Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

d'aga kai da zaiyi wazai gani fareeda ce matar sulaiman janye da yaronsu."

Cikin fara'a da sakin fuska ya suka gaisa har da d'an zolayarta yyi, yana fad'in bata iya kwana biyu idan bata sanya sulaiman a idoba."

Tana dariya tace "eye naji Dan Allah jeka ka kiramun shi."

Shima dariyar yakeyi yace bara na taimaka mki nkira mki shi."

Ya mik'e tsaye ya nufi inda sulaiman yake a can kusa da Alhaji Atiku ya take masa baya hannunsa rik'e da bindiga saboda tsaro."

Sulaiman mutum ne Wanda baya wasa da aikinsa a cewarsa aikinsa shine gatansa shine uwarsa shine ubansa marayane gaba da baya, a hannun k'anin mahaifinsa ya tashi Wanda shima talaka ne abincin da zasuci wuya yake masu."
Kuma a hakan ya aurawa sulaiman 'yarsa fareeda Wanda suka tashi cike da soyayyar junansu."

Da taimakon Allah kamar da wasa aka fitar da form d'in soja fareeda ta sayar da kayan d'akinta tabawa mahaifinta ya sayawa sulaiman form d'in,
Cikin ikon Allah sunansa ya fito, wnda gashi a yanzun ya fara wadata a aikin soja, domin ya sayawa k'anin mahaifinsa k'aton gida ya kuma bud'a masa babban shago na sayar da atamfofi."

Kai tsaye mahmud ya tunkari wurin inda akeyin liyafar domin kiran sulaima, yusra tana ganinsa takar masa murmushi tana Neman ta bar wurin tazo wurinsa,
Alhaji Atiku na ganin hakan yayi saurin rik'o hannunta ya dawo da ita a inda take yana mata magana k'asa k'asa Wanda su kad'ai sukasan abunda suke cewa."

Mahmud bai damu dasuba kai tsaye wurin sulaiman ya nufa yashiga yimasa magana cikin harshin turanci cewa fareeda tazo gata can tana jiransa."

Jin hakan sai da yasaki murmushi jin dad'i yacewa Mahmud ya kaita masaukinsu da ke nan cikin gidan can layin sojoji, ya ajiyeta,
Had'ida kawo mata ruwa da abinci tasha kafin yazo."

Murmushi Mahmud kawai yyi ya juya ya tafi,
Idon yusra akansa tanajin wata kalar wutar k'aunasa tana ruruwa a zuciyarta domin mahmud jarumi ne daga ganinsa zaiyi jarumta wurin tafiyar da macce a kan gado."

Tunshigowar fareeda wurin idon Alhaji Atiku ya sauka a kanta, yana ganinta yaji gaba d'aya hanlinsa ya tashi so yakeyi kawai yajishi ya kad'aice da ita."

Mahmud na tafiya ya kalli sulaiman ya masa nuni da hannu a lamar yaje wurin matarsa ya kuma zaro kud'i cikin aljihunsa dubu ashirin ya mik'a masa yace kasaya mata kayan motsa baki."

Cike da murna sulaiman ya runsuna ya karb'a yana godiya, yatafi wurin fareeda."

Da isarsa mahmud yana fitowa daga d'akin,
Cikin murna sulaiman ya tareshi yana dariya yana fad'a masa Alherin da Alhaji Atiku yayi masa."

Gaban mahmud ya fad'i ya zaro ido yace "ina fatan baiga shigowar fareeda ba?'

Sulaiman yasaki dariya yace "maiya faru idan har ya ganta?"
Mahmud yace "no bakomai tambaya ce kawai nayi, yayi wucewarsa, yana tunanin tambas Alhaji Atiku fareeda yagani tunda har yabawa sulaiman kyautar kud'i, Dama hakan yakeyi da zarar ya kyallara ido yaga matar yaronsa in dai har ta kwanta masa zai dinga yiwa yaron nasa Alheri na Jan hankali."

*******************

Bayan an watse daga wurin liyafar kowa yakoma wurin aikinsa,
Alhaji Atiku da shalale sai zuba mashi shagwab'a takeyi akan wutar son mahmud dake ruruwa a zuciyarta."

Ransa ya b'aci ganin ynda shalele take zubar da hawayenta akan wani d'a namiji kuma yaronsa, Wanda yake da iko dashi har da mahaifinsa."

Janyota yayi a jikinsa ya shiga share mata hawayen da ke zuba a fuskarta yace "daga yau kukanki ya k'are indai akan mahmud ne."

Wayarsa ya d'auka yashiga kiran number Alhaji Hassan mahaifin mahmud."

Abba yana ganin wayar Alhaji Atiku tunkafin ya d'auka sai da yasaki dariya snn ya daga wayar had'ida sallama,
Alhaji Atiku ya amsa masa yana mai sakin fara'a a fuskarsa."

Bayan sun kammala gaisuwar ne Alhaji Atiku yake shaida masa gobe yyi sauri yazo garin Abuja akwai meeting da zasuyi game da harkokin siyasa."

To Abba yace yana mai d'auke da fara'a da jin dad'i a fuskarsa, snn sukayi sallama ko wanne ya kashe wayarsa."

Ya juya ya kalli yusra yasaki dariya mai sauti yace "nayi mki Alk'awarin bazaki tab'a Neman wani Abu kirasaba, ki sanyawa rayuwarki a gobe za'a tsayar da ranar aurenki da Mahmud ko yaso ko baya so wnn matsalarsa ce."

Washe gari bayan Abba ya sauka garin Abuja sunshiga meeting da manya yan siyasa, anan take da San hannun Alhaji Atiku aka tsayar da Abba a matsayin d'an takarar gwamna. Kasan cewar Alhaji Atiku shikeda jama'a dan haka ko wanne d'an takara yakeyi masa biyayya."

Sauran mutunen wurin sun Amince da zab'en Alhaji Atiku anan aka umurce Abba da ya biya kud'in k'ungiya naira milyan talatin."

Abba yayi shuru domin baya da miliyan talatin, ganin shurun da yayi yasa Alhaji Atiku ya fahimce cewa baya dasu, yasaki murmushi a ransa domin hakan yakeso ya gani."

Anan take Alhaji Atiku ya cika cak d'in kud'in ya bayar."

Zaro ido Abba YAYi cike da mmki zaiyi magana Alhaji Atiku ya dakatar dashi alamar yayi shuru idan aka tashi akwai maganar da zasuyi."

Bayan kowa ya watse daga meeting d'in akabar Alhaki Atiku da Abba a office d'in Abba sai godiya yake zuba masa wanda har yarasa abunda zai fad'a."

Alhaji Atiku ya dafa kafad'arsa yace dainayi mun godiya hakan ta isheni, kasani duk abinda nayi maka ban fad'i ba saboda kai abokinane kuma aminina na gaskya. Komai nawa ina iya mallaka maka shi a kyauta"

Wnn dalilin yasa saboda mu kuma dank'on zumunci mu ya d'ore har d'iya da jikoki na yanke shawarar mu had'a 'ya'yanmu Aure mahmud da yusra."


dan Uncle kwana biyu Sauda batazoba,

"To jeki in kingama sai kije Amma ba kwana zakiyiba,

Ad'okance ta tashi tashiga kitchen.

Sai Misalin 1:00 tagama ta shirya komi a daining tashiga wanka tana fitowa tayi sallah Doguwar Rigan Shadda dark pink tasa wanda yasha aiki da bluen zare tayi Roling da bluen mayafi fuskanta bawani kwalliya mai yawa daga pawder sai kwalli da tazizara a idonta sai pink Jambaki da tasa, ta saka falat shoe blue da jakansa sai ta manne idonta da glass mai farin kwalba hanunsa pink agogonta ma fatansa pink, Best Colournta kenan.

Ita kanta sake baki tayi tana kallon kanta a madubi don sam batasan tana da kyau Hakaba, turare ta fesa mai Sanyin k'amshi ta d'auki wayanta tafito.


Yayi dai2 da Shigowan Kabir Caraf idonsa ya sauk'a akan Dijah da sauri yad'auke ldonsa ya nufi gun Mami da take kan daining tana jiran fitowan Dijah, komawa d'aki tayi kaman mai niman wani abun can kuma ta fito ta matso Mami ahankali tace "Natafi,

Mami tajawo Kujeran da yake kusa da Kabir ta turamata,
"Zauna kici Abinci tukun inba hakaba kifasa fitan,

Badon tasoba ta d'auki plate tad'iba ta tsiyayi Juice tafara tsakuran Abincin,

Cikin Mutuwan jiki Kabir yake cin Abincin yana satan kallon yatsunta da suka sha lalle sunyi jaa mai kyau, aransa yana son Sanin wai wannan d'in Wacece? Atunaninsa lya ce tazo da ita, can dai zuciyansa ta kwab'eshi, dan haka yanitsu yamaida Hankalisa ga Abincinsa, wayarsa tafara Ruri.

*My Lovely wife* sunanda yabayyana akan screen d'inkenan, Dijah data d'auki cup d'in Juice zata kai bakinta ta d'an lek'a Wayan, dai2 lokacinkuma takafa cup d'in abakinta, Wani irin tarine yasark'eta Juice d'in data kurb'a ya watsu aka fad'an sa Na Hanunta da yake B'ari kuma yazube masa ahanun Riga, ad'an zafafe ya d'ago ya sauk'e Idonsa akan fuskanta.

Cak ldonsa yatsaya akan Fuskan ta.



*Ummu Fatima* 😘
πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹
*DIJAH* *QAYA*

πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹
*BY ASMA'U GALADIMA*
πŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏ

πŸ¦‹ πŸ¦‹
πŸ¦‹ πŸ¦‹ πŸ¦‹ πŸ¦‹


*YAU (24/4/2018) AYAU NE FATIMA TA TACIKA SHEKARA GUDA DA RASUWA,*
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

*FATIMA TA YI DOGON JINYAN CIWON ZUCIYA NA TSAWON SHEKARA GUDA KAFIN ALLAH DAYAFINI SONTA YA KARB'I KAYANSA*😭

*FATIMATA 'YA MACE K'WAYA D'AYA DA ALLAH YABAMU KUMA YA JARRABEMU DA SOYAYYARTA DA KUMA LALURANTA DA KUMA ZAFIN RABUWA DA ITA SHEKARA GUDA KENAN AMMA ADUK LOKACIN DANA TUNA SAI ABIMYAZAMO TAMKAR YANZU YA FARU*😭😭

_ina masoyan Ummu Fatim ina baran Addu'anku Allah yabani lkon cin wannan jarabawa Allaj yayi ma Fatima Rahma yasadamu da lta agidan Aljannah_

_nayi anfani da wannan dama na saudauk'atr da wannan page ma duk wata mai suna *FATIMA* BABBA KO YARINYA_

_INA FATIMOMI NA NA GROUPS MASU K'IRANA DA MOMINSU NASADAUKAR DA WANNAN PAGE GABAD'AYANSA GAREKU KUYIMA TAKWARANKU ADDU'AH_
😭😭😭😭😭😭

*UMMU FATIMA CE*πŸ‡³πŸ‡¬



🌈 *KAINUWA WRITTES ASSOCIATION*.......πŸ–Š


*page* 2⃣9⃣



Ji yayi kaman Mafarki yakeyi, Tabbas saboda tsaban iya shegen da yarinyan tayi tamasa lokacin da yake Gidansu, shiyasa yake yawan Mafarkinta abacci, Amma ba a irin haka yake ganintaba, Sannan Bai tab'a Ganinta a ldo biyu ba saidai yayi tunaninta aransa,


Kau da kansa yayi gefe ya kalli Mami da ta kafeshi da ldo, sai kuma yaasunkuyar da kansa yanajin yanda tarinta yake k'aruwa,

Nan wayan tasake d'aukan Ruri, juya wayan a hanunsa yashigayi Mamaki Biyu a zuciyansa na farko, Khadijah yaushe tazo gidansu? Meyakawota?

Ad'ayan b'angaren kuma yana Al'ajabin Sunan daya fito akan wayansa asaninsa bawata mace datasamu wannan matsayin awurinsa, yaushe aka samasa Sunan?

Sory! Sory!! Sory Khadijah Kalman da Mami take fad'ane yadawo dashi gurin,

Sake Kallonta yayi alokacin tarin yad'an tsagaita tana ta gyaran Murya sabo da yanayin da takejin cikin Mak'ogwaronta, d'agowanda zatayine suka sake had'a ldo saurin janye ldonta tayi,

Nan wani tarin yakuma tasowa, ahankali take buga k'irjinta, sai kuma ta mik'e da sauri ta nufi d'akinta tashiga bayan Gida,

Mai da Kansa yayi yacigaba da juya spoon d'in Hanunsa acikin Abincin kunnuwansa suna jiyomasa irin tarin da takeyi,

Dogon tsaki yaja yakalli Mami da take masa wani Kallon da yakasa banbance nameye..


Mik'ewa yayi "Mami Wannan Stupid Girl d'innane ko?

Kallonsa kawai takeyi batare da tace komiba,

Yad'an yatsina Fuska "tana da Matsalan Heart shine take irin wannan tarin?

Kodayake najima da ajiyeta a ajin Mahaukata first Class,

Mik'ewa Mami tayi ta wuceshi batare data kalleshi ko tace wani abunba d'akin Dijahn ta shiga ta tura k'ofan toilet d'in tashiga, alaokacin tasamu tad'anyi Amai tarin yafad'amata, "Sannu Khadijah Mami tafad'a tana kunna Ruwa ta wankemata baki ta rik'ota suka fito ta zaunar da ita abakin gado,

Tsaban ta galabaita ko zamanma kasayi tayi sai Mamine tarik'eta, tarasa mezatayi no. Kabir ta lalumo awayanta,

Yana d'auka cikin fad'a tace "to ai sai Kazo kadubata, tunda dama kaine Likitanta, batajira cewansaba takashe Wayan bai b'ata lokaciba ya tura k'ofan yashigo,

Kansa ak'asa yace "Mami kina da Bak'i, suanajiranki afalo.


"Tom sai kazo karik'eta ina Zuwa,

Jiyayi abun yamasa banbarak'wai, amma bayanda ya iya ya iso Hanunsa nab'ari yarik'eta, Harara Mami tabishi dashi har tafita.


Afalo ta tarar da Bak'intan su Ukune Maman Habib ce sai d'ayan Dattijuwa da kaganta kaga Kamilan mace mai Dattako sai kuma wata 'yar matashiya, tazauna suka gaisa cikin kulawa,


Maman Habib ce tafara magana,


"Mominsu munzo miki dawani magana ne mai marik'ar muhimmanci.

kintuna da yarinyannan Aliya wacce Natura su Kabir wajenta?

"Eh na santa, Mami ta fad'a agajarce.

"Yauwa to wannan kakartace kin ganeta Randa mukaje Gidan da daddre ad'akinta Muka sauk'a,


Cikin damuwa Mami tace "na tuna,

"Yauwa narakota wajenkine,

Mami ta gyara zama tana Fuskantan Dattijuwan,

Saida tayi Gyaran Murya tace "Dama nazone akan Maganan da mukayi na Auran yarannan kinsan mu mutanen da dason cika Alk'awari bakamanku ba, tunda mukayi Magana anhanata sauraran kowa dama Akwai wani yaro da yake niman Aurenta tobayi da aikinyi, shikuma yamtsa, da mahaifinta yaga sunason junansu shine yace zaibashi aurenta ko bai kawo komiba anma yaje yanemo sadaki,

To yaron irin mutananne masu tsatstsauran ra'ayi, fir yak'i wai abarshi zaiyi komi da kansa bayason ta rainashi, intak'aicemiki yanzu dai har abun yana niman ya haifar da fitina tsakanin lyaye.

Shine Mahaifinta yaturoni wajenki yace kawai kuzo a satinnan dazamushiga ayi auren basai ankawo komiba, Burinmu kawai akau da zancen wancan d'in.

Wani lrin zufane yaketo ma Mami dan ita kan tunda dataga Kabir yak'i Nafisane yabata zab'i kan cewa ta zab'a mishi da kanta, shiyasa taje kan maganan Aliyan sabida tayi tunani intamatsamishi akanNafisan za'a iya samun matsala abun zai sahfi Zumunci.


"Yadai naga kaman kinshiga rud'u?
Dattijuwan ta Tambaya,

Mami ta nisa, nan takora mata bayani kancewa yanzu Tunda yadwo yace zai Auri Nafisan,


Dattijuwa tayi dariya "indai wannan ne Ranan Juma'a me zuwa kuzo ku karb'a ma Kabir Auren Aliya, inyaso duk lokacin dayashirya wajen zamanta sai yazo yad'auki Matansa, ai Kabir Mijin Mata Hud'u ne.

Sannan duk lokacin da ya shirya sai ya Auri ita 'yar'uwar tashi bayan tama ai yana da sararin k'ara wasu Biyun.

"Hakane Hajiya mungode da wannan Karamcin, Allah yak'ara Girma insha Allah kujirayemu awannan Rana.

Kakarshi tana d'aki muje sai ku Gaisa.

Tana tafe sunabinta Abaya Har d'akin lya sai da Mami ta warware ma iya komi sannan tabasu wuri dan su tattauna yanda abun zai kasance, kaman yanda lyan ta buk'ata.


Afalo tabar su maman Habib tashiga d'akin Dijah don duba Wainan da ake toyawa.


Ak'ofan d'akin ta tarar dashi sai share gumi yakeyi agoshinsa kaman wanda yayi dambe ko tsere, ldonsa sun kad'a sunyi jajazur.



"Lfy Kuwa? Mamin ta Tambayeshi.


D'an tab'e Fuska yayi "lfy Mami Jirana akeyi ina da Bak'o a part d'ina.


"Tom ka bata magani ne?

"Mhmmm zanturo muku dashi Mami,
Inagama kaman ba ciwontanbane Don naga tayi Amai, daga Haka ya wuce dandama Allah Allah yake ya wuce yanaga kaman Mamin ta d'ago Halin dayake ciki,



Azaune ta samu Dijahn ta jingina bayanta da Gado Daga ita sai towel, dan tana gama aman, tafad'a bayi tayi wanaka sam tamanta da wani Kabir da akabashi jiranta har sai da ta zauna taji yaja dogon tsaki ya tashi ya fita.


Sannu Mamin tamata ganin tadawo Hayyacinta, barin zo khadijah tafad'a, sannan ta koma gun bak'inta,


Afalon tasamesu dukansu sai zabga godiya kakan Aliya takeyi ma lya, da Alamun sunyi magana mai k'arfi sosai Har jikin mota mami ta musu Rakiya.


Afalo tadawo tasamu Khadijah sanye da Riga da sket na atamfa wannan karon Hijabine ajikinta,

Agefenta Mamin ta zauna ta d'an shafi kumatunta,

"Khadijah ki hak'ura da zuwan gidan Uncle d'in kinnan, barin k'ira miki Saudan tazo, kedama bason Hayaniya kikeyiba ba zaman Gidan zaki iyaba dan nasan yanzu bak'insu na nesa sunfara zuwa, gashi ba dad'i kikejiba.


Kwantawa Dijah tayi a ciyanta "Ayyah Mami na warkefa, dama Wlh Juice d'inne ya wuce ta layin Abinci,

Mami tasaki dariya "to yanzu yadawo layinsa kenan?

Ki Hak'ura da fitannan Khadijah, Munyi Waya da Wata mai gyaran Jiki zatazo tafara miki gyaran Jiki kafin lokacin Bukin su Sauda, lansin kifito sodai amatsayinki na wacce ta zab'eki ababbar k'awa, ko bakyaso?

Sam Dijah bata son musu ma Mami shiyasa kawai tace
"Inaso Mami.

"Yauwa yanzu zata iso kufara.

"To barinje wajen wancan tsohuwan, Kafin ta zo.

Wajen la'asar mai gyaran jikin tazo,

Tsawon sati guda anayima Dijah gyaran da ita kam sam batasan ma'ana ko amfaninsaba, Hasalima gani take anyimugun takura mata, fitowanta daga Wanka kenan tana shafa mai taji Sallama nan ta bada izinin ashigo Wurgi tayi da Kwalban man tazo ta Rungume Jamila tana Murna abakin gado tamata masauk'i, tana dariya Jami idon ki kenan? Ta zira Hijabi ajikinta, sannan ta fita samo mata abun motsa baki.


Jerin Akwatuna tayi tozali dashi A falo, kallo tayi tabinsu dashi, sannan ta kai dubanta ga Mutanen falon, Mutum na farko data fara tozali dashi Alhaji ya'une zaune gefensa Abban Habib ne da Uncle, sai Mami da wasu mata biyu da batasansuba, da Alamu sune zasu kai kayan Aure, Dammm taji da wani Furucin da yafito abakin Abban Habib "bayau akasaba yin auren Mata Biyu lokaci d'ayaba kedai matsalan shine Rashin sanar dashi da akayi, Baikamata ayi ma na Miji irin wannan aurenba, da kin sanar dashi, na tabbata ba za'a sami matsala da Kabir ba yarone mai Ladabi, yanzu shi azatonsa matar d'aya ce gaskiya wannan shine Rashin Adalcin da aka masa,

sai dai muyi fatan Allah yasanya Alkhairi.

Cikin b'acin Rai Alhaji ya'u yace "kaidai d'ane inka haifeshi baka isa dashiba, amma inba hakaba ai da duk hakan bata kasanceba, saidai inason inrok'eki Fatima kibarni da Nafisa ni nasan ta hanyan dazanbi in sanar da ita wannan magana don nasan son da takeyima Kabir in tasamu wannan labari zuciyanta zai iya bugawa itakenan min k'waya d'aya Aduniya in haka ta faru ni aka cuta, nabarku lfy daga haka ya tashi ya fice.


Jikinta sai b'ari yakeyi ta k'arasa ta duk'a ta gaishesu Sannan ta d'auki abun da ta fito d'auka tabar wajen,


"Jamila nakai sati lna niman wayanki bayashiga, Dijah ta fad'a cikin sanyi lokacin tana ajiye Drinks da takawo mata.

"kedai bari wlh wayan ce tasamu Matsala, ke tare da mutuminkifa mukazo amma ya koma yadai matsane sai da yaga gidanku wai kina ta masa wasa da hankali,


Murmushin k'arfin Hali Dijah tayi jikinta ba k'arfi sam batasan meyake damuntaba yanzu yanzunnan tajita haka.

"Kahdijah wai wannan duk Hutun da akayine haka kinganki kuwa? Jamila ta fad'a tana k'aremata kallo, "Jikinki yayi wani fresh kaman ka tab'a jini ya fito, sai wani shining kikeyi ga wani k'amshi dake fita ajikinki na daban.


"Kai Jami kema baki ga yanda kika canzaba wlh kinyi k'iba da yawa, kinyi Haske, tafad'a atak'aice, dan batason zancen yaja dayawa, saboda yanayin ya da take jinta.

Jamila ta k'yalk'ayley da Dariya "kai Khadijah baki da dama zauna inmiki kwalliya akan Hanya nake.

Bamusu Dijah ta zauna Jamila ta Resa mata kwalliya, tsayawa kallon Fuskanta tayi a mirrow sai kuma ta kwashe da dariya,

"Kinsan Allah Jami da Aljana nayi kama nikam bazan iya fitaba,

"ke kinganki kuwa yanda kikayi kyau wlh ko amarya sai dai haka nikam zan tafi zo ki rakani.

Riga da wando na pakistan tasaka Yellow bak'aramin karb'anta kayan sukayiba gyalansa tayafa tasaka takalminta flat shima Yellow suka fito,


Wannan karon kam a falo tasami Mami ita kad'anta kuma bataga Akwatinanba, Jamila tayi ma Mami sallama, Har sunjuya Mami tace "Khadijah yaki d'aki ta wuce tafito mata da Ledan kayan Cosmetics, suka fita.

Daga d'ancan Nesa daf da gate ta hango Kb da Nafisa shi yana zaune akan Farin Kujeran Roba, Sanye yake da Blue Jeans da t shirt Yellow, da Hula fesing cap shima Yellow, Nafisa kuma tana tsaye daf dashi kaman zata fad'i akansa, Shadda ne ajikinta Ruwan K'asa da yasha aiki daga sama har k'asa, tasha lalle da kaganta kasan tana cikin farin ciki ba kad'anba,


*Tofaha jama'a wai Kabir mata nawa zai Aurane?* πŸ€”
Ku biyoni yanzu aka fara



Ummu Fatima😘
kin gaji! Wlh ba zan juri wannan saken ba! Sai ga Hauwa ta shigo da sauri,ganin ta Neena ta karasa wajan ta da gudu ta na kuka,sai tambayar ta take lfy? Dukan ki ta yi? Kuka ya ci karfin Neena ta ka sa magana,sai Hauwa ta ce je ki dakin ki ina zuwa,sai kuwa ta shige bangaran Hauwa da gudu,ta na jiyo Hajjo na fadin ki tabbata kin yi sallah! Hauwa ta kalli Hajjo ta ce me ki ka ma ta? Kar dai dukan ta ki ka yi. Hajjo ta ce ban dake ta ba,amma kiris ya rage na dake ta,yarinyar is too spoiled,ya kamata a fara handling din ta wit iron hands. Hauwa ta ce ke kar ki nemi ki fada min magana! Me ki ke nufi? Ki na nufin ban iya tarbiya ba? Hajjo ta girgiza kai,ta ce ba haka na ke nufi ba,Hauwa ta ce haka ne mana,wato iko za ki nuna min,ban iya tarbiya ba muna sangantar mi ki da diya. Hajjo ta ce ba ki fahimce ni ba,gyara kayan ka ai ba zai zama sauke mu raba ba…ke tsaya matsayin ki! Hauwa ta daka ma ta tsawa,ta ce har ke kin isa ki fada min magana dan mijina ya auro ki,ki na ganin ba na haihuwa shi ki ke tunanin za ki iya min gori kan diyar ki……Hajjo dai tura ta kai bango,ita ma ta fusata ta ce eh an mi ki gorin,karya ne? Ba diyar tawa ba ce? Ko ke ki ka haifa min……karaf sai a kunnan Khalid da shigowar sa kenan ya tsinci maganar Hajjo,ran sa ya baci matuka. Ganin sa tsaye Hauwa ta juya ta shige bangaranta da gudu. Hajjo ta yi kasa da idanun ta,yanda ta ga idanun Khalid sun kada sun yi ja ya sa ta kokarin ma sa bayani….ya dakatar da ita ta hanyar fadin dama haka ki ke? Na zaci ke me rufa min asiri ce,amma ji yanda ki ke gorantawa mata ta? Ki da ki ke haihuwar ba Allah ne ya baki ba? Ko dabarar ki ce aka ce mi ki? Idanun Hajjo cike da kwalla ta ce ba haka ba ne,she pushed me to d extrem wall ne,dole na yi magana,ba zan iya jure ganin yanda Ameena ke tashi ba kwaba ba! Ba zan iya jure ganin ta na tashi kamar Baban ta ba,God shez becoming d personication of her biological father! Khalid ya cize lebe,ni ma gorin za a min? Na ji ba ni ne baban ta ba am so what? Hajjo ta ce me zan yi ku gane? Menene laifi dan na gyarwa diya ta tarbiya? Karya ne ba diyar tawa ba ce?yanda na san ciwan ta wlh ba zan sa ido ta tashi yanda ta ke yanzu ba,ba gata ba ne wannan,diya mace ce,uwa kuma za ta zama nan gaba…Hajara! Ya daka ma ta tsawa,enough of ur insult! Ita din da ki kewa gori ba taimaka mi ki ta ke ba?ki na da lokacin diyar ta ki ne?idan ki ka sa kafa ki ka bar gidan nan tin 8 ba ki dawowa sai 4,ina ki ke da lokacin kan ki bare na tarbiyar yara? Murya kasa kasa Hajjo ta ce no you ar mistaking,ku bani diya ta mana kuga ko zan gaza tarbiyartar da ita,ko bani ita ku ka ko za ta gaza samin lokaci na! Never underestimate d power of mother! Zan iya zama both! A responsible mother as well as a dedicating Doctor!Khalid ya daga kafada,Wuce ki bawa mata ta hakuri! Hajjo ta ce Khalid dan me ya sa? Dan me ya sa zan ba ta hakuri? Dan ni ba mutum ba ce ko dan ni ba a sona? Dan me ya sa? Me na mata da zan ba ta hakuri? Fuska murtuke ya ce a matsayi na na mijin ki na ce ki ba ta hakuri,it is an order! Rai bace,kwalla na shirin sauka ta makale,da sauri ta nufi bangaran Hauwa,ko da ta shiga dakin ta,ta ganta kwance,sai ta sake shawara,ta juyo za ta fita ashe Khalid na biye da ita,ya ce juya ki ba ta hakuri! Hajjo ta juya ta ce Hauwa Allah ya baki hakuri. Ta juyo tana kallan Khalid ido na spark din kwalla da bacin rai ta ce na bawa matar ta ka hakuri,ta fice da sauri. Shigewa dakin yayi,ya jawo Hauwan jikin shi ya na kara ba ta hakuri.
Hajjo na shiga dakin ta sai ta fashe da kuka,sam ba za ta iya zaman gidan ba,dama ta san wulakanta ta Khalid ke da niyar yi shi ya sa ya auro ta. Tuni ta hada yan kayanta cikin karamar jaka,ta dau kudin mota,ta fito ba tare da kowa ya sani ba sai hanyar Kumurya. Sai da ya tabbatar Hauwa ta saki ranta,sai kuma hankalin sa ya koma ga Hajjo,ya fara ji kamar be kyauta ma ta ba tunda be ma ta uziri ba ya ji kanun zance,kawai tsintar ta yayi ta na gorantawa uwar gidan sa rashin haihuwa. Dakin Neena ya je,ya tambaye ta me ya faru ta yi kuka? Da ke yaro be fiya karya ba sai ta bashi lbrn yanda aka yi har
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment