Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

shari'ar nan sai intura yan fashi suje har gdansu yasmeen d'in su satomun ita inrufe fuska ta nabiya buk'a da ita inaga hkan xai fi,alh jamilu yafad'a yana kallon bala.
Bala yyi dariyar bosawa yace hakan yyi nima dg nan sai a satomun uwar nahuta da ita dan tun bayan mijin yarasu naso aurenta tak'i"alh jamilu yace tabbas haka xamuyi nan suka cigaba da mugayen maganganunsu.
Shikuwa bala dadi fal aransa dan dama yana tunanin kada alh jamilu yace yabiyasa kudinsa dan yanagani d'aukewar numfashi kawai zai sa ya iya bada kudin nan.

___________________

Bangaren umma kuwa cikin jin dadi ta isa gd takira bb mlm ta sanar da shi komai yyi murna da hakan sannan yace to cikin satin nan zasu dawo dan duka yau kwanansu d'ayafa .

" umma tace to nan sukayi sallama. "

WASHE GARI

YOLA
da misalin karfe 10 nasafe ,bayan yasmeen ta karya tayi wanka ta fito soron gidan dan gaisawa da mlm da yah Omar.

"Tana shiga tasami mlm shida wani dattijo kamarsa saidai shi daga ganinsa yanada wadata sosai."

Cikin tsokana ta ce ina kwanan Ku tsaffi?

Murmushi sukayi suka gaisa,ana wasa da dariya ,nan yasmeen ke tambayar mlm ina yah Omar ,kafin yace wani abu yah Omar yashigo tare da wani yaran mlm .

Murmushi yah Omar yyi yace oh baby banisa nayiba taso muje ciki mu gaisa kinga tsaffin nan na kallanmu.

Yar dariya tayi tace eh gsky muje.

Mlm da amininsa sukace kulbabbi kawai."

Aminin mlm yace mlm wa,annan yaran wai suwane?
ne wlh yau nafara ganinsu sai naji duk sun kontamun arai.

Mlm yasanar da amininsa matsayinsu agunsa had'e da cewa ai yayan mariyane dan yasan shiya riketa,kuma yalabartamai dalilin zuwansu ,kuma yasanar dashi komai akan yadda Shari ar takasance.

Ajiyar zuciya tsohon yyi yace to inba damuwa ni ina nemawa jikana aurenta.

Mlm yace to! to!! to !!ngane amma kana ganinba matsala ?

"Hmm bbu wata matsala nayi iko da iyayansa balleshi ma."

Baba mlm yace to zankira mahaifiyarta indai ta amince to xanmaka mgn ammafa yarinyar nan karatu take.

Tsoho yace ba damuwa in anyi auren zata cigaba.

Mlm yace to shikenan nan yyi sallama da amininn nasa .

Wayarsa mlm yafito had'e da kiran Mariya ,bayan sun gaisa yazaiyana mata komai da komai akan yadda sukayi da alh tsoho amininsa.

Umma tayi shiru tana tunani ,can tace baba bakomai kabasa aurenta ,nasan bazaka yadda ta auri mutumin banxaba,amma kada kafad'a mata intazo zansanar da ita dan kartaji yanxun asami matsala .

",intaxo mun rarrasheta da Omar harta yarda ALLAH yasa hakanne yafi alkhairi."

Mlm yace amin hade da sakamata albarka ,nan tace to gobe sudawo gd sbd makarantar yasmeen d'in, nan mlm yace yauwa aiko anyi auren to xata cigaba da karatunta.

"cikin jin dadi umma tace to nan sukayi sallama ."

Adaren ranar mlm yaje har gidan alh tsoho yasanar dashi sun amince ."

Atake yace jibi za'a zo da uban yaron yagaidakai yanema masa auren dan yanxun zan sanar dashi awaya.

Nan baba mlm yadawo yasanar dasu yah Omar gobe zasu tafi gida su shirya ,ji yasmeen tayi gabnta yafad'i tace miyasa zasu koma?

Mlm yace ai komai yadaidaita anfasa aurenta da alh jamilu.

Murna sukayi ta yi itada yah Omar.

Washe gari tun bayan sallar asuba yah Omar da yasmeen sukayi ban kwana da baba mlm da inna ,suka wuce tasha abinsu....

6angaren umma kuwa ,sai fargaba take dukda tasan yaranta akwai tarbiyya gashi suna mata biyayya tasanma dole yasmeen ta amince tunda sun gama mgn da Mlm bazata so mlm yyi k'arantaba ko mutuncin sa yazube.da wannan tunanin ta yini ,kuma kad'an kad'an takira su taji sun kusa isowa gd....

Bayan azahar suka dawo,umma tarbesu da abinsha Dana ci Saida suka huta sosai sannan umma tace yasmeen taje tayi wanka.

"Bbu musu ta ce to had'e da fita dg dakin."

Tana fita umma ta kalli yah Omar dke cewa nima bari naje gidan kwana nayi wankannan...

Umma ta katsesa dacewa zauna muyi mgn ,nan yazauna yamaida hnkalinsa gunta.

Nan tazaiyane masa komai akan baba mlm yabada auren yasmeen ga jikan amininsa.

Zaro ido yyi yanuna be yardaba,umma tanunasa illar hakan had'e da cewa inason Omar kucireni kunya katayani shawo kanta dan yanxun inta shirya zan mata maganar.

Hade da cewa harda kai nakeso katayini rarrashinta kaji ,dan inkanuna kayarda nasan xata amince kuma zata cigaba da karatynta bayan auren,nafiso ayi da yardarta banson tayi zaman kunci,kuma inason nunama bala cewa iko daku yana hannuna yaga ko bbu shi tsab yasmeen xata auru..

Yah Omar yace eh gsky Dan akazo Neman aure ta gun Kawu bala ai saiya kunyatamu karshema tak'i yin daraja gun mijin sbd Kawu akwai son abin duniya.

Umma tace yauwa Ashe kagane?gashi can ta fito yi shiru ,nan yah Omar yyi shiru had'e da latsar wayarsa ,adedenan yasmeen ta shigo dakin tana cewa yaya kaje kayi wanka ,kallonta yyi yace jeki shirya tukum zanyi mgn dke ,batakawo komaiba ta shiga k'uryar d'akin dan shiryawa itadai umma batace komaiba tana jira yasmeen ta shirya ayi mgn....

Share pls

YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

🅿17&18

Bata wani jimaba ta fito cikin doguwar Riga ta atamfa.
Xama tayi kusada yah Omar had'e da aza kanta gefen kafad'arsa tana cewa yah baya wanka yazama kazami,"yar dariya yyi yace keko ?"baby kin maidani kakanki ko? Murmushi tayi ,had'e da kallan umma tana cewa wai ummu wanne d'an arzikin yakareki akotu ?dan nidai mlm da yabamu lbr yace karar su kikayi ,kukayi shari'a
"Ahankali umma ta zaiyane musu irin taimakon da yarima yamata da jajircewarsa,har da inyadawo zai sake binkice akan mutuwar mahaifinsu.
Aidaga yah Omar har yasmeen sunyi mamaki dukda shi yah Omar yasan yarima yanada taimakon talakawa,kuma shi yadauki alkawarin duk runtsi sai yyi binkice yagane Wanda yakashe musu uba to gashi ALLAH yakawo masu yarima yataimakesu.
Cikin jin dadi had'e da k'aunar yarima yah Omar yace gsky mutumin nan yyi mana mutunci ALLAH yabiyashi yakareshi dg Sharrin abin halitta.
" umma tace ameen yah ALLAH."
Yasmeen kuwa mamakine fal aranta amma sai asan tabbas yarima besan matsayinta agun ummaba dakuma cewa itace za'ayiwa auren ,inda yasani bazai taimakesuba,wani iri taji azuciyarta intatuna rashin mutunci datayi masa amma indai tasake had'uwa dashi zata bashi hkuri ammafa bazata d'auki rainiba gsky Dan.. Ummace ta katseta da cewa Auta ina Neman wata alfarma agunki?
da sauri yasmeen tace alfarma umma?"aikinfi karfin hakan aguna saidai kibani umarni kawai.
Cikin jin dadin magnarta umma tace duk abinda nasakaki zakumun kinmun alk'awari?
Yasmeen tace eh,
Umma tace to baba mlm yabada aurenki ga jikan amininsa yyi hakane dan daga ni har Ku ya isa damu ,kuma yyi hakane sbd baki kula kowa bakya soyayya duk da bansan ko a skul kinayiba.
Azabure yasmeen ta d'ago kanta dg kafadar yah Omar idanunta cike da kwallah tace aure !umma karatunfa?umma tace xaki cigaba ai ,tace to wanene za 'a auramun ?umma tace nima bansanshiba amma ai kinsan bazai had'a ki da mutumin banxa ba ko?"
Yah Omar ne yadafa kafad'arta yace baby nah kiyi hkuri kinji kiyi biyayya ga umma da Mlm dkuma ni dan nima inason auren nan ALLAH yana tare dke kuma zai taimakeki.
Fuska cike da hawaye tace to yaya na amince tunda kaima ka amince!
Cikin tausayinta yace yauwa babyn yah Omar amma kidena kuka kinji?to tace ta share hawayen ta.
Umma taita sakamusu albarka,nan yah Omar yafita dan yaje yyi wanka.

*********
Mai martabane zaune shida ammi kan 2seeter yarima yana zaune gabansu kan carpet yana sauraren yaji kiran me ,memar taba yake masa.

"Ahankali mai martaba yace ASHMAN! "

da sauri yakalli abban sa dan yasan wannan kiran da yyi masa babu wasa afuskarsa da maganarsa.

"Sarki yace inaso inbaka umarni matsayina na mahaifinka dan nasan kaf a y'ayana bbu maimun biyayya kamarka "

To alh tsoho yazab'a maka matar dazaka aura sauran sati 1yau sannan yau zanje yola nagaida kakan yarinyar kuma gobe zaa sata a lalle.

Arazane yarima ke kallon sarki da amminsa yace Abba pls...da sauri sarki yace oh musu zakamun toko ni danake sarki inajin maganar alh tsoho Balle kai.

Cikin tausayi had'e da rarrashi ammi tace yi hkuri kaji my son kayi biyayya ni inajin ajikina akwai alkhairi awannan auren kaji?

"Wani irin yanayi na haushi ,takaici bakin ciki yarima duk yashigesu danshifa bayason raini gsky ,dalilinsa na yarda kenan ya auri salma dan yasan zata masa biyayya irin yadda ykeso shiya sa kuma baida ra'ayin mace2".

Sarkine yace kayi shiru ,indan yarinyar dakakesone aiba damuwa inta ida karatun saika aureta.

Jiki a sanyaye yarima yace ALLAH yasa hakan shi yafi alkhairi. Yana fad'a yabar dakin.

" sarki da ammi sun tausaya masa to bbu yadda zasu iya tunda alh tsoho yagama yanke hukunci."

Yana fita part din sa ya wuce had'e da yiwa guards dinsa dke gadin part din cewa duk Wanda yazo nemansa ace bayanan.

Kan bed ya kwanta kife kansa namasa zafi yanajin haushin wadda akace zai aura duk da bai taba ganintaba.

"Amma yadauki alwashin saita kwanmace da ma bata auresa"

Tunani yake yanxun in salma taji irin rigimar dazatayi masa dan yadda take nuna kishinsa zata iya yin kinsan kaima,lumshe idanunsa yyi ga tafiyarsa Jordan nanda4weeks saima bayan auren kenan zaitafi .

Juyi kawai yake kan bed yana tufka da warwara.

BAYAN KWANA2

Mlm yakira ammi yace dg yau yasmeen tadena zuwa skul da ko inama kuma gobe za'azo asata a lalle dan dan sarki ne zata aura yyi shirune yaga cikin jikokin alh tsohon wanne yazaba mata dan yanada jikoki da yawa,yakuma fad'a mata jiya sarki yazo da kansa yagaidashi yakawo masa abin arziki.

Cikin mamaki da al'ajabi umma tace ta baba sukayi sallah.

Tunani take cikin yayan sarkin garinnan wa yasmeen zata aura?

Kwata kwata batayi tunanin yarima bane dan ta d'auka yanada aure.

Hakadai taita tunane tunane dg nan ta kira aminiyarta atika tazo har gd suka fara shirye shiryen tarbar bak'i.

Ummma yah Omar tabawa kudi yyi musu soyayya daidai karfinsu dan gobe suyi girkin tar bar baki.

Washe gari.....

dedicate to my sister asma'u sayyadi ina mugun jidake😍😍

🅿19&20

Washe gari
"" tun da wuri umma da yasmeen suka gyare gidan suka dafa abinci mai rai da lfy daidai karfin su.yayinda atika takawo kunun aya cike da kula yasha kayan k'amshi da kwakwa ansakashi a robobi an d'ora k'ankara sama.
"Umma tji dad'in hakan ,nan aka shimfid'a tabarmi atsakar gidan Manya sannan atika tasaka yasmeen tayi wanka ", da kanta atika ta taya yasmeen shiryawa dan bataso koda suke talakawa araina y'ar aminiyar ta.nan umma ta fito mata da sabuwar gown fara y'ar kanti sabuwa tace tasaka.
Cikin mamaki yasmeen tasaka kayan dan tunani take wai dan gidan wanene zata aura aketa wannan shirin haka lallai .dan umma bata gayamata ba ko ta tambaya sai tace bata saniba.
" masha ALLAH tayi wani mugun kyau kamar yaune aka d'aura auren ta fito a chacoolat colour d'inta.nan atika taita yaba kyawunta had'e da fesheta da turaruka masu dadin k'amshi.
Ko zama yasmeen batayiba saiga kubra tashigo da sallama ,tagaishe dasu umma tana mamakin kwalliyar da yasmeen tayi dan batasan ankusa aurentaba .
Tazone taji lfy jiya da yau bataje skul ba."nan suka zauna kan kujera itada yasmeen suna gaisawa nan take tambayar yasmeen dalilin kin zuwanta skul?"
Nanvtasanar da ita yau saura 6days auren ta Amma taroketa kada ta sanar da kowa a friends dinsu dan bbu wani event daza 'ayi kuma zata koma skul.
Kubra tayi mamaki sosai sannan tace to bazata sanar da kowa ba had'e da cewa wazaki aura?
Bbu boye boye ta sanar da ita kakanta ne yabadata dan tayarda da kubra sosai amma taboye maganar auren ta da alhj jamilu.""";;

Ana gama sallar azahar motocin gidan sarki sukayi parking agaban gdn su yasmeen sai kida'a ake da busa ,nan aka fara shiga da kayan lefe da saka lalle..

Cikin farin ciki su inna atika suka shiga tarbar b'aki hade da gaisawa cikin mutunci.

Yasmeen kuwa itada kubra sunsha mamaki jin busa fa gud'a irin na saurauta ,azuciyarsa yasmeen tunani take tokodai dan sarki ne zata aura,tunawa tayi da yarima wani mummunan fad'uwar gaba taji....inna atikace takatse mata tunani dacewa d'ago nasakamiki alkyabba,nan tasake shiga rud'u bayan tasaka mata ta fita waje...

"" kubra ta kalli yasmeen tace friend kodai yarima zaki aura ? dan gsky dg gani dan sarki ne tunda ga kid'a da busa kuma ansaka miki alkyabba ,kuma nahango ana shigowa da kayen lefenki masu yawa....tsakin da yasmeen tayi yasaka kubra yin shiru cikin haushin fatan kubra ta ce ALLAH ykiyaye akace miki shikad'aine d'an sarki shidama yanada aure."""

Yar dariya kubra ta yi tace hakane ,munxuba ido muga wanne ne angon naki?

Atsakar gida kuwa ,bak'i sunci sunsha bbu wulak'anci ko nuna k'yama ga gidan ,hakan yyiwa umma dad'i sosai tasan yasmeen tadace da dangin miji fatanta ALLAH yasa mijinma hka yake.

Nan suka bada lefe da manyan wayoyi guda2abawa yasmeen ta rik'a amfani dasu,had'e da cewa ga kuyangi 2nan dazasu zauna da yasmeen har lokacin daza akaita gdn mijinta suruk'a koya mata dressing irin na gidan sarauta da sanar da ita yadda tsarin gidan yake da yadda zata zauna da kowa.

Godiya sosai su inna atika sukayi sannan suka mik'e dan tafiya,had'e da cewa sarki yyi iznin securities suyi gadin gidan har zuwa ranar daurin auren .

Umma taji dad'i sosai nan ,cikin kudin da baba mlm ya aiko matadasu na gaisuwar yasmeen suka bada dubu100tukwici aiko sukace ah ah sarki yace karsu karbi komai .

Cikin farin ciki su umma da inna atika da dangin umma sukayi ta masu godiya suka tafi gida.

Nan inna atika ta shiga gun yasmeen tasanar da ita ga kuyanginta dazasu rika kula da ita da nuna mata komai na sarauta.

dan zaro ido tayi axuciyarta tace to ta tabbata d'an gidansu zan aura to wlh bazan dauki yarainamun hankaliba dan yana yayan mijina...inna atika ta katseta da cewa to kidai kama kanki banda yawan surutu kuma kidinga basu umarni sbd kuyanginkine tana fadin hakan tafita..

Kubra tace oh friend kinxama ginbiya dg yau gsky kinji dadinki ,kafin yasmeen tace wani abu har kuyan gin sun shigo.

da sauri suka zube suna kwasar gaisuwa dan ammin yarima ta gargadesu dasuyi mata biyayya kada subata mata rai ,intasami sunyi laifi hukuncinsu yana gun yarima.

Masha ALLAH kawai suke cewa axuciyarsu ganin kyawun yasmeen, sun tabbar itace ta dace da yarima sarkin k'asaita dan yanda yake da kyau dole sai mai kyau irinshi.

"" cikin yanga yasmeen ta d'aga musu hannu alamar amsawa .

Basuyi mamakin hakanba sbd shima yarima da wuya yyiwa bayi ko kuyangi mgn saidai yad'aga musu hannu.

Nan suka saka mata sarka da yan hannu da takalmi irin na sarauta.

Ita dai kubra sai kallonsu take tason yin dariya ganin yadda yasmeen tayi bala'in kama kanta dan bbu raini dukda hakan ba bak'ontane ba gun yasmeen.

Nan dai suka zauna sunama yasmeen fita dabata labarin ban dariya,nan kubra ta tambayi sunansu.

daya tace binta ,daya tace sabila .

Ana gama sallar la'asar kubra ta tafi da xumar ranar juma'a xata dawo..

*********
Alh jamilu ne zaune a get house d'insa yana hutawa saiga Kawu bala yashigo kamar zai fad'i yazo yazauna.

Baki na bari yakalli alh jamilu yace wai Ashe yarinyar nan aure za'a mata yau saura kwana6 kuma dan sarkin garin nan zata aura .

"What's alhj jamilu yyi exclaiming ."

Kawu bala yace wlh yau matsiyaciyar ta turo danta shegen yakamun i,b na daurin auren,wlh dan bashir baya nan Dana saka yasumar mun dashi...

Alh jmilu yace ni yanxun bukatata bazata biyaba kenan?

Bala yace eh danfa ina tunanin Wannan d'an iskan yarimai k'aninsa ne zata aura shiyasa ya hakikance a kotu.

Alh jmilu yace saimu saka assato tota yau kawai.

Bala yace ai gidan su ance tsare yake da security gsky.

Hmmm alh jmilu yace zansake wata shawarar amma sai fa na d'and'ani yarinyar nan naji tasting d'inta.

Dariya suka sheke da ita gaba dayansu.

____________________

Bayan kwana 5
Yarage gobe daurin aure duk Wanda yaga yasmeen inba farin sani yyi mata ba bazai ganeta sbd yadda tayi kyau tayi fresh jikinta yyi simil sai gyara take sha bata aikin komai sai kwanciya bacci ko latsar waya dan ta yi mugun jin dad'in wayar ,saidai wani gefen nazuciyarta na fargaban auren da kuma inyarima yagane itace kaninsa ya aura kozai mata rashin mutunci...

Sannan duk abinda yakamata kuyanginta su sanar da ita ko koya mata sunyi kuma tafahimci komai dan yasmeen akwai brai.

Anyi mata dulka halawa da k'unshi had'e da turaren jiki Wanda yabi jikinta ko guri ta zauna saikaji kamshi.

Ga masuyimata kwalliya kullum sai sunxo.

Ayaune kubra ta bude mata WhatsApp dantadunga chat da friends dinsu.

Sai kurantata kubra keyi ganin kyawun datayi cikin 5days.

Ammafa kubra ranta yabata cewa yarimane yasmeen zata aura kawaidai bata sani ba ko kuma boye mata akayi ,amma barata xuba ido dan batasan yiwa yasmeen maganar yanxun ran yasmeen zai baci dan talura tatsani yarima...

Kubra batabar gidanba sai dare.

Washe gari.....

Share pls

YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

🅿21&22

Washe gari.....

Tunda wuri masu kwalliya sukazo suka shirya yasmeen cikin Swiss vowel lace pink colou aka azamata alkyabba fadin kyawun datayi bata lokaci ne.
Kubra dashigowarta kenan byn sun gaisa ta kalli yasmeen tace wow ran gimbiya yadade ALLAH shi taimakeki.
"Yar dariya yasmeen tayi tace oh hada xo la ma ko"?
Kubra tace kinyi ba karya wlh irin haka saiki zauta angon naki inyaganki had'e rai tayi dan gabantama fad'uwa yke.
" tace hmmm wlh kirabu dni pls da maganarsa.
Shiru kubra ta yi ganin kuyangin sun shigo d'akin suka tsaya gefen yasmeen suna mata fita ,had'e da fira.

***** ***** *****
Bangaren yarima kuwa tun sauran 5days bikin ammi kefama dashi akan yaje gidansu yasmeen,amma sai yamata karya yace ai yaje ko invitation na bikin abokinsane salis yaraba wa mutane amma shi ko ganin invitation din bayasanyima.
Ayauma Saida ammi tayimasa Ta's sannan yaje yashirya cikin wani lallausan farin vowel mai tsada yar ciki da babbar Riga yasha aikin hannu da bakin zare ya aza hula,takalmi ,agogo duka baki ,ga kansa yasha gyara sai wani fitinannan kamshi yake tashi ajikinsa saidai fuskar nan tasa bbu annuri .

Salis amininsa yace wow friend kayi kyau ..kafin yarima yyi mgn wayarsa tayi ringin yana dubawa yaga ammice.

Ya na d'agawa tace kasameni a part dina. "

Kashewa yyi yakalli salis yace jirani ina zuwa,nan yafice dg part din sa yanufi na ammi.

Ya na xuwa yasameta tsaye kusada wani corridor kasancewar fa jamaa yan biki acikin part din ta.

Kallonsa tyi tace dubeka yadda kawani had'e rai wato kanunawa duniya bakasan auren ko?to itama matar taka tursasata akayi danma kasani.

Wani xafi yarima yji azuciyarsa dayaji ammi tace wai matarsa...

"Ahankali yace pl ammi kiyi hkuri."

Cikin tausayinsa tace zan hakura,amma kasaki ranka agun daurin auren nasan jamaa zasuyita tayaka murna anamaka ALLAH yasa alkhairi.

To ammi"

Tace to maza jeka befi saura30 minit ayi d'aurin aurenba,bece komaiba yajuya yatafi ,ammi takoma gun bak'inta.

Yarima kuwa badan yasoba yadan dai saki ransa ,nan guards dinsa suka bisa a motar da zaishiga shida salis suka wuce gun da ayi daurin auren.

da misalin karfe 11:00am dubban jama'a suka

Please Login or Register in order to submit comment