Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

Mama tayi tabi Nurse ɗin Har Office ɗin Doctor, Suna shiga ta samu waje tana faɗin "Doctor ya jikin nashi?,"

Kallonta Doctor yayi yana faɗin "Calm down listen to us, ina Son faɗa maki mudai nan munyi iya bakin ƙoƙarimmu na ganin mun gano matsalar da ya hana gaɓuɓɓan jikin shi aiki amma mun gaza don ba abinda muka gani,hasalima abinda muka gani lafiya lau dukkan gaɓɓan jikinshi yake,amma Saidai ko mu tura ku Zuwa India dukda da gani Wannan ciwon bana Asibi bane, amma ku gwada zuwa can, kuma ku haɗa da na gida tunda ba'asan inda za'a dace ba,"

*RAIHANA*

Kwance nake idanuna duk sun kumbura Alamun nasha Kuka,duk Duniya inda Abinda na tsana bai wuce,Rayuwata ba da kuma Mahaluƙin da ya jefani cikin ƙangin rayuwa ba, Tabbas koda zan yafe ma kowa bazan taɓa yafe ma Wanda ya tsafani ba kuma yake amfani da gangar jikina, mai Sarrafani tabbas shine wanda ya kassara Man Mahaifi,nayi nadamar Zuwana duniya,
"Me yasa da Ammi ta tashi mutuwa, Mutuwar bata ɗauke dani ba? Dan a rage annoba a cikin Al'umma, ko ba komai Rayukan Mutane da dama zasu huta da ɗaukar Rayuwarsu da nake yi,za'a rage samun Marayu da masu takaba, dan nasan bazanyi cikakken Wata ba Saina sake kashe wani Ran," na faɗa ina Sake rushewa da wani Matsanancin kuka, Saida nayi Kuka mai isata Sannan na tashi na shiga Toilet na wanke Fuskata da tayi jajur,na fito na zauna, Tunani na dinga yi na Wane hali Mahaifina yake ciki, ya Rayuwarshi zata kasance nan gaba, Shin da Sauran shan ruwanshi gaba??? koko,Shima Mutuwa zaiyi kamar sauran,da inada Halin warkar da shi Tabbas koda zan Rasa Rayuwata Saina Samo masa Mafita,amma nasan Ni kaina iko ake da ruhin jikina da gangar jikin nawa, bani da wani iko na kaina, Sai wanda akayi da Ni,shiyasa nake Son na zama Cikakkiyar matsafiya ko dan kassara rayukan Waɗancan Azzaluman, Door bell ɗinda ake ta dannawa ne ya maido Ni daga duniyar Tunanin da na tafi,tashi nayi naje na buɗe ina buɗewa naga Alhaji Muttak'a ne Wani uban haushinsa naji ya ƙara turniƙe Ni ganin yadda yake ta bin ƙirjina da kallo, hannu nasa na kange Wajen, "ke Uban mi zaki rufe? Wanda Anjima bazan ganshi ba dan idan kikayi wasa Wllh yanzu zan canza Tunani, Dalla Malama buɗe na kalli kayana Kuɗi na sa na siyeki, dan Haka Kuturu da kuɗinshi Alkaki Saina ƙasan kwano," ya ƙarshe zancen yana fisgo Hannuna, Tirjewa na dinga yi yana jana da yaga zan ɓata mashi lokaci Shine ya Saɓeni a kafaɗa Cizo nazo kafa mashi Sai kuma na janye , Bedroom ya kaini ya Wullar da Ni bisa gado,tashi nazo yi ya Dalla man wani Azababben Mari wanda saida Wutata ta ɗauke gabaki ɗaya,Kayan jikina ya hau yagawa, duk Wata sutura ta jikina Saida ya ketata,

*JOGU*

Sanye yake cikin kayanshi na Tsafi Wato jajayen kaya, da ratsin Baƙi,duk Ranshi ɓace yake,saboda dukkan wani aiki da Sukayi a kanta ya fara Rushewa shiyasa yake Son yau Su haɗu shida Alhaji Naseer Suyi mata Aiki, ɗaga Waya yayi ya danna wa Alhaji Naseer kira yana faɗin "Naseer wai kana ina ne haka? Har yanzun baka iso ba kana ganin Aikinnan ba'a Son Rana ta faɗi za'a yi shi," banji abinda aka ce a ɗayan ɓangaren ba naji yaje "Ok ," ya katse Wayar

Duba Watch ɗin dake maƙale da bango yayi yaga har 5:20 tayi amma Alhaji Naseer bai zo ba, ana cikin haka Saiga Alhaji Naseer ya shigo, yana shigowa kai tsaye ɗakin tsafi suka nufa, Wani baƙin ruwa suka ɗakko daga daga cikin ƙwarya suna bin dukkan wata kusurwa ta baƙin ɗakin suna watsawa sanna suka shiga wani ɗan siririn ɗaki, wasu ƴan yara mata nagani waɗanda bazasu wuce 5 yrs ba, kuka yaran keyi dukkansu, suna ganin su Jogu suka ƙara tsorata, daka masu tsawa Jogu yayi wadda tasa su yin shiru jikinsu nata kyarma,babu kunya ba tsoron Allah Suka cire ma yarannan kaya suna kusantarsu ta baya, tun yaran na Motsi har yakai ga sun daina Motsi, jikinsu yai faca_Faca da jini dukda daina motsin da yaran sukayi hakan bai hana su Jogu ƙyalesu ba, saida suka gama Abinda za suyi sannan suka tashi, taɓa yaran sukayi sukaji duka basa Numfashi, Alamun sun Mutu, haka suka ƙwalƙwalewa yaran idanu, zagaye ɗakin suka dinga yi suna wasu surutai, Sannan suka zauna,wata ƙwarya suka ɗakko suka saka idanun yaran da suka cire a cikin ƙwarya,suna Sakawa suka dinga wasu Surutai wanda su kaɗai suka san me suke faɗa,suna gamawa saiga Hoton Raihana ya bayyana ita da Alhaji Muttak'a yanata ƙoƙarin cimma burinshi, idanun Jogu ne suka kaɗa sukayi ja Alamar ɓacin Rai, ciki tuƙuƙin baƙin ciki ya kalli Naseer yace "Ashe da banduba ba da shi zai ɓata mana aiki, dan Dole mu kawar da wannan Tsohon banzan,dan shine zai rusa mana shiri kafin mu cimma shi.........✍️

Wannan kenan

*Comments, Share fisabilillah*

Waɗannan su ne ƙwarin guiwata

*By Mariam sani*

*08109554986*[12/6, 3:32 PM] Riamcool: https://chat.whatsapp.com/KTIiV2IuK6c8SUvZdVr9Pl

*RUSHEWAR RAYUWA*

*By*
*MARIAM SANI*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

*BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM*

*Page 47&48*

____________✍️Zama Hajiya Bilkisu tayi Ranta na Mata suya da zafi na gani Halin da ƴarta take ciki dan duk lalacewarta bata ƙi ace Sabreen ta kirki bace,Saidai ita tasan babu ta yadda Sabreen zata canja,dan duk abinda takeyi ne Sabreen keyi bin Mazan da Lesbian duk halayyar tane, ita ce ta ɗora Sabreen bisa Turbar Safarar ƴam Mata, Ajiyar Zuciya ta sauke, kafin ta tashi tabi Sabreen ɗakinta, tana shiga ta isketa tana ta Shaƙar Cocain, ɗago Idonta Sabreen tayi cikin Muryar Maye take faɗin "MaMy me ya kawo ki ɗakina, ?ko Kina neman Wani Abu ne ," ta faɗa tana faɗuwa luuuu nan take bacci ya ɗauketa, Kallon Kayan mayen da ke birjik a wajen Hajiya Bilkisu ta shiga yi,kaɗa Kanta kawai tayi ta fice daga ɗakin,

Tana shiga bedroom ɗinta taci gaba da kai da komowa,Tana Tunani ta yadda zata Fara ma lamarin Raheenatu,don wata kalar ƙaunar Raheenatu take ji da kuma kishinta,ga wata muguwar Sha'awar ta takeji,(wa'iya zubillah) amma koma minene Dole tabi shi a sannu,tana cikin Tunanin ne Saiga Alhaji Bashir ya Shigo, Kallonshi Tayi ta Watsas,

Da fara'a ɗauke a Fuskarshi yake faɗin "Uwar gida Ran gida in baku gida ya ɓaci," taɓe baki Hajiya Bilkisu tayi, Tana faɗin "Kaga Alhaji ba wannan ba so nake kazo na saka wani aiki, dan bani Son a samu matsala," kallonta yayi yana faɗin "Bilki wane aiki ne?

Ƙura mashi ido tayi tana faɗin "ba wani aiki bane kawai ina Son yau ka kusanci Matarka, ka shirya na kaika," tana gama faɗa ta miƙe tana ficewa,

Da kallo Alhaji Bashir ya bita, yana Mamakin yadda ta amince Ya kusanci Raheenatu kamar ba ita ba ce ta gargaɗe shi akan ko kallon Raheenatu kar ya sake yi, koma dai miye shi gaba ya kai shi,tashi yayi yai wanka yai Sallar Ishsha'i yana gamawa ya cakare cikin Haɗaɗɗiyar Shaddar shi,ya feshe jikinshi da Turare fuskar shi na ta fitar da Annuri,

Yana gamawa saiga Hajiya Bilkisu ta zo, Tunda ta shigo take ta kallon Mijin nata, dan Haɗuwar da yayi,Wani kishi da baƙinciki ne ya Tokareta, Tana zuwa ta ce ya Wuce ta rakashi, Haka ya dinga binta, Suna zuwa Ta Danna Door bell,

Raheenatu na zaune gabanta nata faɗuwa dan ganin Ishsha'i tayi, sai gashi taji ana Danna Door bell,gabanta ne ya ƙara faɗuwa,tashi tayi taje ta buɗe tana buɗewa taga Hajiya Bilkisu sakar mata Murmushi, Raheenatu tayi,suka Wuto

Tunda Alhaji Bashir ya Shigo ya kafe Raheenatu da idanu ba kamar shigar da tayi ita ce ta ƙara tafiya da imaninshi,

Kallon Raheenatu Hajiya Bilkisu tayi Tana faɗin "To Daughter ga Mijinki nan na kawo maki ,"

Kallon Hajiya Bilkisu Raheenatu tayi tana ɗaga mata kai, Kallonta ta maida ga Alhaji Bashir yadda ya wani cakare cikin Shadda sai uban ƙamshi yake ga wani rabkeken Tumbi, shi a Dole zai sha Amarci,

Sallama Hajiya Bilkisu tayi masu, tana ficewa,

Tana fita Alhaji Bashir ya ce ma Raheenatu taje tayo Alwalla suyi Sallah,da toh kaɗai ta amsa masa zuciyarta na dukan ukku_ Ukku,

Bayan sun kammala Sallar ne Alhaji Bashir ya gwada ma Raheenatu yana Neman Haƙƙinshi da taga da gaske yake sai ta fashe mashi da kuka, bai wani tsaya bi ta kanta ba ya saɓeta yana azata kan gado,gadan_gadan taga zai kusanceta, tunawa da zoben da Raihana ta bata tayi, da sauri ta Murzashi, hasken ɗakin ne ya ɗauke ɗaf, a hankali ɗakin ya dinga juyawa,kafin kuma haske ya gauraye ɗaki, Raihana ta gani tsaye a gabanta ga Alhaji Bashir kwance kamar mai bacci,tsoro ne Kuma ya kama Raheenatu dan gani take Kamar ba Raihana ba,

Tashi tayi tana dafa Raihana tana faɗin "Raihanatu ke ce nake gani a gabana?

Kallonta nake na sakar mata Murmushi na ce "Raheenatu nice kike gani a gabanki mana,karki tsorata

Da gudu tazo ta Rungume Ni tana sakin Kuka,"Amma Raheenatu ta ya kika zo nan?,"

"Raheenatu ina nan ina bibiyar rayuwarki tun bayan da muka rabu saidai ke baki da halin ganina muddin baki Murza wannan Zobenba, sai yanzun da kika Murzashi ne na bayyana a gareki,"

Kallona tayi tana Share Hawayen fuskarta, ta ce "Raihana nasan har yanzun Azzaluman can basu rabu da ke ba tunda har na ganki nan, Saidai ina roƙonki da Allah karki sake kashe wani Ran,"

Hawaye na sake Sharewa ina faɗin "Raheenatu kashe Rai na nawa kuma? Baya ga waɗanda na kashe, da hannu na Raheenatu na kassara Rayuwar Abba, ta yadda bazai sake Amfani ba,"

"Kardai ki ce man saida kika Aikata masa Abinda kika faɗa Raihana, Innnalilahi wa'inna ilaihirraji'un," shine Abinda Raheenatu take faɗa tana kukan tausayin Mahaifinta dan duk wani tausayin Rayuwarsu da take ji sai taji tafi tausayin Abba fiye da kowa,

Nima kaina Kukan nake, Saida muka yi mai isar mu Sannan, Muka daina, kallonta nayi ina faɗin "Raheenatu idan kin tashi karki nuna ma Hajiya Bilkisu Bashir bai taɓa ki ba, shima kuma haka na mashi Abinda zai mance da komai," miƙa mata Jini nayi nace ta shafa shi a gadon,

Cikin Sauri Raheenatu ta amsa tana faɗin "Amma Raheenatu ina kika samu jini kodai jinin Mutum ne?," Ta faɗa a ɗaɗɗare

"Baki da wani isasshen lokaci Raheenatu kawai kiyi Abinda na umarceki, idan ba haka ba zaki ida shiga cikin ƙalubale baya ga wanda kike ciki yanzu, tabbas Raheenatu ƙaddara nanan tana bibiyar Rayuwarki wacce babu makawa saita hauki,Saidai ina son duk Lokacin da kika Tuna da wannan kar ki karaya, kuma ina son faɗa maki faɗa maki Duk Halin da kika tsinci kanki Raheenatu kada ki Sake ki Kusanci Zina," ina kaiwa nan na ɓata ɓat

Tana ɓacewa Raheenatu ta duƙe a wajen ta sake fashewa da kuka mai ban tausayi,tashi tayi ta zuzzuba jinin har a ƙafafunta, komawa tayi ta kwanta,tana kwanciya saiga Alhaji Bashir ya Farka,yana farkawa dukkan wani Abu ya mance da shi,Kallon inda Raheenatu take yayi yaga yadda take ta uban rizgar kuka, tafiya yayi yana Rarrashinta dan shi ji yake kamar ya kusanceta, da ƙyar ya samu tayi shiru,

Tana yin shiru ya tashi ya haɗa mata Ruwan zafi dan ta gasa jikinshi danshi, a Tunanishi ya kusanceta ne,

Raheenatu tashi tayi kamar da gasken anmata wani abun,Haka shiga Toilet ɗin ta wanke jinin da ta zuba ma jikinta, ba ƙaramin daɗi yaji ba na cetonta da Raheenatu tayi,

Haka ta fito kamar tayi wankan da gasa jikinta
Tazo ta kwanta,dama Alhaji Bashir na ganin ta shiga Toilet ya fice

Washe gari koda Raheenatu ta tashi ta sauya tafiyarta da kanta dan kan Hajiya Bilkisu ta fahimci Wani Abun,

*Nuraim*

Zaune yake Abubuwa goma da Ashirin sun sha mashi kai, gashi kwanannan bashi da wani isasshen lokacin, da zai fara bincike akan Nafisa, dan Shidai duk rijiyar da yayi Mata yaga babu wani Abu da take aikatawa,shiyasa zai maida Hankalinshi ga binciken Iyayen Mommy,

Yana nan zaune sai gashi Jabeer ya shigo,shima haɗaɗɗen guy ne dan ba laifi,yana shigowa ya bashi Hannu suka gaisa, waje Jabeer ya samu ya zauna yana faɗin "Wai Man me yake damunka kwana biyu ne? Naga duk ka sauya Kullum cikin busy kake,"

Dogon Numfashi Nuraim yaja yana faɗin "Jabir Abubuwa ne da dama suka sha kaina shiyasa nake Son na nemi temakonka akan wani aikin,"

Ajiyar zuciya Jabeer yayi, yana faɗin "Faɗa man insha Allah zan taimaka maka,"

Nan Nuraim ya zauna ya faɗa ma Jabeer Tarihin Mommy da yadda yake son ya tayashi nemo iyayenta, da kuma son su tsaida auren da Dada take Son yi ma Abdurrahim, dan ta kafe lalle sai ya Auri Sabreen,ga kuma Gano yarinyar da Nuraim yake mafarki, a kanta ya ce koda zai rasa Rayuwarshi sai ya nemota,

Jabeer na gama jin labarin da Nuraim ya faɗa mashi yace, "amma Man taya zaka iya gano yarinyar da a mafarki kaɗai ka santa?, baya ga baka taɓa ganinta ba, dan duk waɗannan da ka faɗa mai sauƙi ne zamuyi bakin ƙoƙarimmu dan ganin mun tsaida auren Abdurrahim da Sabreen,"

Kallonshi Nuraim yayi yana faɗin "Jabeer ganota bazai man Wuya ba dan tabbas ina ji tana kusa dani batayi nisa ba, Ni kaɗai nasan haɗarin da yarinyar take Fuskanta a cikin mafarki,"

"Yanzu dai abinda ya kamata mu maida hankali ga kingin binciken Ni inga zan fara bincike akan Nafisa,dan kai Idan kayi zata iya ganoka kuma dole ne ka ƙara sa mata ido a lamurranta,"

*Ɓangaren Abba*

Tsawon kwananshi biyu a asibiti babu Abinda ya sauya na daga halin da yake ciki,Dan Mama ta ce a fasa Zuwa India, dan Shawarar Aunty Amarya da ta ce suyi na gidan kawai,karsu biyewa na Asibiti,

Suna nan zaune likita ya Sallamesu dan yace Ciwon Abba baya buƙatar Asibiti na gida ne,Haka Suka Tattaro suka dawo gida, koda Suka dawo Zulfa'u da Suhailat babu wanda yabi ta kanshi kowa yana can yana baɗalarshi,

Mama ma ɗawainiyar da tayi dashi kwana biyu ta fara gajiya,Aunty Amarya kuwa dama bata wani cika ɗawainiya dashi ba,

Zaune suke da Mama da Aunty Amarya, Aunty Amarya ce ta kalli Mama Tana faɗin "Wai Ni kam Safara'u baki Tunani mu ƙyale Alhaji kawai,dan muka biye ma Neman Magani sai kuɗaɗen da ya ajiye sun ƙare kaf, zannuwan da muke ɗaurawa suma mu sayar,dukkan wani Abu da muke taƙama dashi sai ya ƙare,ina gani Abinda ya dace kawai mu barshi har lokacinshi yayi, idan kuma bai Mutu ba muda kammu mu ida ƙarasa shi,"..............✍️

Wannan kenan

*Comments, Share fisabilillah*

Waɗannan sune ƙwarin guiwata

*By Mariam sani*

*08109554986*

_____________✍️https://chat.whatsapp.com/KTIiV2IuK6c8SUvZdVr9Pl

Zaune suke da Mama da Aunty Amarya, Aunty Amarya ce ta kalli Mama Tana faɗin "Wai Ni kam Safara'u baki Tunani mu ƙyale Alhaji kawai,dan muka biye ma Neman Magani sai kuɗaɗen da ya ajiye sun ƙare kaf, zannuwan da muke ɗaurawa suma mu sayar,dukkan wani Abu da muke taƙama dashi sai ya ƙare,ina gani Abinda ya dace kawai mu barshi har lokacinshi yayi, idan kuma bai Mutu ba muda

Please Login or Register in order to submit comment