Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Gaya musu komai yai musu godiya yanaso ya koma gida yanada Mata da Yaya



Hankalinsu ya tashi duka sunata kuka lamunde ta mike Nan NE garinku Kuma gidanku badu NE ya dawon dakai dama boyakanya tace zaka dawo a furgice yace waye badu Babu wani sarki sai Allah Kai Dana ne Bari kuga ka juya bayansa saiga irin zananen dake bayan Tenkwai da hannuna nayi maka shi saboda Rana irin wannan kasa kayanka zangaya muku komai yau gaba daya kallon mahauka ta yake musu



Mata tsula tsula Amma ba sittira sai fata da ganye mtsww Allah ya sawake suka fita ya Sanja Kaya suka dawo tenkwai sai kuka take tasan ta rasa mado Ashe dama yayanta ne shiyasa take sansa Rama ko hankalinta har ya kwanta lamunde ce tafara magana kamar haka yau zan cika alkawarin Dana dauka tabbas Kai Dana ne Rama ma yatace ta cikina Tenkwai keba yata bace munyi hakane saboda duk KU rayu gaba dayansu Suma sukai daga Rama har tenkwai Niko zari ido nai to meke faruwane





*MUJE ZUWA NICE TAKU FEEDYN BASH*


*ALHAMDULILLAH ALLAH NAGODE MA NA KAWO KARSHEN BOOK 1 SAI MUN HADU A KASHI NA BIYU*




*GA MASU BUKATAR DAN ISKAN NAMIJI ZAN FARA TYPING DINSA RANAR JUMA A GAME BUKATA ZE BIYA DARI BIYU KUDIN KARATU INA ROKON ALFARMA DUK WANDA YA SIYA YA BARI IDAN NAGAMA DUKA SAI YA TURAWA WANDA YAKESO BANHANA SHIBA AMMA IDAN ANA TYPING KAMUN POSTING GASKIYA ZAN CIREKA*


An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__


*NICE TAKU AKODA YAUSHE*



*FEEDYN BASH*
[10/23, 2:18 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*BISSMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHAMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH (SWT) DAYA BANI IKON CIGABA DA ARNAN DAJI BOOK 2 YADDA NAGAMA 1 LAFIYA ALLAH YASA SHIMA NAKARE SHI LAFIYA NAGODE FANS*





*ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH INAJIN DADIN YADDA KUKE NUNA KAUNARKU GA NOVEL DINA FANS ALLAH YASAKA MUKU DA ALHERI INAJIN DADIN ADDU OIN KU GARENI ALLAH YABAR KAUNA YA BARMU TARE*





*WANNAN LITTAFIN SADAUKARWANE GA MAHAIFIYATA ALLAH YA KARA MATA LAFIYA DA NISAN KWANA YA RAYA ZURI ARTA*



*ARNAN DAJI BOOK 2*



1-5


A guje lamunde ta debo ruwa ta zuba musu suka mike sunata kuka ba kuka zakuyi ba saurarata zakuyi suhail ne yace tayaya zan saurari wannan tatsuniyar taki ni musulmine cikakke kuko daga gani arnan daji ne Wanda gwamanati ta manta daku ana tunanin babu ku a duniya kuma akwai sauran irinku dayawa



Meye sunanka dannan suna na suhail Dana suhel kai Dana nane tabbas saboda dan garin nan ne kawai me wannan zanen ko wane gida da irin nasu rama juya bayanki ya gani ba iri daya bane dana tenkwai Dan dai sunyi kama ne a zanen shiyasa zakaga haka amma ba iri daya bane tana juyawa radau irin nasa ba wani bambanci ga kamarsu nan tsantsa ganewa ne ba aiba Ashe




Cike da kuka tenkwai tace ni su waye iyayena kenan lamunde dama bake kika haifeniba kinsan rama yar kice kika barta a hannun wani daban duk shirin mune tenkwai yanzu zakuji komai naji nayarda cewar suhail zan dai Ji labarinki amma ni bakece mahaigiyata ba tayaya ina birni kina daji ko sittira bakwa sawa bama kusanta ba sannan kice wai kece uwata Kuban ruwa zanyi sallah



Suka fito yaga aduke a bakin daki HQ hangame kudaje sai bi suke ga kudansu narka narka ga tsutsotsi na fitowa kadan kadan subhahanallah ya salam Allah meye wannan mutum CE wannan kome kuna kallo zata rube kun barta haka



Munrasa yazami da ita fyade akai mata ta samu wannan lalaurar fyade ya furta Allah ya sawake idan na koma gida zan aiko a dauketa a tafi da ita ai mata magani nayi alkawarin kawo cigaba a wannan garin da kudina da jikina duk da ban fita wajeba da kyar ya iya watsa ruwa yai wankan tsarki Dan be yarda da kansaba



Ba soso ba sabulu kasa yadinga sawa yana rage daudar jikinsa gaba daya kyankyamin Kansa yake ya gama ya maida kayansa yanzu haka ze dinga fama da kaya daya saboda raunin Kansa amma dole ze bar garinnan yau ko gobe hankalinsa a tashe yai alwala yai sallah kawai kallonsa suke meye wannan dungure dunguren dayake oho masa ya Dade yana sallah yana addu oi sannan ya gama mekake haka cewar rama Ku bari ba lokacin tambaya bane yanzu Idan nagama Baku Baku labarin keda shi da tenkwai sai ya bamu nashi



Kuna saurarata eh sukace gaba dayansu harda aduke a dakin tafara bada labarin kakanku me suna rana shine ya haifi mahaifinku me suna tabo nice babarku lamunde rama da kai suhel kakanku ya kasance adalin sarki a wanchan lokacin yayin da da kakan jae shine waziri bashi da imani ko kadan tun zamanin iyaye da kakakanni ake bautar gunki badu ake cin naman mutane



A yadda aka bamu labari da badu baya magana kuma duk sanda kaso zakaje kaganshi da bukatarka ze biyama akwai masu kula dashi kimanin mutum talatin maza da mata suna masa wanka da kwalliya rana daya aka wayi gari badu ya kashe su dukansu bebar ko gudaba ana zuwa aka tarar da gawarwakinsu



Daga nan yasa dokar hana zuwa sai karshen shekara ko kuma sarki idan anshiga wani hali zeje yayi bauta sannan Suyi magana yasa dokar yanka maza biyar duk shekara hakan shiya hana kowa ratsowa ta dajin dajin ya zamana se mukadai yan garine muke rayuwa a cikinsa saboda mutannen da ake kamawa aka bawa gunki jininsu kwanci tashi aka rasa na kamawa sai aka koma kan mazan dasuke zaune a gari ana kamasu ana bawa gunki badu jininsu hakan yasa muka kara Shiga matsi



Haka akaita tafiya har akazo zamanin kakanku yanemi badu ya janye wannan batu na yanka mutane maza biyar maza sun fara karanci a garin sai mata kuma lallai sai Wanda ya haura shekara ashirin badu keshan jini sunyi muhawara inda badu yace yaje yagani tunda yaja dashi zega meze faru shiko ya tsaya kaida fata sarki rana a wannan lokacin ganin yadagene aka wayi gari duk wani ahalin sarki ankashesu saura shi lokacin be auri kakarkuba yanada tarin mata a lokacin



Haka yaita kuka yaje wajen badu yanemi gafarar sa akan ya janye Dan badu yace Somin tabine sai yaga bayan duka yan garin haka gari kowa hankalinsa ya tashi ganin wannan mutuwar ko da daya ba abar masaba kuma yace bashi ba kara haihuwa haka aka cigaba da wannan dabi ar dama akwai dabi ar cin jarirai agarin indai ka haifi da haihuwar fari za a cinyeshi tas ai romonsa Sam kakanku sai ya denacin naman jariran saboda bakin ciki ga ba damar daukar fansa haka suka hadu da kakarku ya aureta a lokacin




Jeddah bakin ciki yai mata yawa Allah cikin ikonsa saiga afra nan suka Shiga daki itada afra ta fashe mata da kuka ta debo mata result din tana kuka mtsww meye abun damuwa ina Ahmad na layinku kije kidinga nemansa ki saki ranki kibi hakan kya samu kema ya yarda dake iyayensa kuma ki kamasu a hannu nasanki da San abun duniya kwanciyar mage zaki me daukar rai shima koyazo kice yayi hakuri sai nan da wata ukun kawai kije kibawa hanan hakuri ki Shiga jikinta yadda zataje gidan tai ta zuzuta kirkinki kinga kece da riba




Shi kuma Ahmad karki yadda Ku hadu a nan gidan danke ba hankaline dakeba kudinga zuwa hotel wanda yake da tsaro zamu shirya muje gun bokan Dana gaya miki ni yanzu zan koma dama wayarki na kawo miki nagode afra tabbas nasan kina kaunata yanzu gobe da wuri zanyi dabara naje mu hadu da Ahmad ya deben wannan muguwar sha awar suka fito ta rakata ta tafi gida ita kuma ta dawo hanan tagani a parlour tanata kada kafa tana jiran ta tanka mata



Cike da murmushi ta karasa kusa da ita kiyi hakuri kanwarmu da abunda ya faru jiya tai mata banza nayi kuskure ki yafemun kinsan ciwon ya mace na ya macene inasan suhail sosai kiyi hakuri nasan kuna fushi banje nagaida mom ba amma yanzu ki tamabayar mana suhail sai mije ki kaimu mudawo cike da murna ta kalleta haba anty jeddah har naji dadi kinga zami rayuwa me dadi dake kafin na koma da nayi niyyar komawa sashen anty sadiga amma nafasa yanzu bara naje taje ta sameshi yanata lele da uwargida rangida tagaya masa yabasu izini yaji dadi har ransa




Suka fito hanan tajasu sai da sukaje supermarket me kyau tayi siyayya kamar hauka suka je gidan baki duk sun ragu saura na nesa suka gaisa hanan tanuna musu ita a matsayin amaryar suhail hajiya taji dadi kowa yanata yaba mata da sa mata albarka sai sunkuyar dakai take irin na masu kunya aranta ko kira take zakuci ubanku dukanku dani kuke zancen saina raba tsakanin uwa da danta






*Anan zan dakata sai naji comments dinku fans nagode da yadda kuke kaunar arnan daji haka*






*Feedyn bash*
[10/23, 2:18 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*Assalamu alaikum inawa kowa da kowa fatan alkhairi Allah yasakawa kowa da alkahairi ya biya bukatunku na alkhairi gaskiya bansan haka kuke sona ba haka nake aranku ba sai jiya nayi murna da farin ciki da addu oin gareni da comments dinku Allah ya bar kauna*






*Bissmillahir rahmanir rahim da sunan Allah me rahama me jin kai godiya ta tabbata ga Allah ubangijin hallittu tabbata ga annabi Muhammad (saw)Allah yasa mu amfana da darasin fake cikin wannan book din akuma dinga tunawa maguzawan daji ana kai musu tallafi Dan har yanzu akwaisu duk dajin dazaka wuce akwai halittu masu rayuwa a cikin sa*




*Arnan daji book sadaukarwane ga mahaifiyata Allah yakara lafiya da Nisan kwana ya raya zuri a*





5-10



Haka aka dinga nan nan da jeddah zuciyar hajiya tadanyi sanyi sai yamma suka koma suhail yazo wajenta yana bata hakuri ta wani kwantar dakai ta rungumeshi ka kwantar da hankalinka ba damuwa duk daya Mike nida ita nan yaso tabashi hadin kai amma ta kiya hanan na labe naji sai hnkln ta ya kwanta ashe yadda ake zato ba haka takeba sharrin shedanne jiki ba kwari suhail ya fito



Jeddah faduwa tai tasa kuka ga bikin zuwa ba zanin daurawa tuni jataba ta ciyota tai masa text ummanta ba lafiya suna asibiti bata jira reply dinsa ba ta fice ta kira Ahmad tagaya masa inda zasu hadu ta kashe wayar gaba daya danma karya kirata tana ganin text taki budewa kafin ta karasa ya karasa samir guess palace sukai wa tsinke nan sukaci karensu ba babbaka suka kwana suka hantse Ahmad dai shine ango Dan shi akaiwa gyara



Ya gigice ya fita hayyacinsa Dan ta kashe kudi wajen dibgar magani da kyar ya kyaleta dama itama jarababbiya Ahmad dine dai dai ita dan yana masifar gamsar da ita duk da bashi da kudi ita take bashi amma fa akwai kayan aiki haka suka kwana sai da safe taiwa gidansu tsinke gabanta na gaduwa cikin ikon Allah sai kaninta kawai ta samu a gidan Wanda rabon data ganshi har ta manta



Shame shame ta same shi ansassara shi an kawoshi anyasar a gidan yafi shekara baya gidan wai yana Lagos daga baya ya dawo abuja a yadda suke samun labari amma yanaiwa uwarsa aike idan yasamu dama yazama tantirin Dan iska haka ta dauke shi ta kira makocinsu ya temaka mata ta kaishi asibiti ita ko ummansu iwar gantali ko ina tayi Allah masani dakayar suka karbeshi duk da private ne ya jigata ya zubar da jini ko magana baya iya yi



Haka ta kunna wayarta sai ga text din mijinta yafi guda goma hankalinsa a tashe yanata kiranta baya samun ta yai mata text ba amsa yaje gidansu a rufe ba kowa kamar jira yake saiga kiransa ina kika shiga meya samu umman taki amma baki kyauta ba kin yafi ba Neman izinina kefa amaryace me kwana daya a gidan ta amma ki fice ta fashe da kuka ba umma bace ba lafiya kaninane gamu a asibiti tagaya masa hatsari yai ni kuma na dauka umma akace



Cike da tausayawa yace gashi nan zuwa yanzu da sauri tadinga Neman layin umman cikin sa a ta shiga ta zayyane mata komai minti goma sha biyar sai gata a fujajan kamar dama tana kusa ko wadda tazo a iska kafin suhail ya iso tazo tana shigowa yazo ta fashe da kuka cike da kulawa yadinga bata hakuri yace za a sanja masa asibiti take ya karbi transfer aka sanja masa asibiti me zaman Kansa providia kafin kace meye wannan kudine ke aiki har angama komai



Haka suka koma gida suka bar umma na jinyarsa duk da haka ransa ya baci fitar datai amma be nuna ba ganin Mara lafiya kwanci tashi ya warke sarai nan yake basu labari ai abokan adawarsune suka far masa sukai masa kacha kacha shine aka dawo dashi amma sun kafa kungiya yanzu dama yasan dole kungiyarsu zata daukar musu fans a saboda kowace unguwa akwai gang dinta daban amma shi ya dawo kano gaba daya ya hakura dazaman chan




Haka lokaci yai ta tafiya hanan ta koma garinsu adnan ya tafi Istanbul a lokacin watansu biyu da aure lokacin haleema ta gyagije tayi kyau abunta lokacin ne jeddah ta fito da ainihin wacece ita lokacin ne komai ya kwabewa suhail lokacin ne aka fara kuka a wnn gidan saboda masifa da bala I irin na jeddah




Sun Dade har sun fara manyanta a lokacin sai ciki ya bullo jikin kakarku sarki rana yayi farin ciki amma sai aka boye wannan ciki ba Wanda yasan dashi haka sukai ta boyeshi har ta sauka lafiya ta haifi danta namiji akwai wata baiwa me suna timi ita ta karbi jaririn ta gudu da shi ta hada danata dan zuwa chan garin dake makwaftaka danasu wato beguwa takasance tamkar bokanya tanada danta shine mahaifin tenkwai baban rama kenan guga tabo da guga sun taso cikin kulawa a hannun timi kwanci tashi suka fara girma a lokacin waziri yana da dansa ya fara zama saurayi shima kusan sa an su tabo ne ana kiransa kaho



Rana tsaka badu ya umarci waziri dasu je shida mukarrabansa marasa imani su kashe sarki da matarsa Dan ya duba akwai dansa da ya Haifa Wanda ba Wanda ya sani sai shi yanzu daya gani yana tare da wannan baiwa data bace bat wato timi kuma zasu dawo saboda ya gaji sarautar garin Dan haka su kashe shi waziri ya maye gurbin sarautar Dan kaho yazama sarki tunda beda imani ko tausayi ya gado halin mahaifinsa waziri



Waziri jin wannan batu na badu yayi alkawarin cigaba da bawa badu jinin mazaje biyar koda mazajen kuguru zasu kare baze fasa ba jin haka badu ransa yai kal ya basu sa a da kwarin gwiywa cikin rashin sa a timi tazo kamar yadda ta saba zuwa da daddare idan tanasan kawo musu dansu dansu saba tana boyewa saboda tanada lakani har su shiga su fita bame ganinsu sun gama ganawa da dansu kamar bazasu rabu ba sunzo fita sukaji waziri da mukarrabansa na tattauna yadda za a kashe sarki rana da matarsa saboda sunzo fita sukaji tafiya suka makale a wani daki suka wuce ciki sukuma suna labe sunajin abunda suke kullawa dakin sarki suka tarar dasu cike da farin ciki sun gama ganawa da dansu kamar bazasu rabu ba



Jin haka waziri yasa kai shida mukarrabansa yace suna ina ina danka da kake boyewa besanar masa ba yai tsit yana mamaki shi waziri zewa titsiye suko timi suna shigewa taja hannun tabo da guga suka fara gudu suna boyewa cikin surkullenta bame ganinsu har suka shiga garin beguwa bame ganinsu kuka kawai timi take yaranma sunata kuka Dan sunji komai



Banda wani da waziri bayan duk sun mutu wace maganace haka mema ya kawoka turakata a wannan Daren komeye ka bari sai zuwa gobe kuma wayabaka izinin shigowa turakata ya kyalkyale da dariya nikake wannan tambayar badu yaban dama ya umarceni Dana dau ranku ya dakawa yaransa tsawa wasu subimun bayan wayanchan munafikan Ku kuma Ku kwantar mun dasu nayankasu haka sunaji suna gani aka kwantar dasu bazan yanka kuba ma saina fara yanka danku da kuka fiso agabanku karka taba mana yaro meyai muku



Natabbata wannan badu din bashine ubangijin gaskiyaba akwai wani a boye Wanda bamusan dashiba na tabbatar shize tsaremun bayana kuma jinina ne ze cigaba da mulki a garin kuguru har abada yasa Abu ya doke masa baki ya fashe yanata zubar da jini banda kuka ba abunda suke wayanda ya aika ne suka dawo sunje ko ina basuga kowa ba cike da bakin ciki waziri ya kalli sarki



Tabbas a yau nasan nazama sarki koda danka ya dawo ba Wanda yasan shi Dan haka agaban Dana zan yankaku saboda shine sarkin gobe bayan ni yasa aka dakko kaho agabansa ya yanka kakanninku ransa kal yana ta murna kuka suka jiyo a waje kuma na namijine lamunde ta dafe kirjinta mun shiga Tara yau shikenan muma kashemu za ai waye ya labe mana dukansu waje sukai wazasu gani kowa sai da gabansa ya fadi





*Anan zan dakata fans nagode da addu oin Ku gareni sosai wasu sundena comment kome yasa nice taku akoda yaushe*





*Feedyn bash*
[10/23, 2:19 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*TALLA TALLA TALLA*

*AKWAI SABON BOOK DINMU WANDA ZAMU FARA MUKU POSTING ME SUNA (ANNOBAR SHEKARA) LITTAFIN YA HADU YA NISHADANTAR LITTAFINE ME CIKE DA SOYAYYA DA TSANTSAR ZALINCIN KAFIRAI AKAN MUSULMAI DA YADDA KAFIRAI SUKA DAU TSAFI SUKE CUTAR DA MUSLMAI DASHI AMMA MUSULUNCI YAFI KOMAI SHIKE BAMU KARIYA KARKU BARI ABAKU LABARI*




*RUBUTUN MUTUM BIYUNE YANA NAN ZUWA BADA DADEWABA*


*FEEDYN BASH& HAFCSY SMART*



*BISSMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI DAYA BANI IKON YIMUKU TYPING DIN ARNAN DAJI BOOK 2 YADDA NAGAMA 1 LAFIYA ALLAH YASA NAGAMA 2 LAFIYA*



10-15



Ja'e ne yake kuka tamkar karamin yaro yataso ya rungume lamunde iya kici gaba da bamu labarin nan namiki alkawari saina kwatar muku hakkinku agun mahaifina da hannuna zan kashe shi jikina yana bani tenkwai wani haske ce a rayuwata kutemaka kumayar mun da matata ka kwantar da hankalinka cewar suhail niso nake naji karshen labarin Dan haka muje ciki kaima indai ni yayansune nizan maidama da tenkwai da hannuna Ba wanda yai magana a cikinsu suka shiga dakin tacigaba da magana




Haka suka fice suka barsu kwance cikin jini male male Ba rai a jikinsu sai da gari yafara haske anji shiru Ba'aga fitowar suba jakadiya tasa Kai

Please Login or Register in order to submit comment