Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba amma kayi hakuri tunda kana da matsayin mijina kuma kaman Ubana kake."
Sauka nayi kan kujeran nayi na ɗauke abincin. Na ajiye akan center table,

Tsaki yayi ya fita daga ɗakin.
**** Washi gari sai gashi sanye da farar shadda, ya shigo ɗakina lokacin har na gama abin karyawa nazo nayi wanka, na gama shafa humran da Kanwar Mamie ta bani knn, ya shigo uwar ɗakin ya ɗauki kamshi humran kallona yayi cikin riga da wando pakistan blue black, mai ratsin whiter flower sai stone, fuskana babu make up kwali na saka kawai, kallona yayi tare da diriri cewa, sabida karfin kamshin humran ɗin, ciki ciki yace min.
"Zan tafi liyafa kika ce baki zuwa sunan ko"
"Eh." nace mishi,

Yana sauka ya samu Fareeda zata Abuja, maganar kayanta da aka kawo ta can, sai Aneesah da ta sakalo. Jakar aikinta yarama sun fita, Hamshakiya Balkisu tana ɗakinta.

Kwanciya nayi dogon kujeran falona dan nagama da komina hutawa kawai zanyi.

****
An raɗa sunan Yaro da Mahmud Aman Mandara, a masalacin unguwar sai walimar da Angon karni ya shirya wnda su uku sukayi shiga ɗaya,, anci an gyatse, tsakanin Aman da Ahmad akwai mugun kuli, dan dariya suke kawai.

Tunda aka gama walimar a kamfaninsu mutane suka watse Mai nasara ya zuɓe a kujera, jinshi yake a takure baki ɗaya, kallon agogon office ɗin yayi yaga karfe goma da hansin da bakwai, kwanciya yayi, yasaka hularshi Kan fuskarshi yana me ɓoye halin da yake ciki.
Su kuwa sukayi biris dashi, har kusan sha biyu, da ya ga abin na iya shafar lafiyarshi sai ya mike cikin dauriya yace.
"Guys bari naje gida kaina na ciwo."
"Toh Allah ya sauwaka," Inji Ahmad dan har lokacin fushi Aman yake dashi.

Fita yayi cikik rashin kuzari ya fita,

.......Ina fama haɗa abincin rana, naji dirin motarshi, har shigowarshi gidan, ɗakin balkisu ya nufa nan ya zube akan gadonta tare da zuba mata ido, matsawa yayi jikinta ta wani zabura tace.
"Wai Lafiyarka Yunus nifa bazan iya da matsalarka ba, kaje kayi hakuri yanda kasa ba plss am not in mood."

Zaro ido yayi cikin damuwa kafin ya karya wuya ya shiga rokonta, Allah da Annabi amma fir taki gashi yanayinda yake ciki kara tu'azara yake, cikin masifa yace.
"Zina kuke son na fara ko mi? Ni da hakkina sai nazo ina rokonku, Kee nazo gurinki sukuma sauran basa nan gurin wa zanje."

"Oho dai ni kan bana ma Sallah kaje inda kasan zaka samu amma ba dai nan ba."

Takaicine ya kusan sanyashi fasa ihu haka ya sauko daga sama ko kallon gabanshi bayayi, ina tsaye na kure Mp 3 wanda yake ɗauke da Karatun alkur'ani,

Ina bitan suratun nisa'i, tsayawa yayi yana kallona cike da sabon tashin hankali, "Maryam Sajida."
A tsorace na juya da cewa.
"Na'am!!!"

Iska ya fesar tare da juyawa yace.
"Ki same ni a ɗakina."
"Wayyo Allah ni Maryama mi kuma nayi mishi." na faɗa,

Kashe wutar girkin nayi na wucce dakinshi, tsayawa nayi a bakin kofa, tare da jan zuciya na murɗa hannun kofar na shiga ɗakin, na tsaya a bakin kofar ina jin saukar ruwa, tuna lokacin da nake shigowa ɗakin domin yin gyaran cikinsu yanzun kƴwa ɗakin ya koma Matattaran datti, tsince kayashi nayi na kasa, na gyara kasan fitowa nayi na ɗauki tsintsiya da parker na koma na shiga sharewa, ina cikin sharan yana fitowa daga ban ɗakin, ɗaure da towel.
Sunkuyar da kaina nayi na cigaba da aikina, ga baki ɗaya tsigar jikinshi mikewa yake, wai a hakan yaki yake da zuciyarshi dan kar ya kaishi inda zai baroshi.
Har ta inda yake na share, na fitar waje zuwa korido ina faman haɗa, sharan sai ji nayi anyi sama dani, ihu na kwala, tsabar tsoro dan bansan mi nayi mishi ba, abu ɗaya kawai yake ji yasami nutsuwa ko wacce irice ya rabuda abinda ke damunshi.

Gadon ɗakinshi ya kaini, ya ajiye ni, tare da rufa min, a tsorace na mike ya maidani ya tara min karfinshi, ada can ai ba haka yake min ba tunda yana ɓata lokacinshi gurin taɓe taɓe, yau kuma babu haka shi kawai abinda zai fiaheshi yake nima, ni kuma, na gaza fahimtar haka na shuga kokarin kwace kaina..........😬 Heyyyy Ku cixan ta inda Zan warke.......😂

*Alhamdulillah na gama Book 1 Yau tohfa Anya Maryam Zata kawo gyara Gidan Yunus? Shin Mi yake shirin faruwa ga Tsarin Yunus na aqidarshi? Ya Gidan Aman Tsakanin Hindu da Rahilah? shin wani irin zama suke? Ya zata bar kazamta da hidimar social media ta rungumi mijinta kamar Rahila? Ya batun Ahmad da Hafsa tunda yace bazai saketa ba ba shin zata saduda a zauna lafiya da ita? Ya batun ɗabi'ar Mufeeda, shin taya mai nasara zai tankwas mufeeda*


*MATAR SO*
BOOK 2
"Dr Kayi mata allura har yanzun bata kai stage ɗin da ya ka mata ɗauki yaro a cikinta ba"

Dafa shi nayi cikin kuka nace.
"Don Allah karka zubar min da cikina ina sonshi na yarda kasakeni xan fanshi rayuwarshu da aurena na gwamace zama nayi renonshi a gidanmu amma karka rabani da abinda nake so..."

"Bazan taɓa yafe maka ba kuma wallahi bazan koma gidanka ba kajee na tsaneka, ai ka gama kashe sonka a zuciyata bana son ganin fuskarka aurene ko jaageni zasuyi sai suyi"

"Kasancewata Matar da Yunus ya zalunta tare da cutarwa bazai hanani begenshi ba, Ina zan kai yaran da ya tafi yabarni dasu Ummana, Nifa ina jin Yana raye Allah ya nesantamu ne sabida kuskure da mukayi"


Ga kaɗan daga cikin book 2 Allah ya haɗamu zuwa monday Insha Allah mu ɗaura da sabon labari......

Taku har kullum....
Mai_Dambuuuuuuuu😍

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment