Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na,Abbakar. Khalid ya gyada kai,ya ce madallah da Baba,ya ma sa huduba da sunan Baban Hauwa,shi ma ya ce da ya sani ya tsaya da kila ta haifi uku,shi ma ya sami na shi. Da wasa da dariya ya raka Jabir. Ya dawo ya tadda Hauwa da Neena wajan Hajjo,murna ya cika Neena,atlast! Ita ma ta na da kanne. Hauwa ce ta janye ta,su ka fita suna jin ta ta kira baban ta tana Baba an sami karuwa fa,na haifo takwarar ka! Sai murna ta ke!
Khalid ya janyo Hajjo jikan sa,ya ce ba fa ko dayaushe za ki na ba su nono su ta tsotsa ba,daga ganin yaran nan tsotso za su yi! Hajjo ta ce toh idan ban ba su ba me zan yi da shi? Kayya! Me za ki yi da su? Ai nawa ne! Bazan barai su lalata min mata ba! Hajjo ta ce Ah wannan ai child abuse ne!! Ya ce eh na yarda,in kin ga dama ma kira ni Child abuse in dai kan wannan ne zan amsa! Duka dariya su ke,ya ce kara kara dai in dai kara ce sai DIYA MACE! Ya bazan so ki ba? I love you big. Ta ce hw big? Ya ce bigger nd larger than lyf. Ya fara kissing din ta,babies su ka callar kuka a tare,ya dago da sauri ya na nifa ba za a matsa min ba!kar fa a bata min rai na!! Hajjo na dariya ta ce me aka ce da maza?? Takura indai irin wannan yanzu ka fara gani! Ba dai ka zama Baba ba? Wlcm to d system……….!!!!
“Every female is an angel
Don’t west tym in selecting
Unique,instead spend tym in
Undstanding them……..”

ALHAMDULILLAH
Ta ku KHADIJA SIDI
RAMADAN KAREEM:)
For your comment nd correction txt me
07018583783
Advertisements

SHARE THIS:
TwitterFacebookGoogle

RELATED




An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment