Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bed...

Ammice tafe ita d'aya tana sabe da yaran kowanne hannu,kasancewar duk kuyangin gidan da bayi sunacan b'angaren da ake girki suna soyen naman suna,tun a window ammi da ta kallah kasancewar anyaye labulen windown tafahimci kamar yarima na cikin d'akin..

" matsawa tayi dan ta tabbatar ....salati tayi ganin irin jarabar yarima dayake kokarin cirewa yasmeen riga had'e da saurin Jada baya ta rufe idonta tana mamakin fitinar d'an nata gsky dole ta hanasa shigowa kada ya afkama yar mutane kafin tagama wanka ta koma samun wani cikin ta fada azuciyarta ."

Da azama ta zagaya had'e da yimusu knock da k'arfi... da sauri yarima yatashi dg kan yasmeen ,yana cewa my Princess ALLAH yasadai ba ammi bace!"yasmeen dke kokarin mayarda rigarta tace ameen...

Sake knock din akayi da azama yaje yabude ammi tasako kai....tanama yarima kallon tuhuma ,shikuwa duk Yakama kansa sai Sosa kai yakeyi ,cikin rashin gsky yace ammi naje part din ki bakya nan....tsaki tayi had'e da matsawa ta mikawa yasmeen wacce kanta ke duke arfat ,sannan ta kwantar d arfan,takarewa bed din kallo koba'a fada maka kasan abinda akayi kan bed din...

Juyowa tayi taga ita yarima ke kallo suna hada ido yadauke kansa girgiza kai tayi tace kasameni a part dina..bata jira amsarsaba tafice...

Yasmeen kamar zatayi kuka tace oh yaya kagani kajamun gashi ammi tagane ko?"ahankali yace sorry kinji bara naje gunta...

Koda yaje Ta's ammi tayimasa had'e da gargadinsa tasake kamasa hmmm saitabashi mamaki.,,,,,

***** ***** *****

Hakafa Rayuwar tacigaba da kasancewa inda yasmeen d yarima sunaji suna gani ammi tayi katutu tahanasu keb'ewa da juna ko dakin taga yashiga dayawuce Monti 5zata shigo ta koresa ,sannan da kanta tacigaba da tsuma yasmeen dan tasan d'an nata ba sauki ,agefe kuma arfat d arfan sunyi bul bul sunyi wayo abinsu suna cikin koshin lfy kowa son yaran yake acikin gdn salim kuwa d Maryam suna like da su koda yaushe ,ana cikin hakan yasmeen tayi 40 hmmm kada kuso kuga zumud'i agun yarima bawan ALLAH sai murna yake dan bak'aramar takura yyiba ,amma me ?"koda yaga har tayi 45bata komaba wato takara 5days sai yyi zuciya harda ammin gaba d'aya ko part din yadaina zuwa har yar rama yy... Ita kuwa Yasmin ganin yyi 2days be xoba takirasa yaki dagawa dg bayama sai ya kashe wayar gaba d'aya, ai sai yasmeen ta saka kuka dama itama gun mijinta takeso ta koma ta gaji ...

Koda taci kuka mai isarta aita tashi ta nufi gun ammi ,tasameta a parlourn ta da arfan d arfat ajikinta sunata mata dariya ,zama yasmeen tayi batayi mgn ba ,nanvammi ta sallami kuyangin,suna tafiya yasmeen ta barke d kuka ...

Hankali tashe ammi ke tambayarta meke faruwane?"bbu kunya yasmeen tace pls ammi kimaidani gun daddn su dan ALLAH wlh yyi fushi damu yau kwana 2rabona dashi....tafada tana hawaye....

Cikin mamaki d al'ajabi ammi tace ok bbu damuwa hakan yyi kyau ai Baku daya yake fushinba hardani nima amma yau basai anjimaba zaku tafi part din Ku dama dalilin jinkirina sbd Ku koma gidanku kubar cikin gidan nan amma bbu matsala....

Tashi ammi tayi bbu jimawa tadawo tasami yasmeen naba arfat nono,zama tayi batayi mgn ba...

Sallama yarima yyi yashigo...ada ammi tayi niyar yimasa fada amma koda taga yanayinsa tasan atakure yake yadai hakurane kawai dan har rama yyi ,kuma tagane yasmeen tasan halin mijinta shiyasa take so su koma..

Zama yyi kusada yasmeen kansa aduke yace ammi gani!

Ahankali tace to dama nakirakane dan nabaka hkuri sbd nayimaka laifi na rike maka mata ko ?"da Saudi yagirgiza kai ,murmushi ammi tayi tace kada kadamu kazo da dare kajata da yaranku kutafi ALLAH yyimuku albarka...

Sukace ameen gaba d'aya ,nan fa yarima baki yaki rufuwadan murna..

Hakafa akayi da dare yazo yatafi da familynsa hmmmmm wannan dare yasmeen d yarima jinsa sukayi kamar first night dinsu ,sbd yanuna mata tsantsar kaina da kulawa ta musamman.


*********

Bayan 8month yasmeen ce tsaye gaban dressing mirror tana rolling din mayafi akanta ,arfat dke tsayuwa ta rarrafo had'e da dafa yasmeen ta mike tsaye daukarta yasmeen tayi tana dariya hade da dagata sama tana mata wasa...

Yarima dke zaune kan bed arfan nasan cinyarsa ,yakallesu yace mommyn twins mujeko?"akaisu gun ammi sai muwuce ko?"murmushi tayi tace eh hakan yyi dan nafiso naje naga lefen nan anatse kada su rudanikafin akaisa gobe.....

Ta shi yarima yyi suka fice dg gidan Dan yanxun suna gidansu masu nakansu bagidan ammi sukeba ,agidan ammi sukaje suka ajiyesu sannan suka dauki hanyar gidansu yasmeen dan tagano lefen yaya Omar kafin jibi akai dan biking saura 10days ayi tare damasu bash..

Suna isowa k'ofar gidan....



mmn fareesa ceโœ๐Ÿปโœ๐ŸปAWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)

YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story &written by mmn fareesa

Wannan page din nakune zainab Othman & sury baby kuyi yadda kukeso dashi ina mugun yinku๐Ÿ˜‡๐Ÿ˜‡


๐Ÿ…ฟ117&118

Second to the last page

Suna isowa k'ofar gidan yarima yyi parking, cikin azama yasmeen ke k'okarin ficewa yyi saurin ruk'ota "ahankali yace oh my Princess ko sallama bazamuyiba abani ko dan kiss ne saiki gudu ko?" Murmushi tayi tace lah yaya bahaka bane ...be bari ta ida mgn ba yacafke bakin nata Wanda be sakiba saida yashanshe lip stick d'in dke bakinta duka"murmushi tayi cikin shagwaba tace to yaya nibara natafi anjima kadawo saimutafi ko?" Cikinta yashafa yace to mommyn twins ,ammafa inaga kamar nayi ajiyata anan ko?"turo baki tayi tace um um yo dukafa 10month su arfan garesu ace kuma ciki yanxun aika tausayamun..
Murmushi yyi yace hmmm ai yanxun y'an ukku zaki haifamun ko ?"marfin motar ta bude ta fito had'e da cewa yaya ALLAH yatsaremun kai ,cikin jin dad'in addu arta yace ameen had'e da tada motar itakuma tashige cikin gidansu...

"" kaya masha ALLAH sunyi nagani na fada,masu kyau da tsada Wanda a kasar waje yaya Omar yahad'a lefen ."haka yasmeen yarima yazo daukarta tanata santin kayan .

Bangaren su salma ma bash yyi mata lefe shima hadad'e Wanda akwai taimakon yarima aciki arana daya akakai lefen bash dana yayah Omar Wanda kowane bangare sun sami tarban mutunci ....

******

Yau Yakama Friday kuma Yau ake dinner su yah Omar da bash dan komai tare akeyi."da misalin karfe 7:30motocin gdn sarkine keta zaryar daukar jama a ana kaisu gurin dinner.
Su yasmeen ne ,da kubra wacce itama ta haihu tana sabe da baby boy ,tsaye sai taslim itama da tsohon cikinta kowaccen su zata shiga motar mijinta ....yyinda salim yaci gayunsa cikin fararen suit yyi masifar kyau saidai ransa adagule yake sbd gobene zai rabu da Maryam wacce tunda suke ko awa biyu basu tabayiba batare da sunga junaba ko jin muryar juna dan a skul class nasu d'aya ....yasmeen data gama karantar salim kuma ta tausaya masa ,nan tahango yarima d salis had'e da yah sageer sun nufosu,kowannensu yaja matarsa suka shige mota ,shikuwa salim fau fau fau yace shi motar da Maryam zata shiga zai shiga ,haka ko akai bbu jimawa yah Omar yazo da wata had'add'iyar jib ,Maryam tafito suna like da juna itada salim,shikuwa yah Omar tausayinsu yaji ,agidan baya suka zauna aka saka Maryam atsakkiyarsu yyinda driver yaja motar..

"Ahankali yah Omar yasa lallausan hannunsa cikin na Maryam ....atake sukaji wani shock dan wannan ne karo na farko da yatab'a tabata, k'okarin kwace hannunta ta ke shikuma yarik'e gam"murya qasa qasa yace baby yau baamun mgn ko y'ar gaisuwar bazan samuba ko?"
dukar da kai tayi had'e da gyara rufin lullubinta ,shikuwa salim bemasan me akeyiba yalula tunanin rabuwarsa d gudan jininsa wato Maryam..shiru sukayi duka bbu mai mgn acikin su ,shikuwa yah Omar yyi mata uxuri kunsan amarya da Jan aji ,amma azuciyar sa yace sun had'e gobe wato tazama mallakinsa ,saidai yaki sake mata hannu sai murzawa yake da hakan su iso gun da zaayi dinner din atare suka fito aharabar gun suka had'e d salma da bash nan sukayi ciki ,suna shiga tun kafin su zauna aka fara musu barin kudi hmmm fad'in irin kyawun dasukayi bata lokaci ne abin sai Wanda yagani..
Bayan sun zauna aka bukaci aminin ango yafito yabada tarihinsa ,nan yafi to ,bayan yabada aka bukaci na amarya kawai MC yakira salim isma'il Khalid .....nanfa akayita tafi da ihu nan salim yafito cikin nutsuwa yaba tarihin Maryam atakaice ,bsyan yagama ,aminin bash yafito yyi d kawar salma dg nan suka yanka cake suka ciyar d junansu masu video d camera akayita dauka ana pics ,nan MC yabukaci ganin anguna d amare afilin rawa ,nanfa suka fito akayita musu barin kudi ,su yasmeen k'irjin biki tana makale da yarima ta ko ina zata musammun dataga yan matan gun nata kallonsa dan yarima akwai farin jinin yan mata...yasmeen tayimusu liki sosai hakan yasa marok'angun kod'ata da wasata itada yarimanta atake yarima yyi musu kyautar mota,hakan kuwa yasa duk mutanen dke gun suka San yasmeen nada daraja agun mijinta...

Suma sa Anty lubna da hannan da Anty sameera ba'a barsu abayaba gun liki dan yanxun lubna ta aje makaman yakinta tadawo hanya ,saidai fa yasmeen bata wani saki jiki d itaba bacin gaisuwa bbu abinda ke hadasu dan duk Wanda yace baya k'aunarka bazakata taba mantawa da kinsa agarekaba.....salim kuwa sunan sa duk yana bakin Maroka sbd irin Barin kud'in da yyiwa twins sister tashi ...

da hakadai taro yatashi lfy kowa yadawo gd agajiye ...

Washe gari da misalin karfe 11:30am aka d'aura auren Maryam isma'il Khalid da Omar Ahmed akan sadaki dubu dari, bauan angama nasu aka d'aura na bashir bala d salma kabeer akan sadaki dubu dari ,daurin auren da ya halarci dubban jamaa kosu alhj tsoho d baba mlm sun harta dattijan kirki kenan,har cikin gidan Sarki sukaje suka gaisa da jamaa,yasmeen kuwa ta hannun Damar alhj tsoho bayan sun gaisa da ita tayi masu kyautar turare d goro ,sukayi ta saka mata albarka sannan sukayi sallama.

Hakafa akayita hidima da jama'a ab'angarori dana su yah Omar da nasu salma d gidan Sarki ,yasmeen kuwa anayin azahar gidansu ta tafi ....

Da misalin karfe 5:30ne motocin daukar amarya suka bayyana ak'ofar gidan Sarki ....nanfa jamaa sukayi ta fitowa dg ciki suna shiga motar..

"Acikin gida kuwa salim d Maryam sun rungumeta juna sai kuka suke anyi anyi arabasu amma sunki rabuwa ,dan ita kanta ammi duk daurewarta saidatayi hawaye sbd tabbas sun shak'u da autocinta ta saba da kiriniyarsu da shagwabarsu dasuke zubawa ajikinta ,dan haka bata galaifinsuba dan sunyi kuka...yarima ne da kansa yarabasu had'e da yima salim dubara da cewa ai yayah Omar Wanda yace yyimasa daki agidan sai Yakoma can da zama dan yalura da Maryam sai cewa take ita inbada salimba zasu tafi to ta fasa auren...


Hakafa aka rabasu akatafi da Maryam gidan yah Omar ,gd masha ALLAH yyi dan yah Omar yyi kokari sosai dan harda get gidan dagun shak'atawar su,bayan kowa ya watse akabar su kubra da yasmeen suka d'an kara gyaramata gidan suka sataka tayi wanka ta shirya ,sukuma sukayi sallah nan driver ya aiko su fito.

" gaba d'aya Maryam ta rude hankalinta yatashi ganin gidan yarage saura ita daya,aisaita saka musu ihu ita saidai sutafi tare ....maganar yah Omar taji hakan yasakata jin fad'uwar gaba d gudu tashige bed room itadai yesmeen dariya tayi dan dama tasan duk amarya a irin wannan ranar atsorace take ...

Shikuwa yah Omar bakin nan yaki rufuwa ,koda yashigo yaga su yasmeen ,yawaniyi kicin kicin d fuska had'e da cewa yaya dai malamai?"aiyakamata kutafi gd haka ko?"murmushi sukayi state sukace hmmm yah Omar kenan bakaga driver awajeba yana jiranmu ai tafiya zamuyi basaika koremuba"!murmushi yyi yace to saida safenku....dariya sukayi had'e da ficewa shikuma yashige bed room din Maryam.

Washe gari d misalin karfe 8:am salim yafito d trolley dinsa,zai fice ,ammi dake zaune kan kujera tana lazimi tace kai Auta ina zuwa haka harda trolley? "Fuska asake yace yo gidan Anty Maryam mana can zankoma sbd yah Omar yyimun daki a can!

Salati ammi tayi tace oh kajimyn yaro Ashe har yanxun baka girmaba ,kai bakasan wasaba dan ancemaka haka saika yadda to ahir d'inka nasake jin maganar nan abakinka zan sabamaka yo yanxun ko tashima sunyi ne mitts taja tsaki...



Ihu salim yasaka ,kamar wani yaro shi sai yatafi ,anacikin hakan yarima yyi sallama.....



mmn fareesa ceโœ๐Ÿปโœ๐Ÿป
AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story & written by mmn fareesa


wannan page din nakune my bestie & mmn sultan kuyi yadda kukeso dashi ina mugun yinku amminnan kwarai ALLAH yabar tare๐Ÿค๐Ÿค


๐Ÿ…ฟ119&120

๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š

Ihu salim yasaka kamar wani yaro shi sai yatafi ,ana cikin haka yarima yyi sallam.!tsit salim yyi koda yaga yarima ,ammi kuwa kallon sa tayi tace yauwa gara da kazo !ashe yaron nan bashida hankali?"wai gidan Maryam zaikoma....kafin yarima yyi mgn wayar ammi tayi rin
ging, dubawa tayi taga maryamce ,cikin murna ta daga had'e da cewa autata kuntashi lfy? "Yah bakunta?" Maryam cikin shagwaba had'e da kuka n tace ammi wlh yah Omar mugune ni ALLAH gida zandawo wlh tun jiya yake tamun...tsawar d ammi tayi mata yasaka yin shiru "cikin rarrashi tace ya isa banason ji kuma bance kifadawa wani ba kina jina?"ahankali tace to !nan ammi tace to yanxun zanturo jakkadiya tazo ta kula dake takamuku break fast, cikin kukan shagwaba tace to ammi ina my salim?" Murmushi ammi tayi tace gashi kuma bance kifad'a masa maganar da mukayi yanxunba ,nan ta mikawa salim wayar yakarba yanata kumbure kumbure yabar parlourn...
Shikuwa yarima tsa
b yagama fahimtarsu ammi yyidai shiru azucoyarsa yace oh ina amfanin auren karamar yarinya?"ammi ce tace my son inasu arfat ?"murmushi yyi yace suna lfy ,nan yaduka yagaida ita had'e da mata ya gajiyar biki ....suna ta fira salim yashigo yabawa ammi wayarta dan dama Maryam takirasa bata samesaba.
Yarima ne yakallesa yace kai zonan!bbu musu yaje yaduka gabansa...cikin kakkausar murya yace dg yau nasake jin kace wai gidan Maryam zaka koma hmmm wlh jirgi zansaka dogarawa siyimaka nayima ka dukan tsiya kaiko kunya bakaji?"k'ato dakai kanada 16years kana abun yan4years hmmm to kabi ahankali inba hakaba sai mata sun rainaka wlh...ammi ce tace aigara kayi masa fada ya gyara nibara naje ciki dg haka tadauki alkyabbarta tasaka ta fice..
Shikuwa yarima Ta's yyiwa salim had'e da cewa ko wannan yawan rungumar yaga yana yiwa maryam sai yagane kuransa...nan dai yyita bada hkuri...


***** ****** *****
Yasmeen ce zaune kan 2seeter yyinda arfan keta sukuwa ajikinta,tunani takeyi itafa rabonta da ganin al'adarta tun month na bikinsu yah Omar gashi yanxun watansu 2da aure tana cikin hakan yarima yyi sallama yashigo parlourn d gudu twins sukaje gunsa yad'aga su sama yyinda yasauke arfan ,nan yarika kuka da gwaranci yana nufin asauke arfat adaukesa....murmushi yarima yyi dan sun tuna masa salim d Maryam in sunama ammi rigimarsu", wucewa yyi gefen yasmeen yazauna dan yafahimci kamar tanada damuwa"ahankali yasha fuskarta yace my Princess meke damunki pls ?"konima kinaso nashi ga adamuwar ne?"ahankali tace ah ah yace to menene?"hawaye sharrrrr!ne suketa zuba afuskarta ,arikice yace bazaki yaganba?"cikin shagwaba tace yo ba 2month kenan ba rabon danaga period dina ba ,kuma da k'yar inba ciki bane gashi yaran nan duka shekararsu daya d wata2....ta fada had'e da fashewa da kuka!"ajiyar zuciya yarima yyi ,cikin farin ciki yace ALLAH yasa shine ameen dan wlh inaso .....ihu tasaka had'e da cewa haba ai wlh d sake kaiko so bakayi na huta to inma shine gsky sai dai azubar....
Azabure yarima yace whatttttttt!?mekike nufi yasmeen ?"yafada atsawace Wanda har twins saida suka tsorata da tsawar ,afusace tace abinda kaji !cikin tsantsar mamakinta had'e da jin haushi yace yasmeen ni kike ikrararin zaki xubarwa d gudan jini ?"hmmm lallai bakya sona, son dakikemun k'aryane ,baki tsoron ALLAH dazaki zubarda cikin d'an halak?"cikin kuka tace ai lalurine pls muje abincika in shine sai a zubar wlh haihuwa d wahala bece komai ba yafita afusace...

Bbu jimawa yadawo tare da Dr khadijat yace ta bincika masa yasmeen, nan tayimata yan tambayoyi tasakata tayo fitsari a wata yar rober, bayan takarba ta tafi,bata jimaba d fita yarima yabita ....

Koda yafita yasmeen tabe baki tayi race oho dai haka kawai ina shekarar karshe askul sailawai ka kunsamun ciki d sake wlh dan nafiso nayi service dina wasai bbu wani ciki...yarima ne yashigo bbu ko sallama fuska a d'aure kamar be tab'a dariyaba ..

"" cikin bacin rai yace to yasmeen cikine dke har wata2 inaso kisani wlh duk abinda yasamu gudan jinina kece!kuma bazan taba yafemikiba,ashe baki son had'a zuria dani hmmm to zan auro wacce zataita haifamun yara...ai tuni su yasmeen wani kishi yatasomata ,shikuwa yafad'ane dan yyimata barazana dan yasan ko yyi aure bazai iya adalci atsakanunba cos yanawa yasmeen wani SO nadaban.... Muryarta yaji tana cewa oh naji ciki saina zubar kuma kaima banasonka gidanmu zani saika auro wacce kakeso aidama ance d'a nmj bashida tabbas tana fad'in hakan ta ture su arfat dke gabanta had'a da cewa kuma na tsaneku d gudu ta wuce bed room dinta ...

Shikuwa yarima gaba d'aya yasmeen ta hargitsa masa tunani ta daga masa hankali ,bawan ALLAH saiyaji dama rarrashinta yyi ,twins yadauka ganin suna kuka bed room din yashige....mamaki yakeyi gani yasmeen na kuka tana shirya kayanta acikin trolley da alama dai gd zata tafi kenan..

Fita yyi yaje yakaisu twins parlour yabazamusu kayan wasansu Yakima a bed room din yasmeen."

Samunta yyi tana k'okarin saka hijab nata da azama yanufeta had'e da rungumota ajikinsa...afusace ta kwace jikinta ,shikuwa gam yarik'e ta "cikin rarrashi yace pls my Princess kada kitafi kinji?" nida yaranki muna bukatarki pls....aisai ta ida haukacemasa tanata zizzile zizzille da ihu d koke koke ita sai tatafi afusace yad'aga hannunsa ya wanketa da mari.....dafe kuncinta tayi ciin itsantsar mamakinsa,shikuwa fita yyi had'e da saka key yarufe k'ofar....

"Taja taja amma taki budewa kan bed ta fada tasaki kuka mai cin rai"

Shikuwa yarima mota yahau yawuce gidansu,bayan ya isa part din ammi yawuce idanun nan nasa sunyi jajir ,kallo d'aya ammi tayi masa tasan bbu lfy ,cikin rudani ta tambayesa meke faruwa ,shiru yyi beyi mgn ba ,sake tambayarsa tayi...cikin damuwa kamar zaiyi kuka yace ammi yasmeen ce ,ammi zata zubarmin d cikina ammi wai gidansu zata tafi bata sona nida yaranmu bakiga yadda ta turesuba ,yazanyi ne?"yazanyi d rayuwata takasa fahimtar haka ALLAH yatsara!

Ammi tace subhanallahi! Tana ina yanxun?"nan yace tana gd a cikin bed room dinta na rufeta nan ammi tace kaje gani nan xuwa nan jiki b kwari yafice ...
Kai tsaye motar yashige ya koma gd.

Bakin k'ofar bedroom din yatsaya,taba jiran zuwan ammi anan ammi tasamesa ,nan yabude suka shiga ,yasmeen nakan bed tana kuka ,kallo daya ammi ta mata tagane cewa yarima yamareta ,tashi tayi ta fada jikin ammi tana kuka had'e da cewa pls ammi kisaka yasauwakemun bazan iya zama dashi da wataba ,atake ammi tagano k'ila cewa yyi zai zai kara aure..


Nan ammi yakamata suka fito parlour ,bayan sun zauna ,ammi ta tambayi yarima meke faruwa ,Ta's yazayya nemata komai,ajiyar zuciya tayi bayan ta tambayi yasmeen ta ce eh hakane..

,,,nan ammi tayi musu nasiha da cewa ada bahar gorin haihuwa akewa makuba har juya ancemiki ,sai yanxun kikeson butulcewa ubangijinki to tun wuri kituba ga ALLAH kibawa mijinki hkri,sannan indai dan yara ne ni dg yau zan karbesu in maidosu guna yaye...har sai kin haihu ..

Shiru yasmeen tayi dan jikinta yyi sanyi ,wani k'aunar ammi tayi da son mijinta ,dan yanxun maganar da ammi tayi ta tunamata d gorin dasu hjy babba d Anty lubnasukayimata ,nan taita bawa ammi hkri.

Nan ammi race bbu komai yawuce ,tadai nawa mijinta hkri,nan yakalli yarima taga yyi mata kuri d ido yyiwani wuri wuri dashi,"ahankali tace yaya kayi hkuri ka yafemun bazan koma ba"ahankali yace ba komai yawuce nima kiyafemun Marin danamiki nan tace ta ya femasa,cikin jin dadi ammi tasaka musu albarka had'e da saka kuyanginta dke waje su dakko mata twins ,nan su ammi suka bar gdn tare da twins ,yasmeen ko bbu kunya ta rungume yarima duka fada wata duniyar...


BAYAN SHEKARA 6

Agidan yasmeen na leka ,wasu kwawawan yarane nagani zaune a waiting parlour d yuni foam na light blue ajikin mata 2,farare kal kuma jikin maza3 sai wasansu suke .

Arfat dke babba wacce ke yar 8years ta kalli arfan tace kanina muje islamiya lokaci yyi ,make kafada yyi yace um um sai mommy ta zo tamana addua sai driver yakaimu ....sallamar da yarima yyine yasaka yaran da 3gudu xuwa gunsa, wato elham wacce akasakawa marya (sunan umman yasmeen) sai sadeeq da imran ,dagasu yyi daya bayan d'aya sai dariya suke nan su arfat sukazo suka yimasa sannu da zuwa... hmmm su yarima Manya kenan matashi maiji d kudi d ilimi kuma d'an gatan matarsa yakara frash fatarsa tayi had'e da shek'i ,alamar Hutu na jikata ...

Wata sweet voice naji tana cewa oyoyo my man yaushe kadawo?"juyawa nayi wow Masha ALLAH su yasmeen anxama manyan mata tak'a kyau da wayewa tayi yar kiba ,murmushi yarima yyi yace eh my Princess gashi kuma yaranki zasu kayar dani ..turo baki tayi kamar yarinyar ta kallesa had'e da cewa kuxo maza nayimuku addua g driver can najiranku yakaimu islamiyya....nan sukazo tamasu suka fice ..

Kan kujera taje hade da hayewa saman cinyar yarima ,yar kara yyi yace oh my Princess gsky kinyi nauyi d yawa kidagani ,dariya tayi ta ce oh ka rama ko ?"murmushi yyi yace ni na manta ammi race afadami gobe ake saka bikin autanta ...ware ido yasmeen tayi ta ce oh salim yadai rantse sai yyi auren nan ,cikin rad'a yarima yace ai gara ayimasa yasha gara yafada hade da daga mata gira ,yamikar da ita dg jikin sa yace muje ciki ki sallameni tunda yara basa gd ...

Bed room d'in su suka nufa kan bed suka kwanta da Sauri yarima yaja musu blenket yace my Princess mu rufe jikinmu kada mmn fareesa taganmu tasamu abin fad'awa fans d'in ta...

Tamat bi hamdilillahi..

Anan nakawo k'arshen wannan littafi kuskuren danayi yah ALLAH kayafemun abinda nayi daidai ALLAH kabani ladar..

AFUWAN! AFUWAN!! AFUWAN!!!
Yaro ko babba duk Wanda na batamawa a wannan littafi ya yafemun.

GODIYA
Nagode! Nagode!! Nagode !!!ga kamar dasuka fara bina tun dg farkon fara wannan novel har xuwa wannan lokaci ALLAH yabar kauna...

GODIYA 2

Ina godiya ga duk grps d'in da ake posting wannan novel ,kunyi yawa sunayenku ,alkalamina bazai iya rubutawa ba saidai yabo d jinjina agareku ,insha ALLAH mmn fareesa natare daku Dari bisa Dari dg karshe sai mun hadu asabon novel dina mai zuwa insha ALLAH๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿ˜๐Ÿ˜

gaba d'aya wannan novel nasadaukar dashi gareki halak malak my lovely sister Hauwa'u Usman lado (Jidda)


Mmn fareesa ce โœ๐Ÿปโœ๐Ÿป

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not

Please Login or Register in order to submit comment