Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya dauke kansa yana duba wayarsa numabar Maryam ya kira, Momy ce, ta mik'a mata wayar tace" Momy ancle ne"

Momy tace"me zai miki to, ki kyaleshi kawai,sai kin horashi tukkuna"


Wayar ta aje har ta katse sai ya kara kira nan ma taki dagawa, sai da ya kira sau uku bata d'aga ba shi kansa sai ya rasa meye dalilin da yasa yake kiranta wata zuciyar tace kace mata me to, haka ya kashe wayar yana d'acin rai,l
[26/07, 21:47] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*160*


Yana nan zaune yana fama da waya cikin rashin sanin abun yi Mubina tq shigo farlo hannuta rike da wani plate wanda ta zubo jolop d'in taliya, taji nama gashi nan duk a sama, da tattasai, duk sun batso, ta aje masa kan k'aramin teble d'in gabansa taje ta d'auko ruwa da lemo, duk ta aje masa yana budewa yaji karnin nama zuciyarsa ta fara tashi yayi saurin rufewa ya mike ya canza guri, Mikewa tayi ta koma kusq dashi tana fari da ido tace"me yasa baza kaci ba, gashi nayi maka kokari, fuskarshi babu walwala yace" me ya aiki ni cin abunci da zan kwana ina amai, ai da wannan abuncin naki gwara in kwana ina ciye-ciye na, bai dame ni ba" tabe baki tayi itama tace"dama na fad'a maka ban iya wani girgi ba, nima



A ya mutse ya kalleta yace"Ok kina nufin haka kike zama da yunwa kullum"?

Girgiza kai tayi tace"ina cin abuncin gwangwani ne, ko in dafa indomee da kwai, ko in soya dan kali ko doya"


Tsaka yayi cikin jin haushin ta, hannuta ta zura cikin rigarsa tana shafa masa jiki sai lumshe ido take daka gani a bukace take, yana jinta ya share ta, yunwa yakeji sosai,kuma ya gaji da ciye-ciyen kayan zak'insa abu me gishiri-gishiri yake shawa'a lumshe ido yake kawai cikin tunanin neman mafuta



Ganin yadda yake lumshe ido yasa take ganin kamar wasan yafara shigarsa, sai ta fara tube masa rigar jikinsa, jikinta na kyarma!



Bude ido yayi yana kallonta har ta cire masa riga,ta sabule masa dogon wandon dake jikinsa ya zama daga shi sai k'aramin wando, jikinsa ta haye tana masa wani irin salo, wanda ya kusa tafiya da nuffashin sa yq bude ido da sauri, yana kallonta murya a carke yace"Mubina bana son wasan nan yayi tsayi dani dake, baki da juria, sannan ni kuma yadda nake haka babu wani abu da zan iya dan yunwa nakeji nafad'a miki"


Kamar zatayi kuka tace"dole zakace haka mana tunda kaje ka gama k'arar da k'arfin ka gurin waccan shegiyar mana"



Wani murmushi ya yana tura leb'anshi ns kasa a bakinsa, tsigar jikinsa ce ta tashi da ya tuno ni'imar da yake kwasa gurin Maryam yace"wa ya fad'a miki, in kinaso in kwana ina aiki ki bani abunci abunci in koshi, amma haka ni bbu abunda zan iya yi miki"




Cikin damuwa Mubina tace"kaid'in ne zakace dole sai kaci abunci sannan zakayi abu bakayi niyya ba ne"



"Nafad'a miki tunda kika aure ni sai dai kiyi hakuri dani da halina, Magiya Mubina tafara yi masa duk tayi rauni, jikinta sai zuba yake kasancewar yau yini tayi tana bankar magani,

Dariya yake mata sosai yace" nifa abunda yasa nak'i bana so kiyi ciki ne kamar wancan yarinyar




Cikin kishi da damuwa Mubina tace"ai kaji rashin adalcin naka,wato ita saboda tsabar yin sex da ita harka d'irka mata ciki ko, hummm, to ni bashi ne a gabana ba, kawai ka biya min buk'atata, dama bana da ra'ayin haihuwa yanzu don kullum sai na sha pills saboda haka rayuwar mu zamu sha dakai"



Sai da ya gama ja mata rai sannan ya biya mata bukata, aikuwa yana gama wa yunwa tace gani nan, jikinsa har karkarwa yake, yayi wanka a gurguje, ya futo yana duba agogo daf ake da a kira sallahr magariba, wayar Momy ya kira sau biyu taki dagawa, sai ana ukun ta daga, tayi masa shiru, marairaice fuska yayi kamar yana gabanta yace"Momy yunwa nakeji please Momoh"
Ya karshe maganar kamar zaiyi kuka.



Shiru tayi masa sboda so take ta horashi tace"me zanyi maka to yanzu da kq kirani,yarone kai duk inda abunci yake kaje ka nema kaci"




"Momy in an idar da Sallah zanzo in ci anan


" Bani dashi karka sake kazo min gida kaji na fad'a maka, kasa matar ka tayi maka abunci mana"



"Momy matana tana gurinki fa"

Kashe wayar tayi ganin yanaso mayar da abun wasa.

*YARO DA KUDI*
*161*

Sai da akayi sallahr isha'i sannan ya nufi gidan Momy tare da Giss dan tsabar shiga irin na Mubina harda cewa kar ya dad'e ya dawo da wuri, bacin rai ma Sam bai bari yace mata komai ba.



Suna farlo dukaninsu har kyauta suna hira da kallo Maryam jikinta ya fara kwari ba kamar d'azu ba, tana cikin wata iriga mai hannun shimi doguwa ce,tana da tattara a gabanta, kanta da hula, yinin yau yini tayi cin d'ata Momy ta tashi Nura ya shiga kasuwa ya siyo mata da goba motsi kad'an Momy zata tambaye ta ko lafiya.
Sosai Momy take ji da ita


Sallama yayi ya shigo, daga Maryam d'in har Momy sai da gabansu ya fad'i kallonsa Momy tayi yana sanye da riga k'arama me yankakken hannu,da wandonta iya gwiwa, hatta da hular dake kansa hana sallah mahad'in rigar ce, kayan sun masa kyau ba kad'an ba, Kallo d'aya Maryam tai masa ta d'auke kanta,ita kan Allah ya jarrabe ta,da son wannan guy, kicin-kinci tayi da fuska Momy tayi tace"kai kuma meye zaka shigo mana gida kamar wani Wzkiy, dube ka fa, wannan sark'ar fa,na d'auka ka daina sanya su"


Zama yayi yana d'an bata fuska yace"Momy ki daina had'ani da wannan arnan don Allah"

"Dole in had'a ka dashi saboda kai dashi babu maraba, duba wasu iyayen sark'oki a wuyanka fa, kunnanshi ta kallah sai taga babu bari ma, tace"maza Ciro min wannan sarkokin tun kafin ranka ya baci, kana nema ka zama baba kana shirme"
Kyauta tace"aikuwa dai Uban gidana, ba girman ka bane"
Hararata yayi tai saurin sunkuar da kai kasa,yace "Momy wannan fa ba kafurci na aikata ba, yau sharabon da inyi irin wannan shiga sai yau,yau din ma dubi yanayin garin ana zafi sosai"

"Eh naji meye na sanya sark'a ai ta mata CE"

"Momah"! Ya fad'a da damuwa a fuskarsa ya cigaba da cewe" duba ki gani ita kanta sark'ar set d'in kayan CE, kinga dole in sanya ta in ba haka ba zan b'ata dressing d'in,duba fa ki gani shi kanshi takalmin had'e suke" yafad'a yana nuna mata k'afarshi



Hararasa tayi tace"sarkin dressing da iya gayu ko american ma nan ta barka"

Murmushi yayi yana d'an Sosa tarin sumar dake kanshi wacce taji gyara sai kyalli take,da k'amshin mayuka masu tsada.

"Me kazo kayi mana da darenan haka"
Tafad'a kamar bata San abunda ya kawo shi ba
"Momy kin san abunda ya kawo ni fa"
Yafada yana karyar da kai,
Wai dole taji tausayinsa


Tab'e baki Momy tayi tace"meye amfqnin matar ka ne"?

"Momy kina maganar matata,wai wa kike nufi,Mubina fa babu abunda tayi sai shirme,kamar baki San halinta ba'


" Ni kam bani da abunda zan baka domin ba muyi girki da kai ba"

Bai ji dad'in abunda Momyn tasa tace ba,ya d'an saci kallon Maryam,da ta kurawa TV ido, yace"Momy kefa kika ce kin basu amana ta duk su biyun ita waccan zaman me taka da baza tayi aikin lada ba"


"Ka aje maganar Maryam tukuna, nariga na yanke hukunci a kanta, dama nice nace ka cika wasiyar mahaifinka akanta,to tunda bazaka iya rik'eta ba,shikkenan kuma baka son haihuwa, zaka sawwake mata bayan ta haihu,sai kaje ka auro wacce bata haihuwa ni kuma zan dauki Dan in ruke yarinyar tayi auranta"

Daga Maryam d'in har Nasir d'in sai da gabansu ya fad'i jin furucin Momy a Kansu, cikin zuciyar Maryam kuwa ji tayi in Momy ta rabata da ancle ta cuci zuciyarta


Murya a sanyaye yace"Momy me ya kawo wannan maganar? Na cewa zaki raba tsakaninmu da ita,Momy ni bazan iya rabuwa da ita ba,saboda yadda nakejin ta a zuciyata"


"K'arya kake myson na dai na yarda da wannan k'aryar taka, kullum kace abu d'aya shiyasa tun kafin tafiya tayi nisa, ya kamata a warware abun,domin ko dadyn ka ne ya zai ji abunda kayi na yunkurin zubda jininka zai kyamaci abun,misali garin haka kuma kaje ka kashe musu yarinya kace me" tana sane tayi masa maganar duk da tasan ba wani magani ya bata tasha ba,amma dai yayi yunkurin hakan,Allah bai bashi nasara ba
[13/08, 02:07] BintaU Abbale Zamani Wrt Marubuciya: *YARO DA KUDI*
*162*

Rasa abun cewa yayi ganin Momyn ta kamosa, shiru farlon yayi Momy ta share shi tamkar bata sanda dashi a zaune a gurin ba,a bunda ya tsana kenan shariya, da kyar yace"Momy zan samu abuncin ko bazan samu ba"?


Momy tace"ai kaki ka amsa min laifin ka in nayi magana zaka k'arya tani, sai ka amsa min laifin ka kuma kayi min alkawarin ka daina sannan zan sake dakai, kuma kabawa Maryam hakuri kan wahalar da ka bata.




"Momy ya za'ayi in amsa miki laifin da ban yi ba,Momy Allah d'aya ne ban bata wani magani ba Wanda zai zubar mata da ciki, ki tambaye ta kiji Momy,nasan dai na nuna bana son cikinta, amma ni ban bata magani ba"



"Sai kayi kuma,ni ka tashi ka bani guri,yanxu bazan saurare ka ba"
Maryam ji tayi bataji dad'in kyarar Ancle din da Momh take masa ba,bakinta na rawa tace"Momy Allah bai bani magani ba,abunda na fad'a miki hakane"
Amarairai CE tayi maganar.

Momy tace"au tare masa zakiyi mara zuciya"
Sunkyar da kanta tayi cikin jin nauyi.


Momy tas ta k'are masa fad'a ya mik'e ya futa zuciyarsa Sam babu dad'i, kai tsaye restuarent ya nufa domin ya ci abunci, yana futa Maryam tafashe da kuka Momy ta bita da kallo cikin mamaki, sama ta hau da gudu,



Momy ta jima tana mamakin wannan al'amari wato Maryam bazata bata goyan baya gurin ganin sun horar dashi ko Dan gaba, ta lura Maryam na son shi sosai,


Maryam kuwa kuka take sosai na tausayin Nasir d'in,haka kawai takejin tausayin sa, abunda bama cin abuncin yake ba,an samu yau yazo yace zaici Momy zata hanashi, Momy batai masa adalci ba, wayarta ta d'auka ta fara kiran numbar sa, dole ne ta tambayeshi ko yaci abuncin_Gaskiya Maryam ta bani haushi😒



Lokacin yana zaune a wani katafaran gidan abuncin,shida Giss ne anjere masa abuncin kala-kala bacin rai ya hanashi cin komai, d'aya daga cikin wayoyinsa ta fara k'ara ya duba screen d'in My princess sunan da ya gani yana yawo kan fuskar wayar, hannushi na rawa ya dauki wayar" muryar ta na rawa tace"ancle kana ina yanxu, kaci abuncin?
Lokacin guda tai masa tambayoyin




Muryarsa a sama yace"ina Gesthouse d'ina menene"?

Gabanta ya dad'i cikin shashsgekar kuka tace"ancle kayiwa Allah ka koma gida kar ka kwana a can da wannan karuwar taka, ka koma gida kaje kaci abuncin kar ka kwanta da yunwa"




" Me ya dame ki da rayuwata, tunda kin zabi zama da Momy ki zauna,amma bada yar data ba, kuma babu ruwanki da naci abunci ko banci ba, wannan duk abunda ya dame ni ne, maganar Baby kuma, babu ruwanki da ita,domin ni a halin yanxu tafi min ke sai dubu,tunda tana jin magana ta kuma tana son abunda nake so, kije ki haife cikin ki a gidan Momy, na fad'a miki babu ruwana dashi"



Cikin kuka tace"ancle meyasa kake canza magana ne, jiya kace, ka kyale min babyna, yau kuma ka canza magana,abunda kake min babu kyau fa"
Cikin shashshe ka ta karasa maganar,



Tebur din gabansa ya buga da k'arfi kamar tana gabansa, cikin fushi yace" Dan uwarki waye mara cika alkawiri, harni xaki fadawa magana,haka kina k'asantacciya kina k'asana iyayen ki na k'asa na,ko kin manta rufin asirin da nai miki da har xaki kirani da Mara cika alkawari, Eh cikin jikinki nawa ne,kuma nace banaso, to tunda ke macace mai taurin kai,sai kije ki haife ke dai,babu ruwana dashi, da ke,,,,,,,,! Ban tab'a fuskantar Bacin rai a gurin Mom d'ina ba sai ta dalilin ki, saboda ke Momy zata fad'a min duk abunda ranta ya fad'a mata, kije ki zauna gurinta, kamar yadda tafad'a din kina haihuwa zan baki takardar ki kije wani me k'addarar ya d'auka,mtssssss! Kwanciya dake sau d'aya sai ki dauki ciki,Sam! Bakiyi ba"
Tafad'a yana me kashe wayar cikin fushi!



Kuka Maryam take bilhakki, Momy na tsaye a kanta duk taji tujarar da yayi mata, zare wayar tayi daga hannuta ta d'ago a furgice! Sai taga Momy, gabanta yafad'i tana addu'ar Allah yasa bataji ba, Momy tace"yanzu meye ribar ki anan, Dota, kin kirashi a Waya ya zage ki, nasan halin abuna Dama neman Wanda zai huce a Kansa yakeyi,amma saboda rashin zuciya irin naki kina gargaji ga a kansa, shikkenan kin jawo zan karb'e wayar daga hannuki tunda abunda zakiyi kenan"



Cikin kuka tace"Momy tausayi ya bani shiyasa na kirashi,gashi yace yunwa yakeji"

"Yo meye ruwanki shi dai ba yaro bane,duk Inda abunci yake zai nema zaki damu kanki, ki shareshi kawai, ki danne duk wani abunda ki keji a ranki game dashi, munanan dake zai kawo Kansa domin ke ba macan banza bace,gaba kad'an zai gane abunda ake hango masa"
[13/08, 02:07] BintaU Abbale Zamani Wrt Marubuciya: *YARO DA KUDI*
*163*

Nan Momy ta karewa Maryam fad'a kuma ta karb'e wayar hannuta, to itama Maryam d'in sai ta fara da tasanin kiran da tayi masa,da ta dina tunanin rashin kirkin sa, tunda ta taso ancle d'in yake mata tsana mara dalili,ta dauki alkawari a zuciyarta zata dunga danne son da take masa a zuciyarta duk sanda ya bijero mata.



To kwana d'aya kwana biyu babu labarin Nasir, babu waya kuma bai zo ba,ko damuwa Momy batai ba,saboda tasan halinsa in a kai masa abu sai yayi k'aura daga gurin


Shi kuwa yana can yana kwasar Mubina,sosai suke shan soyyaya duk da cewar baya samun gamsuwa yadda ya kamata to amma yana rage zafi,kasancewar Mubina tana da manya-manyan nonowa to abunda yake rud'arshi kenan



Harkokinsa yake,kwata-kwata ya cire damuwar Maryam cikin zuciyarsa,sai dai duk sanda ya tuno da cewar wai tana d'auke da cikinsa sai taji kamar yaje ya burge cikin daga cikinta kowa ya huta,


Yau rabonshi da gidan sati biyu kenan, yana zaune gefan gado suna Waya da Abbas kan harkokinsu, wannan karon,ma tafiya ce ta kama dole sai shi ne zai je babu yadda ya iya haka ya hau shiri gobe insha Allahu zai bi jirgin yamma,zuwa k'asar Japan, akwai wasu sabbin motoci da wani company suka yi masu kyau da quality saboda haka can zasuje suyi order, Mubina ta futo daga toilet daga ita sai k'ara min wando mai shigewa tsakani,da siririyar brziyarsa,wacce da ita babu maraba, yana son in wannan dressing d'in shiyasa da tagane take masa kala-kala shi kuma duk sai ya susuce gurin kallon ta, cinyarsa ta zauna,tana lumshe ido ta cusa hannuta cikin sumar Kansa, hannunsa yasa ya latsa Brest d'inta guda,yana lumshe ido yace"Gobe zanyi tafiya,anya zan iya Barin ki a gida kuwa"


K'ara gantsoro kirjinta tayi tace "gaskiya bazan zauna ba muje tare,yadda nasaba kwasar zumar ka, ai zanyi missing d'in ka"


"Nima in na tafi ni kad'ai zanyi missing d'in wannan abubuwan ya fad'a yana shashshafa su,ita kuwa sai wani lumshe ido take,cikin jin dad'i, to a takaice dai nan suka Lula duniyar su irin ta ma'aurata, Nasir har ya fi san romantin kan sex saboda babu abunda yake fuskanta in ya shige ta sai kayan taikaci, shiyasa yake saurin yin realizing kafin ya shige ta,sam! bata da wani k'arfi sai aukin son ayi sex da ita,da an fara zata yi realizing, haka dai yake maleji da ita,tare sukayi Wanka,ya shirya ya futa, a haka sai kaga kamar bashi da wata damuwa,



Club ya nufa,domin yau nan yake sha'awar shiga, ba don komai sai dan ya d'an wasa idonsa,



Yana shiga gayu suka fara ihu, sabbin baby's ya gani masu ji da kansu,uwa uba kyau da kud'i da wayewa,gasu nan burjig,kamar su sukayi Kansu, dukkaninsu dasu da tsirara babu maraba, Zama yayi cikin wata kujera wacce ya saba zama a ciki ya futo da damin kud'i kamar yadda ya saba,ya aje kan wani k'arami teble dake gabanshi, Ihu! Mansur yasa yace" *Nass* ka tuna da kenan, kar kamanta fa duk maccan dake gurin nan tafi k'arfin kud'in ka,su kai suke so"


Hannusa yasa a bakinsa ya d'an ciza! Yana dariya shak'iyan ci,yace"ni na wuce wannan lavel d'in yanzu,kawai na sha'awar shigowa in bud'e idona ne, babu macan da zata same ni a yanzu so sai mace d'aya saboda itace take gamsar dani,ita take d'aukar d'auwainiya ta"

Hannu Mansur ya bashi suka tafa,yace"shegen kaya, yanzu har da Baby ma"

"Wacece baby kuma,wacce a ka wuce babin ta"ya fad'a yana kallon wata had'addiyar budurwa tana rawa sai k'arkada jiki take cike da k'warewa, Mansur yace" waccan fa,kana gani kasan ta amsa sunan mace"



Lasar leb'ansa yayi yace"ai ba anan take ba,don tana da manya Brest da boss,in kuma ciki ba ajike yake ba fa"


Dariya Mansur kawai yake,yace"bara in kirata tai maka rawa gani ta iya rawa shigiyar yarinyar, Nan Mansur ya kira Sapna ta k'araso gurin tana wata tafiya tazo tabawa Nasir kiss a fuska tana wani lumse ido, Mansur yace"kiyi wa Nass rawa mai kyau, aikuwa batare da jiran komai ba tafara karkada jiki
[13/08, 02:07] BintaU Abbale Zamani Wrt Marubuciya: *YARO DA KUDI*
*164*
Rawa sosai Sapna take cikin k'warewa babu inda baya motsawa a jikinta,Nasir ya zuba mata ido yana bawa idonshi hakkinsa, da yaga bazai iya jurewa ba kawai sai ya mik'e ya nufeta ya kamata ya rik'e a jikinsa suka fara rawar tare.



Ihu! Kawai kakeji, sosai Sapna take manna masa jikinta tana jin wani muguwar sha'awarsa, ta gama k'wad'aituwa da shi,


Anwar da indan-dan suna can gefe suna kallon abunda yake faruwa, guri duk ya hautsine tuni Mansur da Abbas suka kwance rafar kud'i suka fara watsa mutumin nasu, wato Nasir, Camara ce a hannun Anwar yana so ya kutsa,cikin mutane ya kasa, da k'yar dai indan-dan! Ya k'arbi Camara yaje ya ku tsa cikin mutane,ya dinga d'aukar su a photo inda yayi nasarar d'aukar Nasir da Sapna sun rungume juna bakinsu a had'e suna kiss,ga.
Hotona kala-kala su Anwar sukai masa bai sani, ba.


Sai wajan k'arfe biyu da rabi ya shiga gida, lokacin mubina har ta jima da yin bacci, shima Wanka yayi yai ramowar salolinsa ya kwanta, bai farka ba sai karfe ta k'was da rabi,ko sallah asuba bai ba




A gurguje ya mike Wanka ya k'ara yi,ya futo d'aure da alwala ya tada sallah,yayi addu'ounsa yadda ya kamata,


Wayoyinsa ya d'iba ya nufi part d'in mubina,

Bata farlo tana can bedroom d'inta


Ko da ya shiga tana toilet sai ya zauna gefan gado yana jiran futowarta.

Tana futowa ta ganshi zaune ta b'ata fuska, shi kuma ganinta daga ita sai towai Brest dinta duk sun futo sai yaji yana sha'awar tab'asu gashi dama jiya ya kwana da Mara a kulle sakamakon romancing din da suka yi da Sapna, tasowa yayi ya nufi inda take tsaye ya fuzge towol din, hannu biyu yasa ya d'amki abubuwan, yana ajiyar zuciya duk ya gigice!


Tureshi tayi tace"jiya ina kaje"?

Bai saurare ta,ya cigaba da murzarta iya son ransa da yake itama a bukace take sai ta sakar masa jiki,suka biya juna b'ukat,a abundw yake yi yasan yana aikata haram! Duk sanda yake sex da Mubina,Maryam ya kawowa a zuciyarsa,shiyasa yake gamsuwa,



Wanka suka k'arayi tare, suka futo cikin farin ciki, shirya sukayi Mubina tace"wai baza ka fad'amin inda kaje jiya ba"?


Batare da nuna damuwar komai ba yace"Club naje"

A tsorace ta kalleshi tace"kaje Club kayi me"?


Wani kallo ya watsa mata, yace"ko zaki hanane"?


" Shiru tayi kawai tana tsoran kar ya bujere mata ta shawo Kansa da k'yar!


Tsaki yaja yace"in kina so mu zauna lafiya babu ruwanki da abunda nake,bana son sa ido"


Tab'e baki tayi kawai ta mike ta nufi farlo cikin jin haushi,
Ya jima a cikin d'akin yana daddana Waya, ya futa tana zaune kan kujera,ya tsaya a kanta yace"in kin shirya da wuri mu tafi tare in baki shirya ba sai dai kiga bana na"


"Da yaushe zamu tafi ne"?
Yana tafi yace " za mubi jirgin yamma,k'arfe 6:00Pm"


Dadi Mubina taji, sosai tace"wai ina waccan yarinyar ne,mayya"?


Ya gane wa take nufi,Maryam, bai ji dad'i ba,yace"kar ki k'ara kiranta da wannan sunan"


Cikin rashin damuwa tace"ba kaine naji kana kiranta da sunan ba"


Tsayawa yana kallon ta fuskar shi a had'e yace"Ok saboda ina kiranta shine kema kika samu"


Dariya tayi tace"Allah ya baka hakuri"

K'wafa yayi kawai ya kama hanya zai futa yace"zaki jawo abunda zai sa in fasa zuwa dake wallahi,bana son munafurci ni" shiru tayi masa har ya futa , takwashe da dariya gami da cewa naji dai kaje,in sha Allahu sai na rabaka da wannan yarinyar me idanun mage, mayya kawai,ai indai ina raye sai dai kayi mu'amula da matan bariki amma ba dai in zauna da kishiya ba,makircina kawai ya isa ya koreta"
[13/08, 02:07] BintaU Abbale Zamani Wrt Marubuciya: *YARO DA KUD'I*

*165*

Anwar ne da abokinsa indan-dan sukayi parking din motarsu dai-dai kofar gidan su Nasir, suka futo, me gadi ya lek'o ta k'aramar k'ofa sai ya gansu, ya gane Anwar ya bud'e masa Kofa suka shiga, cikin girmamawa yake gaida su Anwar din sukai masa banza,wucewa ciki sukayi suna wata irin tafiya.


Maryam na kwance a doguwar kujera tana duba wani novel na turanci, kwana biyu sam bata cikin nutsuwar ta,in ta tuna da mutmin ta sai gabanta ya yanke ya fad'i,hakanan take daurewa tak'i yadda Momy ta fahimci halin da take ciki

Tana sanye da wata bak'ar riga top me yankakken hannu,rigar ta Dan matseta kirjinta sun kumboro abunka da me karamin ciki, wani irin siket ne a jikinta iya gwiwa mai wani adon zaiba,sosai ya zauna a jikinta kanta sanye da hula, hular sai ta zame saboda yanayin kwanciya da tayi,


Bud'e k'ofa taji anyi tayi saurin kallon kofar,gabanta ya fad'i ta mik'e a zabure ganin su Anwar sun shigo da mutane guda biyu Wanda baza ta tab'a mantawa dasu ba



Anwar da Indan-dan sai suka kusa suma,saboda ganin Maryam d'in ta cika tayi FAM! Kowane d'an isaka sai jarabar shi ta motsa,mussaman Indan-dan sai lumshe ido yake yana taune lebe sai kace tsohon maye"


Kujerar dake kallon ta suka zauna Anwar yace"Hi Madam ya kike ya Hutu ya jin dad'in ki"


Banza tayi masa tana watsa musu mugun kallo

Indan-dan ya lashi leb'e yana wani kankance ido cikin sigar bariki yace"wannan ai Hutu ya zauna a jikinta kai kake tbayarta Hutu da jin dadi, wancan Dan iskan yana kwashe ruwan"duk da kasa-kasa yayi maganar bai hana ta jin abunda yace ba,



Cikin tsawa da tsare gida tace"me ya kawo munafukai masu zuwa lahira da kokan dambu"


Dariya suka kwashe,Wanda yayi dai-dai da sakkowar Momy,

Anwar yace"ina son wannan Sweet voice din naki,gaskiya kin had'u baby"


"Dan isa ka Allah ya tsareni daga Sharrin ku" abunda Momy taji kenan, tace"subahanallahi,Dota ke dawaye"



Anwar ya saurin gyara fuska cikin sigar bariki yace"nine Momy"

"A'a Anwar kana gari dama,ka watsar da zumunci ko"

Sunkuyar da kai yayi kasa yace "Momy ina nan kin San halin mutumin tunda ya kusa kasheni naja da baya da al'amarinsa"


Momy na zama cikin kujera tace"aikuwa dai narasa abunda yake damun Son wallahi"



Girgiza kai Anwar yayi kamar gaske yace"addu'a zaki masa Momy,


"Addu'akam muna yinta kullum"
Tafad'a tana kallon indan-dan da ya damu Maryam da kallo tace"wannan abokinka ne"?


"Eh Momy abokinmu ne shi, mukazo gaida ke,

Momy tace" aikuwa nagode sosai

Indan-dan ya gaida Momy, ta amsa,sai ya zura hannusa cikin aljjhu ya fito da tarin hotonan da ya d'auka a club yace"Momy ga shi gi ka abunda Son dinki yake aikatawa,



Maryam gabanta na fad'uwa tabi hannu Momy da kallo itama jikinta sanyi kallo,

Ta fara bud'e hotonan tana dubawa,

Jikinta yayi sanyu k'alau saboda abunda tagani wato Nasir ne a club shi da Sapna,kwance kan Nasir haihuwar uwarta shi kuma ya zaune jikinsa da gajeran wando,ga hannuwansa duk kan Brest dinta
[13/08, 02:07] BintaU Abbale Zamani Wrt Marubuciya: *YARO DA KUDI*
*166*


Momy kalamar innalilahi kawai take ja cikin a fili sai hawaye shar!!shar!! Yafara biyo kuncinta,ganin Momy na kuka yasa Maryam rikicewa tamkar me iskoki ta d'auki hotonan ta hau yagawa ta watsasu Kansu Anwar din tace"tirrr! daku kun kasance shaidainu kun kasance masu yad'a fitina, ancle tsarkakkaene k'arya kukeyi kunyi da wata manufa ne, domin Ku tada hankalin Momy kunsanya tana zubar masa da hawaye, ni ma kunyi haka domin kusa zuciyata ta yi baki a kan ancle, wallahi wallahi duk abunda zakuyi kanshi sai da kuyi Ku gama, saboda haka Ku fuce mana daga

1 Comments On YARO DA KUDI
avatar
magaji-2

1 year ago

Reply

Allah Yakara budi

Please Login or Register in order to submit comment