Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bawani kuzari a jikin ta suka kamata suka wuce da ita gida dake kakarta ba wani gani take sosaiba batasan meya faruba suka ajiyeta sukace ta kula d kanta kafin babansu ya dawo daga dajin itadai kawai kallonsu take ita tasan metakeji Amma bataji zata rayu bazata samu rayuwa me inganciba saboda iska tana shigarta har cikinta saboda su basu da sittira sai fatar nn dasuke Dan kare gabansu da ita da mamansu ko manyan ganyaye suyi ado dasu baban rama natafe yana tunanin wannan zalinci a cikin daji kawai yaga an xagayeshi suwa ze gani ja e ne da yaransa rai bace baban rama y chakumi wuyansa la ananne badu ya tsinema mara mutunci gafallalle kacutar damu ka cutar da zukatanmu meyasa baka nemi yardartaba kasa mata karfi bayan kasan dokace sawa matanmu karfi saina dau fansa akanka macuci cike da bacin rai ya fara magana nizaka tonawa asiri ka turon tenkwai taga abunda nake aikatawa nasan Kai zaka shigo kaganni kaje ka kiratako kasan ba abunda nakeso irin ta a rayuwata ko kaho da uwata banasansu haka Dole zaka karbi hukunci hukunci me tsanani daga gareni bazan barkaba kaima kasani duk Wanda yaga sirrina saina kashe shi bazan kashe tenkwai ba Dan ita tawace amma zan kasheka zan kashe rama zan kashe aduke dukansu sai kun bakunci lahira hhhhhhh suka kwashe da dariya cike da tsoro yake kallonsu bani nakira tenkwai ba nashigo natarar suna gidan ita tasanar Dani Kai ka aikata wannan aikin amma nama alkawari bazan gayawa kowaba zan rufe wannan maganar namaka alkawari nabika nabi badu nayarda bazaka karasa rama a idonka ba bazan Bari ta fadi wannan labarin ba nama alkawari banida kowa sai ita bata da kowa saini katemakemu ja e yasheke da dariya kasan Koda wannan maganar tafita bawani abu bane saboda bame jadani a wannan gari ninake milkin wannan gari nida kaho nasan cewa jama ar wannan gari basa so asawa mace karfi Ni Kuma komai da karfi nake yinsa da karfi zan keta duk wadda naso nakuma kasheta kaima yanzu zan kasheka hhhhhhh









Haka rayuwar gidansu jeddah takasance kowa abunda yakeso yakeyi saboda uwa ba kwaba uba ya mutu a wannan lokacinne za ay bikin wata makociyarsu me suna ummi tare suka taso da jeddah makaranta daya sukai Amma kowa da halinsa shiyasa basa shiri sosai sai dai idan an hadu a hanya hy hy nan Jeddah najin labarin irin mijindazata aura sukai ruwa d tsaki a harkar bikin ita da afra tunda ansan juna saboda mijin me kudine na gaske tayi musu gaba daya ankon dinner din Dana bikin ita da aminiyarta afra sai da tasan yadda tayi suka shigewa amarya har rabon cards da ita akai takoma babbar kawar amarya ita d kawarta afra tsabar shishshigi anfara kamu washe gari dinner mijin d abokansa sun saki kudi shiyasa suke wadaka gashi sun hadu da Jeddah me bala in wayo idon cin nera wadda tasan lakanin karbar kudi a hannun namiji aranar dinner ta gaji da kyau Dan takusan fin amarya kyau Dan dai amarya amaryace kodako ta buzuzuce tanayin kyau ranar bikinta sunyi dinner dinsu meena event center dake longe road guri yayi guri anci ansha Nan aka Kira aminiyar amarya tabada tarihinta aka Kira jeddah Nan ta taso dakyar kamar Yar governor tana fita akahau shewa da tafi Nan camera tafara aikinta daukanta ake kmr baza a denaba gashi b turanci da hausa ta gabatar da jawabin ta koma Nan aka Kira aminin ango nn akafara zuga kirari yaro d kudi abokin tafiyar manya me kudi uban matsiyata Dan gidan kudi gadon kudi Nan y fito yana zuwa Nan fa kowacce yarinya taraina kanta wa kuke tsammani suhail Ibrahim gadon kudi kenan nanfa yafara larabci tamkar balarabe camera kamar zatay magana mata suka yanyabeshi mazako sai manni suke masa Ana gamawa aka saki kida Nan da nan ya balle rafar dollars yadinga zuba kudi tamkar besan ciwonsuba tamkar ya samu bolarsu nanfa mawaka suka samu nayi yi suke ba kakkautawa amarya da ango sun fito guri ya kara rinchabewa anata watsi da nera






Jeddah kuwa mutuwar zaune tay tunda taga wannan matashin meji da kudi ta mutu a zaune dama gata mayyar kudi Amma shi wannan soyayyace me cike da sha awa takamata lokaci guda nan ta mutu a zaune duk rawar kan Nan nata Babu ita hankalinta be kara tashiba sai yadda taga yana zuba dollars a tsakiyar fili dakyar taja kafarta ta koma filin tasan yadda tay ta nanuka kusa dashi kawai kallonsa take bemasan tanay ba chan abokinsa ya lura da ita yadda tazama kamar gunki shi Kuma tunda yaganta tay masa ta tafi dashi yasa aransa yaga matar aure amma mace har mace Amma gaba daya ya lura ta tafi a duniyar San abokinsa gashi shibamesan mata bane Dan betabajin yay masa zancen wata ba banda haleema yarinyar dayake masifar so wadda ze aura Bata karasa candy bane yace besan manyan mata da idanunsu y bude Yan gaba da secondary tayi karatun a gidansa behanaba yarinyace me nutsuwa gata iyayenta masu rangwame gatane suna dai da rufin asiri har ansa musu rana da ita tofa tirkashi muje zuwa








A tsorace baban rama ya fara ja da baya suka fara binsa Nan yafara gudu ya nutsa cikin jeji suka dinga gudu gashi ya fara manyanta sukuma samarine masu jini a jika jinsu suke kamar zakuna ga ARNAN DAJI dama karfafa samudawa bazato ya zabga uban tuntube ya Fadi kasa warwas Nan sukayi masa chaaa aka sukayi masa dabaibayi suka daukeshi kamar kullin goro suka juya da baya Dan cika umarnin ogansu magajin garinsu ja e sarkin gobe suna zuwa suka cilla masa shi gabansa ya kece dawata mahaukaciyar dariya kagama gudun ina kaje bazaka taba tserewa ukubataba Dole ka karbi hukuncin Dana shirya yima kokanaso kobakaso saboda guduwar dakayi sainasa anganama azaba zuwa faduwar rana sannan mucinyeka hhhhhhh sai sarki me jiran gado sukadinga ihu suna murna suna masa kirari suna kara zugashi Kai damusa shiga cikin gari ka kawo Mana burkutu ku daureshi a wannan bishiyar haka yanaji yana gani suka daureshi suka dinga dukansa suna gana masa azaba har kusan faduwar rana sannan yasa akwance shi yasa akabashi wuka kakkaifa yasa suka danneshi yanaji yana gani sukay masa yankan rago nan suka hau ihu da sowa harda tafi Nan da nan aka hada wuta aka farke cikinsa suka fara cin kayan cikin danyu aka cire kan aka ajiyeshi agefen hanya akafara gasa naman anaci ana hadawa da burkutu sunata ihu da murna hankalinsu kwance ta Fadi gasassa







Idan hankalinta yay dubu ya tashi har yanzu babanta be dawoba besaba dadewa hakaba gashi ta tabbata aduke najin jiki gashi tanaso taje taduba mara lafiyan nan dasuke masifar so ita da kawarta bara tabishi dajin taga ko lafiya tunda tasan inda yake zuwa batagayawa tenkwai tafitaba saboda itama tazama kamar matacciya tayi tayi suje gida takiya kawai takyaleta tace mata inazuwa tadau hanyar jejin datasan yatafi tana tafe gabanta yanata faduwa Amma Bata kawo komaiba daga chan nesa ta hango hayaki tanadanjin kauri kauri kamar n mutum tunda tasan yanayin kamshin mutum wannan bana dabba bane tome akeyi a dajine toke meye naki wata zuciyar tace kije kinemo babanki kawai shiyafi Miki hankali kwance take ta tafiya tana kara dosar inda wutar take tazo daf da wutar kenan harzata gifta tunda sina Dan cikin ciyayi basa ganin giftawar mutum mezata hango kan mutum agefe a ajiye sunma manta dashi harzata wuce tace Bari dai in sanda inga wakuma yau aka yanka tadaure takarasa cikin sanda tana zuwa gabanta na cigaba da faduwa karsu ganta tayi tawuce lafiya tana zuwa harzata fasa dubawa saitace Kai bara dai naga kan wane wannan tundasu sunbada baya sunata shagalinsu tana dagawa wazata gani babantane batasan sanda tasaki wata gigitacciyar karaba jikinta y sandare a fusace suka juyo wazasu gani ramace (chab dijan Nan Nima nasaki alkalamina jikina yanata Bari tofa muje zuwa meze faru a wannan dajin kubiyoni kusha labari)









Inajin dadin yadda kuke nuna kaunarku ga littafina da yadda kuke comment akansa godiya mara adadi agareku masoyana nice taku a kullum ako wane lokaci kuna Raina ina alfahari daku masoyana









*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation






50-55


*GODIYA AGAREKU MASOYANA INA JIN DADIN YADDA KUKA NUNA KAUNA AKAN LITTAFINA MUSAMMAN ARNAN DAJI FANS DA KAINUWA FANS GODIYA AGAREKU MARA IYAKA ALLAH YA BANI IKON FARANTAWA MASOYANA INA JIN DADIN COMMENT DINKU GARENI GODIYA MARA ADADI*





*JINJINA AGAREKU KAINUWA WRITERS ALLAH YA KARA DAGAKU YA ALBARKACI RUBUTUNKU*






Tenkwai tasa Kai dakin data bar aduke mezata gani adukece a sassankame tana cikin wani mawuyacin hali ta rushe da kuka nashiga tara badu ka kawon tallafi dame zanji abun yay mun yawa bazan iya daukaba Nini kadaice bazan iyaba karki mutu kibarni haka tadinga kuka ta kife akanta lamunde taji kuka yay yawa tana shigowa taga aduke a sankame





Da gudu takoma ta debo ruwa ta zuba mata Amma shiru kakeji saida tay wata dabara ta danna Mata kirjinta saitin zuciyarta saita saki wata ajiyar zuciya cike da farin ciki tenkwai tayi kanta ki tashi Yar uwata karki tafi kibarni kinsan ku kadai gareni tunda muka Kai aduke bamu Kara komawa mun gantaba tana bukatar temako daga garemu nasani ki karfafa jikinki nasan duk akan abunda akaiwa adukene natabbatar Miki dazan daukar Mata fansa nayi Miki alkawari






Tafara gyada Mata Kai kibarshi tenkwai bazaki iyaba babana Babu ya tafi baze dawoba ankasheshi a daji sai yanzu tasami damar yin magana ya tafi shima Banda kowa saike a wannan garin sai suka sake rungume juna sunata kuka me tsima Rai kuka nashin hankali.





Kigayan gaskiya Rama waya kashe babanki na tabbatar kashe shi akai Ja'e ne ze kashe shi tabbas Kuma a yau base gari ya wayeba zanje na kashe Ja'e zan daukar Miki fansar abunda yay muku keda aduke saboda duk sabodani yay muku duk kokarin da kuke akan naso shi na aure shi gani yake kamar kune kuke zigani nakishi ayau koni koshi gaba daya jikinta sai rawa yake jijiyoyin jikinta duk sun tashi rada rada cike da bacin rai tafice daga dakin tadibi kwari da baka da kibiyoyinta masu shegen dafi saboda tenkwai ta kware a fannin harbi Bata taba saita Abu Bata same shiba





Da gudu Rama tazo tarike kafarta tana gursheken kuka bashi bane nagaya Miki bashi bane kubuwace ta cikin Daji Ina shiga naga gilmawarta ta yasar dashi a wajen kiyi hakuri kinsan Ja'e yafi karfinki duk abunda kikeji dashi Ja'e yafiki zai iya hallakaki kema kinsan duhu yayi ba a fita muje daki mu kwanta danta kautar da wannan maganar ya jikin Mara lafiyanki ya farka iceko tenkwai tai shiru takasa magana tanata sake sake a ranta kome take sakawa oho






Tabbas rama jarumar macece wadda take iya jure duk wata damuwa datake ranta tayi hakuri tasa dangana aranta tasan Bata da kowa yanzu ba uwa tunda tafaifeta ta rasu yanzu Kuma uban nata datake jin dadinsa take ganin Bata da wani gata sai shi yau gashi Babu shi ta tabbatar yanzu ita ja'e yake hari agaba yanzu yazatai tabbas bazata koma wannan gidan ba tasan tunda yaganta sai ya kasheta maboyarta dayace gidansu tenkwai saboda yay masa wahalar zuwa saboda zallar San daya kewa tenkwai da Kuma shayinta daya ke wannan kenan






Jeddah ta shiga bayan motar faruk yashiga gaba suhail yaja wani mugun tsaki ya figi motar kamar ze tashi sama bakin cikin duniya ya ishe shi besan meyasa faruk beda hankali ba Banda hauka daga ganin mace ka kwaso ta harda sa ta A mota to gidan uwar wa zashi da ita cike da takaici ya cemasa ina mukayi madam Ina mukayi cewar faruk dangwauro what ya fada da karfi niban San wannan unguwar ba cewar suhail





Ranta yay masifar baci tome wannan yake nufi a kauye take komai tai kwafa faruk yace haba suhail gabanfa sa'datu rimi ne idan kawuce fly over ay ba wani nisa bane amaryar ma ai achan take yay musu shiru be kara tanka musu ba zuciyarsa tamkar zata fashe Rai bace ya dau hanyar dangwauro








Suna tafe tana masa kwatance har suka zo layin su tanuna musu dai dai gidan su yai parking rai bace faruk meye sunan abokinka naga baya magana faruk yay dariya suhail kenan ai miskiline baya magana sosai ran suhail in yai dubu ya baci dan Allah jibi yadda yadda yake ta washe mata baki mtsww ya ja tsaki yadau waya yakira budurwarsa haleema cike da shauki yake maganar ran gimbiyata yadade nasan nayi lefi tuba nake kiyimun rai karki fushi kinsan kece rayuwata gaba daya





Ai jeddah jitai gaba daya ta muzanta ya gama da ita agabanta yake cewa wata itace rayuwarsa a fusace ta bude motar ta fita faruk yai maza ya bita gimbiya ta yazaki tafi bamu gama magana ba kaina ne yake ciwo zanje gida mayi magana wata rana baki ban no dinki ba cewar faruk ka kyaleni Dan Allah bazan bakaba suhail ko ya gama wayar yana jinsu meko zeyi inba dariya dariya yake kamar cikinsa ze kulle maganinka kenan na mamajo kowa kagani kana so Jeddah tasa Kai ta shige gida ranta a kuntace ko sallama Bata iya yiba dama ba damun ta tai ba da chokareren takalminta ta shiga dakin ta tana zuwa ta zube a katifar ta luntsumemiya ranta a kun tace tana ta saka da warwara





Haka suka kwana zuciyoyinsu a jagule gari be gama wayewa ba sukaji kakarin mutum yanata ruwa ruwa ay da gudu suka Mike suna Yar rige rige saboda duk cikin su ba Wanda yai bacci kawai juyi suke cike da damuwa suka dai suka San abunda ke damun zuciyoyinsu gasu suba musulmai b bare suyi sallah Kai musulunci yayi Allah ka kara Mana tsoronka da biyayya agaremu ka kashe mu cikin bautar ka





A guje tenkwai tadebo masa ruwa Rama Kuma tai dakin tana zuwa ta tallafo shi sannu sannu basu ya baka lafiya ya zuba Mata ido yana kallonta waye Kuma badu besan shiba tenkwai ta shigo da ruwa jikinta har rawa yake kamar mazari Rama ta karba ta bashi Nan ya kafa Kai sai da ta janye Dan karya kulle shi cikin sa ba komi yadinga binsu da kallo suwaye ku Ina ne nan wanene ni cike da tausayinsa tenkwai ta ce tsintarka mukayi a ruwa waye Kai Ina ne garin ku kayi bayani musaka a hanya idan suka ganka zasu kashe ka Amma Ni zan bika cewar tenkwai ya kara kallonta kawai yakasa tuna komai na rayuwarsa bana iya tuna komai iya abunda yace kenan Amma Nan ba iri na bane ku tabbas katuna Mana cewar rama shiru yay be kara cewa komai ba






Rama ce ta mike zoki ji tenkwai ta mike ta bita tana ta waiwayensa wai shine ya tashi har yake ta magana haka ranta kal burinta ya kusa cika Rama taja tenkwai gefe akwai damuwa saboda ya samu cutar mantau sai kuka tabbas Rama bataso haka ba Amma tunda tagan shi tasan sai anyi haka saboda ciwon dake kansa ya taba kwakwalwarsa gwarama mantau din Ana dawowa akan ace hauka yake jagwab tenkwai ta zube tana ta kuka abubuwa sun musu yawa wannan gari babu adalci cikin sa bazata bar shi ya rayu a ciki ba zata San yadda zatayi






Rama jaruma ta durkusa ta gogewa tenkwai hawayen ta nasan yadda kike ji a ranki game da soyayyar wannan mutum wannan itace damar dazaki amfani da ita ki mallake shi tunda yana cikin mantau baze iya tuna komai ba ze soki ya kaunace ki a hakan da muke a cikin jeji saboda beda wani zabi a yanzu (gaskiya Rama kina burgeni jaruma ce ke kujifa wata sadaukarwa duk da San da take masa kawance na gaskiya kenan)ta rungumeta kin kawo shawara me kyau Amma Dole sai bayan na auri Ja'e na kashe shi sannan wannan alkawari ne saina cika shi sannan tawa duniyar zatai mun Dadi um um kibi a hankali duk yadda kike tunanin Ja'e ya wuce Nan karki fara kibi komai a hankali yanzu tashi muje muga aduke bekamata mu yasar da itaba tun jiya bamuje mun Kara ganin taba gaskiya fa hakane bamu kyauta ba muje maza nasan tana jin jiki gashi ba asa Mata maganin ba muje muganta sai mu wuce daji mudebo Mata maganin Amma bazan je wanchan ba banaso naga gawar babana sai hawaye suka zubo mata muje na chan gaba da gari hanyar beguwa






Suka fito suna tafe Rama tana ta hawaye saboda tunawa da abun da Ja'e yay wa mahaifinta Yanzu fa shikenan ya cinye shi Kuma kashe shi yayi gwara ace mutuwa yayi taga gawarsa data ga wannan bakin lamarin Amma yazatayi ba Wanda ya damu da damuwar wani a wannan garin kowa ta kansa yake kanayin Abu kadan za a kashe bakin ciki yai wa mutan wannan dajin yawa dame zasuji tana musu fatan su Sami chanji a rayuwarsu Koda bayan ta gushe ne a duniya Dan tabbas zata kashe kanta rayuwarta Bata da amfani






Tenkwai ce ta kamota Ina zaki je meyake damun ki Rama nasan tunanin babankine kiyi hakuri kinga kububuwace bamu da damar daukan fansa kaddara ce sanadin ciwon aduke amma tabbas na Dora alhakin hakan akan Ja'e Dan shine ya janyo ko sunansa Bata so a Kira suka sa Kai gidan suka shiga gari yayi haske tanga raran suka duba dakin farko ba kowa suna dakin chan kenan suna sa kansu tenkwai ce a baya Rama a gaba me Rama zata gani inance a daddatse yayinda ga aduke Kuma a mace Amma ita ba kasheta akai ba Dan ba yanka a jikinta waye da wannan aikin Ja'e ne zuciyarta ta gaya Mata Bata San san da ta yanke jiki ta Fadi ba tenkwai naganin haka itama tasa Kai mezata gani saita zunduma wani irin ihu daya jawo hankalin mutanen da suka fara fitowa waje kafin su shigo itama taje kasa






Kumin afuwa fans anan zan dakata baku samu typing da wuriba yay wallahi ayyuka ne sukai mun yawa Amma kuyi min uziri ga wannan nice taku har kullum






*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation














*GAISUWA DA JINJINA AGAREKI MAHAIYATA NASADAUKAR MIKI DA WANNAN LITTAFIN DAMA NAKINE BAN ISA IN BIYAKI DAWAI NIYAR DAKIKAYI DANI BA ADDU ATA KULLUM ALLAH YAJA DA KWANA YA BIYA MIKI BUKATUNKI KI DADE KI KARKO KIYI SHEKARU IRIN NA DABINO ALLAH YA BARNU TARE UWA TAGARI*







A KULLUM BANA MANTAWA DAKU MASOYAN LITTAFINA A KULLUM INA JIN DADIN YADDA KUKE NUNA KAUNARKU AGAREKI DA LITTAFINA GODIYA MARA ADADI ALLAH YA KARA KAUNA NAGODE MUKU DA SAM BADOMIN COMMENT DA KUKE????????




*BAZAN MANTA DAKU BA ?KAINUWA WRITERS ASSOCIATION A KULLUM KUNA RAINA ALLAH YAKARA DAUKA KAKU MUSAMMAN ANTY FAUZAH YAR AMANA DA MARYAM DANDAWAKI WADDA TAKE MUN EDITING JINJINA AGAREKU KAINUWA WRITERS??*





55-60



Mutanen da suka fara fitowa suka jiyo ihu yai yawa daga gidan da gudu sukasa Kai gida da tenkwai sukafara karo a yashe a kasa saisuka sa Kai dakin sukaga Rama da Aduke suma a kwance ga kakar aduke an Mata kisan gilla hankali tashe aka debo ruwa aka shiga kwara musu Tenkwai da Rama sun farfado Amma Aduke shiru aka janyesu gefe sai kuka suke basa cikin hankalin su dakyar aka samu Aduke ta motsa Amma Bata cikin hankalinta akanade gawar kakar Aduke suna kallo wasu mutum biyu suka fitar da ita za'aje a yasar a daji namun daji sucinye sai suka kara rushewa da kuka Banda Aduke da Bata cikin hankalinta






Da murna suka koma suka cewa Ja'e komai ya kammala sun kashe Aduke Nan yayi wani irin ihu cike da farinciki yace saini namiji daga kaho magajin garin kuguru duk abunda nasa agabana sai naga bayansa ban taba raya abu ban same shi ba sai Nina Tenkwai ba gaba da gaba ba cike da farin ciki yace gobe yau saura kwana biyu bikin cin jarirai aranar zamu cinye Rama hhhhh ba Wanda yayi saura sai Tenkwai tawa zamiyi soyayya hankali kwance





Mahaifiyar Ja'e sun gama shirya komai ita da mado tace zataje gidan a yau taga halin dayake ciki koya farfado Dan Susan abunyi murna a wajen mado kamar ze sume Amma ya babban tashin hankalinsa barin matar sa Dan yana san,ta ga Dansa Amma ya ya'iya







Mutuwar sabuwa ta dawo wa Rama a jiya ya kashe mahaifinta Yau Kuma ya kashe kakar Aduke ya Mai dasu basu da kowa ita da Aduke da hanzari tayi kan Aduke saitaga har yanzu jini malala yake ta kasanta kar jininta yakare tamutu itama bama ta cikin hayyacin ta da gudu ta fice tenkwai ta lura da ita tabita da gudu Amma Ina tayi nisa kamar mahaukaciya Nan ta rufa Mata baya gudu take tana binta tana ihu Rama ki tsaya karki tafi duk inda zaki Ina biye dake sai dai mu tafi tare na hakura da rayuwa NASADAUKAR da rayuwa ta akanku Yan uwana tana gudu tana binta har sukai cikin Daji ba Wanda tace kububuwa ta kashe mahaifinta suna ta gudu har sukazo dai dai inda kan mahaifinta yake ta tsuguna tadauka ta rungume shi tana wani irin kuka tenkwai tazo ta rungumeta taga kan mahaifin tane tasaki kuka kikace kububuwace gashi shedar kashe shi akai me hakan ke nufi wayake aikata wannan aikin cike da kuka tace wannan ba lokacin tambaya bane tenkwai muje mu ceci aduke har yanzu ta zubar da jini tenkwai a fusace ta daka tsalle ta dauke kan uban Rama na rantse da wannan kan mahaifin naki dayake hannuna sai na dau fansar wannan abun da akai masa ta daka tsalle ta Haye bishiya ta cire karyo wani katon reshe ta sakko tai haka me zurfi ta binne ta soke kan akansa sukayi masa sujjada gaba dayansu ( yasalam Allah kafitar da wayannan bayin naka ka haska musu addininmu na musuluny)suka dau hanya suna kuka suka shiga daji Nemo maganin daza ay wa aduke Wanda jinin ze tsaya






Suhail ya dingawa faruk dariya Wanda ya cika yai dam wai shi mace zatai wa haka to wallahi zata San shi taiwa haka ya fasa Bata number din Kuma sai ya kwashi rabonsa tunda bata da mutunci haka suka karasa gida dake makoyane yana Tai masa shaki yanci a a kaga na Jeddah bada kanka a sare ya akai haka Kai da madam din taka yai masa banza ya bude mota yai shigewar sa gidansu shima ya shige nasu gidan da motarsa







Please Login or Register in order to submit comment