Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuwa batasan sanda ta yada fushin ba tana dariyar maganar da heenduh tai.
murmurshi heenduh tai tace"yawwa qawata harnaji dadi da kika sakar mun ran nan naki daga d'auresa da kikai'
harararta sa'a tai tace"bawani dadin baki da zakimun dan wulaqanci jia mc yaita kiran babban qawa amman babu ke babu alamunki, kiranki danaita yi a waya kuma baimun amfanin komi ba saima takaici daya qara qungusa mun yanda kikaqi daga wayar daga qarshe ma kikai switching nata yanzun kin kyauta mun kenan Qawa fisabilillah?!
girgiza kai heenduh tai tace"kiyi haquri qawata wlh in gaya miki maqetacin kikitan nan ne yaya khaleepa ya hanani zuwa wajen ya taremun hanya wai mazan iska dud sunfi yawa a wajen wlh saida yasan yanda ya qunsani cikin motarsa yaita yawo dani a gari bai maidoni gida ba said wajen 9 da mintoci gashi daman wayan nawa na hannunsa ya amshe ta.
to koda na dawo haushi da takaici ne na abunda yai mun dinne suka hanani zuwa baki haquri sai yanzun"
sa'a tace''kashhh shiko doctor yaza'ai yamun haka? zai kama ya riqe mana ke sai kace wata matarsa dai dazai te miki kullen fita?
sardar da fuskarta heenduh tai tace "hmm yanzun komi yayi gani yake dai dai da shine inda yanzu yarigaya dayasan matarsa nike zaita matsa
mun ne nina sani kuma abinda bazai taba yuwuwa bane"
cikin kallon rashin fahimta sa'a tace"ah bangane matar sa kike ba ay"
wani kalar dogon numfashi heenduh ta saki sannan tai tagumi tace''_ehmn kedai bari qawas dan idan kikaji abun zaiyi matuqar baki mamaki kema.
kinsanko wai ashe tun muna jarirai aka daura mana aure nida doctor?!!!........
nan take ta kwashe komi ta fadawa sa'a sannan ta qara da cewa ni wani abun tambayar kuma yanda baba yawale yace kada mu sanarwa da kowa wannan mgnr hatta iyayenmu kuwa sainan gaba snn zai bamu damar hkn"
daskarewa sosai sa'a tai wajen cikeda mamaki sai a qyar ta iya sauke wata qaqqarfan ajiyan zuciya tace "cabbbb dijam... wannan shine ake kira da bazataccen aure ay,,,
amman kaina fa ya kulle qawata sosai wlh yanzun daman ke matar doctor CE tuntuni??
to miye dalilin baba yawale na cewa kada Ku fadawa iyayenku hakan anya kuwa hakan bazai yuyuba nikega fa gskia"!!!!
cabbb da sakal kam
dole mujewa da Hjy furdauseey da wannan zancen dan tasan da komi kota daina daga mana hanci akan tutiyarta datake na cewa tafi qarfin had'a ka da talakkawan mutane faqirai matsiyata Wanda saisun fita nemo na cin yau dana gobe"!!!!



~ayyah Kuyi haquri da qarancin type din baikai na Kunlun ba zamu hadu a next insha Allah~.

By
*Xexen fasaha*
[2/13, 10:19 PM] Xainab Documen: ๐Ÿ‘๐Ÿ‘
๐Ÿฅก๐Ÿฅก
๐Ÿ‘๐Ÿ‘
*DA SAURAN KALLO !!!*

Story and writing
by
Xayyneb ๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค

Fasaha online writers f. o.w.

*๐ŸŒณimparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*๐ŸŒณ.

~dedicated to my mom Sadeeq hauwas~.

*Saqon jinjina gareku 'yan group din khairat up,,,, comments naku na daban ne ga novel din n@n especially maman Sadeeq, dogon comments naki mai bayani kan kowane b'angare na cikin dasauran kallo ba qaramin burgeni yk ba, sosai nike godia and others groups masu comment mabanbanta.*

-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.

๐Ÿ‘๐Ÿฅก๐Ÿ‘
๐Ÿ…ฟ3โƒฃ5โƒฃ.
*S* ai bayan isha'e sosai sannan su heenduh suka sauka gidan amarya a garin bauchi a anguwar GRA.
masha Allah gidan amarya komi yayi saidai fatan Allah bada zaman lpia.
har zuwa lokacin da aka fara gudanar da family dinner da dangin ango suka shirya jikin heenduh sukuku yake dan har yanzun abun bai goge a idanun taba na ganin datai wa zarah da khaleepa a mota.
sosai samarin wajen ke shisshige wa heenduh kodan su samu Shiga ga wannan 'yar cut baby din nan Amman sam bata sanma sunayi ba dan ita abinda ma ya dameta shiya dameta batasu take ba, dud abinda ke faruwa sa'a na lura da ita dan a zuwa yanzun kam ta tabbatar da cewa akwai abunda ke damun heenduh kuwa matuqa.
shiyasa ana tashi daga dineer party din wajen 11 lokacin dud 'yan uwa da qawayen amarya kowacce ta samu makwancinta dan ta huta kalar tata gajiyar doguwar tafiyar da suka sha, wasu kwakkwance a nan falo wasu kuma a cikin dakin amaryar sukai shinfida haka kwanciyar tasu ta kasance dai.
sa'a na zaune bakin gadon ta sakamakon zafin da ake zurarawa ne yasata cire babban lullubin dake jikinta danko iskan ac dake cikin dakin jitai yai mata kadan,
heenduh ta fito daga toilet sakamakon wanka datai dan sam batta iya barci batai wanka ba haka ta saba kam.
kayan barcin ta ta saka masu kauri ta dawo ta zauna kusa da sa'a tace"amarya gobe warhaka kina tare da angonki mukuma mun tsufa gida Allah sarki 'yar baiwar Allah har kinban tausayi ma"
tayi maganar cikin tsokana.
saiga sa'a idanu sun sake kawo ruwa qwal qwal, sai kuma ga hawaye sharrrrr sharrrrr.
zaro idanuwa heenduh tai tace
"yi haquri qawata daga tsokana?
cikin hawayen kuka sa'a tace"dud inna tuna gobe zamu rabu dake qawata wlh zuciyana quna takemun mai zafi"
shiru tai tana goge leman fuskanta da tisuee din hannunta sannan ta sake duban heendu tace "Allah kuwa qawata daba dan kema da aurenki ba daba zan taba rabuwa dake ba ina nufin saidai Husain ya had'a mu ya auremu to saidai kuma qaddara ta riga fata"
heenduh jitai ranta ya sake wani 6acin tace"wannan wace mgn ne kike sa'a? Zaki masa cinne nane?
to bari kiji koda kuwa babu wasu shauran maza a duniya ni heenduh bazan taba iya auren mijin kiba koda kuwa ace banda aure a kaina kuma koda kuwa ace bayan ranki ne wlh"
ganin yanda ran heenduh ya baci yasa sa'a saurin kamo hannuwanta cikin nata tace''kiyi haquri qawata wlh banson muyi nisa da juna ne kinga fa shaquwarmu tun a yarinta take tayaya kike ganin zanyi saurin jure rashinki?
sakin fuska heenduh tai kadan sannan tace
"yazame miki lazeem ki soma yin sabuwar rayuwa ke d'aya, sauqin tama dangin Husain din dangin kune su din kinga koda yaushe kuna tare sa dinga d'ebe miki kewa ko? sannan kuma ni baga waya ba kinga kullum zamu ringa gaisawa koba haka ba qawata?
dan Allah kicire komi a ranki Allah shi zai mana maganin damuwan,
kije ga ruwan wanka can a toilet na hada miki ki warwatsa kokyaji dadin kwanciya ma"
murmushi sukaiwa junansu bayan sa'a din ta miqe ta dube heenduh sosai tace "madalla da Qawa ta gari mai sauqin kai da kyawawan lafuzza masu dadi da ma'ana da komin yanda zuciyarka ke babu dadi tasan lafuzzan dazata yi maka kaji dad'insu gskia doctor namu Allah ya kashe ya basa ga ilimin addini dana zamanin ga uwa uba kyawu da kyakkyawan zubin siffa gskia qawata hmmm akawai dad'in...
hararar da heenduh taimata ne yasata saka dariya tai shiru sannan ta wuce toilet din.
binta da kallo heenduh tai sannan ta sauke ajiyan zuciya tareda yin tagumi tana mai sake tuno khaleepa din da zarah.
tai zurfi a haka har batasan sa'a ta fito ba itama har ta shirya kuma ta dawo ta zauna tareda sa hannunta ta janye tagumin heenduh tareda cewa"na fahimci fa qawata kina cikin damuwa tun dazun, dan Allan daure ki fadamun mike damunki?
yatsuna fuska heenduh tai bayan ta gyara zamanta tareda maida gashin kanta zuwa gadon bayanta tace"nop qawa babu abinda ke damuna daya wuce tsanar zarah danai wlh"
zuba mata idanu sa'a tai tace"zarah yar hjy Hadeeza fa?
"eh ita sbd daman kinsan can bamu shiga huld'ar juna da it@ sai kuma kawai dazun da zamu tafo nan garin naganta a motar doctor itada shi bansan ina zasu ba kuma taren?!!!"
murmushi sa'a tai tace"hmnn qawata inna fahimceki kishin fa mijinki kike a kaikaice?"
"bawai batun kishi ba qawata kigane,
bandai son ta dunga shisshige masa ne gudun Zargin jama'a a kansa inda kowa yasan halinta karya ce ta maza!!!!""""
sosai sa'a take kallonta sarai tasan heenduh na son khaleepa matuqa gaya amman zafin k@nta ya hana ta sakar masa jiki kamar yanda ta fahimta daga zantukan nasu da sukai a baya,,
dan haka tai nufin mata mgn a kaikaikaice dan wataqil ta fahimta ta gyara.
dan haka a kaikaicen ta dubi heenduh tace "ay qawata wannan dai kuma sakakin kine da baki nisanta kanki dashi kina shigewa jikinsa tareda basa tarairaya da kulawa a matsayinsa na mijinki halakin ki yanda kike da sanyin kyau dinnan da saurin shiga zucci nasan bazakisha wuyar kauda dud wata iriyar mace ba daga zuciyar sa qawata, qwarai kada kitsaya tantama Shawara Nike baki ba umarni ba kuma sai an gwada akan San na qwarai in kikai sakaki akan kyakkyawan mijin nan naki har wata ta dafe zuciyarsa zaki gane abunda nike gudan miki a lokacin dan haka yanzun dai na barki saida safe Allah tashemu lpia"
tana gama fadan hakan tai kwanciyarta tabar heenduh nan zaune dangargar banda tunani babu aikin da brain dinta keyi mata lokacin,
to ta ina zata fara gyaran ne? sarai tana sane ta tafo har garin bauchi batareda ya sani ba anya kuwa abubuwan da takeyi masa ya dace kuwa?
ta tambayi kanta da kanta.
ganin tsabar aikin databa qwalwan nata na tunani na shirin sata ciwon kai dole ta haqura ta kwanta zuciyarta na mai mata cigaba da mintsininta nason samo mafita saida qyar sannan fa kuma har tasamu
dai barci yai nasarar dauketa.
khaleepa kuwa bayan sun sauke zarah ganin taja ta tsaya tana niyyar fara jawo masa wani maganar tata sababba ta jaddada sonsa gareta dole yaja mortara yai gaba a binsa yanamai sakin tsoki hardai yunus daya dawo gidan gaban ya dubesa yace
"abokina wlh wannan yarinyar sam bata dace da tsarin rayuwar kaba kada ka bari kalamnta suci nasara a kanka dan na tsani ballagazar mace har a raina".
rai bace idanu jazurr khaleepa ya juyo tareda zubawa yunus idanunsa Wanda har saida gaban yunus ya fadi daga sabon yanayin dayaga abokin nasa ciki kuma take yanke......
Cikin jin takaici doctor khaleepa yunus ka......


*dan Allah kuyi manage bnjin bnjin dadi ne a jikina dan kada kuji shiru ne shiyasa m nai muku D'an wannan d'in.*
..

By
*Xexen Fasaha*.
[2/13, 10:19 PM] Xainab Documen: ๐Ÿ‘๐Ÿ‘
๐Ÿฅก๐Ÿฅก
๐Ÿ‘๐Ÿ‘
*DA SAURAN KALLO !!!*

Story and writing
by
Xayyneb ๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค

Fasaha online writers f. o.w.

*๐ŸŒณimparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*๐ŸŒณ.

~dedicated to my mom Sadeeq hauwas~.

*Ngd sosai da addu'o'enku sosai Allah bar zumunci*๐Ÿค๐Ÿป๐Ÿ”ฎ๐Ÿค๐Ÿป

-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.

๐Ÿ‘๐Ÿฅก๐Ÿ‘
๐Ÿ…ฟ3โƒฃ6โƒฃ.
*C* ikin jin takaici doctor khaleepa yace"yunus kasan mikuwa kake fada?,
kaida tunanin kanka kasan zarah ba zubin kalar ra'ayina bace barema har ka tsaya b'ata bakinka kana mun wasu long talk kanta, kuma kama daina mun wnn zancen danko daka ganmu tare matsawan momy ne datace na rage mata hanya bawai wani Abu bane mlm bare kamun sa'idon naka mtsss d'an iska kawai gudan headache din nawa"
sosai yunus ke ta masa dariya tareda cewa" kaidai muuumina indai kana sonta kada ka cuci kanka fa saimu daga maka qafa ka aureta"
yayi maganar a tsokane.
banza khaleepa yai masa saima daukar wayarsa dayayi ganin doctor mus'ab ne ya kira.
byn sun gama wayar ne kai tsaye wajen ball suka nufa.
nan sukata playing na buga ball sune basu dawo gida ba sai gab da magrib,,
kai tsaye masallaci suka wuce bayan sun fito daga sallr ne har isha'e yunus ya wuce gida da zummar yo wnka ya dawo suje gaisheda mama Zainab kamar ynda khaleepa ya ce masa dan kam dai sunyi kwana biyu basu jeban.
doctor khaleepa koda ya isa gida momyn tasa bata nan yaci abinci sannan ya shiga yayo wanka yana fitowa ya shirya kansa cikin wani baqin wando da farar t -shirt sai qamshi yake zurarawa, miqa hannunsa yayi a qasan filon dake kan gadonsa ya tura hannunsa tareda dauko wayar heenduh danko ya yanke hukuncin inyaje gidan mama Zainab kawai zai
bawa ta bata abinta danshi sam yama manta da wayar tata na hannunsa dan tunda ya qwaceta baima sake bi ta kanta ba. a zuciyar sa yace
"da yake 'yar girman kaice tafi qarfin tace na bata knn ma nina ma manta na amsa tabe red lips dinsa yayi tareda motsa kafada alamun ko a jikinsa ma knn.
a fili ya sake jan wani sabon tsokin bayan ya zauna gefen gadon ya zurawa wayar idanu kamar mai son tuno wani abu.
hakanan yaji kawai zuciyarsa ta raya masa daya duba wayar ma tata yaga mike cikinta sakamakon missed cull Wanda yaci karo dasu ba adadi wanda tsabar kiran wayar da akeyi dud ya zuqe cajin wayar saura 20 passent..
duba wayar ya fara
first contact nata ya fara dubawa gani yai babu wasu numbers datai save data wuce ta sa'a da musaddiq sai ta mamanta sai kuma shauran numbobin wahalallun samarin ta wanda numbers din sun fi a qirgasu amman babu wacce ta samu arziqin tai mata save bayaga ta mutanen nan guda 3,,,,
tsai ya tsaida idanunsa kan number musaddiq da tafi tsokane masa idanunsa zuciyarsa na masa babu dadi ganin yanda tai save number da dear musaddiq,
nanatawa yake
"dear tace masa fa?!! can cikin zuciyarsa.
sosai ransa ya b'aci batareda da jinkirin komi ba yayi delete number tareda dud wasu shauran numbobi daya gani cikin wayar a fili yace"iya wannan numbers din sun isheki"
yayi mgnr yana mai sake kallon number maman nata data sa'a.
hakama dud wasu text messege dake wayar nata wanda ake turo mata baibar ko d'aya ba cikin kuwa wanda ya goge harda na musaddiq da ya tutturo mata su jia da yau na tambayar ko laifi yai mata na inya kira bata dagawa dan Allah ta yi haquri tadaga wayar koyaji sanyi a ransa in yaji zazzaqar muryarta dudda bai garin a yanzun.
shiko khaleepa baima tsaya duba tarkacen text dinba ma,
bayan ya gama da nan kuma kai tsaye cikin gallery ya shiga nan yaita cin karo da picture nata da wanda suka yiyyi ga bikin sa'a Wanda ba qaramin kyau yaga tai masa ba,
baisan sanda yayi zurfi cikin kallon wani picture nata ba wanda tayi sa tana kwance saman katifar dakinta da kayan barci a jikinta masu roba kalar dark green wanda daman maman sa'a ce ta basu su itada sa'a tsaraba dataje garinsu daukowa dayake sana'arta knn, qurawa foton idanu yasakeyi ganin ta d'ora qafarta daya saman daya.
yanda tai pic din shine kanta na bisa filo gashinta ya barbazu a jikinta har zuwa saman qirjinta da wuyanta sannan ta turo yan red lips din nan nata bayan tsuke sun datai kmr ynda ake tsuke dai baki idan za'ai picture ynxun a zamanan
ce.
to hakan tayi pic din.
sam a qa'idarsa bai ajiye abubuwa marassa amfani a phone dinsa na pics da sauransu indai baya shafi bangaren aikinsu ba tofa nan zai tura sa ya ajiye shima da zarar yagama abunda zaiyi da shi zaiyi deleting din sa.
amman sai ya samu kansa da zaro wayarsa daga aljihunsa ya tura foton nan guda daya yayi zooming dinsa a screen din wayarsa sosai yaga tafi fitowa ma sosai da kyau a cikin wayar tasa,,
sosai yake sake bin ta da kallo Wanda baisanma ya iya kalar nacin kallo haka ba kamar yau, kuma kallon ma n@ mace macen ma kuma wai headache mai basa ciwon kai kamar yanda yace.
kuma a komi na rayuwarsa yafi maida tunaninsa kacokan bangaren asibiti amman kuma saiga attentions dinsa yau ya sa6a qa'ida na nacewa dayai kallon ciwon kansa to miyasa??!!!
ya tambayi kansa.
kasa bawa kansa amsa yai shi kansa yasan bai taba yiwa mace wannan qurallan kallon ba dan baida lokacin hakan ma yakega shi sam sam.
tsam ya sake miqa hannunsa ya janyo laptop dinsa yayi send pic din a cikinta sannan kuma yayi saving pic din a saman walfare na laptop din nasa saiga kuwa pic din ya sake fitowa daro daro sosai kamar kai mata mgn ta baka amsa a ciki,,
sosai ya sake 6ata lokaci yana kallon pic din sannan ya sauke wata zazzafar ajiyar zuciya tareda miqa hannunsa ya shafo lips dinta can qasan zuciyarsa ya furta cewa"I missing your sugar lips headache"!!!
a fili kuma tabe baki yayi bayan ya dauke idanunsa da ya samu yayi da qyar daga kan poton nata dake laptop dinsa
"rigimammiyar yarinya mai sakawa mutum damuwa she is very beutuful dai ashe?"
tambayar dayaiwa kansa kenan dan baitaba qare mata kallo ba iriyar yau dinnan da yai.
jiyai bai qi ya kwana yana kallon pic dinba da sauri kuwa ya rufe laptop din ya ajiyeta tareda miqewa tsaye ya bar dakin yama fita daga gidan nasu gaba daya ya nufu gidan small dad din nasa danji yai bazai iya jira yunus harya zoba su tafi sakamakon samun zuciyarsa dayai da mugun son ganin heendu dudda alwashin dayasha kanta kuwa na janye mata.
saima samun kansa dayai zuciyarsa na masa fatan inama ace da headache zai fara yin *gamdakatar* da zarar ya shiga gidan??
sosai yake mamakin yanda yake kwadayin son ganinta dan bakinsa na kwadayin sake jin samun lausa lausasan shugar breast dinta kamar ynda ya tuno abun daya faru ranar nan ya fado masa a rai.
sosai yakejin kuma lips dinsa na kwadayin sake jin kalar miyanta,,,,
runtse idanunsa yai jin wani abu daya ke tsirga masa a jiki gameda tunano hakan dayai.
daurewa kawai yayi ya shiga gidan da sallamarsa.
mamah Zainab dake qoqarin shiga dakinta dan tashinta knn daga tsakar gida ta juyo tareda amsa sallamar tasa cikin fara'a tana mai sake warware tabarmar data nunke lokacin data tashin zuwa daki.
zama yayi cikin salon muryarsa yace"mamah barka sa dare"yawwa dai d'ana haleepa yaka baro mutan gidan, kansa qasa yace lpia suke mamah,
':to madalla khaleepa"
dago knsa yayi a dan takure dan baisan miyasa kunyar mama Zainab tai masa shigar bazata ba tun sa'ilin daya fahimci matsayin heenduh wajensa kenan kallon suruka yakewa mama Zainab shiyasa wannan al'adar kunya dake tsakanin suruki da suruka takeson sarqafarsa.
wayar heenduh ya fiddo daga aljihun jeans dinsa na gaba ya miqa mata yace
"mamah gashi wayar headache a bata inta nan"
ya daure yayi maganar dan ya fahimci kamar bata cikin gidan dan inda tana nan kuwa bama zaiji gidan haka tsit ba.
jiyai mama Zainab tace"ayyah khaleepa to kuwa saidai na ajiye mata dan bata ma garin sunje bauchi kai amarya sa'a"
durummn!!!!! dammmmmm!!!!! yaji gabansa yayi wani azababben fad'uwa da sauri baisan ma sanda yace"hwatt????? mama bauchi kuma bata fad'mun bafa?!
saikuma ya nutsu ganin shirin 6aran 6aramar da yake shirin yi,
ganin duban da mamah zainab ke masa na neman qarin bayani akan daya ce heenduh bata sanar dashi ba tafiyan dasauri ya gyara zancen da cewa "naso ace mama taimum mgn dasai na'aje komi na kaita inda garin ba kusa bane daga nan har bauci"!!
yayi maganar kamar zai sakar mata kuka dan ba qaramin zafi yaji xuciyarsa taqara dauka akan heenduh ba,, sosai ya qara quluwa da ita,, wato lallaima yarinyar nan tsabar rainasa datai harta iya qetarewa tabar gari batareda ta nemi izinin saba a matsayinsa na mijin taba knn tsabar ita ta auri rashin kunya knn ko?, kuma koma ko'ajiinta yanzun maza nawa ne zasu kalleta acan garin?
ta d'auro ma har suyi mata mgn?,,,
runtse idanunsa yayi bayan dafe kansa dayai sakamakon tunuwa da yanda take shigarta ma intaga dama kuma ta fita a hakan inaga can kuma da biki ya kaisu kacokam?!!
wani iriyan fushi ne yaji ya sarqesa dan jikinsa har rawa rawa yaji yanayi masa.
mamah Zainab ya tsinkayo muryarta tana cewa"aa khaleepa tayaya za'a tasoka dan kawai ka kaita can alhalin ga moticin dashi ango Husain din yakawo dan a dauki Wanda zasuje??
miqewa tsaye yai dasauri yace"OK mama hakane babu komi nina tafi zamu wani waje ne da yunus yayi hakan ne danya samu ya bar gaban mama Zainab dan bai tunanin zai qara munti 2 a gabanta bata gane halin 6acin ran daya shiga ba.
dasauri ya fita mama Zainab tabisa da adawo lpia ta kwashe tabarmar ta wuce cikin dakinta zycitarta cikeda tunanin halaye kalar na khaleepa da heenduh dan ita har mamaki take yanda basu shiri amman hakan bawai yana nuna bassa ba junansu kulawa ba dud inta kama kuwa kamardai mgnr dayakeyi ynxun na zuwa kaita bauchi,
da wannan tunanin ta kwanta itama dan lokacin kusan 10, na dare ne.
jiyai bazai iya komawa gida ba yasan damuwa ne zata qara farmasa shiyasa kawai yaje yaja yunus sukaje wajajen abokansa, koda yunus yai masa mgnr zuwan nasu wajen mama Zainab "anfasa"! itace amsar da khaleepa ya bas@. bai dawo gida ba sai qarfe daya saura na dare haka ya kwanta dudda
gudun dayai kuwa na baison tunanun damuwar hakan ya rufesa saida hakan ya faru kuwa dan daqyar yasamu ya yaqi zuciyarsa yai barci cikin barcin kuwa harda mafarkin wai ya samu heenduh na zance da wani saurayi wanda baisamu yaga fuskarsa ba sakamakom baya daya bashi amman ya zargi musaddiq ne, kuma wai heendunn taqi kulasa ta sharesa saima barin wajen da yake yaga sunyi saiko gashi da safe kuwa ya tashi da zazzafan masasara dan kuwa daman Indai ransa ya jagule har haka dole sai yayi masassara.
washe garin ranar da momynsa ta fahimci bashi lpia hankalinta matuqa ya tashi gashi bayashan magani shi indai yana kalar wannan masasarar dan acewarsa magani shine na neman lpia to shikuma wannan damuwa CE ta assasa ciwon bare asha mata wani magani.
haka ya wuni kwance ko hospital nasu ma yaqi zuwa yama kashe wayoyinsa gaba daya dan kada a damesa da baizo hospital dinba, wato abokansa na can su doctor mu'sab.
har marece yana kwance a wajen sallah kadai ke tadasa ganin har bayan sallar isha'e yaqi fitowa ko abinci yaci dudda ta fahimci yadanji sauqin akan dazun dole yasa hjy fiedauseey ta dauki wayarta ta kirawo yunus.
babu jimawa kuwa saigashi.
nan Hjy firdausee tai masa bayanin yaqi cin komi dan bai lpia ta qara da cewa"dan Allah yunus kasashi ya fito yanzun yaci abinci"
yunus yace"insha Allah Momy yanzun zansa ya fito".
wata harara khaleepa yai masa bayan fitar Hjy firdauseey din yace"ok saika fiddani din na gani.
cikin sauya zancen yunus yace"please abokina daurewa zakai ka fito fa,wai bakaga yanda dud hankslin Momy bane ya tashi? dan Allah ka kwantar mata dashi ta hnyar fita cin abincin nan sai kagama ta hanyar faranta ran maman naka da zakai cikin hukuncun Allah kaga ka samu quncin nan dake damunka ya barka"
sosai jikin khaleepa yai sanyi dajin mgnr yunus danda Sam kuwa baiyi niyyar fita ba amman saiya dubi yunus yace"haka ne abokina bari naje naje n warwatso ruwa to a toilet.
yunus yace"yawwa abokina kokaifa seka fito to,, harya juya yaji yunus yace"mutumina ji mana, dakatawa khaleepa yayi amman bai juyoba inda kunne keji, yunus yace''ashe headache batta garin nan daman?
juyowa khaleepa yayi fuska babu walwala yace
"wani abu ne?
yunus yace "no babu wani abu kawai dai naganta dazu an saukesu a moto itada Baba d'ahara d'i ncan maqociyar su anan sani qanena ke cewa daga bauchi suke raka qawartan nan sa'a gidanta"
tsoki khaleepa yai yace
"to miye ruwana da wannan zancen kuma?
Yunus yace "kaji tsiyarka,,, kaifa banza ne daga mgnr arziqi zaka maidata masifa daga warkewarka?
harara khaleepa yasake jefo masa yace"yes kozaka sake mayar dani kwancen ne?
dariya yunus yayi kawai lokacn dayaga khaleepan yayi shigewarsa toilet tareda rufo qofar bummmmm da qarfi!!!!!.


By
*Xexen Fasaha*.
[2/13, 10:19 PM] Xainab Documen: ๐Ÿ‘๐Ÿ‘
๐Ÿฅก๐Ÿฅก
๐Ÿ‘๐Ÿ‘
*DA SAURAN KALLO !!!*

Story and writing
by
Xayyneb ๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค

Fasaha online writers f. o.w.

*๐ŸŒณimparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*๐ŸŒณ.

~dedicated to my mom Sadeeq hauwas~.

-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.

๐Ÿ‘๐Ÿฅก๐Ÿ‘
๐Ÿ…ฟ3โƒฃ4โƒฃ.
*Z* aro idanuwanta heenduh tayi tace
"a'a miye abun talla ma ga wannan masifaffen auren kamar yanda mijin ya zamemun masifa?
haba wlh yaya khaleepa mugun qulataccen jarababben mutum ne kamar kansa farau aure, dan haka wannan maganar ta zama sirri tsakanin
mu inda baba yawale yace kada a fada kinga dole mubi maganarsa inda bamusan miyake nufi da hakan ba, ni hakan ma yamun walh hakanma yaimun dai dai da yace kada a fada kinga sai nai komi nawa cikin jin dadi da sakewa batareda an kaini gidan saba wlh daga gani kullen masifa zaiyi mutumin nan,
kuma dagake bazan qara fadawa wani wannan zancen ba danko su mama na nasan basu san da mgnr ba da bazasu barni dinga fita zance ba,kuma bazan fada musu ba kada adinga mun kulle babu gaira ba sabar kema Dan na yarda dake ne bnda qawa Sama dake sa'a shiyasa n fada miki hakan dan Allah ki riqemun sirrin nan kada ki
gayawa kowa shi please kinji qawas"
ta ida maganar tata kai langabe ta koma kalar tausayi.
kamo hannuwanta sa'a tai ta riqesu cikin nata tace"an gama qawata babu Wanda zaiji mgnr nan kamar yanda kikeso shima kuma baba yawale ya tsaran, dan yes bamusan nufin saba na hana fadan mgnr dan haka saimu kama baki mu saya shi"
heenduh tace
"hakan shi yafi dai"
'Yar dariya saa tai tace"Amman qawata abinda ban gane ba shine tayaya kikasan doctor jarababbe ne har kina cewa ba kansa farau aure ba

Please Login or Register in order to submit comment