Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin jikinta ya Fadi da sauri ta dawo ta Bata taimakon gaggawa ta dawo dai dai Amma tanata zubar da jini Nan da Nan sukai Mata kunzugu da fata ran suhail ya baci ga Ja'e a wajen duk da yasan komai game da abunda yai Mata Amma ransa ya baci yaji Bala'in kishi ya kamashi Nan da nan yaja Ja'e waje baze yiwuba suhail kafita a Haka bara nasa a dinkama fata yanzu wadda zata sitircema ko Ina Nima zansa adinka Mana harda Suma matan suhail yaji Dadi hankalinsa ya kwanta zasu samu su sitirce jikinsu kafin ya samu ya fita daga garin ya kawo musu Kaya MASU kyau


Ja'e ne ya tabo suhail daya tafi tunani inaso nasanja suna duk da na fulanine kamar yadda kafada sunan manzon Allah nakeso Muhammad nakeso kadinga kirana kafin musamu addinin ya karbu a garin Nan alfarmar danake roko guda dayace kadawon da fadila ta Wallahi itace rayuwata tun tana jaririyar ta nake santa sanda kowa ya tsaneta base yanzu da kirar ta tafitoba Kai yayane a wajenta nasan zataji maganar ka kazama namiji Mana Mohd cewar suhail itama tanasanka Naga tsagwaron sanka a kwayar idonta muna Nan halayenka ta tsana yanzu Kuma daka gyara dakanta zata janyoka jikinta



Kawai shawarar da zan baka anan itace karabu da ita dakanta zata nemeka ka shareta sannan kayi kokari ka fahimtar da mahaifiyar ka mu samu itama ta musulunta kaga mun Kara yawa karka damu Amma inzaka je garinku zan bika a'a Ja'e ya dalla Masa harara au namanta mohd kayi hakuri nida subai'a kawai zamuje itama Dan lafiyarta Nan Mohd ya Kama kuka Yana nacuci baiwar Allah na cuce ta Nan ya dinga lallashin sa kayi hakuri Haka kaddarar ta take na tabbatar da cewa da Kuna cikin hasken musulunci Wallahi bazaka aikataba zuciyarka me kyauce babanka ne ya kashe maka zuciya kayi shiru Haka



Tabbas musulunci shine addinin gaskiya Ina kaunar wannan addini kallifa yadda mukai haske harwani kyau fadeela ta take duk wannan bakin munin ya kau tunda mukai wanka mukai sallah akwai wankan dazaku dingayi na kullum da soso Nan baku da sabulu Amma nasan bazaku rasa bishiya me fito da soso ba tabbas akwai koba wanchan din ruwan koginmu Yana kumfa sai mudigayi bakiji har nadena wannan Karin warin da hamami ba suka sheke da dariya gaba daya katemakeni Mohd kasamar mun hanya mu gudu nida subai'a ta habawa dariya Mohd yake Nina gane take takenka cewa santa kake Kai dai Bari Ina Santa Ina Tsoron matata jeddah caraf a kunnen ramatu tazo fitowa Yana Tsoron matar sa



Chab namiji kamar yayanta Yana Tsoron matar sa ba haka ta barshiba Dole zata laluba indai har tayi Masa wani abun wallahi saita warware tayi silar tonuwar asirinta fasa fitowa Tai ta koma gida yauwa suhail maza koma ciki Kar mutane suganka da wasu Kaya daban Dan dai dama suna hidimar bikin shekara ne suna chan bazaka ga kowa yanzu ba Nima Dan kaho yasan Banda lafiya ne nake Nan azatonsa Ina wajen iya Dan ita Bata zuwa wayannan shirmen koma ciki maza yanzu za'a dinka kayan zuwa dare zan dawo sukai musabiha ya koma ciki shi Kuma ya nufi gida cike da tsantsar farinciki.



A guje suka shiga da ita asibitin da hanzari likitoci suka taresu Kai tsaye aka wuce da ita ICU Banda addu'a ba abunda suke hajiya ta tsani Jeddah bazata Kara yarda da ita ba Dan tagama Mata da suhail Amma shima wallahi dai ya gane kuskuren sa bashi ba haleema bazata taba yi Masa maganar taba fatanta ta samu lafiya tunda Bata mutu ba Banda alhaji ko waje yanema yazauna yanata lazimi wannan masifa har Ina Ashe Haka wannan yarinyar take da mugun Hali tayi musu lumbu lumbu ta cikasu da alkhairan ta Ashe duk kissa ce irin ta Mata tana chan tana gasa wadda ta kasance kishiya agareta Yar'uwa awajenta idan ta riketa tsakani da Allah gidansu gidan tarbiyya ne Amma Ina gashi ta cutar da ita cutarwa me yawa



Abunda ke bashi mamaki meyasa Mata suka dau kishi hauka basa koyi da kishi irin na matan annabawa irin na mutanen da susai dai kawai hauka sunsa San zuciya da San Rai a zukatansu Kuma duk Akan namiji namiji dai namiji dai Kuma ba'akan komai ba sai wannan jijiyar mtsww yaja tsaki sune bin boka malamai duk Dan jijiya da abun duniya inbanda hauka duka duniyar nawa take tanzu idan ta kashe ta ribar me zataci karkari Tai ta Zama a wajensa ita kadai meye a duniyar to Jin dadin kankanine taci me kyau Tasha mekyau taje kasashen duniya ta shiga kalar motar datake so tasha AC ta rike manyan wayoyi shikenan burinta ya gama cika a duniya sai me Kuma karshen ta kabari inda waccen itama Dole chan zata



Inbanda hauka Mata sun haukace akan kishi sune tusa wannan Sha wanchan duk Dan ki mallake miji ki rayu ke kadai a wajensa saboda wannan jijiyar mtsww yaja tsaki sai jiyai anbude kofar da sauri ya Mike ya nufi doctor din dayake ta sharce gumi kamar nadaga AC ya fito ba awansu biyu cur sannnan suka fito biyoni alhaji yace kawai ya wuce da hanzari ya bishi hajiya Tai hanyar ICU din Wai zata shiga aka dakatar da ita doctor na shiga ya bude fridge ya dakko ruwa me sanyi ya Dan Sha kadan ya ajiye ya kalli alhaji garin Yaya Haka ta faru dabadan kun kawota asibiti da wuriba zata iya rasa cikin jikin ta Amma cikin ikon Allah Yana Nan gaskiya akwai wahala da yunwa a jikinta bazamu sallameta yanzu ba gaskiya



Mun samu numfashin ta ya dawo normal Amma Bata farfado ga bill din ansai komai to shikenan ya kalla ya duba ya Mika Masa ATM kaje kazare Ni bana zuwa banki kasan Dana Kuma baya gari ya fada cike da dacin zuciya Dan bayasan tunawa da suhail ya ci Amana wannan wane irin yarone Koda asirin kamar yadda hajiya take fada akwai halinsa yanada sake shima da addu'oi tun Yana gida kuwa Allah ya sawake ya fada ya Mike to alhaji zan kawo ma gida ku koma gida tunda ba'a shiga inda take to likita ai dama munsan dokar asibitin ku ba Dan jinya dariya sukai alhaji ya fito ya riko hannun hajiya datake ta masifa sai anbarta ta shiga taga yarta ba Wanda ya kulata ita kadai take ta fadanta a mota yasata ki kwantar da hankalin ki tana karkashin kulawar doctor Sadik karki damu kinji hajiya kefa jaruma ce Banda tsinewa Jeddah ba abunda take shiru yai Mata kawai



Jeddah ce take ta ihu Dan ba karamin dakuwa tayi ba a hannun hajiya Taji tsohon Kashi jitai Abu na binta tana dubawa taga jini ihu tadinga zundumawa Wanda yajawo hankalin ma'aikatan gidan ku kirawon suhail Dan ubanku a sashen sa jiki na rawa suka dinga buga Masa ya fito lafiya madam ba lafiya ai da gudu ya fice ya ganta kwance cikin jini a bakin harabarsa da gudu ya sungumete yasata a mota sai asibiti suna zuwa aka karbeta likita yace ai Bari tayi Nan da nan akai Mata wankin ciki Dan tafita daga hayyacinta kuma be Gama zubewa ba Sai washe gari ta farka suhail ya Gaya Mata ai Bari tayi ihu tadinga yi a asibitin dakyar yasamu ya rarrasheta tayi shiru a Haka har ta warke aka sallameta wata biyu tsakani ta Kara samun ciki Abu yaci uban nada Dan ita Allah ya kasheta namiji zata Haifa tagwaye Haka sukaita rainon cikin



Bayan sati biyu Taji sauki aka sallameta suka koma gida lokacin Ana waec November December alhaji ya biya Mata ta zana cikinta nata girma d kyar take Zama da tashi side guda aka ware Mata suhail nema San tana gidan ba ba Wanda ya karai Masa maganrta shima bewa kowa ba ido kawai suka zuba Masa hajiya taso yi alhaji ya hanata Ana Haka suka yanke shawarar tana haihuwa zata wuce Istanbul karatu tunda faruk na chan yayi aure ya auri Hanan ya kaita chan Al ameen ma Yana chan Amma shi ya kusa dawowa kanin suhail kenan tunda yagama primary ya koma chan da kyar alhaji ya yarda da Cha yai sai dai ya tafi jami'atul Madina to ganin turkey din akwai musulmai da dama Kuma Bata da lalacewar wasu kasashen shiyasa ya barshi



Angayawa iyayen ta sun amince tunda da auren dansu akanta nunawa sukai tare zasu tafi shi ya koma chan shiyasa baya zuwa gaishesu tunda sukai aure wata biyu ne yake zuwa tun daga nan bashi ba Yar tasu Amma sun san suna lafiya Kuma idan kosu ko wani nasu yaje sai ace ai tana kasar waje dame gidan shiyasa hankalinsu ya kwanta yanzu ko tana gidan surukanta rainon ciki a cewar su ba Allah ya sauki haleema lafiya ta haifo yayan ta maza guda uku lafiyayyu masu tsananin Kama da mahaifinsu ba ta inda suka baro shi



Bari indaka ta anan sai min hadu fans a gidan suna 😂😂😂😂


_Nayanke shawarar zan dinga kulle groups Dina sai nai posting na bude ai min comment sbd bakwa bin dokata sam Ina kokarin faranta muku da Dadi ba Dadi Amma Kuna batan Rai kullum gaskiya gwara na rufe yafi sauki sainaji comment dinku nice taku a Koda yaushe_





*Feedyn bash*
[10/23, 2:31 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



_*ASSALAMUALAIKUM FANS DAN GIRMAN ALLAH BADANNI BA NACE KUYI HAKURI KUDENA CEWA NA TURO MUKU DA BOOK TA PRIVATE KOMA A GROUP INDAI NAI POSTING DINSA ABUN TAKAICI WATA KANA GAMAWA MAZATA FARA A SAKE TURO MATA IDAN KUN HAU ONLINE BAKWA DUBA ME AKAI A BAYA SAI KU TAFI KARSHE DAN ALLAH KUYI HAKURI NI BANA AJIYE NOVEL A KAN GROUP NAKE RUBUTAWA NAI POST NIMA SAINAGA WATA TA TURO NAKE DAUKA DAN ALLAH KUDENA ABUBUWA SUN MIN YAWA INADA BUSY SOSAI BADANNIBA INKANA NEMA KANEMA A GROUP NA TABBATAR FANS DINA NA HAKIKA SUNA AJIYE WA ZASU TURAMA WANDA NA BATAWA RAI YA YAFEMUN NICE TAKU PRINCESS FEEDY CELE*_

*Book 2*




55-60


Anyi suna ansha shagali inda Yara sukaci sunayen kakanninsu sunsami kyau tuttuka sosai musamman kakansu kyautar company yai wa kowanne su suna samun kulawa wajen kakanninsu inda aka yanke zata zauna gidan faruk wajen Hanan bayan arba'in suka daga gaba dayansu harda hajiya da alhaji suka kaisu chan Basu boyewa faruk da Hanan komaiba sun ran faruk ya baci yai alkawarin ze tsayawa haleema Tai karatu har sai ta gaji ze kula da yaranta Dan dama nasana ya tsani jeddah tsana me Muni Yana fatan ganin karshen ta


Safwan sauban sunan Yan uku kenan kyautar Allah Haka suke musu lakabi bayan shekara biyar Yara sun Zama manya suna primary 1 yanzu mamansu na Masters suna cikin kwanciyar hankali da kulawa faruk ya hada ya rukesu Gam shi da Hanan hankalin su ya kwanta haleema inzata school manyan hijabai takesawa da nikaf mutane da dama sun dauka faruk ne mijin ta shi yake kaita Yana dakkota yaran Kuma Hanan ke kaisu tanada da daya da cikin na biyu yanzu tana fama sun Sami ci gaba da kwanciyar hankali a wannan time dinne mummunan Labarin bacewar mijinta farincikin ta duk da beta ba nemanta ba Bata damu ba kullum cikin yi Masa addu'a take Dan tasan ba haka aka kyale shi ba fatanta Allah ya tsare shi a duk inda yake gab take da kammala Masters suna semester karshe Bata bacci kullum kuka take kwanayi da addu'oi akan Allah ya bayyana shi



Bayan shekara biyar Jeddah nada Yara biyu asra da ansar abubuwa da dama sun faru ciki harda komawar ta ruwa tsindim ta cigaba da barikin ta matsalarta daya basa zuwa ko ina sai saudiya dakyar take samu yaje Egypt Kai yaran in Basu da lafiya alhaji ibrahim gadon kudi ba'a zuwa ko Ina a gidan sa sai saudia inba Haka ba sai dai a hakura da tafiyar asra ta taso cikin tarbiyyar maryama Dan ita ke kula da ita da komai nata tsakanin ta da uwarta sai bacci tunda ta haifi ansar take Jin tazama wata isashshiyar mace a gidan suhail baze taba neman ta ba sai ya biyata gashi ta koya Masa harijanci baya iya hakuri kullum cikin karbe Masa kudi take Amma hakan be isheta ba sai da ta koma bin mazan data Saba a waje har gida take kawo su musamman Ahmad Allah cikin ikonsa suhail be taba kamata ba sai dai maryama Bata da matsala da ita yarinyar tana da sirri



Baban abunda ke damun suhail yadda Jeddah Bata taba yarda dashi sai ya biyata gashi baya jurewa manyan kudi take sa Masa Kuma shi be iya neman Mata ba da kudinsa ma sai ta ga dama take bashi (hattara Mata domin akwai Yan iskan Mata da basa taba yarda da mijinsu sai ya biyasu ko Kuma ya yarda da wasu bukatunsu ze siya musu wani Abu ko wani abun wata Bata zuwa da bukatar ta sai ta ta tabbatar mijin ta ya kamu da sha'awarta Wallahi Mata kuji Tsoron Allah kisani kin aikata Haram kinsa mijinki yayi Miki alkawarin Dole Wanda baya cikin hayyacinsa Dan Allah Mata mugane muna cikin fushin ubangiji da halaka muji Tsoron Allah) Allah ne ya tsare suhail da addu'ar iyaye da tuni ya Fara bin Mata saboda tsananin Sha awa da kudin nasa ma inta ga dama sai ta Hana be da abun Sha sai kanwa



Tunda ta haifi ansar akaje akasa Mata implan daga Nan Bata Kara yarda tayi wani cikin ba tunda ta haifi namiji tasan itace da gida tunda haleema ko Labarin ta Bata Kara jiba karshen Tama ta mutu shikenan ta tsunduma barikin ta ta juyawa uwar ma baya Dan abunda take ba ta rage sai ta ga dama ma take Bata inbaso bama sai tazo gidan ta karaci zamanta Taki fitowa ko kdaga bayama hanawa Tai intazo sai ace ai tafita Haka ta hakura tadena zuwa sai Rana daya taci sa'a tafito ta same ta



Dama wata shawara nazo Miki da ita tunda Kinga ke kadaice yanzu yayanki ne kawai meze Hana kisa akashe suhail ido ta zaro kisa umma gaskiya Inasan mijina to tunda kinasan zauna har haleema ta bayyana tazo da yayanta maza har uku rigis Dan naji labari ta haihu a gidanma akai suna Amma ance ta Bata bat ba'a Kara ganinsu ba idan asirin ya sake shi tunda wata Rana Dole ya karye kema kinsani ki duba nida mahaifinku indai ya sake shi yadda yake mana Dan Haka shawara ce kiyi tunani eh hakane umma Amma wazemun wannan aikin hehehe ke dakike Dame Miki aiki a hannunki kaninki ai aikin sa Kenan bikiga malam na katsina yaba shi maganin sabani ba ai group ne dasu da abokansa manya sukewa aiki yanzu manyan kasar Nan da Yan siyasa suka sheke da dariya nan ta amince sukai akan zata turo Mata shi suyi maganar



Yazo sun tsara komai ta sanar dashi zeje dangin hajiyarsa dake Jos ze Kai musu ziyara wannan satin ranar talata sukayi da ita zata biya million 2 tace ba matsala Haka ko akai sun yi nasarar kashe suhai Nan ta Kira afra kawarta ta gayama Tama hankalinta ya tashi Dan dama ita yanzu tashiryu dama ita Bata bin bokaye sai dai rakiya ko intaji labari wani takai Jeddah amma yanzu tasan ta tafka babban kuskure tanta istigfari babanta yaji dadin shiryuwar ta Amma matarsa bataso ba sotai ta lalace takare rayuwarta a haka tagama karatun ta tsaf ta Zama cikakkiyar likita yanzu Kuma har yanzu suna tare da saurayin Nan nata yace auren ta zeyi Dan haka take istibira'i bayadda batai da Jeddah ba tadena aikata wa mijinta asiri Taki inda ta godewa Allah dabata taba zugata Akan ga abunda zatai ba Haka takiji taki daukan shawarata karshe tasa a kashe shi ita ko tasamu Al ameen ta Gaya Masa be yadda ba tace ya tambayi maryama tasan komai tafiyarsu Dubai ma shiyace ta bita saboda yanaso Tai Masa wani aikin a chan basaso ta lalata dukiyar suhail



Babar matsalar da aka samu sai bayan ankashe suhail ta gayamata Dan Haka yanzu a tunaninsu suhail ya mutune kawai shiyasa suke so su karbe dukiyarsa Dan su ajiyewa yayansa Dan matarsa saura wata guda ta dawo
(Andawo labari)
Jeddah taiwa afra waya ta shirya jirgin 8 na dare zasubi Sam ita yanzu afra ta fice Mata arai Haka suka dunguma suka tafi Dubai a ranar datasan meze faru da Bata tafi tabar gidan ba Dan komai ya lalace Bata sani ba



Rama ce zaune dare ya tsala tana ta binkice sai gumi take sharewa ganin irin yadda aka daure suhail da wasu manyan asirai andanne zuciyarsa akasan wani katon dutse Dole sai Tai Masa aiki me zafi zata karya wanna n asirin tayaya ze yarda da wannan lamari duk wannan abun daya same shi matarsa ce tariga tagano hakan kuka tasa Dan Bata taba ganin wannan masifa ba su garinsu ba' a irin wannan sihirin me karfi Haka Haka tadinga kuka tafara aikin warware shi kwana tayi tana aiki ita kanta ta wahala bare suhail da ake Masa wannan hatsabibin aikin tana gamawa ta yanke jiki ta Fadi firgigit suhail ya Mike jiyai komai na jikinsa ya warware kamar ancire Masa Kaya haleema ya ambata kirjinsa nawani mugun bugawa kuka yasa a Daren



Sai da takwana biyu ta wuni sannan ta farfado saboda ta gwabzu a wannan wajen kwance sihirin manyan aljanu taci Karo dasu muraran shine Tai wannan suman bayan ta farfado taganta cikin sittira me kyau ko Ina a rufe duk Dana fata ne gasu fadeela an rufe ko Ina gaskiya sunyi kyau har hijab akai musu Wanda suke sallah da shi duk dama duk cikinsu bame fita bayan ta nustu ta Fara Basu Labarin irin kullin da akai Masa Amma Bata Gaya Masa kowa yayi ba ta kyale ta ne kawai Ja'e fadeela tace wallahi Ramatu tunda naganshi ranar farko nasan akwai wani boyayyen Abu game dashi ba asoma ya rayuba sun dauka ya mutu shine suka wulla shi ruwa wannan ruwan me hatsari sai mu godewa Allah komai ya Kare Amma Dole sai ka dage da magunguna



Yanzu zamu je daji mu samo wasu harda na subai'a tunda dama sun Kare zan rakaku Ina waysaka da wayannan kayen yai dariya ya dakko shima na fatar irin nasu suna tayi Masa dariya suka fito saiga Ja'e sai Ina sai daji Nan suka dauki hanya gaba dayansu sunata Hira Ja'e yake Basu labari iya fa
Yau zatazo suhail itama zata karbi musulunci nagama boye boyen komai nagaya Mata gaskiya tayi murna tabbas ta Kuma tuna dama chan ita musulmace mantawa Tai zamanta cikin arna suka sheke da dariya fadeela tace ARNAN DAJI ba Kuma kaima ai da shine yanzu ne haske yazo Mana duka ko masoyi dariya sukasa gaba dayansu lallai fadeela wato dama tanasan sa tabakin suhail halinsa Take ki Kuyi gaba masoyiya gamu nan



Babban Yaya kamaidon da matata tunda ta amince suhail ya sheke da dariya aiba aure kuke ba hauka kuke kawai za'a daura muku aure irin na musulunci duka matanka ka samu su musulunta ka nuna musu yadda addinin yake sai ka zabi uku tunda ga fadeela duka bansan su fadeela ta ta isheni sukai ta dariya sannan da shawarata tunda za'a kawo manyan malamai Kar akashe kaho idan sukazo karshen ta ze musulunta kaga mun Kara samun wani rabon a a suhail wallahi zuciyarsa irin ta kakanace ze iya yadda daga baya ya kashe mu munada yawa a garinnan ba lallai sai da shi to shikenan Amma fa ba gunki ne yake magana ba Dan ba yadda za'ai ace gunki na magana tabbas aljanu ne suka shiga jikinsa suke Kara dulmiyar daku Dan Haka a gobe nake San tafiya Dan mu dawo kafin kwana biyar masu zuwa saboda Kar a yanka mutanen da basu da hakki



Haka sukai ta tattauna wa basu saniba Ana ta binsu a baya ba kowa bane ke binsu face saurayin aduke hayaki Dan yayi alkawarin sai ya kashe Ja'e ga dama ta samu su biyu kacal maza sai matan dabesan ko suwaye ba a gaba suko sunata hirar Ja'e ne abunsu Basu waiwaya ba sunata tafiya Ramatu da zabgegiyar takobinta rataye dama ita gwance itako fadeela kwari da bakane da wasu mugayen kibiyoyinta masu masifar dafi Haka sukai ta tafiya Yana binsu a baya sunzo daidai wata hanya ya daga takobinsa ya kaiwa Ja'e Sara wata razananniyar Kara sukaji suka juyo a razane gani abunda ya faru da gudu Suma suka zare makamansu suna kabbara sukai wajen



*ANAN ZAN DAKATA FANS KUYI MANAGE DA WANNAN NICE TAKU A KULLUM A KODA YAUSHE*




*Feedyn bash*
[10/23, 2:31 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*Assalamu alaikum fans kuyi hakuri kwana biyu kunji ni shiru banda lafiyane amma kuyi manage da wannan ba kullum zaku dinga samun typing ba pls ina barar addu arku Allah ya bani lafiya wallahi bana jin dadi ina rokonah ya tabbatar mun fa alherin abunda make zato nagode sosai*


*Book 2*


60-65



A guje sukai kanta kububuwace ta sari hayaki tana Kuma kokarin guduwa kamar yadda ta Saba da gudu sukai kanta ramatu ta tare gaba fadeela ta tare baya Nan ta Kara fasa Kai tayi kan ramatu yayi ya fasa Kai tuni fadeela ta Fara sakar Mata ruwan kibiyu sai Tai girgiza ta zubar dasu gashi biyota kawai take yi ga Mohd a kwance Dan ya yanku ta bayansa suhail na rike dashi ga shi sukuma matan sun tari aradu da ka jeka temakesu suhail kububuwace zata iya kashesu temakesu ku ga bayanta da temakon ubangijin musulunci na kabarni ciwon ba yawa kawai jinin ne dayawa katafi karta cutar dasu Dan Allah



Suhail ya Mike da gudu ya karasa gaban ramatu Dan har ta fasa Kai tana Shirin sarar ramatu tagama fusata ta haukace ganin yadda ramatu ke Kai Mata Sara da takobi fadeela na zuba Mata kibiyoyi da mugun gudu ya janye ramatu duk da haka dafin ya taba kafarta ya tureta gefe tana ta Mata gungun gurin yai wani irin kore yayi boro kamar Kuna da ya daga takobin ya fuskanceta ta fuskance shi yanata addu'oi duk wadda tazo bakinsa kawai kamawa yake meze faru gadan gadan tayo kan suhail ya daga takobin cike da kabbara yasakar Mata a tsakiyar kanta sai ta Fadi rigijib gashi takobin ta makale a tsakiyar kanta Kuma Bata karasa mutuwa ba nema take tafeso Masa dafi gashi sai huci take tana birgima tana tunkarar suhail ganin Haka fadeela ta saki wata kabbara yadda Taji suhail yayi ta dinga sakar Mata kibiyoyi tana ta harbe harbe tana wani irin ihu da gurnani Wanda ya cika dajin gaba daya



Tadinga ihu jikinta na darewa Nan suhail yadinga karanta bakara ayatul kursiyyu duk wata sura datazo bakinsa karantawa yake gaba daya dajin girgiza yake wani irin ihu da rugugi ya cika dajin wata tsawa akai datasa bishiyoyin dajin kamawa da wuta tuni Mohd ya sume yayinda dafin yake ta ratsa ramatu fadeela ko ta Fadi tuni ta samu suhail ne kawai ya rage a dajin yanata addu'oi da karatun alkur'ani gaba daya Banda wuta ba abunda keci tuni mafarautan dajin suka yo wajen a gigice sai ga sarkin daji a sakwane Wanda ya tabaiwa a duke magani duk Wanda yazo wajen sai ya Suma sarkin daji ne yai kokari ya janye suhail daga wajen Dan ya Fara galabaita Amma be fasa wannan karatun ba shiko sarkin daji tsananin jikuwane Da yazama shima kamar su yasa be komai ba




Su jeddah andaga zuwa dubai suna sauka suka sauka a wani hamshakin hotel suka sauka Suna shiga jeddah ta hadu da wani hamshakin Alhaji

Please Login or Register in order to submit comment