Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wanka muka shiga ni na tafi ɗakin Mama Amarya, Rahila ɗakinmu rahima ɗakin Umma, dan a kowani ɗakin muna ajiye kayanmu, cikin sauri muka fito dan karyawa Umma da Mama suna ɗaki.

     Shigowar Malam yasa muka juya gareshi cikin nutsuwa muka ce.
"Barka da Safiya, Malam ya mi jiki ya zafi."

     Murmushi yayi cikin dattako ya zauna a kusadamu ya amshi cokalin hannun Rahima yace.
"Kice da hannu kamar Yan uwanki, yafi albarka."

             Kaman zatayi kuka tasaka hannunta, a cikin jollof ɗin taliya da dankalin turawa ta fara ci, kunshe dariyarmu mukayi dan tana da matukar tsaginagini( kyama ko kyankyami)  amai ta fara niman yi muka ɗaga kwanonmu da saurinta taje gurin wanke wanke, tana amai.
  
     Lekowa Umma tayi cikin ta ɗaga labule, tace.
"Amma ai kinsan baki cin abinci da hannu matukar ba tsarki kike ba."

    Kunyar malam yasa na tsame hannuna na ɗauki tea na shige ɗakinta, Rahila kuwa ko a jikinta sai ma murmushin da take dokawa mun bar mata abinci.

     Cikin harshen zabarmanci Umma ke ɗaya mishi aiga abinda yasata amai, dariya yayi cikin hausa yace.
"Kinga kuwa nine na kwace mata  cokalinta."

         Wanke gurinda ta ɓata tayi, sannan ta ɗauki tea ɗinta ta shigo ɗakinmu,

  ..... Takwas muka shirya tsaf muka fito, kallonmu Umma tayi muna sanye da unifoam, ruwan toka sai nikk'af da muka rufe idanunmu da shi.

           Mika min hand out Umma tayi tace min.
"Yau bazan shigo ba, ki duba idan hajiya Falmata tazo ki bata sai kuma yan ajina ki kara musu, karatu inda suka tsaya."

      D'aga nikk'af ɗin nayi ina kallon Umma nayi idanuna cike da kwalla, bakina na rawa nace.
"Umma ni.."
      "Ke nace, kishiga ajina ki musu kari."
            Kamar kazar da kwai ya fashe mata haka nafito, daga ɗakinta sallama muka musu....

             **** Tsit kake ji banda  Mai Nasara da tafita zuwa masalaci babu alamun akwai mutane a gidan, shima da ya dawo ɗakinshi ya wucce, me girkin gidan ya gaishe shi cikin girmamawa yace.
"Sir mi za'a girka,"

         "Anything."
Ya bashi amsa a takaice, sannan ya shige.

     Shiru mi girkin, yayi cike da damuwa yasan yau kam sai yayi girki sama da kala goma dan kowacce mata sai ta tsiro da abinda zata ci,

     Shigewa ciki yayi ya fara aiki, shigowar Aneesa, a gurguje tace.
"Mr Johson a haɗa min, abinci cikin gaggawa ina da meeting yau."

      "Ok Mah."

       Cikin sauri ya haɗa mata, makaroni da kayan ciki, wanda yasha curry da tymer, juye mata yayi ya kai gurin cin abinci,

   Ya dawo ya cigaba da aikinshi.
       A gurguje ta fito zata karya lokacin Mai Nasara shima ya fito, wave ɗinshi tayi da hannun sannan ta fara cin abinci wanda ta ɗiba a cikin ɗan karamin bowl,ruwan khal ta ɗiga a abincin sannan ta fara ci,

      Ko cokali biyar batayi ba, ta mike gurinshi tazo tana goge bakinta da tissue ta ɗan rungume shi, sama sama tace.
"Barka da safiya, Mai nasara ina da meeting sai four zan shigo gida da fatan babu matsala."
       (😹 Don Allah kuji wata rayuwa tana tambayarshi bayi da matsala)

     Riketa yayi ya daidaita tsayuwarsu, sannan yasaka bakinshi a kunnenta yace.
"Ina da matsala, i need U."

   Agogon hannunta ta kalla da sauri ta raba tsakaninsu tana yake tace.
"My Dear, ina da meeting ne fa kayi hakuri na dawo sai nasan abin..."

    "Jeki Allah yabada sa'a."

     Sake bashi wani kiss tayi ta juya da sauri tana cewa.
"Bye baby."

           (Ni a tunanina gatse yayi mata, amma dake sakarya ce ko a jikinta)

    D'akin balkisu ya nufa, tana cikin uwar ɗaka, har can yabita tana kwance tunda ta idar da sallar asuba, ta koma ta kwanta, baiyi wata wata ba, ya haye gadon ya cire rigar jikinsa ya kwanta  tare da janyota jikinshi.

                Shiru tayi taki kulashi, haka yayita kiɗanshi da rawanshi ko tari batayi ba, kamar zai saka kuka ya kalleta yace.
"Laifin mi nayi mukune haka? Da kuke azabtar dani akan abinda Allah ya haltamin shiknn bazan sake zuwa, tunda na fahimci zina kuke son na fara."

         Mikewa yayi, ya sanya kayanshi ya bar ɗakinta, taɓe baki tayi ta tattara bargon ta shige banɗaki tayi wanka sannan tafito tana karamin tsaki, ita sam bata da lokacin..........

               😹😹😹😹
     ```Abin dariya ko? Wasu matan sai addu'a```
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu: 🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Dedicater To Hafsat Abubakar💋

*Toh makaranta nan na kawo muku karshen free page ina da sauki kuma ina da zafi bazan cutar da kai ba kuma karkayi yunkurin cutar dani, Don Allah idan kinsan zaki saya ki fitar min Wallahi na yafe miki basai kin saya ba idan duniya da gaskiya ku duba girman Buk ɗin da Ciwo A rayuwata karku cutar dani, tunda nayi muku adalci duk wanda ya shiga hakkina Akwai Allah*


*Ga musu saya ga number acct ɗina Gtbank:0472282105 sai phone number:08130269641 na idan ka tura kuɗin sai kayi min screen short kuɗin Book 300# sannan zaku iya turo rechg card na MTN Nagode Allah yasa Mudace*



*BOOK ONE*
Pagen karshe.....03

     

      Tsaki take jerawa yafi a kirga, sabida tsabar son jiki da gajiyan da ya tara mata, ita a ganinta ya takura matane.
      Tunda ya shiga ɗakinshi yasakarwa kanshi ruwa yake bin ko ina na jikinshi, dafe kanshi yayi cike da bakin ciki da damuwa yaushe zai samu sallama a gidanshine. Yaushe zai samu abubuwan da kowa ke fatan samu, dafe goshinsa yayi dakyar yayi wanka ya fito tsame jikinshi yayi ya fito, ɗaure da towel goge jikinshi yayi ya ɗauki man shafawarshi ya shafa, sannan ya buɗe gurin kayanshi ya ɗauko riga da wandon jamfa, ya saka shadda ce dark blue, wacce aka mishi aikin surfani, da farin zare da ratsin baki da sky blue, sai hular kanshi wanda shima kusan haka ce, takalminshi ya saka fari baki wanda ya dace da kayan, agogon azurfa wanda aka kawatashi da kwalbar Demand, a nutse yafito ya kalli kanshi a madubi, abinka da farin fata sai gashi yayi sharrr dashi, ba tare da ɓata lokaci ba ya ɗauki jakar computer ɗinshi da wayoyinshi da key motarshi, ya fito.

        D'akin Balkisu ya leka tana nan inda ya barta, fuskarshi ba yabo ba fallasa yace.
"Zan lekasu hajiyata."

           Kaman bazata amsa ba tace.
"A dawo lfy,"
   
   D'akin Fareeda ya leka tana kwance abinta, shiga yayi ya ɗauki, takarda da biro ya rubuta mata, *Na tafi zaria*

  Yana gamawa ya ajiye, ya fito ɗakin yaranshi ya shiga yasamesu suna barci sumbatar goshin huda yayi, wacce take kan gadonta na sama, ya gyara mata lulluɓenta, sannan ya isa gurin Mufida itama sumbatarta yayi, sannan ya isa gurin Sameer da yake can nashi gefe, ya sumbaceshi juyawar da zaiyi yaga Huda ta mike, tace.
"Daddy! tafiya xakayi?"
     D'aga mata yayi,ba tare da damuwa ba ta diro daga gadon sai da ya tareta yana kallon inda ta diro, sunkuyar da kai tayi tace.
"Sowiee, bazan kuma ba,"
Murmushi yayi zai fita, da hanzari tace.
"Daddy zan bika."
     Kura mata ido yayi sannan ya kalle agogon hannunshi kafin yace.
"Mintuna 30 na baki."

   Da gudu ta shiga ban ɗaki, wanka tayi da brush sannan tafito tasamu baya nan, kayanta ta ɗauka kala biyu tasaka, duba lokacin tayi sannan tayi sallah asuba a lokacin.

    Tana idarwa ta ɗauki yar karamar jakanta, ta rataya sannan ta wucce kitchen wani kula ta ɗauka ta ɗebi abinci da ruwa da juice ta fita, ɗakin uwar ta shiga ta kalleta, tace.
"Mommy zanbi daddy."

   Juyawa tayi abinda dan tasan ba kulata zatayi ba, tana fitowa taga Laraba da Hasana tace.
"Idan su Mufy suntashi kuce nabi daddy Zaria."

         Da sauri tafita yana cikin motarshi a zaune, gaba ta buɗe tq zauna sannan drvn yajasu suka fita, ganin yana aiki yasa bata dameshi ba tap ɗinta ta ciro ta fara game.

                 ****
   Tunda muka shigo makaranta Rahila ke dariya taɓani tayi tace.
"Kee ga malam mus'ab can sai doka miki murmushi yake.?

     Kyaleta nayi dan bana son hayaniya, wuccewa mukayi zuwa azuzzukar da muke koyarwa, musaman yau da nake da aji biyu gana umma ganawa.

    Ajin umma na fara shiga, sabida ajina akwai malam Hafiz a ciki, ina shiga suka shiga murna nikuwa haushinsu nake ji dan sun iya tambayar renin hankali, suran da suka tsaya nace su nanata min sai na musu kari.

         Daga aya ta arba'in na suratu bakar suka ɗauka har aya ta hamsin, ɗaga nikk'af ɗina nayi sannan na shiga musu kari, aya goma har suka rike kasancewansu matan aure na jinjina jan da brain ɗinsu yake, muna gamawa na mike dan na hango malam nafi'u zai shigo.
       D'aura nikk'af ɗina nayi nace.
"Ko akwai tambaya ne?"
       "A'a malama maryam Sadija."
       Suka faɗa min, can wata mata daga baya tace min.
"Maryam Sajida,ina tambaya."
     "Ina jinki." na faɗa mata a takaice.
 
     "Hmmm dama, tambaya ce misali mace ta kwana da miji, sai asuba yayi, toh sai jinin haila yazo mata, shin zatayi wankan janabane ko zata jirkinta har ta gama hailarta.?"

    Shiru nayi kamar ruwa ya cinyeni, tsabar kunyar amsar da zan bata kaina a sunkuye nace mata.
"Wankar janaba ya hau kanta, idan muka duba wasu ruwayoyi da kuma litattafan fiqhu Allah yasa mudace."

    Na fita da sauri dan karsu kara tsayi dani, dariya matar tayi tana cewa.
"Wannan Yar malama Hasinan akwai kunya."

     Shigan malam Hafiz yasasu shiru, inda ya fara musu da hadisi.

Ina shiga ajina nasamesu sunyi dandazo, Rahila tana karanta musu, Zubar gado girgiza kai nayi kafin nace musu.
"Malama Rahila kije ajinki ɗalibanki na jiranki."

        Muryan Sadiqa naji tana cewa.
"Malama Rahila! Kin karanta gidan karuwai bugu ɗin Ya haɗu, idan kina karantawa dole ma kiji kina niman abokin rayuwa, dan ana bayani sosai akan sex."

       "Rahila fitan min a class nace." na daka musu tsawa,
   D'aga min hannu tayi cike da takaici ta kalle Sadeeka tace.
"Kuma idan baki sami abokin rayuwa ba ya kike ji a lokacin?"

   Cike da son basu labari tace.
"Wallahi idan ina karantawa matse cinyoyina nake, sabida tashin hankali, dan wani mugun sha'awa yake bijiro min."

           "Hmm toh bari na faɗa miki abinda baki sani ba, matuƙar kika cigaba da bin ire iren wannan buks ɗin zaki wayi gari duk irin kokarin da namiji zaiyi akanki bazaki taɓa gamsuwa ba, sufa sun rubutane dan ayi aiki dashi, akan mi kike ɗaura zuciyarki ga damuwa, wallahi ki daina."

        Murmushi yarinyar tayi cike da rashin damuwa tace.
"Wai toh na girma aure nake so ance sai na gama jami'a ya zanyi."

     A nan ne na amsa mata, nace.
"A'a fa karki dawo kina kuka da kanki wai nikan miye ribarki idan kika cigaba da karance karance buk ɗinda zasuna tada miki sha'awa, kisan illar haka kina shiga daga ciki sha'awarki ta kare karshe mijinki duk abinda yayi miki baki godiya musaman ta ɓangaren auratayya, better stop ita now."

         Shiru sukayi sannan na kora Rahila ajinta ni kuma na cigaba da koyarmusu da alkur'ani bayan mun gama muka ɗaura da tafsirin, muna gamawa suka farq jefo min tambaya ina amsa musu, sai karfe sha ɗaya muka tashi,

          ****
   Fitowa yayi yaga gidan ba'a cewa kome,  tsintsiya ya ɗauka ya share falon sannan ya isa kitchen tsabar tashin hankali sai da yaji kaman zai kwara amai, mask ya ɗauko ya toshe hancinshi sannan ya fara juye ruɓaɓɓen abincin wasu ma har sun fara tsutsa, dakyar Aman ya gyara kitchen ɗin ya wanke kayan da ya tafi yabari,

         Sannan ya ɗauko Indomie da Bushashen kifi, wanke kifin yayi ds ruwan zafi da lemon tsami, sannan ya farfasa ya zuba a wani kwano daban.
        
    Attarubu ya ɗauko da albasa ya yanyanka, sannan ya buɗe ma'ajiyin kayan spice ya zuba, sabida karnin kifin,  sai man gyaɗa da ya ɗiga kaɗan, murmushi yayi yana tuna rayuwarsu ta jami'a, ruwan na tafasa ya juye Indomie sannan ya fita zuwa ɗakinshi bayan ya ragw karfin wutan gas ɗin.

       ..... Ɗakin Hindu ya leka ya sameta kwance daga ita sai rigar barci shima yayi sama, sai naked ɗinta bakyan gani,ko ɗan irin shaving ɗin nan batayi ga suma yacika tuuu, kauda kanshi yayi yana bin ɗakin da kallo ko ina kaca kaca, ga wani hamami da yake badawa,  toilet ɗinta ya leka yasamu  kayan amai, kome nan, ba daɗin gani, zuwa yayi kanta ya ɗake cinyarta da duka, firgit ta mike ta zauna, hararanshi tayi cike da tsiwa tace.
"Akan mi zaka dakeni?"
            
          "Akan kazantarki na gaji na baki nan da awa guda ki gyara ɗakinki in ba haka ba wallahi yau zan sake ki."

    Bata san lokacin da ta sauko ba ta tura baki gaba, ta shiga tattara kayan ɗakinki ta gabanshi tazo wuccewa amma abin takaici sai da ya toshe hancinsa, ya fita daga ɗakin ganin ya fita ta shiga kintsa ɗakin dakyar, tana gamawa ta faɗa ban ɗakinta shima haka ta tattara, dakyar tayi tana kukan zuci.

           Bakinta ta wanke sallah kan ai ba'a maganar shi, falo ta fito tasameshi ya juye abincin a tire, yasaka spoon yana ci, haɗiye yawu tayi ta shiga kitchen ɗin ta ɗauko spoon , zama tayi ta fara cin abinci, mikewa tayi ta ciro wayarta dake chaji, ta kunna hoton abincin ta ɗauka sannan ta ɗaura, a status da karamin sharhi.
         *Aikin Mijina knn, sai ni matar so💃 wacce bata da miji haushi ya kasheta da oho ba*

      Still bai isheta ba ta ɗaura a grp nan aka shiga mata reply  dake ta kware a karya sai cewa tayi.
"Hmm wallahi ina bacci fa yaje ya ɗagoni ya min wanka, kusan wkend ne shi yayi kome na gidan hmm baku ga yanda jiya ya barkice min yana son yaji shi sweety ɗina."

   Rahila da wata admin ta dawo da ita taga abinda tace murmushi ta ɗaura mata a maganarta, dake ta sauya sunanta zuwa Oum Muwaddatu.

         Cike da kuri tace.
"Oum Muwaddatu wallahi dagske jiya nasha wuya, ya durje ni son ranshi yanayi yana kuka, sabida ba karamin wahala na bashi ba,"

         😷 Abinda  Rahila ta ɗaura knn tace.
"Wannan sirrinku ne dashi, bai dace muji ba ko sisters"

   Take grp ɗin ya kasu gida biyu wasu na bayan rahila wasu na bayanta, karshe ofline Hindu tayi ta cigaba da ɗurinta.

       Ya rigata cire spoon, kallonta yake cikin nutsuwa yace.
"Idan kika gama ci, kije kiyi wanka sannan kiyi removen wannan gashinda yake jikinki dana hammatarki dana can ɗin."

        "A nawa zanyi haka? Dan kasan gwanati ta han aikin banza."
           Gyara zamanshi yayi cike da mamaki yace.
"Kitashi kije kiyu wanka kuma make sure kin cire kazamtar jikinki, sannan kizo ina jiranki matukar kika kureni wallahi zan nuna miki halina."

  Yana gama faɗar haka ya mike zuwa ɗakinshi, wanka ya faɗa yayi sannan ya fito, rigan shan iska yasaka da wando iya gwiwarshi, yaja computer shi ya fara aiki.

     Bayan kaman mintuna arba'in sai gata tashigo tayi kyau sanye take da riga, ɗan karami dakyar ya sauka kugunta, sai mini skirt ta parke gashinta baya, ba laifi tana da kyau kazamtar tace ya munanta ta.

          Gadon ta haye, cikin rashin ɗa'a tace.
"Aman gani."

       Sau ɗaya ya kalleta ya bawa iska a jiyarta ya cigaba da aikinshi sam bata san yanda zata tarerrayi miji ba, ta zauna sai chart take a online juyawa yayi cikin nutsuwa yace.
"Baki da turarene..."


😉😉😉😉😉😉

```Wasu Dangin Al'ajabi```



  
ZOGALE juice with ginger (Yana taimaka ma masu cuta Kamar haka
Diabetic
HBp
DA sauran su ga Karin ni'ima
Musamman in kin gaji da other juice
Method;
Ki dafa itacen ZOGALenki ki  (Zaki iya dafashi tare da fresh ginger DINKI ) or ki Nika ginger daban
Bayan ya dagu ki tace
Zaki Iya Saka lime or lemon
Kisa sugar or honey or like that hot or cool
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu: 🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Dedicater To Hafsat Abubakar💋

  _Idan kinsan baki saya karki karanta sabida na kuɗine, idan kika samu an sato toh karki faɗa min maganar banza dan zan iya miki Allah ya isa, duk wacce ta fitar min Na barta da Allah_

*BOOK ONE👈*

*Page 4*

       Turus Hindu tayi da maganar da Aman yayi mata cike da mamaki, kuma kamar bashi yayi maganar ba, hanyar banɗakinshi ya nuna cikin ko inkula yace.
"Ki shiga ki sake wanka, koni nazo na miki."
   
      Banza tayi dashi ta cigaba da zamanta asalima sake maida hankali tayi akan wayarta, tana chart hankalinta kwance.
"Magana! nake dake fa"

   A tsorace ta juya gareshi har sai da wayarta ya faɗi cikin inda inda, ta mike ta nufi ban ɗaki.
    "Ɗawo nan, ki cire kayanki." yace a tsawace,
     Kaman ta fasa ihu haka take ji, kokarin cire kayanta tayi ranta na kara ɓaci, tana gama cire kayan sau ɗaya ya kalleta bai kuma bin takanta ba, ya cigaba da aikinshi, cikin jin haushi tace.
"Aman na gaji fa."
        Mikewa yayi ya zura kafarshi kasa, sannan ya nufi ban ɗaki ruwan wanka ya haɗa mata me ɗauke da turaren wanka, yana fitowa ya mika mata towel yace.
"Shiga kiyi wankan kuma wallahi matukar naji baki fita ba, zan miki da soson karfe."
Yanda yayi maganar yana tsare gida kaɗai ya isheka tabbatarwa  dagaske zai aikata.

   Tunda tashiga wankar, ranta ke tafasa, wanka sosai tayi wanda ko nafarko bai kai na yanxun fita ba, ga kamshin turaren wanka da sabulun wanka ya kama jikinta.

     Dakyar tafito, kallon agogon hannunshi yayi, sannan ya cigaba da aikinshi yace.
"Ki shirya ga jaka nan ki buɗe, zaki ga abubuwan amfani."

          Zama tayi akan stool tana karamin tsaki, ranta na kara ɓaci  jakar taja ta fara buɗe abubuwan ciki tana amfani dasu, har ta gama wurga mata wata rigar barci yayi, ta cafke ware rigar tayi ta saka sai gashinta da yake jike, sauka yayi daga gadon ya isa gaban wardrob ɗinshi ya ciro hand dryer ya haɗa da socket, ya shiga busar mata da gashinta.

               Kallon juna sukayi ta, madubi aikuwa ya tsuke fuskarshi, sai da ya tabbatar da ya busar mata da gashin kanta sannan ya kashe ya faɗa ban ɗaki wanka.
   
                 Kallon kanta tayi cikin nutsuwa haka kawai wani nishaɗi ke  shigarta, gadon shi ta koma ta kwanta ko kayan da tayi amfani dashi bata kwashe ba, yana nan a gurin tun tana sa ran fitowarshi har ta buɗe datarta, ta shiga ɗaukar hoton kayan barci wanda yake kusan rabinshi tsirarane.
           Fitowa yayi, ajiye wayarta tayi tana kallon yanda gashin jikinshi ya kwanta, tunda yafito shi kuwa yake bin inda ta zauna da kallo, a hargitse ya ɗago kanshi cikin fusataciyar murya yace.
"Waye zai kintsa miki kayan da kikayi amfani dashi."
Turo baki tayi, can da ta tuna abinda ta shirya sai tq sauko tana tafiya a hankali ta kwashe kayan tass, sannan ta koma kanshi karamin towel ɗin hannunshi ta karɓa, ta shiga taya shi gyara jikinsa.

   Tsaf suka gama, janyota yayi ya haɗa da kirjinshi kallon idanunshi tayi ta hango tulin bukatarshi murmushi ta sakar mishi, sannan ta cigaba da wasa da sumar kanshi, tana goga mishi kirjinta a fuskarshi bata fasa ba, harsai da taji yayi sama da ita, ya jefata a gado, gyara labulaye ɗakin yayi sannan ya bita gadon bayan ya zare towel ɗin, ganin yanda yake birkice mata, duk ya susuce ita kuwa kara zautar dashi take, zare rigar yayi ya fillar sannan yayi mata, rumfa da faɗaɗar kirjinshi, duk bata ɗaga hankalinta ba, ta cigaba da abinda take sai da yafara kokarin zai kusanceta ta matse kafarta cikin murmushin mugunta tace.
"Bazaka yi riding ɗina free ba, ai ba yau muka fara ba."
  Janye jikinta ta fara kokarin yi, ya damketa sosai cikin tashin hankali yace.
"Hindu! Ke fa ba karuwa bace, da kullum nazo niman hakkina sai na biyaki, anya zaki gama da duniya lafiya kuwa."
  Hankaɗeshi tayi cikin tsiwa tace.
"Kanin Ubana, idan ban gama duniya lafiya ba sai ka tozartani rayuwa sai da kuɗi idan bazaka iya ba pls tashi a kaina."

    Wani irin rawa jikinshi yake dan gaba ki ɗaya a zauce yake ds bukatar mace riketa yayi jikinsa na rawa yace.
"Plss! barni na samu nutsuwa zan biyaki ko nawa ne"
        "Kutt ban yarda ba." tace mishi tare da ɓanbareshi a jikinta, "Kaje kanemi mace mai tsafta, kabarni ni kazama nayi yanda nake so da jikina."

          Dafe maranshi yayi cikin tashin hankali muryanshi ta toshe, yace.
"Cash kike bukata? Ko transf?"

       Juya idanunta tayi cikin salon jan rai tace.
"Aman nifa nafasa barci nake ji "
Tana gama faɗar haka ta zulo daga gadon, rike hannunta yayi kwalla na zuba daga idanunshi yace.
"Don Allah zan baki miliyan ɗaya karki tafi mutuwa xanyi."
    Fauce hannunta tayi, cike da tsiwa tace.
"Kutt miliyan daya fa, ni almajirace ko mabukaciya"
  Hannunta duk biyu akan kugunta, tana girgiza jikinta, a shake yace.
"Nine mabukaci, zan baki biyu don Allah."
Gwiwarshi ya zuba akasa, yana rokonta.

             Gabanshi ta isa tare da mika mishi hannu tace.
"Inji dumus."

        Wani wardrob ya buɗe a ɗakin wanda yake cike da kuɗi ya shiga kirga mata har sai da ya haɗa mata kuɗinta cak a hannu, sannan ta koma gadon ta lafe.

     Jikinshi na rawa dakyar yake  iya romancing da ita burinshi ya isa jikinta, koda ya isa babu wani jin daɗi haka yayita murzata son ranshi, tun tana kallon abun wasa har ta shiga yarfe hannunta, sabida gabaki ɗaya ya saukar mata da gajiya tare da mata wani irin sex, kuka tasaka mishi tana ihun ta gaji, bai sarara mata ba, sabida shima bata tausaya mishi ba, sai dayaga ta daina kuka har ta zuba mishi ido yanayi yana cewa.
"Kuɗina nake ci, kukanki ba zai sani fasawa ba, kiyi shiru baby."

             Duk yasan zai juyata sai da yayi, koda yayi realizing yaki yabarta makaƙeta yayi sosai har ya sake sabonta sha'awarshi, kiran sallah azhar yasashi kyaleta, ganin yanda take juya kai, yashi dake wani murmushi ban ɗaki ya wucce ya sakarwa kanshi ruwan wanka, saida yayi wankar tsarki yafito, ko kyalinta bai gani ba,  balle kuma kuɗin da ta amsa, dariya yayi yans girmama kaunarta da kuɗi. Masalaci ya wucce abinshi da yayi alkawari yau sai yaga karshen son kuɗinta.

        Lokacin da taga ya shiga ban ɗaki dakyar ta sauko gadon, ganin tsayuwa zai gagareta yasa ta rarrafa, ta kwashe kuɗinta cikin kuka tace.
"Allah ya isa min, ji yanda yayi min kamar ya samu abinci."

  Mikewa tayi ta ɗauki rigarta tasaka kuɗin sannan ta shiga ɗingisa kafarta, zuwa ɗakinta rufe kofar tayi, ta wucce ban ɗaki tayo wanka ta gaza jikinta sosai dan har jin gurin take kaman ya kumbura..

     Tana gamawa tabi lafiyar gado, tuni barci yayi gaba da ita,
    
   Gurin 2:30 kaman a mafarki taji kaman ana sucking kirjinta turawa tayi gaba tare da matse cinyoyinta, murmushi yayi a ranshi yace.
*Bazaki

Please Login or Register in order to submit comment