Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shima dan Nigeria ne yanuna yana Santa ball wani jan aji ta amince ta bada Kai bori yahau nan ya Kama musu daki me masifar kyau room and parlour ya gayyaci jeddah tazo ta rakashi wani waje tace afra ta zauna zasu dawo yanzu mezata Siyo mata tagaya mata duk abunda kika kawon yayi cike da farin ciki tafice tana fita afra tasawa dakin key ta kulle dama ta lura da pin din data rufe akwatin cikin hanzari ta bude ta




Ta dauke ATM din ta Dana suhail na bank biyar data taho dasu da detail din account dinsa komai na bankinsa Dan tanaso ta kwashe komai daga bankunansa tunda tanada komai a hannu gefe guda ga takaddun company dinsa dake Dubai guda uku cikin hanzari ta debe su jikinta na rawa ta kira al ameen wallahi aikin nan akwai kasada barinsu a hannuna akwai matsala ga komai da komai nasamu cike da murna al ameen yace alhmdllh bukata ta biya Dan haka kinyi kokari afra kema alh ya biya miki bukatunki kince bakya bukatar komai amma ba komai matar Abdul tunda abokin mijinkine jihadi kikai murmushi tayi karka damu amma fa yayi fushi sosai Dan Allah kabashi hakuri




Ya sheke da dariya kinganmu tare na warware masa komai dake faruwa yayi Allah wadai da halin jeddah kuma ya yarda ke macece ta gari kaddara ta hada zamanku da jeddah yanzu zanturo miki wani abokina zan bashi number din wayarki zezo hotel din da kuke kifito kiba shi zeturon su zuwa gobe nima insha Allah gobe zamuje nida maryama zamu tone komai data bunne sannan mu kwashe duk wasu abubuwa nasa muhimmai gaskiya kunyi kokari keda maryama Allah ya biyaku



Ya kashe wayar ya kira abokinsa ya gaya masa hotel din dasuke ya temaka ya turo masa gobe muhimmun sako ne tunda shi Dan kasar ne yasan duk wasu cuku cuku dazeyi ya turo su tare sukai karatu a turkey cikin ikon Allah yana gab da wajen tuni ya karasa ya kira ta da hanzari ta fito komai tasa shi a envelope ta mika masa ya karba ko hira basi ba ta juya Dan kar Jeddah ta dawo ilai ko tana shiga dakin tana zama sai ga jeddah ta shigo cike da murna da manyan ledoji ga wata muguwar waya a hannunta iPhone 11 wayar ko Nigeria bata zoba ta rungume afra ki tayani murna nayi babban kamu kawata nasamu wani alhaji labaran shima Dan kano ne yace aurena zeyi Dan haka two weeks zami kawai mu koma kafin mu koma angama komai sai daurin aure





Kuyi manage da wannan tofa jeddah masifa wakuma ta yayibo oho mata muje zuwa nice taku akoda yaushe





*Feedyn bash*
[10/23, 2:31 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*ASSALAMUALAIKUM MASU YIMUN ADDU'OI NAGODE SOSAI DA KILAWARKU GASKIYA BAN TABA TUNANIN HAKA AKE KAUNAR ARNAN DAJI BA SAI YANZU GASKIYA INA GODIYA MASOYANA DA YAWAN COMMENT DINKU AGARENI BAZAN GAJI DA GODE MUKU BA INAJIN DADIN KULAWARKU GARENI AKARA HAKURI DAI DA RASHIN TYPING DINA AKAN LOKACI NAGODE MASOYANA*



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI TSIRARA DA AMINCI SU TABBATA GA ANNABI MUHAMMAD SAW*



*BOOK 2*





65-70





Waye alhaji labaran wani hamshakin me kudine Wanda baya bambaruwa kwata kwata yanada Mata biyu a yanzu uwar gidansa matar ladan nomar sa sai Kuma mabiyarta wadda suka hadu bayan yadan Fara samun kudi a hankali sunyi soyayya sannan sukai aure Yana auren Mata dayawa a karshe su rabu matan Nan guda biyu sune basa rabuwa Suma Kuma Basu da Yaya dayawa uwar gidansa nada Yaya biyar amaryar nada uku bayan su ba Wanda yake Kara haihuwa a gidan kansu a hade yake duk wadda ta shiga gidan izayarsu kadai ta isheta Banda wasu dabi'un na megidan Wanda su kansu matan Basu San dasuba dai su matan dayake aure Dan wasu sun Sha masu Kuma kwadayi sun jawowa kansu wannan kenan




Hhhhhh alhaji duwai komai yayi Dadai nasamu yarinyar data amince da aurena farat daya zataci kudi cikin sati biyun da zami a Dubai shawara alhaji malamalai kayi kokari ka shiga jikinta tunda kace idonta a bude yake ka samu kafara saduwa da ita tun yanzu hakan shize Kara Bata dama ta saki jiki dakai ka siya Mata motoci masu zafi ka mallaka Mata gwala gwalai duk wani Jin Dadi ka Bata anan yadda zata kagara tana dawowa a daura auren Dan zatai tunanin a gidanma zata samu wannan jin dadin kasan dai halin matanka kuma kasan sati uku da kwana biyar ya rage Mana sa sani alhaji duwai Ina bukatar Kaya fa gashi kamun nisa shegen Kaya kana San wajen Nan baka gajiya hhhhhh sai na shigo garin




Jeddah ce take birkita kayanta ta zazzage akwatin yafi so bakwai ihu ta zindima afra tashi wallahi sai kin fitomun da takadduna da ATM Dina wallahi kinyi kadan kimun sata duk yadda muke dake Zaki mun sata mtsww ta hambareta gefe nizaki kalawa sharrin sata da chan ban tabayi Miki satar ba sai yanzu ki dai tuna inda Kika saka wallahi a akwatina suke tasa ihu tana kuka wallahi afra kece Kika sacemun wallahi bazan yarda ba kinsan dai ke kadai ce a dakin nan ke kadai nabarwa kayana jikin afra ya Fara rawa asirin ta ya gama tonuwa meyasa Tai wannan sokancin cikin ikon Allah sai ta tuna kin manta a arrival mun barwa wani ajiyar jakan zamuje fitsari Kuma kin bude kin dakko passport dinmu a ciki Kuma yaga sanda Kika saka pin din




Ihu tasaka wallahi shine nasan keba barauniya bace wallahi sai annemo mun shi a yau din Nan ki nutsu tunda two weeks zami sai mu koma a duba cct camera Amma kinsan fa shima Nan Dubai din ya taho Taya za'ai agane shi kawai idan min koma muje wajen boka musa yai Mana binckice akansa asa shi ya dawo da kayan kinsan aikin boka Sha yanzu magani yanzune take kama murna shiyasa nake sanki kawata akwai bada shawara me kyau hakane tace banza sakarai ke kawai boka shima insha Allah karshen sane yazo daga ke har shi har mahaifiyar ki cikin tashin hankali ta Kira alhaji labaran kana Ina ne yagaya Mata kawai fita tayi



Al ameen ne gaban hajiya yanai Mata bayanin komai ranta kal tana ta sa Masa albarka yanzu zanje zamu tone komai na gidan nida maryama zamu dakko takaddun gidajensa da companies dinsa da komai daya dangance shi kafin ta dawo hakan yayi Dan albarka tun kafin su tallasar Masa da dukiyar dan wannan jeddah sai ta wulakanta tun a duniya abunda tadinga aikata Mana raba da mahaifi ba Wasa ba ta rabashi da yayansa da matarsa mesansa baiwar Allah komai na bangarenta ta sace Kuma munyi waya saura sati daya su dawo Kuma insha Allah gidanta zata koma kamun bayyanar suhail




Dan Dana be mutu ba duk inda mukaje Cha ake Yana Raye cikin koshin lafiya Dan haka kasa ai Mata order din komai a zuba asashen ta to momy bara naje sai na dawo haka yaje gidan suka Fara aikin cirewa shida maryama suna daga gadonta sukaga wasu manyan gunki manne da juna suka fasa shi sunga abubuwan mamaki dayawa hankalinsu yai masifar tashi duk dauriya irin ta Al ameen sai da yai kuka ganin irin yadda akai wa yayansa ga sunansa Nan andaure shi katamau bashi da wani yunkurin motsi haka suka hada komai waje guda aka sai ga me gadi ai akwai wasu kawunan jaki Dana bakin Kare Dana bakar akuya Dana bunsuru danaga tasa wanchan security din ya binne




Dama Al ameen tunda ya Fara ganinsa be yadda dashi ba Dan bema yadda ma aikaci bane tuni ya Fara kwalla Masa Kira da gudu yazo ya damkeshi yana duka sai ya nuna gaya masa me Jeddah tasa shi ya aikata Nan ya Fara bayani kamar yadda me gadi ya fada sannan ya Dora da fadin ya binne layu a makabarta ya binne bunsuru da ransa abubuwa kala kala Nan aka Tisa keyarsa sai da ya kaisu suka Ciro komai aka lakada Masa duka sannan ya kore shi daga gidan abubuwa ba kyan gani sai wari wasuma sun rube sun Zama kwarangwal Haka aka zuba musu fetur aka kone




Ihu da Kara ke tashi a wajen wasu irin maganganu wuta na tashi Nan sukaga wani haske ya fice ta cikin wutar sai da tacinye kurmus akasa direba yaje kogi me gudu ya zuba Dan ba asan illar taba itama Dan irin ihun da aka dingayi da rugugi da ana konawa suka bude sashen haleema yaga yadda akai Mata dashi ya Kira wani company yai musu bayanin komai sukazo suka duba komai suka koma da zummar gobe zasu siyi komai ya dauki komai na suhail ya bar gidan ransa a jagule ya firgita da Mata tsonsu yake bashi ba aure sai yayi binkice me zurfi Yana tafe Yana share kwallar tausayin yayansa




Suhail ne wani karti yazo Masa ya Mike ya bangaje sarkin daje ya fisgi takobinsa yanata addu'oi ya tofa Mata sai tasaka wan ihu Nan da Nan ya sakar Mata Sara gaba daya dajin yadau wata Kara me barazanar fasa kunne duk Wanda ya sume sai da yafarfado suna kallon ikon Allah kawai gani sukai ta Kama da wuta tana ihu tana komai tana magana atemaketa bazata Kara cin mutum ba ta tuba kowa mamaki yake haka ta kone kurmus sannan dajin yadena cin wuta Nan da Nan gari yai wani irin haske wata irin iska take ratsa duk Wanda ke cikin dajin abun mamaki sai ga tsuntsaye sun fara shawagi a saman dajin da babusu Sam duk wata hallita me motsi Bata iya fitowa




Nan da sarkin daji yai kan Ramatu data Fara sandarewa take ya fito da magungunan hucin nata ya Fara shafa Mata Amma ko gezau suhail ne yai kanta cike da addu'oi Yana yofa Mata a kafar chan ta saki ajiyar zuciya tuni sarkin daji yake ya sawa Mohd magani wajen ya tsaya ya Dena zubar jini mafarauta sai zare idanuwa suke suna mamaki wannan Abu Wai yai ba kububuwa an hallakata su goma Sha biyar ne suka matso wajen suhail Kai ko wane irin tsafi ne dakai Haka munji Kanata wasu kalamai Daba musan dasuba yayi murmushi ba tsafi bane addu'a nake




Ina gayawa ubangijin dayayi wannan aljanar yayi mu daya kawar da ita Kuma ya amsa Dan ta kone har abada Nan da Nan sarkin daji yayo kansa tabbas Kaine jikan sarki Rana a binkicena zakazo Kai zakai Mana maganin wannan kububuwa ka kuma kawo haske a wannan garin ka kauda zalincin sarki kaho ta sanadinka za a Dena bautar badu Dan Haka na yarda da ubangijin ka inaso na koma bautarsa Nan dukansu sukace Suma sun amince farin ciki ya cika zu iyar kowanne daga cikinsu Mohd Rama fadeela Mohd yai caraf yace munaso hakan yazama sirri a tsakainin mu suka amince da sharadin nan suhail ya basu kalmar shahada ya koya musu wankan shiga musulunci a dajin suka wuni Yana koya musu kana Nan Abubuwa na musulunci harda sallah yai musu alkawarin zeje gida ya dawo da manyan malaman dazasu koya musu komai sukai sallama fadeela ta Kama Rama datake dingisa kafarta ko maganin ba adeba sarkin daji yai musu alkawarin Kai musu da kansa ze debo




Suka karasa gida suka gayawa lamunde abunda ya faru tayi farinciki Dan Haka Ja'e yace ze tafi gida Nan da kwana uku zesa suhail a hanya adaren ze kashe kaho suna Tai Masa fatan nasara da samun cigaba a rayuwarsa waiko ya matar mado inji fadeela hhhhhhh ya sheke da dariya kai tanasan mado kuma Kai madon take so Wai meye sirrin ne Kai kasani inji suhail ta tashi hankalinta rashin ganinka to shine iya taga be kamata a tsaya boye Mata ba gashi ka dawo hayyacinka Dan haka Tai Mata bayanin komai tayi kuka kamar ranta ze fita Amma ya ta iya Haka ta hakura Dan yanzu Haka ma a yau din Nan tare zasu da daddare su musulunta (Allah Akbar gaba dai gaba dai addinin musulunci)murna tacika suhail tuni ya zube ya Fara godiya ga ubangiji murna ta cika su dukansu




Niko ga shawara meze Hana ku tafi gaba dayanku dasu fadeela da Ramatu saboda kulawa da subai'a ya dallawa Ja'e harara ni ban Isa kula da itaba ba Haka bane Dan dai kawai zata fi Jin dadine nasan farin cikin ta kake so koba haka ba ya Kai Masa duka lamunde ta shigo abunda ke Raina kenan katafi dasu gaba daya hankalina zefi kwanciya Dan in sarki ya samu Labarin wannan bakon addini wallahi kashin mu ya bushe Allah Yana Nan umma kidena damuwa to shike Nan tace shikenan diyoyin albarka bara naje na kwanta Kuma ku tashi muje ta Kama Ramatu datake dingi shi fadeela ta karbeta a a kyaleta dama subai'a na dakin lamunde suna fita Ja'e ya matsa kusa da fadeela




Suhail ne yai tsaki kaifa baka da kunya agaban yayanta kake nanukarta ko rungumeta zakai ayi hakuri yayanmu ya fada Yana murmushi mikewa yai ya bar musu dakin tuni ya kamota ya Fara rungumarta kissing dinta yake Kota Ina ita kanta daurewa take chan dataji ze wuce gona da iri ta ture shi kamanta a addininmu na musulunci bakyau Haka sai anyi aure hmmm na manta kece kullum tafiya kike da imanina Amma ba komai kin amince a Kara daura Mana aure murmushi tayi ta mike Tai hanyar waje hankalinsa ya tashi sai ji yai tace na amince Mohd dama bakai nake kiba halinka nake ki dama chan Inasan ka bazan taba samun masoyin gaskiya kamarka ba a wannan duniyar ta fice da gudu yai hamdala yai murmushi ya fice sukai sallama da suhail ya tafi gida




Da daddare sai ga iya da matar mado suna zuwa suka Fara zuwa wajen suhail ya musuluntar dasu suka dawo dakin Aisha lamunde kenan suka zauna sunta hirar musulunci da yadda akai suhail yazama danta da irin zaluncin da kaho yai musu da mahaifinsa suka aikata musu Taji dadin bayyanar suhail cikin garin ta bawa Ja'e goyon bayan kashe kaho har turakarsa sun dade suna Hira sai ganin mutane sukai tsaye akansu hankalinsu inyayi dubu ya tashi me sukayi suwaye wayannan ga dare addu'oi suka Fara Wanda suhail ya koya musu gani sukai an bude hanya suman zaune sukai dukansu Dan tsoro addu'a kawai suke




_~To fans Dina masoyana na gaskiya masoyana na Amana iya wuya iya dadi muna tare daku anan zan dakata sai naji ruwan comment dinku Dan wallahi ba karya saboda ruwan comment dinku nake typing jinjina agareku masoyana nice taku a kullum akoda yaushe~_






*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation






*Assalamualaikum wanna n page din sadaukarwane agareki maman asra da ansar Allah ya rayamun Yara na ya Kara musu basira da hazaka da kokari Amma fa feedyn bash fans kuyiwa maman asra zanga zanga Dan ita ke hanani typing ta daukeni da Hira sai na buya nake muki typing Yasin Kuyi Mata zanga zanga ba ruwana😂😂😂😂*



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*




*Book 2*






70-75





Sarki kaho ne ya danno kansa Yana zabgawa iya harara jikinta sai kyarma yake dukansu sun gama tsurewa ya daka musu tsawa me kuke aikatawa me kuke shiryawa ko angaya muku bansan abunda kuke aikatawa ba meke tsakaninki da wayannan kinsan cewa cikakkun makiyan mune Koko kunsan cewa nema suke suga bayana musamman ma wannan mummunar danafi tsana badu ya temakeka tuba nake naxowa shalele bikon matarsa ne saboda yadda kullum yake min kuka ya hanani kwanciyar hankali shine nazo biko hade da dubiya yasanar dani sun kashe kububuwa shida su Tenkwai din da Rama




A firgice ya juyo sun kashe kububuwa karyane kububuwar da tun iyaya da kakanni take duk Wanda ze taso haka ze shude ya barta karya ne daya daga cikin bawansa yace badu ya temakeka Ni kaina naji wannan batu dake ta yawo a garin Nan Amma ance angansu da wani kyakykyawan saurayi me Kama da mado Amma ance wannan farine tas bako a garina tabbas akwai abun da kuke boyewa Dole naje nagana da badu akwai matsala a wannan garin kuduban gidan Nan gaba dayansa indan kun ganshi ku kawon shi nan suka firfita sunata neman sa sun duba ko Ina basu ganshi ba sai Kaya na fata a daya dakin irin Wanda ja'e ya koma sawa suka zo dashi




Suka durkushe a gabansa kan kowa a kasa badu yaja zamaninka badu yatemake ka ba kowa a gidan Nan ba Kuma komai sai wannan kayan na tabbatar Kuma na ja'e ne charaf dayan yace bana ja'e bane nadayan ne mekama da mado tabbas nagansu dazu zasu fita ran sarki ya gama baci narantse da badu duk sai na halaka ku ya fice ransa a bace yayinda iya jikinta Banda rawa ba abunda yake kayarda Dani bansan komai ba bansan kowa ba sai Kai sanadin San da Dana ke musu nazo kayarda Dani ta mike da gudu ta rungume shi ta baya duk a cikin kissa ne




Ya juyo da ita nayarda dake Dan haka fito mu tafi yai gaba fadawansa suka rufa Masa baya iya ta koma ku kwantar da hankalinku Amma a Daren yau zansa Ja'e ya sasu a hanya saboda akwai matsala bazan bar sarki yaje gun badu ba idan ba Haka ba ze Gaya Masa komai nagode iya kin temakemu dayawa da hanzari suka fice suna fita suka tarar sarki najiransu Taji dadin hakan suka tafi hankalinta a tashe tana ta tunani chan dabara ta fado Mata dama sarki yanaso ta bashi hadin Kai indai tanaso ta dauke hankalin sa daga zuwa me wajen badu to tabbas sai ta bashi hadin Kai ta bashi kanta zatayi hakan Koda hakan na nufin mutuwarta gwara ta ceci su suhail




Ina suhail ya shiga Ina yake hankalinsu ya gama tashi sai ganinsa sukai sun hauro daga katanga shida Ja'e kuyi maza ku kamo subai'a bamu da lokaci maza kuzo mu wuce Aisha na kuka yayanta nayi suka rike subai'a su matan suka sasu a gaba suka haure ta katanga Dan sarki yabar masu tsaron gidan haka suka dinga gudu suna yankar daji sai da suka kusa fita daga jejin sukai sallama suna kuka Mohd na kuka kozaku dawo ku sameni ko kuma bazamu sake ganawa ba fadeela ki gafarceni nasan har yanzu Baki dena Jin haushina ba ramatu subai'a nafi kwarar rayuwar ki kuyafemun kuka suma kukan suke na rabuwa da garinsu Basu taba barin dajin ba sai yau ko iyayensu ba Wanda ya taba barin garin hanayar da sukabi hanya ce ta sirri Wanda ba Wanda yasan da ita sai sarki kaho da Ja'e




Idan kace zaka bi hanyar barin dajin zaka kwana uku baka fita ba Amma ita wannan befi Kai awa biyar ba Kuma zata sada ka da kwalta Haka suka dinga kuka fadeela ta rungume Mohd tana kuka munyafema masoyi Yan uwana duk sun yafema zan dawo gareka Banda Miji sai Kai a duniya ka kulamun da kanka karka Bari wani Abu ya sameka dakyar suhail ya fisgeta suka dagawa Ja'e hannu yanata kuka a wajen ya juya ya koma garin sukuma suka Kara gudu suhail daukan subai'a yai Dan sufi sauri suka dinga gudu sai da asuba suka kawo titi har anyi sallah motoci sai wuce wa suke dai hankalinsu ya tashi rashin mota kusan awa guda sai juyawa suke suna duba bayansu suko farinciki suke yau gasu a wani waje Basu san sunan motar ba bare titin kawai kallo suke shiko hankalinsa baya jikinsa




Tana fita ta tafi wajen alhaji labaran tana kuka take Gaya Masa satar da akai Mata Kuma mallakinta ne murmushi yayi Dan yasan karya take yaga komai akanta Dan ya duba sosai zakici ubanki yace a ransa to naji kwantar da hankalin ki wannan ba abun damuwa bane ya Mike ya dakko takaddun company guda biyu manya manya ya Bata wannan anan kera jaka da takalmi wannan na kayan kwalliyane murna kamar ta suma ta rukunkume shi da gaske alhajina gaskiya naji Dadi ka biyani duk Ni kadai wow kwarai ko asan da nake Miki kadan Kika gani bakiga komai bama Allah ko yanzu muje ki ga motocin da'a kawo Miki guda uku duk nakine suna fita taga motoco kirar huwei daya marcedes daya kirar Land Rover kuka tasa yanzu alhaji na wannan duk nawane dariya yayi nakine ga sheda ma takardun ya Bata da sunayenta da mukullan kuka take kashirban




Dariya yake aransa kukan farinciki kike yanzu gaba Kuma na bakin ciki Zaki sai kinyi nadamar sanina a rayuwarki shegiya makwadaici ya ta share kwallar yanzu alhaji mukoma ciki mi magana suka koma ciki tana nane a jikinsa alhaji so nake wannan company din ai Masa takaddu da suna na saboda halin rayuwa murmushi yai wato saboda halin rayuwa so take shima ya mutu taci gado ko ta kashe shi kenan lallai wannan jaka ce ya fada a ransa yanzu ko take ya Kira lawyer minti goma sai gashi ya Gaya Masa yadda za'ai ya Mike ya tafi murna ta cika ta alhajina bara naje nanunawa afra motocina tasan cewa niba mutuniyar banza bace Dan ansacen kadara a ranar nai wasu ya washe Baki wannan gaskiyane gimbiya ta Nan ta mike ta Fara kada malamalai tuni ta tafi da zuciyarsa Dan ba abunda yake bukata sama dayaji shi cikin dubura Nan ya Kira alhaji duwai




Alhaji malamalai yane mtsww Kai dai Bari Dole inci taka shi yau yarinyar Nan tagama Dagan hankali Anya bazan cita ta baya ba kuwa a'a karka Fara cewar alhaji duwai wallahi zata gujeka Mata basa son cin dubura kayi hakuri ayi auren dama kwadayi ke kaisu su auri irinmu mu cinye takashin tsaf tunda mu bamasan tsuliya suka sheke da dariya kaje kanemi Tony Mana kayi inyaso saika ci tsuliyar kawai daga baya yaka iya mtsww Kai dai Bari kawai alhaji duwai Allah yakai damo ga harawa Kobe ciba yai wasa bara na hanzarta Dan gaba daya sandar girmata ta mike dama ganni da al'aura Dole naci uwar yarinyar Nan yau suka sheke da dariya ya kashe wayar ya dauki key din motarsa ya fice zuwa wajen Tony shima Dan kungiyarsu ne




Jeddah ce da gudu ta fada kan afra ta Mika Mata key din motar na tabaki da alheri duba kiga zuwa na Dubai na tako kashi me masifar wari kinsan ance arziki kashi alhaji labaran ya siyan motoci har uku yaban company har biyu gaban afra ne yai masifar faduwa Jeddah da sa'a take a rayuwarta Amma tana bala'in Tsoron mazan Dubai Dan dayawansu Yan neman maza ne matan kuma wasu less wasu karuwanci duk da wasu kasuwanci suke Amma wasu fa aikinsu kenan sunada kungiyoyi dayawa ba inda bana gari ba Bata gari Kuma ta Raya a ranta sai da jeddah ta tabo ta lafiya afra Naga kin tafi tunani ko kinamin bakin ciki ne da samun arzikin danai daga Gaya Miki kin tafi tunani ko fatan alheri Babu ranta ya baci matuka a fusace ta kalleta




Ke Jeddah cin kashin naki ya isheni kin kirani barauniya dazu yanzu kuma kin kirani me bakin ciki to wallahi har yau Baki da wannan arzikin Kuma wallahi kibar rawar Kai kinsamu alhaji Zaki ci banza kamar yadda kikaiwa suhail wallahi kitaka a sannu Koda kunyi auren soyayya na tabbatar iyalansa bazasu barki ki zauna lafiya ba kamar yadda kema Kika Hana Taki kishiyar Zama lafiya shakota Tai nikike gayawa haka Ni kishiya zata azabtar Dan ubanta mtsww ta bambare hannunta wannan shine Karo na karshe dazaki Kara sa hannunki akaina Ashe ba Dadi wallahi

Please Login or Register in order to submit comment