Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wallahi amma na taya ka murna , sosai yaushe zaka tafi"


"Sai Monday ta sama amma ranar Sunday zan tafi da safe"


Tabe baki Nasir yayi kadan yace"yaya salary din ka ,yana da kyau in ce ko"



Abdul yace " alhamdullhi babu laifi , dubu Dari da sittin ne"

Dariya Nasir yayi yana nuna Abdul da hannu cikin tsabar iskanci da ya saba yi masa yace" ok kana nufin da wannan zaka iya rike mace ,ka tsaya sai wata za'a biya ka kudin da basu kai sun kawo ba ,ai da wannan aiki da ka hakura ,ka nema a nan kawai ,domin zai fi maka"



Abdul ya hade fuska yace"banason wulakanci da rainin hankali Malam ni rayuwata ban takura ta ba ina yin komai a tsari da sannu sannu komai mai zuwa ne
[20/05/2019 9:16 PM] Binta Umar Abbale: Nasir ya zakuda kafada alamun bai damu ba yace"ok tunda haka kake ganin zai fi maka shikkenan ai"

Kokarin bude motarsa yakeyi Abdul yace "ina zaka yanzu ,daga can gidanku nake naje gurin mutuniyar , sai naji mummunan labari wai Baban gida babu lafiya"


"Eh Hakane"
Nasir yafada bayan ya shiga motarshi yana kokarin kunna motar ya kalli Abdul latif fuskarshi ta rikide tamkar zaki a cikin dawa yana Neman abinci yace" wai kai har yanzu kana kan bakanka na auran waccan yarinyar"?


"Yes of course" Abdul din yafada babu alamun wasa a tattare dashi


Nasir ya girgiza kai yana cije lebansa na kasa minti biyu ,sai ya dago kai yana sakin wani murmushi daga ni kasan na mugunta ne , yace "banaso in fada maka abinda zai tayar maka da hankali ,a kan yarinyar wallahi tun wuri ina baka shawarar ka janye maganar auranta shine zai fi maka alkairi"



Cikin namaki Abdul ya zubawa Nasir ido ya gyara tsayuwarsa sosai yace"wai kai don Allah yau dai ka fada min dalilin da yasa kake a dawa da wannan Abu,kar ka manta da cewar dady kafin ya rasu ya bar wasiyyar tabbatuwar auran"

Nasir ya girgiza kai yana jin wani mugun bakin ciki ,a zuciyarsa har yanzu ,yana ganin Hoton Anwar da Yarinyar cikin Mota

Abdul yace"kai nake sauraro kayi shiru ,yarinyar nan dai na tabbata baza tayi zina ba shine dai karshen wanda zai sa inji kyamar auranta,bayan haka kuwa duk abinda tayi mai sauki ne"


Nasir bakinshi na daci kwata-kwata ba yaji tes din komai sabida bacin rai ya tashi motarshi batare da ya kara cewa Abdul komai ba ,ya fige mota tamkar zai banke Abdul din

Cikin zafin nama Abdul ya kauce , yana kallonsa cikin mamaki abinda yayi sai kace wani mahaukaci ,sai da yaga ficeawarsa sannan ya sauke ajiyar zuciya shi ma ya bar gurin
[06/06, 01:42] +234 808 996 5176: [21/05/2019 9:20 AM] Binta Umar Abbale: [21/05/2019 8:43 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*

*81*


Abdul sun jima da Maryam suna hira cikin mutumchi da so da kaunar junansu da zai tafi ya ke fada mata ya samu aiki a legos sabida haka in an daura auransu can zasu tafi, Maryam taji dadi sosai tayi masa addu'a gami da fatan alkairi ,ya fito da kudi masu yawa ya bawa Malam Ya'u da kyar ya karba yana masa godiya Abdul yace babu komai Baba nan Maryam take fada musu ai ya samu aiki a legos Momy tayi murna sosai haka aunty ,har bakin motarshi ta rakashi suna ta soyyaya tace'Ya Abdul dama ina Neman wata alfarma"


Yace "fadi kome Nene my Maryam in ina dashi zanyi miki"


"Dama zance ne mai zai hana ka fara Neman min aiki nima tunda dai takkaduna sunyi kyau ,inaso in dinga kula da iyaye na da "yan uwana ,sabida yanayin rayuwar nan"


Wajan minti biyu Abdul bai ce komai ba , kwata-kwata bashi da ra'ayin matarshi tayi aiki ko na menene ,to amma tunda ya Riga yayi mata alkwari babu yadda zai yi ,yace"kar ki damu Zanyi kokarin Neman miki aiki insha'allahu kinga da anan zamu zauna sai ki fara aiki a nan asibitin nasan Nasir zai dauke ki aiki,kuma da albashi mai tsoka"


Jiki a sanyaye tace"yanzu can legos din bazan samu ba"?


"A'a ba wai baza ki samu bane , kafin a dauke ki ne aiki ,tunda bamu da hanya kinga can ba kamar nan bace"


'Hakane"
Maryam tafada tana girgiza kai

Yace"amma ki bari tukkuna zanyi shawarar abinyi kafin in tafi ,in da yiwuwar in barki anan din shikkenan sai ki zauna anan din ko"?


Maryam ta daga kai tace"zan zauna mana ai komai lokaci ne"


"To shikkenan ,tawan Allah ya kaimu wannan lokaci"


Rufe fuskarta tayi cikin jin kunya tace"ameen"


"Yawwa ko kefa"
Abdul yafada yana wani murmushi cikin jin dadi

Nan dai sukayi sallama cike da so da kaunar junansu ,Abdul ya shiga Mota ya tafi,

Maryam ta koma ciki


Momy ta koma gida tare da Ya'u sabuda ,ta sa Uwani mai aikinta ta shirya abunci mai kyau sosai ,sannan tasa Nura drever ya kai musu can asibitin


Aunty ce da yayarta Rabi sai Maryam da ta nace sai ta zauna sabida babu yadda Momy batayi da ita ba a kan tazo su tafi taqi ,sai su Naf'iu ne suka bita, aunty ko kallon inda take batayi sabida har yanzu tana jin haushinta kan rashin kunyar da tayiwa Nasir



Ma'iakatan gurin ne suke ta kai kawo a gurin ko ina tsaf-tsaf tayal din gurin fari tas! Sai daukar ido yake ko ina ka kalla haske da walkiya kamshi sai tashi yakeyi a ko'ina sai da suka tabbatar ko'ina yayi tsaf-tsaf sannan suka shige dakunansu

To suma su aunty wani haddadan daki suka shiga ,sabida har yanzu basu samu damar ganin Baban gida ba ,dama Nasir ya bada Umarnin cewa kar abar kowa ya shiga , shiyasa da aunty ta ga wata nurse tace"Dan Allah tabarsu su shiga
Tace An hana har sai oga ya bada Umarni amma su kwantar da hankalinsu yanzu ya farka ma kuma yana cikin koshin lafiya.
[21/05/2019 9:19 AM] Binta Umar Abbale: Abinda ya kwantar musu da hankali kenan,suka saki ransu suna hira sama-sama Yaya Rabi tace"wannan Yaro Allah dai yayi mishi albarka babu abinda zamuce dashi"


Ajiyar zuciya aunty ta sauke tace"ai ni har narasa ma abinda zance wallahi ,wai ki duba ki gani Yaya Rabi duk irin dawainiyar da yaron nan yake damu ,ki duba kiga rashin mutumcin da yarinyar nan tayi masa dazu"


Yaya tace"gaskiya Maryam baki kyauta ba ,ai duk abinda yayi bai kamata kiyi masa haka nasan da ciwo a dinga ciwa iyayenka zarafi a gabanka tabbas abinda yayi bai dace ba kuma bai kyauta ba,to amma dai kina jin abinda mahaifiyarsa tace a kansa cewar ita ma yi mata yakeyi ,abinda ya dace ayi masa uziri kawai sabuda kinsan giyar kudi babu abinda bata sawa mutum ,yana da kudi dole yayi izza! Da takama"


"Hummm! Yaya Rabi kenan kece kike ganin haka ,a kan Nasir wallahi kwata-kwat ba halinshi bane wulakanci da izza ni zan fada miki halinshi a ciki babu Wanda ban sani ba tunda kusan a gurina ya taso nasan Halinshi tsaf! dama Maryam ta rai nashi Wanda ko gaisuwa bai isa tayi mishi ba ,kallon wulakanci ne a tsakaninsu ,sai kace wani sa'anta bata da abin rai nawa sai Wanda take ci a karkashinsa ,ai wallahi yau ba sai gobe ba sai ta je ta bashi hakuri ,sannan zan daina fushi da ita zan gani tsakanin ni da ita wayafi wani taurin kai"
Aunty ta karasa maganar tata cikin zafin zuciya


"Wannan shine dai-dai kawai in ya shigo taje tabashi hakuri a zauna lafiya"

Yaya Rabi tafada tana goyan bayan abinda "yar uwarta tace


Maryam kuka takeyi kamar ranta zai fita ,wannan shine a dakeka a hanaka kuka ita tarasa yaya zatayiwa auntt ta fahimce ta ta lura Sam! Auntt bata ganin laifi Nasir kullum sai nata ,yanzu da zata fada mata abinda uncle din yayi mata kafin rasuwar dady cewa zarayi karya take masa domin tasan bazata yadda ba



Tace"aunt kiyi hakuri zanje in bawa uncle hakuri kamar yadda kikace din in har zaki dai na fushi dani ,amma ki sani aunt uncle baya kaunata baya kaunar ya bude ido ya ganni a duniyar nan,narasa me nayi masa a rayuwa tun ina "yar karama uncle ya tsaneni baya so na bazan taba mantawa ba"


Aunt ta zabura! Cikin fada tace"ai tunda kince baya kaunarki mai yasa bai kasheki ba tun kina karama ,sai yanzu ai in mutum baya son mutum sai ya kasheshi ,wallahi kar nakarajin kinyi wannan maganar ranki zaiyi mummunan baci"


Maryam tayi shiru kawai tana kuka mai cin rai!

Haka aunty tayi mata fada ,Yaya Rabi tana bata hakuri



****
Nasir kuwa lokacin da ya fita daga asibitinsa kai tsaye Club ya nufa zuciyarsa tana tafarfasa a halin da yake ciki a yanzu in bai je ya zuqi wsky ba ba zai ji dadi ba a zuciyarsa abinda ya jima bai sha ba tun lokacin mutuwar dady dinshi Yau kusan wata tara kenan ,sai yau Lallai Maryam ta cuceshi.


Ko da ya 'isa dayawa daga cikin abokanshi sunyi mamaki ,sosai hakanan "yan matanshi Baby kamar ta zuba ruwa a kasa tasha sabida farin ciki,takaraso in da yake hannunta dauke da tire jere da abubuwan sha,masu tsada ,ga wata mutsiyaciyar shiga a ajikinta Wanda da ita gwara babu ,tunda ga nesa yake kare mata kallo yana lasar baki nan take wata mutsiyaciyar sha' awa ta kamashi ,abinda yayi alkwarin ba zai sake ai katawa ba,amma yana ji dole yau ya karya alkwarin nan da yayi sabida yadda yake ji a jikinshi


Tazo ta haye jikinshi tana goga masa kirjinta a fuskarshi sai wani lumshe masa ido takeyi cikin kwarewa da iya bariki

Shiko qirjinta ya tsurawa ido kamar tsohon maye , ya sa lebanshi nakasa a bakinshi yana tsosa,baby ta karka da ido race"My love kwana biyu ka guje ni nayi missing din ka sosai da sosai yau dai tunda naga kazo nan nasan kai ma a matse kake kamar yadda nake a matse da kai kasan kai kadai ne kake iya gamsar da ni"



Babu abinda yace mata ya karbi tire din hannuta ya aje kan teble din dake gabanshi ,ya dauki kwalbar Wsky guda daya ya bude ya kafa ta a bakinshi yafara ,sha jikinshi Na tsuma ,sabida yadda yaji tana ratsashi gaskiya yayi missing din abar sosai
[21/05/2019 9:42 AM] Binta Umar Abbale: Baby ta rika sha fa kansa tana sosa masa kunne cikin kwarewa ,Nasir ya dinga jinsa a sama, I do ya lumshe yana jin dadin abinda take masa,sai yaqi yake da zuciyarsa a kan hanata abinda takeso amma ina zuciyarshi tafi karfinshi domin yadda yakejin jin jikinshi in bai rage abinda yake mararshi ba a kwai matsala ,nan ya yiwa baby daukar jarirai kwata-kwata baya ganin gabanshi ya nufi wani daki a gurin



Anwar na zaune can gefe ,suna buga wasan lido shida abokanshi Duk yana kallon shigowar Nasir din da lokacin da suka shiga daki shida baby,sai ya sheqe da wata mahaukaciyar dariya tace"Shege mai tuban muzuru ai in sha Allahu ,sai mun fara shiryiwa sannan Kai zaka shiryu Nasir ,Dan iska mutsiyaci ,sai na kulla maka rashin mutumci ,zakasan cewar bariki ma iyawa ce , tawa barikin tafi taka"


Ra'is ya bashi hannu suka tafa suna dariya yace"wato da shi ya shiryu kenan sabida ubanshi ya mutu ,to Dan uwarsa mu da iyayen namu suka mutu a mu wannan ne lokacin da zamu baje kolinmu ,mu shakata mu wala"

Dariya suke yi cike da farin ciki,Ra'is ya cigaba da cewa ,amma gaskiya gayan nan ya cuceka Anwar dubi yadda ya yi maka"
Yafada yana nuna gefan giran Anwar din inda Nasir ya yankeshi da kwalba lokacin da yake kokarin kwatar Maryam a hannunshi

Anwar yace"ka rabu da Dan iska ina nan ina shirya masa tsiya wallahi"
Ra'is yayi dariya cikin shaqiyanci yace"amma na tayaka bakin ciki ,kana dab da shiga wani gari ,Dan iska yazo ya cuce ka kaga kayi biyu babu ko daya ,ga tabo yayi maka a goshi ,gashi baka ji yaya koramar take ba"


Anwar ya sha kunu sosai yana kallon Ra'is din yace"kai dai bari Alh wallahi nake fada maka , kaji yadda yarinyan take da taushi kuwa ,wow!! Wai! Humm a kwai Brest na ban mamaki Wanda lokacin da Na latsa sai da na kusa shidewa.
[06/06, 01:43] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*

*82*

Ra'is ya kwashe da wata mahaukaciyar dariya yana nuna Anwar da hannu ,sai kace wani shashasha yace"gaskiya baka da mutumci wallahi ,zanso inga wannan yarinyar ko ni bazan kyaleta ba wallahi tunda naji kana ko da ta"
"Mtsss kai dai
mubar maganar ai sai na kawar da kwadayi na a kanta har yanzu inanan a kan bakana wallahi"
Anwar ya fada yana wani cije baki

Nan dai suka zauna sukai ta shirmensu,su a ganinsu waye wa ce yin hakan


Nasir da baby kuwa suna cikin wata duniya domin baby wani irin salo takewa Nasir Wanda ya rikita masa lissafi,yana daf da biya musu bukatarsu ,sai yaji kamar muryar dady din shi a kunnenshi yana cewa Nasir kar ka ai kata abinda kayi niyya!

A firgice ya sauka daga kan baby ,wacce take kwance zigidir haihuwar uwarta tana rirriqeshi gami da kai masa wasu zafafen kiss duk ta gigice a lokacin babu abinda takeso taji illa taji Nasir na biya mata bukata,Dan haka a gigice ta rungomushi tana lasar fuskarsa tamkar wata mayya.

Nasir ya angiza ta yana fidda nishi cikin tsananin damuwa ya fara kokarin mayar da kayansa


Ta mike da sauri zata kara rungumeshi ya daga mata hannu alamar ta kyaleshi

Jiki a sanyaye baby take kallonsa ,tarasa abinda zatace masa ,ganin yana kokarin fita daga dakin ne tayi saurin tarar gabansa ta riqe qugu tace"wai me kake nufi ne bayan kagama jagwalgwala ni shine zaka gudu ka barni kasan ka riga ka gama tayar min da sha'awa ta kuma sanin kanka ne babu da Namijin da zai iya kawar min da idan ba kai ba, sabida haka dole ka tsaya ka biya min bukata ta"


Cikin mamaki Nasir ya tsurawa Baby ido na minti biyu ya dauke kansa domin sai yaji kwata kwata bayason kallon tsaraicin baby abinda da yake daukar hankalinshi ,da kyar ya bude baki yace "bani hanya in wuce ko ranki ya baci"

Baby ta kare hanya tana wani irin Abu da idonta duk a kokarinta Na ta ja ra'ayinsa


Yayi mata kallon banza kawai ya zira hannu a aljihu ya Ciro kudi kamar yadda ya saba ya kama hannunta ya sanya mata a ciki, ya bangajeta ya bude kofar zai fita

Baby ta cikwikwiye shi ta baya tana kuka take fadin babu inda zakaje wallahi ,yau ko ni ko kai ,haka kawai ina zaman zama ka tayar min da hankal...
[06/06, 01:43] +234 808 996 5176: [22/05/2019 10:02 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*

*83*



Mamaki ya kashe Nasir ganin abinda baby take masa kuka takeyi bilhakki tsakaninta da Allah
Ya juyo a fusace! ya tsinka mata mari ,abinda bai ta bayi mata duk tsawon zamansu ,duk da cewa bariki ce amma shi kwata-kwata bashi da dabi'ar dukan matan bariki,baby ta dafe kuncin ta cikin mamaki da damuwa tace"yanzu ni ka Mara Nasir dama wannan lokacin zaizo"?


Nasir ya zakuda kafadarsa gami da gyara wuyan rigarshi babu abinda ya dameshi yace"ke ce kika jawo baby ,dole ne sai na kwanta dake ,ko ni kadai ne namiji gasu nan ki fita wani ya biya miki bukatarki ni bazan yi ba ok"

Yana gama fadin maganar yayi ficewarsa ya barta a tsaye hannunta dafe da kuncinta


Anwar yana kallon fitowarshi yayi mamaki sosai ganin ko minti goma bai yi ba har ya fito kuma da alama ranshi a bace yake

Kawai sai ya mike ya nufi dakin ,baby na zaune gefan bed tana kuka kamar ranta zai fita ,tunda take a bariki babu Namijin da ya taba dukanta sai Nasir ,sabida yadda take da gata ubanta mugun mai kudi ne mai fada aji sabida haka ita barinkin ta ma da takeyi ba Dan kudi takeyi ba


Anwar ya zauna kusa da ita yana wani lumshe ido ganinta a tube babu kaya dama ya dade yana kwadayinta yarinyar taki yadda dashi bata yadda da kowa sai Nasir sai kace shine autan maza


Hannunsa ya sanya kafadarta yana Dan mammatsa mata jiki yace"baby yaya a kayi ne kyakykyawa a kowa ne hali ,mai yasa kike kuka "?


Cikin kuka tace "Anwar wai yau ni Nass Mara sabida yaga yadda na damu dashi"

Anwar ya ja tsaki yace "an gaya miki ki rabu da wancan Dan iskan kinki kina wahalar da kanki ,tuntuni nasan bayasonki jikinki kawai yakeso ,kizo kawai ,kinsan ni tsakani da Allah nakesonki amma kamar ke babbar yarinya ki tsaya ya mareki"



"Kasan yadda na keson Nasir a rayuwata Dan Allah ka fada min ko wata sabuwar budurwar yayi shiyasa yake min wulakanci"


Anwar yayi murmushi yace"kwarai kuwa sabuwar yarinya yayi kece dai baki Sani ba amma tuntuni dama yake boye miki"


Baby ta share hawaye tana kallon Anwar ranta a mugun bace tace"ai kuwa Nasir ya tabowa kanshi bala'i domin bai isa ya yaudare ni ba wallahi babu wata mace da ta isa ta rabeshi sai ni sabida ni nafi kowace mace sanin waye shi ,wallahi sai na lahanta mata rayuwa ko wacece ita"


Shashshafa mata jiki yakeyi yana lasar baki sai kace tsohon maye yace" nima zanbaki goyan baya mutukar zaki amince dani muyi mu'amala zan taimaka miki gurin ganin kin cika burunki a kan Nasir din"
[22/05/2019 11:31 AM] Binta Umar Abbale: Baby wacce take a bukace tafara jin sakon da Anwar yake ai kamata nan da nan ta juyo gami da kamashi tana kiss din shi ,dama haka yakeso nan take suka dilmiya cikin aikinta Zina ,abinda suke ganin yin hakan waye wace a gurinsu



Nasir ko da kyar ya kai kansa gida , yana kokarin fitowa ya tuna da Baban gida dake can asibitinsa a kwance dole yaje ya duba shi duk da cewar ,a kwai likitoci masu kula da masu jinya amman zuwanshi yana da muhimanci dole ya juya kan mota ya nufi asibitin


Lokacin da ya isa 11:30 Na dare ,haka yayi parking din motarshi ya fito ya nufi ciki


Shiru bakajin komai sai karar Ac a ko'ina ,kai tsaye dakin da ya kwantar da Baban gida ya nufa,ya na kwance yana bacci ,cikin kwanciyar hankali ya duba gefanshi inda wata drowar ke aje magungunanshi ne a aje ,wannan ne ya tabbatar masa da cewa an bashi magani a kan lokaci kamar yadda ya umarta kafin ya tafi

Fitowa yayi daga dakin yana sakin ajiyar zuciya, batare da bata lokaci ba ya leqa sauran dakunan a gurguje nan ma komai normal,


Maryam kuwa tunda taji alamun an shigo gurin ta mike ta fito daga dakin nasu lokacin iyayenta duk sunyi bacci, jikinta sanye da Hijab taje ta tsaya bakin hanya , tana jiran fitowar Nasir din.
[06/06, 01:43] +234 808 996 5176: [23/05/2019 10:26 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*


*84*


Nasir ya fito cikin sauri hankali yayi gaba kwata-kwata bai lura da mutum a tsaye a bakin kofar ba ,sai da yazo daf da kofar suka hada ido da Maryam,gabanshi ya fadi sabida yadda ta dallareshi da idanunta Wanda suke mutukar gigitashi ba tun yau ba,
Sai ya fara addu'a cikin ranshi yace yau kuma kinzo min a zahiri kenan ,da kina zuwan min cikin baccina ki dameni kullum ta'ala yau zaki bude min ido ,to ta Allah bata ki ba,aljana a kwaba,shikadai yake wannan zancan a ransa


Maryam ko da ta lura da yadda ya tsorata da ita ,sai tafara wani salo da idanunta kuma takafeshi dasu kurr! Abinka da dare ,launin idanun nata yakara yin blue sosai da sosai ga gajiya da tsabar bacci a cikinsu


Nasir ya nemi yawo ya rasa a bakinshi ,da kyar cikin karfin hali ya furta maganar da take bakinshi ,"wai ke wace irin macace ne ,yanzu mai ya hadani dake , zaki tsare min hanya ,uhumm! Ki fita daga rayuwata in huta kin zame min matsala a rayuwata ,to idan ke aljana ce ina da maganinki hakanan In mayya ce ke nan ma ina da maganinki bai yiwuwa kizo ki dinga damuna cikin bacci na ,yanzu kuma ta kai takawo kina so ki bude min ido ,to baki isa ba wallahi,ya karashe maganar cikin karaji da hayaniya! Shi duk a zatonsa mafarki yakeyi irin Wanda ya sabayi kullum ta'Allah in ya kwanta


Maryam ta dake tana boye dariyar ta ganin yadda uncle din ya gigice lokaci guda sai Sam batu yake mata,


Ta bude baki da kyar tace" uncle nice fa Maryam dama jinsin bil'adam yana dawowa Jinsin aljanu ,ko duk tsanar da kake min ce ta jawo kake dangantani da aljanu,ok babu komai,dama Aunty tace Lallai sai na baka hakuri wai dazu nayi maka rashin kunya a cewarta to sabida ni ina girmama iyayena kuma ina bin abinda suka ce yasa na ce dole zan tsaya komai dare in kadawo in baka hakuri kamar yadda aunty ta umarce ni ,Allah ya baka hakuri Nasir"

Nasir yayi tsaye yana mamaki yarinyar tabbas itace ba gizo take masa ba sabida haka batare da bata lokaci ba ya makureta jikin garo ya tattaro hijabin da yake wuyanta ya rike a hannunshi sosai ya shaqe mata wuya tana fidda tari sama-sama ,idonshi jajar yace" Dan Ubanki mai kike anan baki tafi gida ba ,ni zaki rainawa hankali ,kice aunty tace ki tsaya kibani hakurin uwarki ko dai kintsaya kinyi yawonki na iskanci dare yayi miki shine kika fake cikin asibitina da safe ,ki tafi ,ni zaki kawowa bariki"


Tana tari sosai yayinda idonta suka kada sukayi jajazir tace "dama duk abinda mutum yakeyi sai ya dauka haka kowa yake uncle ,baka isa ba kayi kadan ,a kanka nayi karuwanci ,ni ba "yar iska bace ehe"!


Mari ya tsinka mata yace"ni kike zagi "yar iska ,yaushe har idonki ya bude da bariki"


Maryam ta fashe da kuka tace"Allah ya isa indai ka kara dangan tani da wannan sunan ancle
[23/05/2019 10:43 AM] Binta Umar Abbale: Yace " an dan gan taki dashi dan ubanki in bakisan bariki ba mai nene kullum sai kinzo kin dame ni dadaddare yau dai zan koya miki hankali"


Janta ya farayi tana turjewa cikin kuka tace"ka kyaleni wai ina zaka Kai ni ne Allah ya isa ban yafe ba"

Bakinta ya buge da bayan hannunsa ya cigaba da janta a kasa ,takalman kafarta duk suka watse a harabar gurin yayin da duk gwiwoyinta suka kurkurje jini har ya fara fita ,kuka takeyi tana kokarin cire hannunsa amma yaki sakinta,


Ya bude mota ,ya tattaro ta ya sakata ciki sannan shima ya shiga a fusace ya ja motar ya fice daga asibitin,a gogon dake motar ya kalla karfe daya saura na dare,kai tsaye ,babu inda yayiwa tsinke ,sai muwala hotel yayi parking din motarshi gurin haske tarwai kamar rana shagallalun sai rayuwa sukeyi babu abinda ya damesu ,wasu Na shaye-shaye wasu na tsotsa tsotsensu har da masuyin sex a gurin gaba daya ma


Marym ta gigice ganin irin abinda yake furuwa a gurin sabida tana kallon komai ta cikin glass din motar


Nasir ya fito ya zagayo gefanta ya bude motar yana kokarin jawota tana turjewa sai kuka takeyi tace"uncle kaji tsoran Allah mai yasa zaka kawo ni nan da mutumci na"

Tsinka mata mari yayi yace" waye Mara mutumci anan,duk sun fiki kima da mutumci a gurina "yar iska ,ni zakiyiwa rashin kunya"


Maryam ta riqe murfin mota taki fitowa ,sai kuka takeyi tana bashi hakuri,

Nasir yayi mata fizga guda sai gata a kasa a gurin ta zube ,ya mayar da motar ya rufe ,ya zagaya ya shiga mazaunin dravar ya kunna motar yayi tafiyarshi ya barta a gurin tana kuka ,tana ganinshi ya tsaya bakin get yana magana da sucurty din da suke tsaron gurin ta kwaso a guje amma kafin ta karasa ya fice daga gurin,tana kokarin fita ,suka mayar da kofar suka rufe ruf batare da sunce mata komai ba,sai ta zube a gurin tana ihu!!
[06/06, 01:44] +234 808 996 5176: [23/05/2019 3:40 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*


*85*



Wani haddadan gaye ne zaune can gefe bakin wani katon swimin yana zukar sigari yaga lokacin da Nasir ya shigo cikin hotel din idanunshi a kan motarshi har sanda yayi parking ya fito,cikin zuciyarsa yana mamaki ,yau Nasir ya shigo rabon da ya ganshi a hotal din nan tun bayan rasuwar mahaifinshi to kafin ya gama tunin ne kawai yaga yana jawo Maryam tana turjewa taqi fitowa,abin sai ya bashi mamaki ,yau Nasir ne ya kawo mace amma tana bashi wahala,

Abinda yakara daure masa kai yadda yaga ya fito da Maryam ya jefar a gurin ya shige cikin motarsa ya barta a gurin.

Ya karaso gurin jikinshi sanye da wando

1 Comments On YARO DA KUDI
avatar
magaji-2

1 year ago

Reply

Allah Yakara budi

Please Login or Register in order to submit comment