Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Olamide ta fada.
"Ko ni, bana jin dadin yanda yake maki". Nafisa ta fada.
Suna cikin magana, kettle din ruwan da Mide tayi plugging, ya masu signal. Da sauri Mide ta kashe, ta zuba cikin bokiti, ta kara cika shi da ruwa, ta yi plugging.
Ta dauki bokitin ruwan zafi, ta wuce toilet, tayi wanka, sannan ta fito. Tana fita, Nafisa ta shiga, itama.





```BAYAN SATI DAYA```

Su Olamide kawayan amarya, sai shiri suke, sun dau anko har sun kai dinki, sun raba invitation, sunata shiri, don next week Saturday kam In Sha Allahu Nabila zata zama amarya.
Kuma duk zuwan da suke gidan su Nabila, Olamide bata haduwa da Faeeq, hankalin ta ya kwanta sosai, ta sake sosai a gidan, duk Familyn su Nabila da suka zo, su Olamide sun shiga masu rai, especially Olamide. Wasu macewa suke wai karya take ba bayarbiya bace, wai bata da halin su, kuma bata kama da su. Amma ai kun san ta da baki, ta ce masu wato kowani yare nada kaman sa kenan, kuma ko wani yare na da halin sa, ai ita bata taba sani ba, abun data sani shi ne, Allah ya halince mu duka.
Hajiya Hajara ko sai nuna ta ma kowa take, wai yar ta ce, although ba ita ta haife ta ba, amma yar'ta ce, ita ce yayar Safina.




```WEEK DIN BIKI```

Kawayan amarya ansha lalle, itama amarya, ta sha gyare gyare, Hajiya Hajara da yan'uwan ta, sun gyara ta spiritually, physically, ta mentally, sai kyali ta ke, black skin din ta yayi kyau sosai, Nabila ta dawo kaman ba ita ba, tabi tayi kyau sosai.


Yau Friday, za'ayi kamu, yan matan amarya, sun sha makeup kala kala, da wanda nata yayi fitting din ta, da wanda nata baiyi fitting din ta ba. Nafisa ma ba'a barta a back ba, makeup artist da aka dauka, ta rangada mata makeup itama, tayi kyau sosai, inba kasan ta ba, baza ka gane ta ba. Olamide kuwa anyi anyi da ita a mata makeup, taki, wai su foundations, din da za'a sa mata, zai sa zafi ya kama ta, kuma ita baza ta iya juriyan safi ba. So powder, da wani nude colour lipstick ta sa. Itama tayi kyau daidai gwargwado. Sai shiri ake za'a kamu by 4:00pm.






〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️


A matsayin sa na aminin ango, tare suke zurga zurgan biki, suje nan suje can. Gidan da za'a sa amarya ma, sanda suka ga gidan was looking it best.
Abdallah ya kai makulli, lokacin da aka zo jere.
In suna tare da Farouk, ya ita tsokanan sa, sai kuma ya shiga land of dreams din sa, ace shi ne ma zai yi auran, daya ji dadi, sosai.


Ranan Friday da safe, suka tafi kano, da shi da ango, da sauran abokanan su. Suka sauka awani hotel, kafun lokaci yayi, su tafi venue din da za'ayi kamun.
Bayan asr, suma suka fara shiri, dakin ya dauka da kamshin turaren maza kala kala. Sunyi kyau sosai, abunka da fararen maza, amma still cikin su, ba'a rasa bakaken ba, suma sun sha kyau sosai.
Basu bar hotel din ba, sai 4 dot, suka kama hanya, suka je venue din event, nan suka samu, wasu kawayan sun zo, amarya da main girls din ta basu zo bako, amma within 5mins, suma suka iso. Suna isa, Nafisa ta fara fita daga cikin motan, tana wani kyali. Abdallah, ya kallie Farouk, ya ce "Guy baka fada mun amarya nada extraordinary beautiful friends haka ba. Just take a look at this one, although dai tayi makeup, kuma kasan I don't go for madeup girls". Yana cikin magan Olamide ta zura kafafun ta ahankali, ta fito. Ai anan bakin shi yayi full stop, yama kasa cewa komai, sanda Farouk yayi taping din shi sau uku, kafun ya ce " subhanallah, which of the favors of your lord would you deny".







```Thanks for reading, please kuyi maneji.
```






~Zeexee ce~ 🖊️🖊️🖊️
[8/30, 1:21 PM] Abokiyar Fight💜💖: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*BANBANCIN KABILA*
_(Short story)_
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹

*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*

*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*

*T.W.A*

*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_

MARUBUCIYAR

*-RAYUWAR HUSNA*

*-MAHAKURCI MAWADACI (2020)*







```Dedicating this page, to my Moza(Xulley sparks)🤭🤭🤭 and my abokiyar fada🤭🤭💃🏽💃🏽💃🏽. I love you guys overdose🤭🤭🤭🤭.```






1️⃣3️⃣&1️⃣4️⃣






"Which of the favors of your lord would you deny". Abdallah ya fada.
"Non ya akhi". Farouq ya fada.
"I can wait to see my Bila wallahi". Farouq ya kara magana.
"Ni kam I have seen my qalbi, amma ya rage yanda zata zama nawa, don kasan heart dita ce, dole na samu yanda zan daidaita ta". Abdallah ya fada yana rubbing din palms din sa.
"Gaskiya ne, daga ganin yarinya har ka fara maganganu"? Farouq ya tambaya.
"Dole na fara, saboda Allah's creation is sooo beautiful, full of beautiful features. Just take a look at her, batayi wani makeup ba kaman sauran, amma tafi su. Kaga daa bahaushiya nake nama, amma Allah ya kawo mun bafulata a sawwake". Abdallah ya fada.
"Toh Mallam ka dauke ido, only first look is halal. Gaskiya kam, kana da over assurance. Amma idan bai yuwu ba, sai mu fada ma Bila, sai ta taimaka ma rayuwar ka. Kuma to be sincerely speaking, ban taba ganin kana ma mace haka ba, but just looking at her made you this way, what if ta yarda, maybe you will loose a knot". Farouq ya fada.
"Ai naga haka kaima kayi loosing din knot, kaga dole in bi sahu". Abdallah ya fada da wasa.



Olamide ko, data fito daga cikin motan, ta gyara tsuwar ta, Nabila ta fito. Kai sunyi kyau sosai. Daman ankon Olamide da Nafisa, daban ne dana sauran kawayen, kuma style din su daya.
Da Nabila ta fito, Olamide ta ce dan gombe bai iso bane"?
"Ke baki gani ne, ga dan gombe can da wani handsome kusa da shi". Nafisa ta Fada.


Su Abdallah na ganin fitowan Nabila, suka kara sa inda suke. Duk yanmatan da suka wuce, kallon su kawai suke, amma ina ango da abokin ango, anyi nisa.


Nafisa na ganin suna zuwa direction din su, tace "subhanallah, Bilatu, wannan shi ne wanda kika fada mana ko"?
"Ae shi ne, harkin fada a tarkon sa ne"? Nabila ta tambaya.
"A'a, ya mun haske da yawa. Nikam na bayan nan, daya ke bayan angon ki directly, ya shiga mun rai, ala dashi za'ayi wuf". Nafisa ta fada tana dariya.
"Ohhh Asim! Ai shima Doc ne. Yawancin abokan yaya na, Doc ne". Nabila ta fada.
"Habibty, yana ga kin yi shuru ne, ba zaki tofa naki ba"? Nafisa ta tambayi Olamide.
"Toh me zance, duk basu mun ba. Bana imagination akan abun da nasan da kyar ya zama gaskiya. Ai suna jin koni wata yare ce, zasu fara nuna mun tribalism, kuma kunsan bana taking shit. So in other to avoid that, gwanda na auri bayarbe ko dan Suleja, hankali na kwance". Olamide ta fada.
Nafisa na son ta yi magana kenan, su Abdallah suka iso.


Da suka jeru, Olamide da Abdallah suka kasance side by side, Nafisa taso ace ita da Asim suna side by side, unfortunately, yana bayan wanda ke side din ta, kaman tace masa suyi exchange da Asim.




Da kowa ya samu wuri ya zauna, kawayan amarya suka zauna kusa da ita, akan stage. Ai ko Abdallah ya ita satan kallon mide, tun bata sani ba, har suka zo suna ido 4 har sau uku. Na hudu kuma, Mide ta harare shi, ta murguda mai baki, amma ko ajikin shi, instead ya ragu, sai kallon ya karu. She was feeling soo uncomfortable, sai tace ma Nafisa "Habibty, inaga zan tashi anan in koma inda jama'a suke, am feeling uncomfortable". Olamide ta fada tana daure fuska.
"Kai habibty, haka bai dace ba, kinga mune manyan kawaye, ya kamata mu tsaya da ita, wallahi zata ji wani iri inta gan ki a can". Nafisa ta fada.
"Ni kadai nasan abun dake damuna, amma I will be patient. But if I keep feeling this way, gaskiya zan bar wajan nan" Olamide ta fada fuska a daure.
"Ae, ki bari, zan maki coverup a lokacin, but for now ki zauna please".
"Shikenan" Olamide ta amsa.

Bayan some mins, aka fito rawa, Olamide tayi gum kaman bata wajan. Amma Nafisa kuwa ana can Ana cashewa.

Abdallah ma yaki shiga wajan rawa, ya zauna kan kujeran sa kaman wani boss, yana ta dubawa ko zai ganta cikin masu rawa, amma yaga bata wajan, sai yaga Fisa ana cashewa. "Hmm, yarinyar nan akwai busy body. Although nasan na yaba mata, amma bata da natsuwa. Amma ga qalbi na, bata shigo cikin wannan hayaniyan ba, qalbi na natsasiya ce.

Da Olamide ta gaji da kallon masu rawa, ta tashi zata bar gurun, wayan ta yayi ringing, tana duba wanda ya kira, taga Hakeem. Ciki jin dadi da walwala, ta daga, sannan ta fita daga hall din, saboda kara yayi yawa.

Abdallah na juya kan sa, ya gan ta zata fita, ya tashi cikin natsuwa, ya biye mata baya, nan yaji tana waya. Ya aza ko saurayin ta ne take waya da, har heartbreak ya fara kama shi, sanda yaji tana cewa zata dake shi inta dawo, shi yasan bayanda zata ce zata daki saurayin ta. Hakalin sa bai gama kwaciya ba, sai lokacin da yaji tana kiran Fa'iza da autan Mummy, sannan hankalin sa ya kwanta. Yana ta ears dropping, har ta gama waya. Yana jiran yaga ta juya ta shiga hall, sai yaga ta nemi kujera, ta zauna. "Wato qalbi bata son damuwa da hayaniya kaman ni, hmm maybe in mata magana yanzu, because banda time kuma, gobe daurin aure, kuma ana gamawa, zamu kama hanyan Gombe, gwanda kawai na fada mata yanzu".
Sanda yayi addu'a ya tofa ma kan sa, dan according to him, this is a life changing matter.


Da Olamide ta gama waya, ta ce bari ta zauna kafun masu rawa su gama rawan su, sai ta koma. Sai ta nemi wuri ta zauna, ta kunna data, tana WhatsApp. Tana cikin chatting din ta, taji ana mata sallama.

Daya gama addu'a, ya tofa, ya kara cewa "ya Allah, kaga niyya ta akan ta, I don't mind getting married to her in the next two to three months, but Allah you know best, if she is going to be good for me, ya Allah kasa ta yarda dani, in kuma she will not be good for me, ya rab kasa karma ta saurare ni".

Da bismillah, ya fara takawa har inda take, yaga duk hankalin ta na kan wayar hannun ta, sai yayi sallama. A hankali ta dago kai, ta amsa mai.

Olamide na ganin shi ne mai kallon ta a hall, ta fada a zuciyar ta, tace "ai kuwa sai ka fada mun dalilin daya sa ka kure ni da ido, sai kuma na maka lectures, saboda Islamically, only first look is halal, we are meant to lower our gaze, both male an female".

Tana cikin tunani, taji yace "ina iya zama akan wannan kujeran"?
"Ka zauna ma, tunda dai baa kai na zaka zauna ba". Ta fada tana wani bata rai". Tana fadan haka, ta maida hankalin ta kan wayar ta.


"Dan Allah ki dan bani attention din ki, magana mai mahinmanci zan miki". Abdallah ya fada.
"Toh ina sauraran ka". Olamide ta fada, sanan ta kashe kawar.
"MashaAllah. Gaskiya ban san daga inda zan fara ba, amma let me start from anywhere. Please try and understand me, cause have never done this before". Abdallah ya fada.
"Ba damuwa ina jin ka" Olamide ta fada.
"MashaAllah. Gaskiya kin burge ni, yanayin ki ya burge ni sosai. Yanda kike babbar kawan nan, da wata ce data caba fuskar ta da makeup, kuma tasa kaya anyhow, irin yanzu da ake rawa, ta zaman gaba awajan, kuma ta dunga rawan kai, amma ke kam ko ajikin ki. Wallahi tun da kika fito daga mota, nake ta observing din ki, and subhanallah, I found the feature in you, although yau na san ki, kuma yau din ma bai wuce 1hr ba, amma ji nake kaman na san ki da'a".
Haka Abdallah ya ita zuba, ikon Allah, mutumin da baya wani sonyin magana dayawa da mutani, Olamide ko sai kallon shi take.

"Baki ce komai ba sister. Sorry, ban mayi tambayan sunan ki ba, am very sorry for that. So please zan iya sanin sunan beautiful creation din Allah"? Abdallah ya yana murmushi.
"Uhmnn Olamide". Olamide ta amsa mai.
Cikin surprise, Abdallah yace "Olamide, ai wannan sunan yarbawa ne, ko akwai wannan sunan ne cikin Fulani, amma ban taba ji ba".
"Toh ni nace maka ni Fulani ce?
Shi yasa ma bana son yan north na mun irin wannan maganan, dan yanzu zaku fara tribalism din Ku, mtchwwww" ta ja tsaki, ta maida hankalin ta kan wayar hannun ta.
"A'a sister, ni dai am not one of them, amma wallahi nayi zaton ke bafulatana ce".
Cikin zafin rai, ta kashe wayar ta, tace "tunda kaji ba bafulatana bace, sai ka tashi ta koma inda ka fito, dan daman anan ka same ni".
"A'a kar muyi haka da ke. Saboda ke ba fulani bace, doesn't mean zan nuna maki banbanci, although akwai *BANBANCIN KABILA* tsakanin mu, saboda hakan yasa nakara son ki miss Olamide. So can I have digit please, kinga sai mu fara zumunci".

"Hmm ban san shi a kai ba". Bata gama magana ba, taji muryar Nafisa tace "ni nasani". Nan taba shi digit din Olamide, ita kuma tana ta fushi, dan still bata so bashi numbern ta ba.
" So Mr Handsome, inba damuwa, zan dan rage maka jindadi, saboda Mide has to be inside likewise you".
"Ba damuwa, nagode maki sosai kawar mu".
"Awwwnn my pleasure mijin habibty. Amma sunana Nafisa". Nafisa ta fada tana murmushi kar kunne.

Olamide na ganin yanda Nafisa keyi, tasan zata yi worst, sai ta bar wajan.
Nafisa ko ko a jikin ta, saboda daman ta riga tayi promising kan ta, duk wanda yace yana son habibtyn ta, kuma ya zauna mata, toh sai ta san yanda zata yi ta hada union din.
"Baka fada mun sunan ka ba"? Nafisa ta tambaya.
"Soo sorry for that, ko Olami ma ban fada mata ba, sunana Abdallah Umar Muhammad Yero".
"MashaAllah, wayaga Abdallah weds Fa'iza. And yes wannan sunan, Olami din daka bata, yayi dadi sosai". Nafisa ta fada.
"Daman sunan ta Fa'iza "? Abdallah ya tambaya.
"Ae, amma tafi amfani da sunan yoruban ta. Mu wuce ciki, kaga sai muyi hira a hanya, kafun mu shiga, kasan our presences is important". Nafisa ta fada.
Suka tashi, suka kama hanyan hall din.
Sai kuma ta ce "kasan Olamide nada wani tsoro, ka daina ganin ta kaman she is tough, tana da tsoron kar familyn wanda ke neman ta su zo ba suyi accepting din ta ba, azo ana mata gori, shi yasa kwata kwata bata son ace mata zata auri dan north. Amma danAllah, inka san kaima zaka nuna mata *BANBANCIN KABILA*, kar ka ci gaba da neman ta. Olamide kaman yaya take gare ni, forget the fact din we are in the same level, ta girme ni with almost a year. Toh duk abun da aka mata kaman ni akayi wa. So am begging you in kasan kai da familyn ka zaku nuna ma habibty na banbanci, karka ci gaba da neman ta".
Sanda ya numfasa, ya ce "my parent may not be the problem, amma ina da wani strict uncle, shi ne ma head of the family, da shi kawai za'a iya samun matsala, dan ya kafa mana dokan sai bafulatana kawai. Amma iyaye na are ready to accept anyone, in as far as am happy with my decision". Ya fada yana murmushi.
"Hmm, wallahi bana kaunan inga habibty na cikin matsala, shi uncle din naka hope bazai muzguna ma ta ba, dan wallahi ina ji labari, ina iya zuwa inmai rashin mutunci enh". Nafisa ta fada tana murguda baki.
"Ai ko da kin burge ni". Abdallah ya fada, sai su biyu suka fashe da dariya, sannan ya kara cewa "danAllah kema bani digit din ki, kinga kaman ta keh zan samu kan qalbi ta". Ya fada yana murmushi.
Nafisa ta kara fashewa da dariya, shi ma yayi joining din ta. Sai tace "su qalbi manja. Ai ko habibty na son sunan. Kaga bari in baka number na, kasan mun iso hall, kafun mutani su fara kallon mu". Nafisa ta fada.
Nan ta ba shi numbern ta, sannan ya ce mata zai kira ta, da qalbin sa, sai suka yi sallama, suka shiga ciki, Nafisa taje side din mata, shima Abdallah yaje side din maza.

A cikin hall din kuma, ashe Asim ya gan su lokacin da suka zo kusa da kofar hall din, kuma lokacin suna dariya, sai yaji haushin kan sa, saboda a ganin sa, an riga shi samun ta, amma In Sha Allahu zai san yanda zai samu kan ta.



Ba'a gama ba tun 4:30 da aka fara event, sai 6:30.
Da suka fita, suna shiga mota, Asim yasan yanda yayi da Nafisa, ta bashi numbern ta, ita ko bukatan ta ya biya, sai murmushi take, gaskiya auren Nabila is blessed.
Shi kuma Abdallah, sai kallon Olamide yake yana jin wani irin dadi na ratsa shi. Gakiya ne Fulani/Yoruba, kawu Dajjo be ready, dan na wuce inda kake tunani.

Olamide kuwa tana ta jin haushin habibtyn ta, da ko magana Nafisa ta mata, sai tayi tsaki, amma ko ajikin Nafisa, sai ma tsokanan ta data ita yi.

Da Farouq ya ga yanda Adallah ke kallon Mide, sai yace "Akhi! Kamata magana ne"? Ya tambayi Abdallah.
"Kana wasa da autan Umma, tuni na karba numbern ta, harda na habibtyn mu". Ya fada yana murmushi.
"Kai so easily, nayi zaton zaka sha wuya ai, amma naga kaman ba hakan ba". Farouq ya fada.
"Hakan ne fa, ai habibtyn mu ta bani. Ina da aiki a gaba na sosai, dan sai nayi breaking din guards din ta down". Abdallah ya fada.
"Wani irin guard kuma"? Farouq ya tambaya.
"Ka bari sai mun isa masaukin mu, zaka ji, for now let's wait till they leave this venue safely, muma mu wuce".Abdallah ya fada
"Ni kam har na kosa mu isa ka bani gist". Farouq ya fada
"Gulmanme kawai, you are not even concerned about how amaryar ka zata isa gida, gulman tawa kake son ji". Farouq ya fada.











```Thanks for reading loves``` ❤❤❤❤.





~Zeexee ce~ 🖊️🖊️🖊️
[8/30, 1:21 PM] Abokiyar Fight💜💖: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*BANBANCIN KABILA*
_(Short story)_
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹

*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*

*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*

*T.W.A*

*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_

MARUBUCIYAR

*-RAYUWAR HUSNA*

*-MAHAKURCI MAWADACI (2020)*






```Dedicating this chap to my one and only Bilus (Bilkisu), ina son ki, so fisabilillah. Wallahi words can't explain how much you mean to me my sis from another mum🤭🤭❤❤💘💓💗💖.``` ```Even though I know you won't be seeing these until it's turned into doc, but still I love you my Bilus❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤. May Allah make our friendship a lasting one Amin.```







Da suka isa gidan su Nabila, dan daman tun last three days su ka koma gidan su Nabila, nan suke kwana.
Da suka shiga dakin Nabila, duk suka cire kanyan jikin su, su kayi sallan magrib, isha ma yayi suka yi, su kayi wanka, kowannan su tasa nightyn ta, suka fara hiran kamun, da wasu close cousins din Nabila, sai dai ba tare zasu kwana da su Nabila da Olamide ba. Duk hiran da suke, Olamide bata sa masu baki ba, it's either tayi "hmm", ko tayi faking din dariya. Duk abun da take, Nabila ke noticing. Sanda ta bari suka gama hira, cousins din ta suka bar dakin, suka koma guest room, sannan tace "Ore, yana ga kaman you are not happy ne, ko dai baki ji dadin event din bane"?
Daman suna kwance ne akan gado, sai Nafisa tayi wani mika, ita kuma Mide tayi fake smile, sannan tace "naji dadin shi mana".
"Ni na bata mata rai". Nafisa ta fada tana murmushi.
"Haba ke ko fisa, ya zaki bata mata rai, kuma kina da bakin fada".
"Am serious, ni ce na bata mata rai. Amma abun alheri na gani, kuma naga zai dace da ita, shi yasa, na tsaya mata, kaman yanda kawaye masu son cigaban juna ke yi. Kuma bazan fasa ba, sai naga nayi nasara". Nafisa ta fada.
"Toh!" Nabila ta fada tana zare ido, ta kara cewa " toh meye kuma wannan abun"?
"Keh kawar mu ce, baza mu boye maki komai ba. Abokin angon nan, Abdallah, yace yana son ta, kuma kin san view din ta akan mazan arewa, naje wajan ne yana tambayar numbern ta, sai tace mai bata san shi a kai ba. Although ban san abun da suka fada ba kafun in isa wajan, sai nace mai ni na sani, na bashi number". Nafisa ta fada.
"Hmmmm this serious, so dan kin ba Abdallah numbern ta, shiyasa take fushi"? Nabila ta na fada ta fashe da dariya, Nafisa tayi joining din ta.
A fusace Olamide ta ce "wato abun dariya ma ya baki ko?
Ku kun san tsoro na, amma kuna mun haka"? Tayi maganan kaman zata yi kuka.
"Kai Ore, we know, but am pretty sure Abdallah won't hurt you, have known Abdallah since the first time I and yaya Farouq started dating, kuma ni I don't think zai taba discriminating din ki, mutumin da a Ogun State yayi serving, daya dawo yake cewa idan baka je garin yarbawa ba, you won't know how nice they are, duk abubuwan da ake fada akan su is not real, yanda ake cewa basu da kamun kai, basu da rike addini, akwai masifa, ba tsafta, da dai abubuwa kala kala, yace duk karya ne. Dan da shi yaje ya gano ma kan sa, yasan dukan mu daya ne, bamu da banbanci, kuma duk abubuwan da ake cewa suna yi, yana faruwa a duka yaren duniya, basu kadai keyi ba, har yace shi ya rasa abun da yasa aka dauki tsana a arewacin Nigeria, aka azama yarbawa. Mutum da yace shi daya je, ya so yanu shi yafi su addini, suma suka bi shi, kaman basu da shi, sai sanda suka fara correcting din shi, dakan sa yaja baya. Yanzu haka ma shi da yaya Farouq na da wani aboki wanda sukayi NYSC tare, yana da addini sosai, ustaz ma ake kiran shi. Na san zaki ce mai yasa nake zuba haka, I just wanted you to know that you are in save hands, Yaya Abdallah bazai taba discriminating din ki ba. Sannan ki duba surrounding din ki, you are surrounded ba Hausa/Fulani, and bamu discriminating din ki, so why have this fear when

Please Login or Register in order to submit comment