Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*NAJEEB*


*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*


*http://WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad@ Maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*



*DEDICATED TO.....*

*MY LOVELY MUM*




*PAGE1*








*ASSALAMU'ALAIKUM*
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN 'KAI, TSARKI YA TABBATA GA ALLAH UBAN GIJIN TALIKAI WANDA YA SAKE BANI DAMAN SAKE RUBUTA WANNAN LABARIN, YANDA NA FARA LAFIYA ALLAH YASA IN GAMA LAFIYA🙏*


*WARNING*
~BAN SON KORAFI, WANDA YAGA BAZAI IYABA YA BARI, SHI RAYUWA BABU DOLE, BAZAN D'AUKI ZAGIN DA AKAMUN AKAN NOVEL DIN *BARIKI NA FITO* BA NOVEL D'INA KYAUTA NE, AMMA WLH IDAN AKA ZAGENI ZAI KOMA NA KUD'I, NASAN REAL FAN'S D'INA WILL COME AND PAY, FAKE ONE KUMA NASAN BAZASU ZOBA, SO PLZ A KIYAYE, IN KAGA BAI MAKA BA, JUST LEAVE IT, SANNAN WANNAN LABARIN ZAIZO DA WANI SALO, KAWAI KU BIYONI NA RIGA NA TSARA LABARIN~




*LONDON*
Airport wani jirgi ne mai cin mutane 500, ya sauka airport inda mutane suka fara fitowa, yayin da masu taransu suke tsaye suna jiransu, haka har suka gama fita daka cikin jirgin.

Wani Guy ne fari Mai cikar zati ga kyau ga kwarjini ya fito daka cikin jirgin sanye da farin kaya, wanda zai baka tabbacin cewa shi pilot ne.

Mi'ka yayi tare da kallon gefenshi inda ya fara tafiya lokaci d'aya, wani d'aki ya nufa inda Nan ne aka tanadar ma matuka jirgin in sunzo zasu dinga hutawa, d'akuna ne a jere sunkai guda Goma, shiga yayi yana shiga yayi toilet.

Jim kad'an sai gashi ya fito alaman yayi wanka yana goge kanshi da towel, wayanshi ne ya fara ruri d'auka yayi yaga Monica, d'an tsaki yaja tare da danna wayar yace nazo, just coming, yana fad'in haka ya kashe wayan ba tare da yaji Mai zata fad'a mishi ba.

Ko 30mnt da Gama wayan baiyi ba aka fara mishi nocking, daka shi sai boxer a jikinshi, babu ko riga, haka ya tashi ya bud'e kofar, ganin Monica ce yasa ya kura mata ido ganin irin shigar da tayi wanda gaba d'aya half naked, d'an tsaki yayi domin duk da Monica Tana biya mishi bukata baya son tana irin wannan dressing din, dan yana da kishi, uwa uba bazai so ramin daya shiga ba wani ya shiga, shi kaf y'an matanshi sun San halinshi, shi zai iyayin komai a gabanki amma ke baki isa kiyi ba, domin yasha fad'a shi mata bai d'aukesu bakin komai ba, face Abun hutawa, sannan tunda yana da kud'i zai iya harka dako wace mace, ba tare da damuwa ba, sai yasa har yau ya kasa aure tunda yana samun abunda namijin auren ke samu a cewar shi....

Hugging d'inshi Monica tayi wanda yasa dole ya dawo daka duniyar tunanin daya afka.

D'an tureta yayi tare da fad'in just go away.

Tsayawa tayi sororo Tana kallonshi, cikin harshen turanci Wanda bata iya fad'in sunanshi Sosai ba, tace najub what happen?

Kallonta yayi shima cikin harshen turancin yake mata magana, yace nace ki tafi

Sanin halinshi sarai yasa ta juya, domin tasan ko tafi kud'a naci tunda yace mata ta tafi dagaske yakeyi, komai zatayi bazai saurareta ba, tayi nisa Sosai ta tsaya tana tunani, lokaci d'aya ta kalli dressing d'inta, kaita dafe alaman ta kwafsa.

Shiko rufe kofarshi yayi domin bacci yakeji Sosai, dama yaso tayi massaging d'inshi ne, but ta bata mishi rai, dole ya kwanta bai dad'e ba bacci yayi gaba dashi.

Waye wannan guy din?

Ku biyoni nan gaba kad'an za kuji ko Waye.






*NIGERIA*
Tafiya take tana sauri daka ganin alama tana cikin farin ciki Sosai, domin kallo d'aya zaka mata ka gane irin farin cikin da take ciki, wani Gida ta shiga, cikin sauri, a tsakar Gida ta iske umminta da kakarta wacce take kira da granny, tace ummi ummi ko sallama batayi ba, tace ummi kalla naci jamb d'ina, na samu 198 wayyo dad'i naci jamb.

Granny tace Dallah Rufamin baki, kin shigo ko sallama babu, kina wani fad'in kinci Janus ne ko me kike fad'a oho.

Dariya ibtisam ta saki tare da fad'in ba Janus bane jamb nace.

Granny ta tabe baki tare da fad'in koma dai miye, ni bason wannan karatun nake ba, shima Umar d'in, na rasa mai yasa yake biye miki, in banda iya shege ace yarinya takai shekara Goma sha bakwai ace tana gida har yanzu ba'a maganan aure sai wani karatu, ta k'arasa maganan tare da tsuke baki.

ita dai ummi bata ce musu komai ba, dan inda sabo ta saba, sannan yanzu inta tofa wani abu, Indai granny ce da ibtisam ba'a shiga tsakaninsu.

Ibtisam tace gaskiya granny ki daina min irin haka, yanzu na samu dakyar abba ya yarda amma kina son rusa mun komai, shi auran ba lokaci bane, rungumo granny d'in tayi sannan taci gaba da fad'in, Kinga ina gama karatu sai aure, nan da shekara hud'u.

Granny tace shekara hud'u? Kuka ta saki tana fad'in Wlh bazan yihu ba, har sai kin k'ara shekara hud'u a gida, yanzu kina 17, sai kin Kai 21 sannan zaki aure, sai kin gama tsofewa a gida, bari Umar d'in yazo, shike d'aure miki gindi

Ibtisam tace wayyo Allah na shiga uku, gaskiya granny kina son samun hawan jini.

Granny Tana d'an share kwallanta Tana fad'in, Aini kin samun, yanzu ace aure sai nan da shekara hud'u, inna mutu banga auranki bafa? Shima gashi wannan shegen miskilin ya'ki aure, shikenan jikokin nawa bazan ga y'ay'an suba, amma Nasan maganin ku daka ke har shi Wlh.

Ibtisam tashi tayi domin jin an kira miskili tasan wa granny ke nufi, domin a duniya babu wanda ta tsana sai shi, dan ita ta tsani mutum Mai girman kai.

Ummi dai bata tanka musu ba, wani abun ma in sukayi dariya suke bata, granny na matukar son ibtisam domin sunanta aka saka mata, Amina, kuma wannan fad'an da granny take tayi koda tayi ma mahaifin ibtisam magana ya hanata, tana ganin ibtisam ta Fara kuka da fushi zata ce a barta, domin bata san ganin jikar tata kuma takwarar tata cikin damuwa ko kad'an.

Ibtisam abinci ta Fara ci tana fad'in, yanzu Idan na zama wata babba a gwamnati inna Gama karatu, ai sai kinfi kowa jin dad'i.

Granny tsuke baki tayi tana fad'in Kedai kika Sani, aure dai shine darajan mace.

Ummi tace ni maza ki gama cin abinci kije min kasuwa.

Granny ta kalli ummi tace yanzu da tsohon ranan nan zaki aikata kasuwa? Ki bari rana ta fad'i.

Ummi tace ai gwara taje ta dawo da wuri, kar muyi daren girki.

Granny tace koma dai miye sai rana ta fad'i, yanzu inta Fita cikin rana ta kwaso ciwon kai ai baki da Asara..

Jin haka yasa ummi ta tsuke bakinta tare dayin shuru, domin tasan halin granny sarai Indai akan ibtisam ne

Bayan ibtisam ta kammala cin abinci, ta tashi ta nufi Ummi tare da fad'in mai zan siyo?

Kafin ummi tayi magana, caraf granny ta amshe da fad'in, oh Ina cewa ki bari rana ya fad'i kina fad'in mai zaki siyo koh? Wlh Idan kika dawo kina kanki na ciwo ko kallonki banyi.

Ibtisam tace dama zance miki kaina na ciwo ne? Kona fad'a Aiba ciremin za kiyi ba.

Granny tace toh shikenan ke kika sani tare da tashi tana fad'in bari in rakaki in wasa kafa.

Da sauri ibtisam tace babu inda zaki bini, wajan da zani cikin minti talatin in dawo, in Naje dake Ai sai nayi awa uku, gwara Kima zauna .

Granny tace ah, lallai naga dai k'afa tace, bata wata ba, kuma Wlh saina biki, kallon ummi tayi da take ta faman musu dariya, tace maza ki fad'a mata abunda zata siyo muje mu dawo.

Nan ummi ta fad'ama ibtisam abubuwan da take bukata.

Babu yanda ibtisam batayi ba, amma granny tace Wlh tare zasu, haka suka fita, ibtisam tana mitar inta fad'in mata a kasuwa bazata iya d'aukanta ba.

Granny tace ke kika sani, in Kinga dama inna fad'i ki wuce ki barni a nan, a haka kike son zuwa karatu, a gaban mu, Ina fad'a kina fad'a, ni Wlh kunya nake ji, sai inga kaman ana nunani ace muna da katuwar budurwa y'ar shekara Goma sha bakwai a matsayinmu na Fulani ace ba muyi mata aure ba.

Ibtisam dariya ta saki tare da fad'in, ai sai kiyi tajin kunyar, ai bance ki fito tare dani ba.

Granny tace ah lallai, ni Kinga yi gaba inyi baya, dan gaskiya ji nake kaman ana nunani

Ibtisam tace Aiko tare zamu jera Wlh,wa yace ki biyoni? Ai ban saki ba.

Granny tamke fuska tayi, ita a dole ranta ya baci, Hhhhh kunji tsohuwa da karfin hali.

Tafiya suke har suka k'arasa kasuwa, ibtisam tayi siyayya, granny ta amshi wasu kayan, suka juyo, har sunyi nisa da kasuwa Granny ta tsaya.

Ibtisam tace miye kuma?

Granny tace goro na ya k'are, na manta ban siya ba, gaskiya sai mun koma na siya

Ibtisam tace Kai Kai na shiga uku, yanzu mun kusa zuwa Gida, shine zaki Mai damu kasuwa, gaskiya hakuri za kiyi da wannan goron yau, ni bama uncle yace ki daina ciba, yana da illah .

Granny tace Dallah rabu dashi, inda yana da illah da tuni ya fito min, muje ni ki rakani in siya goro, su y'an boko sai iyayi da shegen k'arya, Abu kad'an suce anyi bincike babu kyau, tsaki taja ta juya ta Fara tafiya.

Ibtisam babu yanda ta iya dole ta bita.

Sunje ta siya goron, ibtisam tace gaskiya muhau machine, na gaji.

Granny tsaki taja tare da fad'in in zaki biyoni ki biyoni, yara sai son jiki

Granny na gaba ibtisam na baya, wani mai mota ne tun daka nesa ya hango ibtisam tana tafiya, yanda take tafiyan zai nuna maka cewa lallai ta gaji da tafiyan, harya wuce ya dawo baya, tare da fita daka motar, ya nufi ibtisam

Sallama yayi mata, amsawa tayi dan ita a tunaninta zai tambaye tane.

Sai taji sabanin haka, Tana k'okarin yin gaba, sai ganin Granny tayi a wajan, tana fad'in sannu yaro, ya akayi?

Har katsa ya tsugunna ya gaida Granny, domin kobai tambaya ba yasan kakarta ce

Granny amsawa tayi cikin sakin fuska tare da fad'in tashi yaro, ya sunanka?

Yace kabir

Itbtisam kam ranta ya baci, Sosai domin ganin yanda ta biye mishi

Yace mama muje in kaiku Gida.

Granny tace toh d'ana muje, amma grandi suke cemin ita da miskili.

Dariya kabir yayi tare da fad'in kodai Granny?..

Da sauri tace eh grandi hakane

Kabir dariya yayi Sosai

Kallon ibtisam tayi da bata da niyan tafiya, tace muje.

Ibtisam babu yanda ta iya tunda Granny ta bishi haka itama dole taje, bud'e ma Granny gidan gaba yayi ta shiga cikin motarshi Mai k'iran COROLLA, ita kam Itbtisam baya ta shiga, sai fira Kabir da granny suke kaman Sun saba, gaba d'aya ma kaman sun manta da ibtisam a motar, wacce ta gama kulewa da granny.

Granny taita nuna mishi hanya har suka isa kofar gidan, inda ya faka, Granny tace fito jika na, ai baka tsaya nan ba,.

Kabir yace Granny Zanzo gobe yanzu ana jirana.

Kallon ibtisam tayi tace amsan min number d'inshi

Ibtisam ji tayi kaman tayi ihu saboda takaici, wato a amsan Mata number dinshi, shiko Fara gaya ma ibtisam yayi dole ta Fara rubutawa, Bayan ta gama yace ta kira yaga number din, kaman tace zata kirashi da wayan granny d'in inta shiga gida, amma ganin irin kallon da Granny tayi mata tasan zata iya tsinkata yasa ta kira.

kabir yace ngd saina kira, ko amsa bata bashi ba ta shige cikin gida, cikin takaici

Granny tace toh saina ganka, yace toh Granny tare da bata dubu goma yace asai goro.

Dakyar Granny ta amsa, saboda yace shima jikanta ne.

Tafiya Kabir yayi yana tuki yana nishad'i, lallai ya samu matar aure, ya samu irin choice din macen da yake so, domin yana son mace Mai nutsuwa da kamun kai, yau kad'ai daya taba ganin ibtisam yaga nutsuwarta da kamun kanta....... Uhm muje zuwa







~MARYAM OBAM~

*NAJEEB*


*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*


*http://WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad@ Maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*



*DEDICATED TO.....*

*MY LOVELY MUM*




*PAGE 2*





*London*

Bayan ya tashi daka bacci, saka kaya yayi tare da fita, inda yabar airport din, ya shiga taxi direct gidan Dad dinshi dake London ya nufa, koda ya isa ma'aikatan gidan na nan kofar gidan a bud'e yake dan haka ya shiga Kai tsaye inda suka fara gaidashi, d'akinshi dake gidan ya nufa inda yayi wanka tare dayin sallah la'asar.

D'aukan wayanshi yayi yayi dialing din wata number, sakawa yayi a kunnenshi ya fara magana cikin harshen Hausa Wanda bai wani kware ba, naji yana fad'in mum nazo London, na gaji.

Mum din cikin harshen turanci ta bashi amsa tare da fad'in sorry my only son, ya gajiya, ka kwanta ka huta, hope kaci abinci?

Yace no mum banci komai ba, yanzu dai nake tunanin in nema abunda zanci, Ina zarah?

Mum tace Taje saloon bata dawo ba

Yace ok inta dawo tell her I said Hi to her

Mum tace ok my only son, make sure ka nemi wani abu kaci yanzu

Yace OK mum I will.

Yana kashe wayan ya kira dad d'inshi dake k'asar saudiya domin ya tafi umra, har kiran ya tsinke Dad d'in bai d'auka ba, yana ajiye wayar kira ya shigo cikin wayarshi, d'auka yayi yaga janet dannawa yayi tare da sawa a kunne.

Tace wow ban San zakai picking call d'ina ba, and ban san kana London ba, kawai nace bari in kiraka, Ashe kana nan, plz nagit should I come and see you, I really miss you so much.

Ok kawai yace tare da kashe wayan

Da sauri ta tashi domin ta gane yana nufin tazo.

Najeeb na nan zaune saiga Janet tazo, nufanshi tayi tare dayin hugging dinshi, lokaci d'aya kuma ta sakeshi tare da sakar Mai peck kiss a goshi tana fad'in nagit I really miss you, tunda Nayi sex dakai bana jin dad'in yida kowa.

Baice komai ba sai murmushi da yayi kawai, tare da matsota jikinsa, lokaci d'aya yasa hannunshi akan breast d'inta domin a duniya yana son mace Mai breast , sai yasa duk y'an matanshi suna dashi, inma baki dashi toh ko kallo baki isheshi ba, and yana d'aya daka cikin abunda yasa yake son matan turawa, saboda koda nonon su ya zube yana da kyau ba irin na matan Nigeria ba, a cewar shi.

Shafa mata breast d'inta yake Sosai, lokaci d'aya ya cire rigan jikinta, kirjinta da babu koda bra, gaba d'aya suka bayyana a fili, kan breast din ya kamo yana murza Mata, nishi ta Fara saki alaman ta Fara tafiya, Lokaci d'aya ya tashi, ya fita ido ta bishi dashi alaman mamaki

Najeeb falo ya fito, direct kofar falon ya bud'e inda ya fita waje, Jim kad'an ya dawo, alaman ya bada sa'ko a Kawo mishi Abu, koda ya dawo a kujeran falon ya kwanta.

Janet jinshi shuru yasa ta fito bayan tasa riga, ganinshi tayi a kwance Abun ya bata mamaki, tare da tunanin wani irin mutum neshi haka? ita gaba d'aya ta Fara tafiya, ya tasar mata da sha'awa amma ya fito falo ya kwanta ba tare daya biya mata bukata ba, nufanshi tayi inda ta kwanta akan jikinshi itama.

Baice mata komai ba, sannan baice ta d'aga shiba, sai faman mishi musur musur take a jiki tare da shafa mishi gashin kanshi dake kwance luf dashi gwanin sha'awa, fuskanta na kallon fuskanshi tace nagit ka had'u.

Murmushi kawai yayi tare da kawar da fuskanshi gefe.

Ganin haka ta d'agashi tare da saka hannunta a cikin wandon shi, lokaci d'aya ya janyota jikinshi tare da matseta Sosai, yana kissing din wuyanta, nocking din da akayi shine yasa ya saketa tare da tashi, amsan sa'kon yayi inda ya nufi kitchen, Jim kad'an ya fito.

Bai dad'e da fitowa ba, saiga wata baturiya ta fito mishi da abinci, ta ajiye a dinning tare da gaida Janet.

Zama yayi akan dinning din, ya fara cin abinci, itama Janet tashi tayi tazo ta faraci, bude wata kwalba yayi na wine Wanda naga ansa with alcohol, zubawa yayi a glass cup, ya farasha, bai wani shada yawa ba, ya barshi tare daci gaba dacin abinci, bai wani cida yawa ba ya tashi tare da wine din ya koma kan kujeran falon ya kafa bakinsa ya fara sha inda saida Ya shanye Kafin ya ajiye bottle din.

Gaba d'aya duhu ya fara gani, domin yasha da yawa, yana gani dishi dishi, Janet ganin haka alaman ya bugu yasa ta kamashi sukai bedroom, koda suka shiga ta ajiyeshi akan gado tare da cire kayan jikinta da sauri, Bayan ta cire nata, ta Fara cire mishi nashi da sauri, tun tana cire Mai yake kissing d'inta tare da janyota jikinshi amma duk da haka saida ta cire mishi kayan.

Kissing din junansu suke, tare da shafa junansu, musamman Najeeb dake buge, baya ganin kowa sai ita, yana ganinsu a sama, breast d'inta ya fara sha yana mata wasa dashi, ita kuma bata komai sai sakin nishi da fad'in oh so sweet, get up and fuck me baby.

Surutai take mishi alaman ya tashi yayi mai gaba d'ayan, wanda yake nuna tana matukar sha'awa Sosai.

Amma Najeeb kam gaba d'aya kaman badashi take ba, sai wasa yake da nononta, lokaci d'aya ya tashi yasa mata banana dinshi cikin hq d'inta, baka jin k'aran komai sai sautin ihunta......


*WAYE NAJEEB*

Alh Abdullahi, tsohon Sanata ne wanda ya ri'ke Sanata sau uku, Bayan nan ya ri'ke ma'kamai Kala Kala, inda daka karshe yabar Siyasa ya koma kasuwanci, d'an Asalin garin adamawa ne, su biyu iyayensu suka haifa, shida kaninshi Umar, mahaifinsu ya rasu tun tuni, sai mamanmu wacce take Raye kakar najeeb kenan, Umar yana zaune a garin Kano, yana da shagon saida atamfofi a kasuwar kwari, shagon babba ne, Wanda d'an uwanshi ya bashi Jari, Umar yana da mata d'aya aysha, yana da yara biyu Amina wacce suke kira da ibtisam saboda Sunan mamansu aka saka mata, sai k'anin ibtisam Ahmad, Wanda yake Abuja wajan alh Abdullahi yake karatu a can, matar alh Abdullahi d'aya balarabiyar k'asar Dubai ya aurota bayan matarshi ta Farko ta rasu wacce basu taba haiyuwa ba, lokacin yana samun kud'i shine ya auro y'ar k'asar Dubai mai suna Jawda, suna ce mata mum yaran alh Abdullahi shima biyu, NAJEEB shine babba ansa mishi sunan kakanshi, sai kanwarshi Fatima zarah.

Najeeb gaba d'aya karatunshi a America yayi, primary school kawai yayi a k'asar nan, inda ya karanci pilot, matukin jirgin sama, yana gama karatu America suka rik'eshi yana musu aiki, yau bashi can k'asar gobe bashi can. Sai yayi wata biyar uku biyu baizo Nigeria ba.

Najeeb tun sanda ya fara girma, lokacin yana America yana karatu, yana fama da kadaici, lokacin yayi wata budurwa mai suna Tara wacce itace sanadin canza mishi rayuwa, daka fara zinace zinace da shan giya, tun yanayi kad'an har Abun ya zaman mishi jiki, gaba d'aya wannan abunda Najeeb yakeyi iyayanshi basu sani ba, babu wanda zaice Najeeb nashan giya sai dai in gani mutum yayi, sannan yakan sha giyan ne In bashi da aiki, in yana da aiki kuma bayasha.

Najeeb yana son mace Mai nono Sosai, domin shi babu abunda yake burgeshi a jikin mace sai breast, sai yasa duk matan da yake bi sai yaga tana da nono manya, sannan kuma ba irin k'aton nan ba dai2.

Najeeb yana da kishi Sosai gashi miskili, in yaga dama sai ya kwana tare da mutum amma bazai kulashi ba, shi koda ya sanka in baka mishi magana ba, ko kallo baka isheshi ba,inma ka mishi sai yaga dama zai kulaka, Najeeb yana da kishi Sosai, Idan yana neman mace bai yarda ta k'ara bin wani ba, daka ranan daya kamaki da wani ko yaji labari ya barki kenan har abada, domin yace bai yarda ramin daya shiga ba wani ya shiga, shima ya k'ara shiga, sannan ko mace yake nema baya son yaga tana dressing d'in banza, saboda yana jin haushi, yafi son koda zatayi banzan dressing yafi son ta mishi a gida, shi d'aya, tashin hankali yau naga karfin hali

Najeeb yana da kud'i Sosai, ga business da yakeyi Wanda ake kulan mishi dashi, babu yanda ba'ayi dashi akan yayi aure ya'ki, Granny tayi mitan tayi harta gaji ta zuba ido, tana addu'a tare da fad'in hala aljannar dare ce ta aureshi.

Akwai wani lokaci da ibtisam taje abuja, da yake zarah sa'arta ce,amma ibtisam ta bata shekara d'aya, lokacin Najeeb yazo Nigeria, ta gaidashi ko kallonta baiyi ba, a tunaninta baiji bane, ta k'ara gaidashi tsaki yaja tare da fad'in are you mad? Sau nawa zaki gaidani? Ko dole saina amsa, tafi daka nan idiot, tunda ya mata haka ta tsaneshi, bata son koda maganan Najeeb taji anayi

Itama gashi ta iya miskilancin, gashi an tabo ta.

Ibtisam tana son karatu Sosai, amma Granny ta k'osa taga tayi aure, shima mahaifinta yana da burin tayi aure amma ganin shima ilimin yana da muhimmanci, sai yasa ya yarda da kudiran d'iyar tashi, Bayan mum din su najeeb ta k'ara wayar mishi dakai akan muhimmancin karatun d'iya mace a wannan marran, duk da Shi ba

Please Login or Register in order to submit comment