Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels Group
Hausa novels and fashion Group
Cool novel, makeup and kitchen1 Group
And
WOMEN24 TV Group

WHATSAPP NO:+2349030159301


[8/12, 7:00 AM] Hayat: *BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*




*BOOK 2*


*PAGE 1*



*HAPPY EID AL'KABIR TO OL MY FANS WANNAN PAGE DIN GORON SALLAH NE GA DUK MASOYA NOVEL DIN BARIKI NA FITO INA MATUKAR YINKU SOSAI DA SOSAI*



*HUKUNCIN WANDA YA AIKATA ZINA MACE KONA MIJI DUK D'AYA NE, IDAN NAMIJIN AURE YA AIKATA ZINA HUKUNCIN JIFA NE A KANSA HAKA IDAN MATAR AURE TA AIKATA ZINA HUKUNCIN JIFA NE A KANTA, IN BUDURWA TA AIKATA ZINA BULALA NE HUKUNCINTA HAKA IN SAURAYI YA AIKATA ZINA HUKUNCIN BULALA NE A KANSA....DUK LAIFIN D'AYA NE MACE DANA MIJI, MAI YASA AKE GANIN IDAN MACE TAYI ZINA ITACE MAI BABBAN LAIFI? MAI YASA WASU MUTANE SUKE GANIN KOMAI NAMIJI YAYI ADO NE? SHIFA LAIFI BINKA YAKE DUK INDA KAKE WLH DUK WANDA YA KAUCE HANYAR ALLAH SAIYA GANI, DUK WANDA YAI SANADIN LALATA Y'AR WANI KAIMA SAI AN LALATA NAKA, IN BA AURAN YARINYA ZA KAYI BA KARKA ZAMA SILAN LALATA TA, DOMIN KAIMA KAR AYI MA NAKA*



gimbiya zinatu sai kaiwa da komawa takeyi a cikin falon kallo d'aya zaka mata ka gane tana cikin tashin hankali, ba komai take jira ba sai kiran gimbiya Amina jin karan wayanta yasa ta d'auka da sauri

Gimbiya Amina tace zinatu ki sami jini kisa a zanin gadon d'akin yanda inya farka zai shiga rud'ani

Gimbiya zinatu tace a ina zan sami jini? Kuma Aiba a gado mukayi ba a k'asa mukayi na shiga uku

Gimbiya Amina tace eh duk da haka ki sami jini ki zuba a wajan sannan kisa a jikin ki

Gimbiya zinatu cikin tashin hankali da damuwa tace a ina zan sami jini my love dan Allah ki taimaka min mana

Gimbiya Amina tace ina zuwa zan kiraki tare da kashe wayan

Wajan 30mnt saiga Gimbiya Amina ta kira zinatu tace le'ko bakin kofa ki amsa sa'kon dana bada a kawo miki

Da sauri ta nufi kofar taga wata kuyanga Wanda suka zo da gimbiya Amina din, k'asa ta zube tare da mi'ka ma gimbiya zinatu sa'kon da aka bata, amsa tayi wayan na hannunta tace na amsa sa'kon

Gimbiya Amina tace Maza kije kiyi yanda nace

Gimbiya zinatu ta amsa da toh tare da kashe wayan ta bud'e ledan taga jini a cikin Gora, cikin ranta tace wannan jinin miye??? Lokaci d'aya kuma ta kawar da tunanin dan bata tunanin zai Mata amfani yanzu d'akin ta nufa tana lambo kaman wata munafuka, ganin har yanzu yana kwance inda ta barshi yasa ta bud'e murfin goran ta zuba jinin a k'asa da riganshi, tare da zubawa a jikinta tasa a zanin gadon kad'an sannan ta zuba a hannunta tasa mishi a wajan banana dinshi sannan tayi sauri ta rufe goran ta tura karkashin gado tare da hawa gadon ta wajan jinin ta kwanta, gaba d'aya bacci ya gagari idonta dan tana tsoran inya farka mai zai faru, lokaci d'aya kuma ta Fara mamaki dama namiji yana gane mace Inba virgin bace koda bashi da Mata?? .... Toh ya akai yasan macen daba virgin bace?? Wata zuciyar tace kin manta Yarima Gynecologist ne? Tabas hakane Yarima likitan mata ne duk wani abu dake jikin mace shiya karanta lallai dole yasan macen da take virgin da kuma wacce ba virgin ba





*******
Bariki kam Bayan sun koma Gida d'akinta ta nufa inda ta watsa ruwa ta fito tana saka kaya Wayanta ya fara kara murmushi tayi dan tasan Yarima ne, bata kula wayan ba saida ta gama saka kayan wani kiran ya shigo d'auka tayi ga mamakinta sai taga ba Yarima bane Alh madu ne tsaki taja tare da ajiye wayan, kara kira yayi tace tsohon dan iska zaka gaji ka daina domin Wlh bazan d'auka ba dan nida kai kuma har abada shege mai karamin ayaba..... Jin kara alaman sa'ko ya shigo yasa ta d'auki wayan taga alh madu ne yayi mata sa'kon ga abunda yace.....

Bariki manya Ina aka shige ne inata kira shuru? Ina nan tafe gobe sannan Zanzo a matse dan Ina matukar bukatar ki zan turo driver dina yazo ya d'aukeki in nazo saiki zama ready......

Wani uban tsaki taja tare da fad'in mahaukaci akan wani dalili zan bika ai yanzu ba barikin daka Sani da bace komai ya canza yanzu bariki ta koma Zainab ta Yarima Aliyu....... Dan shuru tayi Mai yasa Yarima har yanzu bai kira niba?? Uhm yana can Nasan yanzu ana tare da amarya wani abu taji ya tokare mata a wuya lallai tana kishin Yarima Aliyu Sosai wani irin hawaye ya zubo mata Mai zafi tare da fad'in Yarima Sonka yamin yawa sonda nake maka yasa na zama mai son kaina ina matukar kishinka..... Idan kaji ni abunda nake aikatawa zaka amsheni kuwa? Wani hawaye ne ya kara zubo mata tare da fad'in na bata rayuwa na duk da ina aikata abunda nake bada son raina ba, ina ilimi na yake Ina sani na yake Bayan nasan hukuncin aikata zina shine na aikata saboda in kuntata ma wasu kuka ta saki mai sauti inna mutu ina aikata zina Mai zan fad'ama Allah? Lallai na cuci kaina..... Ga Yarima wanda yake burin ya aureni yana mun kyakyawan zato in yaji ba yanda yake tunanin nake ba ya zaiyi? Wani hukunci zai yanke a kaina?...... Lallai na tabbata Yarima bazai barni ba duk kuwa irin son da yake min ido ta lumshe cikin jimami lallai Indai Yarima zai aureni ya zauna dani koda zai dinga yankan Naman jikina zan hakura in zauna dashi domin Ina sonshi, shine mutumin daya shigo rayuwa ta yasa na canza daka yanda nake tare da tuna abunda na manta.....





*********
Hjy habiba suna zaune ita da Hjy Umaima suna fira bini bini hjy habiba ta kalli agogo taga karfe nawa

Hjy Umaima tace lafiya naga kinki sakin ranki?

Hjy habiba tace taya zan saki raina su haulat shuru har yanzu basu dawo ba, Nasan Mai sukeyi

Hjy Umaima tace Kedai dasa abu a rai kike Wlh, kwata kwata ko awa d'aya kinyi a nan kuwa? amma duk kinbi kin damu

Hjy habiba tace bazaki gane bane Wlh

Hjy Umaima tace zan gane muddin kika fahimtar dani, nidai abunda na fahimta bawai Kar yace yana Sonta bane kodai kina kishi ne Kar wani abu ya shiga tsakaninsu??

Hjy habiba tsaki ta saki tare da fad'in kina da matsala Wlh akan Mai zanyi kishi d'ana ne fah farhan sannan haulat cinta nake fah Kinga dole in damu, taya zan cita sannan d'ana shima yace zaici ai bazan taba barin haka ta Faru ba never ........

Yarinyar da suka gama lashe lashe ne da Hjy Umaima ta shigo shine yasa Hjy habiba yin shuru tana kallonta domin Yarinyar babu laifi kyakyawa da ita....

Yarinyar gaida hjy habiba tayi sannan ta nufi hjy Umaima ta kwanta a jikinta tare da fad'in my dear kina bukatar Kari ne??

hjy Umaima tace a'a Bari in Bakuwa ta, ta tafi sai mu kara, Kinji my jamcy

Hjy habiba tace Kai basa kama da bariki gaskiya amma itama wannan din tana da kyau komai Alhmdlh

Hjy Umaima ta kalli jamcy tace my dear dan bamu waje ki koma d'ayan d'akin Zanzo in sameki

Jamcy tashi tayi tare da manna ma Hjy Umaima peck a goshi sannan ta fita

Da ido hjy habiba ta bita saida ta fita sannan tace Kai Masha Allah komai yaji

Hjy Umaima dariya ta saki tare da fad'in bake kin makale ma mace d'aya ba ai sai tasa miki hawan ruwa wlh, sai yasa nida kika ganni bana love sai dai in kin min in ciki in an rabu a ranan shikenan tunda naci na miyar da yawu bariki ce kadai nake jin zan iya love da ita in tace miyi aure ma sai muyi amma saina nema mata magani dan Ina tsoran Mai aljanu Kar ace su kake ci........

Dariya Hjy habiba ta saki tare da fad'in ai in son gaskiya ne koda da aljanun kikayi tunda a jikinta suke ai babu komai

Hjy Umaima tace wa? Rufamin asiri ai in kin ganni a lahira kaini akayi

Hjy habiba tace nima gskya ya kamata kiban wannan Inci dan Wlh tayimin dan sanda naga kuna cin juna hq dina har rawa yake dan sha'awa, ni yanzu mara na zafi zafi yake min gashi haulat da farhan shuru ni Wlh yau sai a hankali nake jin kaina ina cikin damuwa ga sha'awa

Hjy Umaima tayi dariya sannan tace Allah sarki kawata ai kawai ki cire ranki akan wannan zargin da kikeyi akan haulat da farhan gwara kiji dad'in rayuwa, yanzu kikai magana zan baki ita saita tsotse miki hq kaman an lashe kwano, ta iya cin mace matsalan kawai ni bana love bana dad'ewa da mace kuma ni bariki ce a raina wannan nonon nata abun sha'awa abu a tsai tsaye wlh Ina burin inga Ina shan su tare da murzasu

Hjy habiba na kokarin magana saiga haulat ta shigo d'akin tare da fad'in mum we are back, gaida hjy Umaima tayi sannan taci gaba da fad'in mum farhan na waje yace ince kizo mu tafi

Da sauri hjy habiba ta tashi tare da kallon hjy Umaima tace Kinga Bari muyi gida sai munyi waya

Hjy Umaima tace Kai kawata muna fira zaki gudu Mai yakon ku tafi anjima?

Hjy habiba tace Kawa gwara inje gida zan kiraki

Haulat ta kalli hjy Umaima taga hankalin hjy habiba baya wajan da sauri ta jefa mata takarda wacce ta rubuta number dinta a ciki

Hjy Umaima da yake itama y'ar bariki ce a fannin neman mata ta gane takun kafa tasa ta take takardan danta Lura haulat bata son hjy habiba taga takardan

Hjy habiba da haulat waje sukayi itama Hjy Umaima ta bisu Bayan ta d'auki takardan da haulat ta jefa mata

Har wajan mota hjy Umaima ta rakasu inda suka shiga suka wuce

Bayan sun fita Hjy Umaima ta bud'e takardan da haulat ta bata taga number din waya, a hankali tace number kuma? Mai zanyi dashi? Number din Waye? Koma dai na Waye zan kira Inji, cikin gidan ta shiga inda suka had'e da jamcy Tana saukowa daka sama

Jamcy tace Ba'kin naki har Sun tafi?

Hjy Umaima tace eh Wlh Sun tafi

Jamcy tace zamu koma second round ne tare da kanne ma Hjy Umaima ido....

Hjy Umaima tace Kai Bari in huta ai kin tsotse ni dakyau, inna koma second round ai sai numfashi na ya tsaya musamman in kika kamamin (pin) dan tsaka kenan ai sai inji ni wani iri, kai amma taya akai kika san wannan wajan?? Naga ke dai dai wajan kike kamo wa kiyi ta tsotsa??

Jamcy tayi dariya tare da fad'in ai duk wata mace Indai tasan kanta Toh tasan inda d'an tsaka yake, ni kin ganni ko wace mace naga hq dinta yanzu zan d'ago Mata shi,ina mamakin matan da suke cewa basa realising, ai in Kina son mace tayi realising kama mata wajan kisa harshe ko yatsa yanzu kyaji gurnani.....

Hjy Umaima kai ta gyad'a alaman ta yarda da maganan jamcy, ta Kuma yarda yarinyar tasan kanta tunda har take zayyano mata wannan abun, Daba ko wace mace ta sani ba, gashi jamcy ta iya love Sosai dan murmushi Hjy Umaima tayi cikin ranta take fad'in zata iya hakura da jamcy Kafin ta sami bariki inta mallaki bariki daka ranan sai su rabu da jamcy in kuma taji bariki bata iya harka yanda take so ba saita ci gaba da Hulda dasu su biyu jamcy da bariki din.....

Jin hannun jamcy akan nononta yasa ta dawo daka duniyar tunanin data fad'a...... Da sauri hjy Umaima tasa hannunta ta ri'ke na jamcy tare da fad'in wai Wlh bazan iya tabuka komai ba yanzu gaskiya na Lura ke harija ce

Dariya jamcy ta saki tare da fad'in shikenan Bari in shirya inje inga wata friend dita, but da driver zaki had'ani dan ban san kan abuja ba

Hjy Umaima tace ok saiki shirya ina fatan dai ta baki address dinta koh?

Jamcy tace eh tare da haurawa dan taje ta shirya

Itama d'akinta Hjy Umaima tayi danta kira number din da haulat ta bata, tana shiga ta doka ma number din kira....

Haulat a lokacin Sun karasa gida tana fita daka mota taga kira d'auka tayi jin muryan hjy Umaima tana fad'in hello yasa haulat fad'in zan kiraki bani minti biyu tana fad'in haka ta kashe dan Kar hjy habiba taji danta Lura da ita akwai shegen kishin tsiya yanzu saita d'aure fuska ta Fara tambaya keda wa, kuma gashi maganan da take son fad'ama hjy Umaima bazata so hjy habiba ta sani ba danta san hjy habiba bata son hjy Umaima tasan bariki karya tayi mata wanda haulat din ta rasa dalilin hakan

Ciki suka shiga farhan ya d'auko ma haulat ledojin daya sai mata abubuwa har d'akin mum dinshi yakai ya ajiye tunda yaga a nan take kwana duk da Abun sometimes yakan d'an d'aure Mai Kai ace duk yawan d'akunan dake gidan ace suna kwana tare da mum cikin d'akinta but sai yake danganta abun da ganin yanda mum din take ma haulat ta dauketa kaman y'arta sannan bata da d'iya mace sai yasa mum din take janta a jiki wannan tunanin farhan yake.... Allah sarki baka san tsiyar da uwarka take aikatawa ba Allah ka kara tsarkake mana zukatan mu 🙏🙏

Haulat kam d'akin da kayanta yake nanta shiga dan tayi waya domin tasan inta shiga d'akin Hjy Habiba zata iya shigowa, bayan ta shiga d'akin ta kulle da key tare da kiran Hjy Umaima Bayan hjy Umaima ta d'auka haulat tace hjy nice haulat Ina son magana dake

Hjy Umaima tace dama number d'inki ne wannan toh fah maganan me?? Kafin nan dama ina son in ganki ya kamata nima kiban taki zumar in d'ana inji abunda hjy habiba keji

Dariya haulat tayi tare da fad'in ai baki da matsala Indai haulat ce amma yanzu dai na kiraki inyi miki magana akan bariki.....

Hjy Umaima tace bariki maiya faru da ita? Aljanun nata ne suka kuma tashi??

Haulat tace hjy Wlh bariki bata da wasu aljanu iskanci kawai tayi miki....

Hjy Umaima tace what? Kina nufin karya tayi min kenan bata da komai?

Haulat tace kwarai dagaske Wlh

Hjy Umaima tace Hmmm bariki kinyi kuskure da kikai wannan game din dani Wlh tunda na ganki naji Ina sonki saina ciki sannan keda kanki zaki kawo min kanki......










~MARYAM OBAM~
[8/13, 6:36 AM] Hayat: *BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*




*BOOK 2*


*PAGE 2*






*KIRA GA Y'AN MATA MASU TURA MA MAZA HOTAN TSIRAICINSU TA SOCIAL MEDIA ZANYI DAN TSOKACI KAD'AN AKAN WANNAN MATSALAN DAKE FARUWA.... WLH MATA MUJI TSORAN ALLAH MU DINGA TUNAWA ZAMU MUTU, DAKA KIN HAD'U DA MUTUM A ONLINE BAKI SANSHI BA BAI SANKI BA, BAI TABA GANINKI BA DAKA YACE MIKI BANI ACCT NO YA TURA MIKI Y'AR 20K KO 50K KO KUMA YA TURA MIKI KATIN 1500, SHIKENAN YA SIYE IMANINKI DAKA YACE TUROMIN HOTAN NONONKI KO HQ DINKI JIKI NA BARI KIN TURA KAI WANNAN WACE IRIN RAYUWA CE BAMA A NAN MATSALAN TAKE BA NA FARKO BAKI SAN KO WAYE BANE IN KINA TAKAMA YA TURO MIKI PIC DINSHI KIN TABBATA SHI DINNE? WASU MAZAN BAYAN AN TURA MUSU DAI DAI KAN NONON KO HQ DIN, SAI SUBI SUNA FAD'IN TUROMIN HARDA FUSKANKI, KE KUMA WAWIYA DANYA BAKI KUD'IN DA BAI KAI YA KAWO BA JIKI NA BARI SAIKI D'AUKA KI TURA, BAYAN YACE MIKI INYA KALLA ZAI GOGE KAI BAKI SAN KO WAYE BA, TOH WLH ZAN FAD'A MUKU DA BABBAN MURYA DUK WACCE TAKE WANNAN ABUN TA DAINA DOMIN WLH NAGA CASE UKU DA IDONA WANDA AKAI BLACK MAILING DINSU, D'AYAR MIJIN DA ZATA AURA AKA TURA MAWA BIKI BAIFI SATI BIYU BA MIJIN FASA AURANTA YAYI GASHI KOWA YASAN LABARIN KUNGA SON ZUCIYA YAJA MATA BARI IN BARKU HAKA NIDAI NA BAKU SHAWARA DUK MAIYI TA DAINA WLH*





Tace haulat zan kiraki mu had'u zuwa gobe ko jibi

Haulat tace babu damuwa sai na jiki hjy amma fah kin San Nayi miki aiki Mai Kyau dan haka ya kamata Ayi min kyauta Mai d'an tsoka

Hjy Umaima tayi murmushi tare da fad'in turomin account dinki yanzu kam zan miki kyauta dan Ina son bariki Sosai

Haulat tace ina godiya hjy, yanzu zan turo miki acct no din






************
Yarima dai har yanzu yana sume a inda yake

Ita kam Gimbiya zinatu baccinta take domin bata ma San lokacin daya saceta ba gashi har gari ya Waye hasken rana ya fara fitowa

Kwan kwasa kofar bedroom din ake, karan bugun kofar yasa Gimbiya farkawa, bud'e ido ta farayi ta hango yarima inda yake tun daren jiya, da sauri ta dira kasa tana mamaki tare da tambayan kanta maiya sami Yarima? Ta gefe d'aya kuma gashi Anata mata nocking, ganin bugun kofar yayi yawa yasa ta Fara kokarin ta rufe rigan baccinta danta bud'e.......

Bud'e kofar akayi jakadiya ce ta shigo ganin rigan gimbiya zinatu duk jini ga kuma Yarima kwance Wanda a zatonta bacci yakeyi kuma kusa dashi ga jini nan duk da ya bushe da sauri jakadiya ta fita Tana rangad'a bud'a gimbiya zinatu ta Kawo budurci gidan mijinta bata zubar ma masarautarsu da kima ba, gidan sarauta in kayi abu babu sirri nan labari ya fara bazuwa ai gimbiya ta kawo budurci, iyayenta sunji dad'i Sosai koda labari ya iske mahaifiyar Yarima tace ai wannan ba abun shaila bane sirrin Mata da miji ne, duk da itama taji dad'in hakan

Gimbiya gaba d'aya hankalinta yayi kan Yarima domin dai taga yanda ta barshi haka yake, cikin tashin hankali ta tashi da sauri ta nufi toilet cikin tashin hankali ruwa ta fito dashi a cikin wani karamin roba, yayyafa Mai tayi a fuska, ganin ko gezau baiyi ba yasa ta kuma yayyafa Mai ruwan lokaci d'aya ya fara numfashi da sauri da sauri wanda da zata iya cewa bata ji, ganin haka yasa ta kara samai ruwan.....

Yarima ido ya fara bud'ewa a hankali yana ganin dishi dishi, akan gimbiya zinatu idonshi ya Sauka wanda yake ganin yayi mafarkinta yana kokarin sex da Zainab dinshi saida ya shiga yaga ashe gimbiya ce..... Dan shuru yayi tare da sauke numfashi da sauri da sauri ba komai ya tuna ba illar mafarkin da yayi ya sadu da gimbiya zinatu yaji ba virgin bace...... Idonshi ya kara kaiwa kanta inda ya ganta cikin rigan bacci duk jini ya bata rigan gabanshi yaji ya fad'i tare da tambayar kanshi Mai ya faru tsakaninshi da gimbiya????

Kodai ba mafarki yayi ba? Kai she is not a virgin a mafarkin da nayi so how come?? Naga jini a jikinta alaman jinin budurci ne?? Lokaci d'aya yaji kanshi ya fara mishi ciwo domin tunanin da yaita yi ya akai yayi wani abuda gimbiya bai Sani ba anya yana lafiya kuwa? Mai nasha Toh dahar na kasa tuna komai?? Ganin inya ci gaba da wannan tunanin ciwon kan da yakeji k'aruwa yakeyi sai yasa ya basar da tunanin, tare da tursasa ma zuciyarshi ta yarda da cewa yayi wani abu da gimbiya kuma ya sameta a budurwa.......

Gimbiya zinatu ganin irin kallon da yake mata yasa gabanta yaita dukan uku uku gashi baice mata komai ba sai ido daya kura mata, wanda a duniya idon Yarima Aliyu yana sata cikin wani yanayi Indai ta kallesu.....
Ganin ya tashi ya fara tafiya yasa ta kura Mai ido har ya kusa kofar toilet yayi taga taga kaman zai fad'i da sauri ta nufeshi tare da taro shi tana fad'in Yarima lafiya kuwa???

Yarima Aliyu wani irin jiri yake gani ga kanshi dake faman Sara mishi Wanda yake ji kaman zai fita dan ciwo, dakyar ya iya fad'in help me with my phone.....

D'an sakinshi tayi amma ganin ya kasa tsayuwa yasa tace muje in kaika toilet sai kayi wanka May be kaji karfin jikinka

Yarima Aliyu bai musa ba haka ta taimaka Mai sukai toilet tare da zamar dashi akan toilet, kallonshi tayi tace zaka iya wankan da kanka? Oh should I help you??

Dakyar ya d'aga kanshi ya kalleta, sannan ya girgiza mata kai alaman taje zaiyi da kanshi

Murmushi tayi sannan ta fita, bayan ta fita ta rufo Mai kofar toilet din, ta buga wani uban tsalle cikin jin dad'i domin abunda gimbiya Amina tayi Mata

Please Login or Register in order to submit comment