Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

it's comes to love"? Nabila ta fada, tana rike da kafadan ta.
"Exactly habibty, why are you scared when it comes to love with an arewa guy, why"? Nafisa ta fada tana rike da dayan kafadan.
Alokacin har Olamide ta fara kuka, cikin kukan tace "my fear is nothing but the fact that I will be discriminated, idan shi yana so na, what about his parent and relatives?
Are they going to accept me like they will accept you guys?
Ni nasan Yoruba men na auran hausa girls, kuma ana samun kwanciyan hankali, but idan yazo wajan da Yoruba girl zata aure su, alokacin discrimination kala kala ke tashi. Ni kuma wallahi azim, bana cika son problem, ku daina gani na kaman mafadaciya, masifaffiya, wallahi problems na ba ni tsoro ba kadan ba. I can't be enjoying my husbands love alone, his family's too matters". Ta karashe magana, tana kara fashewa da kuka.
"Ki dai na cewa haka habibty, wallahi sai dai wanda addini bai zauna mai bane kawai, zai yi discriminating din ki saboda *BANABANCIN KABILA.* Amma midin addini ya zauna ma mutum, toh bazai yi discriminating din ki ba. Abunda Allah ma cikin alqur'anin sa mai girma, ya ce he created us in different nations, different colours, different tribes, e.t.c. So who are we to discriminate one another, we are nobody. Karfa ki manta, Bilal baki ne sosai, amma he was among the companions of the prophet, the prophet (S.A.W) and other companions, never showed any discrimination to him, he was the one who calls adan, he left Madina after the prophet's death saboda Madina will always remember him of the prophet (S.A.W), ba koran shi akayi ba. Ki duba historical books ma, zaki ga abubuwa da yawa. So if the prophet accepted Bilal, then who are we to discriminate one another, we are nobody wallahi". Nafisa ta fada tana share ma habibtyn ta hawaye.
"Gaskiya kika fada Fisa, mai karancin addini ne zai yi discriminating din ki". Nabila ta fada.
"I wish kowa ma zaiyi understanding, amma it's impossible". Olamide ta fada tana shashakan kuka.
Suna cikin magana, wayar Olamide ya fara ringing, tace ma Nabila ta mika mata, sai ta tambaye ta waye ke kira, Nabila tace number ne. Cikin jin dadi, Nafisa tace "your fulani prince ne".
"Ya kika sani"? Nabila ta tambayi Nafisa.
"My instinct told me". Ta fada tana wani jujuya wuya.
"Gashi miss, kafun ya tsinke. And please behave normal, no rude talks please". Nabila ta fada.
"Yes please habibty, no rude talks". Nafisa ta fada palms din ta a hade.
"Naji" Olamide ta fada, sannan ta daga kiran. Tana dagawa, taji very cool muryar sa, ya ce Assalamu alaikum"!
Ahankali ta amsa masa da "waalaikumus salaam, dan Allah wake magana"?
Sanda yayi clearing din muryar sa, yace "Ni ne Abdallah, although ban samu na fada maki suna na dazu ba, nine disturban nan na ki yau".
Sai tayi murmushi, ta ce "it's good you know you are a disturber. Soooo ya akayi"? Ta tambaye shi.
"Yes I know am one. Olamide! I will like to know you more, and I will also tell you about myself, let's take everything gradually, if you can please give me a chance". Ya fada pleadingly
Daman ta sa wayar a speaker, sai su Nafisa suka kada mata kai, alamun tace okay.
Sai tace "okay, am okay with that. So what do you want to know about me"?
"Anything you are ready to tell me, am all ears". Abdallah ya fada.
"Hmm okay, am Faiza Abdullahi by name, but am mostly called Olamide, dan dashi ma ake kira na a gida. Am from Niger state, Suleja local government, but my mai origin is Oyo state Ogbomoso. My origin says there, amma ba muma san hanyar wajan ba, bamu da garin daya wuci Suleja. Shekaru na 20, ina 300l a BUK, ina karanta sociology. Ni ce first born among children of 3, mahaifi na ya rasu tun ina 6 years old. Toh shikenan kaji nawa, saura naka".
" First of all, Allah ya jikan magabata, yasa ya huta, yasa aljanna ce makomar sa, ya raya ku".
"Amin" ta amsa, su Nabila ma suka ce "amin", amma yanda bazai san suna wajan ba, kawai sai wayar Nafisa ya fara ringing, ta na ganin strange number, tayi murmushi, ta ce "Asim". Da sauri ta daga wayar, itama ta fada anata duniyar. Nabila ta kalle ta ta jijjiga kai.
Su Olamide kuwa, Abdallah ma ya fara bata tarihin kan sa.
"Kinga ke first born, ni kuma auta, combo din mu fa zaiyi sugar. Ga kuma fulani/Yoruba. To be sincerely speaking, iyaye na basu da matsala, amma akwai wani kawun mu, wanda yake da matsala sosai, amma he is not a problem, because I can do anything just for my love" Abdallah ya fada yana murmushi. Farouq din da yake wajan, sai bakin shi yayi hanging. Itama Olamide, sai taji kunya ya kama ta, Nabila ko ta rufe bakin ta, tana dariya.
"Uhmmmm who is that love of yours"? Olamide ta tambaye shi.
"You want to know my love right"? Shi ma ya tambaye ta.
"Yes I do" ta fada a kunyance, kaman yana ganin ta.
"Okay since you want to know. My love, is non Other than Olami, Fa'iza". Ya fada yana murmushi, kaman tana ganin shi.
"Congrats, you managed to get 4points today".Olamide ta fada.
"Wow mashaAllah, am so glad I deed".
"You should, because you deed what others couldn't".
"Am glad for this position too. So bari in bari kiyi barci. Please dress as simple as you deed today, because you took the breath of many even without makeup, I hope I will be the lucky one". Ya fada yana murmushi.
"In Sha Allah I will. If you keep this behavior on, you maybe the lucky one. Good night Auta". Ta fada a kunyance. Nabila ko sai kallon ikon Rabbi take.
"This name sounds better in your mouth, it have never been better called, like the way you called it today. Gaskiya ke din na daban ce Olami. Good night, sweet dreams, don't allow the bed bugs bit, kuma kar a manta da azkar, ko da nasan za'ayi, lastly, dream about Auta". Abdallah ya fada.
"Uhmmm you too, dream about Olami". Tana fadan hakan, ta kashe wayar ta.
Tana kashewa, yayi gab da Nafisa ma ta kashe nata. Nabila ta yi wani irin kara, tace "wow! Wow! Wow! Wonders shall never end. A she ma pretending kike, Nafisa kinyi missing, baki ji yanda Ore keta buga soyayya ba. A she ta iya soyayya haka, ni da nayi zaton sai mun koya mata, a she ita zata koya mana".
"Uhmmmm, habibty is that so, kice dai abun yayi sweet kenan". Nafisa ta fada.
"Sosai fa Fisa, abun nasu ya bada masoro".
"Hahhhhhhhh" Nafisa da Nabila su kayi dariya. All this while Olamide ta rufe fuskar ta, saboda kunya. Ita ma bata san zata yi haka ba, amma Abdallah is irisistable.
"Madam ki bude fuskar nan ki bani labari". Nafisa ta fada.
"Ai ni zan baki labari, kin san Ore ba zata fadi gaskiya ba". Nan Nabila ta bata labari dalla dalla.
"Am sooo happy, finally habibty have found love". Nafisa ta fada.
"Toh kema bamu labari, dawa kike waya". Olamide ta fada.
"Da Asim". Nafisa ta fada.
"Kut! Babe baki wasa fa, har kun fara soyewa"? Nabila ta fada tana daga mata gira.
"Aww kina wasa da Nafisa Suleiman. Amma fa bani nace ya bani numbern sa ba, da kan sa yazo ya same ni, mu kayi exchanging din numbers". Nafisa ta fada tana wani harare harare.
"Gaskiya ne, habibty baki wasa. Amma my advice for you, ki bi ahankali, karki yi saurin jumping, ku dauki komai stage by stage". Olamide ta fada.
"Gaskiya kam, dan naga kaman sauri kike. You should know that slow and steady wins the race". Nabila ta fada.
"In Sha Allah, kar ku damu".
"Yanzu Bila gobe zaki barmu, gobe zaki fita a league din single, ki zama married?
We are definately going to miss ya our aunty Bila, our black beauty". Nafisa ta fada, sai Olamide tace "true to that, wallahi we will miss you. Good thing din shi ne you will still be schooling with us".

Haka suka ita emotional talks, har sukayi barci.





〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

Su Abdallah Kuma, da suka isa masaukin su, Abdallah ya labarta ma Farouq komai, sai Farouq ya ce "ai wannan ake kira from frying pan to fire. From Fulani, to Hausa, and final choice Yoruba .Gaskiya kawu Dajjo na da aiki, dan sai hawan jini ya kama shi."
"Ai ko harda heart attack". Abdallah ya fada, suka tafa, suna dariya.


Daya gama waya, Farouq yace "aboki na kayi dace fa, ya kamata a sanar da ustaz kayi amarya yar yaren su".
"Gaskiya kam, da Ismail yaji dadi sosai. Zan fada mai, amma sai bayan bikin ka".
"Kawu Dajjo dai is in big trouble". Farouq ya fada, "sosai ma". Abdallah ya fada.

"Kai kuma Asim, dawa kake waya ne"? Farouq tambaye shi.
"Da love of my life Nafisa".
"Kace kana waya da habibtyn mu Kawai". Abdallah ya fada.
"Habibtyn ku kuma"? Asim ya tambaya.
"Ae, ai habibtyn Olami ce".
"Gaskiya ne, three friends marrying three friends. Abun na mu na bada flavor". Farouq ya fada.











```Thanks for reading.```


Comment
Like
& share




~Zeexee ce~ 🖊️🖊️🖊️
[8/30, 1:21 PM] Abokiyar Fight💜💖: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*BANBANCIN KABILA*
_(Short story)_
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹

*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*

*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*

*T.W.A*






____________________________________

https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
____________________________________








*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_

MARUBUCIYAR

*-RAYUWAR HUSNA*

*-MAHAKURCI MAWADACI (2020)*







```Dedicating this page to my Sally💃🏽💃🏽💃🏽🥰🥰. Love you unlimitedly. Can't wait to come back to BH, mu yi plan din mu😉😉😉😉```




1️⃣7️⃣&1️⃣8️⃣






"Gaskiya ne, 3-3. Amma nawa combination din yafi naku bada flavour". Abdallah ya fada dreamly.
"Toh! Sannu Mallam. Kai da naka combination din zai ja ma best kawun mu heart attack, shi ne zaka wani ce kana ne best combination?
Tab ai acikin dukan mu, nawa ne best nothing to complain about, kaga cousin dita ce, so ba mai mun complain". Farouq ya fada.
"Dan Allah mallam park well. Naka ai family ne, ba Ku da probs, bai ma kamata ace kuna da matsala ba. Amma kunga nawa is the best. Nifa ba dangi komai, amma ba complain, kawai dai garin mu ba daya bane". Asim ya fada.
"Toh dukan ku mun shuru. Nawa combination din is the best, saboda na nuna ni cikakan dan Nigeria ne mai kishin kasan sa, ku kuma kun nuna you are selfish, dukan ku yaren ku daya". Ya fada yana yatsina fuska.
"Ba selfish ba, selsardine ne. Kai da zaka ja ma tsohon familyn mu ciwo, inya mutu saboda kai, toh sai mun kai ka court". Asim ya fada.
"Wallahi kam, kawai haka ka sa ma best tsohon mu ciwo". Farouq ma ya fada.
"Ya dade bai yi ciwon ba. Na san zasu rako amarya, at least za suyi kwana 2, kun ga in aka kai ta gobe maybe by 4 sun isa, jibi su dan tsaya da ita, kaga jibin nan, zanyi convincing din ta muje gidan fav sis adda Fadi". Ya fada dreamly.
"Gaskiya ne, abun yayi kamari. Allah ya sanya alheri". Farouq ya fada.
"Amin". Abdallah ya amsa.
"Kun ga muyi barci fa, gobe is gonna be a big day". Farouq ya fada.
"Gaskiya kam". Asim ya fada.






〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️



Da suka tashi, suka yi sallah, nan aka fara shiri, gidan su Nabila cike da mutani kala kala, da family, da abokan arziki, sun zo taya murna. Gashi first auren da za'ayi kenan a gidan su Nabila, so anyi mugun cika.

Nabila ta sha kyau sosai, akayi dressing din ta cikin wani lace mai mugun tsada, ga kyau. Su Olamide ma suka sa nasu suma mai kyau, ko yau dinma Olamide taki yin makeup, ba yanda baayi da ita ba, hatta Ummin Nabila, taki wai ita bata so. Amma kuma hajja Nafisa, tasha makeup, kuma yayi fitting din ta sosai.


By 10 aka sa lokacin daurin aure, a masjid din dake kusa da gidan su.


Suma can, su Abdallah, da sauran manyan family din, suka shirya, by 9:30am, suka bar hotel din, suka kama hanyan anguwan su Nabila.


Abun ba wuya, har an daura auren Farouq Ismail Ardo, da Nabila Muhammad Ardo bisa sadaki 100,000 naira. Ana gama daura aure, Farouq bai ma bari sun bar masjid din ba, ya kira Nabila, yace "Bila'am, Allah yayi yau kin zama tawa, kin zama matar Farouq". Yana gama fada, ya kashe wayar, anan kuma tasa wayar a speaker, su Olamide naji suka fara ihu, ita kuma Nabila ta fashe da kuka. Su kuma suna ta mata dariya, su Nafisa harda kwaso shoki.
Tana cikin kuka, suka fara jin muryar maza, suna gaisuwa, ana amsawa. Da shike dukan su family ne, Farouq bai wani ji kunya ba, sai dariyan da ma yake. Sanan yana ta rarraba ido ko zai ga amaryar sa, amma bai ganta ako ina ba. Sai wata cousin din su tace "you are making it obvious brother, tana dakin ta". Ta fada yanda su biyu kawai zasu ji.
"Kai! Salma, akwai ki da sa ido. Hope dai bata kuka"? Ya tambaya.
"You shall see for yourself in kuka isa dakin". Salma ta fada.

Da suka gama gaishe gaishe, Farouq da Asim da Abdallah, sai kuma Salma dake gaba, suna biye da ita a baya, suka je dakin Nabila.
Suna isa bakin kofan dakin, Salma ta yi sallama, suka amsa, sanan ta fara shiga, tace masu ga ango da abokanan sa, su kimsa. So da suka ji haka, kowa ya kimsa jikin sa, sannan suka ce tace su shigo, sai ta leko waje inda suke tace masu bismillah, su shigo.
Suka shiga da sallama, Nabila ta sauke kanta a kasa, itama Olamide ta sukar da kan ta, wai ita me kunya.
Da suka ga yanda Farouq ke kallon Nabila, suma suka tashi sumie, suka bar dakin harda abokanan sa.
Suna fita, Asim ya kira sunan Nafisa, ta amsa, nan suka fara hira, ita kuma Olamide, suna fita, ta rike hannu Safina, su ka bar wajan, suka tafi dakin Safina. Shi kuma Abdallah yana ta neman ta, sai Nafisa ta ce "ai ka makara, saboda habibty is faster than you think, ta bar wajan nan amma nasan bazata wuci dakin Safina ba".
"Okay, ki dan kira mun ita mana, ta same ni a compound". Abdallah ya fada.
"Kai baka ganin tana tare dani bane"? Asim ya tambaya.
"Am sorry please, dan Allah bari ta kira mun ita please man". Abdallah ya fada yana taping din kafadan sa.
"Baka da case auta". Asim ya fada.

A kunyance Nafisa ta bar wajan, ta je dakin Safina, ta samu Olamide da Safina na daukan hoto. Sai taje kusa da ita, tace "kema fa kin san dole fa sai yayi magana dake, amma kika gudu ko"? Nafisa ta tambaye ta tana daga gira.
"Ke ni fa bana son ana yawan hiran nan fa, bazaka san lokacin da mutum zai fita a ran ka ba". Olamide ta fada.
"Toh! Aunty waye kuma wannan". Safina ta tambayi no one in particular.
"Wani ne, baki san shi ba, amma zaki zo ki san shi". Nafisa ta fada, sannan ta juya hankalin ta kan Olamide tace "haba habibty, wulakanci ba kyau. Just for some minutes, kafun su koma, please now". Nafisa ta fada.
"Ohoooo, wallahi bana son damuwa. Amma muje toh". Ta fada tana zumburo baki.
"Kai habibty, please kar ki fita ahaka, put a little smile on your face". Nafisa ta fada tana mata puppy face.
"Naji, muje" Olamide ta fada.
"Nima zani". Safina ta fada.
"A'a". Suka hada baki.
"Dan Allah mana".
"A'a". Suka kara fada, sannan suka bar dakin, suka je compound, suka gan su awajan hutawa a cikin compound. Olamide ta koma bayan Nafisa, ta buya, sai Nafisa ta juya, tace "dan Allah habibty banda yaranta. Muje please".
"Kunya nake ji fa".
"A'a kunyo, da kuke hira jiya kina fadan maganganu baki sani ba". Nafisa ta fada.
"Toh muje". Ta fada tana wani hada rai.

Da suka isa wajan, Olamide ta zauna a gaban Abdallah, itama Nafisa ta zauna agaban Asim. Nan suka fara hira.

"Haba Olami, kin san fa zan maki magana, amma shi ne kika bar wajan ko"? Abdallah ya fada.
"Bahaka bane". Olamide ta fada kan ta a sunkuye.
"Toh meye Olamin auta". Ya fada yana murmushi.
"Babu". Ta fada still kan ta a sunkuye.
"Akwai aiki, indai haka zaki dinga yi". Abdallah ya fada. Ita ko tayi shuru bata fadi komai ba.
"Hmm so how was your night".? Abdallah ya tambaya
"Fyn alhamdulilah, yours"? Olamide ta fada.
"It was fyn alhamdulilah too, but I kept dreaming about you over and over again, and even when I woke up today, you were on my mind, ana daurin auren nan, ji nake kaman na mu ake daurawa. Gaskiya a ranan namu, ban san yanda zan yi ba, dan sai kowa ya san Fa'iza ta zama mata a dakin Abdallah. I can't just stop thinking about you. Crazy right, daga haduwan mu jiya, har ace na fara irin tunanin nan, but I want you to know that ina son ki so fisabilillah, kuma baa matsayin budurwa nake son ki ba, instead ina son ki a matsayin mata ta ta sunnah, ina son ki zama uwar yaya na, I want to get old with you, I want our love to be till jannah, where there is no death, where love and happiness exist without any test, where life is everlasting. All I want is your love and trust, and also your cooperation, then everything will go well. Kuma nima In Sha Allah I will love you, trust you, and give you the care and affection you need". Abdallah ya fada.
"Kai! Let's take baby steps please, you are just talking, iyayen mu ma basu san we are both in a relationship ba, ka fada ma iyayen ka, nima zan sanar wa mahaifiya ta, duk abun da suka ce, sannan we will know if to take it forward or not, because gaskiya bazan so ace na baka zuciya ta ba, at the end kuma inzo ina regretting ba, dan gaskiya my heart have been broken so many times, even without the relationship going forward, it's either a week or days, saboda bamu kai conclusion ba, amma ni kuma na riga na sa rai". Olamide ta fada.
"It's okay with me, amma ina son ki sani, hakan ba zai faru ba In Sha Allah, ina son ki yarda da ni". Abdallah ya fada.
"Allah yasa" Olamide ta fada tana murmushi.
"Amma kuma ina son ki Sani, this life comes along with a lot of challenges, so zamu dinga samun sabani, dan zaman rayuwa zo mu zauna zo mu saba ne. Kuma ina son in haka ta faru, kar ki ce zaki bar ni, kuma nima bazan bar ki ba, instead muyi sorting out din problem din mu kin ji qalbin Abdallah". Abdallah ya fada.
"Qalbi kuma, har na zama zuciyar ka?
Anyways, In Sha Allah I will, kuma nima zan so ka so ni so na gaskiya, so tsakanin ka da Allah, kar kayi wasa da zuciya ta, saboda zuciya akwai rauni, ni kuma ina da saurin yarda, gashi ina fara son mutum, I love them with my whole heart, shi yasa I get heartbroken, even when the person am in love with don't know, am found of having one sided love". Olamide ta fada.
"Kar ki damu, baza ayi hakan ba, saboda you are my first love, kuma have never had a one sided love like you deed, and I hate the fact that you have had that, amma ina son ki sani In Sha Allahu, I will give you the love you need, da har zaki manta da one sided loves din da kika yi. Su kuma da suka sa kika yi one side love, ina son ki san sun yi asara, saboda sunyi missing din innocent and pure love din ki". Abdallah ya fada.
"Toh Allah yasa".
"Amin Abdallah's qalbi".


Su na cikin hira, Safina ta zo ta kira Nafisa da Olamide, wai ana kiran su aciki, sannan ta kare ma Abdallah kallo, sai ta ce "ba kai ne crush dina ba"? Ta tambaye shi.
"Ni kuma"? Shima ya tambaye ta.
"Ae kai". Ta amsa tana murguda baki.
"A'a bani bane". Abdallah ya fada.
Sai Olamide tace "Safina muje".
"A'a aunty, bari na mai explaining ko zai gane". Safina ta fada.
Kawai sai Olamide taja hannun ta, suka bar wajan. Ita kuma Fisa, ta dinga dariya, sanda Olamide ta harare ta, ta daina.

Da suka isa dakin, har zuhur yayi, kowa yayi sallah, Nabila ta sake wanka, aka chanza mata kaya, tasa atamfa Exclusive, wanda aka dinka shi da style mai kyau, ga kayan sun zauna ajikin ta, sunyi kyau, aka sake mata makeup, alokacin kuma anfara shiri, zaa akai amarya dakin ta a garin Gombe. Sanda aka gama mata, aka kai ta wajan manyan Familyn su, suka mata nasiha one by one. Nabila ta ci kuka, bari ma lokacin da Ummin su ke mata. Haka suka rungume juna suna kuka, ita ma Safina tayi joining din su. Shi ma Faeeq, yayi hugging din ta, kaman ba zai sake ta ba. Sanda Faeeq ya ma Farouq warning, kaman ma basu da alaka, daman shi Faeeq, ba ruwan shi, duk abun da yazo bakin sa yake fada.
Da zaa sa amarya a mota ma, sanda aka sha drama. Daman amarya da ango, da abokan sa guda biyu, da kawayen amarya biyu, ta jirgi zasu, sauran kuma su bi ta hanya.
Nabila kam ko da suka shiga jirgi, suka zauna, taga jirgin ya tashi, ta fara new version din kuka. Tana ganin fa jirgi ya tashi, tasan bye to kano, sai dai inta dawo, bayan two weeks kuma.
Olamide da Nafisa kuwa, suna can suna ta shirmen su. Suna ta ma juna dariya, wai first time din da zasu hau jirgi, iye, auran Nabila kam yayi favouring din su sosai.
Sai tabe tabe suke, suna dariya kadan kadan dan kar aji su.




Kafun kace me, har sun isa Gombe, suka fara sauka agidan iyayen ango. Daman wayanda zasu bi jirgi ba, sun riga sun fara tafiya, saboda su isa Kafin su Amarya.

Da aka gama komai, by 4:00pm, aka kai ta gidan ta. MashaAllah gidan yayi kyau Sosai, gaskiya Farouq yayi kokari sosai.
"Kai Nabila a gidan flower zaki zauna". Nafisa ta fada yanda su uku kawai zasu ji, sai suka fashe da dariya, kallo kuma ya dawo kan su, sai suka yi shuru da suka ga yanayin kallon.
Cikin gidan ma shi ma mashaAllah kawai, dan gaskiya Ummi tayi ma Nabila kaya sosai ba kadan ba, ko ina yayi kyau, kayan suka

Please Login or Register in order to submit comment