Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fada mai kan ta a kasa, a dole tana rufe mai fuska karya ga hawayen ta.
"Koma meye, shi ke damu na. Ance maki ban san karya kike ba?
Tun ran Wednesday nake ta noticing change in you. Tun ranan fa idanuwan ki a kunbure suke, kuma suyi jazur. Na san mummy ma ta san karya kike, ta kyale ki ne kawai.
Yanzu dai ina son ki fada mun tsakanin ki da Allah, kar ki mun karya. Ni dan'uwan ki ne na jini, kuma baki da yan'uwan da suka wuce ni da Farida.
A matsayin ki na babban yaya wanda bata taba son taga bacin ran kanne ta, ki fada mun abun dake damun ki." Hakeem ya fada hannayen sa akan shoulders din Mide.
Maganan sa yayi touching din heart din ta. Truely bata da wanda yafi su, ko Fisa ma a bayan su take. Ta kara fashewa da kuka, sannan tayi hugging din kanin ta.
Ta kasa fada mai komai, inba kukan da take ba.
Da AbdulHakeem yaga wannan kukan ba me karewa bane, sai yayi thinking of an idea din da zai iya sa ta bar kuka, ya ce "ko kina da ciki ne?" Hakeem bai gama rufe baki ba, yaji saukan mari.
"A'a ciko nake da shi." Olamide ta fada tana hararan shi d jajjayan idon ta.
"Am very sorry aunty ta ta kai na, I hate to see a strong woman like you cry. Me ke damun ki ne please?" Hakeem ya tambaye ta disturbed.
"Hmm Hakeem, abun dake damu na ba kadan bane, amma karka dau wani mataki, and promise me bazaka fada ma mummy ba." Ta fada.
Olamide ta san idan ta fada ma Hakeem, yana iya kiran Abdallah ya mai rashin mutunci, kuma gasiya bata son hakan ya faru, dan koba komai sunyi soyayya, kuma har yanzu suna son juna, kaddara ne dai kawai.
"I promise." Hakeem ya fada.
Nan Mide ta fada mai komai.

Hakeem yayi fushi sosai, yace mata sai ya kira Abdallah, daya san a familyn su baa yarda a auri wani kabila, me yasa yace yana son ta, wato ya san hakan zai faruwa, amma ya zabi yayi breaking din heart din sister din sa.
Da kyar Olamide ta samu tayi calming din shi down, sannan ta tuna mai da alkawarin daya dauka.


So a gidan su, Hakeem kawai ya san abun daya faru.


Da sassafe Hakeem da Farida suka raka Olamide tasha, inda zata hau motan kano.
Hakeem ke driving. Farida kuma nata fada mata how much she will miss her, duk da cewa ba randa baza su yi fada ba.





〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️



Tun ran da Abdallah ya fada ma Mide abun nan, ya dawo kaman marasa lafiya.
Ran Thursday ma daya je gurin aiki, da kyar yake attending to patients, sai ya rubuta medication, sai ya kara gogewa, saboda rubbish kawai yake rubutawa.
Ko kuma inya tambayi patient abun dake damun su, in suka fada mai, kafun ya rubuta medication, sai ya manta abun da suka ce ke damun su, sai kuma ya kara tambaya.
Daya isa wajan aiki ran Thursday, ya fada ma abokan sa komai, duk sun tausaya masa.
Farouq yace Nabila bata sani ba ne, data fada mai maybe.
Yace ai jiya abun ya faru, kuma shine ma ya fada ma Nafisa.
Asim yace toh kar Allah ya sa Nafisa ma tayi fushi tace bata son shi.
Abdallah yace mai, karya damu hakan bazai faru ba, ai ba banbancin komai a tsakanin su. Suma din kaddara ce ta fada akan su.



Yau Saturday, dutyn rana gareshi, so by 8:am, ya je kitchen, domin ya taimaka ma umma da arranging din breakfast a kan dinning table.


Umma da Abba sunyi noticing din chanji game da shi, amma suka yi ignoring din sa, saboda daman bukatan su ya biya, ya bar soyayya da yar yarbawa.



Da suka gama arranging din komai, suka zauna, suka ci breakfast. Suna gama ci, Abba yace Abdallah ya kai plates kitchen ya dawo, suna da magana.
Abdallah najin haka, heart din sa ya fara beating da karfi. Allah yasa dai lafiya.

Da Abdallah ya gama clearing din dinning, ya koma ya zauna.
Sanda Abba yayi clearing din muryar sa, yace "nayi magana da Alhaji Madaki, kuma ya yarda, ba matsala. Kuma tunda gobe ranan hutun ka ne, kana iya zuwa gidan sa gobe dan ku gana da Safiya." Abba ya fada.
"Kai MashaAlla, naji dadi sosai." Umma ta fada.
"Banga use din zuwa na gidan ba, tunda ku iyayen kun riga kun gana, ku sa date kawai." Abdallah ya fada.
"You are very stupid for saying that. Kuma in ka cika kai dana iska ne, kar ka je. Ku kuke sa mutum yake fade fade. Mtchww." Abba ya ja tsaki ya bar wajan a fusace
"Kaga irin ta ko?
Duk dan daya ki bin umarnin iyayen sa, duk abun daya faru shi yaja ma kan sa." Umma ta fada, itama ta tashi ta bar dinningn.


"Na shiga uku na, wani laifi na ma su Abba ne a rayuwar nan?
Ya ilahi, gani gare ka.
Kun ce in rabu da zuciya na, na rabu da ita, amma still kun ki bari na.
Bakomai, zan bi umarnin ku, saboda naga daidai a rayuwa na." Abdallah ya fada da hawaye a idon sa.
Sai ya kara cewa "koya qalbi na take oho, Allah sarki qalbin Abdallah, I hope you will forgive and learn to move on, and lastly keep my heart save." Abdallah ya fada da hawaye still a idon sa.


Daya share hawayen sa, shima ya tashi ya tafi dakin sa.
Daya shiga dakin sa, ya hau kan gado, ya kwanta, ya rufe kan sa da blanket.
Sai hawaye keta zuba a idanuwan sa shar shar kaman karamin yaro.
Haka ya ita kuka har yayi barci.





〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️



Su Farida basu bar wajan ba, sanda suka ga motan ya tashi.


Olamide bata isa Kano ba sai 3:30pm.
Daman Nafisa na riga ta isa, so duk sanda ta koma school, her habity is always there to welcome her.
Tana sallama, Nafisa ta fito da gudu tayj hugging din ta. Ita kuma Mide ta wani fashe da kuka.
"A'a habibty kar kiyi haka, bari mu kai kayan nan ciki tukun. Nida nayi zaton zaki yi hugging dina yanda muka saba." Nafisa ta fada tana share mata hawaye.

Suka fara kwashe kayan Mide zuwa dakin su.
Da suka gama, Nafisa ta ce Mide ta zauna, ita kuma ta shiga ta kawo mata ruwa.

"Habibty ga ruwa ki sha." Nafisa ta fada, sannan ta zauna kusa da Mide.

"Nagode habibty." Olamide ta fada, sannan ta karbi ruwan ta sha.
Data gama sha, tace "habibty shikenan nida ifemi?
I miss his sweet voice wallahi.
I miss him saying qalbin Abdallah, I miss him saying yide'am.
I just miss everything about my love.
I miss Abdallah so much wallahi.
My Abdallah, my autan umma, my bloody." Alokacin Olamide tana magana tana kuka.
Nafisa too felt soo emotional hearing all this.
Haka tayi hugging din Mide tana kuka itama.

"Habibty have lost the love of my life just because of a stupid reason. Nayi zaton mutani sunyi changing din view din su akan *BANBANCIN KABILA* ne, amma I was wrong.
Iyayen sa sun rabamu saboda wannan reason din?
Habibty ba Allah ya hallice mu duka ba?" Olamide ta tambayi Nafisa.
"Allah ya hallice mu duka." Nafisa ta fada.
"Then meyasa aka rabani da shi saboda *BANBANCI KABILA* ?" Olamide ta kara tambayan ta.
"Saboda har yanzu Allah bai ganar da su bane". Nafisa ta amsa.

Haka Mide ta ita tambayan Nafisa questions, kala kala, ita kuma Nafisa, tana ta bata answers din da zasu sa tayi calming.

Olamide ta sha kuka ba kadan ba, itama Nafisa ta taya ta.
"Habibty kukan nan ya isa, kar yasa kiyi ciwo fa?" Nafisa ta fada.
"I don't care habibty, I miss ifemi." Olamide ta fada tana kara sautin kukan ta.




```Thanks for reading, I appreciate.
For those who comment, you guys have my heart wallahi. I love you all, may Allah bless you all.```




Comment
Like &
Share.



~Zeexee ce~ 🖊️🖊️🖊️

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment