Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kamar an k'ara tado nakudar sai komai yarikice ,shikanshi yarima yyi zufa, sai surutai yake ,ammi data lura ba a hayyacinsa yakeba saita fita tabarshi ,tareda Dr ,bayan tafita Dr tasaka mata hannu..yyinda yarima yajuya sbd tausayi ,bawan ALLAH saiga hawaye..muryar Dr yaji tace insha ALLAH takusa sauka gab take d sauri yarima yace ALLAH yaraba lfy Dr tace ameen.....

Yarima juyawa yyi had'e da rike mata hannunta "ahankali yace sannu kinji princess d'ina " ahankali tace yaya pls ummanah kakirata mutuwa zanyi pls kayafemun...tafad'a tana hawaye,shima hawayen yake yace bazaki mutuba kinji mamata zaki haihu lfy, akyale umma kinga kada hankalinta yatashi...

Dr kuwa dke tsaye k'uri da ido tayi musu azuciyarta tana yaba irin wannan tsantsar so d k'auna tasu"matsowa tayi ganin yasmeen din na juye juye tace ta yi nishi bbu musu tayi,atake tasaki wata razanan nar k'ara adedenan baby gils ta fad'o had'e da tsantsara kukanta tashaki iskar duniya..

Yarima kuwa cikin farin cikin dabai musaltuwa yyi saurin d'aukar babyn dko cibi ba ayankeba duk jini...d sauri Dr tace pls tsaya mana karbar ta ta yi tayanke mata cibi ...yarima yakalli yasmeen dan yimata mgn yaga tana runtse ido had'e da dafe cikinta ,kafin yyi mgn tayi wani uban nishi atake baby boy yafad'o.

"" wayyo murna atake yarima yad'a ga hannuwansa sama yyiwa ALLAH godiya da wannan babbar kyauta da yayimasa ....itakuwa Dr tana yankewa macen cibi tayankewa mnjin sannan ta ajiyesu ta fita had'e da cewa yarima kada yatab'asu...

Yasmeen kuwa rufe ido tayi tana maida numfashi, cikin farinciki d murna yarima yamatsa gunta "ahankali yace my Princess kingamamun komai aduniya ALLAH yabarmu tare da zuriarmu..bude ido tayi tana murmushi, sai sannu yake mata had'e da tambayarta yajikinta tace lfy takejinta yanxun,murmushi yyi yace mmn twins,itama murmushi tayi tace daddyn twins,matsawa yyi gun yaran yyiwa macen k'uri da ido ganinta sak kamanninta na yasmeen ne ,shikuma nmj kamanninsa ne kafin yace wani abu Dr d ammi had'e da wasu nursing suka shigo dakin nan suka kama gyara yaran yyinda ammi take cike da farinciki,tanata ma yasmeen sannu da tambayarta jikinta,nan Dr tahau kimtsa yasmeen shikuwa yarima kamar yaro d gudu yafita zuwa fada dan sanar da maimartaba.

Ita kuwa ammi waya tayi tace ashirya mata d'aki guda nan yasmeen zata dawo bazata barta a part d'inta ba sbd yareema gara takoma can.

Acikin yan mintina gaba d'aya masarautar suna cikin murna da farin ciki kowa yasani,yarima kuwa waya yacigaba da bugawa na nesa da na kusa ,wannan haihuwa...

Salim kuwa bayanan yana kallon ball ,Maryam ta kirasa yazo tasanar dashi ,ihun murna sukayi had'e da rungume juna suka kama rawa wai sunyi y'a y'a twins oh sudai twins sun karbesu gashi bacin Anty hanan tayi gashi shima yah Ashman yyi,sai murna suke suka nufi part din ammi dan ance kowa yajirasu yanxun zasuxo..


Acan asibiti kuwa bayan angama kimtsa yasmeen da babies ,nan suka nufo part din ammi gaba d'aya, da yasmeen dasu ammi ,hjy rahama ,anan suka sami taslim d yah sageer sai su salim d Maryam,yarima kuwa yana part dinsu yana waya da jamaa dan shi yad'auka anan zatazo besan a part din ammi zata zaunaba...

Koda yaji shiru yakira dr tace ai suna part din ammi ,atake yaji gabansa yafad'i afili yace taf da sake dan bazan yardaba haba yo minene na cewa acan zata zauna ...tashi yyi ya wuce part din ammi, yasamu parlourn tamkam da jam'a wani Dadi yaji ga babies din daya hannun Maryam itada salim sai pics suke mata namijin nagun taslim d yah sageer ,ita kuma yasmeen tana zaune kan pillow aakan carpet ta matse kafafunta bbu kunya yarima yazo yazauna kusada ita had'e da ruk'e hannunta ,murya qasa qasa yace my Princess yajikin ?"murmushi tayi tace da sauki,yace umma nagaidake,kallonsa tayi tace lah yaya Kaine kasanar da ita?"yace eh ..adede nan ammi tashigo ,bayi na bayanta da trays da Kula's samansa had'e flax na ruwan zafi,kallon yarima ammi tayi ta girgiza kai ,akuma sannan wayarsa tayi ringing tashi yyi yafita dg parlourn..

Ammi kuwa da kanta tahadawa yasmeen tea mai kauri tabata had'e da zuba mata farfesun kaji da ruwan semonvita miyar kubewa ,tasaka agaba tace ta cinye ,bbu laifi kuma tasha ta ci tayi kat had'e da hamdala..

Sannan ammi ta kaita dakinta,had'e da cewa ta kwanta kafin yaran su bukaci nono nan ta fice ,yasmeen kuwa wayarta ta janye ta bude data tana hawa online ta dubs status taga salim maryam, kubra,yah Omar,bash duk sun aza pics na twins din a status nan taciga d chat da mutane ,jitayi ankarb'e wayar ,d'agowa tayi ,yarimane ,duk yayi kicin kicin da fuska ya zauna agefenta yaran na hannunsa yyimusu k'uri da ido.

"Ahankali tace daddyn twins meye ne kke fushi" haba nawan ai murna zakayi ko?"ahankali yace wace murna bacin ammi ta rabamu ni daku ,yanxun fa sai ace said kinyi arba'in sannan kikoma part dinmu haba mana nibazanji d'umimin jikinkuba kenan?"

Murmushi tayi jin ba wani abu bane cikin rarrashi tace pls yaya kabari ayi suna tukum sai kawai nasace jiki na bika kawai ko yakace?"(tafad'a ne dan abar maganar)

Murmushi yyi yace yauwa my Princess ,yanxun kibasu nono ko su sha ,nama gani zakiyi kyau da shayarwa ma,turo baki tayi cikin shagwaba tace ni um um da zafi fa!dariya yyi yace lallai princess Ashe ke matsoraciyace to bari na taimaka miki kibasu ..

Ajiyesu yyi ,yajanyota jikinsa had'e da zuge xif din gaban rigarta ,aiko duk sunciko suyi girma sosai, k'uri yyi musu d ido ,can yamiko mata mace ,rigima yasmeen tasaka ita nmjin zata faraba ,rarrashinta yyi tukum sannan tayi addua had'e da bissimilla tafara bata ,yar k'ara tasaki,tana cewa wayyo yaya zafi...shafa kanta yyi yace sorry zai bari kinji."bayan ta gama bata yakarbeta had'e da mik'o mata nmjin shikuma ya aza macen akafad'a yana rurrugata hartayi gyatsa tukum .

Zama yyi agefen yasmeen ya aza babyn acinyarsa yyi mata k'uri da ido afili yace yes koda inji....itadai yasmeen batayi mgn ba tanadai kallonsa..

Shikuwa wani tunani ya fad'o masa arai sbd ganin wannan babyn ,abun da dadewa.


Shekaru coma sha Tara dasuka wuce...


mmn fareesa ceโœ๐Ÿปโœ๐ŸปAWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story & written by mmn fareesa


๐Ÿ…ฟ111&112

Shekaru goma sha Tara dasuka wuce...

Alh ismai'l ne wato mahaifin yarima alokacin yana magajin gari bezama Sarki ba,yana rik'e da hannun yarima Wanda alokacin yana dan 14years .
Bayan sun fito dg mota ,yyinda dogarawa nagun motar suna jiransu.
Cikin asibitin suka shiga suna tafiya suna fira a hanya ,office din wani Dr suka nufa abokin abban yarima ne yazo suyi wata shawara gameda rashin lafiyar dayake fama da ita....suna shiga office din suka sami jaririya kwance kan gadon da'ake duba marasa lfy",ai da sauri yarima yanufi gunta yana murmushi yad'auketa had'e da kissing nata.... Abban sa kuwa cikin mamakinsa yake kallonsa har yazauna suka gaisa da Dr din ,suka cigaba da mgn yyinda yarima hankalinsa naga babyn wato yasmeen (alokacin tana jaririya)Abbansa yakallesa yace oh my son bazako zo Ku gaisaba?" dg zuwa said'aukar y'ar mutane kadafa ka kadamusu y'a...murmushi Dr yyi yace oh wannan baby ,yanxun mahaifinta yaje yakarbo allura za'ayimata ta BCG dayake sabuwar haihuwace shine yabarta nan yaje yakarbo allura yadawo in anmata yakaita gun mamanta tana can bin layin ganin likita..yarima ne yakatsesa da cewa pls uncle kubani ita natafi d ita gidammu,murmushi abbansa d Dr sukayi kafin suyi mgn ,baban yasmeen yashigo d sallama abakinsa."
bayan sun amsa yagaida abban yarima cikin girmamawa kasan cewar yasan shine magajin gari...Dr yadubi yarima dketa ma yasmeen wasa yace to ga abbanta nan saika tambayesa inzai baka ita..da sauri yarima yakallesa yana murmushi yagaidashi,ya amsa cike d kulawa had'e da cewa Ashe yasmeen ta sami wani yayan bacin yayanta Omar?"kai duke yarima yace pls kabani ita natafi da ita gidanmu gun ammina!murmushi yyi had'e da dafa kafadarsa yace kayi hkru kaga jaririyace batafi wata2 ba in anyayeta zan kamaka ita har gdnku kaji ....mika masa ita yarima yyi had'e da cewa to kayi alkawari ko?"abbansane yace oh haka kake dama?"aiyace zaikama ita bashikenan ba muje gd ...shiru yyi abban yasmeen dai baiyi mgn ba yamik'awa Dr ita dan ayi mata allura ,shikuwa abban yarima hannu yaba mahaifin yasmeen sukayi sallama had'e da sakamasa kud'i wai na yasmeen ne da yak'i karb'asaida Dr yasa baki tukum yakarb'a yyi godiya... shikuwa yarima saida yaje yasake kallon yasmeen tukum yataho had'e da cewa abbanta saika kamun ita,murmushi yyi yace insha ALLAH yasmeen batada miji sai kai.....nan abbansa yace ALLAH yasa sukayi sallama suka tafi....


Ajiyar zuciya yarima yyi a fili yace oh ALLAHU Akbar wato ubangiji ya amsa ,tabbas tunda naga photo na abbanki nasan duk inda nasan shi nasansa,yafad'a had'e da kallon yasmeen...

Cikin rashin fahimta tace oh sai surutu kke kai d'aya kayimun bayani dan infahimta ni yanxun ban gane ina kadosaba?"murmushi yyi yace my Princess wlh kuna kama da yarinyarnan sak kamanninkine tun kina jaririya! Turo baki tayi tace hmmm ni kasanni ne da ina jaririya ne?"ahankali yalabarta mata sadda yaganta a asibiti..murmushi tayi tace oh ikon ALLAH Ashe yan ameen sun karba....kafin yace wani abu ammi ta shigo dakin, tana ganinsa tayi salati had'e da cewa wato kana nan bazaka barta ta hutaba ko ?"to maza ka tashi katafi kafin ran...yasmeen ta katseta da cewa ayya ammi muna sallama ne shiyasa...da sauri yarima yace eh wlh,baki bude ammi ke kallinsu dak'k'uwa tayimusu had'e da kora yarima ,sannan tagyrawa yaran kwanciya had'e cewa yasmeen yanxun zata turo jakkadiya tazo ta kwanadasu ,bata jira amsartaba ta fita...

Yasmeen kuwa kwanciya tayi tana tuna labarin da yarima yabata ,azuciyarta tace oh dama Ashe tun tana jinjirarta yarima ke k'aunarta ,wani irin son mijinta da k'aunarsa suka sake dabaibayeta ako ina nan jikinta ,lallai ta yarda aurensu had'in ALLAH ne gashi har sun fara da haihuwa d'aya yara2 oh to wama yasan iyakar zuriarsu?"sai ALLAH da wannan tunanin bacci yyi gaba da ita.,,,,,

*** **** ****

Washe gari misalin karfe 7:am yasmeen ta farka da adduar tashi dg bacci abakinta ,bude idonta tayi taga jakkadiya nawa macen wanka ,inna atika nayiwa namijin shafa...mamaki take yaushe inna atika ta zo?"muryar ta taji tana cewa yasmeen kintashi?" nan tace eh inna ina kwana?"bayan sun gaisa tace to tashi muje namiki wanka kinji,bbu musu ta tashi ta cire kaya ,nan akace tabasu nono za'a kaisu fada gun maimartaba yagansu...

Bayan ta shayar dasune,suka shige toilet inna atika tayimata wanka sosai ta gasheta ,yasmeen kuwa yaji dad'in jikinta saidaifa taji zafin ruwan zafin hakadai ta fito ta shirya ,sannan tayi break fast mai rai da lafiya..

"" bayan ta idan ne taduba wayarta taga miss call 126na yarima ne 3na yah Omar 3na umma ,umman takira suka gaisa ta tambayeta lafiya dai take ko?"tace eh nan tayita mata nasiha akan taruk'a nuna kawaici akan yaran,sannan banda musu d kowa sannan sukayi sallama nan takira yah Omar shima sukasha fira sannan sukayi sallama..""


Bata aje wayarba yarima yashigo d'akin da sallama fuska asake tashi tayi ta fad'a jikinsa tana kukan kissa da shagwaba"ahankali yace mmn baby lfy me aka miki?"fad'amun kinji tawan,cikin shagwaba tace ba inna atika ce tamun wanka da ruwa masu zafiba !had'e rai yyi yace oh dama wait dole wankan sao anmike?"nifa gsky banaso ayita kalleminke bbu kaya gsky !Amma zancewa ammi arik'a bari ruwan yaf'an sha iska tukum ayimiki kinji?"ahankali tace to yaya, zama sukayi suka gaisa yatambayeta kotana bukatar wani abu ?"tace ah ah ,yaran yatambaya tace suna gun maimartaba afada ,ahankali yace my Princess nakira naji shiru baki d'agaba lfy dai?"tace lfy lau yaya ina wanka alokacin.... Jakkadiya ce ta shigo da yaran Maryam d salim nabiye da ita wai sunxo suyi wasa da fira da yaransu...shidai yarima murmushi yyi ya karbesu yahad'a d yasmeen yacigaba damusu pics ,sai fara'a yake bakin nan yaki rufuwa,yyinda Maryam d salim keta lissafa budurin daza'ayi na suna ,saiga Anty hanan d twins dinta sun shigo..

Bayan sun gaisa ta musu barka ta karbi yaran twins d'inta kuwa sai murna suke suna surutu wai sunyi kanne dasu zasu tafi gidansu ....wayar yarima tayi ringing yad'aga ganin salis ne murmushi yyi yace ok had'e da datse kiran,yakalli yasmeen yace bars naje da yaran nan ga abokaina can part dinmu su gansu sai na maidosu!tace to nan hanan ta miko masa su ya karba adaidainan kubra ta shigo dakin, tana ihun murna tayi ya'ya koda taga yarima saitayi shiru dan tare da salis suke ya wuce can part dinsu yace ta nufo nan yasmeen tana nan,cikin kunya tagaidashi hade da masa barka murmushi yyi yace babies d'inki sunyi fushi dke sunxo duniya tun jiya sai yau kikazo ganinsu,ware ido kubra tayi tace all yaya ai yanxun bata baciba ina nan har ayi suna tare dasu ,murmushi yyi yace dakin kyauta ,nan yafice ta fada kan bed din suka rungume juna da yasmeen suna farin ciki ,nan suka cigaba da fira dasu hanan d Maryam da salim suna nan kuma saiga salma ta shigo bash ne yakawota yawuce part dinsu yarima dan yakirasa yace sunacan...


Bangaren su yarima kuwa ,suna can fira ta Barker shiga salis dan wasu dg cikin abokan bayan sun ga yaran tafiya sukayi,sukabarsu suda salis .

Salis yakalli yarima yace kai mutumin bbu sauki kowa yaga yaran nan yasan nakane sbd kamarku ,musammun nmjin ,kana bada himma gsky yafad'a hadeda yin dariyar shakiyanci...murmushi yarima yyi yace to yasan ranka ai indai wannan fanninne bana wasa da harka ,kai aigashi duk jarabar taka matar taka bbu ciki ko?"hararansa yyi yace hmm to bars kaji tana da ciki 2month dandai mu namu ba mai laulayi bane ,dan ranar da najefa kwallona araga aranar Muka sami Rabin baby...

Cikin tsokana yarima yace hmmm kayi kokari dan duk yadda nike ganin inada fitina to wlh gara ni dakai ,kodayake ai gudunka tarukayi saida my Princess ta tsorata ta dazaka mata kishiya sannan taba da kai bori yahau,murmushi salis yyi yace eh naji ai dan tanasona ne shiyasa tayi kishina Ashe haka akayi?"yarima yace eh mana hade da labartamasa komai ...


Suna haka su mukhtar da wani kamal abokansu sukazo ganin babies bbu jimawa bash yashigo shima ,nan sukayi ta fira basu maida babies dinba saida ammi ta kirasa tukum yamaidosu sbd jamaa nason ganinsu yan barka...


Yinin ranar yarima be fita ba yana gd shida abokansa suna tayasa murna ,abinci kuwa dg hotel akayi Oder, ana bawa jamaa,shima yarima Maryam ta kaimusu nasu shida tauwagar abokansa.


Hakafa aka cigaba da zaman jego gidan cike d mutane a kullum kubra kuwa saida tayi kwana anan sannan ta koma gdnta 2 washe gari tasake dawowa nan aka cigaba shire shiren suna dan su Maryam har anko akayi kuma a hotel za'ayi taron sunan ..

Ayaune aka kawo kayan yaji na babies d na uwarsu hmmm fadin yawan kayan ko tsadarsu bata lokaci ne ga harda gold dana babyn mace dana yasmeen ,dan Tsabar murna yasmeen bar kukan Dadi tayi yau ALLAH yashare mata hawayenta ta haihu kuma alokaci guda 2ta Haifa ta huta da gorin wasu dg dangin miji ...


Yau Yakama Daren suna akuma yau d safe hjy babba ta sauka ...


mmn fareesa ceโœ๐Ÿปโœ๐ŸปAWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story &written by mmn fareesa

Wannan page din nakine Aisha Aliyu kiyi yadda kikeso dashi ina mugun jidake irin sosai din nan๐Ÿ˜๐Ÿ˜


๐Ÿ…ฟ113&114


"Yau Yakama Daren suna akuma yau da safe hjy babba ta sauka agidan sbd tun farkon haihuwar taso xuwa alhj tsoho yahana yace sai Daren suna washe garin suna ta dawo..

Yasmeen ce zaune ,ana Mata lalle da Kitso nasuna ,masha ALLAH wannan lalle yyi kyau over ,yyinda kuyanginta ke gefenta suna rik'e da babies d'in..
Lubna dke zaune kan kujera ta kalli yasmeen tace mmn babies ankawo kayan printing d'in?" Yasmeen tace eh "nan tace ok bara agama miki sai amun,sannan Maryam....bata rufe bakiba saiga Maryam d'in da salim sun shigo,kallonsu kubra tayi tace oh ikon ALLAH kaidai kazama na mata ko ina Maryam tayi kana manne...murmushi Maryam tayi tace ALLAH Sarki my salim bacci kawai ke rabamu dashi gsky Anty lubna kinsaka masa ido..yar dariya yasmeen tayi tace hmmm inkinyi aure ai dole yahakura...sallamar hjy babba ta katsemusu fira ,sai yan harare harare take tasamu guri ta zauna nan suka gaisheta ta amsa hade da cewa amiko mata baby boy din nbu musu akabatashi taita kallo nan lubna tace hjy badoshi kidauki macen...wani mugun kallo tayiwa lubna tace ke wacece ne dazaki gayamun San ranki?" Yasmeen azuciyarta tace oh lubna kintab'o jaraba"da sauri maryam tace yi hkuri hjy mstar abokin yah ashmance kuma batasankiba...tsaki tayi tace to dg yau aita sanni ,itadai kubra bata k'ara mgn ba ...ana cikin hakan yarima yyi sallama cikin takunsa na k'asaita yasha askin suna da guaran fuska yyi masifar kyau wani lallausan boyel ne milk ajikinsa sabo fir sai kamshi yake dalagansa kaga angon jego,kai tsaye gun yasmeen yanufa kuma cikin sa'a angama mata ,fuskarsa asake be amsa gaisuwar da kuyangin kemasaba yadai daga musu hannu ya tsugun na gefen yasmeen hade da rike mata hannu d'aya yace wow my Princess kunshin nan yamun kyau gsky,murmushi tayi tace ALLAH nawan?"yace eh mana amma zanbasu kyauta ta mu.....salatin d hjy babba ta yi ne yasashi yin shiru dan sai yanxun yasan tazo shibema lura da ita ba azuciyarsa yace to ga fitinanna kawai,jiyayi tace gsky bakuda kunya kota miyan bacci ,ace agabanmu kuma tana jego kake tab'ata to wlh zansaka da anyi suna amaidata gd yo wannan ai kafin tayi 40kasakeyi mata wani cikin ta fada hade da tashi tsaye ....yyinda kubra tayi shiru tana mamakin mita da jarabar wannan tsohu wa tana shiga inda ba huruminta...

Yarima kuwa tashi yyi azuciyar sa yace bara na lallabata dan tabbas zata iya sakawa amaida my Princess gd da sauri yabi bayan hjy babba yasameta zata shiga parlourn baki da sauri yarungumota yace haba matar kisaurareni mana ,turesa tayi tace rufemun baki marar kunyar banza da wofi...kudin daya azamata ahannu yakata yin shiru saita fara murmushi to kokaifa yaron kirki jeka aidama kishine yasani yin fada ,amma tunda kabiya na kwalliya shikenan, yarima dke gimtse dariyar data tasomasa ganin hjy sbd kud'i tabar masifa ,yace to matar kije ciki na tafi to tace hade da Barin gurin ..

,,,shikuwa yarima fita yyi yaje ya larboma yasmeen dinkunan dazasu saka shida ita a gobe,bayan yakarbo yakaimata sukayi sallama yawuce part dinsa.,,

Washe gari kuma suna yara sunci sunan ,mace rahama ana cemata (arfat)nmj isma'il ana cemasa (arfan)
gaba daya hidima ake bbu kama hannun yaro ga gefe anyanka raguna da shanu na suna..
Cikin bed room d'in da yasmeen take na kutsa kai na hangota cikin wata arniyar shadda dark blue tayi masifar kyau yyinda arfat d arfan suma sunsha gayunsu cikin riguna da wando masu kyau da tsada, su kubra d salma hade da wasu kawayensu na a gefe,yyinda kuma part din ammi ma can cike yake da yaran gidan da yan uwa anata hidima ,Maryam kuwa d salim sunacan suna casu kafin atafi hotel anjima..
Su yasmeen dke cikin bed room suka ruka juyo busa d kida irindai Wanda suka saba ji nasarauta sai kirari akewa yarima ana kodasa ,nan yashigo cikin dakin fuskarsa wasai sai murmushi yake masu video nadaukarsa da masu photo ,duk matan dke d'akin suntaya yasmeen murnar mallakar Wannan had'adden mijin nata,shima shaddarce dark blue ajikinsa sunyi iri d'aya, yasmeen bbu kunya ta makale abinta akayita musu pics suda babies d'in dg bisani yarima yarad'a mata akunne zaije yataho da bakinsa wad'anda sukazo suna ,murmushi tayi batayi mgn ba adaidai nan kuma akayimusu pic yafita..

Salma dke kallonsu tayi ajiyar zuciya ,lallai ikon ALLAH kenan dayanxun itace haka take cikin wannan matakin saidai kah!sanadin lesbian yajamata ,har yar kwallah taji ,amma tadauki hakan amatsayin kaddararta..

**** **** *****

Da misalin karfe 4:12pm motocine da yawa keta d'aukar jama'a ana kaisu gun dazaayi taron sunan dan tuni yarima da yasmeen suka Dade da bayyana acan..

Acikin hotel dinkuwa guri na musammun akaware musu yasha decoration ,gefe ga masu asharalle da police bam ,can nahango yarima d yasmeen hakimce kan kuje sun saka kaya iri d'aya hannunsa cikin nasa, kowanne gefensu ga body guards dinsu nan tsatsaye abayansu yyinda babies d'in suke gun Anty lubna da hanan...gefe guda kuwa Maryam ce lubna ,salma sun saka kaya iri daya ,gefensu kuyangine da buhu na suna biye dasu suna zagaye gun dkeda jama'a suna raba jikka dkeda photon yaran ajiki da kalanda sai memo d tissue d robar ruwa d lemo sai take away aciki dkeda snack's anataba rabama jamaa...nan nahango yanMMN FAREESA FANS PAGE agefe da AWESOME FANS CLUB da MMN SHUKRA NOVELS duk suna zaune akan fararan kujeru ko waccensu taci wankanta lolx...suna tayasu yasmeen murna nan naga Maryam nata mikawa kowaccensu Jakarta..

Abokanan yarima kuwa yanxun suka bayyana agun ,salis ne gaba yyimusu jagora ,nuraddeen d Zarah (SONE)yana rik'e da hannun zararsa ,abayansu kuwa sir Aliyu ne da Hafsat (NIDA D'ALIBATA) abayansu kuma sultan ne da raudah (RAMIN MUGUNTA) abayansu kuma mubeen ne nah mubeena(MUBEENA)duk suka sami guri suka zauna gefen su yasmeen nan me video d masu camera suka cigaba da aikinsu yyinda suma masu kida suka saki kids nanfa guri ya cika makil da jamaa sai ruwan lik'i akemusu wasu da dollars suke musu likin,yyinda wasu suketa zuwa gun wad'annan taurari suna gaisawa wasu na karban numbersu ...

Anci ansha anrak'ashe su babies sunsha kyaututtuka suda yasmeen ,nan fa aka cigaba da jidar mutane ana maidasu gd dahaka taro yatashi lfy ...

Bayan duk andawo kowa agajiye yasmeen kuwa itada babies wankansu sukayi suka kwanta,yyinda kubra itama tayi ta kwanta hade da kashe wayarta dan kada salis yamatsa mata yace sutafi gd tasan xai iya yadda ta kwaso gajiyarnan zai iya k'ara mata wata...

Bangarensu yarima kuwa suna can part din baki shiga su salis ,tunda suka dawo dg gun sunan.

Zazzaune suke ,saidai bbu Wanda yyi mgn sbd duk miskilaine dukasansu ,salis ne ya yatsina fuska ta ce oh malamai kunyi wani shiru to niba ma wannan ba ,katashi kaje kafito mun da matata wlh dan amatse nake inkai taka tanada laluri Toni tawa batada komai yafad'a hade d kallon yarima,sir Aliyu ne yyi dan murmushin gefen baki tace yadubi yarima yace friend dakaifa yake ..tsaki yarima yyi tace tabu da d'an iska yanxun yasan ko karfe nawa ne ,kosoyake naje muhadu da ammi tayi zargina kogun yasmeen nazo...sultan ne yace hmmm wlh danine kaiko friend wlh yar zagaye zanrikayi ko romancing juna ne muyi narage zafi ...nuraddeen yakarbe da cewa hmm kaima kasan ajene dan friend bbu sauki tanan fannin, dariya sukayi mubeen tace nidai bbu ruwana...sir Aliyu yace kai friend aigara kowa dakai..salis yakatsesu d cewa dallah malamai kuyi dani wlh dan yadda nikeji to wlh ko wata nakama kada kucemun komai ,dariya sukayi gaba daya yarima yace mlm in kanakwanciya ka kwanta bbu inda zanyi dg nan sukayi kwanciyarsu .


Salis yyi tsaki ya kwanta abinda badan yasoba..

Washe gari...

mmn fareesa ceโœ๐Ÿปโœ๐ŸปAWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)


YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story &written by mmn fareesa

Dedicate to my lovely jammy&mummy's ped

๐Ÿ…ฟ115&116

Washe gari byn su yasmeen shungama kimtsawa harsunyin break saiga yarima yashigo ko gaisawa basuyiba yakalli kubra yace to ga mijinki can yana fushi sai kije ki rarrashi abinki yana Neman yadawo kaina nikuma bani na kashe zomanba rataya akabani!"yafad'a had'e da dariyar tsokana ,murmushi kubra ta yi tace to shikenan yanxun yana ina?"yace kije part din mu yana can dan sauran abokanmu suntafi shiyarage",tashi tayi tafita..
Yarima yakalli yasmeen yace mommyn twins nima gsky azo ajidani ,dama jiya ban ga lallen nan nakiba da kitson bara naxo nagani ko
yafad'a had'e da kashe mata ido..
Itadai murmushi tayibatace komaiba kan bed din ya hauro had'e da cewa ina yarana?"ahankali tace suna gun ammi ,murmushi yyi yace kinga bazamu takuraba yafad'a had'e da janyota jikin sa, cikin shagwaba tace in ammi tazofa?"rad'a mata yyi akunne aibazata zoba ...
daga nan yamirginota had'e da hayewa samanta yahad'a bakinsu guri d'aya yana aikamata da hot kiss....sai numfashi suke mayarwa nan suka cigaba da romancing juna azafafe dan yarima yama fita hayyacinsa sai murzata yake son ransa gaba d'aya duk sun hargitsa bed sheet d'in dake kan

Please Login or Register in order to submit comment