Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"lallai ma prince,

yanzun fa har iya ta farka?

, cikin Yar dariya yace " tom yàr gidan iya, mu tafi na ra kaki, kinga iya sai ta daina tuhumar ki,


ido na waro kafin nace "bara ka ga da hanzari na baro gun danko naga alamar so yake ya sani jin kunya a gaban iya,




Gimbiya safiyya ta na nan ayarda na barta araina ina jinjina wannan bak'in kishin na safiyya.





Da sand'a na fad'a d'akina bacin na isa phart d'in, kamar wata mara gaskiya, ganin ba kowa a falon yasa na sauke ajiyar zuciya, gamida godiyar Allah araina.




Iya da ke can cikin falon tana sanya wa Saif pampas, ta han gota tana waige2 murmushi tayi danko ta gano me take wa 'boyo, daki iya ta shige dan kar ma taga ne tagan ta





Sosai naci ado da wani d'anyen boyel les da yayi wa fata ta kyau na kin k'ari da ta Kona na k'asaita da burgewa, na fito d'akin gimbiya batula ce na tarar afalon ga alama shigo war ta kenan, kallo ta bini da shi kafin ta yi tafi gamida cewa "iyee tauraru war princess, murmushi nayi, gamida fad'in "ya son ranki.












Shiko sarki Mahmud sosai ya kafe bayan hafsat da ido har ta bacewa ganin sa, murmushi yayi aransa yake fad'in "wannan yarinyar tabbas kin san lagona kin sameni da kyau sajen sa ya d'an shafa kafin yace yangar ki ta tafi dani hafsat,.



Sosai ya dau ado cikin farar tas d'in shadda wacce ta fito da ainahim kyawon sa tilas idan kika kallesa ki k'ara danko duk inda ake neman isasshen namiji mai kyau da class prince Mahmud ya fice hakam sosai yake da kyawu da shiga rai, baida son hayaniya danko bai cika yawan magana ba, muskili ne shi bacan can ba, Yana da son jama,ar sa danko sosai yake kwatan ta adalci ga jama,ar sa, sai abun ya had'e masa biyu ga k'asaita irin na sarakai.



sosai yake yawan murmushi lokaci zuwa lokaci danko da zarar ya tuna yarinyar yakan ji nishad'i,

cikin takon sa na k'asaitar sa, kalar na isassasun sarakai ya shigo falon idon sa fes akan gimbiya safiyya wacce kecan ya she, har ga Allah ya manta da ita,



k'ara so wa yayi gaban ta ya d'uka, kanta ya d'ago sosai ya kafe ta ido duk tayi wata kalar rama sai kace wacce take agadon asibiti, iskar bakin sa ya hura mata a kinnen ta kafin ya d'an jijji gata, kad'an kad'an tasoma bud'e idon ta, ta kai second biyar da bud'e ido tana kallon sa, kafin ta tuno me yake faruwa.




Cikin tsantsar tujara ta fisge kanta kafin ta soma fad'in "ja can bakin azzalumi nika ke fad'a wa matar cinne prince? a gaban kuyanga nika ke yiwa gori Mahmud? wani kalan kuka ne ta fashe da shi, kafin ta fisge hannun ta, tana 'ko'karin barin jikin sa.


gam yarik'e ta, ta gama fisge fisgen ta ta nutsu, ganin ta kasa, sai ta fashe da kuka, bai katse ta ba, bai kuma hana ta ba, sai da ta gaji dan kanta sanan ta yi shiru.


sosai ya k'am'kame ta, danko har ga Allah ta bashi tausayi, cikin taushin murya mai tafe da rarrashi,


yace "look safiyya ki nutsu kisan me ke gaban ki, nid'in fa kinsan matsayi na gurin ki agaban yarinyar da ke ganin mutunci na kike fad'in ni nace maki itad'in ba budurwa bace, akan me safiyya why? wlh abun yayi man ciwo kekin san inba k'arfin zuciya ta ba, da tuni na barki Safiyya.



idan zanyi sunna dake sai nabiya,
ga rashin ganin mutunci na,
Har mahai fiyata bata da mutunci gurin ki,

Sanan idan da Allah ya kare man kwana da yanzun ba buni duk akan bak'in hali irin naki,

yanzun kuma ita wacce taka faran ta man rai, kina son ki kuntata ta kuma kice nina fad'a maki,

akam me raina bazai baci ba har na yi maki abunda nake ganin zai wanke mata zuciya?

ki nutsu ki gyara auren ki wlh tun kam kirasa ni.


Sosi take kallon sa cikin mamaki kafin ta juya da nufin tabar falon aman Ina, wata kalar juwa ce ta kwaso ta, luuu ta tafi zata fad'i da sauri ya taro ta.



cak ya d'auko ta sai falon ta doctor Maryam ce yakira ba bata lokaci tazo dan ganin lafiyar gimbiya safiyya.


sosai tayi treatment d'in jikin ta, ba komai face da muwa da tayiwa zuciyar ta yawa, har tana shirin yi mata I'llah.


ido doctor Maryam ta kafe ta da shi kafin ta ce mata ki "yi kokarin ganin kin kashe kanki, saboda kishin banza wanda ko matan kyauye sun daina kalar sa,


Cikin tsantsar bacin rai gimbiya safiyya tace "yazanyi? Maryam agaba fa ya rungume ta har yana fad'a man cewa yasan ta ya mace har ni zai fad'a wa itad'in abudurwa ya same ta, cikin muryar damuwa tace Maryam, ni prince zai kalla ya cewa matar cinne a gaban kuyanga, wacce ko wani asalin bata da shi. ta k'arasa maganar tana mai dafe kanta danko sosai take mata ciwo,



baki sake doctor Maryam ke kallon ta kafin tàce ni nasn princess ba zai ce maki hakam kai katse ba sai dài fa inda wata 'kwa'k'kwaran hujjar, sarki Mahmud ne ya shigo d'akin cikin takon sa na k'asaita da burgewa, ido ya kafe ta dashi kafin yace "ya jikin naki shiru tayi mar ganin ma bata da lokacin sa sai ya mik'e, gamida fad'in "ok doctor ki kula da ita sosai, zanje wata Yar unguwar ce bajima wa zan dawo.



to Allah ya maido ka lafiya cewar doctor Maryam,

asaman la'b'ban sa ya amsa da Amin,



phart d'ina ya nufa zaune ya tarar dani Ina shayar da tweens nono,


cike da tsantsar k'auna ya kafe mu da ido nida yara na sosai ya ke murmushi danko abin ya burge sa, aransa yake fad'in Ashe shima zaiga wannan ranar, Deen Yana ganin sa ya sake nono ya soma Shure Shure da k'afa alamar yana son ya d'auke sa, hannu yasa ya d'auko sa gamida fad'in "ki sameni a phart d'in fulani,. To nace da shi sanan na mik'e na kaiwa iya Saif na sanyo gyale na, sosai les d'in daman ya haska ni, a tare da iya muka isa sashen fulanin.


sosai fulani keta faman murna daga nina, sai ca take "oyo yo y'ata ajiya kawai nayi kewar ki,

cikin tsantsar farin ciki nad'an sunne Kai na gamida sunkuya wa na gaida ta sosai ta d'ago ni kafin tàce "a a y'ata, yau she kuma nazamo sirikar ki? karki soma nid'in uwace ba sirika ba, kefa jinin Aisha tàce. na fad'a maki ked'in nafi jinki arai na, akan batula.



cikin d'an rawar murya "nace ummata Allah yaja da ranki ya k'ara maki lafiya da nisan kwana,.


Ameen y'ata tace dani, muryar sa mai taushi na tsinkayo Yana fad'in ummata zamu tafi. cikin sakin fuska umma ta ce tom sai ka gaida mun su sanan ka amso man photom Aisha na, ko zanji sanyi,

cikin sanyin murya yace to umma na , sanan kuma tace mar ka biya gidan yayana waziri ka gaida sa (shid'in abokine ga dan uwanta waziri nacan itofiya danko sa,ilin da aka kawo fulani anan Nigeria da sunan aure agidan su waziri akayi mata masuki ) duk da cewa yanzun d'ansa ne ke wazircin ba shiba Amman Yana nan da ransa sosai suke zumunci da iyalan sarki danko shid'in mai amana ne.





parking space naga an fidda motoci sosai anjera su reras masu tambarin gidan sarauta, sanan sai faman busa ake a nayi wa sarki kirari da tamburan ban girma, awata had'ad'diyar rantsattsiyar mota naga an bud'e wa sarki ta gefen mai zaman kansa wato Wanda ake ja kenan


hannuna naga yarik'o, sanan ya kar'bi tweens a hannun iya Mika fad'a motar wani labulen naga an sako wanda ba mai kallon mu, kujerar mitar naga ya d'an turo saiko ga wani abun mai Kama da gado anan ya shimfid'e su tweens suna ta wasan su,

kafin ya maido da duban sa akaina, nid'in ma shi nake kallo, cikin muryar nan tasa mai sanya man kasala yace waye yace a dazun ki gudo kibarni cikin d'aki ni d'aya? idona fes akan sa na nuna mar yaran, shima sud'in yabi da kallo kafin yace "ok bara na baki wasu yaran anam, ido na waro kafin nace a motar? eh yace man gamida kanne man idon sa, sosai ya tallabo man kaina saitin fuskar sa kafin ya had'e bakin mu guri d'aya, ban hana saba danko Naga ya na son hakam,

sosai yake tsotsar la'b'bana, nima na biye masa danko daman ina mayatar wad'an nan la'b'ban sa, mun kai 30: minutes kafin mu saki juna, cikin tsantsar kunya na boye fuskata a 'kirjin sa, danko wata matanan ciyar kunya ce ta kamani,

can bacin ya saita kansa yake ceman tunfa d'azun mo tar nan an faka ta, ido na waro kafin nace kagani ko? yanzun za kasa naji kunyar dogaranka,

fuskewa yayi kafin yace man ki nutsu mutafi gan bun naga ua ta'ba ga mamaki na, nan take naga an bud'e masa, hannu na naga ya dam'ko kafin mu ka fito nima fuskewar nayi gamid kallon inda muka dosa ga mamaki na, sai naga Ashe kofar gidan mune, idona naji yaciko da kwalla dan tuna wa da ranar da na barsa.....✍️

💦 *HUJJATA* 💦 BY .
HAUWA MUSA RIJAU 💫.




TAURARUWAR D.A.W.A.

. (TEAM FASIHAI 5).


DASHEN ALLAH writer's assocation



. OUM TEEMARH(MATAR SOJA).

*AUREN* *ZAMANI(ZAINAB* *BABAN* *GIDA* )


*ZAHRA**T-FRESH*


*Y'ARKANCE* *(MAMAN* *ABDULLAH)*


MERO *KAZAMA(UMMU* AFFAN)


PAGE
42--43



akofar gidan mu naga an faka motatocin mamaki ne ya rufe ni danko banzaci hakam ba,

sosai na kafe sa da ido kafin nace komai tuni wani dogari ya nufato gurin dan ya bud'e wa prince motar


, Dan kwankwasa wa yayi kafin ya bud'e motar dogarai ne suka yiwa gurin ka wanya, sosai suka rufe sarki da manyar ri gunan su.



hannu na ya dam'ko gamida sunkuya wa daidai kunnena yarad'a man "karfa kishige ciki ki zauna danko a tare zamu koma gida.


kafin duk nayi wani yunkurin tuni ya dam'ko man hannu mun fito, fadawa ska take mar baya,


niko kuyangin da suke atare da iya sune Sika take man baya k'aton shagon dake a k'ofar gidan shi aka bud'e mar wani jan kafet mai kyau da tsari aka shimd'a mar wata k'atuwar kujera wacce nake zaton na mai.anguwar ne aka saka mar sosai abbana da baba Ali suka yi wa sarki tarba mai kyau ga kayan marmari nan an girke masu shida fadawan sa.


Niko Ina shiga gidan sai fashewa da kuka nayi umman hamza da ta fito kewaye rike da San dar ta sai kafeni tayai da ido kafin tàce" bayin Allah wa kuke nema kuda yawa hakam?



Maman mariya ce ta fito madafi itama ja tayi ta tsaya sai rawar jiki suke, cikin takona na ainahim halitta ta naje garesu dan nagaida su cikin respect Aiko sai ganin nayi suna ja da baya,


cikin d'an hanzari nace "laaa umman hamza nice fa, da sauri suka hada baki gurin fad'in kece wa?


adai-dai nan abbana ya shigo gidan sai faman washe baki yake, kafin yace "Ina kuke gafa sarki nan, da tawagar sa sai kushirya tarban suriki,, sosai suke kallon juna kafin suka ce sirikin wa?



cikin tsantsar farin ciki abba yace "surikina,, mijin y'ata hafsat, "wacce hafsat,, suka tambaye sa, Kai tsaye yace masu "wacce hafsat ko bayan wacce matata Aisha ta haifa man,, cikin tsantsar mamki suke binsa da kallo.



sauran matan gidan suna daga can suna hango abunda ke faruwa, a gefe kuma cike suke da mamakin abunda ke faruwa cikin anguwar duk sai faman busa ake, cikin ta kuna kalar na isassasun mata na'kara sa can k'ofar babar ummi dake ta faman lekona, sosai na rumgume ta duk a tsorace dake danko fuskara ta ba yabo ba fallasa,


cikin sanyin murya ta nace "yanzun baba inhar baki gane yarki ba waye zai gane ni? Cikin d'an diriri cewa tace "kamar dai hafsat a murya sai dài Kam afuskar nasan y'ata hafsat bayar gidan sarauta bace,, cikin murmushi "nace laaa baba nice,, da hanzari ta juyo dani ta rumgume ni sosai,


kafin tàce ikon Allah lallai Allah manya Sha,une, yanzun hafsat kece a gidan sarauta, da sauri ta rikoni kafin ta kafeni da ido sosai ta ke fad'in "lallaine Allah tun anam duniya yake shari,a hisabi ne sai anje k'iyama, yanzun su gasu can daga wacce d'an ta ke gidan yari,



sai wacce yaranta ke gidan gala. sosai take kallona tana tafa hannu sai ca take, jama ar unguwa, kuzo ku gane man y'ata Allah mai kyauta da dad'i yau ga yarda aka kora gidan ubanta ta zamto abun kwatance, kofa kofa nabi ina gaida matar gidan yawancin su duk basu gane niba sai idan baba ta kwatan tani.



a karkashin babban bishiyar dake tsakar gidan nan aka yiwa su prince shimd'a sosai su Abba keta murna da ganin sarki, bacin sun gaisa da matar gidan, can natsinkayo muryar nan tasa mai sanyi Yana bada umarni, kafin can najiyo sautin magata karda, yana fad'in sarki ya baiwa surikin sa kyautar gida da kujerar makka guda goma! yabawa duk wanda zai baiwa.,



nan fa aka soma gud'a, jakadiya kenan, sanan ya ci gaba da fad'in malam "Ali wanda ya d'aura man aure da hafsat shima na basa kyuatar gida da motan da kujerar makka,



Aiko sosai gurin ya rude da murna, manyan katom na abincin da buhu Nan abinci aketa faman kwasowa sosai ya cika masu gidan da abinci kafin yayi sallama dasu yabar gidan.



yaran dake hannu baba Ali ya Mika wa iya sosai suke farin ciki kowa sai faman shawar tweens yake umman hamza nabi da kallo kafin nace bara zan yimar sallama inzo musake sabon gaisuwar, cikin tsantsar nadama su ke bina da kallo.



Dik sun shige amotar nima acan motar nasa na nufa wani dogarinne yazo ya bud'e man motar zama nayi ina fuskantar sa kafin marai raice fuska kalar tausayi cikin muryar neman alfarma nace, "my prince dan Allah kabarni ko zuwa after 4:pm ne, shiko fuskar sa ya d'aure ta mau, kafin yace mañ "kinfi kowa sanin banaa son musu ko? Kai nad'aga alamar eh sanan noce" kayi hakuri zan kiyaye insha Allah,, sai dài fa banyi masu sallama ba


idanuñ sa yad'a ga ya kafe ni dasu Wanda ni kadai nasan abunda yake nufi, araina nace jarabar taciyo sa kenan. umarnin ya baiwa direba akan yaja muje, ba bata lokaci saiga mu a gida mtocin suna gama parking a parking space, fadawa suka taso da nufin yimar rufa da manyar rigunan su, hannun ya d'aga masu alamar subarshi kawai, hannun na ya kamo muka nufi hanyar part d'in sa muna isa k'ofar shiga d'in sa, ya d'auke ni cak kamar wata baby sai akan gadon sa ya direni, sosai mika fad'a wata duniyar . yarda na fahimta nida prince dik irin Abu daya ne yarda baya gajiya da ni nid'in ma hakam ba na gajiya da shi, saican gurin ma raice yabarni, Ina shiga cikin part d'ina wanka nasoma kafin naje na d'orawa mijina girki kalan Wanda nasan yafiso danko yau d'innan, da kaina nake d'in nan inason naga farin ciki shimde afuskar sa, bacin na kammala duk part d'in ya dibi k'amshin abincin , wasu kafiran riga da wando na sanya masu kalar yaran hutu, sosai kayan sun kar'beni sun fitar man da asalin wacece ni , nikaran kaina sai nake,kallon kaina, Asia Mai tanyo na aiki nabai wa abinci n fulani ta kai mata. zaune nake afalon prince sai faman k'amshin nake zubawa , bazato naji saukar muryar ta a kunnena, har ga Allah na mance da wata safiyya gidan, sai ceman tayi karuwa kawai to daman ansaba bin maza, dan hakam yanzun ake bibiyar mijin k'afa k'afa, idona d'ago fees akanta, danko zancen

Please Login or Register in order to submit comment