Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

koma lokaci kankani"


"Momy nafada miki sam ban sani ba, tun a subah na bar gidan,gata nan ai ko a waya ta sanar dani in zo in bata kulawa"


Maryam ta kalleshi cikin mamakin sharrin sa, girgiza kai kawai tayi tana kokarin raba jikinta da nasa jin wani irin amai yana yunkuro masa sakamakon kamshin turaren dake jikinsa



Momy tace"ai da sauki tunda na sa mata ruwa gashi nan tana iya zama,amma lokacin da na dauko ta ai abun sai addu'a"



Kallon Maryam din yayi kamar gaske yace"Sannu Sweet kinji ya jikin naaa... kafin ya karasa maganar dake bakinsa Amai ya wanke masa wani irin kure fatau!dashi


Tsingar jikinsa ne ta mike da sauri ya bi jikinshi da kallo tamkar ya dora hannu a ka ya kurma ihu, lallai yarinyar nan bata da mutumci wato shi zata yiwa amai a jiki




Da sauri Momy ta mike ta karaso inda suke fuskarta a sake, ta dago Maryam din daga jikin Nasir din ,tace"wato tun yanzu anfara jegon tare da kai kenan,Myson an girma, Allah ya raba lafiya nima in samu Mai gida"



Kallonta yayi cikin mamakin maganarta, ya a kayi ta fahimci halin da ake ciki,wata zuciyar tace masa ka manta da cewar Momyn taka tsohowar Likita ce ne,

"Shikkenan nayi saken da Momy ta gane da cikin nan yanzu babu wata dabara"
Abinda yake ta fada kenan cikin zuciyarsa


Mikewa yayi jikinshi duk a mai ya nufu bedroom dinshi lokocin da yana gidan, ranshi a bace ya kwabe rigar ya zare wandon jikinshi hatta da Vest da gajeran wando duk sai da ya cire, yana jin wani irin kyamkyamin kanshi, ya daura towol ya nufi toilet. domin wanke jikinshi
[26/07, 01:49] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*139*

Wanka yayi ya fito ya jikinsa daure da towol ya tsaya kusa da dressing mirrow yana goge jikinshi cikin zuciyarsa yana tunanin yadda zai bullowa al'amarin nan domin shi kam a halin yanzu bai shirya zama Dady ba,dole sai ya san yadda yayi ya bata magani tunda cikin bai yi wani kwari ba,

Kananun kaya yasa dake akwai sauran kayansa a gidan, ya fito farlon fuskar shi babu walwala



Momy ta kalleshi a nutse tace"me makon ka kuma saka wasu manyan kayan shine ka sako kananu ,kaga kuwa yadda manyan kaya suke maka kyau kuwa"




"Momy zafi garin,kuma bani da manyan kaya a gidan nan"
yafada yana kokarin zama kusa da ita,


Maryam kuwa tunda ya fito tayi saurin rufe idonta sabuda bata kaunar su hada ido dashi,

Shi kuma tunda ya fito, ya ke kallonta tamkar wani maye,ko kunyar idanun Momyn baya ji



Momy tace"Myson girma yazo ko"?

"Momy wane girma kuma"?


" Ka kusa samun boy,ni kuma na kusa samun maigida"


Shiru yayi mata,

Momy ta cigaba da cewa"na lura Maryam cikin na bata wahala sosai, kasan ciki mai sa a mai bashi da dadi"


"Momy wacece take da ciki"?
yafada maganar kamar bai san komai ba.



Girgiza kai tayi tace" baka da kunya, wallahi yanzu kana nufin kace min baka san Maryam din na dauke da ciki ba"



"Momy aina zata yi ciki yarinyar da ban taba kula ta ba"



Wani iri Momy taji,jin abunda yace"tace wato zakayi min rainin hankalin naka ko"


"Momy mubar maganar nan dan Allah, ni dai nasan ban yi wata kyakykyawar mu'amala da ita ba balle har ta dauki ciki,ni nafi zaton ko maleria ce ko shawara suke damunta,amma babu wani ciki"




Shiru Momy tayi tana kallonshi tace"ko banyi aikin asibiti ba, na kalli yariyar nan nasan me ciki ce, yanzu ai in ta tashi daga bacci zan aunata domin in tabbatar"




"Momy ko kin tabbatar da ciki ko baki tabbatar da shi ba, ni dai nasan ba nawa bane, in ta tashi ki tambaye ta waye yayi mata ciki"



A furgice Momy ta kalleshi tace"Myson kanka daya kuwa, kar dai har yanzu kana shan Wsky din ta soma taba maka kwakwalwa"


"Momy ni lafiya lou nake"
yafada a dake!


Maryam kuwa dama duk abunda suke fada tanaji ido kawai ta rufe, bakin ciki ya cika mata kwarmin ido,kawai sai hawaye yafara biyo kuncinta ga idanun a rufe ruf! gashin idonta ne kawai yake motsi
[26/07, 01:49] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*140*


Mikewa zaune take kokarin yi Momy taje ta kamata ta zaunar da ita sosai,
Momy tace"ki daina kuka Dota nasan karya yakeyi, ke kamilar macece,nasan baza ki taba zina ba, wannan cikin da yake jikinki kuma jinin sa ko yaki ko yaso,dan haka ma bazan bari ki koma gidan ba sai ankwana biyu zaki zauna anan jikinki yakara kwari"
Momy ta karashe maganar cikin sigar rarrashi


Jin abunda Momy tace yasa shi saurin dago kanshi yana kallonta, cikin Mamaki yace"pls Momy wannan ba shine hukunci ba, ni kuma ai za a shiga hakkina"


"Wane irin hakkin ka za's shiga Myson"?
tafada cikin mamaki
ta cigan da cewa" yanzu ka gama fadar cewa kai baka taba kwanciya da ita ba,yanzu me ya kawo maganar hakki



Sunkuyar da kanshi yayi fa sauri ya kama sosa kai cikin basarwa yace"Momy mubar zan can"




Rai a bace ta kalleshi tace"Wallahi zamuyi fada dakai matukar baka sauke wannan akida taka ba ra rashin son haihuwa, tunda har ta kai kazo kace, cikinka ba naka bane, sabuda kiyyayar da kakewa yariyar nan, ina laifin wanda ya yadda da kai har ya yadda ya aure ka, indai kanason kaga farin ciki na da walwalata to ka nutsu ka kula da matarka, ka tarairaye ta har Allah ya rabata da abunda ke cikinta, ni bance ku rike ba,ku bani ni zan rike muku ko guda nawa ne"
Momy ta inda ta shiga bata nan take futa ba,sosai tayiwa Myson din nata fata-fata, idanshi jajir! ya fuce daga gidan,tamkar wanda zai tashi sama


Ta kalli Maryam dake faman share hawaye, tace"kiyi hakurin kinji ko Dota, kina nan tare dani har sai cikin yayi kwari sannan domin ban yadda da shi ba, wallahi, narasa wace irin kiyayya yakewa haihuwa, dole ne kuma yadda a ka haifeshi shima ya haifa.
Nan Momy ta dinga rarrashin Maryam har ta saki jiki, suka cigaba da hirarsu gwanin sha'awa


Maryam taji dadin hukuncin da Momy ta yanke, sosai ta saki jikinta da Momy, dama tsoran Nasir din takeji,tasan da tana gidan da tuni ya zubar da cikin sabuda jarabarsa, sabuda haka nan da take gaban Momy sai ta tsoma goma ta wanke biyar duk abunda takeso Momy sai ta sanya kyauta mai aiki ta girka mata,lokaci guda ta hada kiba jikinta ya murje, sosai ga wani uban sheki da takeyi,kirjinta ya cika fam kana ganinta kaga mai yaron ciki,
tana so tayi Momy maganar tanaso taje ta gaida iyayenta kunya duk ta hanata, haka dai ta daure yau tayi mata maganar,

Momy tayi murmushi tace"ban hanaki kije ku gaisa da iyayenku ba, amma kibari mijinki yazo tukkuna sai ki tambayeshi, kina kallo yayi mana yaji tun sanda nai masa magana,ko waya baya yi,
[26/07, 01:49] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*141*

Momy ta cigaba da cewa ko kuma ki kirashi a waya ki tambaye shi, nasan dai bazai hana ki ba"



Shiru tayi tana tunanin maganar Momy din, daga bisani tace"Momy to kirashi a wayar ki kinji"



Cikin dariya Momy tace"a gabanki fa nake kiranshi a waya yake kin dagawa yanzu kuma kice in kirashi, duk inda yake nasan yana lafiya,domin hausawa sukace lafiya ita ke boya, ina nan ina jiranshi zai gama fushin nasa yazo ya same ni,da ma ya saba ai"



Shiru Maryam tayi tana tunanin ta kirashi ko kar ta kirashi,

Ajiyar zuciya ta sauke tace"Momy zan kirashi idan anjima"


"Shikkenan Dota Allah ya kai mu anjima"
Momy tafada fuskarta a sake, suka cigaba da hira da Maryam din tamkar ba surukai ba




Wajejan Biyar na yamma Maryam ta haye sama inda dakinta yake, ta kwanta kan bed tana jin wani shauki da soyayyar Nasir din, ta dauki wayarta gabanta na wani irin faduwa, kwanan nan wani irin faduwar gaba takeji in ta tuna dashi,numabar sa ta laluba cikin wayarta, gabanta in banda faduwa babu abunda yake,ta kirashi



Suna kwance shida Mubina kan bed duk ya makale mata a jiki, sai fitina yake, Kwana biyu Mubina ta ga ta kanta dan ko da yaushe cikin damunta yake da sex babu dare babu rana, Ita kuma duk kokari take ta dauke masa hankali daga kan Kowa, ciki har da Maryam

Shi kuwa gogan yi yake amma baya samun gamsuwa,in ya tuno da yadda yake kwasar gara gurin Maryam sai yaji kamar ya kuka, yanzu ma suna kwance Mubina duk ta sare ta galabaita sai nishi take,anya zata iya jure jarabar Nasir kuwa

Shi kuwa yana kwance ya juya mata baya, yana fidda wani irin nishi! wani irin mugun haushin Mubina yake ji dalili dan taki dauke masa abunda yake damunsa,duk tsawon lokacin da ya dauka a kanta. Daya daga cikin wayoyinsa ne tayi kara alamun kira, sharewa yayi har ta katse bai dauka ba wani kiran ya kara shigowa, Mubina ta lalubo wayar can gefe ta duba, fuskar Wayar, Princess sunan da ta gani yana yawo kan fuskar wayar, cikin mamaki tace"wacece Princess, gata tana kiranka"



A solow ya juyo ya karbi wayar ya mike zumbur! ya nufi kofar futa, da sauri Mubina tadiro daga kan bed din daga ita sai wani karamin wando hade da wata brezia mai madauri, ta biyo bayanshi.
[26/07, 01:49] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*142*

Juyowa yayi ya na wa Mubina wani irin kallo, haushinta kawai yakeji, yace"me zaki min zaki biyo ni waya zan amsa"



Tare masa kofar fita tayi tace"wallahi baka isa ba, muna kwance da kai wata mace ta kiraka a waya ka futa ka barni ba,ni da nake matarka ka raina ni,kamar ba yanzu kagama sasakata ba,


"Kinga Mubina dan Allah ki rabu dani dan Allahi, wallahi ni yanzu a yadda nake jin jikina, kamar ban yi wani sex ba sabuda gaskiyar magana bazan munafurce ki ba, sabuda ke kanki kinsan hakan ba halina bane,ni sam bakya gamsar dani, har gwara waccan me kama da kazar mayun tafiki tes da gamsarawa"



Mubina ji tayi kamar ta kurma ihu lokacin da Nasir ya ambaci Maryam, wacce a yanzu taleji bata da babbar makiyya kamar ta,
Kafin ta dawo daga tashin hankalin da tashi ga, tuni ya fuce daga dakin ya nufi part dinsa



Kafin ya karasa wani kiran ne ya kara shigowa wayar tasa a karo na biyu, ita ce, dai, in banda Mubina babu wanda yasan yayi serving din numarta da Princess, numbar ma a wayar Momy dinshi ya sata shekara daya da ta wuce,


Dagawa yayi ya dakile murya yace"Waye"?


Jin muryarshi yasa jikinta karkarwa pillo ta dauko ta rungume tana lumshe ido tace"nice Ancle"

Sai da ya kusa faduwa lokacin da tayi magana cikin siririyar muryar ta, da sauri ya zube cikin kujerun da ke kewaye da farlon, har yanzu muryarshi babu sassauci yace"ke wacece, ban gane me magana ba, kiyi min bayanin kanki"




Muryar ta na rawa, sosai tace"Nice Maryam"

Ajiyar zuciya ya sauke minti biyu bai ce komai ba, sannan yace"menene to"?



"Ancle Momy ce tace" in kira in sanar da kai cewar zani gurinsu aunty mu gaisa"



Duk da ya gane abunda take nufi, amma sai ya basar, ya gyata kwanciya sosai kan kujera, yace"suwaye aunty"?



Shiru tayi

Yace"ko ba kyajin abunda nace ne"


"Ancle Aunt ce bak...... ka tseta yayi da sauri ta hanyar cewa" Ok,Ok na fahimta, kina so ki ce min kinaso kije ku gaisa da iyayanki,ko? to bada yawo na ba,wannan zaman da kike gaban Momy ma ba da yadda ta ba, sabuda haka ni ba zance ki dawo ba,duk sanda kuka ga dama kya dawo, kuma wannan cikin na jikinki da kuke rawar kai dake da Momy a kanshi,to kisan yadda zakiyi dashi,domin bazan yadda ba, kawai daga kwanciya sau daya ki dauki ciki, kije duk inda kika san zakije kije ki zubar dashi domin har yanzu inanan a kan bakana, in kuma baki da yadda zakiyi dashi to ni ina dashi, sabuda haka kikiyaye ranar haduwar mu dake"


Tunda ya fara zuba mata wannan rashin mutumci wani gumi ya ke zubo mata miyau din bakinta ya bushe, wani jiri ne ya fara dibarta, kawai sai ta saki wayar ta fadi kan bed,shi kuma yana can yana zuba mata ruwan rashin mutumci a waya.
[26/07, 01:49] +234 808 996 5176: *143*
Momy ce ta turo kofar
dakin, ta shigo da sauri ta yi ruf da ciki tana goge hawayen ta


Momy ta tsaya gefan gadon tace"Dota bacci kike ne"?

"A'a Momy"
Tafada tana kokarin gyara muryar ta,

"Ok naji shiru baki sakko ba ne yasa na biyo baya,kin kira Mijin naki ne"


"Eh Momy"
tafada ba tare da juyo ba

"Ok me yace miki?


" Momy yace"kar inje"

Cikin mamaki Momy tace"kan wane dalili zai fadi haka,sake kiranshi a wayar ki bashi tunda dai ke kina da mutumci har ya dauki wayarki"


Hannunta na rawa ta kirashi, ganin tafara ringin tai sauri ta mika ma Momy wayar batare da waiwayo ba



Momy ta karbi wayar, tana jiran ya daga,

"Menene wai zaki damu mutane, da kiran waya, nace baza kije ba, in kuma kika sake kika je zaki fuskanci hukunci"



"Ya'isa"?
Momy ta dakatar dashi


Jin muryar Momynsa yasa ya kwantar dakai murya a kasa yace" Momy barka da yamma"


"Yayi maka kyau Myson"
Momy tafada tana sauke ajiyar zuciya, ta cigaba da cewa"wato ni ban isa in yanke hukunci kan iyalanka ba,sai ka dauki fushi dani ko,yanzu yau kwananka nawa baka zo gidannan ba"



"Momy na manta"
yafada yana sosa kai kamar tana kallonshi

Inda Sabo ta saba da rainin hankalinsa,shiyasa ta share shi kawai tace"Doto tana san taje ta gaida iyayenta, wai ka hana hakane ko"?



Shiru yayi


"Magana nake maka"

"Momy ba yanzu ba"

"Ok sai yaushe,zataje yarinya tana gida kusa da iyayenta, kace ba yanzu ba, me kake nufi ne"



"Momy tabari in zo sai muje tare"

"Yaushe zaka shigo"!
Momy tafada kai tsaye


" Zan shigo yau tunda dai kuna nema na yanzu"

"Dama kai ne ka dauki fushi ai,babu wanda ya kore ka"
Momy tafada tana tabe baki



"Zan shigo bayan sallahr isha'i akwai inda nake so ta rakani"
Yafada yana sosa kai yana jin tsoran kar Momy ta gano shi,sabuda ya santa da saurin fahimta



"Ina zata raka ka yawo ita da bata da lafiya,babu inda zata"
Momy tafada cikin fada


"Ok shikkenan Momy sai na shigo din"
yafada yana kokarin kashe waya, a zuciyarsa yace"in kunsan wata ai baku san wata ba
Mikewa yayi da sauri ya fada toliet yayi wanka gami da dauro alwala sabuda gabatowar sallahr magariba, tsaf ya shirya kamar ko da yaushe sai kamshi yake ya futo harabar gidan, su Giss suna zaune, jin anfara kiran sallah yasa ya daga musu hannu kai tsaye masjid ya nufa wanda yake jikin gidan nasa, Sallah yayi yayi addu'oi iya inda ya sauwaka, cikin gidan ya koma yana wata irin tafiya,irin tasu kana ganinshi zaka san yana jin dadin duniyar, Tony yace"Oga futa zamuyi ne"?


"Ni kadai yau zan futa, zanje can gurin Momy bayan nan zani wani guri"



"Ok Oga sai ka dawo"
Tony yafada ya koma ya zauna

Giss ya mike ya bi bayan Nasir din har gurin mota ya bude masa, nan Nasir din ya dakatar dashi shima yace ya koma yayi zamansa yau shi kadai yake sha'awar futa,

Komawa yayi gurin zamanshi ya zauna, suna kallonshi ya shiga mota ya futa daga gidan, suka daga masa hannu da fatan dawowar lafiya




Kai tsaye Gidan Momy ya nufa, yana jin wani nishadi, yau zai kawar da damuwar da take damunsa,ko ta halin kaka
[26/07, 01:50] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*144*


Suna zaune a farlo suna hira, Kyauta mai aikin Momy sai basu labarin abun dariya take,Maryam kamar cikinta zai ciwo sabuda dariya

Cikin Sallama ya shiga farlo, da yake kujerar da take zaune tana kallon kofar shigowa karaf! suka hada ido, tai saurin kauda kanta,gabanta yana faduwa, ta gyara fuskarta sosai kamar ba ita ce me dariya ba,yau dole ta nuna masa bacin ranta



Momy ce ta amsa tana masa sannu da zuwa, Kyauta kuwa kamar ta kifa sabuda rawar jiki, sai da ya zauna sannan hankalinta ya kwanta, ta washe baki tace"Uban gida barka sa shigowa,

Shiru yayi kamar bai ji abunda Kyauta take cewa ba,kwata-kwat hankalinshi na kan Maryam ko kunyar Momyn baya ji



Girgiza kai Momy tayi tace"Wulakanci yaron nan da yawa yake, tace"Myson kana ji Kyauta tana gai da kai ko"



eirpix din dake Kunneshi guda ya cire yace"Momy banji ba ai eirpix ne a kunne na"

Hararasa Momy tayi tace"babu wani eirpix idan kunne daya kana jin music dashi, shi daya kunnen meye amfaninshi"


Kallon Kyauta yayi sai washe baki take,sam taki ta kama kanta,shi dama abunda yake hada shi da ita kenan tun fil'azal, Kyauta tana da kirki da din zama,domin ya fuskanci duk masu aikin da Momynshi tayi babu wacce suka shaku kamar ta, ita matsalar ta, kawai surutun ta wannan shine abunda yake hadashi da ita



"Baba Kyauta barka da dare"


Tana dariya tace"barka kadai Uban gida,ai nace dama kila bakaji bane wallahi ya aiki ya iyali"?


"Lafiya"
yace kawai ya mai da hankalin shi kan Momy ya ce"Momy barka da yamma"

"Barkamu, ka gama fushin"?



" Momy dawa zanyi fushi"?

"dani mana"

"Momy kin fi karfin haka,a ita wacce nake fushin da ita ta sani"



"Hummm My son kenen"
Momy tafada tana girgiza kai


Tace"Kyauta kawo masa abunci, yau kome zakayi sai kaci abunci a gabana"


Dariya yayi kadan yana satar kallon Maryam ranshi yana tq biyawa,da ita,

Domin Momy ta amince da abunda yazo mata dashi yasa yace"Momy ko menene kuka girka zanci dama yunwa nakeji, Mubina bata bani abunci"



Tsaki Momy tayi tace"Yo a kan me dama zata baka abunci, ita da ba wani abun ta iya ba,ita wacce zata kula da ita kana tsula mata rashin mutumci


Dariya yasa sosai yana sosa kai yace"Momy ki bar wannan maganar dan Allah itama tunda muke da ita yau tsawon sati biyu ban taba jin abuncin ta ba ki tambaye ta kiji.
[26/07, 01:50] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*146*


Maryam na jin sambatun da yake mata tayi shiru, kamar babu ita a toilet din,

Momy kuwa da ta dawo farlo sai taga babu kowa cikin mamaki tabi dakinshi da kallo domin ta ji motsi a ciki, cikin zargi ta karasa bakin kofar ta dan kasa kunne ta, muryarshi taji amma ba ta iya jin abunda yake cewa,


Kiran sunanshi tayi,taji shiru, shi kuma jin tana kiran sunanshi ya sa ya mike da kyar! ya haye kan bed yaja bargo ya rufr jikinshi, har kanshi, baya so Momy ta fahimci halin da ake ciki,


Muryar Momy taji sama-sama yasa ta bude kofar a hankali ta leqo sai taga baya gurin sai ta futo da sauri ta dinga laluben kayanta ya kwanta a kansu, dirirircewa tayi, ta hau dukan gadon tana fadin"ancle daga min kaya insa Momy ce take magana"

Yana jinta kawai ya shareta wata zuciyar tana cewa kawai kajawo ta ka biya bukatar ka, wata zuciyar ta hanashi,sabuda yasan in ya kamata a yanzu sai ya kusa kasheta, dan bazai saurara mata ba yadda tabashi wahala shima sai ya rama, so yake suke kyebe da ita dole ya kwantar da kai gorin Momy ya samu tabashi ita su futa.



"Maryam bude kofa mana ina Myson din"
Momy tafada tana dan dukan kofar a hankali



Cikin inda inda Maryam tace"Momy ancle bacci yake shine yace immm, wai ...Shiru tayi,

Momy ta fahimci komai, kawai sai ta girgiza kai tabar bakin kofar, a zuciyar ta tace wannan yaron da jaraba yake, sam bashi da hakuri ko kadan, cikin kujera ta zauna tana canza Tasha




Da kyar ya samu Joysitck dinshi ta rusina, ya mike da ido jajazir yana kallonta,tsaye a kansa, ji yake kamar ya kwada mata mari! sabuda mugun haushin da ta bashi, bai taba kuka kan rashin sex ba sai yau, ya kai kololowa amma ta furje masa, yanzu bacin rai da yake ciki bazai bari yayi cikin nutsuwa shiyasa ya danne abun sai ya kamata a nutse tukkuna


Maryam ja da baya tayi gabanta yana dukan uku-uku, kanta a kasa, har ya mike yana yana hada hanya ya nufi toilet



Cikin mamaki tabi bayanshi da kallo har ya shige, ganin ko takanta bai bi, jiki a sanyaye ta sanya kayanta, ta futa tana sinke kai, wata irin kunyar Momy ce take damunta



Kwata-kwata Momy bata nuna mata ta fahimci abunda yake faruwa, cikin sakin fuska tace"aiki ya sanya ki ko dan neman fitina"



Sakin jiki tayi ita a ganinta Momy bata gane komai ba tace"cewa yayi wai sai na wanke masa toilet"



"Ai nasani wato sai da yaga bana gurin shine zai wahalar dake, dan cin zali yana ganin baki da lafiya"



Shiru Maryam tayi kanta a kasa,

minti Ashirin da biyar da fitowar Maryam, shima ya futo fuskarshi a murtuke, baza ka gane ba sabuda wani bakin glass da ya sakaye idanunshi dashi, duk dan kada Momy ta fahimta.




Momy ta bishi da kallo tana danne dariyar dake cinta, ya iya abu ya maze kamar bashi ba, shiyasa itama zata basar dashi, tace"shine kasa yarinyar Mutane aiki ko tana fama da lalura,



Shiru yayi, Momy tace"dole kayi shiru sabuda kasan baka da gaskiya,


Ya mutse fuska yayi yace"Momy hakan da nayi shine dai-dai ai, naji kamar tana haki! dama hospital zani yanzu, zanje da ita in duba ta sosai, insha Allah zan dawo miki da ita lafiya lou"



Shiru Momyn tayi sabuda ta gano inda ya dosa babu wani hakie! da Maryam din take sharrinsa ne, kawai cikin zuciyar ta tace"ashe da saura, dai Allah yw shirya min kai"



"Momy ina abincin"?


" Gashi can kan daining"
Momy tafada tana kallon Maryam din tace"kije ki zuba masa mana"



jiki a sanyaye Maryam ta mike tabi bayanshi, ya zauna yana kare matq kallo tq cikin glass din yana ayyana irin muguntar da zai mata




Abuncin take hada masa gabanta yana faduwa, babu zato tajishi yana fadin ke kin ci abuncin ne"?




Momy ta waiwayo tace"ina fa, ai sai nayi da gaske sannan"


Yaji dadi dama so yake Momy taji tanan zata san yana kula da ita, yace"Ok toum zauna inciyar dake,ko dan baby na"


Farin ciki mara misaltuwa ya kama Momy jin abunda Yaron nata yace"wannan ya nuna mata cewa yafara son ciki,



Maryam kuwa mamakin makirci irin na Nasir take, sai kace wani mace,


Mo
[26/07, 01:50] +234 808 996 5176: *145*

Hararshi Momy tayi tana kokarin mikewa tace"har yaushe ka bata dama har da zata kula da kai,duk da ba tare nake daku ba nasan baka da lokacin ta, shiyasa na dawo da ita kusa dani sai cikinta yayi kwari"


Shiru yayi kawai,yasan gaskiya Momy ta fada

Kchin ta nufa,domin ta hado masa abunci

Farlon ya rage daga shi sai Maryam sai karar Tv dake kunne,


Kallonta yake kasa-kasa tsigar jikinshi tana wani mikewa, wata irin sha'awa ce take yunkuro masa,

Tsarguwa tayi da kallon da yake mata, yasa ta dago kanta suka hada ido, da sauri tayi kasa da kanta ganin yadda idanunshi suka kankace yana mata wani irin kallo wanda yake tayar masa da hankali


Bakinta na rawa tace"ancle ina wuni"

Shareta yayi kawai ya na bin sassan jikinta da kallo kamar wani maye,


"ancle ina yini"
takara maimaitawa a karo na biyu


da kyar yace"Lafiya, ya kike"?


Dadi taji ganin yadda ya amsa mata babu kyara balle hantara,a nutse tace"Lafiya lou ancle"
ta sunkuyar da kai

"Zonan"
yafada kai tsaye

gabanta taji ya fadi, sai ta dago kai tana kallonshi, idanunsu suka sarke da juna,wannan bai ji abunda yake ji ba,in ya kalli kwayar idon ta, yace"ko ba kyaji ne"?


"Ancle me zan yi maka"?
tafada cikin tsoro!


" Kizo ki gani mana"
yafada yana wani kashe mata ido,cikin sigar yaudara


Rashin wayo na Maryam sai ta mike ta nufi inda yake zaune

Tunda ta mike yake kallonta har ta karaso gurinshi bai dauke idonshi daga kanta ba, zama tayi gefanshi har jikinsu yana haduwa, kirjinta ya bi da kallo yana lasar baki, babu zato taji hannushi a kai yana matsawa


A tsorace ta kalleshi tana kokarin mikewa tsaye ya rikota da sauri ta zauna kan cinyar shi, fuskarsa ya sanya tsakiyar kirjinta yana mata wani irin abu wanda yasa tsigar jikinta mikewa,da sauri ta rike kanshi tana kokarin hana shi,abunda yakeyi jikinta sai rawa yake,
kasa cire fuskarsa tayi daga kirjinta, duk ya wani burkice, yana cuda mata jiki da hannuwansa duk biyun.


Kamar zata yi kuka tace"ancle kada Momy ta shigo ka kyale ni dan Allah,dama ba kiran arziki kayi min ba"



Hannushi taji a cikin karamar rigar jikinta yana yi mata wani irin salo, dama babu brezia a jikinta, jikinta ne ya fara amsawa, sai tafara sauke ajiyar zuciya, tana lumshe ido, ganin ta fara kamuwa yasa ya ciccibe ya mike tsaye, kai tsaye bedroom dinshi na da ya nufa da ita, yana tafe yana lasar fuskarta kamar tsohon maye



Kwantar da ita yayi a hankali, jikinshi sai kyarma yake yi, ya zare blet din dake qugunshi ya sabule jins din da sauri ya cire rigar jikinshi, ya haye kan bed din

1 Comments On YARO DA KUDI
avatar
magaji-2

1 year ago

Reply

Allah Yakara budi

Please Login or Register in order to submit comment