Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bai barsu ba, tun anam duniya yaran su maza har uku suna can gidan kaso saka makon, anka masu dumu dumu acikin shagon mutanen suna kwasar kayan shagon, suko matan basu ga hannun su basu d'akunan mazajen su suna can gidan gala, biyune kawai a gidan aure. sosai bun yàke man ciwo. kafin muka kara jima wa, nayi Mata sallama tare da makudan kud'ad'e nabar gidan, acan ma gidan namu na tadda Abba na, sosai na yi kewar sa kafin muka gaisa yakarbi tweens dake ta faman yimar dariya, sosai abb na yayi man nasiha, sanan yake shaida man satin sama zamu tafi itofiya gurin dangin mahaifiya ta, cikin gidan na zaga sosai gidan yayi man kyau kowannen su da part d'insa da masu yi masu hidima ga can motar abbana sai hawayen farin ciki nakeji sun gañgaro man, bacin na isa can d'akin umman hamza, sosai itama tasoma rok'on na yafe mata danko tasan sun zalun ceni da son zuciyar su, Nan nasoma shaida masu insha Allah zan yi yanda za,ayi a fitar dasu Hamza da sani gidan yarin suko su hindatu insha Allah duk zasu dawo gidan kwanan nan suyi aure ,Jim furucin na maman mariya harda Yar k'wallan ta kafin tàce "Allah ya yarda, aranar gidan na wuni sai kusan dare sanan natafi,, gidan baba dattijo sosai na tarar da shima dain duk yarame dnsa da tuni ya zamto gurgu , shi yake fita,bara yasa mo musu na kunu da fura, sosai shima na yi Masa alkhairi nan nake shaida masa nid'in yanzun matar sarkin ce, sosai yayi farin ciki kafin yane mi zai koma aiki agidan sarauta, cemar nayi ya shirya kawai ya soma, zuwa ba nida, matsala da mijina. aranar nagaji sosai dan hakam Ina dawo nayi wanka na canza kayana zuwa marasa nauyi , Aiko nabi lafiyar gado. sai can dare prince d'inà ya kirani a wayata ,Muka Sha hirar soyayya yana fad'i man cewa fa Yana cikin kewa ta, Nima hakam nace dashi, kafin nasoma tambayar sa jikin gimbiya safiyya, anan ne yake shaida man abun ba dad'in ji danko na farko dai idanun ta duka guda biyu sun mutu sakamakon ruwan batir d'in ta bo mata ainahim glass d'in idon ta, sannan kuma ga buguwar da tayi ga cikin ta aikin da akayi Mata ga hanjin ta ya bud'e matsaloli da yawa suke danko yanzun hakam ma likitocin basa bari aganta, sosai na tausaya mata, kafin muyi sallama, na kwanta barci ya kwashe ni. yanzun Kam na dage, sosai inata d'aukar sirrika da dabaru na Kama miji, gurin iya da fulani. satin prince daya ya dawo tabbas munsan munyi kewar juna danko bamu daga wa juna ba. kwanan sa biyar da dawo wa , muka nufi itofiya nida prince da fulani da gimbiya batula, harma da abbana, da matar sa watom umman hamza. sosai muka ga karamcin da idona naga kakata wacce ta haifi uwata, samun labarin rashin ummata, sai sabon kuka ya tashi, sosai abbana yaga karamcin danko tunda ak fad'a masu shine mijin aisha watom, mahaifiya ta, sai aka soma nan nan tshi, acan muka tarar da yarima faruk ya tare agidan kaka maryo, jikan ta wacce d'anta ya Haifa ,Mai sunan saryat itace Nan suka dai dài ta da yarima faruk, nafito can a part d'in kaka ta, bacin nagama yiwa batula zuba akan naga sarki Fu,AD d'an gurin kawu Hassan mai mulki ayanzun danko baban sa yayi mura bus yabar Masa karagar tom shine fa yake biye da batula Aiko duk munyi farin ciki da hakam , tom yanzun tafe nake Ina murnan had'in da ,za ayi aiko sai cin Karo nayi da Yaya faruk hanyar ya tsaya yasoma fad'in,"hafsat Kinga saryat ko ? eh nace dashi "toh bata da matsala dai ko? nace mar gákiya banga wata matsala , sosai yàke murna aransa ko har gobe idan yaga hafsat sai ya tuna ra aran sa , mun Kai sati biyu a itofiya ba kunya prince ke d'auka ta muje d'akin sa kwana danko part d'aya aka ware Mana sosai muke huta warmu. daga nan itofiya muka zarce sauran kasa shen waje, dan hutawa, saida Muka zaga k'asa bakwai kafin muka sauka a saudiyya duk fa wannan yawon da muke muna tare da iya da tweens yanzun har sun soma takawa. sosai nayi wani kalan kyau Wanda ko shid'in ca yàke na canza mar. amasar muka sauka, inda Mika samu tarba Mai kwai, gimbiya safiyya ta koma we abar tausayi, ga ta dai da ranta Amman batasan waye akanta ba , bata San aina take ba, banbancin ta da gawa numfashi. kwanan mu biyu Mika nufo Nigeria , gidan ko kowa sai faman murna yake da zuwar mu, ansa sati hud'u bikin yarima faruk da gimbiya batula, Wanda hakam yayi dai dai da watan haihuwata. sosai fulani keta murnar ganin cikina ya girma,. acan gidan mu ko tuni an fidda su Hamza da sauran yaran gidan kaso da jari Mai tsoka yanzun kowan nen su, ya kama sana,ar sa, suko matan tuni sunyi aure. sosai abbana keta saman albarka, bacin an kammala bikin yarima faruk da gimbiya batula ko wannen su an kaisa igadan sa, ita batula acan itofiya aka kaita shiko yarima faruk aka kawo masa saryat. niko asatin na haifai yara na biyu duka mata inda aka sha sahagali sosai yaran sukaci sunan sa,ada da Aisha, muna ce masu ummi da mima, aranar suna saida prince ya y'an ta bayi hamsin daga ciki ko harda su bintu shuga ba, agidan yari ko harda su nuhu mugu duk nasa prince ya fidda su. ranar da nayi kwana arbain da haihuwa aranar safiyya ta ce Ga garin kunan, danko bata masan nasake wata haihuwar ba, sosai fadawa da sauran sarakuna na yanki yanki suka yiwa prince Kara danko dasu akaje gurin gaisuwa. bacin komai ya natsa ya ware man kud'ad'en da ya fitar zakka, danko shidin yanada kamfa noni da dama, har acan kasashen ketare. sosai na shiga hidim tawa dangi na dana sa, harma da na fulani, nima na samu kyaututuka ga haihuwar su ummi daga cki ko harda kyautar kamfa nin ta kalma dake Nan Nigeria. ahakam dai rayuwa ta mik'a yau dad'i gobe rashin sa , prince ya rushe wannan ginan mai kyau d'in tasake tsara man wani had'ad'den gida Wanda ko acan kasashen k'etare sai wane da wane,. zaune nake cikin had'ad'den falon na da yasha kayan gyara, na can care cikin adona Mai fitar man da asalin kyawu nawa Ina nazarin rayuwa sai ko ga princess sanye shima da kayan sa na sarakai isassasun, idon sa'kur akaina kafin yarike man Hanna ye duka biyu sanan ya tallabo kaina kafin yace"my star kina bina bashi fa. ido na waro gamida fad'in namefa? Cikin kunnuwa yarad'a man ":I love you; shine abunda ban fad'a maki ba alhalin nasan inasonki fiye da so ma, sanan ga wad'annan na baki su har abadan su zamo sweet mai san yaki nishad'i ,kaina d'ago dan gnin ko meye la'b'ban nan nasa masu sanyani farin ciki , sune yàke ñuna man gamida fad'in nayi maki kyautar su hafsat har abadan zan haram tawa wata yamace Jim zakin su, gane Mai nufi yasa yakefi nufi mai yàke na rumgume sa Ina fad'in alhamdulillah.

Alhmdllhi Alhmdllhi Alhmdllhi Alhmdllhi Allah na gode maka daka bani iko da dama harna idasa wannan labari nawa darasin dake cikinsa Allah ya bada ikon anfani dashi



Ina godiya ga d'aukacin masoya na a duk inda suke💕😘🙏


Sai mun sake had'uwa a cikin wani sabon book d'ina💃🥰

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment