Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»ΏCompiled By Umar Dalha Funtua.



πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko yar'duniya?*πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€


*Dukkan yabo da godiya ya tabbata GA Allah S.W.A daya Kara dawo dani a lokacin da banyi tsammanin Kara dawowa ba kasancewar banida isashen lokacin kaina tun rubuta littafi na na karshe N@g@ TA K@IN@ Wanda akalla yanzu kusan shekara daya koma fiyeda haka, Gani na Kara dawo muku da Takaitaccen labarin da baida yawa Wanda cikin 70% yafaru da gske ina fatan zai amsu a makaranta kamar yanda kuke amsar littafina shima a karbe shi hannu biyu biyu*


*Written by Anty Mamie*

*Dedicated to sister Husnah Amaryar gobe😍*


1


Damko gashin kanta yayi yayinda ya Kara gwara shida bangon bayin a karo na biyu cikin wahalalliyar murya take ihu hawaye masu zafi nabin fuskarta, kazamar banza yar'iska ragowan Gayu Dan ubanki maina gaya miki kafun inbar gidan nan? Juyo da fuskarta yayi yayinda ya daga habarta matse bakinta yayi cikin masifa ya hankado ta wajen bayin saida ta buga kanta da kujerar dressing mirror take kan nata ya shiga zubda jini, kasa jurewa tayi jin azaban take har cikin kwakwalwarta hakan yasa ta Saki ihu tareda tsugunnawa tana murza hannayanta biyu Alamar hakuri, 'Dan girman Allah AK kayi hakuri na tuba nabi Allah nakuma bika mijina ka yafe mun, takowa yayi har inda take yayinda take matsawa baya saboda gudun azabar dazai Kara manna mata, damko gashin kanta yakara yi tareda janta a kasa har bakin gadon dake dakin ya zauna yana ware kafafuwan shi duka biyu, fuskarta datayi jaga jaga da jini da majina yakara dagowa hadeda kai fuskar shi saitin bakinta cikin magana kamar rada "fadi Laifin ki da bakinki ina jinki, hannu yasa yana dangwalo jinin dake bakinta, " yinwa nakeji, 'tafadi dukda sanin yasan da hakan saboda kulle kitchen dinda yakeyi idan ya shirya mata babban azaba.
shiyasa gakuma zazzabin Dana kwana dashi tun shekarun jiya rabona da Abinci....'shiiiiii ya katse ta yana lumshe ido tareda jefa mata banzan kallo cikin kyama, shiyasa kika samu damar kwanciya harda bcci bayan baki gama wanke mun motocina Dana Saki ba?? Shegiya mayya duk uban abincin Danake kawowa gidan nan bakida aikin yi saici kamar jaka, ooh jakar cema na tuna, yafadi yana jijjiga kanshi, jakar titi, jakar maza, u fat for front u fat for back Bakida wani amfani rashin Asali baiyi ba wlh saidai kici kiyi katon kashi kita cika mun Masai da wari koh? Dama abunda yasa kika Aure ni kenan, nikuma baiwa na Auro banga mata anan ba, ya nuna ta da yatsa harda dungure kanta Toh dole ki rage shegiyar kibar nan bazan Gina ma wani kato jikin kiba Danni kozaki kwana kina yawo tsirara baki burgeni so dole kifara rage tsoka Hahahaa yayi dariyar da bata wuce kalma Uku ba, "kinyi karya wlh tunda kika hanani farincikin rayuwata a haka zamuyita Rayuwa a gidan nan babu Wanda zai samu abunda yakeso nida ke sai karyan ustazanci Allah a baki fir'auna a zuciya, yafadi tareda tureta kasa, mayya mai nacin maza mai fuskoki dayawa ugly pig kawai, barin dakin yayi tanajin fitar motarsa daga gidan hakan yasa ta zube a kasan tels din dakin hawaye masu dumi nabin kumatun ta, 'Ashe laifi ne a duniyar mu yin biyyar Aure? Laifi ne tsarkake zuciya tareda Soyyah mai tsafta? Yazama laifi tona asirin zuciyarta?
Cike da nadamar rayuwar Tata ta Mike tana Jan kafarta dayayi mata tsami bayi ta shiga ta sakarma kanta ruwan zafi hadede gasa jikin nata kodata fito man zafi ta nema ta malka ma jikinta bata daddara ba takara bin lafiyar gado a karona biyu dukda tasan kotayi aikin daya sata ko batayi ba saiya samu dalilinda zai Kara jibgarta anjima garata kwanta saiya jibgeta da tushe.

Azabar yinwa neya tashe ta misalin biyar da Rabi na yamma gashi ko sallar la'asar batayi ba dakyar ta rarrafa tayi salla cikin zullumi tareda Addu'ar Allah yasa ya bude mata kitchen din jinta takeyi kamar zata mutu saboda azabar yinwa jiri na dibanta ta dakyar take iya bude idonta daya kumbura fuskar nan tayi suntum tareda dafa bango ta karasa kitchen tunkafun ta karasa ta ganshi a bude wani dadine ya ziyarce ta lokaci daya ta tattaro ragowar karfin jikinta kai tsaye fridge ta nufa tasan bazata rasa abunda zata faraci ba




Ur comment is needed saboda samun kuzarin typing.


Mr's Sadik RumahπŸ’…πŸ»
πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko yar'duniya?πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€*

*Written by Anty Mamie*

*Dedicated to sister Husnah, my sister yar'amana Amaryar gobe😍ina yinki kanwata irin totally dinnan😎*

2


Tana budewa tayi ido biyu da ragowar biredi bata damuda sanyin shiba ta barka ledan lodawa takeyi hannu baka hannu kwarya hartana shakewa wurin fanfo ta nufa dukda akwai ruwa burjik a cikin fridge din budewa tayi tareda kafa kanta kamar mahaukaciya ta dinga kwankwadar ruwan Rabi nabin jikinta tana kara tura buredin dukta jika jikinta, saida tafara dawowa natsuwar ta sannan ta dauko Karamar tukunya ta dora ruwan shayi saboda tana bukatar Abu mai dumi a cikin nata, kamar ance ta kalli gefen dirowan kitchen din tayi ido biyu da manya manyan ledoji har guda Uku da farar takarda a kansu, sauri sauri ta karasa wurin
*sakwara da miyar Egusi, ferfesun kaji Dana kan Sa, dankali a soya da kwai, fresh coconut juice da Fruth salad kunun gyada na shinkafa is needed at 8pm.* wani murdawa cikinta yayi kafun kace kwabo ta yarda takardan bayi ta nufa tadunga kwarara amai saida ta amayo duk abunda ta loda tasan dadewa datayi ba abinci shiya jawo mata aman gashi kuma batayi cin hankali ba, cikin hanzari tagama ta gyara wurin kitchen ta nufa tana salati da kwallar tausayin kanta Dora hannuwanta duka tayi akai tareda tarin danasanin komawa bccin datayi, dabata komaba da yanzu taci karfin aikin tunda karfe biyu yabar gidan, da gudu tafito da kansa Wanda yayi kankara dauraye shi tayi dayake ta wanke tsaf sanda aka kawo prejar pot ta dauko nanda nan ta markada kayan miyan dazatai amfani dashi harda na kajin hada komai tayi tana neman agaji wurin Allah tasan yau kashe tane kawai AK bazaiyi ba, sauke ruwan shayin data Dora tayi batashi take ba yanzu yayinda ta Dora kansa din akan gas jawo ledojin daya kawo tayi ta fito da kaji guda biyu GA dukkan Alama Abokan shi zasuzo cin abincin gidan tasan idan Dan tashi ne bayacin girkin ta sai wani ikon Allah, gyara kajin tayi ta hada komai da komai ta Dora, kallan lokaci tayi taga shida harta gota nan takara rikicewa tunowa datayi har sakwara zatayi ga firan dankaliπŸ™†πŸ»β€β™€πŸ˜­ Ga kunun gyada dukda sunada soyyar markadadden gyada a fridge tana tanada saboda irin hakan, but aikin yamata yawa koda yake dama jakar shi ce kamar yanda yake cewa, haka taita aikin sauri sauri har tana konewa damai a hannu wurin soya dankali saboda rawan jiki bata damuda azabar dazata Shaba akan tijarar dazai mata a gaban Abokan aikin nashi, dukda ba bakon Abu bane suma a wurinsu duk Wanda mijinta ke kawowa gidan yana sane da cewa batada bambanci da banza, daza'a iya shiga kwakwalwar kanshi a shiga tunanin shi sauron🐝 dake yawo a gidan yafita muhimmanci Kota banza zai hanashi bcci da kuka, kallon lokaci tayi taga takwas saura kwata ko magrib batayi ba salati ta saka Dan sai a lokacin zata daka sakwara dukda tagama komai miyar neya rage ta karasa da coconut juice din, tana cikin dakawa taji dawowar shi gidan tareda hayaniyar mutane Alamar bashi kadai bane kamar yanda tayi zargi.
Cikin mintunan da basu wuce biyar ba taji taku Alamar za'a shigo kitchen din yayinda take kulla sakwaran a Leda dukta hada zufan gajiya, 'kallon kitchen din yakeyi a wulakance yayinda zuciyar shi ke Kara suya ji yakeyi kamar ya fusge tabaryar dake gefenta ya sata a turmin yaita kirbata Kila zai huce takaicin data sakashi
Naa...naaaa kusan gamaawa bari infara jera abincin a Dinning, tafadi cikin rawan jiki baiko ji karshen maganar Tata ba banda ta raina shi tun yaushe yabar gidannan? Lallai rainin nata gaba gaba yakeyi shikenan bai isa da gidan shiba? Mai Aisha take nufi Dashi? Laifin shine data fara ganin gadon bccin shi shekara Uku da Auren su amma har'yau bata bin umarnin shi? Komawa yayi tafkeken parlon nasu inda yabar bakin nasa su shida, Abincin data gama tafara jerawa akan dining table dinsu yayinda takoma kitchen domin jiran miyar Egusin yakarasa.

*More comments more typing😏*


*Mr's Sadik Rumah*πŸ’…πŸ»
πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko yar'duniya?πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€*


*Written by Anty Mamie*

Masha Allah tun a page din farko naji dadin comments dinku shiyasa nayi page biyu yau nima domin faranta muku, ina yinku yan Group Dina *Anty Mamie's Novel Groups* irin sosai dinnan🀩

*Dedicated to sister Husnah.*


3

Mama na shirya zan tafi haddan, tafadi tareda daukar jakar makarantar ta, "toh Auta har'zaa tafi ooh Allah dai yaimiki Albarka diyar nan wannan San karatun nan naki har mamaki yake bani halima saikace Al'huda huda maza maza a tafi kada a makara aita kwararo hadda, tafadi tana miko mata Naira dari a dunkule, Amsa tayi hade da godiya tana gafda fita gidan taci karo da babanta ya shigo, " baban mu saina dawo, toh uwata Allah yabada Sa'a saikin dawo idan kin dawo saiki kulle kofar gidan da kwado kinji koh? Nasan kafun nan munyi bcci Yafadi tareda miko mata takardar Naira dari shima, toh 'Baba ta Amsa cikeda murna harda sunkuyar da kanta kasa.
Misalin karfe bakwai na Dare ta fito daga gidan Budurwa ce yar'shekara sha'bakwai cikin katotan hijab dinta dayake sharan titi tasha Safar kafa da hannu baka iya ganin komai nata sai farin kwayar idonta, tafiya take kamar mai tsoran taka kasa kallo daya zakai mata kaga tarin natsuwa da kamun kai, yarinya abun kwatance a cikin dukkan unguwan nasu duk Wata uwa da zatai ma diyarta fada tohfa da halin halima ake kwatance kowa ya shaida halima wurin natsuwa halima ce burin kowace uwa a unguwan dattawa da iyayen unguwan kowa nama dan'shi Sha'awar Auran halima saboda yanda gidan nasu yake gidan malamai babanta ne limamin masallacin unguwan yayinda Mamarta takeda tarin ilimin Addini shiyasa yan gidan nasu suke cikeda natsuwa.


Tafiyar minti goma ne daga gidan nasu zuwa wurin haddar kodata karasa sainaga harta wuce makarantar tasu ta tsallake babban titin dake gaban makarantar duk a tunanina ko biro zata siyaπŸ˜•sainaga ta bude bayan Wata shegiyar farar rangerover 2016 ta kame a ciki saikace ta tsohon ta, batare da bata lokaci ba aka cilla motar akan titi cikin kwarewa koda na leka motukin motar macece mai tukin, Yammata biyu ne a gaban motar cikin Wata shegiyar shiga kamar wadanda suka zo daga America a cikin Daren saika rantse da Allah musulunci baije musu ba idan kayi la'akari da kayan dake jikin nasu, 'leemah kin bata mana time fa, inji Wanda ke tukin motar, 'sorry meena abun ne saida siyasa kinsan iyayen namu sai a hankali Ummi nake Dan lallabawa saboda hawan jinin ta danta dagus banda matsala yaci lokacin shi, tafadi tana zame hijab dinta tareda Jan tsaki, bari in cire wannan buhun dukya dumama mun jikina mtseww, vest ce Mara hannu iya Mara tareda guntun wando a jikinta, "yah club din zamu wuce direct koh? Wacce take gefen Direver ta tambaya, noo nooooo feenah r u kidding me? Take a luk at me please saina watsa ruwa sai zufa nakeyi and I need to change my clothe.

Unguwa ne na masu hannu da shuni motar ta dumfara horn naga tayi a wani katotan gida madaidaici, bude gate din gidan wani buzun mai'gadi yayi, wuri ta naima tareda ajiye motar suka furfuto cikin takun kasaita leema kuwa tuni ta nunke hijab dinta ta Danna cikin jakar islamiyar da babu komai ciki sai kayan maye da kayan kwalliya, a mota tabar jakar sanin tanada duk abunda take bukata cikin gidan, wow cikin gidan yafi wajen gidan haduwa nesa ba kusa ba saidai wani abun mamaki gidan babu kowa sai Yammata Uku da suka shigo yanzu, cikin gaggawa ta fada hadaddan bayi tareda sakar ma kanta ruwa tanayi tana waka fitowa tayi zigidir haihuwar uwarta dukda towel dinda ke bayi I'lla Dan karami data rike a hannun nata tana goge jikinta tana wakan "cilindion mai taken Am Alive" kawarta meena ceta buga mata duwawu nan suka hau wasan banza babu kunya a haka harta gama shiryawa nan take ta rikice daga diyar musulmai takoma leemah sak, Yar'malam taki halin Malam, kawayan nata suka furta cikin shewa suna jinjina mata ganin yanda take karairaya a gaban madubi, "da karatu gwanda rawan disko tabasu amsa tareda Juyowa tana girgiza kirjinta Wanda babu abunda ba'a gani ko bra batasa ba.




More comments more typing.


*Mr's sadik Rumah*πŸ’…πŸ»
πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko yar'duniya?πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€*


*written by Anty Mamie*

*Dedicated to sister Husnah*


4

Koda suka isa club din suna shigowa aka fara bude musu hanya anga dakin hutu sun shigo Wanda hakan ne taken nasu, wani baki dogon saurayin dake zaune kallo daya zakai mai kasan babban yaro ne kusan minti talatin da shigowar shi wurin barasa yake sha batareda kula kowa a wurin ba da alamar jiran zuwansu yakeyi ganin ya Mike lokaci daya ya dumfare inda suke batareda bata lokaci ba cikin kwarewa ya ruko kugun leemah tsaf ta lafe a kirjin nashi tana shafawa da hannun hagu basu ko damuda yawan mutanan dake wurin ba, saitin kunnanta yakai bakinsa tareda furta mata *Ustaziya koh Yar'duniya*?
Lumshe ido tayi cike da duniyanci ta chapko lips dinshi na kasa ta shiga tsotsa harda Dan cizon shi Sannan takai bakinta saitin kunnan shi yanda zaiji abunda zatace *Duniya gidan kashe ahu tun kuruci bai wucemu ba* tureshi tayi tana juya kugu ta nufa wurin da aka killace saboda shan hayaki tahau busawa cikin kwarewa da wayewa ta hanci ta baki kamar yanda sauran frnds din nata keyi su a ganinsu kananan chicks neke rawa a club sudai kawai suji sun hau saman gajimare sujisu a duniyar sama yauwa shine magana Alhaji.



Hayaniya ke tashi a parlon Abokanan keta zuba fira AK kuwa sai kumbura yakeyi ganin har 8:30 babu miya ba Alamar Sa dukda komai da komai na wurin kowa nacin abunda yake Sha'awa sunata zuba santi,bakinta rike da sallama shigowa tayi da kular miyar cikin natsuwa kanta da katon mayafi ta yafa, Amsa sallamar dukansu sukayi banda oga gaishe su tayi cikin sakin fuska suka amsa yayinda take Allah Allah ta ajiye tabar wurin "madam sannu da kokari wannan girki haka shiyasa AK kewani kiba yayi fresh abunshi gskia Abokina kayi sa'ar mace zan turo madam dita a Kara hora mun ita gurin girki inji Abokin shi Musa Wanda dama yasaba zolayar ta, murmushin dabai wuce bakinta ba tayi ganin yanda gogan yakara hade Ranshi kamar hadari saika rantse baya wurin, hannun shi rikeda da kofin mug dinda yakeshan kunun gyada sai girgizawa yakeyi kamar baisan da halittar ta a wurin ba dayake kusa dashi take tsaye ta juya kenan zata bar wurin ya Saki kofin cikin rashin Sa'a tayi saurin matsar da kafarta aiko ya tarwatse a kasa yayinda takaici yakara cika shi domin a kafarta yaso ya tarwatse duk Wanda ke wurin sunga abunda yafaru kowa yayi shiru yana kallon shi ba halin magana yahau ruwan masifa, barin wurin tayi cikin hanzari ta dauko tsintsiya ta kwashe tareda goge wurin kamar yana jira tabar wurin yabita kitchen din ta zauna kenan tanacin abincin ta akan kujerar kitchen din, a kanta ya tsaya yana Kare mata kallo, " miyar Egusi dinda ke gabanta ya dauka yana jujjuyawa a hannun shi aikuwa yafara juye mata a jikinta a Hankali harya gama Tass, ferfesun kan Sa ya dauka Wanda tadan zuba zata sha, batareda bata lokaci ba ya daga shi harda murmushin mugunta jin yanada zafi sosai a kanta yafara zubawa da gudu ta tashi daga zaunen ta matsa gefe jin azabar da kanta ke mata rokon shi ta shigayi yayi hakuri karya Kara tozartata ta gwammace yaimata su kadai a gidan, "wannan ne kike kira miyar Egusi? Eye? Dan mugunta saikace kashin jariri? Babu abunda kika iya sai jawo hankalin yan iskan kwartayan ki nothing baki iya komai ba sai tarin iskanci da munafunci mai fuska biyu bakar munafuka, Please! please!! Am sorry I did my best, " oooh this is what u called ur best swt wiffy? Kureta yayi a jikin bangon miyar dake jikinta ya lakuto yayinda ya murza mata akan ciwon dayaji mata a baki kafun ya fita, well make sure kin cinye komai kin kuma gyara wurin nan cox niba kazami bane kamarki bazan dauki Albazaranci ba, yafadi yana cusa mata katon sakwaran daya yanzo a hannun shi, 'hannu ya wanke a fanfo sannan ya wuce parlor kamar Wanda akaima bushara da gidan Aljannah, saikace bashi ke cika yana batsewa ba nan ya zage sukaita fira da frnds dinshi daya cikasu da mamaki bakaramin Abu kesa AK dariya ba sai washe hakora yakeyi harda zuba sakwara da Egusi tunda yaga tanaci a kitchen kanshin ya dame shi sai hadiye miyau yakeyi nan ya zage ya kwasa girki yana buga santi da shewa, Aisha kuwa bakinta ta toshe hawaye nabin kumatun ta maiyasa take kuka? Abunda muguntar shi yagama bin jininta ta rigada tasaba Duk abunda yake mata bata taba jin tsanar shiba ko kadan takaicin ta kenan, "shegiya zuciyata maiyasa zakimun haka??
Laifin maina miki kike gasani tareda horo mai tsanani? Duk cikin azabar dazaki gana min maiyasa zaki samun soyyar maso wani? Soyyar abunda baida makiyi bayan ni?



*Mr's sadik RumahπŸ’…πŸ»*
πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko Yar'duniya?*πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€


*Written by Anty Mamie*


*Dedicated to sister Husnah*

5


Maiyasa? Bakimun Adalci ba duk kece kika jamin maiyasa kika zabi Sani cikin rayuwar kunci? Maiyasa kika zaban min bauta fiyeda yancin kaina? Kuka takeyi tana cusa sakwaran dayasa mata a baki jijiyoyi dukya fito rado rado a goshin ta, tabbas babu abunda batayi ba domin yakice AK a zuciyarta kodan ta kwato ma kanta yanci ya zatayi? Cikin soyyar shi ta girma a cikinta take Rayuwa tun bata mallaki hankalin taba kuma shine sanadin komai shine mugun daya cusa mata soyyar shi cikin mugunta, shiya sata tafara sanshi cikin ruwan sanyi Abun dake Kara mata takaici bafa shi bane Autan maza but why?? Why him? Da mutum Nada yancin ganin zuciyar shi babu abunda zai hanata hukunta Tata zuciyar a karo da dama, inama zata iya damko zuciyarta data nakada mata duka Kota samu sanyin takaicin data sata, tarasa dalilin maiyasa zaiga Laifin ta maiyasa? Maiyasa shi kadai ke tuno mata da ciwon datake burnewa a zuciyarta? Wai har yaushe? Har yaushe zai manta abunda yafaru? Nanda shekara biyu? Ko biyar? Kokuma goma? Kosai bayan yazama Ajalin ta? kirjinta take bugawa saitin zuciyarta hakan yasa ta zauna sosai tanacin sauran abincin nata koba komai ya kamata ta rayu domin AK tasan bazata taba daina sanshi ba but tasan Allah bazai barshi ba tanaso taga sakayyar azabar dayake gana mata tanaso taga yana kukan jini, but ta yaya? Dazata iya ramuwar gayya da tanada yanda zatayi ta cusa mishi Santa kona Wata Daya ne tabbas babu abunda zai hanata daukan fansa, kila nauyin da takeji a kirjin ta ya ragu tanaso ta koyama kanta kinsa tanaso tayi fito na fito da zuciyarta ta shirya damarar kwatan yancin kanta tun kafun ya kashe ta da kanta, idan banda bakar talauci da tuni ta bar gidanshi koda gari babu suger ne takoma gaban ummin ta saidai kuma wani nauyin zata daura musu ganin da ita suka dogara koba komai idan zaiyi tafiya yanadan barin mata kudi masu tsoka shi take aika ma iyayan ta suna Kara chefane kai koma ta koma Mayyar bazata barta cikin kwanciyar hankali ba"zuciyarta" Dan itace weakness dinta but komai lokaci ne tana kuma Addu'ar sauki wurin Allah. Tanajin bakin nashi sunbar gidan da alamar yaje rakasu ta Mike da hanzari ta nufa dinning din as expected kuwa taga Envelop jiki na rawa ta dauka kamar yanda take tsammani kudi ne shake a cikin Wanda a rubuce yake duk Randa Tai musu girki haka saisun bar mata gudin kuma AK baitaba hanata ba dukda tasan baida abunda zaiyi dasu, har so takeyi suzo saboda kudin ba karamin taimaka mata da iyayan ta yakeyi ba haka ta tattara komai a gurguje ta gyara ko'ina gudun kada mugun ta yadawo ya sameta, kamar yanda take cemasa Farin muguna,
Daki ta shiga ta garkame mukulli dukda a banza Wata rana idan ya daka mata tsawa da kanta take bude mai ya jibga na jibga, wanka tayi tareda gasa jikinta tayi salloli da doguwar Addu'a tabi lafiyar gado dukda taso tashi takai ma Allah kukanta cikin dare amma gaba daya jikinta tsami yakeyi wurin 11 yashigo gidan baibi ta kanta ba ya shiga dakin shida AC yagama jikawa yahau lallausan gadon shi nan danan bcci yayi

Please Login or Register in order to submit comment