Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suka sake hada idanu da doctor mus'ab din. tsoki taja dan tunda yashigo ta lura da kalar yawan mugun nacin kallon dayake mata tatsani kallo fa ita.
daidai suna fita harabar asibitin shima doctor khaleepa ya fito daga office dinsa cout dinsa sagale da kafad'arsa dan babu wanda ya lura da junansu shidasu baba Ismail sai sukaji muryar doctor mus'ab dake tafe a bayansu yad'an d'aga muryarsa yace doctor wait mana"
d'an jimmmmm na dakatawa khaleepa yayi bayan bud'e murfin bayan motar tasa yasaka jikkarsa a motar sannan ya juyo. ai kiwa yayi arba dasu baba Ismail da heenduh dake gefensa suna tafiya.
cikin mamaki yayi saurin yin dogon taqi yaci gabansu yace ckn muryarsa
"small dad kunzo dubiya ne asibitin namu?"
daidai nan doctor mus'ab ya qaraso wajen zuciyarsa cikeda mamakin daman doctor khaleepa yasan sune? to Indai haka ne bazaiyi qasa a gwiwa ba wajen saka abokin nasa yai masa jagorar samun auren kalar wannan zuqeqiyar hot babyn dayaji ta kwanta masa tashin farko da ganinta dashi a yanzun.
Baba Ismail yace
"a'a yarona baba yawale aka kwantas ay anan din yau".
cikin mamaki yace baba yawale kuma! awane bangare aka kaisa"
caraf doctor
mus'ab yace "mutumina wannan patient din d'an bangarenmu ne banaku ba.
(male section patient)
yayi mgnr cikin tsokana.
tsoki Doctor khaleepa yayi yace"dudda haka amman kasan takowane fanni ina zagayawa daiko cechking?
dan murmusji baba Ismail yai yace
"yanzunma munfito ne na nemawa heenduh abun hawa zataje gida ta d'an dafo wa baba yawalen abinci."
"OK small dad muje saina sauketa gidan inda nima can zanje."
baba Ismail yace"AF to shiknn ma heenduh ga d'an gida ma jeki kuje."
doctor mus'ab yace "badai katashi ba?"
saida yashiga motarsa ya tada sannan yace
"saika duba tyme ai kagani"
daidai nan heenduh ta qarasa zagayowa ta shiga motar.
dariya doctor mus'ab yayi ya maida idanunsa kan fuskar henduh datai saurin janye fuskarta tana kallon wani shashen cikin Jin haushi q'arin kallonsa.
haka yaja motar suka tafi bar suka d'au hanya baice mata komiba tuqinsa kawai yake Yakama fuska ya daure tamau.
Kallonsa tad'an sata tayi da gefen idanunta ta6e lips tai tace a ranta "miskilancin ne ya motsa maka yau knn?...to muje a hakan dan nima bazan kulaka ba muje zuwa...
tana gama tunanin hakan ta maida kanta gefen titi tana kallon mutanen dake tafiya kan gefen hanya bata Ankara ba saiji tai yataka wani wawan burki harsaida ta firgita.
"kee dubeni nan abinda yace knn fuskarsa babu walwala ko kadan a cikinta.
q'in juyowa tai saima sake maida fuskarta waje datai ranta itama a b'ace da bahagguwar halayersa karkatacciya maras tabbas....


By
*Xexen Fasaha*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment