Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ka shawo kan Jinjirar ka, in yaso ana mika maka ita ka buga.."

  "Kaii bana son iskanci, tayita zamanta mana ji min banza namamajo kawai." Yanda mai nasara ke faɗa zaka ɗauka wani saɓo akace ya aikata, sororo Aman yayi yana kallonshi, can sai Huda tafito mika mata aikan  Rahilah yayi takai mata.

      ****
Muna zaune sai ga huda da sakon rahilah nan muka baje kolin ciye ciye, tana gama ci yaki zama dole sai da tayi amaye shi tasss, sannan ta dawo ta kwanta sake kiranshi tayi tare da fashewa da kuka tace.
"Ya Aman abinda naci yaki zama nayi amanshi ka nimo min Ayaba gashashe, zanci."

               "Ok Baby bari yanzun zan kawo miki kinji."

  ....... Kallon Banza Mai nasara yayi  mishi cike da jin haushi yace.
"Amma kayi girman banza ynz fita zakayi ka nimo mata wani abinci."

"Kasan Allah Yunus zanci Ubanka, wallahi zan zabga maka rashin mutunci, yarinyar da laluran ciwo bai hanata ɗaukar hidimata ba shine zan wulakantata? Kasan hakkin mace kuwa akan mijinta, toh bari kaji hatta kishiyarta Rahilah tana kokarin sauke hakkinta balle ni, Idan har mace zata iya sadaukar da lafiyarta da rayuwarta gurin ɗaukar cikinka, kuma ta iya baka kanta dan sauke hakkinka dake kanta toh babu amfani tasami ciki daga gareta baka tausassa mata ba, sabida ai laluran ba zuwa tayi dashi ba, a gurinka ta ɗauka, Toh mi yasa ma nake ɓata bakina bayan duk matanka babu wacce ka taɓa mata soyayyar gaskiya duk katarasu ne dan suna sonka bawai kana sonsu ba, idan kayi dace da macen da kake so komi tayi bazaka kyamaceta ba dakanka zaka kai kanka inda baka zata ba banza wawa kawai."

Yana gama faɗar haka ya kirata a waya yace.
"Kifito ina jiranki."

  Ba musu tafito, dakyar tun kafin ta iso yaje ya rungumota, har mota ya kaita daga nan suka bar gidan, inda suka shiga yawon niman masu saida gashashen Ayaba dakyar suka samu, daga nan wani hotel ya kaita.

                Wanka ya taimaka mata tayi inda suka lalace a gurin, koda suka fito bai ɓata lokaci ba, gurin ya lula da ita duniyar ma'aurata dan yasan inba haka yayi ba komi taci zata fitar suna gamawa wanka suka koma sannan ya zauna taga taci ta koshi har da gyatsa shafa bayanta yayita yi har wani barci mai nauti yayi gaba da ita, zare towel ɗin yayi yana kallon kirjinta da suka cika sosai gado ya mai da ita sannan ya zare towel ɗin ya shagala a kallon halittar matar shi. Wani sabon fitinar son kasancewa da itane ya bijiro mishi, a hankali yake binta har ta farka rike shi tayi gam har ya ɗago murmushi tayi masa cikin muryan barci tace.
"Baka gaji bane."
  Girgiza mata kai yayi da birkitattun idanunshi yace.
"Ban gaji ba Raaka ina bukatar more."

   Rufe mishi bakinsa tayi daga nan kuma ta ware akabawa Juna hakkin love.

.........Tunda Aman ya tafi yabarshi da tunanin abinda ya faɗa mishi, a hankali yayi tsaki yafi sau goma kafin ya mike yabar gurin....
     
             *****
Yan katsina basu isa katsina ba sai biyar na Yamma, inda suka samu ana walima a gurguje aka shirya Rahimah aka fito da ita tayi kyau kuwa,.
     Karfe shida aka tashi, dawo da ita bangaresu akayi, takwas daidai aka sake fita wank dinner wanda Yan uwanshi suka shirya a wani hotel, toh da aka kawo mata kayanta aka gama shiryarta  cikin doguwar gown fari mai ratsin pink da milk haka ma takalmin, a nutse tafito har inda motarshi yake buɗe mata akayi ta shiga, daga nan aka rufe kanta a sunkuye tace.
"Ina wuni."

     "Lafiya Princess, ya gajiya da jama'a."

       "Alhamdulillah"
Shiru ne ya ratsasu kallonta yayi yanda ta takure kanta,murmushi gefen bani yayi a ranshi yace.
*Da alamu yau zan baje, amarcina.*

                Har gurin dinner suka isa, daga nan aka fara hidima har aka tashi karban key motar yayi a hannun Faisal yajaso sai gidanshi sake cikin gari, jikinshi na rawa yayi parking a  cikin gidan bayan an buɗe mishi gidan. Dake dare sosai, babu wani hayaniya ya fito da ita yayi suka shiga gidan.

   Duk jikinta ya mutu, suna shiga falon ya sunkuceta yayi cikin bedroom da ita nan ya taimaka mata ta cire kaya, tana zuwa kan bra ta juya mishi baya ɓalle bra ɗin yayi, kamkame jikinta tayi, zuwa yayi ya rungumeta ta baya hannunshi nakan waist ɗinta zame under ɗinta yayi anan jikinta ya sake ɗaukar kerrrma kamar wacce aka watsawa ruwan sanyi.
             Yana kai komi kasa ya juyota tare da kallon cikin idanunta amma ta rufesu gam kwalla na sauka daga samansu, bai ɓata lokaci ba ya kashe wutar ɗakin ya dawo kusa da ita, yana zuwa yayi ɗauketa cak sai saman gadon.

         Abinda Ahamad yake kauna kirjin mace toh gasu nan yasamu, kamar zai haukace haka yake binsu sosai, dalilin da yasahi ɗaukota kenan. Amna ganin ya gansu sai yaji yana muradin raba manhaja da ita, sosai ya murza kirjin yanda ranshi keso ba tare da wani fargaba ba, ya tun kari fadar karshe da zai kaishi duniyarta sai mi jin yayi Yaren novel ɗinshi ta koma kamar zakaran da yasha dukar ruwan sama,

    Sake gwadawa yayi yaga still haka ne, a tsorace ya ɗago yaga yanda ta rufe fuskarta tana kuka kasakasa, sake kokari yayi ta koma daga haka bata kuma ko matsawa ba, a gigice ya faɗa ban ɗaki yana shiga tana mikewa kamar itaba da sauri ya dawo yayi kanta koda ya tunkari Rahimah ji yayi sandar girmar tayi lakaf.
  Jikinshine yayi sanyi ya janyota tare da rungumeta yana sake ajiyar zuciya cike da bakin ciki mike shirin faru da shi.

    .......
  A ɓangarenmu anyi liyaffa lafiya tunda muka dawo, Washi gari da safe aka fara gudanar da buɗan kai wanda ya haɗa cincinrindon yan uwa da abokan arziki, banga Rahilah ba ashe sun wucce katsina tun safe.

         .......

   A katsina, niman Rahimah aka shiga yi, can Faisal yake faɗa musu ai suna tare da Ahmad, shiru Ummi tayi ta shiga gurinsu Aunty Shema ta basu hakuri..  Basu wani damu ba akan haka dan burgesu tsarin Ahmad yayi.

           ..... Da asuba ta rigashi farkawa a hankali ta xare jikinta zuwa ban ɗaki tayi wanka ta maida kayanta, ta fito kanta a sunkuye ta sameshi a zaune raɓewa gefe tayi ta tsaya, ɗago kanshi yayi tare da mika mata hannunshi a hankali ta isa gareshi zaunar da ita kan cinyarshi yana kallon yanda ta sunkuyar dakanta tana wasa da farcen hannunta da yake jurwaye da lalle ja da baki. D'ago kanta yayi yana jinjina girman matsalarshi aynx da take kan cinyarshi yana jin yanda abin tayi sanyi, wanda kuma ba haka bane dan tunda ta janye jikinta yajishi lafiya lau, tsoro da al'ajabi suka mishi diran mikiya.

        "Kiyi hakuri na kawoki guri na dameki ko? Yanzun zan kaiki gida." Ya faɗa mata.

       Maida ita gado yayi, ya shige ban ɗaki dafe goshinsa yayi jin yanda abin ta mike, tare da kulewar maranshi.

     A daddafe yayi alola da wanka, yafito sallah yayi dan ya lura babu abinda zata rufa tayi sallah, yana idarwa ko addu'a baiyi ba, ya mike tare da cewa.
"Preety muje gida kiyi sallah."
      Gyaɗa mishi kai tayi tare da mikewa suka bar ɗakin bayan ta rufa da mayafin gown ɗinta.

      ...... Cikin Yan mintuna suka isa gidan, a falo suka sami Ummi yana shiga dake shine a gaba harara ta banka mishi tace.
"Allah Ahmad kafita idanuna, bana son ranshi hakuri, ina ka kaimusu yar mutane."
Matsawa yayi ya riko hannuj Rahimah ya isa gaban Mommy ya danka mata ita, ko magana ya gaza ya juya a binshi, jikinshi a sake tsabar tashin hankali.

     Mikewa Mommy tayi takai Rahimah ɗakin da su Aunty shema suke, da sallama ta shiga suka gaisa cike da kunya tace.
"Gata nan ya dawo da ita ku bata duk wani kulawar da ta dace, bari na nima mata abinda zataci."

         "Toh mun gode." suka ce mata, dake sun iya taya ɓera ɓarna take suka shiga haɗa mata ruwan zafi da yanda zata gasa jikinta duk kunya ya buwayeta, a haka tayi ta sake alola, dan babu karya kirjinta na zafi amma da tayi wanka taji daɗi sosai, tana fitowa tayi salla, tana idarwa tabi lafiyar gado dakyar taci abinci nan kowa ya damu ita kuma gajiyar matseta da yayine yasata barci dan bata samu barci ba.....

         Bata tashi ba sai sha biyu nan ta mike tashiga bayi tayo alola tazo tayi sallah, sai a lokacin suka lura da babu wani sauyi na anyi wani abu da ita, nan suka shiga tambayarta ana haka Rahilah ta shigo take, ta zauna aka cigaba ta titsiye Rahimah banza tayi musu ta koma gado tayi kwanciyarta, mi Rahilag zatayi banda dariya har da cewa.
"Hooo My Hassana an shiga kwaryan Manyan anyi Ayabar maza, faɗa min ya tafiyarki bata sauya ba."

  Duka Rahimah takai mata, sannan tayi kasa da murya tace.
"Banza babu abinda yayi min, kawai kirjina ke  min zafi, musaman kan boons ɗina."

      "Hmmm Pratical aka fara, ki jira sauran aikin yana gaba."

    Lumshe idanu Rahimah tayi sannan tace.
"Hussainata haka Yaren novel yake."

Wani shegen dariya Rahilah tasaka wanda yajanyo hankalin Yayunsu da Yan uwan Mama Amarya.

       Ganin an tsaresu da idanu yasa suka shige bargo Rahilah tace.
"Maybe garin ya raya sunnah dake kika tsorata kika ki ba."
  Girgiza kai tayi tace..........

  Barka da Sallah....Kuyi maneji kusan shagalin sallah ake, kuma ina son Bawa, *My Hero* lokacina dan kar na shiga hakkinshi na shiga naku.......shi yasa na saci jiki nayi muku typing......

[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu: 🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....


Sadaukarwa Ga Yan grp ɗin Matar So....
Dedicater To Hafsat Abubakar💋

     _Wannan buk ɗin hakk'in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_

*BOOK 1👈*

*Page 16*
"Kaiiii ba haka bane My half kawai naga da zaran yayi niyyar, toh bansan yanda zan miki bayani ba but akwai yar matsala wacce bata wani girma ba,"

Shiru tayi tare da barin zance dan bata ga wani amfanin hiranta sirrinsu ba.
.......
   Har akayi buɗar kai Ahmad yana nan sakaka babu laka a jikinshi,
               Har washi gari da aka kamo hanyar dawowa gida dan yanzun yake jin abin sosai gabaki ɗaya y'ay'an halittarsa ta motse, kuma yaja bakinshi gum.

........
   Muma da azahar muka bar garin zaria, muka dawo gida tare da huda, wacce ta makale min a unguwarsu Rahilah gidan yake kusa da juna muke, sosai.

   An gama kintsa min gidan shida saura sannan kowa ya watse bayan sun min dogon nasiha bin miji.
     Nayi kuka sosai bayan tafiyarsu, daga ni sai huda haka muka zauna har bayan isha, wajen tara muna zaune a ɗakina ya buga kofar huda ce ta mike taje ta buɗe kofar mika mata laida yayi yace.
"Princess zaki xauna ne ko zaki gida."
       "A'a daddy zan tafi idan kace na tafi."

      "Nop jeki yi zamanki, mu kwana lafiya." ya juya da babban rigarshi.

        .......
     Rahimah itama suna gama mata abinda zasuyi suka ɗauketa zuwa gurin Hafsa a mutunce suka gaisa kafin suka ce.
"Ga Kanwa nan mun kawo miki da fatan zaku zauna da juna cikin amana da amincin."

   Dariyar renin hankali tayi musu kafin tace.
"Ai ynz ba'a karɓan amanar kishiya zama tazoyi idan zata iya zama ga fili ga me doki Allah ya bada sa'a kowa tasa tafisheshi."
  Tana gama faɗar haka ta mike tare da barinsu a falon.
   Shiru sukayi kafin aka fita da rahimah nan aka mata nasiha,

  Kafin suka watse kowa yana nazarin furucin Hafsa...
  
     Aman da Ahmad suka shigo gidan, kallon Aman yayi cike da son faɗa mishi matsalar shi amma abin mamaki ji yayi harshensa yayi nauyi dan dole ya haɗiye maganar har ciki aman ya kaishi sannan yayi mishi saida safe, dan tunda suka iso yakai Rahilah gida tana kukan ciwon jiki.
  Yana isa gida ya sami hindu tsaye taci uban ɗamara zatayi dambe da Rahilah sai zaginta take, ganin motarshi ta sake buɗe sabo masifar. Fitowa yayi ya kalleta sam baya son damuwa, yana isa gurinta ya riko hannunta suka shiga ciki yace.
"Ke ba abin kunya bane, ace kina ihu da kishiyarki ai saita renaki."
Buge hannunshi tayi cike da masifa tace.
"Ai dole ta renani, tunda ka iya buɗe kafafunta ka shigeta ba dole taga kanta daidai dani ba, mi zan nuna mata wanda bata sani ba."

  "Amma dai kanwarki ce tunda kinfita hankali da sanin ya kamata yarinya ce... "

     "Kutt Mandara ni kake faɗawa matarka yarinya ce, idan da kasan yarinya ce wallahi bazaka taɓa shigarta ba, nice zaka rena min hankali kace yarinya ce sabida ga jaka kasami karamar karuw..."

"Ya isa haka bana son kazamar kalmominki nan, eh naji nasami yarinya zan rena miki hankali Hindu dubeki fa, daga sama har kasa zo muje kiga yanda ake rayuwar aure."

Fincikar hanunta yayi har falon Rahilah da take kwance barci yayi gaba da ita, falon sai kamshi yake   tsabar yaji turaren wuta da room fresh, ita kanta Rahilah wasu shegun sexywear ne a jikinta, ta kwanta dasu gashi taci wani mugun kwalliya, dukda ba girkinta bane amma  zaka fahimci tayisu ne dan faranta ran mijinta kallon Hindu yayi wacce ta mutu da mamakin yanda Rahilah ta koma, taɓe baki tayi ta juya abinta tabar musu falon, tare da cin alwashin sai ta wargaxa soyayyar da tagani a tsakaninsu.

        Bayan fitarta ya isa gaban Rahilah ya ɗauketa cak har ɗakinta addu'a yayi mata, sannan yasaka hannunshi ya ɓalle bra ɗinta ya ajiye yafita, duk tana jinshi matukar ta motsa toh sai san yanda tajashi suka shiga hakkin hindu ita kuma bata burin haka.

       .......
    Bayan tafiyar Aman, ko leka ɗakin Rahimah Ahmad bayi ba, kwanciya yayi a ɗaya ɗakin,  abin duniya ya dameshi, tun Rahimah nasa ran zuwarshi har tayi barci.

        ****
Washi gari da wuri muka tashi, tun bayan sallar asuba na fara karatu har gari yayi haske, abinci aka kawo mana daga gidan Rahilah, mai kyau da daɗi.

Bayan munyi wanka muka ci nida Huda, muna zaune najiyo muryanshi, kafin kace mi har na kware mikewa nayi a guje nayi sider ɗina ina tari.
Dama kunune, kuma ba komi ya janyo haka ba tsabar tsoronshi da nake jine. Shafa kan Yarshi yayi tare da bina da ido taɓe baki yayi yace.
"Queen nafita."
Gyaɗa mishi kai tayi, yana fita tana shigowa daga jikin kofar ta kalleni hannunta harɗe da kirjinta tace.
"Ban fahimce ba, kima nufi haka kema zaki bi layin sauran Matanshi Aunty Mom, ina murna Daddyna ya auro wayayya ashe mafarki nake, daga jin muryanshi har da kwarewa. A gaskiya bazan ɓoye miki ba Mahaifiya mace yake nima da zata gyara mishi rayuwa frm today dole ki fara hidimar gidanki, Aunty Maryam nasan kin girmeni amma ni nasan abinda daddy ɗina yake so mutum ne mi bukatar kulawa, so yake a kambamashi kamar wani sarki, so yake a nunawa duniya shi mutum ne, amna duk da haka yana da matukar adalci dan mutum ne mai ra'ayin rik'au, inso samune yana bukatar abincinmu na hausa, yana bukatar abubuwa wanda ni kaina bansan iya adadinsu ba, yau zan koma sabida gobe ina da exam zan tafi makarantar kwana, Aunty mom bana son na dawo nasamu baki kwace daddyna a hannun sauran matanshi ba, kaiii har da Mahaifiyata better ki daina tsoronshi dan ba amfanar dake ziyi ba."

Tana gama faɗar haka ta juya tabar min ɗakin jikina yayi mugun sanyi da abubuwan da tace, kuma gaskiya ne amma bazan iya ba.

.......

"Yar Malamai ya Amarci da fatan anyi kwanar amarci ko? Hey Ahmad naga Kwailarka kirjinta a cike yake kasamu yanda kakeso kuwa, dan nasan Yaran malamai akwai kamun kai, koda yake nasan virgin ce ma, amma ya kaiii matsayi toys ɗinka tayi aiki kuwa yanda ya dace, yanda naga kake rawan kan nan."
Kurrrr yayi mata da ido cikin nazarta abinda take faɗa musu idan ya fahimta tana da masaniya kenan da lalurashi, murmushi yayi ya mike rungumar ta yayi yana dariya yace.
"A duniya akwai mace da xata iya da kayan aikina ne sama da Amaryata, tambayeta"

Juyawa yayi ya tsare Rahimah da take jin kamar ta fashe da kuka, yace.
"Sugar faɗa mata yanda kikayi sucking penis ɗina, ki faɗa mata yanda nayita moving da slowing a vaginal ɗinki, Hooo Baby faɗa mata."
Murmushi karfin hali tare da mikewa ta iso gabanshi kaii hannunta tayi kirjinshi tana dariya tace.
"Hmm ai faɗar irin abinda naji jiya a tare da kaii ɓata lokacinw nidai nasan koma Ya-ya ne naji daɗin da kowacce mace take ji, ai ka manta ranar Dinner da kayita squeezing boons ɗina ko ba haka ba, nasan kana sonsu kuma ko yaushe kashirya Am ready."

Fuuuuu tayi waje, ranta a ɓace, ganin haka rahimah itama ta nime barin falon, janyota yayi ya rungumeta ta baya cikin sanyi murya yace.
"Karki sake barin kishiya ta nime rena miki hankali,naji daɗin haka amma bance a rena min matata ba."

Duk abinda yake faɗa hannunshi nakan na fulaninta, cike da jin daɗi amma tuna halin yake ciki yasashi saketa, yana zargin hafsa da sauri yabar falon,

Can kuryan ɗakinta ta shige tana kuka tace.
"Ammy wallahi karya matar nan tayi miki, babu abinda mukulinta yake dan tun a katsina ya kusanci matarshi taci kuɗina abanza Allah ya isa min kona abin banza zanyi na shiga cin uban Yarinyar."

Komawa yayi ya dawo falo murmushi yayi ya zauna can jin motsinta ya sashi mikewa ya shige ɗakinshi yana kallonta, tafito da ashana da mukulin zata kona, fitowa yayi yace.
"Bani.."

Ya mika mata hannu, ganin babu wasa a fuskarshi yasata mika mishi cikin sanyi murya yace.
"Bani da hakkinki shi yasa kika faɗa abinda kika kula, idan nasakeki yanzun cewa za'ayi dan nayi sabon aure amma ki zauna zan duba al'amarinki."


Yana gama faɗar haka yabar gidan baki ɗaya, gidansu Aman ya nufa da maganar gurin Mamie ita ya iya bawa yayi mata bayani a takaice.

"Kaje gida zan kira Yayana nayi masa bayani, kuyita addu'a Allah ya azurtaku da shu'uman matane sai du'a'i."
Godiya yayi mata yabar gidan, jikinshi yayi matukar sanyi.

........Koda mai nasara ya isa gidanshi Fareeda da Aneesa ya samu a falo sunci uban kwalliya, da sallama ya shiga dakyar Aneesah ta amsa, fareedah kan tsaki tayi abinta.

Kaii tsaye ya wucce ɗakinshi, yana shiga yaga ko ina duk kura tsaki yayi ya ɗauki abinda zai ɗauka yabar gidan. Suna ganin yafito suma suka ɗauki mota tare da Mufida sai Gra.

Ina ɗakinshi na gama wanke bandaki na gyara gadon tare da haɗa burne nasaka turaren wuta, yana gama turara ɗakin nayi fitowata.

Falon tattara takardun da ya watsar nayi, na zuba akan wani stool dake falon sannan na share falon na goge kuran, tana gamawa tafito sanye take da riga da skirt na blue lace, ta kima uban ɗaurin ɗan kwali rike da tsintsiya take, ta nufi kitchen, tana ajiye kayan hannunta ana dukar kofar shigowa falon da garammm.

Da sauri suka fito Fareeda da Aneesah tare da Mufida, sun tsaya cirko cirko, tsaki huda tayi ta koma kitchen tana yankq albasar da zasu ɗaura abincin rana.
Zaga gidan Aneesah take cike da bakin kishi tana kallon ko ina, tace.
"Lallai kuwa, muna tare dashi yasayi filin ya fara ginawa shine zai bimu da sakayyar mana kishiya ya kawota ciki toh wallahi za'a lalata kowa ya rasa."

"Hmm bari namiji ba amana wato ga bayinshi ya ajiyemu a gida kamar akulki shine ya kawo Yar malamai katon mansion ɗin zata kuwa ci Ubanta."

...... Har gabana Mufida ta tako tana kallona cike da tsana tace.
"Ashawo kawai, i hater you foolish nonsense kuma abinda kika bawa Daddynmu ya juya mana baya sai kinyi dana sani, bitch kawai, kalleki kamar mi gaskiya kwaɗayi da son abin duniya yasa parent ɗinki aura dake da wur....."
Tauuuu na ɗauke yar banza da mari, wanda yayi daidai da shigowarshi. Cak ya tsaya yana kallona tureta nayi, zata faɗi ya tareta yana min wani mugun kallo cikin kirsa da kisisina Fareeda tace.
"Ikon Allah daga yarinya tace, tana sonki zaki hauta da bugu sai kace kin sami jaka, dan kin sami kan Ubanta sai ki lahanta mishi y'a gwara da kagani dai."

Kuka Mufida ta sake tare da rike gurinda na mareta, tace.
"Daddy kawai nace tayi maka magana mudawo gidan nan ne shine kawai tace min ni ɗin banza ni ɗin wofi ta tsanemu har da Mommy, kuma idan muka dawo gidan nan sai tayi poising ɗinmu, ita ta haifa maka yara, tunda baka sonmu shi yasa ka ajiyemu a can ita kuma ka akawota nan..."

"Ya isa Baby hold it."

Ta kowa gabana yayi ranshi a bace ya kifa min mari, sai da na zuɓe a kasa cikin zafin rai, yace.
"Uban waye yace miki ina sonki ina son haɗa gurbi dake kinsan yanda nake girmama Yarana da zaki ɗaga hannu ki mareta banza irinki ne zan kira mace baki ga matana bane karamar munafuka."
Sake ɗaga hannu yayi zai mare ni huda tace.
"Daddyyyyyyyyyyy! Mi tayi maka da zaka bugeta daga zuwanta jiya jiya."

"Toh mother teresa dukana tayi kuma tace zata kashe ni, har tureni tayi fa aiga Daddy nan."

"Karya ne, da zata dake ki dani zata fara duka wannan wani irin bahaguwar Rayuwata, Wallahi sai na faɗawa Hajiyarka yau ba gobe ba, ku kuma munafukai azzalumai yana kanku wata rana, Am sorry mufida zaki girbi abinda kike aikatawa, for first time Daddy Am really hater you, bana sonka sabida kai ba adali bane, kamar yanda kake cewa baka sonta itama bat...."

"Ya isa huda babu kyau, mahaifinkine kuma yana da ikon zarta dakowani hukunci akaina, nifa matarsa ce bana son kina shiga rigimarmu, yawan faɗarmu yawan fahimtar juna, karki sake ɗagawa mahaifinki murya indai nice na yafe mishi ko a gaban Ubangiji bana fatar ya kamashi da hakkina, ita mufidah kuma Allah ya shiryeta, Mijina haske rayuwata akwai abinda kake bukatane bayan haka a shirye nake na amshi hukuncika fiye da haka ma"
"Aunty Mom!!!" Huda ta kira sunana cikin kuka ganin yanda na zuba gwiwana a gabanshi ina share kwallar dake bin fuskana......

😂😂😂😂😂😂 *So min taɓi ango ya dafa Amarya kuyi hkr mu kare satin sallah a 3 readmore karku manta da hidimar sallah ake afuwa....*
[8/25, 3 PM] Real Mai Dambu: 🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Sadaukarwa Ga Yan grp ɗin Matar So....
Dedicater To Hafsat Abubakar💋

     _Wannan buk ɗin hakk'in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar

Please Login or Register in order to submit comment