Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin turakar Dan ganin ko lafiya ihu ta kwalla ta fadi a sume abun yafi karfin tunaninta nan bayi biyu suka Leka nan suma suka kwalla Kara nan da nan sai ga mutanen gidan sun bazamo kowa kuka nan da nan aka garzaya aka Kira waziri ya taho hankali tashe yana zuwa ya fashe da kuka ya dinga ihu yana burgima Ana rike shi dakyar ya dawo hankalinsa manyan fada duk sun hallara sukace be kamata a yasar da sarki dabbobi su cinyeshiba a haka rami Asa shi




Nan waziri ya buga tsalle yace besan zanceba iyaye da kakanni ma da duk sauran sarakunan dasuka rasa rayukansu bayan gari ake kaisu a yasar nan kowa ya amince a haka rami me zurfi asasu a rufe sai a dinga zuwa Ana ziyarar su tunda kashe su akai kuma zasu bi diddigin wanda ya kashe sarki da matarsa haka akayi biki na sati biyu tunda sarkine me tarin dukiya Dan haka akayita shagali ansha giya anyi tatul mutanen da aka Kama su aka fito dasu aka yanka aka dinga ci




Bayan angama Ba a tsaya wani shawara Ba tunda bashi da da aka nada waziri murna a wajen waziri bata faduwa ya dare mulkinsa ya nada dansa kaho waziri Ba wanda yai masa magana Dan kowa shayinsa yake Gunki badu ko yasha jini saboda murnar sarautar daya samu tunda yahau mulki yake azab tar da mutanen garin indai kana noma saidai ka kasa uku kadau daya kabawa sarki biyu haka Dan kankanin lefi zakai a kasheka ya auri mata Dari da ashirin yayi mulki bakin mulki mulkin da ko a tarihi bantaba jin bakin mulki irinsa Ba




Ya wahalar da mutane shida wazirin babanka Ja'e sanda aka bashi sarautar waziri shekarunsa 17 mahaifinku suhel sunada shekara 15 a lokacin haka sarki yadinga koyawa kaho salan mugunta da zalunci iri iri wanda yake doraka akai suci naman mutum kullum sai an yanka musu mutum sunci ko mace ko namiji kaga shanu ko akuya basa ci (yaza ai ga mutum suci dabba duk da basu da maraba suma da dabbobin dan Ba abinda yafi naman mutum zaki)




Timi tunda suka koma garin suke kuka ita da yaranta nan ta baje kayan bokancinta ta kalli yadda sukai musu kisan gilla da wulakanci ga yadda fadawa suka bazama nemansu haka suka cigaba da zama cikin bakin ciki Duk sanda sukaso zasu je suga wannan ramin da aka binne su sarki siyita kuka sukoma beguwa ahaka rayuwa tai ta tafiya timi na koyawa guga da tabo yadda ake bada magani haka suka yita rayuwarsu harsuka zama samari alokacinne sun isa aure amma sunkiyi sunaso suga bayan mutanen dasuka kashe sarki a binkicen da timi tayi tagono cewa guga da tabo bazasu iya kwatar garin Ba sai dai yayansu zasu koma garin zasu hayya fa harsu samu sarautar garin a gaba jinin sarki rana shize mulki garin




Lokacin dataga yadda haleema take kyau a gidan tacika tai dam tana zuwa school da kaita ake daga baya kuma ya siya musu mota kowacce dakanta take tuki yanzu a lokacin jeddah suka shirya sukaje zariya wajen bokan da afra ta kawo musu suka je sukai sallama sukaji andaka musu wata razananniyar tsawa Ba ai mana sallama anan ku danna ashar ko ku koma ai sai suka hau zindima ashar gunduma Gunduma ya sheke da mahaukaciyar dariya ya bayyana agansu




Jeddah ta bude baki zatai magana yace yasan meke tafe dasu kinaso araba tsakanin uwa da danta da ubansa amma bukata bazata biyaba saboda Ba wani shedani daze kusan cesu sai ya kone basa zama alwala basa wasa da azkar ga nafifili ga sallar dare ga walha Dan haka asiri baze tasiri akansu Ba sun riki li ilafi bawani tsafi daze tasiri akansu hhhhhhh ya sheke da dariya




Amma akwai mafita dan zamu mallake Dan yana wasa da Addu a amma iyayensa nai masa zamu Baki magani kidinga samasa a abinci bakyaso aiwa kishiyarki komai banaso boka zan iya da ita yarinyace karama bazata gagareniba to shikenan zaki samu jinin hailarki ki cire kunzugun ki wanke jinin ki hada masa sobo kingama dashi har abada wannan kuma kisa masa a kasan filonsa kwana uku kin mallake shi har abada nagama daku




Nan jiki na rawa suka zube masa rafar kudi ke baki da bukata banda bukata ni sai dai akaramin farin jini gun maza ni karatu nake yanzu sai nagama zan aure hhhhhh shegiya me wayo bata yadda tabi bata tashi kuje kiyi abunda nasaki gafalalliya yar gidan jahila mutuwarku da kallo kamar yadda tawa zata kasance da kallo ke kuma kinsamu maza kin gama hhhhhh ya bace bat kufita da rarrafe aka daka musu wata muguwar tsawa




Haka suka dawo a wahale jikin afra yai sanyi bazata taba aikata wannan rashin imanin Ba ta ciyar da mijinta najasa kodako bata sansa bare ita datake ikirarin tana masa so na mutuwa kowa da abunda yake sakawa haka suka dawo gida ta sauke afra a gida ta wuce nata gidan aranar tai amfani da magungunan ta da malamanta suka bata irinsu bamagujiyar mallaka dan kadafi manta uwa duk tai amfani dasu tasha rubutu masu zafi akayi matsi andai matse Ba lefi a ranar suhail a dakinta yake




Dama bata iya girkiba ankawo mata me aiki maryama tasa ta hada masa haddaden abinci masu rai da motsi haka ya dawo daga aiki tanata nan nan dashi tariga tasa kwallin jaraba tagama da suhail a ranar kamar ya cinyeta a tsaye yakeji yafita daga hayyacinsa yama manta dawata haleema allah yasa ya shiga yaganta sanda ya shigo yai mata alkawarin komawa suyi sallama Ashe wannan shine kebewarsu ta karshe bata saniba



Abinci yasha magani tagama barbade shi yaci yai kat matsalar bata dade da gama al adaba amma ko wannan tasan ya isar mata sai da ya koshi tajashi daki dakyar tabarshi yai sallah nan tajashi daki ta zaunar dashi akan gado ta ce tana zuwa ta koma tasa Zuma a gabanta ta dawo dakin tai zindir tana bankaro masa kirji tasa hannunta kan HQ dinta tana wani mutstsikashi




Shidewa yayi a haukace yayo kanta ta balle masa Riga ta zare masa wando tai masa zigidir nan tafara sarrafashi ta fara shan nipple dinga ta gangaro yaya babba tadinga wani irin sha tanai masa wasa irin na gogaggun yan duniya kuka yasa mata Ya rasama yazeyi dakyar ta kyaleshi danse da tasa ya kawo saboda ta murzashi san ranta tasha banana tasha nono haka tadinga zira harshenta a kunnensa tamkar zata cinye kunnan kuka wiwi yai mata




Saida ya huta Sannan ya dawo hankalinsa yadinga mamaki budurwa da iya wannan salon bayan wannan ne darenta na farko be kawo komai Ba yafara murzarta Dama gata bata gajiya Allah Allah take ya shigeta dataji ze fara Addu a nan da nan ta kamo bakinsa tasa anata dan karya karya mata asiri dakyar yafara shiga amma yana dannawa yaji zuruf tawuce amma baze iya tashiba duk da kuncin dayake ji akasan ransa angama dashi ta mallake shi a dai dai wannan lokacin sai da suka gamsu duka amma Ba wannan dankon irin na haleema sai dai dadin amma haleema daban take





*Anan zan dakata fans gaskiya comment yai sanyi bansan thanks da wata sticker comment nakeso idan bahaka Ba gaskiya zan ajiye alkalamina hannuna Dama bashi da lafiya saboda farin cikinku nake typing gaskiya idan banga more comment ba zan kwana biyu banyi typing ba gaskiya nice taku akoda taushe*





*Feedyn bash*
[10/23, 2:20 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*Assalamualaikum inawa kowa fatan alkhairi nagode fans da comment dinku gareni Ina farinciki da alfahari daku inajin dadin yadda kuke bibiyar novels dina har guda uku Ina Mika godiyata agareku*





*~Wannan page din sadaukarwane ga ARNAN DAJI FANS 1-4 Amma iya masu yimun comment Banda marasa comment😜😜😜😜kuyi yadda kukeso dashi takuce princess feedy on top💃💃💃muhseena na tuna yammatanci🤣🤣🤣🤣~*



*Bissimillahi rahmanir raheem dasunan Allah me rahma me Jin kai*




15-20


Tunda yagama sex din suketa sharara bacci a lokacin duk wani asiri da akai Masa ya gama tasiri akansa saboda be tsarkake jikinsa ba (ya kamata duk sanda kuka gama saduwar aure ku tsarkake jikinku saboda gudun asiru da sihiri sunfi tasiri sanda baka da tsarki)sai chan dare shiya Fara farkawa ya tasheta Jeddah ta bude idon ta suna hada ido ya Kara rukunkumeta kamar wadda za a kwace Masa ita lafiyanka suhail jeddah be inasanki Ina kaunarki Banda abun so sama dake kiyarda da soyayyata Dan Allah karki gujeni kinsan ke kadai nake da ita sororo ta bishi da kallo Ni kadai waccan fa sadiya take kowa gabansa ne ya Fadi ko sunanta besan ji



Wafa kike magana akai Banda wata Mata sai ke ko a lahira ka yadda Ni kadai kake so to jeka saketa saki uku yanzu jikinsa yana rawa Dan Allah kiyi hakuri base na saketa ba hajiya zata it's tsinemun alhaji zeyi fushi dani Jin haka ta sheke da dariya bazan so su tsinema ba nima ta shafeni tunda idan ka lalace wana Kama ta Kara rukunkumeshi suka Kara dilmiya wata duniyar ta batar da tunaninsa tsaf sai da suka gamsu gaskiya suhail yayi Mata namijine Yana gamsar da ita ta tsani namiji Mara juriya ta Kara kamo shi kamar mayya wallahi ya gaji Amma baze iya magana ba




Ta Fara magana kamar haka daga yau bakai ba haleema ba zuwa bangarenta Bata isa Ina bangare guda tana bangareba Dan haka zan maidata dakin maryama zasu ci gaba da Zama tare maganar zuwa makaranta na soke Ina fatan kanajin abun da nake gayama ta hade rai naji gimbiya sarauniya zan karbe motar ta na hada da tawa su Zama biyu ka Karo mun sabuwa irin taka cike da tsoro da ladabi angama gobe za a kawo yauwa sweety ta Kara jansa sai da yakara round daya jikinsa duk ya saki wannan wace irin jaraba ce haka yayi wanka yai sallah yaci abinci itama tadai yi wankan Amma batai sallah ba saboda jaraba tana Gama cin abinci ta Kara jawo shi Jeddah nagaji daya zaka Karan haka ya Kara kugunsa duk ya gaji



Da kyar ya iya tashi yai sallah ya koma ya kwanta ta Kara jawo shi yai shiru Yana saukar da numfashi suhail tashi ka karamun take yafara murde murde wayyo cikina Jeddah cikina ban da sauri ta Dakko Masa magani ta bashi ya Sha ya kwanta yai lif kamar me bacci Nan ta Fara kwakular kanta da kanta saboda jaraba sai ihu take ita kadai Yana jinta shibe taba ganin jaraba irin wannan ba Ina bazata iyaba jawoshi Tai ta karfi ta danna banana a hq dinta ta hau kansa sai da Taji ta gamsu ta saki wata muguwar Kara ta kawo kenan ta daga shi kuka ne kawai beba Dan tagama kugwigwiy tashi



Suka Kara komawa bacci sai Sha daya ta tashi suhail ya kasa ko motsawa ko office be iya fitaba ta shirya ta fita ta tarar angama shirya abinci a kan dining maryama Bata da kiwa zamuje da ita




Bangaren haleema tayi ta tarar baje makaranta ba tana kwance a parlour dinta na kasa tayi bulbul tayi haske tayi kyau tazama Babar mace ta bude ran Jeddah ya baci wato tasami waje harda narka kiba Bata Jin Dadi shiyasa bataje school ba tana ta Kiran suhail a kashe tun jiya be dawo ba zazzabi take ga jikin ta ba kwari ke Yar matsiyata wato kin samu waje har hutawa kike Dan uwarki tashi zanyi magana dake haleema tana mikewa ta zabga Mata Mari kinyi kadan ki tako har bangarena ki zageni dubeni daga sama har kasa kinsan cewa nafiki komai hau sama kiga kayan da iyayena sukaimun saboda mu ba talakawa bane wata ko samanta a rufe yake ba komai iya kayan da miji yai Mata da shi take takama banza ballagaza kanta tayi kamar zakanya daga bayanta Taji andaka Mata tsawa Jeddah




Kwanci tashi ba wuya timi na kula da tabo da guga har suka Zama cikakkun samari a lokacin kakanka Ja'e ya kwanta cuta aka rasa maganin ciwonsa akai shela a makotan garin Nan beguwa ana neman masu bada magani anyi alkawarin zasu shigo garin lafiya su fita lafiya a lokacin tabo da guga suka shiga sahu harda timi kakar ku ko kunsan wace timi itace kakar aduke wadda ta mutu karkuyi mamaki lamarin ne akwai saraka Kiya zakuji yadda akai haka ta kasance




Haka suka shiga garin suka kowa ya gwada sa 'arsa be samuba sai da timi da yayanta suka je suka Fara Nan da Nan ya Fara motsi murna ba acewa komai kwanci tashi ba wuya ya warke tas hankalin kaho ya kwanta yace ya Fadi me yakeso zasu bashi sukace suna so su zauna a garin Amma ita timi tace zata koma Nan aka basu gida duk gidajen da muke ciki halak malak kakanka ya basu ya bawa guga auren yarsa kanwar kaho ansha shagali bana Wasa ba a wannan kauyen bayan auren ba dadewa aka wayi gari kakanka ya mutu tun daga ranar aka nada kaho sarki daga ranar ya Zama cikakken sarki me iko da kowa da komai zalinci Babu abunda ba'ayi Abu daya Yan garin Nan basa so fyade kozaka nemi uwa kanemi ya basu damu ba Amma indai Kai fyade zasu iya kasheka




Ganin haka yasa basa fyade sai dai sunemi hadin kan yarinya Amma hawan kaho mulki aka far fyade sai da aka yi Masa bore ya shiga hankalinsa ganin haka yasa ya Hana shima Dan mutanen gari duk da tsoronsa da sukeji Amma since basu yadda ba sun Dade da aure basu taba haihuwa ba a lokacinne suka ginawa Inna gida a tsakiyarsu ta tare tunda macece ba Wanda ya damu da ita a garin ta tare tana ci gaba da kula da yayanta a wata Rana tabo da guga sunje debo magani a ranar kaddara ta shigo damu garin kuguru nida iyayena da wana muna tafe da shanunmu sai gani mukai an zageyemu ansamana sarka




Kuka nasa duk da da Dan girmana Amma haka nadinga kuka Ina rike da yayana a lokacin ga dukiyarmu mun saida kadarorin mu na kauye duka a kauyenmu kaf munfi kowa kudi danmu gadon kudi mukayi haka suka samu agaba ga shanunmu ga kudinmu masu masifar yawa Wanda ze iya siyan garin Nan kaf da abunda ke cikinsa suka Fara janmu suna kada shanun kuka muke a lokacin muna ihu duk da lokacin Banda wayo sosai ba komai nake rikewa ba Amma naji babana da mamata da yayana sunata Kiran ya Allah bana mantawa da wannan kalmar Amma bansan me hakan ke nufi ba




Wasu mutane muka hango su biyu suna doso mu suka karaso suka tsaya lafiya me sukai muku haka me sukai Mana fa kuke tambaya kunsan dokar garinmu ba'a shigo Mana bama fita Dan Haka Suma kamammune mun samu maza biyu daza a yankawa badu su Kuma matan suka Fara lashe Baki kamar mayu kunsan sauran base na fada ba idonsu idon sarki har yarinyar Nan nasan takanta ze Fara tunda dama haihuwa yake nema ido rufe suka sheke da dariya



*Kuyi manage da wannan abubuwa sun mun yawa yau Sunday oga Yana gida nagode fansa nice Taku a kullum a Koda yaushe*





*FEEDYN BASH*
[10/23, 2:20 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




*Assalamu alaikum ina mika godiyata ga masoyona nagode da kulawarku amma banajin Dadi wallahi ina bukatar addu'arku fans idan naji Dama zakuga post Dina idan kuma bazan iya ba zakuji shiru nagode sosai*




*😍😍Wannan page din nakine my sweety Mrs sardauna kawa tagari kiyi yadda kikeso da shi Allah ya bar kauna ya Kara lafiya yasa abunda nake zatone ya tabbata💃🏻💃🏻*


20-25

Abun mamaki sai muka ga sunsa dariya karya kuke makwadaita mabarata baku isa kuyiwa wayannan mutanen komai ba guga yasan takan harbi da kibiya yayin da tabo yasan sarrafa takobi nan suka futo da kayan aikinsu suka dinga harbesu suna saransu daya daga cikin dakarun bisa tsautsayi ya Kai Sara ya sami babanmu aka nan yafadi ko shurawa beba ganin haka mahaifiyarmu ta hadiyi zuciya ta mutu daga ni sai yayana mukai saura yayin da mutanen nan sun kashe dakarun duka sukansu tsoronsu muke ji




Ku kwantar da hankalin ku zamu temaka muku mufitar daku daga wannan yankin Baki basa shigowa kashe su sukeyi dan haka kumiyi Sauri kar abiyo sahu Kai guga kwashe gawar iyayensu ka kaisu bayan gari yayana yace kutemaka ku binnesu jin haka sukayi shiru karka damu kasamu sauki guga haka rami ka binne su tabo ya Kada musu shanunsu ya Kama hanyar fita dasu da kudinsu him yana rike da hannuna



Wani yanayi naji wanda bantaba jinsaba ashe so ne bazan iya barinsa ya tafi ya barni ba haka naji na furta yaya kaje Kai kadai zan zauna da shi ina zuwa ina ganin su inna kizo mu tafi gidde karki tsaya kizo mutafi zata kasheki a'a Kane kawai murmushi tabo yayi ka aura mun ita inasanta zan rike maka ita amana duk sanda kaso zakazo kaga yar uwarka amma kasan garinmu ba'a shiga nikaina ganin farko naji inasanta shiru yayana yayi Baze tauye kanwarsa ba tunda tana sansa shikenan na baka aurenta nima ban iya daura aure ba amma nasan Ana bada sadaki




To meye haka kawai duk abunda kasamu ka bata na baka aurenta amma zan dawo na tafi da kanwata haka ya juya ya tafi wannan shine ganin karshe dana yiwa yayana sai da muka kaishi karshen gari sannan yadau hanya ya tafi ina kallonsa yana matse kwalla nasan bakin cikin rashin iyayen mune ga rabuwa dani kuka yake kamar Kara min yaro



Har yayi nisa ya dawo ya rungume ta ga shauwa kirike a hannunki kidinga tunawa damu mun rasa inna da baffa narantse saina dawo wannan gari duk sanda nasami dama na tafi dake azzalumaine basu da imani banda wayannan da tini mun rasa ranmu muma shiyasa bazan iya yi masa butul na hanashi auren kiba ki kula da kanki kidinga ziyartar iyayenmu



Ina kuka yana kuka muka rabu nayi dana sanin cewa inasan tabo jinai na tsane shi nayi wauta a lokacin na kin bin yayana wanda har rana irin tayau bankara saka shi a idanuwanaba kwanaki da dadewa bayan na haifi suhel ance wani yazo neman kanwarsa a garin nan an kamashi an kasheshi nasan ni yake nema shine suka kashe shi kuka take ta kasa karasawa Sai kuka sun kashemun yayana




Juyawar da zatai wazata gani suhail ne cike da bacin rai take kallonsa mekazo yi nan sashen nan ya Kama soshe soshe kamar wanda wani Abu ya ciza nan ya samo kinkina ta dole saboda tsoro ummummumm na fitone maryama tace kinyo nan sashen waya baka izinin zuwa nan bangaren mena gayama jiya ko har ka manta abunda magaya mane



Haleema Gunki tazama kamar an sassakata yaushe mijin nata yazama haka yaushe ya koma mijin tace ta shiga uku ya rayuwar aurensu zata kasance da mijin tace gaskiya bazata jureba hankalin ta yai masifar tashi gashi Sam kwana biyu ta rasa gane kanta ba lafiyace ta ishetaba ga takaicin da namiji dame zataji tana cikin tunaninta jeddah ta katse mata




Suhail kagayawa matarka sharadin dana kafa a gidan nan yanzu yanzu idan kana san zaman lafiya Kai da ita jiki na rawa yace memema kikace tunamin au Kama manta to kazauna da ita nabarma gidan tajuya a fusace da gudu ya rike kafarta yana hawaye kiyi hakuri uwargida ran gida yadda kikeso haka za ayi Zangaya mata yanzu agabanki yana hawaye ya juyo ya kalleta idonta a rintse ta sunkuyar da kanta banda gurshekan kuka ba abunda take wannan Abu bana lafiya bane




Halee....Ma yaja majina zaki koma bangaren jeddah za'a rufe nan duk abunda tace a gidan nan daga yau shizaki tace bataso ki Kara zuwa makaranta zaki bata key din motar ki hada da tata hehehe kayi kokari suhail ta hado mun da wayoyinta bana san ta Kara waya da kowa bansan kowa ya Kara zuwa wajenta kasanarwa da me gadi duk wanda yazo indai gun wannan yarinyar ne agaya masa bata kasar




Haleema kuka kawai take tana Addu'a a ranta Allah ya kawo mata sauki a lamarinta amma tasan suhail baya cikin hayyacinsa wannan abun bana lafiya bane dole tadage da gayawa allah bana san ki dau kaya ko daya nizan bada kayan dazaki dinga sawa tajuya tafice tana fita ta koma sashin ta ta Leka dakin maryama ki gyara dakin nan naki za'a karo yar aiki kuzama ku biyu kya dinga hutawa ga wannan kudin kije bakin asibiti kisiyo mun kayan nan da ake siyarwa dinkakku na
gwanjo kinji





*Kuyi manage da wannan nice taku a kullum akoda yaushe*




*Feedyn bash cele💃🏻💃🏻💃🏻*
[10/23, 2:27 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*GASKIYA FANS INAJIN DADI INA MIKA MATUKAR GODIYATA A GAREKA YADDA KUKE KAUNAR ARNAN DAJI GASKIYA BANSAN ARNAN DAJI YA SHIGA RANKU YA KARBU HAKA BA SAI YANZU INA GODIYA MASOYANA MAKIYANA MA INA GODIYA*





_*WANNAN PAGE DIN NAKI NE KAWA TAGARI ZAHRA FAROUQ ALLAH YA TEMAKE KI KAN SABON NOVEL DIN DAKIKA FARA INAYINKI SIS KIYI YADDA KIKESO DA WANNAN PAGE DIN*_




25-30



Suhail Yana fita sa shensa yaje ya dinga kuka kamar karamin yaro meya same shi meyasa yaiwa haleema haka yana santa a kasan ransa shikansa besan meyake jiba Amma yasan ko giyar wake yasha baze iya ketare dokar Jeddah ba idan ya ketare fushi zatai ta barshi idan ta barshi mutuwa zeyi gwara ya rabu da haleema gwara komeye yai mata ya zauna da jeddah siyi rayuwarsu me dadi da hanzari ya Mike yai wanka ya zira Kaya ya tuna cewar jeddah tace a siyo Mata irin motarsa wadda takai kimanin million ashirin da biyar da hanzari ya zari key din motar ya fice har Yana gabza tuntube




Haleema ce durkushe a sashenta tana ta kuka tunda mijinta ne ya umarce ta data je sashen Jeddah Tai Mata bauta zatayi Koda hakan ze kawo karshen numfashin ta a duniya tasan a kan bautar aure ta mutu da hanzari ta tattara gwala gwalanta da diamond dinta na lefe da wayanda suhail ya din gai Mata kyautarsu kafin shigowar Jeddah rayuwarsu wajen flowers din ta taje nabayan side dinta Nan ne kawai zaka ga akasa a gidan ta dinga haka rami sai da Tai Rami me zurfi ta zura akwatin datasasu a ciki da maida kasa ta rufe Tai landing din wajen




Ta dawo ta dauki Key din motarta da wayoyinta guda biyu tana kuka ta kulle ko Ina ta fice side din Jeddah ba kowa sai ita kadai Dan ta aiki maryama siyo Mata Kaya haleema ce Tai sallama a parlour din waya takeyi ko kallonta bataiba ta gaji tanemi gu tazauna a kujera da hanzari ta yanke wayar ta mike ta fincikota daga Kai wayoyin suka zube a kasa danma karfet ne da tuni sunyi kwata kwata ta dirata kan gwiywoyin ta Wanda tasaki ihun azaba tana Kiran ya Allah ta wanka Mata Mari guda uku kawarar ta hankada ta kanta ya gwaru da bango



Tayi wani murmushi irin na cikakkun Yan duniya ta karasa kusa da ita nizaki zaunawa a kujera Ina zaune kina zaune fitsararra Mara mutunci gadon talauci Yar gidan matsiyata badai kin hada Miji daniba harda sakin jiki ki sakata ki Wala waike kinsamu gidan hutu ko zakici ubanki dani Zaki hada kishi wallahi kin zanyowa kanki da danginku

Please Login or Register in order to submit comment