Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya dorawa ja e duk wannan yanka jaririn farko da ake ba ayanka ja e ba saboda dan sarki ne Kuma ba wanda ya isa yay magana akwai Wanda yay magana a fada a take aka yankashi akay farfesunsa sarki yace shine madadin ja e tsabar zalunci ja e sunan mahaifin hure ne mahaifiyarsa shiyasa take sansa Bata da yadda zatay gaskiya hure dole a dauran aure da tenkwai wai harni zatacewa bazata aura ba setayi shawara wacece ita to zanje zanyi abunda nakeso kamar yadda nasaba da duk wadda taymun Dan dai kawai inasanta shiyasa nace zan aureta Amma Ni zata dinga gayawa magana mata nawa gareni inada mata ashirin da biyar hure ta gyada Kai tana me alla wadai da wannan rayuwa dasuke ciki tace kar Kai haka ka kwantar da hankalinka zanje har gida nasameta zaka aureta cikin bacin rai ya juya yabar dakin.









Da dukuduku sukabi hanyar daji suna tafe suna waige Dan kar wani ya gansu sukaje bakin ruwan sai suka karasa inda ta boyeshi suna zuwa taganshi kwance yadda ta barshi ta hangoshi amma tana zuwa daf dashi taga wani katon miciji ya fasa Kai dai dai kansa da gudu ta karasa shikuma micijin ya feso dafinsa tay maza tasa hannunta ta tare tasaki wata razananniyar kara wadda gaba daya dajin yay amsa kuwwa ta Fadi a wajen.






Kubiyoni page na gaba yanzu labarin ya soma takuce.



Inagodiya ga masoyana masoyan wanna littafi inata ganin comment dinku nagaode sosai Allah yabar zuminci sainaji daga gareku.

*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*




*?KAINUWA WRITERS??ASSOCIATION??*
{United we stand and succed;our ambition is to entartain & motivate the mind of readers}






FAREEDA ABDULLAHI




20-25


JINJINA AGAREKU



A matukar mamaki ta tsaya ya karaso kallane mahaifin rama inazaki a wannan daren ko suma zuwa zakuyi kutafi dasu a cinyesu kamar yadda kukaiwa hayaki bakuda adalci sai y fara hawaye jikinta yay matukar sanyi ba haka araina kalla nafika tsanar wannan abun saboda al adar garinku na rasa iyayena gwara kai dama kasaba al adarkuce nazo zan gana dasune bisa bikin daza ay na ja e da tenkwai bansan kowa yasan nafito katemaka karufa min asiri shikenan kije ina nan harki fito saboda bansan mezaki aikata musuba basu da kowa dan haka bazan bari ki cucesuba tasa kai gidan tana shiga ta hango haske a dakin da suka kai wannan majinyacin dasuka tsinto suna chan sun shagala wajen kulawa dashi saboda har yanzu beko motsaba suba sallama suke ba bare susan da zuwan mutum bama susantaba kai tsaye tafada dakin tana shiga tagansu gurfane gaban mutum suna samasa magani hankalinta a matukar tashe tace menake gani meye wannan kun boye mutum a gida kunsan ana neman mutum guda kunsan cewa wannan ba karamin lefi bane a razane suka jiyo jin magana abayansu hankalinsu be kara yashiba sai da suka juya sukaga mahaifiyar ja e ce nan lamunde tafara kuka kiyimana rai kitemaka mana badu yatemakeki tsintarsa mukayi a ruwa tausayi yasa muka kawoshi muka boye dan yasamu lafiya mu kaishi hanya ya gudu nan tenkwai ta matso ta kwashe duk irin wahalar dasuka sha ta sheda mata jikinta yay sanyi nakarbi uzurinku amma dole saina shiga cikin wnn lamarin saboda tsoron abunda zeje yadawo zanyi tunani akan maganar dama maganar auren tenkwai da ja e ta kawoni sarki ya bashi angama magana a fada a matukar razane tenkwai ta mike kimun rai kitemakamun banda kowa rayuwata ta lalace yazanyi kiyi shiru ki kwantar da hankalinki kinsan ba wanda ya isa ya hana wannan abu idan kukai gardama duk kasheku za ay kuma kunsani kiyi hakuri ki aureshin abunda za ay idan anyi auren karki taba yarda dashi duk yadda za ay kafin musamu mafita karki bari yay miki komai tenkwai danane nasan bashi da kirki banasan sarautar garin nan ta kona hannunsa saboda ba wani sanji da za asamu dan ja e yafi kaho bakar zuciya wani abunma shiyake kara sawa ayi kullum fata nake sanji yazo nagode nagode badu ya temakeki zanyi yadda kikace bazan ketare umarninkiba zan miki biyayya zan auri ja e amma da sharadi gefenki za a ajiyeni karki damu tenkwai wannan me sauki ne shikuma wannan mutum zansan yadda za ay bari naje dare yayi nisa tajuya tafita tana fita ta tarar har yagaji yafara bacci kalla tashi nafito mutai karakani jiki a sanyaye ya mike yana danasanin abunda yay mata da fari






Sanda suka shiga kano biyar ta wuce afra tafara ajiyewa a gida sannan tawuce ta ajiye ummanta sai da safe umma zanyo miki aike tom shikenan diyar albarka taja motar ta tayi gida tana shiga ta tarar driver na sauke su asra da ansar daga makaranta tana ganin yaran zuciyarta takara baki kai musa driver tsaya na hadoma kayansu maza maza kamaidasu gidan su suhail nabarmusu gaba daya cike da mamaki ya tsaya yana kallonta tasa kai tana kwalawa maryama kira zoki hadawa su asra kayansu maza maza yanzun nan sai da takai bayan magariba tana hada kayan saboda yawansu saida ya fara kaisu dawasu kayan fal mota sannan yadawo ya kai ragowar asra ko ajikinta ansar nema yaketa kukan momy itako asara dama tafi sabawa da daddy kuma bayanan gwara ta koma gida hajiya kaka yafi mata sunfi bata kulawa hajiya ta kalli musa direba dayake shigo da kaya kai lafiya meyafaru hajiyace tace adawo dasu nan adawo dasu ba wani bayani ita metake yi wallahi bansaniba to allah ya kyauta kutaho nan yayan albarka allah ya bayyana mahaifinku duk halin dayake ciki kuyi hakuri ita kuma mahaifiyarku allah ya ganar da ita







Da sassafe rama ta shigo da kayan aikinsu na mahaifinta tace masa tenkwai ba lafiya zata dubata a galabaice tenkwai ta fito ta fada jikin rama rama na banu aurena ya tabbata waze kulamin da wannan mutumin dana tsinta ya shiga raina na fuskanci ba komai ke dawainiya daniba sai tsantsar soyayyar shi gaban rama ya fadi itama ahakan takasance tunda taganshi jiya ko bacci kasawa tayi tana tunanin wannan mutumin me hakan ke nufi sun fada soyayya da wanda basu san shiba ze mutu ko ze rayu basu da tabbas mutum ne kamarsu amma ba irin tufafinsu dayaba nashi ya rufe masa ko ina yanada kyau ba dan yankinsu bane yaza suyi nazarin da rama ta tafi kenan ki kwantar da hankalinki ki kaiwa badu kukanki ze temaka miki duk da shi yafisan sarki da ahalinsa amma ke ki jarraba cewar rama tana matsar hawayen itama duka biyu tana cikin tashin hanakalin rasa hayaki taga wannan jiya ya shiga ranta ashe tenkwai tarigata bata sake cewa komaiba ta shiga dakin ta baje kayansu na aiki tadinga mai masa wasu abubuwa kamar surkulle tana shaka masa wasu abubuwa tasa magani a ciwon kansa tasa kyalle tanade tanata zagayeshi dawani irin turare tanata wasu maganganu tamkar bokanya kawai sai ji sukai yanta wani irin tari me hade da atishawa a guje suka shiga dakin har suna yar rige rige tsakanin tenkwai da lamunde







Anan zan dakata sainaji ra ayoyinku nice taku akoda nake muku fatan alkhairi inajin dadin comment dinku gareni kwarin gwiywarku gareni da kaunar dakuka nunanwa rubutuna shiyake bani damar yi muku typing har so biyu a rana






*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*





*?KAINUWA WRITERS?? association??*
{United we stand and succed;our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}





Gareku masoyana ina Mika godiyata gareku Allah yabar kauna naji Dadi yadda littafina ya karbu a wajenku wannan shine na farko Amma ina jin dadin yadda kuke bani karfin gwiywa nagode sosai??????????








FAREEDA ABDULLAHI



15-20






Umma meya kawoki wannan dajin mekikazoyi ya akay kikasan nan a tsorace ta kalleta tana kame kamen rashin gsky uhmm wlh dama um dama kawata hajiya asabece ta aikoni dama tana aikoki kenan saboda mugun hali bakya gayan cewar Jeddah to ame kikazo a motar haya nake me mashinne ya shigo dani iyaka temakamun Dan allah nataho sai mu koma kanon tare ki koma dawa wallahi baki isa kishigarmun motaba ki koma yadda kikazo matsalarki daban tawa daban Dan bakin ciki kinsan da nan din baki taba kawoniba sai aukin kice zakijemun gidan malamai mtsww haba jeddah mahaifiyarkicefa bekamataba gsky dolene mujirata tazo mutafi duk da itama lefintane data sanar miki daba saimuzo gaba dayaba mtswww wallahi taci darajarki afra wallahi da bazan jirataba ni da Allah ki sauri kizo mutafi to to Yar albarka bara nay sauri (kunjifa pans way Yar albarka uwa akewa wannan saboda ya tanaji da kudi Allah ya kyauta duk da itama uwar banzace Allah ya bamu iyaye nagari ameen)






A wahalce suka karasa gida sunyi sa a bawanda yagansu suna shiga cikin farin ciki tenkwai tace badu yatemakemu munzo lafiya ba Wanda yaganmu yauwa kisashi a wanchan dakin wanda ba a shigarsa anan zamu ajiyeshi zami taymasa magani har ya warke dan yana numfashi to lamunde nagode badu yasaka miki way ke meyasa kikesan wannan mutumin ganina dashi nafarko naji ya kwantamun araina nikaina wallahi lamunde bantabajin San wata halitta kamarsaba yanzu b dai nibanajin Dadi sosai bangama dawowa dai dai ba kishiga daji ki hado magunguna na ciwon kan nasa da raunikan jikin nasa kafin ya farfado to tenkwai ki rufe dakin saboda kar wani ya shigo yaga anbude tana fita tenkwai ta koma dakin tazura masa ido ko kiftawa batayi Bata taba ganin mutum mekyansaba gashi ita tasan ba kyakykyawabace wannan yafi karfinta nesa ba kusa takura masa ido kawai sai ji tay an fado jikinta tay matukar firgita da razana tana dago Kai taga rama a jikinta tana wani irin kuka nan da nan takidime tajata sukabar dakin ta kulloshi kamar yadda lamunde tasata suka fito lafiyarki kuwa tenkwai inacikin masifa rayuwata tazo karshe badu bashi da imani ubangijinmune Amma Baya tausayamana kinsan saura wata biyu bikin shekara mutum daya ya rage Wanda za abawa badu jininsa anbada hayaki shiza ayanka Amma kaishi kurkukun ajiya nashiga tara tenkwai jib kamar kayan wanki tenkwai ta Fadi sai hawaye suka hadu suka dinga razgar kuka yanzu abunda sarki ya yanke kenan arasa Wanda za ayanka sai hayaki kodan anga iyayensa basu da karfi basu da komai a kullum inafatan karshen wannan mulki na zalunci yazo kiyi hakuri kinsan baza a taba fasawaba Dole shi zasu yanka kodako sun Sami wasu kiyi hakuri kawai nan sukayita kukansu harsuka gaji bayan tadan sami nutsu way ko tenkwai waye a cikin dakin chan Dana shiga naganshi akwance Nan tenkwai tafara kame kamen rashin gaskiya ki kwantar da hankalinki mu Yan uwan junane sirrinki nawane waye shi Nan ta kwashe duk yadda akai tasanarwa da rama rama ta tausayamasa ki kwantar da hankalinki bame jin wannan maganar zantayaki kulawa dashi kinsan irin wannan aikin babanane Kuma Nima na lakanci duba marasa lafiya irin haka zan dubashi Amma sai hankalina ya kwanta bara naje gida zan komo gobe nadubashi narasa hayaki yazanyi da Raina takarasaka sabon kuka kiyi hakuri Nima ina cikin matsala ja e ya rantse wannan shekarar za a auramasani Kuma kinsan dole haka za ay banda wani zabi ta lallabata da kyar tarakata gida tadawo ta tarar lamunde ta dawo harta hada magunguna ta toshe masa kansa tasaka na sirace a wuta







Gaskiya Jeddah baki da mutunci uwarkicefa kike mata haka dallah kyaleta way tasanko abunda kika aikata hhhhhhh to ay ita tasani ita taban wannan shawarar Dan haka nibanda matsala da ita tana karasawa tazube gaisuwa nake boka me rangwangwen Kai kake da duna kake da gantali gafalalle uban gafalallu shege kake me maida shege yazamo tsinannne hhhhhhh barka da isowa yanzu yarki ta tafi ehhh munma hadu ita suna jirana zamu koma tare duna yatemakeka dama sonake akama mun ita a hannuna sai yadda nay da ita wannan dukiyar yazamana nizan dinga sata nizan hanata saboda boka batajin maganata hhhhhh tsinanniya ay za ay yadda kikeso Amma kisani zaday tadinga baki kamar bazasu kareba zata baki kamar me zubar da shara a bola haka zata maidake wajen baki kudi Amma bazata taba yarda kidinga yadda kikaga dama da itaba zatayta baki kudi hhhhhh godiya nake boka ga wannan asiyawa jariran aljanu kayan wasa ke ya dakamata wata tsawa ba kudi nakesoba jikinki zaki ban kamar yadda kika saba jiki na rawa tace boka suna jirana kasan shedaniyar yarinyace kawartace tasa baki dama zasu jirani kasan wahalar danake sha wajen komawa hhhhhh ina ruwana Amma bazan bari su tafiba zan aika Dan digwi yanzu ya tsaidasu hhhhhh Nan d nan saiga wata bukka ta bayana ba tsoro ba komai tasa Kai ba abunda ke tashi sai wani masifaffen wari da karni yana wani irin hamami haka ya dosota tanaji tana gani tabashi kanta yay abunda zeyi da ita tsawon awa hudu yana abu daya haka ta fito a galabaice tana zuwa ta tadda su jeddah sunata nadar bacci ta sheke da dariya wani aikin sai boka ta tashesu sukaja motar suka dau hanyar kano tana gidan baya ta baje saboda tsabar gajiya ita kanta wani wari take






Badu yatemakeka ja e zegana dakai hhhhh kushigomun da gudan jinina yana zuwa ya zube kaho inaso ka auramun tenkwai a wannan shekarar inasonta itakadai koko dawasu a a ita kadai nakeso tukun angama gudan jinina ko matan garin nan duka kakeso za a aurama bare tenkwai guda jallin jal angama kasa aranka tazama taka dama takace da farinciki ya fito daga fada burinsa ya cika an mallaka masa ja e yana zuwa ya samu mahaifiyarsa da maganar hankalinta ya tashi batasan ya lalata rayuwar yarinyar dantasan ainihin tarihinsu tasanta kwarai yarinyar kirkice tanajinta tamkar diyarta gashi sarki yabashi bame hanawa Dole ta dau mataki saida tabari sahu ya dauke ta sadada tafita tadau hanya tanata sauri tazo dai dai gidan zatasa kafarta jitay andaka mata tsawa ke inazaki a kidime taja ta tsaya







Shin waye ya dakawa mahaifiyar ja e tsawa kubiyoni a cigaban arnan daji Dan jin yadda zata kaya




*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*





*? KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION??*
{United we stand and succed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}


FAREEDA ABDULLAHI











GAISUWA DA JINJINA AGAREKU MASOYANA INAJIN DADIN YADDA KUKE BIBIYAR NOVEL DINA DA COMMENT DINKU DA KARFAFAMUN GWIYWA DAKUKE MUSAMMAN

KAINUWA WRITERS
ARNAN DAJI FANS
ZUMUNCI DANGIN JUNA GROUP
SADNAF FANS
KAINUWA FANS
MATAN SO GROUP
MATA MASU AJI GROUP






NASADAUKAR DA WANNAN PAGE DIN GA KANWAR MAHAIFIYATA AUNTY AYSHA INAFATAN ALLAH YAY MATA RAHMA DUK ME KAUNATA YAY ADDU A AGARETA ALLAH YA RAYA DIYAR DATA BARI ZUHURIYYA YAY MATA ALBARKA YA ALBARKACI RAYUWARTA







30-35


Agigice ya Mi'ke ya shiga saka wandonsa babu ko kunya tunda dama ba kunyar ce dashiba, gefe guda adu'kece kwance face-face cikin jini, daga chan waje d'aya a d'akin Kuma rama ce keta zunduma ihu mara sauti ta toshe bakinta.
Hankalin ja'e yay masifar tashi ganin tenkwai a sume, bawai aduke da take kwance ce itama rai a hannun Allah ba damuwarsa a'a shi masoyiyarsace damuwarsa, be so taganshiba duk da aurensu ba fashi.
Nan da nan ya fita ya debo ruwa ya zuba mata tasaki ajiyar zuciya tayi attishawa ta bude ido.
Tana ganinsa ta mi'ke a fusace ta sha'ki wuyansa da'kyar ya bambare hannunta daga wuyan nasa saboda ta fusata danma dama arnan daji 'karfafane ya zura da gudu harzata bishi ta fasa ta juya kan adu'ke tana jijjigata dakyar take numfashi ta sata agaba tama rasa me zatayi mata
"har gida dan iskanci" ta fad'a a zuciarta
jin shiru rama taleko d'akin taga tenkwai akanta da gudu tasa kanta ta rungumesu suka rungume juna rama ta fashe da kuka tace
"bake yazo nemaba aduke kin ceci tawa rayuwar kinbada taki ya wula'kantaki ya cuceki"
Aduke tasa hannu tarufe mata baki
"kiyi shiru rama mu aminan junane mu uku banda mahaifi banda mahaifiya banda kowa sai ku banajin zan cigaba da rayuwa" ta qarashe tana mai tsananta kuka

"kiyi ha'kuri baranazo nai miki magani"
"ki kyaleni karkimun komai indai d gaske kina kaunata" tenkwai takasa magana kawai ta rungumeta tana ajiyar zuciya kawarta aminiyarta tare suka taso su uku basa rabuwa amma rana daya Ana neman arabasu Kuma sunan Wanda za a aura mata baze yiwuba wallahi saita dau fansa bazata ta barin haka ta faruba duk da su a garinsu wannan ba bakon abu bane Amma sai kinyarda ita Kuma karfifa yasa ya farkata har haka kamar dabba sai itama ta kara fashewa da kuka da kyar aduke ta kamo hannunsu ta hada sannan tace
"kuyi hakuri kudena kuka" tana numfashi dakyar
" kusa wannan a matsayin kaddarata mu kawayene tun kuruciya kutuna da rayuwarmu ta kuruci mu masu rike amanane da sirrin juna karku sanarwa da kowa wannan zance Koda ko kakatace wadda nadauketa kamar uwata sirrine tsakaninmu Koda mutuwa nayi kumin alkawari"
Da sauri tenkwai tasa hannu ta rufe mata baki aduke takwantar d kanta akan cikinta ta cigaba da kuka
"garin Yaya haka tafaru wayay mata haka? " sukaji magana abayansu ana tambayarsu suka juya a tsorace dukansu jin maganar mutum.









Jeddah kwance tayi dai dai tanata aikata Masha'a dawani saurayi kwatsam Al ameen yasawo kansa falon bata taba tunanin wani ze shigo mataba Dan tasaba ba Wanda yake shigo mata sun Lula wata duniyar basu San ya shigoba sai ji sukayi yanata zabga salati a furgice ta juyo tana neman abunda zata sitirce jikinta dashi ya zuba musu ido kallon kun shiga uku yay musu Nan da nan ya cire belt dinsa yadinga jibgarsu sunata ihu bame ceto sai da yay musu jina jina yahada musu jini da majina Dan kansa ya gaji ya futa a fusace
Bangaren maryama ya nufa kai tsaye " nagode Miki kwarai maryama aikinki yana kyau duk abunda ake ciki kici gaba da gayamun Dan ubanta Dole ta bar gidannan zanje insamu hajiya akwai aikin dazami na tattara duk wasu muhimman takardun Yaya suhail d komai n bangaren dukiyarsa Kuma Dole ke zaki aikin"
"to yallabai nagode" tace masa
" karki damu fatana kuci gaba da zama yadda kuke karki taba nuna mata wani sanji nagode maki ay yanzu jikinta ya gaya mata" maryama murmushi kawai tayi.
Yana fita Jeddah ta dubi saurayinta tace "Ahmad ka cuceni Al ameen nake masifar so a yanzu shi zuciyata take bukata fiye da yayansa shine dalilin dayasa ban damu da batan yayansaba saboda dashi na shirya yin rayuwa yarone da kudi ga zubi me kyau ya tsaru ga kudi ga gayu Kuma shi Dan fantamawane Amma tsinanne saida ka ribaceni saida nace muje daki ka kiya"
yana tashi ya zabga mata mari ya kara mata da duka ta ko ina sannan yace " Dan uwarki lefin waye kina kallo ya hadamu ya jibga kuma yasanni yasan gidanmu kinsan meze biyo bayane kowa yasan kece kike nemana kekika jawoni tunda gidanki nazo tun kafin ki aure kike nemana kina bibiyata kowa yasani Dan haka kece a ciki kingama cin amanar mijinki Bata fa yay ba mutuwa b kike ikirarin auren kaninsa jaka kawai me kyan Dan miciji yasa kayansa harze fita Kuma sai y dawo bani kudi banda kudi bazan bayarba ko kobani Kona karairayaki ga rashin kunya ga Dan banzan tsoro itaba karfiba jiki a salube tawuce ta dakko masa rafar dubu dari ta wulla masa karbi kare ya fuce yabarta a wajen



Anan zandakata sainaji ra ayoyinku nagode sosai




*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*





*?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION??*
{United we stand and succed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}








FAREEDA ABDULLAHI





25-30





JINJINA AGAREKU MASOYANA MASOYAN WANNAN LITTAFIN NAWA ME SUNA ARNAN DAJI



Gaisuwa da jinjina agareku KAINUWA WRITERS ASSOCIATION Allah ubangiji ya karamana fasaha ya kara hada kawunanmu yabamu nasara akan wannan rubutu da muke Allah ya daukakamu





Aguje suka shiga dakin tabbas shine yake tari ruwa nata bulbulowa tabaki ta hanci harda Dan jini jini sukazo kansa suka durkusa rama tajuyo ta kalli tenkwai taga yadda farin ciki hade da tausayinsa ke kwaranya a idanuwan tenkwai sai jikinta y karayin sanyi tace kubashi iska bangamaba tukun da hanzari lamunde tasa Kai tafice dakyar tenkwai taja jiki ta fita tana tafe tana waiwayensa cike d tausayin kansu itada tenkwai rama tacigaba da aikinta na bokaye danko bokaye za akirasu tinda mesuka sani inbanda surkulle Allah yay mana tsari d jahilci tacigaba dayi masa surkullen sai data dauki minti arba in sannan tafito tahada gumi tagaji sosai ta kalli tenkwai da hanzari ta taso hartana zabga tuntube ya jikin nasa ya farkane tadanyi Jim kamar bazatace komaiba eh jiki da sauki yana numfashi yanzu ya farfado daga dogon suman dayay Amma yasamu bacci me nauyi ze iya kwana uku yana wannan baccin amma kullum zandinga zuwa ina dubashi inasa masa magani safe da dare zanje gida kizo inasan magana dake anjima tom rama nagode maki sosai badu yatemakeki ba komai tasa Kai tafuce






Abun duniya yadamu mahaifiyar ja e hari tunaninta Yaya zatay da wannan mutum data gani a gidansu tenkwai tabbas idan aka samu labari Koda wasa kaho yaji shine mutum na cikon biyar daza a yanka duk da ansa hayaki amadadin na biyar din tabbas akwai matsala amma tayaya zata temaki wannan kyakykyawan saurayi dole sai ta hanyar ja e to shima bakin mugune yamafi kaho mugunta tinda inka haifi da sai yazoma yafika Amma duk yadda za ay bazata taba bari asan dazaman wannan mutum ba Dole tasan abunyi saboda tabbas wannan bako ze musu amfani bata saniba ko shine silar gyaruwar wannan gari nasu tanajin hakan ajikinta a guje wata baiwa ta shigo badu yatemakeki ansamu haihuwar jarirai har mutum takwas wayanda akaiwa biki shekarar data wuce dukansu yanzu haka suna fada za ay bikin farfesunsu kwana uku masu zuwa yakamata izuwa yanzu kisomacin naman jarirai Dan ba karamin Dadi gareshiba dakata shashasha tur daku dakuke iya cin naman yayanku da Yan uwanku kinsan zafi da radadin da iyayen wayannan jariran sukeji musamman ma mata su sukasan wahalar dasuke sha na haihuwa nasan yatake tabbas badu be cika abin bautaba Wanda ya haliccemu dukanmu Amma shize dinga shan jininmu tun tuni nasan akwai wani abun bautar bayan shi Amma namanta menene saboda Nima bamu da addini haka na taso amma anamu garin ba a haka tashi kiban waje jikinki har rawa yake kina murna xakici naman jarirai kema ba auren kikesoba a wannan shekarar zaki haihu zakiji zafin da sauran iyaye sukeji tashi kiban waje jiki asanyaye tabar dakin hari ta fashe da kukan tausayi tace munada bukatar sanji muna bukatar temako sai kuka








A a ansar kaidawa kukazo Ni da Yaya asra mamyn mu tadawo damu Nan gidan kamarya cewar al ameen kundawo nan ita kumafa metake nufi ya futa a fusace way hajiya me Jeddah take nufi ta turo miki yara iceko ita tana nata gidan uban Dan tunda bazata rike masa yayaba Dole tabar gidan dama darajar yayan akabarta a gidan ta koma nata gidan uban hajiya ta

Please Login or Register in order to submit comment