Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tareda qara mata nuni data fitar masa a mota dan yagaji da jinta tareda shi magan ganunta na 6ata masa rai, aiko da sauri batasan sand@ ta fice daga mortar ba Inda daman tuni ya bud'e qofofin mortar tun tsayawarsu wajen, yana qoqarin fitowa daga motar shima aiko saiji yayi tayi wata doguwar sukuwa ta dawo
zuwa jikinsa tareda fuzgo mirfin motar ta rufe da qarfi jikinta na rawa kab! kab! kab! dan kuwa baba Isma'il ne ta hango yana nufowa nan wajen hannunsa riqe da buhun sa ga alama yataso daga mazauninsu na firan dare, ta tabbata kuwa yanzu qarfe goma na dare yayi dan lokacin ne suke tasowa daga fira shida abokansa.
a hasale ya ingejeta jikinsa zuwa d'ayan set din dake kusa dashi tareda watsa mata kallon banza tareda cewa
''headache wai ke
iskancin miye wannan bazaki tafi bane ki q'yaleni ko saina....jin ana q'yanqyasa masu motar tasa ne ya
sashi yun q'urin bud'ewa aiko tai wuff ta kamo hannuwansa ra riqe qam a qirjinta wnn karan tsoronta muraran ne take cewa"wayyo doctor kada ka bud'e wlh babane inaga Allah shine kada kai mgn mai qarfi zaiji ne"!!
wani banzan kallo yake mata sheqeqe yace "hmmn kinga abu yazo mun a sa'a inda kinq'i barin nan bari nai masa bayanin komi in
yaso saiya shigar dake gidan da kansa inda kinqi shiga ke'' ganin da gaske yake danhar ya kama murfun motar zai fita tareda bude muryansa da d'an qarfi yace baba gata....habawa aiko bata bari ya ida maganarsa ba na tona mata asiri tayi wuff ta cimamiyo ta juyo fuskarsa a tata da hannayenta tareda had'e bakinta da nasa waje day'a ta kama lips d'insa ta matse gammm cikin nata tayi hakan ne dan kawai ta tsaidasa daga maganar tasa.
tuni jikinsa yaji ya saki ya kasa koda motsi jin yanda wasu tausasan lips d'inta keta matsar masa nasa a hankali kamar Wanda ake sosawa wasu.
kuma still ba'a daina qwanqwasa motar ba jin datai wayarsa ta dauki qara yana shirin fiddowa a aljihunsa aiko ta qara qaimi wajen matse lips dinsa tareda danne masw hannuwansa dake wajen,,, banda shaqar numfashin juna da jin kalar taushin lips din junansu bassa komi a wajen.
harma sun manta abinda yajaza musu yin hakan kuwa.
sun dauki tsawon lokaci a hakan jin da heendu tai an tsagaita da qwanqwasa qofar motar ne yasata jin hankalinta ya kwanta ta fara qoqarin zare pink lips dinta daga NASA taji abin yaqi yuyuwa kuwa.
zaro fararen idanuwanta tai waje jin yanda doctor khaleepa ke ma lips dinta wani kalar tsotsa mai masifar dadin gaske da tafiyarda hankalin kowace lafiyayyar mace kuwa.
gashi qamshin nan nasa dud yabi ya cika wajen, yunqurin amsar bakinta ta sakeyi daga wajensa Amman saima jidatai ya ida d'agota cancakat daga Inda take ya d'aurata saman tsakankanin cinyoyinsa yana cigaba da kamo fuskarta yana sucking lips dinta sosan gaske..
sai sakar wa juna numfashi suke mai d'umi har heendu ta fara jin wasu yanayiyyika daga doctor khaleepa din Wanda batasan ynda akai suka fara ratsa ko'ina na jikinta ba.
saida ya tsotse dukkanin wetlips din dake bakinta sannan ya maidata mazauninta suka zubawa juna idanu babu Wanda ya iya marmarin d'auke idanunsa daga kan na d'an uwansa dan kowa akwai abinda yake saqawa a zuciyarsa.
sunkai minti biyar a haka sannan lokaci daya suka harari juna tareda d'auke kai ata gefe gefe, jitai yace"daman haka kike sakarwa samarinki jiki Ashe headache?! Zaro idanunta waje tai
turo baki tai tace
"wlh bntabayi bafa, daman Kaine fa kawai daga na rud'e na rufe b@kinmu dakai kuma... kuma shine kaki sakina,,, to..to k@i zancewa dai ko haka k@kewa 'yan matanka"!.
tayi maganar tareda sako wasu qwalla a gefen ido masu zafi Wanda batasan dalilin zubowar tasa ba.
zuba mata ido kawai yayi to kukan na miye? abinda ya tamvayi kansa knn,, kuma saiyaji dadin mgnr datai na cewa bata taba yin hkn da kowa ba yasan kuma sam su mama zainab basu horar da ita magana 2 ba, yasan hkn har iyakar gskiarta ne ta fada masa itan'
dahar zai tanka kuma komi ya tuna sai ya ta6e lips dinsa da suka qara jaaaa yana shirin maganar ne kuma yaji wayarsa ya sake ringing lokaci daya shida ita suka zurawa wayar ido ganin Wanda ke kira.
zarah CE tai kiran kallon juna sukai shida ita sai kawai yaga ta canza fyska tareda dauke kai gefe cikin wani jin haushin da batasan miya saba.
sarai ya kula da sauyawar tata Dan haka wani qasaitaccen
murmushi kawai yayi baice komi ba Dan kawai ya qara qular da heenduh din taji haushi kamar yanda yaga taji ga slama ynxun dudda baisan ma miyasa taji haushun ba shikuma yanada burin sata sakejin ba dad'i k@mar ynda take quntata masa itama lokutta da dama a magan
ganunta.
dan haka snda yake qoqarin d'ag'@ kiran saiya katse baiyi wata wata ba ya kira ta tareda saka wayar hands free yace"yadai zarah ina jinki miya faru ne?
Zara dake tsaye gefen motarsa tun d'azun tace "haba Yaya khaleepa tun dazun fa danazo wucewa naga motarka nan nasan kuma kana ciki Inda naga an bud'e motar kuma an rufe lokacn shiyasa na tsaya na danna samu na gnka,wlh dud yau ban gnka ba harna gsji da zaryan zuwa gidan Ku Momy nace mun bakka nan....gskia nayi missing na ganun kyakkyawar fuskar yaya khaleepa na". tayi mgnr a d'an d'are2 dan batasan wacce amsan zata samu ba wataqil ma ya gwasaleta kamar ynda ya saba.
Amman kuma a mamakinta sai taji yace"ok kada ki damu yanzun zaki ganni zarah ganin idonki kuwa give me one mints".
wayyo har cikin ranta taji dadi sosai shiko baiyi wata wata ba ya bud'e motar saiko gata ta sunkuyo knta tana murmushi.
suna yin arba da juna ko tsakanin heenduh da zarah nan fa kowa ya sakarwa kowa kallon banza dan daman ko school suka had'u babu wnda ke tankawa kowa bare uwa uba nan ckn anguwar tasu.
ita zarah gani take tawuce tankawa kowane talakkan mutum kuma gni tk yawan shigar khaleepa gidansu heendu din yanda taga yarinyar da shegen kyau nan kada yace yana sonta barema tasan 'yan uwa ne su na jini ma, saidai Inda taji dadi kuwa tasan babu ynda za'ayi iyayensu su bari suyi aure duba da yanda ko kadan iyayen khaleepa bason na heendu din suke ba dudda kuwa tasan baban sa wane ga baban heendun.
ita kuma kallon da heendu kewa zarah shine na karuwa ballagaza zahiri duba da ynda take qazamtacciyar tarayya da samarin banza kala kala kawai shiyasa batai mata ba tana tunanin ma bata rasa shaye shaye.
Amman da yake kowa tasan knta sai suka doje kowa ya dauke kansa.
Zarah tace "hala kunje anguwa ne and your sister Yaya khaleepa?
da "em" kawai ya bata amsa tareda cewar INA kikaje ne ke da Daren nan?
tace "momy na ta Aiken can shagon na siyo mata credit, cikin ko'in kula yace "OK kije to ma had'u gobe" yayi mgnr fuskarsa babu alamun wasa dan yasan zata iya taita tsayuwa wajen.
aiko ta juya knn yace"d'an tsaya man' da sauri ko ts dawo tace "to'' saida ya sake duban ta sama da qasa sannan yace "kozaki aramun after-dress din jikinki nanda 12
hours na maido miki?
Cikin mmki ta dubesa da tunanin miye zaida afterdrees shida ke namiji?. Ganin dayai ta tsaya ne yasashi cewa "ok in kuma kina ganin akwai takura jeki abinki barshi"
da sauri race "a'a wlh gashi tayi mgnr tareda cirowa ta miqo masa taqara da cewa dmn dady ne ya matsa mun saina sata samn kayan jikina shiyasa"
amsa yayi tareda cewa"OhK kije kawai zan kawo miki gobe" tafiya tai tana jin dadin yau sunyi mgn mai dadi da khaleepa.
Cillawa heendu rigar yai ya fita daga motar tasa snn ta fito tai masa kallon Sama da qasa a hararance snn tai shigewarta gida.
mama Zainab ta iske tsakar gida takasa zaune sai zirga zirga take yayinda baba Ismail ke cewa "ki kwantar d hnkalinki zainabu inda dai kince sa'a tace sun tafo suma..dai dai nan ta qaraso gidan sai rave rave take cikin Bacin rai mama zainab ta watsa mata kallo tace"kin kyauta mun knn heendu?! zakije ki kashe dare waje?
tun abun marece fa? koko biki hauka ne daga walima?
Tun d'azun fa sa'a tadawo nan gida, shiknn kin kyauta kuma kisani bazaki qara zuwa wani biki ba dan bazaki sa mucigaba da sab'awa Allan ba akan..shiru mama tai jin muryar khaleepa ya shigo gidan tareda cewa "ayi haquri mama tare muke da ita, ce ma nai ta bari mu gama sallaman baq'i abokanmu saina kawota Inda nima ina d'aya daga cikin abokan angon yayi maganar tareda satar kallon heendu data zuba masa idi cikin sauke ajiyar zuciya 6oyayya tareda tunanun rufa mata asirikan dayai tayi yau cikin mamakinsa, kaddai dmn yanada kirki? ta tambayi zuciyarta.
shiko ganin kallon da take masa ne yasashi watsa mata wani kalar kallo Wanda yasa jikinta qara yin sanyi sosai
gani tai ya ta6e baki tareda kauda fuskarsa can gefe...


By
*Xexen Fasaha*.
[1/17, 3:10 PM] Xainab Documen: πŸ‘πŸ‘
πŸ₯‘πŸ₯‘
πŸ‘πŸ‘
*DA SAURAN KALLO !!!*

Story and writing
by
Xayyneb πŸ’€πŸ’€

Fasaha online writers f. o.w.

*🌳imparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*🌳.

~dedicated to my mom Sadeeq hawwas~

-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.

πŸ‘πŸ₯‘πŸ‘
πŸ…Ώ2⃣9⃣.
*B* aba Ismail' yace "af to shikenan Inda tare kuke babu laifi ay, matsalar dai itace ace an barota ita d'ai acan tana mace mai nauyi a knta kaga hakan bai kyautu ba ay"
khaleepa dai kamar yace wane nauyi ne akan ta? sai kuma dai yayi shiru daga bisani kuma ya miq'e tsaye yace" to shiknn mama natafi saida safenku small dad"
da "Allah tashemu lpia" suka amsa sannan yabi ta gefen inda heenduh ke tsaye har lokacin ya wuce bayan ya d'an matse mata yatsan hannunta guda d'aya da remot keys din sa na mota da gangan kuma"
da harara tabisa tana juyowa kuwa suka had'a ido da mama Zainab, tai saurin sadda kanta q'asa kuwa tana murza yatsan nata daya matse matan tana cije lips d'inta dan kuwa taji zafi.
jitai mama Zainab tace "wannan after drees d'in naga ai bada ita kika fita ba a ina kika samo ta?
gaban heenduh yai wata kalar muguwar fad'uwa dan tasan maman tata dasa ido akan dud wani abu daya shafeta na sutura tata koba tata bama, da wasu ma abubuwan muhimmai.
dan haka da Sauri tace "eh..ehm.emm mama acan ne wata Friend d'ina ta ari tawa wai tafison mai kauri shine ni tabani wannan na saka kuma da muka tashi tafowa ban ganta ba amman gobe yaya khaleepa zai kai mata inda qanwar abokin sane ita"!
tayi maganar tana sosa kai gabanta na qara wani tsananta fad'uwa tana kuma roq'on Allah dayasa mama ta yarda da tsarin maganar tata dan tasan maman tata kamar kotu take saida shar'ia filla-filla kuwa ake wanyewa da ita ko.
jitai mama tace
"ahoo shine ke gaki marar ta ido sai kika amshi rigar dud tabi ta kama miki jiki kika Santa ta hakan ko?
wai yaushe zakiyi hankali ne heenduh dan Allah kuwa?.
baba Ismail yace
"keko zainabu inda dai tabaki uzurinta shikenan ay kuma magana ta wuce ko?"
yayi maganar a d'an fara'ance.
harararta sosai
mama zainab tayi ganin ynda heenduh d'in keta sunne sunne kamar marar gskia hkn yasa tace.
"in kinga dama sai kiyita tsayuwa anan kada kije d'akin naki inda dasaki akai nan wajen da kika kafe ay"
cewar mama Zainab d'in.
tana gama fad'a mata hakan kuwa tai wucewarta d'aki.
wni murmushi baba Ismail yayi yace "zonan wuce d'akin ki heenduh na rabu da maman nan naki mai jiran kiyi laifi ta baibayemun ke, jeki d'akin ki Allah shi miki albarka kinji ko 'yata" cikin jin dad'i tace "ameen baba na mai sona"
ahaka ya wuce yabi bayan mama Zainab' itama ta shige d'akin nata.
tana shiga d'akin
tayi sukuwa saman katifarta cikin jin dad'i ta kwanta tana mai sauke ajiyar zuciya.
da sauri kuma ta miq'e ta turo d'akin nata tareda saka sararaf ta dawo ta cire afterdrees din jikinta da inglesh
wears din nan ta jawo rigar barcinta ta zura tai saurin lunke q'ananun kayan ta 6oyesu cikin kayanta ta koma ta kwanta bisa katifar idanu a rufe sai faman sauke ajiyar zuciya take.
yau kam ta zagi sa'a zagin dama batasan iyakarsa ba, dan a ganinta da bata tafi ta barta wajen ba da dud wannan dabaibayin bai sameta ba yau.
gashi wayarta na cikin jikkarta wacce ke wajen sa'a da saita kirata ta qara zazzageta kotaji sauqin fushinta a kanta.
sosai ta rintse ido dajin jikinta na mata wani iriyar kalar abu yamm! yamm! yem! said kuma jitai jikin nata ya saki hakan kuma dud ya faru ne sakamakon tuno abinda ya faru tsakaninta da wannan d'an girman kan doctor.
a hankali ta saka hannunta tana ta6a le6unan nata tareda miqewa zaune ta dauki madubi ta kalli fuskarta dayake a kwai NEPA aiko nan taga pinks din lips dinta sun koma jawur sabida mugunyar tsotsar dayai musu ta gaba da mugunta ma.
komawa tai ta kwanta tareda jawo filo ta rungume sa tsam cikin qirjinta kamar yanda tasaba, sosai ta lumshe idanunta bazata ce bataji dadin hakan ba dayai matan ba kuma gashi koyaya tai mgn sai qamshin turarensa ya fito cikin bakinta' kazalika dudda ta cire kayan jikinta tofa koyata motsa jikinta qamshinsa ne ke addabar rayuwarta' amman yanda lips dinta taji Sina mata tsu! tsu! na dan zafin matsar da yai musu dole ta dinga furta "Allah kuwa ya isarmun mugu d'an iska yai ta wani tsotsar wa mutane baki kamar mayeπŸ˜’."
tayi maganar kamar zatai kuka.
haka taita juye juye da tunanun abun har barci ya dauketa batareda ta nemi abincin data so ci ba dudda yunwar da takeji tana katsarta kuwa sama sama amman ta kasa ma tashi sam.
haka wanshekare ta tashi cikeda tunanin mafarkan da taitayi gameda doctor' sosai jikinta ya qara mutuwa murus dud inta tuno yanda ya dinga yi mata a mafarkan nata, ta tabbata da'ace ba halin rashin tsarki take ba babu abinda zai hanata yin wnka.
zaune take yanzun hakan a gefen katifarta da handout ahannunta tana son duba wani abu amn taiwan qofa zuru kamar wacce ke tunanin shugowar wasu.
ko kalaci ma batai ba dudda mama ta kawo mata natan kuwa.
muryar sa'a taji a tsakar gida tana gaida mama babu jimawa kuwa saiga shi ta shigo dakin.
zama sa'a tai gefen heenduh riqeda baki cikin mamaki tace "heendu beauty wagga hararar fa da kike mun fa ta miye kuma to?
baccin ma nice ma ya cancanci dana miki ita dan kuturun wulaq'anci har jia zaki tafi ki barni sake da baki saidai shafawa nai naga baki wajen partyn nan tomiye yafi wannan wulaqanci nikega munje tare kin baroni wato ni marar tsoron uwa?, kuma saima niketa mamaki da har kika dawo gida haka rabi tsiraratu wato halp naked ince dai kinci q'aniyarki wajen mama dan naga
jikkarki da komi da komi na cikinta na guna?"
heenduh saida ta qara dannawa sa'a wata qatuwar harara sannan tace
"kujimin wannan matar ma, lallaikam sa'a bariki iyawa CE, baccin ma kina 'yar wulaqanci kin tafi kin barni a filin Allah ta'ala ina gararanba amman zakice wai
ma na tafo na qyaleki baccin tare mukaje?
cikin mamaki sa'a tace"tofa, ya ilahee,
ta666 to wlh qawata serious na nemeki bn gnki ba mafarin knn na tafo ko'a tunanina tunda daman kin matsa mun na tafo naq'i shine na zata maybe kina samun left kika gudu kika barni a wajen shiyasa koda na dawo gida nan gidanku ba fara zuwa amman sai mama tace baki dawo ba ganin kamar ranta ya 6aci ne da rashin dawowar taki ne yasa ni mata qaryar cewa kuna hanya mune aka fara d'aukowa, kuma wlh kuwa qawata da gaske nike ki yarda dani man kinsan ba muna muna tsakaninmu fa"
shiru heenduh tai said yanzun ta gano bakin zaren ma ita.
dan haka ta dubi saa tace"wkh qawata in gaya miki wani iccen mangoro ne naga ya fito da 'ya 'ya, kinsanni da son mango kawaifa daga na zagaya na ciro to nad'an jima a wajen wai in gaya miki ina dawowa naga Ashe har an tashi partyn nan"!
a razane sa'a ta dafe qirji tace"mi?!
wai kina nufin nan muka baroki? ca66 d'ijam to Yaya kikayi?
yatsuna fuska heenduh tai tareda ajiye handout din dake hannunta tace
hmmn wannan marar imanin ne ya maidoni gida baccin gama gana mun azaba da yai kuka na gidan duniya sa'a nasha shi jia kan na samu mugun mutumin nan ya maidoni."
sa'a tace "wai wa kike magana wai?"
"doctor man mugu"!
da sauri sa'a ta rufe baki tace"doctor khaleepa fa kikace qawata?
cabbb!! wlh ni namayi mamakin daya daukoki dudda Baku afuwa was junanku"
hmmm kawai heenduh tace amman saita samu kanta da 6oye sirrin su dashi bata fad'awa sa'a matsar data sha ba a baki.
sa'a tace "wai huuu ai doctor akwai nuna aji fa, kumafa wlh dudda fad'in ran nan nasa fa masifar burge mata yake ciki harda ni dan wlh guy din ta ko'ina ya iya murmurza kambun sarautarsa matuqa, waiyama akai ni bngansa ba wajen partyn jia ba saike?,
cikin ko'in kula heendu tace
"inda yana burgeki saiki auresa ay"!
dariya sa'a ta qyalqyace da ita tace "hoo qawata fitina da musifa,
to miye na canza fuska kuma qawata?
kuma nadaiga bawai kula matan yake ba bare musa rai dashi ms"
cikin yatsina fuska heendu tace
"ina matuqar tausayawa dud wacce gigi yasa ta auresa fa ni,
kuda ke sonsa ay wlh ko duka zaku auresa ko 'a jikina fa wnn kuku kaji zaku iya dan nikam bazan iya da halin saba na rashin fuska wlh shima kansa ya sani kuma"
sa'a tace''ni ko aure zaiyi ai nasan bama kalata yake so ba saidai kalarku shuwa"
ta6e lips dinta heendu tai tace
"so bashi a muni fa qawata, sannan kuma kidaina mun ma fatan aurensa can yaje ya samu mai kalar halinsa suyi rayuwarsu nima nasamu daidaini talaka na aura dan auran d'an masu kud'i in akai rashin dace ba qaramar nadama ke samun mace ba, musamman ma in akai dace da surukai marassa *m* iriyan Uwa tasa Hjy firdauseey.
sosai sa'a ke mata dariya tace aike kinsanta ta sanki mamar tasa sai
nikega kamar ma ta daina fad'a in ta kad'o miki kinje musu kwashe kwashen kayan zaqi ko a gidan?
wata 'yar dariyar garari heenduh tai tace "ah tamayi to tagani, kuma bama dole ta daina ja ba ta sakar mun ba,
inda dai nima inada iko da gidan ba ita kad'ai ba?, hmm Allah sa ma d'an nata ya auro mata mai kalar halina tsaitsaye wlh datasan kuwa tagamu da *surukar zamani* dan wlh tsab zan casheta intamun iskaranci dan bawai tsoronta nikeji bafa walla kwata2πŸ€·πŸΌβ€β™€"
sa'a tace "lallaikam naga halama ay, amman plss qawata kibani amsar yaya akai doctor yaje gun partyn nn? dan wlh ban gansa bafa ni, d'age kafad'arta heendub tai tace
"to ohon masa,
nimadai ganinsa nai kawai a gabana zai wuce a lokacin, amman ina tunanin angon nasu nema" sa'a tace
"aho koda naji dai,
ga jikkarki nan da wayark dan kuwa musaddiq in gaya miki qawata tun jia yake kiranki".
tsoki heendu taja tace
"matsalarsa"
sa'a tai saurin cewa "yawwa qawata na mnta na gaya miki kin kosan jia fa guy dinnan wnda ya siya mana kaya yazo har nan gida nemanki?''
dubanta heenduh tai sosai tace "yakukai dashi?"
sa'a tace "nima dai nace masa dai kuna biki be shine yace zai dawo gobe, snn yace kuma wai koya kira wayarki bakya dauka hakane?
cikin ko'in kula heenduh tace"kinsan bakowace number nike accept ba barea tasa da bnsn taba"
sa'a tace "haka ne, dannayi mamakin ganinsa qofar gidanku lokacin dana fito byn nmnki da naje sai kuma nai tunanin aike bawai 6oyayya bace a anguwar dan da tambaya daya ma za'a iso dashi nan,
ko amsa heenduh bata bata ba saima tashi datai tana dube dube cikin dakin kamar mai neman wani abun.
sa'a tace"qawata wai me kina nema be haka kiketa bincike ko'ina kuma kina yabud'amun kaya a jiki banfa son wulaqanci kin ma maisheni bola ko?
tsoki heendu taja tace"yi haquri qawata wlh narasa Mina ajiye a d'akin nan yake mun wani wari wari can qasa qasa tun jia nikejin hakan mafa"
"toh ko kusu ne ya mutu a dakin naki baki sani ba?
cewar sa'a.
heenduh tace "wama yasani tashi kitayi neman sa dan Allah ma, dan bazan qara ko wuni guda ba cikin dakin nan bare kwana batareda na ganosa bafa, dan na tsani launin d'oyi koya yake Allah kuwa".
nanfa suka ma dakin d'ai d'aya did sun fidda kayan waje suna zuwa can kusurwa inda katifa ke wajen saiga wata leda baq'a da alama dakwai wani abu a cikinta ,had sauri suke wajen sunsunawa bayan sun daukota, saikuwa gashi exactly iriyar warin ne ke tashi a dakin.
suna bud'ewa saiga kaza harts fara tsutsa kad'an.
sa'a tace"kutmelesi ajiyar kaza kikai Ashe qawata?"
mamaki heenduh tai sosai na tuno kazar da khaleepa CE yakawowa su mama wace aka bata bats Ciba harma ta lalace, Dan haka wani dogon tsoki tai tace''nina mnce da itama wlh, takusan sati, doctor be yakawo was mama ita, da akaban nikuma dayake banyi niyyar ciba saina jefata nan, kawo nan na fiddata bola ma Ashe itace dud ta hanamun sukuni ma mtss kayan banza"
"amman qawata dasai kiba mai so yaci ai inda ke bazakici ba, ko almajiri kikaba sa zaki samu lada akan ki ajiyeta tayi d'oyi" cewar sa'a.
a masife heenduh tace "nifa kin isheni malama, dan wanda yama kawo kazar bayya gaba na bare na iya tunawa da wata kazar da ya kawo harna bayar''
saa tace''ke kika sani dai kuma can tsakaninku ne wannan dan kun saba bawai yau kika fara masa rashin kunyarki ba bare abun ya zanemun sabo saidai kuma bansan mizai biyo baya ba dud inya juyo kanki dan kinsan ance mai kurum kurum na nauyin magana zaki ne inya miq'e haiqan, sannan kuma naga zaki iya zuwa gkdansu ki dauko komi kike so kici ko?''
heendu tace "eh idan naje na d'auki daga hannunsa ya fito abun koko?
mtss niya mazo ya rabani da wannan baqar rigar kalar mai ita"
sa'a tace "wacce ba'ai mata gwaninta oho dai ay riga kam dai rayi miki rana kuwa.
taqarashe maganar cikin yiwa heenduh din dariya.
qwace ledar kazar heenduh tai tai waje dan sawa a bola batareda ta sake tankawa sa'ar ba danta q'ulu sosai.
haka ta yaddo kazar ta dawo (niko nace ayya hafsyna kaza ta tafi sai atari ta gaba wataqil an sami fuffuken nan da aketa mgn hhh).
haka suka gyara dakin tareda fesa masa sanyayyar air conditioner mai dadi
dan heendu kam badai gayu ba.
nan bakin qofar dakinta suka shinfid'a carpet itada sa'a suka duq'ufa yin wani game a wayar heendun na wata
'yar mage Angela, dariya kawai suke abinsu.
mama Zainab dake zaune can qofar dakinta tana gyara shinkafa 'yar Hausa wacce baba isma'il ya samo ya auno musu ita kwano d'aya yau da safe dan Allah yasa anyi cinikin kayan miyan nasa jia sosai kam alhamdulilla.
to jin dariyar tasu ta isheta ne wajen hakan ne ya sata d'agowa tace
"haba kuko? kai dan albarkar iyayenku in bazaku daina isata da wannan shirmen dararrakun naku ba to maza maza Ko
kutashi Ku koma d'aki dan kuwa kun hanani jin tafseer a radio d'ina ynda ya kamata."
dole kuwa sukai tsit tareda yin komi a cikin qasa qasa yanda mama Zainab din bazata ji sun ba.
har cikin kanta taji sallamar tasa kafin qamshin turaren sa ya biyo baya.
da sauri ta dago kanta Sam yaqi kallon inda suke itama ganin hakan yasata ta6e baki ganin ynda yaketa daure dauren fuska.
qasa qasa ta cewa sa'a"mtss dubeshi"
sa'a tace "handsome gy. hakan yake, kazalika qarfaffan takunsa gskia yai masifar sake had'uwa yau wlh qawata, dubi yanda fararan kayan nan na aikinsu sukai masa kyau, kazalika medial glass dindake fuskars..
buge mata baki heenduh tai tace"dalla malama surutunki ya isa hk,
ina ruwanmu dashi ma to?mtss kune masu zubdawa mata class wlh"
kan sa'a tace wani abu sai jisukai yana gaisheda mama cikin kalar maganarsa a nutse.
cikin faraa mama Zainab take ansawa sannan tace"likitoci fa koda yaushe babu hutawa khaleepa naga yauma weekend ne lahadi zaku je asibitin knn.
"mama nama dawo at, dayake run qarfe 6na fita sand emergency da aka kawo wata baiwar Allah, shine naje, amman kuma dai alhamdulilla ynxun"
mama Zainab
tace "Allah Sarki Allah sawqqa to"!
"Amunn mama, yana maganar ne yana decline na kiran da zarah ta addabesa dashi tun dazun.
soyake ya cewa heendu ta dauko masa rigar ta jia amman bakinsa yai masa nauyi yaji komi yasa oho.
sosai yayi farinciki lokacin da yaji mama

Please Login or Register in order to submit comment