Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hannu kanmu.🙆
Nace.
"Allah na tuba, ni dai karki je ki taɓo mana Babynmu Ayya kekan kin gama buni."

Fisgar Wayar Rahimah Ahmad yayi bayan ya gama kallon chart ɗin bata sani ba, yace.
"Muje kiyi min fyaɗe kinji."

Kunyar shi yasata mikewa tarw da mishi barka da dawowa, zatayi magana ya saɓata a kafadarshi sai ɗakinta, direta yayi, akan gado yana kallon yanda ta rufe fuskarta, a hankali yake shafa fuskarta zuwa kirjinta, mikewa yayi ya cire rigar jikinshi da wandon ya rage daga shi sai bom short, ɓalle botirin rigar jikinta yayi yana kallon kirjinta,

A nutse ya shiga bin kirjin da wani zaffafar sakoni, dake tasaba da yayi mata haka, sam bata kallo komi ba, sai da ya gigita Yar Mama Amarya sosai ya manta da cewa ita ɗin ba Yar hannu bace, sai gashi ya daddage ya jefa kwallon farko a raga, wanda yasata fashewa da kuka tare da yarfe hannunta,

Hannunshi na kirjin can kuma yana aikin zungureta, tare da sarafata ta kowani siga, dan ya manta da ita ɗin yarinya ce karama ba irin hafsa ba, tun rahimah na kuka wiwi har ta daina sai ajiyar zuciya da kwalla,

Sosai ya durje musu yar mutane, sannan ya koma gefe hannunshi na goshinta ganin yanda ta haɗa zufa sai ajiyar zuciya take saukewa tsabar ta zunguru, rungumeta yayi yana shafa bayanta tare da kalamai masu daɗi gyara kwanciyarta yayi tare da sake rungumeta tsam.
Barcin wahala ne yayi gaba da ita, dukda la'asar ce bai hanata barci ba dan ta gaji ainun ko Hafsa bai taɓa gurzanta haka ba, kuma ba laifinshi bane daɗine ya kwasoshi har yakaishi inda bai tsamani ba.
*****
Koda Aman ya kaishi gidanshi, da Aneesah suka haɗu har ta dawo aiki kallon kayan jikinta yayi, riga da wandone sun kamata, har zai wucce yace mata.
"Yau wacece take da girki a cikinku."
"Fareeda ce." ta bashi amsa kallon Agogon yayi ya nufi ɗakin Fareeda tana fama haɗa lissafin kuɗaɗenta.
Ya isa gabanta jikinshi na wani irin tsuma, dan daga ita haf vest, da mini skirt, riko hannunta yayi ya mikar da ita suka shige ɗaki, gabaki ɗaya jikinshi rawa yake sumbatarta yake kaman ma haukaci, ita kuma k'ikam ta tsaya mishi abin tausayi, a haka mai nasara ya biya bukatarshi babu wata taimako daga gareta, asalima haushi ya bata akan mizai zo ya rusa mata lissafinta(😂)
[8/25, 3:00 PM] Real Mai Dambu: 🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Sadaukarwa Ga Yan grp ɗin Matar So....
Dedicater To Hafsat Abubakar💋

     _Wannan buk ɗin hakk'in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_

*BOOK 1👈*

*Page.. 19*

*MAI NASARA!!!* kaii da mutanen Maryam😂
-------------________-----------------

Tsaki yaja tare da mikewa yabar ɗakin, zuwa nashi ɗakin sakewa kanshi ruwa yayi a hankali shirmen da nayitawa Umma a waya da yanda ya hango nake kuka da shiriritane yake bin brain ɗinshi baki ɗaya. Dakyar yayi wanka ya fito kayanshi ya saka ya suri key ɗin motarshi.

.......
Kiran sallah magrib yasa Ahmad ɗaga Rahimah da zazzaɓi ya rufeta zuwa gefe, ya sauka zuwa ban ɗaki ruwa ya tara mata, yazo ya samu har lokacin bata farka ba amma jikinta na rawan sanyi, cak ya ɗauketa zuwa ban ɗaki ya tsomata a ruwa ajiyar zuciya ta sauke tare da wani siririn kwalla ya sauko mata, jinta take kaman wata daban kusan tare sukayi wanka muka fito da kyar nake taku, dan tsabar tsokana ware kafarshi yayi cikin zolaya yace.
"Wayyo Allah na, bana so ka daina min,gashi na daina miki amma ke kin min fyaɗe."

Rarumo pillow tayi ta wurga mishi tare da bubuga kafanta a kasa a sakalce tace mishi.
"Sai na fadawa Ummi."

Rigarshi yasaka yana dariya yace.
"Bayan kin lalata mata salihin yaronta."
Haka sukayita musayan kalamai har ya fita itama kaya tasaka, riga da wando crazy rigar a farke wando ma a farfarke kamar ba ɗazun ta gama shan sandar girma ba(😂).

*****
Lokaci ya tafi ga azumin da ya karato ga necon da yataso a gabanmu, nayiwa Yan uwana magana kowacce tace batayi ba, Rahilah laulayin da take yasa Aman sake biya mata a wani mkrnt, Rahimah kuwa wani tafiya ya tasowa Ahmad akan aikinsu tare zasu tafi har da Rahilah dan Aman shima zaiyi tafiyar dan haka dukda matansu zasu tafi mai nasara na cikin tafiya amma koda wasa bai bada fuskar da abokanshi zasu mishi maganar zuwa dani ba.

Ana saura kwana biyu azumi dan za'a fara lahadi, monday muke dq pratical na Chemistry, ran juma'a sai gashi da kayan masarufi an kawo har kitchen aka jibge min, ina zaune a kan dinner table ina son faɗa mishi maganar zuwana mkrnt ne amma yana fitowa muka haɗa ido mikewa nayi na ajiye ɗan not akan table ɗin da biro akanshi.

Ya gani sarai yaki dubawa yayi ficewaeshi. Ina son amso time table ɗina ganin yaki duba sakon da na turo mishi ni kuwa nasaka katon hijab ɗina da nik'af natafi king's acadamy sunan makarantarmu kenan naje nayi komi na cikin nutsuwa na dawo dan an kusan zuwa sallar juma'a...

Ina dawowa na ware unifoam ɗina na gogesu dan riga da wando har kala huɗu sai skirt ɗaya, takalmina wanke na goge.

.......Ashe yana barin gidana Zaria ya nufa, inda yaje yasami tarin karanshi da Aneesah da Fareeda sukayi na baya musu adalci ya wareni a gida daban su yabarsu a wani gidan da bai kai nasu ba, dan a zauna lfy Alhajinshi yace yasasu su koma gidan bayan sallah.

Bayan yabar zaria da asuba suka bar kasan zuwa Italia.
........ Ina nasan sunyi tafiya sai da muke chart dasu Rahilah tace min gasu a Roman, har da hotunarsu ta turo min, hmm na maida hankalina kan exam ranar monday aka fara cikin ikon Allah.

Muka sami sati ɗaya, mukayi nisa a exam dan ma ba kullum muke zuwa mkrnt ba, sai da muka sami sati uku,

Ga ruwan da aka fara shi ya hanani walwala, amma a haka nake tafiya ranar talata ina can ya dawo yasamu bana nan, tambayar mai gadin yayi yace mishi ai ina tafiya makaranta, shiga gidan yayi ya zauna ranshi na kara ɓaci fita bada izininshi ba.

Hadarin da ya tasone ya sashi haurawa ɗakina ya duba kayan makarantana yaga sunan makarantar. Fita yayi aka fara tsuga ruwa, lokacin muka gama Englis Oral, duk mukayi cirko cirko sabida karfin ruwa aka shigo mana da Essay agurguje muka fara cikin abinda baifi awa ɗaya ba muka gama, fitowa wasu sukayi sabida ruwan ya tsaya nima na ɗauki nika'f ɗina nasaka da babban Hijab nafito, bamun isa bakin get ba, sai ga sabon ruwa da gudu muka fito, wnda yayi dai dai da isowarshi bakin get sam bansan motar ba komawa gefe nayi ruwan na sauka da feshe haka duk ya jika min kayana, jagab sai ɗiga nake kura min ido yayi kirjinshi na mishi zafi matarshi ce haka tafito duk sauran ɗalibai maza na kallonta, bai san lokacin da ya buɗe motar tare da zuro kafarshi waje ba, kaina a sunkuye naji an finciko hijab ɗina wanda ya zame baki ɗaya sabida karfin fincikar,
Cak yaja ya tsaya tare da juyawa kallon juna mukayi naja da baya jikina narawa, kallona yayi yanda rigar makarantar mai dogon hannu ya kamani gaban botirin yaki haɗuwa haka na barshi, sai farin vest ta cikin rigar har yana hango bra ɗina pink, dan gabaki ɗaya hijab ɗin suka fita, idanunshine ya sauka akan skirt ɗin wanda ya wucce kwanjina, sai farin skintie da nasaka, da takalmina toms, ruwa ake kaman da bakin kwarya, zare italian suit dark blue ɗinshi yayi ya rufa min sabida ganin yanda na kare kirjina ina, janyoni yayi ya sakani a motar ya shiga shima muka bar mkrnt, gudu yake shararawa a titi kaman zai tashi sama Allah kaɗai ya kaimu gida, yana parking yayo waje tare da zuwa ya buɗeni riko hannuna yayi nakuwa cacumeshi na shige jikinshi ina kuka, jin jikina cikin nashi yasashi tsayawa cak, yana kallon yanda gashin kaina suka rufe min fuska, dan a kunce suke na kamasu da bam,

Ganin zan hanashi sukuni yasashi ɗagani cak, yayi cikin gidan dani ihu nake ina faɗin.
"Wayyo Ummana zai kasheni wallahi bazan kara fita bada izininka ba, don Allah kayi min rai bazan sake ba.
A cikin falonshi ya direni, ya haɗani da bango ya tattara karfinshi ya matse, hannunshi na ksn hips ɗina rike rigashi nayi, a tsorace, na zaro ido jin abinda yake min, dan zuge min skirt yake, ɗayan hannunshi yana kokarin turawa cikin rigana, a firgice na ɗago kaina nace.
"Don Allah karka min haka, Wallahi ni Yarinya ce."

"Hmmm yarinya ce take fita babu izinin mijinta bari na nuna miki yanda ake girmama babba."

Wato mai nasara bai kyaleni haka ba, sai da ya shiga min tafiyar tsutsa tsakanin cibiyana da kirjina, ɗaya hannunshi yana bayan rigana yana kokarin ɓalle bra nayi maza na tunkuɗen shi amma yasake jibga min nauyinshi, ɓalle min bra ɗin yayi, cikin kuka da ihu nake masifa ina cewa.
"Don Allah kayi hakuri."
"Hmmmm." iya ce min, sakamakon ɗaura kanshi da yayi akan wuyana,, jin harshenshi a gurin yana bin gurin har fuskana.
Ji nayi kaman bazan iya tsayuwa ba,, sauke harshenshi yayi akan bakina tare da cilla min cikin bakina, a gaggauce nace.
"Yau ashirin da biyu ga watan ramadan, karka samu faɗawa fushin Ubangiji."

Cak ya tsaya tare da tureni na zuɓe a gurin cikin masifa da borin kunya yace.
"Munafuka kinji abinda sauran na sake kamaki kin fita babu izinina hmm abinda zanyi miki sai yafi wannan muni."

Barina yayi ya wucce ɗakinshi, inda ya cire kayanshi yayi wanka,*Alhamdulillah* yace a ranshi dan ba dun na tuna mishi ba da babu abinda zai hanashi aika aikata da wancan jinjran yarinyar, tuna yanda Ahmad suke sheke ayarsu da matansu bayan an sharuwa yasashi jin kewar gida ya dawo yasami abin mamaki, a ranshi yace.
Wato hijab ɗin nan ragewa mutane kallon tashin hankali yake, ashe yarinyar nan hmmm kayane a ɓoye a hijab dukda matanshi suna yafa gyale, ko Aneesah da take aikin bank da ɗan galalen hijab ɗinta ga skirt ɗinta mai tsagu a baya bai taɓa jik zafinta ba, amma yau farko da yaji rashin barinmu mu karasa exam kafin biki, yanzun haka karfin maza da suke makarantar suka kashe kwarkwatan idanunsu, tudun kirjin ya tuna wanda sa yake musu kallon wannan acuci mazan nan ne ashe ba su bane dan yaga zahiri babu a cuci banza halittarce haka, idan baiyi karya ba, zai iya cewa nafisu Rahilah cikar halitta.
Dafe goshinsa yayi yana mamakin wnn tunanin da ya fara, tsaki yaja ya fito....

.........
Dakyar na mike tare da tattara kayana da yayi nasaran zubar dasu a gurin na haura sama, wnka nayi na fito na gyara jikina ina abinda ya faru ya dawo min, tsoro ne ya cika min ciki, kallon hips ɗina nayi na warware towel ɗin ina kallon boons ɗina da suka sha matsa a hannunshi.

Maida towel ɗin nayi na ɗaura na mike niman abinda zan saka a jikina sai ganinshi yayi sai da ya shigo ɗakin sannan yayi sallama, a diririce na janyo hijab zan saka ya fincike ya wurgar zuɓewa nayi kasa tare da kare jikina, tsaki yayi yasa hannunshi ya zare towel ɗin, tare da ɗagoni, numfashi ya sauke tare da kurawa jikina ido, rufe nawa idanu nayi gamm.
Jikina na kerma kaman wacce take cikin ruwan sanyi, duk ilahirin jikina rawa yake,

Ajiyar zuciya ya sauke tare da juyawa zai bar ɗakin yace.
"Daga yau kar asake saka min skirt ɗin Unifoam in ba haka ba kuka da tsoro bazai hanani yin abinda nayi niyya ba."
Aikuwa yana fita na zube a gurin ina kuka irin wannan cin mutunci da mi yayi kama, tunawa da nayi umma ta hanamu zaman kasa yasani mikewa nasaka kayana.

*****
Tun daga ranar na ajiye makarantar na rufawa kaina asiri duk abinda ake bukatq na credit nayi subject biyar ɗin da ake nima toh sai na zauna a gida, sallah saura kwana uku sai ga huda wai murna kamar nayi hauka, bazan iya faɗawq kowa matsalata ba amma ganin halayar yarinyar na bata labarin abinda babanta yayi min.

"Wow Aunty Mom daddy zai faɗa hannunki dole ki koyi abu biyu ki daina tsoronshi kuma ki koyi rashin kunya, ai nasan shi ba dutse bane wata rana dole ya nemi abokiyar haɗi, kee nifa Aunty Mom banki a aurar dani ba, dan Wallahi mijina zaisha gata, ynz nazone ko zaki zaria sallah kinsan lokacin da natafi ashe su turkish tsarinsu daban ne har an farq karatu, ynz ma hutun sallah aka bamu, ina Ss 1 kinga yanda na haɗa ganga kuwa, musaman inda na faɗi sunan daddy Sai kiji ana cewa Yar young billonia ke kuma mrs Young billinia dole mu shiga next level, Ki shirya muje boutieq, mu tsinto kayan yakin daddyna, hoo sorry next week su Mommy zasƴ dawo nan gidan banji dadi ba amma karki damu."

Haka tasani muka fita bayan taje ɗakin ubanta ta karɓo Atm, Ayya mutumin ya zaucce dakyar yake sauke azuminshi, tsaba yayi ido biyu da kayan jinjira.(😂)
Drivensu ta kira yazo ya kaimu kasuwa inda muka sayi kayan snack da wanda zamu kai zaria, sai turarika da kuma hijabai da muka sayawa su Hajiya da Mama,

Sadau boutiq muka shiga inda yarinyar nan tayita jidar kaya kamar hauka, dakyar muka dawo gida muka yi abin buɗa baki, muka jera tarigani hayewa sama ware min wani guntun wando tayi, kaman wanda aka kwato a bakin kare ga rigar mai hanun vest, sai top shima crazy ana gab da shan ruwa ta zauna ta tsara min makeove, mika min kayan tayi ina kallonsu na zaro ido cikin dakewa tace.
"Kafin wadancan tsofin su shigo nake son ki ɗauke zuciyarshi, common saka na baki bindigar da zaki harbe min tsohona"

Sakawa wando nayi ta mika min bra, sai rigar iya cibiyata sai top ɗin jin iska na shigata ta mazauni na juya ba dan nasa pant bada magna ya lalace,

Turare ta fesa min, sannan ta kalleni tace.
" Nasan miskilin Uban nawa yana falon kasa, wancan takalmin zaki saka so nake karan takunki ya faɗa mishi gaki nan fitowa kince na fito da dabino na barsu a kitchen kije ki kai mishi, kuma dole ki shirya cinye tsoronki karki yarda ya renaki jeki kuma kiyi sheke d bombom nan gaba kece zan fara gani kafin shi."

Haka nafito ina tafiya a hankali, ina mamakin yarinyar wacce da na tambayeta a ina taga wannan kara'in tace a English novel,

Ina saukowa yake jin kwass kwass!!!!!! Karan ce tasheshi, yasa shi ɗaga kai, Yaseen sai akan santala santalar cinyoyina, zaro ido yayi ni kuwa tsoro ya turnikeni kamar najuya, amma jin muryan huda a bayana yasani saukowa har kitchen bin bayana yayi da kallo. Dabino na ɗauko da salad na kai falon na ajiye mishi a gabanshi tare da ruwan ɗumi.

Juyawa nayi cike da jin kunya da tsoro, duk ya sussuce sai lumshe idanunshi yake, tare da haɗiye mugun yawo. Murmushi Huda tayi hangoshi da tayi yana bin bayana da ido, tace.
"Daddy You enter our hand, zaka biya marin da kayi" saukowa tayi tana duka murmushi tazo inda yake, tace.
"Daddy ya kaga Aunty Mom kwalliyar tayi ko?"
"Mmmm"
Ya iya bata amsa,

"Biyan kuɗin kwalliyar zakayi fa."
zaro ido yayi waje............
[8/25, 3:00 PM] Real Mai Dambu: 🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Sadaukarwa Ga Yan grp ɗin Matar So....
Dedicater To Hafsat Abubakar💋

     _Wannan buk ɗin hakk'in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_

*BOOK 1👈*

*Page.. 20*

  "Daddy baka ce komi ba sai hmm kuɗin kwalliyar zaka biya" ta sake faɗs mishi,
      Can kasar makoshinsa yace.
"Ok my Queen nawa ne?."

         "Yawwa My luvly Daddy kwalliyar tayi maka knn, bada 500k shima dan karkace mun karɓi dayawa da sai na me ajiye da kerarriyar mata haka, wacce idan bollywood ko Hollywoid suka ganta sai sun maida ita celeb."
"Ya isa huda an kusan shan ruwa, ya faɗa a dakile.
....

      Bayan shan ruwa muna buɗe baki har dashi a falon, zare jiki huda tayi ta koma sama, dama kafin ta tashi ta matsa min da cewa.
"Aunty Mom kicire top ɗin nan naga kina zufa zafi ya dameki ko"

    Yanda ta takura min nasan da manufarta sai na biye mata na cire ina cirewa ta amsa ta ajiye a kan kujera, shine ta sulale ta gudu ta mai dani wata karuwa a gurin.
             Abincin yake ci amma idanunshi na kaina, gashi ya wani kasa ya tsare sai ka rantse da Allah hankalinshi baya kaina nan kuwa miskili yana kallona.

           Ina gama ci na tsame hannuna na kasa da kaina ina jiranshi ya gama, har aka kusan sallar isha bai ce min ya gama ba ni kuma kunya ya addabeni ɗago kaina nayi naga hankalinshi na kan france24h.

    Mikewa nayi na shiga tattara kwanikar, nakai wasu kitchen na dawo zan ɗibe wasu yace min.
"Ina son coffee idan nadawo sallar tarawee zan sha."

         "Hmm" nace mishi,
Ina durkushe zan naɗe kafet ɗin da muka ci abinci a kai sai naji kafarshi a tsakankani cinyata, firgi na mike a razane ya kuwa ya sharɓeni na zuɓe a jikinshi, amma ɗan renin hankalin cigaba yayi da kallonshi, aikuwa na fasa kuka tare da yarfe hannuna ina son sauka daga jikinshi.
      "Wayyo Allah na Huda kizo daddynki zai karyani, ya fasa min kashin kafata, dan ka ganin ni Yarinya shi yasa kake zaluntata kuma na yafe maka."

   Haɗiye yawo yayi yana kallon bakina, cikin inda inda yace.
"Hmm! Ko toh bari na fasa bakin kukan banzan sai naga yanda za'a cigaba da kukan."

  Aikuwa na shiga zille mishi da kuka kasa kasa, so yake ya sumbaceni ni kuma naki firrr, cikin rigima nace.
"Wallahi bazaka ɓata min jan bakina ba."

     "Ai haka ne fa, toh tashi min ajiki mara kunya, kuma sai na ɓata jan bakin."
        Kokarin mikewa nayi naji ya zuge min zip ɗin wandona a razana nace.
"Don Allah ka ɓata jan bakin banda nan."
         Dariya ce ta kamashi sosai, amma amadadin yayi sai ya sake murmushi, irin na matsoraciyar karya.
              Aikuwa ba jan bakin ya ɓata ba, cinye jan baki yayi har bakina na zafi, saida na ɓallo hawaye idanuna a rufe ina rike da rigarshi gam, bansan mike shirin faruwa dani ba, sai jin Mai Lucky ya juyardani zai ɗanne kaina aikuwa na tsalla mashi kuka nace.
"Ni ɗin banza har na isa nakira kaina da matarka, mu yan matan yanzun bamu da kunya karama irina zan ɓata lokacina a aure bayan mater ɗina suna jami'a da hig schl" kuka na saka mishi, jin shi nayi ya mike bai kuma juya ba ya bar falon, haɗe kaina da gwiwa nayi nasake kuka mai cin rai ma nasara yayi min abubuwa dayawa, a yan kwanakin nan sosai nidai ban ɓata mishi rai dan kar ya mu'amaleni ba nayi ne dan tuna mu'amaleni ba.

        "Aunty mom ya zaki lalata min aiki, waye ya faɗa miki daddy ta haka zaki kamashi lallai baki san halinshi ba, ai ynx kin mai da min aiki fresh, tashi muje."

          Mikewa nayi ina zuge wandona,

             ****
Washi gari fita mukayi sai yamma muka dawo, munje lalle da kitso abin buɗa baki muka haɗa, muna gamawa tayi kwaɓin cake ni kuma nayi donut,

     A oven tasaka donut ɗin muka ɗauko kaji muka wanke muna hira yanyankashi tayi, yanda huda ke aiki mamaki tabani nace mata.
"Daddy Queen a ina kika koyi girki haka."
Rausayar da kanta tayi cikin dariya tace.
"Aunty Mom a gurin kukunmu, abincin gargaji a gurinsu Mama kilishi."
  Sosai nake mamakinta, duk munyi busu busu, haka muka,jera mishi kayan buɗa bakinshi ko kallona bayi ba.

           A kitchen muka yi buɗa bakinmu. Bamu bar kitchen ba sai sha biyu da arba'in, yana zaune a falon har muka fito Huda tace.
"Daddy mu kwana lafiya, yawwa tafiya bikin sallah zaria har da Aunty fa."
            Gyaɗa mata kai yayi muka wuce, ɗakina nabar mata naje ɗaya ɗakin nayi  nq fito sanye da rigar barci ruwa nake son sha sai na tuna da,zoɓo da sauri na sauko tare da takalmin bedroom,

      Shiga kitchen ɗin nayi na buɗe firij nasha zoɓon na koshi, zan rufe firij ɗin kawai naga mutum a  bakin kofa saura kiris na fasa ihu,  sai kuma na rufe kofar na kashe wutar kitchen shima yazo kashe wutar kitchen ɗin ne yaga shigowata, kunna wutar yayi yana kallona daga kasa har sama, takowa ya shiga yi, har cikin kitchen ɗin hannuna ya riko yana kallon lalle, taɓe baki yayi ya kai hannunshi kan kitsona, sai da tsigar jikina suka mike,

      Jingina yayi da jikin firji ɗin ya janyoni jikinshi yana sunsunar Humran da nashafa, a hankali maganar da na faɗa mishi jiya ya dawo mishi a hankali ya zareni daga jikinshi ya bar kitchen ɗin.

           Tun daga ranar ban kuma gane mishi ba, wani sabon miskilanci ya kara, har ranar sallah da aka kawo mana kayanmu muka nufi zaria, abincin da nakai da

Please Login or Register in order to submit comment