Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Raheenatu da idanu wato Hajiya Turai da Kuma Hajiya Madina Sai Hajiya Rabi, Hajiya Turai ce ta kalli Hajiya Bilkisu tana faɗin "Haba Bilki bai kamata ki biyo mata ta haka ba kamata yayi ki bita ta lalama dan tunda naga wannan yarinyar na ayyana abubuwa da dama akanta, kuma da na tsaya na natsu na karanci yarinyar akwaita da tsarin ido,dan na fi son ire_iren su masu tsaurin ido,"


Hajiya Bilkisu ta kalli Turai tana faɗin "me kike Nufi? Kwata_kwata ban fahimce ki ba ki fahimtar dani,"


Turai ta kalli Hajiya Bilkisu tana faɗin "Ina nufin yarinyar nan ita ce wacce muka fi son ire_irensu wajen kasuwancimmu, Wato Safarar ƴam mata da mukeyi itama zatayi Kasuwa wajen Mata da Maza saidai ita ba zamu Sayar da ita ba, kawai zamu maidata Ƙaruwar Ƙasa ce, dan koni da naga yarinyar nan saida ta tada man da ƙishina to inaga sauran Maza da Mata, Wannan ko a garin Lagos ta tsaya a harka zamu samu," ta faɗa tana kallon Hajiya Bilkisu don jin ta bakinta, cikin Gasgata zancen Turai Hajiya Bilkisu ta ce Amma wani hanzari ba gudu taya zamu maida ita karuwa? Baya ga aure da take da shi,"


Hajiya Madina ta dafa kafaɗar Hajiya Bilkisu ta ce "ke Bilki kamar ba mace ba shin ke ba mace ba ce baki san yadda zaki shirya Tuggu da makircinki na mace ba,kuma kamar mijin naki ba'a hannuki yake ba kina juya shi,"


Hajiya Madina tace "Ni abinda nake gani yanzun abinda ya kamata ta fara jan yarinyar a jiki dan yarinyar nan fa kar take, yadda ko ta shirya Tuggu baza'a zargeta ba,kuma fa wannan aikin ba namu ba naki bane kaɗai sai kin haɗa da Sabreen Sarkin makirci, dan nasanta akan makirci ba ƙarama ba ce, kuma yanzun abinda kika yi mata kije ki rarrasheta, sannan bayan kin janyota jikinki sai ki sa Sabreen ta fara koya mata Shaye_shaye da ganan kinga kangarar da ita bazai maki wuya ba, sannan kuma duk wani tuggun da zaki shirya baza a gane ki ba,"



Hajiya Rabi ta ce "tabbas Madina ta kawo shawara wannan ita ce Shawarar da ya dace ki bi,Sannan kuma duk wani jaraba naki da kwaɗayinki sai kin riƙe kayanki, karki fiddo maitar ki farko yadda za'a fahimceki, Sannan saurin fushi ba naki bane," cikin gamsuwa da zancensu ta ce "haka ne kun kawo man shawara mai kyau,"


Turai ta kalleta ta ce "Sannan wannan ɗan banzan kishin naki dole sai kin barshi,dan kota halin yaya kisa Alhaji Bashir ya kusanceta tunda daga gani ba'a taɓa yarinyar can ba,kisa shi ya taɓa ta yadda zata san namiji tunda wuri, kinga shiga karuwanci bazai mata wuya ba,kamata yayi yau ɗinna ma kisaka shi ya kusanceta,"


dogon numfashi Hajiya Bilkisu taja tana faɗin "indai duk wannan zai sa mu samu nasara duk ba komai bane dan Ni Akan kuɗi babu abinda bazan iya ba," ta faɗa tana sakin Wani Shu'umin Murmushi da ita kaɗai tasan ma'anarshi,

Haka dai suka zauna sunata Shawarwarin yadda ya kamata su jawo Raheenatu harkar karuwanci,bayan sun ɗan jima suka ko waccensu ta tafi,



Raheenatu kuwa tunda ta shiga ta rasa me zatayi ma Hajiya Bilkisu ta huce, dan ita ko baɗe mata fuska da niƙaƙƙen Tarugu tayi bata huce ba,

Dafa wajen tayi tana faɗin "Hajiya Bilki kenan baki san wacece Raheenatu ba marin da kika yi man bashi kika ɗauka kuma tabbas sai kin biya shi," tana faɗin hakan ta shige Toilet ta Sake wani Wanka tana fitowa ta Samu wasu arnayen kaya waɗanda Alhaji Bashir ya siya mata da zasu tafo,Crazy Jeans ne black sai Riga red mai yankakken hannu, Wacce babu abinda ba'a gani,dukkan wata sura ta jikinta ta fito,ƙara gyara gashinta tayi tayi parkin ɗinshi Sannan ta samu waje ta zauna ta aza ƙafa ɗaya bisa ɗaya tan kaɗata





*Ɓangare guda kuwa*


Dady ne gaban Dada, Kallonshi Dada tayi ta ce "Harisu daman abinda yasa kaga na kiraka kan Maganar Abdurrahim ce, ace kamar Abdurrahim ya zama garjejan Saurayi amma ko budurwa bashi da ita to na gaji wllh Ni da kaina na riga na samar mashi Mata na gaji da Halin Abdurrahim dan Haka yanzunna kirawo man shi yasan na zartas dashi wanda ko kai Ubanshi baka isa kaja dani ba," ta faɗa tana maida goron da ta ɓantara a haɓar zani ta ɗaure,


Dady baice komai ba ya ɗaga Waya ya kira Abdurrahim, Yana ɗagawa Dady yace "Kazo Part ɗin Dada ina buƙatar ganinka," bai tsaya jin Amsar shi ba ya kashe wayar,



Ba'a fi 5 Minute ba saiga Abdurrahim ya shigo bakinshi ɗauke da Sallama fuska a kumbure dan ji yake kamar ya ɓalla Dada gida biyu Uban kowa ma huta da jarabarta, ga daman bala'in haushinta ya keji najin Wahalar da ta Bama Mahaifiyarsa, yana shigowa fuska a kumbure ya gaishe da Daddy Dada kuwa ko kallo bata ishesa ba,

Cikin Tuƙuƙin baƙinciki Dada ta ce "Abdurrahim idan bansa Harisu ya tsine maka ka ce ban haihu ga Idi mai fata ba da kuma Indo, Kai zanci fa Ubanka dan duk girmanka bazai hana naci Ubanka koda da Muciya ne, kaiko Harisu kana ganin yadda Abdurrahim ya rainani amma ka kasa ɗaukar wani ƙwaƙƙwaran mataki," ta faɗa tana banka ma Daddy Harara

Kallon ABDURRAHIM Dady yayi ya ce "Abdurrahim me yasa waikai baka daratta Dada ne ko bata haifeni ba ai ko dan Darajar faurfurarta ka daratta ta ka kiyaye Ni,"



Taɓe baki Dada tayi ta ce "Harisu barshi indai duniya ce ta ishi kowa riga da Wando indai nice Abin rainawarshi yayi,

Kuma Harisu ba Abdurrahim kaɗai nake Buƙata a wajennan ba harda *NURAIM* nakeda bauƙata, Dan nasan yafe me wando saɓule hankali, kuma ko kai da ka haifeshi yafika Fahimtar Mutum shiyasa nake Son sanya shi cikin lamurrana,"

Babu musu Dady ya ɗaga waya ya kira Nuraim ba'a wani daɗe ba sai ga shi ya shigo, cikin Nutsuwa da Takonshi na ƙasaita ya Shigo ya samu waje ya zauna, cikin Nutsuwa ya gaisheda Dada da Abba, amsawa sukayi cikin sakin fuska,

Dada ta kallesu ta ce "to Alhmdllh tunda dukkanku kun taru kaida Abdurrahim, shine ina Son Sanar da ku na Samo mashi Matar aure tunda shi Tsohon iskancin ya hana shi raya sunnar ma'aiki,"


Cikin hassala Abdurrahim ya ce "Dada wllh bani kika samowa Mata ba,dan kika aurota saidai ke ki zauna da ita......," Daka mashi tsawa Dady yayi yana faɗin "kai banson Shashancin banza da na Wofi Mahaifiyar tawa kake faɗa ma haka, ka sani dukkan hukuncin da ta zarce ya zartu," shiru Abdurrahim yayi yana jin kamar ya Shaƙe Dada ta Mutu


Shi kam Nuraim ƙanzil bai ce ba Saidai ya dinga binsu da idanu yana kallo,

Sheƙeƙe Dada ta kalli Abdurrahim ta ce dan Allah Abdurrahim idan an ɗaura maka aure ranar da aka ɗaura auren nake Son kayi ma Matar saki ukku, karka fasa Ni kuma sannan ne zansan Faɗima ta haifeka, kuma ba ko wace ba ce Matar face Sabreen ƙawar Nafisa dan na yaba da Hankalinta Sosai,"



Da Sauri Nuraima ya ɗago ya kalli Dada yana Faɗin "Haba Dada keda baki tsaya kikayi wani ƙwaƙƙwarab bincike ba amma zaki ce zaki aura masa Sabreen," ya faɗa Zuciyarshi shima na Sake hassala da Halayen Dada dan Shima ba ƙaramin haushi take bashi ba,





****************

*ABBA*

A hanzarce ya buɗe idanunshi daga Mummunan mafarkin da yake ga mamakinshi Hawaye yaji nabin Fuskarshi, "Innnalilahi wa'inna ilaihirraji'un," shine Abinda yake furtawa dan jin wani uban raɗaɗin azaba na bin dukkan wasu gaɓɓai na jikinshi, yunƙurin tashi yayi Saidai yaji kwata_kwata lakka jikinshi bata aiki komai na jikinshi baya motsawa, dan ko wuyanshi baya iya motsawa gadai shinan ya zama Mutumi Mutumi , sake yunkurin tashi yayi, Wata uwar ƙara ya Saki wacce ta janyo hankalin su Mama da su Suhailat, da gudu suka shigo Falon Abba, Saidai kowa yayi Saranda suna kallonshi cikin tashin hankali ganin yadda jini ke fitowa ta bakinshi da Hanci ga wani ta ƙasanshi yana bi......✍️






Wannan kenan





*Pls Masoya Comment, Share fisabilillah*




Waɗannan sune ƙwarin guiwata






*By Mariam sani*




✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️






*08109554986*
[12/2, 7:37 PM] Mariam sani: https://chat.whatsapp.com/KTIiV2IuK6c8SUvZdVr9Pl


*Rushewar Rayuwa*



*Na*
*Mariam sani*







*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*



BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM



*Page* 43&44



_______________✍️Da gudu suka shigo Falon Abba Saidai kowa yayi Saranda suna kallonshi cikin tashin hankali ganin yadda jini ke fitowa ta bakinshi da Hanci ga wani ta ƙasanshi yana biyowa,A hanzarce Mama tazo don ta ɗaga shi, Amma saidai dukka gaɓɓan jikinshi babu wanda yake Motsawa,numfashin da yake ne kaɗai zai tabbatar maka da yana nan, da Gudu Suhailat ta fita ta kirawo Aunty Amarya, itama cikin tashin Hankali ta shigo ita da Mai gadi aka ɗauke shi aka kai Asibiti,

Suna zuwa aka amshe Shi da gaggawa, ana dudduba shi,su Mama sai sintiri suke hankali ba Kwance ba, sun daɗe kafin wata Nurse tazo ta ce Doctor na buƙatar ɗaya daga cikinsu yaje, tashi Mama tayi tabi Nurse ɗin Har Office ɗin Doctor, Suna shiga ta samu waje tana faɗin "Doctor ya jikin nashi?,"


Kallonta Doctor yayi yana faɗin "Calm down listen to us, ina Son faɗa maki mudai nan munyi iya bakin ƙoƙarimmu na ganin mun gano matsalar da ya hana gaɓuɓɓan jikin shi aiki amma mun gaza don ba abinda muka gani,hasalima abinda muka gani lafiya lau dukkan gaɓɓan jikinshi yake,amma Saidai ko mu tura ku Zuwa India dukda da gani Wannan ciwon bana Asibi bane, amma ku gwada zuwa can, kuma ku haɗa da na gida tunda ba'asan inda za'a dace ba,"






*RAIHANA*



Kwance nake idanuna duk sun kumbura Alamun nasha Kuka,duk Duniya inda Abinda na tsana bai wuce,Rayuwata ba da kuma Mahaluƙin da ya jefani cikin ƙangin rayuwa ba, Tabbas koda zan yafe ma kowa bazan taɓa yafe ma Wanda ya tsafani ba kuma yake amfani da gangar jikina, mai Sarrafani tabbas shine wanda ya kassara Man Mahaifi,nayi nadamar Zuwana duniya,
"Me yasa da Ammi ta tashi mutuwa, Mutuwar bata ɗauke dani ba? Dan a rage annoba a cikin Al'umma, ko ba komai Rayukan Mutane da dama zasu huta da ɗaukar Rayuwarsu da nake yi,za'a rage samun Marayu da masu takaba, dan nasan bazanyi cikakken Wata ba Saina sake kashe wani Ran," na faɗa ina Sake rushewa da wani Matsanancin kuka, Saida nayi Kuka mai isata Sannan na tashi na shiga Toilet na wanke Fuskata da tayi jajur,na fito na zauna, Tunani na dinga yi na Wane hali Mahaifina yake ciki, ya Rayuwarshi zata kasance nan gaba, Shin da Sauran shan ruwanshi gaba??? koko,Shima Mutuwa zaiyi kamar sauran,da inada Halin warkar da shi Tabbas koda zan Rasa Rayuwata Saina Samo masa Mafita,amma nasan Ni kaina iko ake da ruhin jikina da gangar jikin nawa, bani da wani iko na kaina, Sai wanda akayi da Ni,shiyasa nake Son na zama Cikakkiyar matsafiya ko dan kassara rayukan Waɗancan Azzaluman, Door bell ɗinda ake ta dannawa ne ya maido Ni daga duniyar Tunanin da na tafi,tashi nayi naje na buɗe ina buɗewa naga Alhaji Muttak'a ne Wani uban haushinsa naji ya ƙara turniƙe Ni ganin yadda yake ta bin ƙirjina da kallo, hannu nasa na kange Wajen, "ke Uban mi zaki rufe? Wanda Anjima bazan ganshi ba dan idan kikayi wasa Wllh yanzu zan canza Tunani, Dalla Malama buɗe na kalli kayana Kuɗi na sa na siyeki, dan Haka Kuturu da kuɗinshi Alkaki Saina ƙasan kwano," ya ƙarshe zancen yana fisgo Hannuna, Tirjewa na dinga yi yana jana da yaga zan ɓata mashi lokaci Shine ya Saɓeni a kafaɗa Cizo nazo kafa mashi Sai kuma na janye , Bedroom ya kaini ya Wullar da Ni bisa gado,tashi nazo yi ya Dalla man wani Azababben Mari wanda saida Wutata ta ɗauke gabaki ɗaya,Kayan jikina ya hau yagawa, duk Wata sutura ta jikina Saida ya ketata,







*JOGU*

Sanye yake cikin kayanshi na Tsafi Wato jajayen kaya, da ratsin Baƙi,duk Ranshi ɓace yake,saboda dukkan wani aiki da Sukayi a kanta ya fara Rushewa shiyasa yake Son yau Su haɗu shida Alhaji Naseer Suyi mata Aiki, ɗaga Waya yayi ya danna wa Alhaji Naseer kira yana faɗin "Naseer wai kana ina ne haka? Har yanzun baka iso ba kana ganin Aikinnan ba'a Son Rana ta faɗi za'a yi shi," banji abinda aka ce a ɗayan ɓangaren ba naji yaje "Ok ," ya katse Wayar




Duba Watch ɗin dake maƙale da bango yayi yaga har 5:20 tayi amma Alhaji Naseer bai zo ba, ana cikin haka Saiga Alhaji Naseer ya shigo, yana shigowa kai tsaye ɗakin tsafi suka nufa, Wani baƙin ruwa suka ɗakko daga daga cikin ƙwarya suna bin dukkan wata kusurwa ta baƙin ɗakin suna watsawa sanna suka shiga wani ɗan siririn ɗaki, wasu ƴan yara mata nagani waɗanda bazasu wuce 5 yrs ba, kuka yaran keyi dukkansu, suna ganin su Jogu suka ƙara tsorata, daka masu tsawa Jogu yayi wadda tasa su yin shiru jikinsu nata kyarma,babu kunya ba tsoron Allah Suka cire ma yarannan kaya suna kusantarsu ta baya, tun yaran na Motsi har yakai ga sun daina Motsi, jikinsu yai faca_Faca da jini dukda daina motsin da yaran sukayi hakan bai hana su Jogu ƙyalesu ba, saida suka gama Abinda za suyi sannan suka tashi, taɓa yaran sukayi sukaji duka basa Numfashi, Alamun sun Mutu, haka suka ƙwalƙwalewa yaran idanu, zagaye ɗakin suka dinga yi suna wasu surutai, Sannan suka zauna,wata ƙwarya suka ɗakko suka saka idanun yaran da suka cire a cikin ƙwarya,suna Sakawa suka dinga wasu Surutai wanda su kaɗai suka san me suke faɗa,suna gamawa saiga Hoton Raihana ya bayyana ita da Alhaji Muttak'a yanata ƙoƙarin cimma burinshi, idanun Jogu ne suka kaɗa sukayi ja Alamar ɓacin Rai, ciki tuƙuƙin baƙin ciki ya kalli Naseer yace "Ashe da banduba ba da shi zai ɓata mana aiki, dan Dole mu kawar da wannan Tsohon banzan,dan shine zai rusa mana shiri kafin mu cimma shi.........✍️





Wannan kenan



*Comments, Share fisabilillah*




Waɗannan su ne ƙwarin guiwata







*By Mariam sani*







*08109554986*
[12/4, 9:06 AM] Riamcool: https://chat.whatsapp.com/KTIiV2IuK6c8SUvZdVr9Pl




*RUSHEWAR RAYUWA*


*By*
*MARIAM SANI*




*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*





*Bismillahirrahmanirrahim*



*Page 45&46*



______________✍️Cikin tuƙuƙin baƙinciki Jogu ya kalli Alhaji Naseer yace "ashe da ban duba ba da shi zai ɓata mana aiki, dan Dole mu kawar da wannan tsohon banzan, dan shine zai rusa mana shiri kafin mu cimma shi, ya zama dole mu samu mafita,"


Kallonshi Alhaji Naseer yayi yana faɗin "Jogu ka kwantar da hankalinka yanzu muyi abinda ke gabanmmu, lokaci nata tafiya,"


Kaɗa kai Jogu yayi ya maidar da hankalinshi kan tsafinshi,


Wasu kalar surkulle sukeyi wanda harda gangar jikin Mutum da ƙoƙwan kawunan Mutane,ga Hannuwan jarirai, da na ƙananun yara,suna cikin surkullen ne Halitta su ta fara canzawa daga ta mutane, Wasu kalar Halittu suka koma masu ban tsoro,kamar an tsikaresu suka tashi yaran da suka ƙwalƙwalewa idanu, Suka ɗakko suka fafe cikinsu, Suka ɗakko zuciyarsu suna cinta ɗanya, Wani mugun nishi da gurnani suka Soma yi








*RAIHANA*


Kokowa na shiga yi nida Alhaji MUTTAƘA ganin yadda yake ta ƙoƙarin cimma burinshi, wani marin ya sake kafa man baya ga wanda ya kafta man a ɗazu, zuciyata ce ta fara hassala na ɗago da idanuna da Suka rikiɗe zuwa ja Cikin ɓacin rai na ɗaga Murya ina faɗin "Muttak'a kada ka kuskura ka shiga gonar da ba taka ba,dan ka shiga tabbas sai na mayar da ƴaƴanka marayu Matayenka za suyi takaba,bana Yafiya Kuma bana mance Sharri tabbas duk abinda aka man sai na yima Mutum mafiyinshi, Sannan Marin da kayi man baka Mari banza ba, wllh Muttak'a ko badaɗe ko bajima sai ka baƙunci Lahira, Marin da kayi man shine Sanadin Mutuwarka, ba'a taɓa taɓa kuncina ko fatar jikina ba a zauna lafiya,duk wanda yai hakan Lahira yake baƙunta ko kuma na kassara Rayuwar shi ta yadda bazai sake amfanuwa ba," ina kaiwa nan na fashe da Wata Sheɗaniyar Dariya, Sannan na dinga wani gurnani da Nishi,



Tunda ta fara Maganar wani Mugun tsoro ne ya ziyarci Alhaji MUTTAƘA dan ba daga baya ba wajen tsoron Mutuwa, bai ida tsorata ba saida yaga yadda idanunta suka rikiɗe,daga Blue zuwa Red,cikinshi bai tashi murɗawa ba saida yaji ta ambaci marin da yayi Mata shine Sanadin Mutuwarsa, "Innnalilahi wa'inna ilaihirraji'un, wajen kwaɗayina na janyo wa kaina Masifa,nima ina Tsoho dani Uwar me zai sa na nemi mu'amala da ita? Gashi Wajen shegiyar Jarabata tasa na Dangwalo bala'i wajen masifata tasa na mari bala'i," yana kaiwa nan ya Fashe da kuka yana Saɓar Wandonshi ya zira ya fice,Yana fita kai tsaye Sashen Matarsa ya nufa yana Zuwa ya Zube Falo yana ta Rusa uban kuka, Cikin Tashin Hankali Matarshi Zaliha ta kalleshi tana faɗin "Alhaji me ya faru naga ka shigo gida da kuka? Wanda tunda nake da kai tsawon Shekaru ban taɓa ganinka cikin wannan halin ba, ko dai Mutuwa a kayi?,"




Sake fashewa da Kuka Alhaji MUTTAƘA yayi yace "Barni Zaliha nayi kukan ko zan Samu Salama,Yoo Allah na tuba Zaliha ba ƙara ayi Mutuwar ba, danni nasan tawa ta ƙare na jangwalo ma kaina Jarfa,wajen kwaɗayina, Zaliha harhaɗo man kawunan ƴaƴana nai masu kallon ƙarshe, ki kuma kirawo Murjanatu da Rabi'atu kice su zo nai maku nasiha,"


Sake da baki Zaliha take kallon Alhaji MUTTAƘA "nifa Alhaji MUTTAƘA ban fahimci Abinda kake nufi ba ka fahimtar dani,ka wani zauna sai Sharɓar uban kuka kake," ta faɗa cikin hassala dan ya fara bata haushi,

"Zaliha ba zaki fahimta bane kawai ki kira man yarana da kingin Matana na haɗaku nai maku nasiha, dan tawa ta ƙare, anyi man wahayin Mutuwa,"



Cikin masifa Zaliha tace "kai Alhaji kukanka ya fa, isheni haba dan Allah tsohon gardi da kai zaka wani zo kana Mani kuka haba dan Allah,"


Cikin hassala da zancenta Alhaji MUTTAƘA ya ce "Zaliha dama nasan ba ƙaunata kike ba,So kike na Mutu kici Gado ƴar banza mai kan Faranti, Allah ya fiki Wllh," yana kaiwa nan ya tashi ya shige bedroom ya cigaba da kuka,







Niko Alhaji MUTTAƘA na fita na fashe da kuka ina mai sake jin tsantsanin Rayuwata,da baƙincikin kasancewata cikin duniya, "Sai yaushe Rayuwata zata daidaita? Nima na dawo kamar kowa,nayi farinciki kamar kowa, Ni kullum haka Rayuwata zata kasance cikin baƙinciki, babu ranar da zata zo ban Zubar da hawaye ba, rabona da Farinciki tun Mahaifiyata na raye," na faɗa wasu hawaye Masu raɗaɗi na zubowa a kuncina,dan Tunowa da Mahaifiyata da Yaya Fauzan,nasan Tabbas da ɗaya daga cikinsu na raye baza su taɓa barimmu mu faɗa cikin ƙangin Rayuwa ba, jin Tunanin zai man yawa yasa na tashi na shiga Toilet dan na gasa jikina da ke man tsami,ina fitowa na shirya cikin doguwar Riga marar nauyi, zama nayi naji zaman bai man daɗi ko kaɗan,tashi Nayi na fito dan na zagaya gidan ko na ɗanji kewar ta ragu,Haka na dinga zaga Harabar gidan na Wuto dai_dai Side naga waƴanda nagani Ranar da nazo harda wanda ya bangajeni,Kaina na Maida ƙasa zanci gaba da tafiya yayi saurin shan gabana ya damƙo Hannuna,saurin fisge hannuna nay ina matsawa da Sauri ya ƙara matsowa yana ƙara damƙar hannuna, yana shafa man Mazaunai,hayaƙin sigarin da yake sha ya dinga fesoman,daddagewa nai iya ƙarfina na kashe shi da Mari ina faɗin "Ka kiyaye Ni Ko Mahaifinka Muttak'a bai isa ya taɓa inda ka taɓa ba ballantana kai sakarai gaja," ina kaiwa nan na fincike hannu na na shige Part ɗina cikin takaicin Abinda ɗan Alhaji MUTTAƘA yayi man,











*RAHEENATU*


Tunda tasa waɗannan arnayen kayan nata ta zauna tana kaɗa ƙafa, so take ta samu abinda zatayi ma Hajiya Bilkisu ko ta huce abinda ta aikata mata,tana cikin Tunanin ne taji Sallamar Hajiya Bilkisu,


Banza tayi mata taƙi amsawa,Tunda Hajiya Bilkisu ta shigo ta kafe Raheenatu da idanu tana haɗiyar yawu, "Anya kuwa zan iya haɗiye kwaɗayin akan wannan yarinyar?," Ta tambayi kanta,Murmushi ta ƙaƙalo tazo ta dafa Raheenatu tana faɗin "Haba Daughter fushinne har yanzun akeyi dani? Kiyi haƙuri abinda nayi maki koni banji daɗi ba,"



Kallonta Raheenatu tayi ta yatsina Fuska tana faɗin "Hajiya Ni mi kikayi man na bani haƙuri kuma? Ni idan ma kina Tunanin dan kin mareni ne ko kin ci man fuska yasa kikazo bani haƙuri to Ni wollah tun tuni na huce, kinsan mu Allah ya hore man kyakkyawar Zuciya bamu Riƙe Mutum a zuciya," Raheenatu ta faɗa tana Sakar Ma Hajiya Murmushin Dole,



Wani Sanyi Hajiya Bilkisu taji na Ratsata dan Murmushin da tayi mata,itama Murmushin tayi tana dafa Shoulder ɗinta tace "Yawwa ko kefa Daughter shiyasa nake Sonki Sosai kinga ki ɗaukeni a Matsayin Uwa ba'a matsayin kishiya ba," ta faɗa tana kashe ma Raheenatu Ido ɗaya,


Kallonta Raheenatu tayi tana ƙaƙalo Murmushi cikin Ranta kuwa Mugunta ce ta shiraya mata, Kallonta Hajiya Bilkisu tayi tace "Yawwa Daughter yau ina son ki Shirya karɓar Mijinki,yau zan kawo maki Shi har ɗaki dan gwangwaje Amarci,"


Murmushin Dole Raheenatu ta ƙaƙalo, tayi Ma Hajiya Bilkisu, Itakam Hajiya Bilkisu ta dage Sai fira take zuba ma Raheenatu tana kalkashe mata Idanu, da Raheenatu taga Kashe idon yai yawa tace "Waini Hajiya Wannan kashe idon Sai Kwaratan Mata keyi fa,kinga bai dace ina Matsayin Matar Mijinki kuma a Matsayin ƴarki ki dinga kashe man idanu,"


Murmushin Hajiya Bilkisu tayi tana faɗin "kinga Daughter bari naje nasan Sabreen nakan hanya yanzun ta dawo," ta faɗa tana tashi ta fice


Tana fita RAHEENATU ta ce "Ni yau na shiga Tara waccan Matar zata jaza man Masifa,Ni yanzun ina Ni ina ɗaukar Alhaji Bashir yana Sa'ar yayan Mahaifina wanda yayi jika dani," ta faɗa Hawaye na Zubowa





Hajiya na Shiga Falo ta iske Sabreen ta dawo daga yawon Gantalinta, Kallonta Hajiya Bilkisu tayi tana faɗin "Sabreen sai yanzun kika dawo? Tun jiya da dare rabonki da gida fa, Idan yawon bin Mazajen zakiyi bazaki ɗakko su nan ki biya su ba,Sabreen dukda inajin takaicin Abinda kike aikatawa ace kamarki baza ki tsaya kiyi karatun tanatsu ba kullum ke ce bin Maza,Kin kasa Tsaida Mijin aure, Saidai yawon bin Maza da kuma Mata,"


Cikin Muryar Maye Sabreen ta kalli Hajiya Bilkisu tana faɗin "Yoo Kema dai Mamy ai ƙara Ni da ke Ni bani da auren ke ko kina dashi amma kike bin Mata da Mazan, to Taya kike Tunani Ni zan daina halin da nake? Kawai dai kowa ya tsaya ya kwashi Romonshi, kowa yaci duniyarsa amma ke baki da Hurumin da zaki hanani baɗalata baya ga wacce kikeyi ke, iyaye nawa kika saka Kuka? saboda saka masu ƴaƴa cikin Harkar karuwanci,kuma Nima ke ce Silar jefani cikin Wannan halin to tunda kin jefani na lashi Romon Bariki kawai ki ƙyaleni na ida Lashewa, dan Ni yanzun bani da Wacce na ke Son na Lashi Romonta sama da Raheenatu," tana kaiwa nan ta fashe da dariya kamar wata tsohuwar Mahaukaciya,



Zama Hajiya Bilkisu tayi Ranta na Mata suya da zafi na gani Halin da ƴarta take ciki, dan duk lalacewarta bata ƙi ace Sabreen ta kirki bace..✍️





*Kuyi haƙuri da Wannan insha Allah zan ƙara maku yawan TYPING*




Wannan kenan






*Comment, Share fisabilillah*



Waɗannan sune ƙwarin guiwata






*By Mariam sani*






*08109554986*
[12/4, 9:07 AM] Riamcool: https://chat.whatsapp.com/KTIiV2IuK6c8SUvZdVr9Pl


*Rushewar Rayuwa*



*Na*
*Mariam sani*







*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*



BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM



*Page* 43&44



_______________✍️Da gudu suka shigo Falon Abba Saidai kowa yayi Saranda suna kallonshi cikin tashin hankali ganin yadda jini ke fitowa ta bakinshi da Hanci ga wani ta ƙasanshi yana biyowa,A hanzarce Mama tazo don ta ɗaga shi, Amma saidai dukka gaɓɓan jikinshi babu wanda yake Motsawa,numfashin da yake ne kaɗai zai tabbatar maka da yana nan, da Gudu Suhailat ta fita ta kirawo Aunty Amarya, itama cikin tashin Hankali ta shigo ita da Mai gadi aka ɗauke shi aka kai Asibiti,

Suna zuwa aka amshe Shi da gaggawa, ana dudduba shi,su Mama sai sintiri suke hankali ba Kwance ba, sun daɗe kafin wata Nurse tazo ta ce Doctor na buƙatar ɗaya daga cikinsu yaje, tashi

Please Login or Register in order to submit comment