Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bai wani damu ba, mikewa yayi ya shiga ban ɗaki yayi wanka ya fito, ya shiga haɗa kayansu tsaf, sannan ya shiga ya haɗa mata ruwan wanka, cak yayi ban ɗaki da ita buɗe idanunta tayi ta fara mita,
"Ni wallahi bana son haka, kuma sai ka kara min karatun dan bai isheni ba."

Zaro idanu yayi yana mamakinta, bai kulata ba sai ma taimaka mata da yayi har ta gama wanka suna fitowa ya direta a bakin gado shiryata yayi fuskarshi a murtuke dan ya lura sam bata damu da kanta ba, yana gamawa yace.
"Idan yayi miki muje.."

Mikewa tayi sanye da doguwar riga, ta fara takawa a hankali har suka bar ɗakin lifte suka shiga tana kallon yanda ya ɓata rai, rungume shi tayi ta baya tare da sake kuka, juyawa yayi ya rungumeta cikin rarrashi yace.
"Baki da lafiya, yawan rough sex zai baki matsala ki bari muje gida sai muga likita kinji."

Lafewa tayi jikinshi har suka sauka, kasa buɗe kofar yayi suka fita daga hotel ɗin motar da zai kaisu, Airport na jiransu.

Tunda suka shiga ta kwanta a jikinshi har suka isa airport ɗin, daga nan suka zauna har jirginsu ya fara ɗiban mutane.

****
Yau muka fara waec cikin nasara muka fito, dake mun fara da biology practical, ni ɗaya na dawo gida ina kutsa kai sanye da hijab da nikk'af ɗina nasamu mata a cike.

Juyawa nayi na koma ta kofar falon Malam, na shiga akwatina guda uku na gani ɗaya purple, ɗaya Buberry sai ɗaya pink,

An ware kowani sit sai hira suke da barkwace har suka mike da niyyar tafiya, abinda na fahimta shine kayanmu aka kawo, ni da Rahila da Rahimah.
Dan naga har da yan uwan Mamie,

Bayan fitarsu nima nafito, ganin Aunty gausiya na shigar da kayan, na kauda kaina.

Zuciyata na cigaba da bugawa.

Ganin naki kallon idan kayan yake yasata kallona.

*****
"Daddy kacewa Momy tayi hakuri nikan bazanje bodin schl ba don Allah fa." Inji Huda tana matsar kwalla.

Shiru yayi dan ya gaji ya rasa yanda zai mata, bayani ta fahimta shareta yayi ya cigaba da abinda yake gabanshi yana jin mikewarta tabar falon, shima ajiye abinda yake gabanshi yayi ya nufi ɗakin Balkisu, zama yayi abakin gadonta cikin nutsuwa yace.
"Ki hakura da kaisu bodi ɗin nan tunda basu muradin haka."

Juya idanunta tayi ta sauke akan fuskarshi, taɓe bakinta tayi sannan tace.
"Ai nagama magana, ana dawowa hutu zasu wucce turkish sai dai suyi hakuri."

Sam shi a rayuwarshi baya son musu ko taurin kai, shi yasa da yaga ta kafe dan ba jinsh zatayi ba ya bar mata ɗakin.

Taɓe bakinta tayi cike da iko tace.
"Wallahi tafiya zasuyi."

Yana komawa falonshi ya turawa kowacce dubu ɗari shida shida, ba tare da yayi musu bayani ba,

. Kamar an jefota haka ta shigo tana kallonshi cikin niman karin haske.
"Kuɗi nagani Abban samee."

"Eh na faɗar kishiya ne."

Daga haka bai kuma cewa ci kanki ba, aikin gabanshi ya isheshi ma,

Fita tayi fuuuuuu ranta a ɓace wannan karon wacce irin mace zai kwaso musu,

****
Tsakanin Rahimah da Ahmad ba'a cewa komi dan luv ake bugawa na fitar hankali, gashi hafsa ta ɗaga mishi hankali da biko yana mata kwana, aikin gidanshi kuwa an gama shi dake akwai kuɗi a kasa.

......
Asabar da lahadi bama zuwa ko ina gidan hajiya falmata muke zuwa ayi mana gyaran jiki inda ake ta bamu yayan itace kawai da dilke.

Shi yasa muke yawan amfani da nikk'af ɗinmu.

****
Karfe biyun dare suka sauka a lagos, da karfe shida na safe suka bi jirgin kaduna.

Ahmad yaje ya ɗauko su, wajen tara nasafe, muna tsaka da karyawa ta shigo gidan dan bamu da jarabawar safe sai rana,

Muryanta a sanyayye tayi sallamah mikewa mukayi da gudu zamu rungumeta, ashe yana bayanta, mai da ita bayanshi yayi fuskarshi ɗauke da murmushi yace.
"Bata da lafiya karku kada ita."
Kallonshi Mamie tayi ta watsa gefe tace.
"Toh fito min da ita,"

Janyota yayi ya kaita gaban Mamie, zama yayi yana murmusawa,

Ita kuwa zuɓewa tayi jikin mamie tare da fashewa da kuka, duk sai mamie ta ruɗe tana tambayarshi lafiya.

"Ina nasani Mamie duk tasani a gaba da fitina gashi bata da lafiya nayi bayani taki ta fahimta, ki mata bayani bari naje kinkinau, na gyara part ɗinta zuwa dare zanzo ɗaukarta."

Yana gama faɗar haka yafita,

D'ago fuskarta mamie tayi taga har tayi bacci, kare mata kallo mamie tayi a bayyane tace.
"Alhamdulillah, Allah ya inganta."
Gyara mata kwanciyarta tayi, tana shafa kanta. Kallonmu tayi da mukayi tsuru tsuru,

"Ku gama mu cigaba da gyaran ko."

****
Ya isa gidanshi lafiya falon hindu yaje ya sameshi ba sauki, lekawa yayi ɗakinta yasamu tana baccin asara.

Kyaleta yayi ya koma sider ɗin Rahila ya gyara mata komi tass sannan ya mike akan doguwar kujera sai bacci.
Dan yagaji ainun.

......
Tsaf ya shirya ya sanye da yadin boyel, ruwa ashe motarshi kiran honda ya hau, ya tadda ita sai unguwarmu tura yara yayi wai ana sallama da maryam sajida, inji Mai nasara.

"Ayya kace masa bata nan," Inji Mama Amarya.

Koda yaron ya dawo mishi da sako, bai wani damu ba ya kaɗa kan motarshi sai zaria...

****
"Ina faɗa miki ki koma ɗakinki, akwai wata yar sakoto zan karɓa miki mukulin da zaki rufe shi, shi da ita sai gani sai hango."

"Don Allah Ammy waii yau zan koma kutt ai danasan da haka ina zan biye mishi."

A gurguje ta haɗa kayanta tabar gidan, ko sallama mai kyau batayiwa uwar ba, ta fita a guje.

.....
Tasane shi afalo yana zaune cikin sanɗa ta shiga ba tare da niman izini ba ta wucce ɗakinta wanka ta sheka tare da tura abubuwan da uwarta ta bata, can da suka jika ta saka wani rigar bacci ta nufi inda yake,

Duk yanda yaso kauda kanshi abin yaci tura tana isowa gabanshi ya maida takardun gefe yayi ya fisgota, bai kyaleta ba sai da ya kashe arna son ranshi tare da ya mutsa mata nonuwar da ta tsana a taɓa(😂😯 lemme close my mouth kar nayi divirgin ladies)

Ture hanunshi tayi cike da jin haushi tace.
"Wai don Allah miye matsalarka da nonuwana ne."

Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya janyo wandonshi ya saka kafin yace.
"A duniya ina son mace mai halittarsu kuma suna daga cikin abinda suke ɗaga min hankali hmm."

*(😂Wani wakar da walid yake wai idan baka gane karatu a islamiyarsu tankwali mai katon kai😹👌)*

"Ni kuma bana son ana taɓa min dan kasan hannu guba ce, musaman hannun maza duk abinda suka taɓa sai ya tashi aiki my Anacondo, plss ni bana son ana taɓa min su kaji Third legs."..

Jan hanciɓta yayi cike da mamaki sannan yace.
"Kinsan sunayen romancer sosai amma baki san hakkinshi ba, ban miki alkawarin daina taɓa nonuwarki ba, dan ko yanzun sun bani sha'awa musaman banin nipples ɗinki."

Zai kai hannunshi ta buge tare da zura rigarta tabar mishi falon, tana mita ya cika taɓa mata abubuwanta tana shiga ɗakita tsaya jikin madubi tana kallon kanta dasu ɗin tsaki tayi tace.
"Kayiwa kanka daga yau babu kari balle kasamin nonuwana zuɓewa." 😹


......
Muna zaune har azahar sannan Rahilah ta farka, kallonmu tayi ta taɓe baki, mamaki ne ya kama mu, dan musan ba haka take ba kallonta nayi nace.
"Rahiii mike damunki ko baki murna da ganinmu ne."

Aikuwa kamar wacce na zagi ubanta ta saka mana kuka, ga zazzaɓin da ya turmusheta amma dan tsiya kuka take kiran Mamie mukayi tazo itama takira Aman can sai gashi yazo,

Yana zama kusa da ita ta shige jikinshi, kallon Mamie yayi yace.
"Bari nakaita asibiti."

Suna fita ya buɗe mata kofa ta shiga, yana tada motar tana saka hannunta a wandonshi buge hannu yayi cike da masifa yace.
"Mike damunki ne, always sex ko tunanin kanki baki."

Kuka ta fasa mishi da karfi har ya tsorota gidansu ya wucce da ita tun a falo ta fara wurgi da kayanta, tana kuka.
Dakyar yashawo kanta tayi sallah ta idarwa ta shiga matsa kafarta ɗaukarta yayi suka shige ɗaki, acan ya durjeta son ranshi tana shirin bacci ya kinkimeta sukayi wanka daga nan ya shiryasu suka nufi asibiti, bayani yayiwa likitan,

Kiran nurse likitan yayi aka tafi da ita wani daki inda suka ɗibi jininta da fitsarinta.

Sannan ta daw, hannunta na cikin nashi sai murza mishi hannuntake a hankali kallon likitan yayi yace.
"Dr bata son cin abinci ko ruwa bata so, sai sex ni tausayinta nake ji."

Murmushi likitan yayi sannan yace.
"Maybe cikine yake sakata haka, amma bari muga sakamakon."

Buɗe idanunta tayi ta kalle Aman tace.
"Ya Aman"

"Mi kike so?" ya tambayeta,

"Koko da kosae."

Ta faɗa mishi a takaice, murmushi likitan yayi yace.
"Mr Mandara matarka ta cika rikici ynx fa to 3 ina zaku samu kosai da koko."

Yana rufe baki nurse na shigowa mika mishi takardu tayi sannan ta fita dubawa ya shiga yi a hankali ya zaro glass ɗinshi yace.
"Ina tayaka murna matarka nada, amma bari muyi scan sai muga wata nawa ne."

Nuna mata gadon yayi ta haye gadon a hankali ya ɗiga mata gel sannan ya shiga goga abin amaranta yace.
"Mr Mandara zoka ga babynka na fivewks nd 3days."
Shiru Aman yayi yana kallon baby, a hankali likitan ya kuna karan sai ga bugun zuciyar ɗan tayi.

Kallon Rahilah yayi ya marasa tacewa har aka gama ta goge cikinta zuwa maranta.

Ta sauka a gadon rungumeta yayi cikin sanyi murya, yace.
"Zan rayu dake, zan mutu dake Abadan-Da'ima zan kaunaceki fiye da kaina zan baki kulawa na musaman a rayuwarmu Rahilah Stay with me."

Rungume shi tayi tace.
"Ina tare da kaii, tarayyarmu bazata zama mara amfani ba, zan baka duk wani kulawa sannan zan zame maka me kare maka ajalin soyayyarka, bazan barka ka ambaci Da ciwo a rayuwarka ba, zan Zame maka burin Y'a mace....."

Yasin hannuna yana ciwo🙆
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu: 🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Dedicater To Hafsat Abubakar💋

     _Wannan buk ɗin hakk'in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_

*BOOK 1👈*

*Page...13*

" Zan zame maka haske rayuwa, koda bazaka soni ba bazan barka kayi maraicin so ba"

       "Mhhh Mr nd Mrs Mandara gashi kuje gida ku cigaba da amayar da kaunarku." mika musu takarda yayi, yana murmushi.

   Juyawa Aman yayi yace.
"Zuwa anjima zaka ji sakona."

   Yana gama faɗar haka ya sunkuci matarshi yayi waje da ita, zuciyarshii fessss gani yake kamar yana barinta tayi motsi babynshi ne zata faɗo.

   Haka sukayita ratsa mutane har suka fito gurin motarshi, ajiyeta yayi a saman motar ya ajiye ta sannan ya buɗe motar, dawowa yayi ta ɗauketa yasakata a gaban motar, ya zaga gurinshi ya xauna.

       A hankali yake jan motar dan kar wani abu ya samita, suna tafiya taga mi yalo tace tana so ya saya mata na dubu, ɗaya akaje gurin mi kosai ya saya mata, kafin su koma gida ya cika motarshi da ledoji (😹sabi sabi)

        *****
       "Mmmm! Wai dama ko zaki faɗa inda ya dace a saka yarinyar can ne," yanda yayi maganar ce yaso bawa Mama kilishi dariya, tace.
"Banda abinka toh ka haɗasu gida ɗaya mana."

         D'ago kanshi yayi kaman wanda kunama ta harbe shi, girgiza kai yayi cikin rashin jin daɗi yace.
"Mama da wani, ido zan kalle sauran matana nace musu ga yarinyar da na auro musu a matsayin kishiyarsu, tunda ina da gida a g.r.a kusada gidan Ahmad zan kaita can."

   Cike da mamaki ta sake baki tana kallonshi, gyaɗa kanta tayi cikin nutsuwa tace.
"Hmm duk yanda yayi maka,"

      Tsab ta lura auren ne baya so, kuma bazai ce haka ba shine ya ɓuge da ware wani gidan dan ajaye amarya can,

           Mikewa yayi ya fita, ita kuma taje tasami Hajiyarsu da maganar shiru tayi cike da takaici tace.
"Auren ne baya so kuma zanga yanda za'ayi idan aka ɗaura sai ya sunce, barni da mutumin banza kawai." Sababi tayi tayi kamar zata cire bakinta,

          Hakuri Mama ta bata, dan tasan hajiya akwai faɗa,

           ****
     Bayan sati biyu mun fito daga jarabawarmu ta karshe wanda ya ɗaukemu wata ɗaya, hotuna mukayi da kawaye nan muka mika musu ankon bikinmu, wasu suna ta murna wasu mamaki kaman yanda nayi a mkrntrmu haka Rahimah tayi itama, saura neco shi kuma daga gidajenmu zamu tafi.

           Da wuri muka isa gida, rahilah muka samu da Umma da wasu daga cikin yayunmu gaidasu mukayi muma muka rama abinda tayi mana, ko kallon inda take bamuyi ba, abinka da mai juna biyu take idanunta suka kawo ruwa, kafin kace mi ta sake kuka, sororo Umma sukayi cike da mamakinmu taɓe bakin Rahimah tayi cike da jin daɗi tace.
"Maryam Sajida muma mun rama, haka kawai yarinya mu rabu dake lafiya, ki dawo ki tsiro mana da rashin mutunci wai daga miki magana kika sake mana kuka irin ga mayun nan."

     Dariya nasaka nace.
"Eh bata fita a sahunmu ba mi muka sani ita kuwa tasan komi, shi yasa zata mana haka."

   Mu biyunmu muke hiranmu muna dariya har yana fitowa tsakar gidan, aikuwa tasake kara karfin kukanta.

           Haushine ya kama Umma ta biyo mu ɗakin cikin masifa, tace.
"Kun bani kunya, wallahi mi tayi muku haka da zaku ɓata mata rai, Allah idan kuka bari raina ya ɓaci zan baku mamaki, marasa kirki kawai."

     Fitowa mukayi, tana zaune takifa kanta da cinyarta tana kuka duk sai muka ji mun munzanta, tsabar rashin adalci mun gaza fahimtar Yar uwanmu  mika mata fura da nono Umma tayi tana karɓa karnin nonon yasata fara amai, duk sai muka ruɗe bandasu Umma zuwa nayi na tsuguna a gabanta, ina riketa idanuna cike da kwalla nace.
"Sannu Hilah, mun saki amai ko."

       Ruwa Rahimah tayi na mika mata ta wanke bakinta sannan muka ɗagata,zuwa ɗakinmu ta cire kayanta kauda kai mukayi sabida kunya dariya tayi tace.
"Bazaku ga yanda babynku yasani kara zama super mama ba, ga kuma hot milk da nake samu akai akai, daga Yaren novel."

           Ai da sauri ku nime fita tace.
"Allah ku zo kubani riga, munafukai ai labarin dare nan na jiranku, Allah yara sai kunsha Anacondo na ratse da Allah zakuyi bayani da zabarmanci."

   Doguwar riga muka wurgo mata da gudu muka fita muna dariya, ganin haka Umma tace.
"Munafukai, wai mu zasu mannawa hauka."

       Komawa ɗakin mukayi tana lafe akan fado kallonmu tayi tace.
"Don Allah wayata da bag ɗina yana ɗakin umma, ina son kiran baby love ne."
  
   Rahimah ce tafita ni kuma na nemi guri na zauna, dama yaya lafiyar kura balle kuma tayi hauka, Rahimah na shigowa ta amshi wayarta kiran Iphone, a hankali take duba wayar har ta ɗauko nomber shi.

    "Hello! Baby i miss u."
   Ta faɗa da wni narkakken murya, haɗi da lumshe idanunta.
      "Hmm My cutie, ko nazo ne kiji ɗumina."

          "Hhh yi zamanka but i miss u badly,l."

           "Don Allah ki daina zautar dani mana."

        Wani fitinanen nishi tayi tare da cewa.
"Ai g...a..s..k...i..y..a n..a faɗa."

  Yanda take jan maganar sai ya baka mamaki.

               "Ohhh My Allah don Allah nazone, kin ɗaga min hankali."
       "Hmm kawai kabarshi dan nasan yanzun kana gurin aiki."

       "A'a don Allah My Cutie cire min kayanki na ganki keda Babyna."
            "Ok rike wayar ko kuma ka kirani."
   Katse kiran tayi tace.
"Allah fita zakuyi dan hira zanyi da mijina, ɗazun suka bar garin nan sun nufi abuja, kuma nayi miss ɗinshi."

         K'in fita mukayi, dake mun shahara da gulma.

           Ban ɗaki tashiga ta kwara ruwa akanta tafito duk gashin kanta ya jike, dan tacire rigar ɗaura zani tayi ta zauna a saman gadon ta warware zanin ta kurawa wayarta ido can kuwa sai ga kiranshi take ta shi ga ɓalle bra ɗinta mun ɗauka da wasa take sai da muka ga da gaske zigidir tayi, suka cigaba da hiransu taɓa tuni muka rufe ɗakin muka barta ita ɗaya, kaiii Rahilah ta lalace haka sukayita misayar kalamai masu nayi da tada hankali. Duk suka rikita kansu, kaman da wasa yace.
"Ganin nan zuwa."

  Kashe kiran tayi itama ta ɗauki rigarta tasaka, sannan ta kwanta.

         ***** karfe biyu da rabi sai gashi yazo tana kwance, cike da kewarshi ana ce mata yazo ta zura hijb mi hannu babu kaya a jikinta, tsabar jaraba idanunta sunyi kananu tace.
"Umma munyi baki, yazo ɗaukana."

    Dake dukda su Mama a tsakar gidan babu wanda ya kawo komi, sai ma fatan ta isa gida lafiya, dan ma sunga tana saurine umma taso bata wasu addu'o'i amma hana ta sunguci jakarta sai gurin mijinta,

     Tun a kofar gidanmu aka fara tabargaza har suka isa gidansu Hindu na tsaye da hafsa suka shigo, bin motar sukayi da ido, ganinsu yasa hindu tace.
"Karuwa, an fara nuna haline."

    Dariyar karfin hali Rahilah tayi sannan ta ɗan gafe kafarta cikin niman rigima, tace.
"My Man nifa bazan iya tafiya da kafata ba."

         Kafin ya amsa Hindu tace.
"Irin gidan boka, ba dole ba an wanke an bashi yasha yar iska mara kunya."

  Dariya Rahilah tasake yi ta leko tace.
"Ai idan na wanke na bashi ya sha bam cika cikakkiyar yar gidan boka ba, da kanshi zaisha abukace zai lashe kayanshi muje kasha karka bar ko ɗigo, idan mace ta yarda dakanta gobe ta kwace mijinta a hannun Yar iska karuwa ni kuma zan bar mata mijinta har abada idan ta kasa kuwa nayi gaba dashi."

    Sunkutar ta yayi suka shige side ɗinta, hindu na ihu da cewa..
"Wallahi sai nayi ajalinki sai naga karshenku keda shi, munafiki da munafukar uwarshi duk sai naci kutum."
     
     Ranshine ya ɓaci zai fita rahilah ta dawo dashi, inda ta zare hijab ɗinta daga nan suka manta da hindu mahaukaciya.

            ****
"Zanga inda Mai nasara zai sake tusa wata mace dan gidan nan na zaman mata uku,"" Inji Farida.

       "Kutt aure zai kara lallai mutuminn nan bai da kirki ko shine kuɗin da ya turo mana, lallai kuwa a ina ya tsinto matar."

    Inji Aneesah,

      "Ina sani kuma,"

            Suna tsaka da masifarsu Huda tafito sanye da legies ta ɗaura top akan yar rigar jikinta hannunta rike da goran dudu, dariya tayi dan tana jin hiransu tace.
"Allah yasa matar da zai aura, ta kawo karshen matsalarshi dan na lura baku da lokacin Daddy ni haja yayi min dadi fa."

          Rufa mata sukayi da magana cikin tsokana tace.
"Insha Allah sai kun zama yankallo kuna ganinshi zai auro min new mom danku baku da wani anfani."

  Tana gama fadar haka tayi komawarta ciki, duk wannan hayaniyar yana kallonsu dan shigowarshi kenan.

    Mufida da take ɗakin karatu tafito ganinshi yasa ta tawo da sauri tace.
"Daddy wai aure zakayi."

               "Eh" ya bata ansa, a takaice.
      "Wallahi ni bana sonta daga ganinta zata ɗauke mana kaine a ina zaka sakata."

     "A gidana na g.r.a."

      "Daddyyyyyy a wanan mansion ɗin zaka ajiyeta ita kaɗai bama damu ba, sabida baka sonmu wallahi na tsaneta kuma idan tazo dole tabar mana kai, i with not let her to take u away for us i hater her."
Tana gama faɗar haka ta juta tabar gurinshi, dafe goshinsa yayi ya bar falon,

       Wasa gaske matan mai nasara suka shiga zuga Mufida, da ta buɗewa Ubanta wuta, dan kar ya aure.

     Tun abin bai damunshi har yakai, kanshi yayi masifar zafi tun ba'a a fara komi ba, Sun taso shi a gaba da fitina, sai da ya kare ranar ya fito musu namijin duniyarshi.
      "Daddy ka fasa kawo wancan banza da kake son aurowa."

          Dake haka suka zugota ta faɗa mishi.   Takaici da bakin ciki suka sashi, zare wayar chaji ya shiga tsula mata,ba kakkautawa sai da uwarta tazo da kanta ta kwaci yarta, tana mi kallon cikin idanunshi ita kanta sai da ta razana amma dan karfin hali tace.
"Dan zakayi aure sai akace ka kashe min Y'a."

        Dago hargitsatsun idanunshi yayi ya kafa mata, dole yasa tayi baya, tsawon shekara goma sha biyar bata taɓa ganin fusatarshi sama da yau ba, fita tayi tabar mishi falon da Mufida, tun kafin su isa side din uwar tace.
"Ni ki sake ni, wallahi sai nasashi ya mata dukan da yayi min, kuma dole yakaimu can ɗin inda zai sakata."

     Sosai Al'amarin Mufida yabawa balkisu haushi ta kifa mata mari ita ma, sannan ta tureta a gurin,

     ........
         "Hakuri shine mafita hindu matukar kika ce zakiyi faɗa karshe idan giyar amarci ya kwaso shi ya sakeki kinga ai kin faɗi ba nauyi."

  Shiru Hindu tayi tace.
"Hmmm yarinya karama ta haukata shi ya wucce."

Haka suka rabu da Hafsa zuciyarsu ba daɗi dan itama ɓoye nata take amma ba wai tana cikin jin daɗi bane.

               ****
      A ɓangarenmu anata hidima, ba kama hannun

Please Login or Register in order to submit comment