah nine ganinan police station ta karshen gari azo ad'aukeni,cikin matukar farin ciki Sarki yace gamu nan..

Yana kashewa yatashi bbu batin gyara kintsi yanu part din ammi ya sanar da su,wayyo farinciki ammi har sujjada tayi,yasmeen kuwa harda kukan murna tayi ,bakinta yak'i rufuwa.nan aka dunga sanarda dangi nakusada na nesa...

,,,nan Sarki yyi mota2shida guards dinsa suka nufi police station.,,


Su Kawu bala kuwa koda sukaga basuga su yarimaba nan sukasan tasu takare insukabari aka kamasu..

Get house din alhj jamilu sukaje asukwane suka d'auko ganonin kudin da Sarki yabada akawo duk abinda alhj jamilu ke buk'ata suka dauka ,suka fito parking space dan shiga mota,saidai me?police ne sunfi ak'irga sun zagaye gidan had'e da yimusu attack da bindiga.,,,

Sbd tsabar firgita Kawu bala fitsari yasaki a wando.

Alhjamilu kuwa tsinewa bala yahauyi wai shine yabada shawar ayi hakan...

"" nan aka d'auramusu ankwa had'e da iza k'eyarsu zuwa police station. ""

*******
Sarki kuwa ko parking ba agamaba yafito ,yarima da ke tsaye da gudu yaxo ya rungume mahaifinsa,jama'a sai kallon su ake ana tausayinsu.nanfa yan jarida sukayi musu caaaaaaaaa ko kallon su basuyiba suka shige mota ,sai gida...

Tun a compound din gidan yarima yake ganin jama'a suna masa murna da jaje,har yashigo babban parlourn gidan,nan yaga duka familynsu da yan'uwa da abokan arzik'i...

Suna ganinsa ,ammi da hjy rahama ,suka rungumesa suna kukan farinciki,nanfa yan uwa duk suka taso suka rungumesa ana murna.

"gaba d'aya hankalin yarima baya gunsu ,dubawa kawai yake yaga ina zaiga yasmeen dinsa."

Cikin sa'a yahangota tsaye kanta aduke ,kallonta yyitayi kawai saitad'ago ,caraf idanunsu suka sark'e da juna.

Cikin wani yanayi yarima yabud'e hannuwansa alamar yasmeen ta taxo garesa ,bbu musu da gudu tazo ta fad'a jikinsa,had'e da sakin kuka...

Hannuwansa yasa yagaye bayanta,murya k'asa k'asa yace yasmeeeeeeeeeee!

Jitayi sunan har cikin brain dinta dan yaune ranar da taji yarima yakira sunanta.

Lumshe idanunta ta yi tace ,dan yauce ranar farko dasuka rungume juna da yarima...jitayi yace pls kidaina kukan haka kinji ainadawo ko,yafad'a cikin rarrashi,Wanda duka mutanan dke parlour kallon su ,suke had'e da jin tausayinsu dakuma jin sha'awarsu...

Yasmeen nason raba jikinta da nasa amma yaki saketa ,sbd taga ga idon mutane...muryar Anty lubna yasmeen taji tana cewa ,to chiweengum saiki sakesa yahuta ko kinwani bi kin ....tsawarda ammice tayi mata yasata yin tsit.

"Ammi ta kalli yarima tace my son kuje ciki ,kalallabata kuci abinci,kaji dan tunda abun yafaru Bataci abinci."

Sake yasmeen yyi Yakama ,hannunta,suka fara tafiya,Anty lubna da wata budurwa dke kusada ita suka bankawa yasmeen harara,kauda kanta yasmeen tayi,tana mamakin metayimusu suka tsaneta haka..

Hannunta da yarima yamurza yasakata dawowa haiyacinta.

"Ahankali yace zanyi wanka !

Kanta sunkuye tace to dan tatuna da ruwan yaud'on data zuba masa..

""" part dinsa yanufa da ita ,ahankali ta janye hannunta dg nasa tanufi toilet dan hada masa ruwan wanka"
Shikuma gun sif din kayansa yanufa ,yabude k'uri yyi yana kallon kayan duk ancanzasu da yadda suke ada ga wadanda yabari da datti a wanke kuma agoge koba a fad'a masaba yasan aikin yasmeen ne"wad'anda zai saka yafito ya aje kan bed ,cire kayansa yyi ya d'aura towel .d'akin yakalla yaganshi kal ko ina alamar kullum sai yasmeen ta gyarashi,afilili yace bewar ALLAH,ALLAH yyimiki albarka,adaidainan ta fito,batare data kallesaba tace kaje kayi wankan"ahanka li yamatso had'e da rungumeta tabaya yace um um saidai muje kitayani,cikin wani yanayi da kasala tace nidai ah ah kunya nikeyi,ta fada had'e da matsawa dg jikin sa,tana mamakin wai yau yarima ne yake sake mata fuska haka..

Murmushi yyi yace to naji innafito kezaki shirani,bejira amsarta ba yashige bayin..

Kayan dke kan bed tagani jitayi batason yasakasu ,wasu kananun kaya ,tafito masa ,jeans dark blue da yellow din shart,tafeshesu da turare ta fito..

Sarkin gida tasaka yyiwa wanzami mgn inyarima yaci abinci yazo yyi masa gyaran fuska,dan taga k'asumba tacika masa fuska..

"Awaiting parlour tazauna jiran yarima."

Yarima kuwa yana fitowa yaga bbu yasmeen ,girgiza kansa yyi yamatsa gabn dressing mirror yashafe jikinsa da mayukansa had'e da body sprays.

gun bed yaduba ,kawai yaga yasmeen ta canxa masa kayan dazai saka , tsintar kansa yyi dajin dad'in hakan hade da bin umarninta yasaka kayan .wato yasmeen d'insa naji dashi sosai fitowa yyi yasameta azaune kaf'eta yyi sexy eyes dinsa yana ganin irin ramar datayi cikin 3days ...

"K'amshin turaren sa dataji yasakata kallon gefen ,Aiko sukayi ido4dashi da sauri ta sunkuyar da kanta ,matsowa yyi Yakama hannunta suka wuce gun dinning table,kujera yaja ya zauna had'e da kok'arin aza yasmeen akan cinyarsa...

"" amma sai ta kiya,fuska bbu walwala yace meye haka? dg dawowana xaki fara b'atan rai ,yanajin haka da sauri ta zauna kan cinyarsa, wani lumshe ido yyi jin mazaunanta akan cinyarsa.""


Bayan tayi serving dinsa a plate1 tajawo wani dan yiwa kanta,saitaji yarik'e mata hannu ya girgiza kai..

"Bbu musu ta bari,amakinta saitaga yana feeding dinta ta karba ,amma shi yak'i ci."

Hannunsa guda ta rike tazaibata ,takarbe spoon din tabashi a baki..haka sukayi ta feeding juna saida sukaji bbu guri tukum sukayi hamdala ga ubangiji...

Tsue yasaka yagoge mata baki Yakama hannunta...knocking sukaji yarima yaketa yaje yabude sarkin aski na gidan yagani ,bayan yakawo gaisuwa yace dama gimbiyace ta aika nazo nayimaka gyaran fuska...

Yarima Besan sadda yasaki murmushi ba ,sbd wani farin ciki dayaji lallai yasmeen mace d'aya ce tamkar4kuma nagari,cikin mamaki sarkin aska ke kallon yarima don yasan baya dariya ko murmushi agaban barorin gidan ko wasu jama'a na waje.sannan yasan baya son yyimasa gyaran fuska dan k'yamar wanxamai yake...muryar yarima yaji yace jeka ganinan.

To yace yafita.

Shikuwa gun yasmeen yanufa....

Share pls


AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story &written by mmn fareesa

Mmn sultan inatayaki murnar kammala littafinki MUBEENA, hakik'a yafad'akantar hade da nishad'antarwa muna godiya munsaka๐Ÿ‘€munajiran new novel din.๐Ÿ˜‡๐Ÿ˜‡



๐Ÿ…ฟ53&54

,,,,koda yaduba bata parlourn, bed room dinta yanufa kan bed yasameta kwance."
Kallo d'aya tayi masa ta juya ,cikin shagwaba ta ce nidai kaje ayimaka gyaran fuskar!
Bece komai ba nufarta yyi kan bed din ,bata auneba taji yarima samanta, runtse idanunta ta yi da sauri had'e da d'an turesa."
Murmushi yyi ganin alamar kunyarshi takeji dakuma tsoran yyi wani abu da ita.
"fuskarsa da tata yahad'e yana goga karan hancinsa kan nata ", cikin sweet voice insa yace meye na wani runtse ido ki bude ki kalleni ko kuma mubata yanxun ."
dan turo baki gaba tayi..jiyayyi kamar yacafke bakin amma lurada yadda take tsorace yahanasa.
"Ahankali tabude idon tace pls yaya d'agani muje ayimaka gyaran fuskar", ware ido yyi yace hmmm kidai jirani ,amma bazamujeba yakallemunke.
d'an murmushi tayi,shikuwa kafeta yyi da sexy eyes dinsa yana kallon wushiryarta Wanda sai yanxun yafara lura da ita.
" dagata yyi had'e da mirginota samanshi yasaka hannuwansa yazagaye bayan ta ."
Cikin kukan shagwaba had'e da bubbuga k'afafunta ajikinsa tace nikaje agyara maka fuska!
hancinta yaja yace oh baby!to sai kin kalleni tukum sannan inkuma ah ah afasa gyaran fuskar.
d'an murmushi tayi had'e da danjamasa saje, y'ar k'ara yyi akuma lokacin sukayi ido4dashi.
Wani killer smile suka sakarma juna ga wata sha'awarta dke fusgarsa.
Murya k'asa k'asa yace bara natafi ayimun nadawo kibani labarin abinda aka yi dabana gd.
"Ahankali tace to had'e da barin jikinsa ,tashi yyi yasunbaceta agoshi yace baby nah sainadawo".
Lumshe ido tayi batace komaiba ba yafita,amma har cikin ranta taji dad'in yadda yake kiranta da baby dan yana tuna mata da yah Omar d'inta.
Afili tace hmmm yarima kenan dukda munshirya yanxun amma tunda kanabin abinda nike so tanan zanta garaka,dariya abinta tayi,tafi minti 10anan sannan taje tayi sallar l'asar ta wuce part dinsa.
Atsakiyar bed d'insa tayi zamanta tana wasanta da burgima kamar yarinya..,,,,,


Yarima kuwa yana fita gun sarkin aski yaje yagyaramasa fuska sannan yawuce masjid yyi sallah yanufo part din su..

"" jin motsinta a bed room dinsa yasakashi,nufar can koda yashiga tsayawa yyi yaimata k'uri da idon dan shi yanxun duk abinda yasmeen tayi birgesa takeyi,kallon bak'in gashi kanta yyi me zawo Wanda yabaje agadon bayanta ga jibgegen k'ugunta me tafiya da imaninsa."";;

"Jitayi kamar damutum"

da sauri ta juyo ,yarima tagani yyimata masifar kyau gashi anyi masa gyaran fuskar gwanin sha'awa saiyafito a yarimansa sak maiji dakai da k'asaita.

"Ahankali yace zo muje kirakani part din ammi nasan ba'a rasa yan zuwa jaje mu gaisa", mak'e kafad'a tayi tace um um um inajin kunya .bece komaiba yajuya dan saiyaji bbu dadi in yatafi batare da ita ba,itama tashi tayi had'e da yin rolling kanta ,cikin sand'a tabisa saida tahada da gudu tukum dan yyi nisa kuma ta lura kamar beji dadin binsa datakiyiba.
" ahankali tayi hugging d'insa tabaya tana dariya,juyowa yyi da ita agabansa yana murmushi yace ainazata d gske bazaki rakoniba hannunsa ta rike daya tace hmmm ai gashi nabiyoka,hancinta yaja,ihu tasaka ita saita rama ,agefen hanyar suka tsaya yakafeta da idanunsa yace tazo ta rama ,sai mik'e kai take takasa sbd yafita tsawo,kodayaga takasa dariya yyi ta mata ,fadawa jikinsa tayi tana masa kukan shagwaba ...muryar wasu k'awayen ammi sukaji da sauri suka rusuna suka gaidasu,nan sukayimusu jaje ,hannunta yarima yaja suka shige parlourn ammi..,,


Mutum4 a parlourn, Anty lubna da wannan budurwar ,jamcy(k'anwar mijin lubnace,kuma ita a haukanta San yarima take.) sai wasu k'awayen ammi 2zaune,ga kayan marmari agabansu.

"Duk'awa yarima yyi yagaidasu shida yasmeen, sannan suka zauna,ga k'ugunshi ga nata".

Sai harara lubna da jamcy suke aikoma da yasmeen.

Ita kuwa yasmeen ,azuciyarta tace wato kuna bak'in ciki kungammu tare....muryar kawayen ammi taji suna musu sallama suka fita.

Murmushi yasmeen tayi, da gayya dan ta k'ara basu lubna haushi,ta aza kanta gefen kafad'arsa had'e da zagaye hannunsa da hannuwanta har hannun nasa na gugar nashanunta,hakan kuwa bakaramin tsima yarima yyi ba..


" ahankali yace baby nah me kikeso ki ci?yafada yana nuna mata kayan marmarin dke tsakiyar parlourn. "

Cikin shagwaba tace ruwa zansha sai tuffa,tayi hakanne dan ta nunawa lubna ta isa ta juya yarima kogaban wama.

Tashi yyi yadakko ruwa yazuba a cup yabata tasha ,ya aje cup d'in, matsawa yyi dan d'akko mata tuffar ...Anty lubna dke mamakinsa wai yarima me aji da k'asaita har wannan me kama shuwa Arab din kesakasa aiki k'ila bata barshi hakaba,cikin haushi tace kai Ashman meye haka?

Agaban mu take juyaka ,kaikuma kana biyemata,

"Mitss ta bankowa yasmeen harara had'e da cewa aidama d'an talakka bai iyacin arzik'iba kinxo kingama dashi..jamcy ta karbe da cewa aidama duk yadda kke da jaki shege aisaiyaci kara...muryar yarima ta katsesu ,cikin tsawa da karaji yace ya isa Anty kinxo inda bazan iya jurewaba.

" me yasmeen ta kashe miki? Kika tsaneta hakane?

d'azun ma kin hantareta ,nak'yale yanxun kinsake harda waccan wawiyar data rako mata a duniya ita ma har zata saka baki ko?

To wlh duk Wanda bayasan iyalina nima bazanso saba.yana fadin hakan yaja hannun yasmeen da kanta ke duk'e tana jin dad'in yadda yarima yanuna tanada daraja agunsa,suka bar part din afusace...

Baki bude lubna ke kallonsu harsuka fice dg parlourn,tana mamakin yadda yarima ya yagaya mata mgn sbd matarsa,amatsayinta na yayarsa..

"Muryar ammi taji tana cewa kadan ma Kika gani ,muddin bazaki rik'e girmankiba,d'an uwanki dg dawowarsa zaki fara bata masa rai kinyi dai dai ai...

" shiru lubna tayi dan tasan amma saita mata hukunci".


Afusace ammi ta kalli jamcy tace ke tashi kibamu guri zanyi mgn da ita.

"Tabe baki jamcy tayi ta tashi tafice."

Tsaki ammi tayi tace ke a haukanki wannan abarce marar tarbiya xakiso d'an uwanki ya aura ,ji yadda ta tabemun baki ta fita,inbaccin tare kuke harta isa tashigomun part bbu wani dalili hartayi hakan da jikinta yagaya mata,kuma last warning kada kisake xuwa da ita gidan nan.

"Kin ji ko bakijiba ?"

Ammi ta fada atsawace,lubna tace to pls ammi kiyi hku bazan sakeba,haranta ammi tayi tace ki sake ma.

Inaso ki sani muddin Kika sake Shiva harkar yasmeen koyimata tsawa da hantararta ban yafemiki ba tana fadin hakan ta shige bed room dinta......

Bangaren su yasmeen kuwa...

Share pls


AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

๐Ÿ…ฟ55&56


,,6angaren su yasmeen kuwa afusace yarima yajata suka isa bed room d'insa.,
Kan bed yafad'a had'e da kwanciya rigingine yalumshe idonsa yanajin zafin abinda Anty lubnah tayiwa yasmeen.
"yasmeen dke kallonsa dan ta lura ransa yabaci sosai",
Kan k'irjinsa ta kwanta .
" ahankali tace pls kayi hkuri ",hannu yasa yashafi gashinta yace ,bazan taba barin wani ya wulak'antaki ba keda familynki agabana ,inkyale dole nad'au mataki...wayarsa ce tayi ringing
Janye yasmeen yyi dg jikin sa yanufi gun mirror yadauki wayar dan me martaba ne ,jinayi yace yanxun?to ganinan xuwa,kashe wayar yyi yabude sif d'in kayansa yafito da suit bakak'e ,kallon yasmeen yyi yace baby xoki shiryani.
" tasowa tayi fuska bbu walwala tace yaya ina zakaje?"
Kallonta yyi yace abbane yakirani naje governor da shugaban alk'alai nason mgn dani yanxun..
"batace komaiba " saidai sai wani d'aure fuska take tana turo baki gaba, tata yasa yashirya ,tayi saurin juyawa dan tafiya ..da sauri yarima yarik'e hannunta,yajanyota jikinsa.
"Ahankali yace baby nah menene?"
Fad'amun kinji?turo baki tayi,saiga hawaye sharrrrr afuskarta,subhanallahi, yarima yace had'e da janta kan bed ya azata kan cinyarsa ,yanaso su had'a ido amma tak'i yarda.
Murya k'asa k'asa yace pls kifad'amun mekikeso?
"cikin kissa da Jan hankali tace nibanaso katafi kabarni ", kada asaceka.
Murmushi yyi yace oh baby rigima ,insha ALLAH lfy zandawo ai kina mun addua keda amminah kada kidamu kinji babyn yayanta...
Cikin shagwaba ta ce to muje tare.
Ware ido yyi cikin rarrashi yace kizauna gun ammi nadawo akwai maza agun bazai yuyu mujeba...ihun da yasmeen tasaka yasashi yin shiru ,sai kukan shagwaba take ita bazai tafiba,da k'yar yashawo kanta tayi shiru ,yayi mata rollyn da mayafinta yaja hannunta zuwa gun ammi,amma azuciyarsa mamakin kansa yake wai yau yarima shine ke rarrashin mace,shinmeyasa bayasan ganin ta tana kuka?meyasa yakeson abinda takeso,...hannunsa da yasmeen ta girgiza yasashi dawowa tunaninsa wasu tanuna masa sukayi masa jaje,sannan suka Shiga ciki.,,,,

Ammice a parlourn da kuyanginta ,suna ganin su yarima suka fita,murmushi ammi tayi tace oh my son sai ina kuma?

" nan ya sanar da ita gun dazashi "

Yasmeen ta kalla taga kamar tayi kuka,tunawa tayi da abinda lubna tayi msta k'ila shiyasa tayi kuka....muryar yarima ta ji yace ammi ga baby nan ki lallabamun ita nadawo sai koke koke takeyi wai kada asake saceni..

"Murmushi ammi tayi tace oh, xonan y'ata kinji yadawo,ai ALLAH yana tare da shi gakuma adduarki datawa kinji."

Zama yasmeen tayi gefen ammi,shikuwa yarima kasa tafiya yyi ,duk'awa yyi yayiwa yasmeen rad'a jinayi tace da gske yaya? yace eh ,dariya sukayi shida ita,itadai ammi na gefe dan ita aganinta summa manta tana gun ,tashi yasmeen tayi tace muje narakaka yaya...

,,,kafin yarima yyi mgn ,umman yasmeen tayi sallama da gudu yasmeen taje ta fad'a jikinta tana ihun murna.,,

Murmushi yarima yyi yace oh baby nidai kada kikayarmun da ummanah.

Umma cikin fara'a tace gskiyarka kuwa dan haryanxun tak'i girma..hararan yarima yasmeen tayi ta kalli ammi dkema umma maraba tace ammi kingansa ko yana Jana..

Yar dariya ammi tayi tace ALLAH ka kiyayeni,..murmushi yarima yyi yatsugunnah suka gaisa da Umma tamasa jaje,tukum yatafi...

Umma kuwa bayan sun gama gaisa wa da ammi tamata jaje ,sannan yasmeen tajata wai tazo part dinta su gaisa,datak'i xuwa Saida ammi tasaka baki tukum tabita suka tafi.

Bayan sun sake gaisawa,umma ta fito da na u,rar da yarima yabata (takunna in bala yaje gdnta)

"Yasmeen tace name ne umma?"

Umma tace ki aje in mijinki yadawo kibasa,kinji ki Adana,nan tace to.

Cikin jin dad'in ganin yasmeen tana cikin kwanciyar hankali da zaman lfy da mijinta da danginsa ,taitawa yasmeen nasiha had'e da cemata ai Omar yace gobe zaidawo Nigeria dan ayi komai agaban idonsa.

Yasmeen tace ,aisai yahuta tukum sannan afara shariar,amma umma kina ganin da saka hannun Kawu a mutuwar abbanmu?

Umma tace hmmm yasmeen kenan,inmijinki yadawo kinji tabakinsa Nina tafi,jiki ba kwari tayiwa umma rakkiya tadawo part dinta ta shige bath room dan yin wanka..


***********
bangaren yarima kuwa koda yafita tare da Sarki had'e da security, suka nufi gidan Governor aka tattauna mgnar su waye sukayi kiddinapping dinsa?

Bbu boye boye yarima yyi ma governor da shugaban alk'alai bayanin farkon Shari arsu dakawu bala da alhj jamilu, sbd yasmeen ne,Yakima sanar dasu irin kamun dayyiwa alhj jamilu da yara 2zaisace.
sannan yasanardasu zargin da akewa bala akan shine yakashe mahaifin yasmeen.
"nan aka aje magana tunda suna hannun hukuma to kawai ashiga kotu tunda akwai shedu ayi shara'a akan abinda ake zarginsu."
Maganar kiddinapping akyalesu kawai...sai in anyanke musu hukunci asaka su fito da sauran mutanan da su aikata kiddinapping din tare..
Badan yarima yasoba ya amince da hakan had'e da cewa jibi xa'a fara shariar zuwa gobe zai had'a shaidunsa...
Bayan sun fito ,yarima yacewa Sarki zai wuce police station, nan kowa yyi gun dazashi,dukda yarima bai waniso security suka biyosaba to dan dai Sarki yace subisane shiyasa...

Suna isa dpo yabashi ghanonin da aka kamasu da kud'i aciki,umarni yarima yyi da asaka kudin a boot .

Yarima yace akaisa gun da bash yake,bbu musu ,suka kaisa...

"Hmmmm duk Wanda yaga bash saiya tausaya masa yyi bak'i kirin yarame yafita kamanninsa sbd wahala da horo mai tsanani,ammafa da alama yahorun..

,,yana ganin yarima yazube yana tuba da Neman afuwa yasaka asakesa.,,

" shima yarima yalura da yashiryu yagane rayuwa,dan haka yace asakesa."

dg gun bash ,sell din dasu ahj jamilu suke yarima yanufa..kwance magashiyan yasamesu sunci duka na fitar hankali ,duk fuskokinsu akumbure,dan inba saninsu kayiba bazaka ganesuba,dan duk ancanja musu kamanni da dukan da'aka musu..

""" kalon tsana yarima yabisu dashi had'e da tafa hannuwansa ,yace sannunku masu iya dubara ,Ashe a iyanan wayonku yatsaya hmmmm inaso kusani jibi Ku shirya shiga kotu dan duk inda kukai wadanda kuka kashe kuma zakubisu...bala dan kunya kasa d'aga kansa yyi shikuwa ahj jamilu sai tsinewa bala yake wai shine yasakashi aikata hakan.

Tsaki yarima yyi yace ai kiddanapping nawa da kukayi shima bazan kyalekuba zan d'auki mataki Ku azatonku ,k'arshenku bazaizoba,hmmm kunyi kuskure.

Nasan kunyi mamakin yadda nagane June kukamun haka,sbd kunsaka safar fuska ko?

To bari kuji ko sau d'aya naji muryar mutum indai mugune to zanganeshi aduk inda naji muryar shi,yana fadin haka ya kalli dpo yace acigaba da azabatardasu su fad'i inda sauran mugayen suke akamosu..

Dpo yace to, nan yarima yyi tafiyarsa.

Bank suka nufa suka mayar da kudin tukum suka dawo gida ,alokacin anata Kiran magrib,masjid ya wuce be fitoba Saida akayi isha'i..

da kansa yaja mota yaje yasiyawa yasmeen nama gashashshe da ice cream, sannan yanufo gd.

bayan ya iso part din yasmeen yaje batacan,nasa yaje canma batanan ledojin dayazo dasu ya aje kan bed yawuce part din ammi.


Tafiya yake azuciyarsa yana jin haushin miyasa bazata jirasaba matsayinsa na mijinta sai dai shi yaje yakirata wato ita bata damu dashiba kenan..

"Tsaki yyi yashige parlourn ammi ,aikuwa tana can ,gaida ammi yyi had'e da cewa yasmeen yauwa,tana cema sannu da xuwa..

Kallon ammi yyi yace Saida safe ya fita..

Tab'e baki yasmeen tayi had'e da mikewa ,sukayi sallama da ammi ,tana tunanin lfy tagansa yana wani shan k'amshi da tunanin ta fita .

Jitayi anrungumeta ta baya,cikin shagwaba ta ce ,nika cikani sai wani d'aure fuska kakemun agaban ammi kana wani basarwa shine yanxun zaka wani r...rufe mata baki yyi da hannunsa yace muje sarkin shagwaba aikece wai bazakijiraniba sainaje natafi dke kin kyauta?

Ji yasmeen tayi batasan Bacon ransa,cikin sanyin murya tace to Yayana nabari,murmushi yyi yace ko kefa har naji dad'i muje ki karbi tsarabarki danamiki,bbu musu tabisa part din sa.

Bed room dinsa suka Shiga....


Share pls

AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story & written by mmn fareesa


๐Ÿ…ฟ57&58


,,,bedroom d'in sa suka shiga,kan bed yajata had'e da bude mata ledar ga shashshan naman yatura mata agabanta.,,
Tuni yawunta ya tsinke sbd yadda k'amshi yadaki hancinta"
"Ahankali yaciro yasamata abaki ,takarba had'e da lumshe ido ,sai dai aikin kallonta yake zuwa can taga beda alamar yaci,nanta nuna bata yardaba saidai suci tare.
Haka kuwa akayi sunci sun k'oshidg bisani yasmeen ta gyara gurin ,toilet ta wuce tahad'a masa ruwan wanka tayo brush ta fito.
" dg shi sai dan boxer tasamesa ,"kauda kanta tayi had'e da cewa yaya jekayi wankan kaji?
"Ahankali yace to muje tare zamu yi ai", ware ido tayi tace nifa tuni nayi wanka,yace meyasa bakijiraniba?"
Cikin shagwaba ta ce to bakaine kayitafiyarkaba ni kaje kayi wanka ,bece komai ba yanufi toilet din.
Ita kuwa,vest da wani boxer ta fitomasa dashi ,har zata fita ta tuna da na'urar da Umma tace ta basa,fita tayi taje bed room dinta ta d'akko ,sannan tadawo.
"Tsakiyar bed din sa ta zauna tana jiran yafito tabasa taje ta kwanta."
Bbu jimawa yafito d'aure da towel ak'ugunsa wani kuma saman wuyansa yana tsane
ruwan jikinsa.
gaban mirror yatsaya had'e da cewa baby zo nan!
Tashi tayi ta matsa kusa dashi,fara tayashi shafar,jiyayi wata kasala sakamakon lallausan hannunsa datake shafe masa jiki cikin dauriya yatsaya harta ida masa, ta juya ganin zai cire towel din sa.
Kanbed ta koma ta bashi baya,shidai dan murmushi yyi kawai,bayan yasaka yazo gefenta ya kwanta had'e da rungumota ajikinsa
na'urar dke gefenta ya d'auka had'e da cewa baby ina Kika sami wannan?
Tace yauwa ummace tabani na ajiyemaka,Aida sauri ya kunna ,kafin yasmeen tace wani abu .... Jin

Please Login or Register in order to submit comment