Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Naziru yarike su Umma da Amana har tsawon shekara biyar kafin malam ya dawo lokacin shagon ya kara bunkasa, Naziru ɗan nan kaduna ne, kuma maraya ne, amma mutune mai gaskiya da amana,

Bayan dawowar Malam ya maida Naziru makaranta dama bai gama scndry ba, dan yana aji biyu ya ajiye karatu gashi ynx yana niman shekaru ashirin, da buga buga malam ya turashi makaranta,

Dawowar malam aka sami cikin Aunty Shema'a, wacce cikinta baibawa umma wahala ba. Bayan haihuwar umma Malam ya fito da maganar karin aure Iya ce ta taushe Umma har aka kawo Mama Amarya,

Lokacin Aunty shema'u babu inda bata shiga, dan sai aka ɗauki shekara ɗaya da rabi kafin akayi auren, dukkansu malam ya kwashe ya zuba a makaranta high islamic,

Sun cire kishi a ransu sun rungume hidimar mijinsu, fiye da kima.

Watan Mama goma sha ɗaya ta haifi Aunty Asma'u wacce take aure, a Abia mijinta ma'aikacin banki ne,

Aunty Asmau watanta goma sha uku, sai ga cikin Aunty Hamdiya wanda lokacin Umma kama da tsohon cikin Ya kabir wanda yake bautar kasan shi a Edo,

Mama na fama da karamin cikinta, sosai suke fama da kansu ga Uwar mijinsu. Da ba lafiya watan guda tsakani Umma ta haifi ya kabiru, sati biyu da haihuwarshi Iya ta rasu, sun kaɗu sosai har na tsawon wata biyu, ana haka akayiwa malam tallar gida a tudun wada layin yan kosai, ba tare da wani damuwa ba yaje yasayi gidan me ɗauke da ɗauka bakwai ciki da falo da ban ɗaki guda uku, ciki ɗaya ɗaya, da ban ɗaki guda biyu sai ciki ɗaya babu ban ɗaki a cikinsu sai a haraba, nan malam ya ajiyewa yaranshi maza,

Ciki biyun da ban ɗaki na yara mata,

Bayan wani lokaci Mama ta haifi Hamdiya, lokaci Yaya kabir yayi kwari sosai, gidanmu ruwa biyune ɗakin Umma mu bakakene sai ɗakin Mama su kuma farare ne.

Sai da Aunty Hamdiya tayi shekara ɗaya da wata biyar aka sami cikin Aunty Gausiya, tunda Umma tasami cikinta ciwon Asthma ya shigeta da an ɗauka wank ciwo nadaban ne sai da aka tsananta bincike aka gano Asthma ce, dakyar dakyar cikin ya kai wata bakwai karshe tiyata aka mata, aka ciro babyn yar karama, umma ce ke hidima dasu har suka shekara dan Mama ciwo tayi sosai,.

Gashi gausiya ta tashi garau, sonda Mama ke nunawa Gausiya ya ɓaci tun bata da wayo har ta fahimci da zaran ta tsalla ihu Mama zata birkice, sai ta tsiro da fitina kala kala, ga faɗa da zagi haka Umma zata rufe ido ta zaneta, tun mama bata nuna bacin ranta har ta farawa Umma ba'a a wasa inda take cewa.
"Yaya da dai kin daina dukar zuciyar mamanta dan ji nake da ita kamar tsoka ɗaya a miya."

Tunda ta faɗi haka umma ta kame hannunta a jikin yarinya amma kiri kiri, umma ta ware gausiya a cikin yara, tun malam bai fahimta ba har ya ɗago wariyar yayiwa Umma magana tace.
"Ita zata iya rike sauran yaran dan a hannunta aka haifesu ita kuma gausiya yar soce taje Uwarta ta riketa."


Suna haka kwatsam Mama tasami cikin shkura shima tasha wuya dan har cirewa aka so yi Allah bai nufa, aka haifeta lafiya,

Bayan shekaru ashirin cif, yaran umma huɗu har dani da sai na mama Amarya shida, bayan shekaru aka sami cikinmu inda aka haifeni bakwaini, su Rahilah sai da suka cika wataninsu cif, ina da wata huɗu aka haifesu, mune kananu dan yayunmu duk sun girma har ana batun aurar da Aunty Shema'u Yaya Hayat yana karatu a ɗan fodio Uni.. Sokoto gausiya da shukra sune yan mata kananu,

Shema'u da Asma'u aka aurar dasu rana ɗaya, Aunty Shema tana auren wani ɗalibin Malam ne, sai mijin Asmau shima babanshi abokin malam ne,

Bayan shekara uku aka aurar da Hamdiya da iya kar yaran gidanmu scndry, daga nan magana ya kare,

Halayar gausiya ba daɗi, gashi sai rashin ɗa'a take a unguwarmu, yayinda shukra tafita.

Haka suma suka cigaba da karatu, har suka gama scndry shukra ta sami wani malamin jami'a anan kasu ya fito nimanta,

Gausiya wani yaro ta makalewa, ganin tana shirin lalacewa Malam ya hanata fita ga fitsara da rashin mutunci, babu me shiga shirginta har muma kanenta, ganin idan akace xa'a jirata ɓata lokacine akayi bikin Aunty Shukra.

Lokacin da Yaya Hayat ya gama karatunshi na likitanci, ya dawo gida nan ya gano gausiya na fita ya kamata yayi mata mugun duka,


Ranar malam na kasuwa Naziru yazo mishi, ya zama babba malami shima yana koyarwa a A.b.u, cikin farin ciki suka zo gida yaci abinci.

Nan yake faɗawa Malam ai zuwanshi hutu yayan Mamanshi daga Maiduguri yazo ya ɗaukeshi suka tafi can, dake suna da buɗi sai suka nima mishi takardu ya tafi sudan, har ya auri yar uwanshi bata jima da rasuwa ba gurin haihuwarta na uku, Malam ya tausaya mishi, ya tambaya Yaya hayat da shema'u anan malam ke faɗa mishi ai gidan ya cika, shigowa malam yayi ya faɗawa su Umma,

Komawa yayi gurinshi suka shigo gidan, inda farkon shigowarshi yayi tozali da Aunty gausiya,

Bayan anyi gaishe gaishe, akayi yaushe gamo, anan yake shaida musu Ai yaron shi babba sunan Malam ne ana kiranshi faruq, sai takwaran Iya Maryam,

Sosai malam yaji daɗi,, da zai tafi ya saukewa malam kayan masarufi,

Bayan sati biyu sai gashi nan yaxo ya gaida malam, wasa wasa ya maida gidanmu gurin zuwanshi, har karatun dare da na safiyar da ake, duk yana zuwa kai da yaga zai cutu ya fito ya faɗi abinda ke damunshi,

Malam yayi farin ciki, ya sami Umma da mana ya faɗa musu suma murna sukayi da aka faɗa mata katsaye tace.
"Lallai fa ni bana sonshi."

Babu wanda ya saurareta, har aka fara maganar tayi karfi, sannan Baban faruq ya fara zuwa gurinta duk fitarta sai ta mishi rashin ɗa'a har akayi auren cin mutunci da wulakanci, cikin yaranta rabone kawai ya ratsa dan sai sun raba hali ya gwada mata karfi yake karɓan hakkinshi sai rabo ta ratsa,

Gashi Allah ya haɗata da munafukar makociya ita ke ɗaurata Kan kome, bayan aurenta akayi bikin yaya shida matarsa da suke zaune a doctors quarts anan kaduna, har da yaransu biyu Hasina wacce suke kira da Afren sai Atika wacce suke kira da Ihsan,


Tunda aka fara maganar auren Aunty ciwon Mama ke tashi har zuwa yanzun da ta kaso auren,
.......
Cikin tausayawa na share kwallar dake bin fuskana. Bayan sallar isha muka sake lekata tana bacci sannan muka koma ɗakin Umma.

****
Washi gari...
Muna tashi muka fito zamu fara aiki malam yace.
"Kuje mu kwanta, Gausiya ta fito."
Jikinta na rawa tafito ya fara aiki, dakyar Umma tashawo kan malam ya barta tayi abin karyawa muka ci, bamu zauna ba sai makaranta.

Koda muka dawo an gama abinci, zama mukayi abinmu ko kulata bamuyi ba, muna gama cin abinci muka kai mata kwanon gurin wanke wanke muka shige ɗakin Mama , aka buɗe hira banu fito ba sai da azahar.

****
Kamar jiya yau ma shi yayi abin karyawa kuma ya cinye abinshi dan bata tashi, yana gamawa ya shiga ɗakin motse jikinshi yana idarwa Ahmad ya kirashi a kune ya saka wayar can kasa makoshi yace.
"Barka angon Hafsat."

Yana sauke numfashi, dariya Ahmad yayi yace.
"Shege kana rage gajiyane na tsinke maka jin daɗinka toh idan kagama muna jiranka a officer."

Katse kiran Ahmad yayi a gurguje ya shirya sanye da bakin jeans da farin shirt an rubuta Armania mai dogon hannun.

Yana isa officer din Ahmad ya sakashi a gaba da dariya......
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu: 🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Dedicater To Hafsat Abubakar💋

  _Idan kinsan baki saya karki karanta sabida na kuɗine, idan kika samu an sato toh karki faɗa min maganar banza dan zan iya miki Allah ya isa, duk wacce ta fitar min Na barta da Allah_

*BOOK ONE👈*

*Page.6*

     "Yau wani ya hucce gajiyarshi akan wata toh sannu Allah yasa kwallon ya faɗa raga, nan da watannin muzo cikin shinkafa."  Duka Aman ya kai mishi yana murmushi dan dama Ahmad ya fito ɗan kazar kazar.

    Kallon Agogon da ke ɗaure a tsintsiyar hannunshi yayi, kafin ya ɗago kai taɓe baki yayi cikin nutsuwa yace.
"Wannan mutumin kome sai yasaka mana african time ne."

        Bai rufe baki ba, sai ga mai nasara ya turo hancin motarshi a haraban ma'aikatar, nima guri yayi ya parka sannan ya zuro kafar shi wanda yake cikin wani haf shoe, yafito sam bai cika damuwa da saka kaya kananu ba, duk kayan da zaka gani a jikinshi toh jamfane yau ma, jamfarce ruwa ashe sai takalmin shi haka ga baki ɗaya dai haɗin yau yayi tane fully, a hankali yake takowa fuskarshi a sake  ya shiga officer ɗin da sallama, amsawa sukayi  tare da mika mishi hannu musabaha yayi da Aman dan shi yake kusada, sai ya mikawa Ahmad suka gaisa tattaunawa sukayi  akan cigaban kamfanin da zasu buɗe,...

             *****
    Tunda muka ɗauko hanyar gida idanuna ya sauka akan mai saida ayaba, taɓa rahilah nayi cikin zolaya nace mata.
"Keee! Yaren novel can."

          Duka takaimin cike da jin haushi ta rausayar da kanta, dukda nikk'af ce a fuskarta sai da na hango murmushi akan fuskarta, a hankali tace.
"Insha Allah dakanki zaki kirani dan ɗaukar darasi, keee nifa mijina sai ya haukace akaina dan..."

    Kasa tayi da muryanta dai dai kunnena tace.
"Babu abinda baxan iya mishi ba, ke har ɗaukar hotona zan natura mishi."

    Zaro Ido Rahimah tayi tace.
"Mun shiga uku, Rahilah wato baki daina ba ko?"

    D'aga kafaɗarta tayi alamun oho, sannan tace.
"Ga wacce zaki tuhuma, bani ba ina zaman lafiyata ta kawo min maganar wai ga ayaba."

               Dariya nasaka har ina rike cikina, haka nayita tsokanar Rahilah ita kuma tana biye min har muka iso gida,..

    Da dare kuwa muna zaune a tsakar gida muma shan iska, Malam da Umma da kuma Mama suna hira Malam yace.
"Ina son Allah ya kawo min mazaje nagari da zasu aure min, Yan ukuna dan na lura Rahilah ta ɗan fisu, rawan kai addu'a nake musu ba dare ba rana."

   ... "Hmm Malam dama ina son magana dakai akan Maryam Sajida, Malam Mus'ab yayi min magana akanta nace sai na tuntuɓeka." Inji Umma knn,

   Shiru yayi na wani lokaci kaman bazai magana ba, ya kirani.
    Jikina har rawa yake na isa gurinshi, nace.
"Na'am malam."

         "Kina son Malam Mus'ab ne?" ya jefa min tambayar,

     A ruɗe kamar wacce akace tayi karya na shiga cewa.
"Wallahi na rantse da Allah ni bana kulashi ma, kuma malam ka tambayi su Rahilah babu ruwan da shi.."

   Kuka na saka musu ina rantse rantse, "Ya isa Mamana ban ce zan miki dole ba, dama tambayarki nake shin kina sonshi ne ko A'a."

        Cikin sauri nace.
"A'a ni bana sonshi."

         "Tashi kije Allah yayi muku albarka,"
    "Amin" su Umma suka ce suna min dariya,

     Dakin Umma na shige na kwanta, take su rahila suka biyo ni, suna rarrashina.

                Bayan tashinmu Umma take faɗawa Malam, "Na manta ban faɗa maka ba, Akwai Yar Amiran na da'awa zata aure yariman zazzau shine aka turo min da katin bikin, mi kagani akan tafiyar."

          Murmushi yayi sannan yace.
"Ba damuwa, Allah ya kaimu lokaci amma bake ɗaya zakiyi tafiyar ba ko?"

      "Eh zan ɗauki Yan uku muje dasu dan zasu taimaka min sosai." tace mishi.

           "Allah ya nuna mana lokacin." yace mata,

            Haka suka cigaba da hira ni kuma su rahila suka shiga rarrashina, kar a ɗakin muna kwana wannan ɗabi'armu ce da zaran abu yasami ɗaya toh kaman ya sami saurane.

     
            ****
  Yau alhamis muna tsakar gida wanki muke, malam ya shiga cikin raha yace.
"Yan uku gobe juma'a fa kar a manta da saukar da ake min."

       "Toh Malam Insha Allah zamuyi maka."
          
    Cikin ɗoki da muna muka gama wanki mun, kowacce ta ɗauki Alkur'ani muka fara karatu tun alhamis,

            Kafin dare munyi kusan izu goma goma, zuwa juma'a kuwa muka sauke mashi, cikin jin daɗi ya kiramu ya bamu dubu uku uku, duk lokacin da mukayi mishi sauka sai ya bamu kuɗi, haka ba karamin kara mana kwarin gwiwa da kaunar mahaifinmu muke ba,

             
              ****
    Kallon gidan Aman yayi tun ranar da ya gyara ko tsinke ba'a sake ko sharewa ba, tana can naɗe a gado tana chart  shiga yayi ciki ranshi na ɓace ya fincikota zuwa falo yace.
"Wallahi Hindu!!! Kina kure hakurana amma karki damu, idan nafita na samu gidan nan haka Allah zan baki mamaki.
   
   Jin abinda yace yasa jikinta ya shiga rawa, take ta fara aikin ba ji ba gani.

             Al'amarin matansu sai da buɗe wuta, ta ɓangaren Ahmad da sauki dan tunda taji batun kishiya ta shiga hankalinta. Mai Nasara ne dai ya tattara su ya watsa a kwandon shara har gara. Aneesah tana gane mishi dukda bata da lokaci tana kamanta mishi wasu abubuwan sai dai rayuwar gidan babu tsarin.Addini a ciki sabida kowacce mace bata san yaushe ne take da miji ba, balle ta sami lokacinta kamar yanda ya tsara musu, idan yana gari toh babu ruwanshi da bin ka'ida,

  Ko tsarin Addini, bawai dan bai sani ba, a'a sai dai shi baxai ya dogon magana dasu ba, kawai idan ya zo miki toh yazo idan kuma kika kai kanki haka ma yayi, sam shi bai san mi ake cewa rarrashin mace ko biye mata tayita shirme ko ya san damuwarta, babu ruwanshi da haka idan kaga damuwar shi akan kasuwarcinsane ko an taɓa yaranshi. 
        
       (Nasan mi karatu zai so sanin waye ne Mai Nasaran nan da matanshi nan)

         Yunus Muh'd Yunus  shine cikaken sunanshi, mai Nasara kuwa sunan Kakanshine ya ci wato Asalin Yunus mai nasara, Alhaj Muh'd Yunus tsohon sakataren gwanatine bayan wnnan matsayin ya rike shugaban zaɓe na kasa, sannan ya rike matsayin mai lura da kamfaninnikan gwanatin kasar naija,

           Babban mutane da ya sanu a ɓangare aikin gwanati, da wasu fanoni na siyasa, mutane da dama sun so ya fito takaran governo ko sanata amma yaki yace shi baya ra'ayin siyasa.

          Mai Nasara shine babba a gidan, Hajiya Hauwa itace uwar gida mi yara biyar uku Mata biyu maxa, Yunus shine babba sai Zainab tana aure a abuja, sai AbdulKadir yana aiki a kano, sai  Hajara, tana aure anan zaria, sau ɗan Autansu Abdullahi.

      D'akin Mama kilishi kuwa kuwa yaranta uku ne, Safwan shine babba, sai  Zuwairiyya, da kuma Yar autanta Nana Aisha.

      Kusan yaran gidan suna da haɗin kai dan Yaran Hajiya a hannun mama kilishi suka tashi, yayinda su Yunus suka taso a hannunta,

     Yunus yana da degree uku ne a fanin kasuwanci, yana da ilimin Addini sosai ga kuma ilimin boko,  kuma dukda arzikin Mahaifinshi, baisa yayi karatu a wajen kasa ba, anan jami'ar A.b.u yayi karatunshi.
   
           Anan ya haɗu da Ahmad da Aman wanda suma suka zo karatu, tun a shekaransu na biyu a jami'a suka fara haɗa karfi da karfe, domin kafa kansu,

   Daga haka ne, fa suka mike da niman nakansu. Matarshi ta farko balkisu yar tsohon sarkin zazzau ce, kasancewar Mama kilishi mahaifiyarta yar cikin gidan sarautace kuma baban Balkisu Kawun Mama kilishine, kuma suna zumunci sosai, dan har balkisu tana zuwa gidansu mai Nasara.

        Wani zuwan da tayi gidan taga mai nasara, shi knn ta haukace sai gashi duk sati sai taxo gidan dan taga mai nasara, shi kuma bai san tanayi ba, dan shi mace bata gabanshi dan yafi yarda da kasuwanci da yarda da hidimar mace.

            Idan tazo gidan haka zata takuwa Mama sai ta mata hiran mai nasara, tun tana ɗauka dan burgewa take sata a gaba, sai Mama ta lura da cewa, ai balkisu ta hau bishiyar kace, akan son Mai nasara Mama batayi kasa a gwiwa ba ta tambayeta nan kuwa ta amsa, da eh.
                  Haka ba karamin daɗi yayiwa Mama ba, har ta labartawa Hajiya karɓan alamarin hajiya amma kasan ranta bata so wannan haɗin ba, sabida Hajiya burinta mai nasara ya sami macen da zata sauya mishi rayuwa ba wacce zata sake dulmiyar dashi ba, amma ganin girman Mama yasa ta amince.,

     Lokacin da maganar ya isa kunnen Maza, basu ɗauki alamarin da sauki ba, suka kambamata har mai nasara yazo hutu, nan iyayenshi suka tunkare shi da maganar,  shiru yayi  kaman ba dashi ake ba, sai da takaici yasa hajiyarsu bar falon tana sababi tace.

"Tsabar ka rena mutane ana maka magana kayi banza da mutane, sabida rashin kunya, Wallahi Rukayya da Alhaji karku sake sakani a cikin maganarshi."

       Tana fita ya bita da ido, jikinshi a sanyayye, sake mai maita mishi maganar Alhajinsu yayi, ɗago kai yayi yace.
"Hmm shi knn."
     Mama kilishi tace.
"Babana shi kenam din na amincewa ne ."

  Mikewa yayi dakyar yace mata.
"Eh" sannan ya fita murmushi mahaifinshi yayi yace.
"Miskili kafi mahaukaci ban haushi duk yaran gidan nan a sake suke amma Babana kaman wanda aka takureshi"

   Hira sosai mama sukayi da alhaji, akan sha'anin.
     Koda ya koma makaranta bai fadawa abokanshi ba, dan lokacik suna matakin masters ne, dake ba mutum mai yawan magana bane shi yasa abin ya barshi iya shi kaɗai..
 

    Bayan wata uku akafara hidiman biki tsakanin Balkisu da mai nasara basi taɓa haɗuwa ba, sai da Mama kilishi ta tura Abdul kadir yaje har makarantar yayi mishi terere a gaban abokai su kuwa suka sakashi a gaba da tsokana, haka  suka zo yaje gidansu balkisu ya koda suka je dan bashi ɗaya bane, Aman da Ahmad sune suka tsarata amma gogan naku nan make, a gefe yana jinsu da suka buwayeshi ya mike ya barmusu gurin(😹) 

       Koda suka dawo gida Mama ta samesu da maganar take suka ware akan shagalin  sabida daga Aman har Ahmad kowannensu yana da rawan kai, haka sukayi ruwa sukayi tsaki suka ajiye ango a gefe,

             Biki anyi na garari dukda ango baisan anayi ba, sai dai gurin dinner akasa shi dole sai da yaje, sai ɗaurin aure da, kuma hawan doki aka je gaida sarki.

              A cikin gidansu aka ware musu, side ɗinsu.

                   ..... "Ahmad wallahi wannan auren da aka mishi cutar yarinyar zaiyi, dan nasanshi sarai babu abinda zai iya sauke mata, shi yasa nasayo tablers ɗin nan zan jefa mishi a coca an jima, toh daren Amarci zai tabbata, dan na lura shi ɗin sai du'a'i."

   Dariya Ahmad yayi, sosai yace.
"Miskili kenan kafi mahaukaci ban haushi."

    Haka sukayita tsara yanda zasu kai Mai nasara ɗakin Balkisu, ai kuwa hakansu ta cima ruwa dan jefa mishi kwaya, Aman yayi suka barshi yasha, ba tare da ɓata lokaci ba suka rakashi ɗakim Amarya, akayi ɗan hira sama sama, sannan suka sayi baki suka ajiye musu kome, sannan suka musu sallama rakosu yayi sannan ya koma, a falo ya baje rigar ya zauna yayi crossing leg, yana hutawa,

       Bayan kamar mintuna ashirin kwaya ta jika, nan ta fara aiknta tun yana sharewa yana wani basarwa, har ya fara jin zufa na karyo mishi ta ko ina, shi bai taɓa shiryawa kanshi haka ba, asalima shi ba me yawan sha'awa bane balle yace ai itace ra motsa mishi a daddafe ya shige dakinta dan har ta kashe wuta ta kwanta ko cire kayan jikinta batayi ba,

          Hayewa gadon yayi ya,zare kayanshi daga nan ya fara bin amaryanshi da zafi🙈🙊(Bance kome ba dan kar na lalata virgins ɗin Yan mata😂),

          Jin bakon yanayi yana bin jikinta, ga ɗan gyaran da Iyaye suka mata, take ta biye mishi sai da akazo sabonta kwanturaki nan ne idanunta ya rena fata, dan duk tarun da yayi na shekara da shekaru ya juye mata, hot milk ɗinshi, me ɗauke da seed na musaman, yana  gamawa ya koma gefe sai baccin gajiya da zazzaɓi me dan zafi ya rufeshi sabida energy ɗin ba iya nashi kaɗai bane har da na drugs,

          Allah sarki  Balkisu taci kuka har ta godewa Allah, ga ciwon jiki, dakyar ta mike ta shiga ban ɗaki ta wanke jiknta fess, ta fito tasamu har yayi bacci itama gefe ta kwanta sai bacci.     
 
         ****
    Bayan sati biyu kana ganin Mai nasara kaga ango dan har wani kiba ya ajiye, duk inda ya ratsa sai an bishi da ido toh ya aka iya akuya taji daɗin manda(😋)< tunda ya gane darajan babban gida ba ruwanshi da miskilanci sai ya gama ya shiga tsare mata gida(😂)

      Itama mulki ya satakota a gaba, dan daga gidansu aka kawo mata masu aiki har mutum biyu,

         ......Shekaransu ɗaya ta haifi huda takwaran Mama, nan ya tattaro soyayyar duniya ya ɗaura mata, dake a gaban iyayenshine sai kula da yarinyar ya koma kansu sabida itace jikar ɗansu na fari dukda kanenshi mata sun haihu,

            Rashin samun kulawar Uwa da huda take fama dashi yasa su hajiya suka ɗauketa, nono kawai Balkisu ke iya ba,

         Huda nada shekara uku, Balkisu tasami

Please Login or Register in order to submit comment