Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

masallacin suka bar mukhtar nan wanda yayi qaramar suma zaune awajen yanaji kamar bugun zuciya zata kashesa a wajen jin yanda zuciyarsa ke bugawa fat! fat! fat! zai iya rantsewa da Allah inda wani zaizo kusa dashi tofa zaiji sautin bugun zuciyarsa a wajen.
wannan aishi ake kira a mareka a hanaka kuka kuma, rasa abinda zaiyi yayi yaji dadi koya samu zuciyarsa ta daina bugawa kawai saiya daura hannunsa 2 aka ya fashe da kukan baqinciki na auren dansa da heenduh yar maqiyinsa,
Mukhtar cewa kawai yake tsakaninada ismail Allah ya isa nasan shi zaisa baffa yaimum hkn, haba baffa miyasa? wlh bntaba jin inda akai wannan auran ba tunda nike ace ranar rad'in suna jarirai nan take kuma a wajen a daura wa jinjirai d'in aure ba,! wayyo ni Allah na zubewa qasan wajen yayi, yayi goho yana dukan knsa da hannun sa yanamai fidda zafafan hawayen baqinciki da takaici yana cewa "firdauseey zokiji danyen hukuncin da baffa ya yanke mana a rayuwa wanda bai gamda muba"!!!!!!!!!!!!!,
tunanin kawai toshi yanzun tayaya zaijewa da firdauseey da wannan zancen wane kuma hukunci zata dauka akansu baffa kuma intaji???


By
*Xexen Fasaha*
[1/17, 3:10 PM] Xainab Documen: πŸ‘πŸ‘
πŸ₯‘πŸ₯‘
πŸ‘πŸ‘
*DA SAURAN KALLO !!!*

Story and writing
by
Xayyneb πŸ’€πŸ’€

Fasaha online writers f. o.w.

*🌳imparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*🌳.

~dedicated to my mom Sadeeq hawwas and sis ayush ilyasu musa amaryarmu Ubangiji Allah ya kawo zaman lpia mai dorewa da zuri'a d'ayyaba fatan da muke miki knn ala kulli halin.~

-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.

πŸ‘πŸ₯‘πŸ‘
πŸ…Ώ1⃣8⃣
*W* lh bantaba jin inda akai wannan auran ba tunda nike, ace ranar rad'in sunan jariran nan take kuma a wajen a d'aura wa jinjirai d'in aure ba!
wayyoni Allah na!"
zubewa q'asan wajen yayi, yayi goho yana dukan kansa da hannunsa yana mai fidda zafafan hawayen baqinciki da takaici yana cewa"firdausy zokiji d'anyen hukuncin da baffa ya yanke mana a rayuwa wanda bai gam da muba"!!!!!!
tunanin kawai toshi yanzun tayaya zai jewa da firdauseey da wannan zancen wane kuma hukunci zata d'auka a kansu baffan kuma in taji??
dole ya miq'e daga wajen yabar masallacin ko ganin gabansa baiyi sosai sakamakon wani mugun jiri da yakeji a lokacin, da qyar yasamu ya isa falon gidan nasa ya zube bisa kujera yana huttai.
lokacin kuwa qarfe bakwai da mintuna 50 na safiyar ranar.
gida yan suna suna waje sai ida hada delicious na abuncika akeyi da drinks kala kala. mai jegon ce ta sauko daga benan jikinta sanye da wani swice lace kaida ginensa kuwa kasan nera basai an tabbayeta ba gu siyensa, awarwaron mnyan zinarai ne sanye da hannuwan ta sai kunnen ta da wuyanta suma sun shaida nasu golds d'in kuwa.
har kusa da mukhtar firdauseey ta zauna sai baza qamshi take ko ina.
"yalla6ai yabaka shirya ba?
ai yakamata kaje kai wanka ka shirya sosai inda an gama zanen sunan ko?
dubnta kawai yake da kansa dake barazanar fashewa, shin tayaya zai iya dubn qwayayan idanunta yace an d'aurawa jaririnta aure da jaririyar 'yar abokin gabansu ne abin q'insu kuma mawai tukun?
runtse idanunsa yayi bayan yasa hannuwansa ya shafo tundaga saman kansa har zuwa fuskarsa da wuyansa sannan ya sake dubnta daqyar ya iya furta "akwai matsala firdauseey"
arazane ta dubesa, haba ba banza ba takejin faduwan gaba tun dazun kam, cikin tsurewa da faduwan gaba gamida rudewa tace "mi... Mmm. mim. mine ya faru kuma? dan Allah yi maza sanar dani wlh daman sai faduwan gaba nikeji ba kad'an ba"
Saida ya qara sauke qarfaffan ajiyar zuciya, ransa bnda tuquqin baqinciki babu abinda yakeji, shifa jiyake daman mutuwa yayi ya huta dayasan zaiga wannan baqar ranar da har baffa zai iya jefa d'ansa gidan matsiyatan nan dan sake hada wata sabuwar dangan takar data wartsake kuma da jimawa ma.
muryan firdauseey ta katsesa inda yaji tana fadin "haba mukhtar kawa girman Allah da manzonsa ka fad'a mun abinda ke faruwa danni ka barni a duhu babu kyau iriyar hakan fa"
"baffa ya yanke mana mummunan hukunci yau firdauseey inda ya had'a auren khaleepa da 'yar tsinannen yaron nan isma'il yanzun nan bada jimawa ba a masallacin anguwar nan bayan gama rad'in sunan su"
wata mummunan hantsilawa firdauseey tayi wajen miqewa wanda har kallabin dake kanta wanda tayi coge dashi wato wanda ake kira tunkud'esa kaga tsiya yana fad'owa qasa amman kota hakan bata biba dan kwanyarta ma ta daina aiki na wucin gadi jin maganar tai mata dirar mikiya a gaggauce kamar ana faffaska mata tafi takeji a kunci. bayan dawowarta hayyacinta tace "wai tukunna madai wane khaleepa din kake magana ne mukhtar???!! khaleepa na fa? "
shi kansa abin mamaki yake basa dan tun sanda suka fara soyayya da firdauseey bata qara kiran sunnsa ba gatsal amman yau gashi sai maimaita mukhtar take a bakinta batareda taji ko d'ar ba, amman yasan dole tayi ma fiye da hakan ma a yau inda an tab'ota.. babu zato yaji ta cacumo kwalar jallabiyarsa tana girgiza wa da qarfi idanunta sun yi jajir hawaye na fita ta gefensu tana cewa"wadannan matsiyatan za'a had'a min d'ana da 'yarsu aure? ai wlh bazan yarda ba wlh sai an raba wannan q'addararren auren ko ai kashe kashe a anguwar nan"
ran mukhtar a matuq'ar 6ace wannan karon ya fizge hannun firdauseey daga kwalan sa data shaqa, ransa ya b'aci da abinda tai masa matuqa dan yaso lallashenta amman jakin dinsa datai yasa yaji bama zaiba kuma bazai biye mata ba tsinuwar iyayensa tabisa ba a banza a wofi, dan haka ya dubeta idanunsa sun sake kad'awa sunyi jajir yace '' kije kiyi komi ma zakiyi nidai bazan bijirewa umarnin mahaifina ba inda harya tsine mun akan indai nasa aka raba auren nan" yana gama fadin hakan ya haura samansa ya wuce d'aki ya barta nn tana haukan 6a6atu, data gaji zubewa tayi wajen ta d'aura hannunta bisa kai tahau kururuwa tana fadin a ceceta dan gaba d'aya q'arar ihun kuknta ya cika falon gidan, aiko saiga mata 'yan suna wanda suka fara shigowa lokacin suka baro dayan falon da gudu suka shigo babban falon gidan suka isketa baje qasa dutta tuttuje kwalliyar jikinta ta yar qasa hatta dankunnen kunnenta shima bai tsira ba, ta 6alle zanen jikinta sai undie dogo kawai ta bari, ta koma kamar mahaukaciya dan yanda ta dinga kuka da hawaye shate shate gashi sai dukan knta take tana fizgar gashin knta dan azaba ko zafin hkn bataji ihu kawai take tana tsinewa su baffa tana sake cewa Allah ya tsine muku wlh, bazan yarda ba shegunayen mutane kawai wlh saina dauki mummunan fansa akanku gamida abinda kukai mini matsiyatan banza makwadaita, daqyar hajiya Hadeeza aminiyar firdauseey ta kori sauran jama'ar wajen ganin yanda sukewa firdauseey kallon mahaukaciya, suna fita tasamu ta kulle musu qofan falon ta dawo ta zauna kusada firdauseey bayan ta, samu ta rarrasheta tayi shiru daga haukan kukn nata da takeyi takoma zubda zallar hawaye kamar fanfo dankuwa banda zunga da zugugin ciwo babu abinda zuciyar take mata hatta kejin ma inazata ma iya hadiyan zuciya ta mace kota huta tunanin wannan mummunan qaddarar data samesu yau.
Hjy Hadeeza tace "haba aminiyar miyasaki haka har kika janyo hankalin mutane kanki? dan AllAh kiyi haquri inma wani abinne ke damunki fad'a mun yanzun nan zami samu mafitarsa(hajeeya Hadeeza wata sabuwar aminiyar firdauseey ce wacce basu jima da dawowa daga anguwar ba dan itama tanada hali kamar nasu firdauseey din bata da son dangin miji bare iyayensa dan tsakanin ta dasu sai wulaqanci da fad'a kaca kaca kuma ta zagesu tas shiyasa batada farin jinin su kokadan gashi kuma ta hana dan uwan nasu qara aure dud tabi tayi kane da dukiyarsa sai fantamawa take da ita son ranta, daman ance sai hali yazo sannan ake mummunan abota gashi kuwa dan gaba daya sunsan sirrin junansu kaf hatta da mugun asirin da sikaiwa mukhtar na rabasa da iyayensa da d'an uwansa saida firdauseey ta fadawa Hadeeza, kuma itama Hadeeza ta fad'a mata tariga ta gama da mijinta alhaji bala, shiyasa yanzun kansu a hade yake battada amiyar data wuce ta itama haka.
Kuma itama hajeeya Hadeezar ko kwana goma batai ba da haihuwa itama yanzun haka wannan kenan).
dan haka firdauseey tana hawaye take cewa"masifa ta saukar min a wannan rana aminiyar babbama kuwa, gashi kuma mama mero taje qauye yau da sassafe dan kaka musa baida lpia bare na fad'a mata musan mafita dan Wlh bazan bar abinda akaimun ba,
tab!!!!! Inkuwa har harma na barsu kenan ma sunshani a basilla"
Hajeya Hadeeza tace ''nifa kin sani a duhu ki famitar dani man kona fahimta"
Saida firdauseey taqara matse hawayen ta sannan tace "wannan mugun tsohon ne man baban mukhtar yatashi ya had'a d'ana aure da 'yar qanensa"
zaro idanuwa hjy Hadeeza tai gaba d'aya sannan ta dafe qirji tace "badai isma'il ba teacher din nan?"
"shifa wlh"
"tab lallai kam indai hakane qawata an cutar mana yaro wlh, nida naso insun girma a hada su aure da 'yata zarah dan koba komi nera zata gogi nera"
cikin quta qatuwa firdauseey tace "hmm gidan matsiyata? marassa shi?! masu jiran albashi sannan suci abinci?! nan aka bawa dana 'ya?! aka cusa masa?! yaron da baisanma uwar mi ke duniyar ba amman dayake jahilai ne q'auyawa
shine sukai mana wannan yankan q'aunar"
to wallahil azeem bazan haqura ba, qawata ki bani shawara, ko mubari mama mero ta dawo ne saimu makasu wajen boka marakusa aiki da cikawa? dan wlh shine kawai zai mana maganinsu"
hjy Hadeeza tace
"haba qawata kina dani fa a hannu kokin mnta ne? wannan tsoffin kingin mutuwa har sai mun wani sha wuyan zuwa wajen boka a kansu? ai wanna aikin naki ne ke zaki yisa da knki" cikin mugu mugun mamaki firdauseey tace "kamarya kenan aminiyar kefa bom ce wlh"
hjy Hadeeza tace "hmm kawo kunnen ki kiji aminiyar "
nan take kuwa firdauseey ta miqa mata kunnen ita kuma tafara d'ura mata mungun nufinsu akansu baffa.
tana gama fad'a mata kuwa suka kashe da tafi firdauseey tace"kai naji dadin wannan zazzaqar shawarar wlh kuwa"
hjy Hadeeza ta karkace baki tace "hm in kikai hakan sai muga tayaya zasu qara ganinsa bare har su sashi wani abu makamancin haka, ahto yanzun kuma dai aiki ya rage naki sai yaushe zaki qaddamar musu dashi ne?"
firdauseey tace
"a daran nan danma wannan jama'ar da ke gidann da yanzun zanje na gama aikin aminiyar sake tafawa sukayi hjy Hadeeza tace "hknm yayi abarsa a daren dan zaifi sirri, amman da har zaki wani tsaya b'ata mana ranki akan wasu banzaye qananun qwari, sannan kuma kada ki manta kiwa Alhj mukhtar managar danai miki"
babu matsala qawa kedai Allah barmu tare kodan shawarki mai wuta.
dariya suka qarayi nan sukaje daki ta qara shiryawa kamar ba itace ta gama borin ihun kuka ba, dan haka koda suka isa cikin jama'a kowa ya tambayeta abinda ya sata ihu haka d'azun amsar da hjy Hadeeza ke basu qadangare ne ya shigo falon ya firgita ta,sudai jinta kawai sukai dnbasu yarda ba.
ahaka akaci gaba da buduri da bured'e d'e na suna awunin ranar.
hankalin firdauseey kwance danta gama samun matsaya ta ramuwa da maganinsu baffa.
baffa kuwa koda ya koma gida nan yatarasu isma'il da zainab harda inno zaune a wajen ya fad'a musu auren daya daura tsakanun jikokin nasa dan qarfafa zumunci, matuqa gaya inno taji dadin hakan har taita sanya albarka ga auren jariran kuwa harma tarasa inda zata tsoma ranta dan murna nan take taje tai alwala ta bada nafila dan nuna jin dadinta ga faruwam hakan. yanzun tunaninta ya tsaya cak na cewa zumuncin mukhtar da d'an uwansa yanzun ma aka farasa kenan, bisa ga da datai tunanin zumunci ya datse ganin mugun halin da mukhtar din ke tsurowa dashi, yanzu kam jitake koda yau Allah zai karb'i ranta itadai kam burinta ya cika Alhamdulilla harma takejin ta yafewa mukhtar abinda yai mata kmr ynda baffa ya jima da yafe masa shima a wata tattaunawa dasukai kwana 2 da suka wuce, sun masa afuwa dan sunsan dan nasu ba haka yake ba a da wataqil ajizanci ne na mutum shiyasa kullum suke masa adduar dawowa madaidaiciyar hnya yaci gaba da kulawa da kowa nasa kamar da.
Ismail da zainab kuwa jin bayanan baffa dayai yinin ranar sukuku sika yisa dan sun san km *da sauran kallo* ga wannan al'amari kam wnda basusan iya halin da zai sanyasu ba suda su baffan kuwa, shiyasa kwata kwata basuyi farinciki ba dan sun tabbata akwai mabi baya daga su mukhtar yanda suka qisu dinnan sunsan da sauran rina a kaba.
a ranar kam bayan taron suna ya tashi inno da wata maqauciyarsu hawwa'u suka gyara gidan yadawo fes kamar ba'ai taro ba, sannan ta tafi gida inno ta rakota har waje tana godia dashi albarka sanna koma daki,
sai kuma ta fito ta leqa dakin mai jego zainab daga bakin qofa tace "zainabu ince dai akwai shauran tuwon suna dan nida mlm kam shinkafar nan ta ishemu zainabu ku yara kuma na lura batta isarku ko" inno ta qarashe maganar cikin fara'a.
zainab tai saurin tasowa cikin murmushi bayan ta ajiye heenduh tace "wlh inno ban sani ba amman bari na duba miki naga ni" tana maganar ne tana qoqarin zuro qafarta waje inno tai saurin tareta tace "kul zainabu ai mu bamu barin mai d'anyen jego fita inba wanka ba, da wani uzurin na jikinta kuma, bayaga haka komi kuwa komi zatayi a daki zatai muna fiddawa waje mu kuma, dan haka yi zamanki d'aki bari naje na duba madafin naga"
haka inno ta wuce zainab ta bita da kallon batasan mi zata sakawa inno dashi ba tasan inno na qaunarta ta riqeta kmr ynda ta riqe isma'il sam batta nuna mata banbanci tsakanin su bata dauketa suruka ba kokadan, wasu yan siraran hawaye zainab taji sun sauko mata batareda tasan dalilin zubowar tasu ba.
komawa tai ta zauna ji heenduh ta motsa tana shirin yin kuka tana zama ta dauketa tareda sa mata nono a baki tafara sha ita kuma.
Inno kam ta duba kicin cikin manyan languna da aka zuba shinkafa taga ta rage nan ta rufe tareda bude dayan langar taga tuwo yayi sauran mulmile uku saidai babu miya, shiyasa ta d'aura sanwar miyar kan baffan ya dawo da yake har an fara kiran sallar isha'e shiyasa tana had'a jajjagen kayan miyan ta barta kanta tafaso saitayi alwala tashiga d'aki dan gabatar da tata sallar ishae d'in.
a kuma dai dai wannan lokacin ne firdauseey ce sanye cikin baqar after dres da gyalanta ta nade fuskarta da wani baqin niqaf ta fito daga gate din gidan nata danko jaririn na hannun hjy Hadeeza badashi ta fito, yanda take sauri sauri kasan ta qagara ta aiwatar da abunda ya fiddota lokacin.
kai tsaye inda ake siyar da shinkafar 6era ta nufa ta siya sannan aka had'a mata da fiya fiya original din marar sirki ta zuge jikkarta ta sanyayasu ciki ta wuce da wani d'an saurinta kai tsaye gidan isma'il ta nufa daman kunsan qofar babu zaure shiyasa tana zuwa kawai tasa hannu ta turata a hankali bata kaiga shigowa ba ta zuro kanta a tsakar gidan tagan shi wayam babu kowa da sauri ta ida kutsa kai cikin sanda ta ida shiga tsakiyan gidan taja ta tsaya a tsakar gidan dan tarasa inda madafin nasu yake damba zuwa take gidanba bare tasan kansa, kallon gidan kawai take a ranta take cewa matsiyatan banza da wofi harni zaku so d'ana to wlh yafi qarfinku d'ana ba kalar auren 'yar talakawan 'yarku bane dan kuwa yau gaba d'aya zanyi maganinku kowa saiya baq'unci lapira yau dinnan tsinannu zakusan ni firdauseey bala'e ce masifa ce a gareku da kuma qazaman rayuwarku ta talauci.
da sauri ta boye jikin bayan qyauren qofan waje dan motsi da taji.
ta leqo sai taga qanwarta zainab ce ta fito da lullu6in zane da buta a hannunta ta nufi qofan bayi ta shiga ta rufe,
hango hayaqi na fitowa ne daga wani tsukakke waje wanda ke nesa da bandakin kadan da firdauseey taine hakan ya tabbatar mata da nan ne kicin dinsu, cikin sand'a ta isa wajen ta iske yar qaramin tukunya a wuta sai tafasa take dasauri ta bide tukunyar taji qamshin daddawa a ciki da cefane tuni ta tabbatar da miya za'ayi ga lokacin, murmushin cin nasara ta saki dan haka a hanzarce ta bude jikkarta ta fiddo kwalbar fiya fiya din duka ta juye musu ita tareda shinkafar 6eran ta d'au muburki ta motse su ciki ta snn ta maida murfin tukunyr a hankali ta rufe tai saurin ficewa daga gidan har tana kaiwa qyaure karo a dai dai nan ne kuma inno ta fito ta shiga kicin din da kuka a hannunta cikin leda, nan ta duq'a ta d'auko muburikin ta bude murfin ta fara zuba kukan tana murtsukawa saida ta gama tsab miyar ta dafu sannan ta zuba tuwon a roba ta juye miyar akai ta koma d'aki, tasake fitowa tana cikin gyara wajen knn zainab ta fito daga kewaye da addua dauke a bakinta nan taiwa inno sannu ita kuma ta amsa sannan ta wuce d'aki.
ana gama sallar isha'e kuwa baffa ya dawo ya shigo da sallama har d'aki nan ya iske inno sai fifita tuwo take da mafecin kaba dan tasan baffa baison abu da zafi in zaici, akai sa'a kuwa duka zafim ya fita, bayan ya ajiye buzun sa da carbinsa ya zauna gaban tuwon yana cewa "kai Allah shi miki albarka innon yaranta kamar kuwa kinsan dama yunwa nikeji ta tuwo aamn, murmushi inno tai tace "hmm ai gashi saikasa hannu muci daman kaina tsaya jira, yana gyara hannun rigarsa bayan ya gama nad'eta yace
"sannunku aiyau kunsha aiki ya hidima da jama'a na suna?,
yayi maganar tareda sha'afa wajen bismilla sai kawai ya tura lomar abuncun a baki, itama inno dai dai ta gama had'iye lomar tata tuwon tace ''Alhambdulilla anyi taro lpia an tashi lpia kuma mlm" masha Allah abinda baffa yace knn nn sukaci gaba da cin tuwon, baffa yace "kash kaga mantuwa iriyar na d'an adam ko, wlh nmnta bnyi addua ba, inno tace wlh nima na shafa'a mlm kuma kaga yaune kawai aka samu akasin dan bismila aita zame mana jiki kam" baffa yace kinsan addini sauqi garesa yanzun ma bamu makara ba sai muyi tare ay, nan take yace "bismillahe fi awwalihi wa'a khirih,,,,,,, tsit yai ya
kasa qarasawa jinda yai a lokaci guda cikinsa kamar an daddaure masa hanji waje guda kuwa, kankace mi baffa ya fara fita hayyacinsa tuni
le6una sa sika bushe suka koma fari fat dasu sai shaqquwa yake, bnda salati bashi komi lokacin, inno na shirin yunqorowa itama taji cikinta ya kame kam kwata kwata babu dadi abun kamar ana jujjuya ta takeji tuni suka kwanta wajen sai wutsil wutsil na billaye sukeyi dan zuwa yanzu kam abun yakai geji dan har wani kakkauran kunfa kunfa fari tass mai sirkin jini jini ya fara fitowa daga bakunansu idanunsu a kakkafe rai yazo maqwar qwara madakata suna kallon sama sun kasa motsi kalmatisshahada suke yi daqyar Allah sarki kankace mi su baffa har rai yayi halinsa, dai dai nan aka dauke wutan nepa, babu jimawa da dauke wutar zainab ta fito da fitila ta dakinsu inno da nufin kai musu ganin an dauke wuta kuma inno batazo karba ba, sallama tai tashiga dakin tana cewa inno ga futilan taku nak.. Sakin fitilar tai tayi kansu inno a gigice ganin da tai musu a halinda suke aciki shine ya tabbatar mata da cewa babu alamun rayuka a jikinsu ko. sakin fitilar tai qasan wajen takuwa fasa wata mummunan qara ta fadin wajen tana shure shure kanta daina motsin itama.....


By
*Xexen Fasaha*.
[1/17, 3:10 PM] Xainab Documen: πŸ‘πŸ‘
πŸ₯‘πŸ₯‘
πŸ‘πŸ‘
*DA SAURAN KALLO !!!*

Story and writing
by
Xayyneb πŸ’€πŸ’€

Fasaha online writers f. o.w.

*🌳imparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*🌳.

~dedicated to my mom Sadeeq hawwas~

-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.

πŸ‘πŸ₯‘πŸ‘
πŸ…Ώ1⃣9⃣.
*I* sma'il ne ya shigo gidan bakinsa dauke da sallama yana rungume da itacen daya bayar aka faskara masa shine yanzun daya fito daga masallaci yaci karo da mai faskaren ya kawo masa su cikin baro, dan haka yana ajiyewa saiya qara komawa waje ya qara d'auko wasu itacen ahaka har saida ya kwashesu tas ya sallami mai faskaren sannan ya shigo cikin gidan kai tsaye wajen famfo ya nufa ya bude sa dan dauraye hannunsa da gaban rigarsa daga qurar iccen sai dai kuma kashh basu maido famfon ba, dan haka matsawa yayi ya d'auko wata butar qarfe ta baffa yaji ta da ruwa a ciki kuwa, to dasune yasamu ya gyara jikin nasa sannan ya wuce dakin Zainab ganin bata nan sai jaririyar ce kawai kwance a tanason yin kuka shiyasa ya dauketa ya rungumeta a jikinsa bayan ya zauna gefen gadon yahau jijjiga heenduh danshi a zatonsa ko Zainab d'in ta zagaya ne ban d'aki. ganin shirun tai yawa yasashi miqewa da nufin zuwa dakinsu baffa kan ta fito bayin harzai fita da heenduh sai kuma ya dawo ya ajiyeta sanin dayai dare ne idan inno ta gansa zatai masa fad'a ne kan ya fito da jaririya da dare.
yana fitowa ya, shiga dakin tuntuben da yai da mutum ne shiyasa gabansa faduwa yana shirin duqawa ya d'auko fitilar dake yashe wajen qasa danya haska yaga waye wajen saiga hasken nefa wall sun maido, sai kuma suka qara daukewa kuma suka qara daukewa alamun wasa suke da wutar layuka nason faduwa.
girimm yayi tsaye wajen kamar butum butumi dan ganin mutanen dake yashe wajen a, qasa sai yake ganin kamar a mafarki ne yake ganin abubuwan.
sake maido wutar akayi wannan karon basu dauke va, I zubewa isma'il yayi gabansu baffa a rude yake tatta6asu dan yanzun kam ya tabbatar da abinda kwanyarsa yake gaya masa, dan haka yasake gigicewa yahau dadin "baffan inno Zainab ku tashi dan Allah,, wai mi yafaru daku ne eye? kutashi dan Allah aida gudu ya tashi yabat gidan ya je gidan baba yawale ya tasosa sao gasu sun dawo tare, Allah sarki baba yawale shima dud yarude daqyar ya dubi isma'il yace "jeka taro tasi muje asibiti,, haka kuwa akayi aka kamo su baffan da taimakon wasu jamaar dake zaune nn wajen aka shigar dasu baffan taxi dud da hakan saida mutane suka bi wata taxi din dan babu wnda bai girmama baffa a anguwar nn kaf babban mutum da, yaro shi kowa nasa ne, dan haka suna shiga asibiti aka kai su emergency koda likitoci suka auna baffa da inno tuni suka tabbatar da jimawa da rasuwan su saidai Zainab da tai nasarar farkowa tahau kuka kamar zata mutu sai kiran inno da baffa takeyi, haka likitan ya fito ya shaida musu tsoffin kam sun rigamu gidan gskia saidai haquri daga haka ya wuce.
kuka Ismail ya fashe dashi ya fad'a jikin baba yawale da shima yake kukan rashin babban amini na qwarai a, rayuwar sa gaba daya.
jamaa yan unguwa suma da zazzo asibiti banda share hawayen rashin mutanen kirkin basu komi, kan dole suka haqura aka d'auko gawarsu baffa aka dawo gida.
Zainab da isma'il kamar ba a hayayacinsu suke ba, daqyar baba yawale yaita nusar dasu sannan suka daina kukan haka suka kwana azaune waahe garin ranar talata aka sallaci gawar wakin guda biyu akaje aka rufosu dan isma'il yana ganin yanda aka kamo baffa akasa a cikin rami zubewa yayi wajen a sume mukhtar ma baisam sanda ya fashe da kuka ba a karo na farko ganin dayai cewa da gasken dai su baffan sun tafi, I amman dus halin nn da ake ciki ko magana bata had'a sa da Ismail ba, I daqyae aka samu isma'il ta farko sannan aka juyo da makarorin nasu baffan bayan adduoen da dubban jamaar suks ryfesu dashi bayan gama sasu qabarburan nasu.
abun mamaki baya qarewa a, duniya indai kana da rai a jikinka tofa kana da sauran kallo, ana dawowa sam mukhtar yaqi zams zamn amsa gaisuwa qofar gidan Ismail dan zafin qiyayyar sa, sai dai kawai yasa aka daura masa qaton tamfal a harabar qofar gidansa shida mutanensa nan shima yai zmn amsa gaisuwarsa wato wajen amsa gausuwar yazama guda 2 knn kai duniya kuma yan ywa

Please Login or Register in order to submit comment