Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani irin Bala'in santa ya rungumeta kaho abarmun ita inasanta



Ba shiri ya taso ya fisgeta yabawa guga gata Nan nabar Maka ita kaje kai raineta kuka Ja'e yake sai anbashi ita yakaiwa iyarsa da karfi kaho ya rikeshi ya koremu yasa aje adau gawar kanwarsa a Kai daji a wullar Ja'e yadinga zindima ihu aka kaishi wajen iyarsa Yana kuka yake Gaya Mata shi yanasan jaririyar ta tambayi Wanda ya kawo shi meya faru Nan ya gaya mata komai ranta ya baci Yar kanwarsa ya wulakanta Haka daya sani ita ya Bata tanaso zata riketa na karbeta Ina goge hawaye kabarmun zan raineta cikamun kawai yai ya saki ihun kuka


Sarki yasa asanarwa da guga bayasan Kara saka yarinyar a idonsa haka guga ya karaci bakin cikinsa abunda sarki kaho yai Masa cikin Daren na Fara nakuda na haifi katuwar diyata kyakykyawa mekama da Dan uwanta kuka nadinga yi nasan sarki saiya rabani da ita a Daren naje na Sami timi Ina kuka da jariran a hannuna nagaya Mata abunda ya faru murmushi tayi baze rabaku ba wannan jaririyar bantaba ganin mekyau a garin Nan kamarta ba sai Dan uwanta wani Abu ta dakko tayiwa jaririyar ki Kai Masa ita da safe muninta daze gani sai yafi na wannan na rada musu suna yanzu sunanta Rama Yan biyu Kuma ta wajenki tenkwai ta wajen wajena aduke




*ANAN ZAN DAKATA FANS SAINAJI RA'AYOYI KU NAGODE DA YADDA KUKE KAUNAR ARNAN DAJI NICE ME KAUNARKU DA BURIN GANINKU A CIKIN FARINCIKI DA NISHADI A KODA YAUSHE*





*FEEDYN BASH*
[10/23, 2:29 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI*





*Wannan page din nakune masoyana arnan daji fans group 2 iya masu comment nasadaukar muku da wannan page din Kuyi yadda kukeso dashi Allah ya bar kauna tsakaninmu ya kareku sharrin makiya fans Dina Ina godiya buhu buhu bisa addu'oin ku nagode sosai duk Wanda kukaso ku hanshi karantawama nakune🤣🤣🤣🤣*





*Book 2*


40-45


Kije ki shayar da Rama da Tenkwai zan kula da aduke kibani su dukansu na shayar dasu bazaki iyaba lamunde akwai wahala shayar da ta gwaye nayi nacin tahanani haka na hakura na koma gida Ina kukan rashin bani aduke da timi batai ba da sassafe na dira a gidan sarki sai da nakira ya fito sannan ya kalleni yana washe Baki kin haihu kenan eh nace Masa namijine a'a macece ba haka yasoba so yai namijine Dan yacinye shi tunda ba lokacin haihuwar jarirai bane namika Masa Yar


Ihu yasa ya buga ta da kasa ku bace mun dagani wari take meye wannan karna Kara ganin ki a wannan masarautar abun mamaki na dauki yata nafito kowa yaba kyawunta yake yi gata Fara Kal Haushi ya cikani yadda kaho ya bugamun ya da kasa Amma batai komai ba haka naje gida cikin burin daukar fansa akan kaho naita shayar da yayana biyu idan aka kawon aduke idan nai yunkurin na hada na shayar dasu sam Bata karbar nono sun fita morewa a bangaren shayarwa gata da hakuri Bata taba karba ba harna kaura Ina samata sai tasa kuka


Ja'e Yana masifar San tenkwai sai da yasan yadda yayi iyarsa take sakawa akawo shi wajenta haka yake wuni a gunta Yana Mata Wasa ya kawo Mata kayan abinci na gidan sarauta sarki kaho yaita fada Yana Ina iya tace Yana bacci haka yake hakura a haka kar suka shekara hudu suna Shan nononsu tunda Basu da kanne a lokacinne timi ta yanke shawarar na barwa guga Rama



Na firgita dajin hakan duk da dama nafi shakuwa da Tenkwai tagaya mun dalilinta saboda Nan gaba sarki ze iya waiwayar ahalin tabo daga ke har yarki ba lallai Ku rayu Amma na tabbatar idan mukai haka zasu tsira Dan baze ganeba haka akai na dauki Rama na kaiwa guga ya riketa tsam yanasanta kamar ransa ya dinga koya Mata lakanin magunguna tun tana karama


Abunda na fuskanta Tenkwai nada tausayi Amma tanada zafi sosai wannan bakin halin nata ta tabbata jinin waziri Dan jininsu yafi karfi a jikinta tafi Kama da Yan gidan Rama Kuma dama babanta ta biyo akwaita da hakuri ga kaifin basira ga kokari akwaita da kyautatawa duk wani mutum ga fara'a Aduke ko baruwanta ko cikin Yan uwanta magana Bata Dame ta ba saita Kama Dole kullum burinta ta farantawa kakarta Bata zuwa ko Ina yawo sai Rama da Tenkwai haka suka tashi kansu daya diri dai agun Tenkwai abun har yafara ban tsoro tun tana karama ba ake kamunta haka Rama ita kankat ce badan yata bace ga kyau ga diri ga tarin masoya kamar ruwa tunda tun danka na karami mu ake kamashi


Sanda suka Kai shekara sha biyar lokacinne kowacce dirinta ya fito aduke wankan tarwadace ga gashi gata da manyan idanuwa gancinta madaidaici ga nono ga duwawu kamar tenkwai ita kawi tenkwai komai nata yafi girmane kafin kaganta kaga nonuwanta idan tana tafiya maza har faduwa suke yadda duwawukanta ke kadawa ita Kuma Rama akwai duwawu Amma ba nonuwa sosai Amma duk tafisu kyau mazan mu Basu damu da kyau ba ba auren kyau sukeba burinsu kayan aiki a lokacin aduke Bata kula kowa Amma Rama tana da saurayi haske yayinda tenkwai suke tsananin soyayya da Ja'e abunda ya durkushe soyyarsu halayen Ja'e daya Sanja



A gaban kowa sai ya kashe mutum ya yankashi su cinye saboda shine mejiran gado ubansa ya tsaya Masa tun tanaji kadan kadan a gari har wata Rana daga wani ya biyota kawai ya kashe shi aganta shikenan ta tsaneshi ta dauki alwashin saita ga bayansa haka yake bin Rama Yana neman ta shawo Masa kanta Amma Ina kullum Kara rura kiyayyarsa yake aranta duk wannan soyayyar ta shafeta Amma Ni Ina ganinta a kwayar idonta daukar fansane ya rufe Mata ido a lokacin kowa ya tsaida gwaninsa Banda aduke inda babanta ya bawa walkiya ita Dan asamu a daura auren su tare Amma Sam Tenkwai Taki Ja'e shine dalilin dayasa komai ya faru a baya



Kuka kowa yake cike da tausayi Nan suhail ya basu labarinsa kaf Amma yanaso yaje garinsu shida Ja'e Dan ya tabbatar da gaskiyar maganar lamunde gadai zanen iri daya me hakan ke nufi Nan ya Mike ya gabatar da sallah suka kura Masa ido cike da sha'awa suna so Susan meyake yi saida ya gama ya Gaya musu sallah ce yana bautar Allah ubangiji daya waye Allah yai murmushi shine Wanda ya haliccemu ya hallicci sama da kasa da ruwa da iska Nan ya dinga gaya musu irin girma na ubangiji cike da gamsuwa suke jinjina Kai muma munaso muzama irinka farinciki ya cika zuciyarsa ya durkusa yayi sujjada ga Allah



Hajiya ta shigo Tai parking ta leka sashin haleema kamar kullum a rufe daga gani andade ba'a budeba harda Yana ta girgiza Kai ta wuce ciki ta tarar jeddah nata sheka amai abunda take fama dashi kenan kwanan Nan wato haraswa kome taci sai ya dawo hajiya ta karasa da sauri ta riketa lafiya kike Jeddah ta Kara marairaicewa banida lafiya ne hajiya maza dakko gyalenki muje asibiti Dan tuni hajiyan tagane suka fita sukaje asibitin da suke zuwa akayi Mata text din jina da fitsari duk wasu gwaje gwaje anmata antabbatarwa da hajiya tanada cikin sati bakwai murna wajen hajiya ba'a cewa komai jeddah ko tagama mutuwa a tsaye ciki tun yanzu hankalinta ya tashi Dole ta zubar dashi bazata barshi ba



Hajiya natai Mata magana ta tafi tunani kyautar dubu dari taiwa likitan tace ya jira goron albishir dinsa suka fito suka wuce gida gajiya takasa gane kan jeddah ko Bata San cikin Bata dai fuskanci komai ba tunda me wayo ce ta hanata ta fuskanta ta maidata gidan tana ta kulawa da ita sai yamma Tai Mata sallama ta tafi bayan taiwa suhail albishir haukane kawai Beba iya farinciki yagama shigarsa da sauri ya baro office ya taho gida hajiya data fita sai tasa driver idan ya fita waje yai parking Haka ko akai yayi parking ta fito da kanta cikin ikon Allah security din Jeddah ya fita bayan layi



Ta Kira me gadi Dame wanki Dame ba shukoki ruwa tana tambayarsa abunda suka sani game da haleema Nan kowa yai shiru cike da tsoro ku kwantar da hankalinku ba abunda ze faru gaskiya nakesan sani Naga Banga motar taba kullum nazo Bata Nan na lura Kuma amdade ba'a bude sashinta ba Kuma Mina waya da babarta tace wata biyar kenan rabonsu dako wayene jiya damukai waya wace uwace zatai wannan alkunyar Bata taba takowa neman yarta ba saboda babanta ya Hana yasan tana lafiya kuji tsoron Allah kugayamun me kuka sani jikinsu yai sanyi Nan baba me gadi yace tun randa ta dawo daga makaranta tace Masa Bata Jin Dadi be Kara ganin ta fito daga gidan ba tabbas tana gidan sai kwanaki taga wata tafita da motarta da Kaya fal ciki me bawa fula ruwa yace Sam be ganin gilmawarta Amma kullum sashenta a rufe yake



Me wankine ya sharce xufar data jika shi ya Fara bayani gaskiya tana gidan Nan cikin mawuyacin Hali Danni kawai Ina zaune ne a gidannan Amma itake wankin gidan Nan kaf Nan ya kwashe komai ya Gaya Mata iya abuna yasani hajiya jirai jiri na dibanta ga wani haki datake da sauri ta fice ta shige mota muje kawai ta iya cewa hawaye take kawai Basu rike amanar yarinyar da iyayenta suka basuba me yasamu suha il Haka bazatai Masa Baki ba ya lalace Amma zesha mamakinta



Hajiya ce keta zagaye parlour dinta yayinda alhaji yai shiru kawai gaskiya kinyi dabara hajiya Allah ya biyaki wannan Abu sai addu'a tunda har suhail ze iya cin amanar yarinyar kirki akwai lauje cikin Nadi nifa alhaji shiyasa tun farko ban goyi bayan wannan lamarin ba Kai kadage ai gashinan zata kashe musu ya kashirya gobe da wuri miwa gidan tsinke a waje zami parking mu shiga da kafa Dan miga meke faruwa da idonmu kinyi tunani mekyau hajiya cewar alhaji da gaba daya hankalinsa baya jikinsa yarinyar ta bashi mamaki duk wannan kalaf kalaf din Ashe muguwace ta ciki na ciki haka suka kwanta cike da kunar zuciya kowa da abinda ke sakawat



Hajiya na fita Jeddah ta bude haleema ta galabaita ta Fara fita a hayyacinta taja ta kamar kayan wanki ta zubar a waje a Haka Zaki kutu na Kuma ce HIV Kika debo shegiya aljana haka Tai ta kuka ga yunwa da kyar ta rarrafa dakinsu ga Dan cikin ta sai neman dauki yake tun safe rabonta da abinci ga yamma tayi tana shiga ta cire murgujejiyar rigar dake jikinta wadda take sawa Dan kar jeddah tagane Maryama ce ta samo Mata wannan dabarar da gudu maryama ta rufe kofar ta Bata abinci me Rai da lafiya taci ta koshi sannan tayi sallah sunada toilet a ciki ta kwanta bacci me nauyi ya dauketa



Da hanzari ta Kira afra kawata akwai matsala cikine Dani wallahi ban shirya haihuwa yanzuba fashin kwana daya nayi nashan magani Amma Kinga nasamu wallahi barar dashi zanyi saina huta haba mtsww matsala dake rashin lissafi wannan cikin shize temaka Miki ki samu cikar burinki ki mallake suhail dashi Inaso kiban Aran hankalin ki kiji mezan ce miki ta Kara gyara rikon wayar inajinki kawata tafara magana kamar we Haka wannan cikin shize baki damar mallake iyayen suhail musammanma mom dinsa tunda kince su biyu ne yayanta gata da San Yara sannan Zaki San duk wani sirrin dukiyar suhail ta wannan cikin kinsamu magaji kiyi addu'a ki haifi namiji kingama da suhail har abada wow naji Dadi shawara me ma'ana zanyi yadda Kikace nagode sosai afra gaskiya kina kaunata



Ta kashe wayar saiga suhail kamar Wanda aka Koro Yana zuwa ya tarar da ita azaune tana ganinsa ta fashe da kuka menene harni haleema Dan nace ta Doran tuwo zata zaga harda cewa matsayinmu daya a wajenka Dan Haka ban isaba zagi ta uwa ta uba Dan tana bakin cikin Jin ance inada ciki jikinsa har rawa yake ita haleeman nizata nunawa ita Yar isakace yanzu zanci ubanta belt ya cire yaje daki Wanda yasan anan suke yafara bugu bugu ba na Wasa ba gaba dayansu sun firgita musamman haleema datake bacci




*Mu hadu a next page inajiran comment team tenkwai suhail sai hakuri tenkwai ta haramta agareshi gaba daya sainaji comment dinku fans😂😂😂*




*Feedyn bash*
[10/23, 2:30 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI TSIRARA DA AMINCI SU TABBATA GA ANNABI MUHAMMAD (SAW)*




*_FANS INAME BAKU HAURIN CEWA ZAN RUFE GROUPS DINA ZAN MAIDA SHI GUDA DAYA INA DA GROUP HAR HUDU AMMA WANI GROUP DIN KO MUTUM GOMA BASA MUN COMMENT A CIKIN GROUP DINA HAR GWARA NAJE WASU GROUP DIN KARKUGA LEFINA WALLAHI RUFEWA ZANYI DAN MAGAJI DA WAHALA DA BAKINA DA AIKIN BANZA MASOYANA ZAN WARE GROUP DAYA WANDA DUK MASOYANA MASI MUN COMMENT ZANSA SU A CIKI RAGOWAR KUMA BAZAN IYA TSAYAWA CIRE MUTANE BA DAN HAKA ZANYI LEFT IN YASO KOWA YAYI LEFT NAGODE SOSAI NICE TAKU PRINCESS FEEDY CELE_*




*Book 2*



45-50




Dakyar tazo ta bude tana fitowa ya damketa ya Fara duka kamar Allah ya aikoshi Yana dukanta tana ihu maryama na gefe a rakube jikin ta sai Bari yake chan ya kyallo cikinta yaga kamar ya turo sai ya Dena dukan nata ya daga best din tata ciki haleema dama kinada ciki Baki taba gayanba inasansa ki kulamun dashi Dan Allah a tsorace ya dagata yajata saiga jeddah tafito yako saketa ya juya bayanta ya daga belt din yanata huci shedar dukan ta yake mtsww sweet heart kyaleta haka zanje ummata Bata da lafiya sai gobe zan dawo nazo na kaiki ne a'a yi zamanka ka rufe gidan kawai ta juya ta fice jikinsa har rawa yake ya bita ya rufe gidan ya dawo Yana kuka ya Kama haleema



Side dinsa ya kaita Tai wanka ya hada Mata tea me kauri kamar ze lasheta kiyi hakuri ki yafemun inasanki haleema Amma bazan iya nuna Haka ba zata iya yin fushi dani fushinta bala'ine a wajena takaici ya hanata cewa komai Nan ya samu ya kwashi amarcin sa yadda ransa ke so sai da yai so hudu suk ya gajiyar da ita ga mace me ciki da dandano betaba jin irin wannan magana dison dadin akan Jeddah ba gata ta koma kamar budurwa itako kamar Wanda ze shiga kofar gari gashi ta Saba Masa da jaraba be isa yaj magana ba suna gamawa ya Fara shara bacci Amma Ina haleema taje Tai wanka a ta dauro alwala tashin duniya yai wanka yai nafila yakiyi (kalubale gareku maza ba abunda ke dawainiya da suhail irin rashin addu'oi gashi sallah Bata wuce shi Amma besan nafila ba tsayuwar dare karatun alkur'ani Sam shidai kawai yai sallah ya addu'a ya tashi dayawa maza Haka suke wani sai ya shekara be dau alku'aniba duk da matan ma suna haka Amma dayawa su suna kamantawa ba kamarsu ba rashin azkar ke dawainiya da suhail Allah yasa mudace mugyara dukanmu musan muhimmancin sallar nafila musamman dmta tsakar dare da azkar da karatun alku'ani indai karike wannan bazaka tabeba)



Kememe yaki tashi dama itake matsa Masa to watansu biyar basa tare abun yaci jikinsa dayawa ga shi baya iya doguwar addu'a dama itace take Masa ya hadu da wadda marabar ta da kafikura kalmar shahada kuka kawai take tana Kai kukanta wajen ubangiji sai da Tai sallar asuba ta kwanta sai sannan ta samu ta rintsa itama dakyar ya tashi yai sallah Dan sai goma ko shadaya suke tashi sannan suyi sallah Yana idarwa ya Kara far Mata har kuka tai shima kukan yake Amma na dadi yamanta yaushe rabonsa da wannan dadin be kyaleta ba sai wajen goma sannan ya koma bacci ita Kuma ta mike ta shiga kitchen Tai masa girki me Rai da motsi Wanda ta Dade batai irinsa ba tanajin San mijinta tana ganin Allah ne Ya kawo Mata karshen lamarinta sanadin wannan cikin Dan bakaramin so yakewa cikin ba



Itako gimbiya Jeddah tana fita ta dauki babarta Basu zame ko inaba sai katsina tafiyar dare sukai Dan wajen layi ake na masifa achan suka kwana suka bi layi Banda tsinewa haleema ba abunda take abunda ya daga Mata hankali suhail na bacci Yana ambaton ta karta tafi ta barshi gashi afra tace kartai Mata asiri mtwww wallahi da haukatata zatai sanda sukaje mutum biyar suka samu a gabansu anan sukai shimfida suka kwana sai karfe bakwai ya Fara ganin mutane kafin sannan mutane sunfi dari biyu chab tashin hankali yaushe zata iya bin wannan layin Sam bazata iyaba babban abunda ya Bata mamaki ya akai ummanta tasan Nan harta San irin layin da ake chab lallai a Haka har layi yazo kansu



Suna shiga taganshi wani tsamurmuri dashi me far'a kafarsa dungulmi ba yatsu hakoransa duk sun zube saura kadan ya manyanta ya kallesu ya sheke da dariya shegiyar Mata bakin kabari mesa a tuna Allah bazaku Gama lafiya ba hhhhhh Kai boka wannan kirari Haka yai dariya nasan meke tafe daku dukanku akan mijin kine da kishiyarki Nan ya hasko Mata su akwance gado daya ga ciki harya turo ya bude shi sai shafawa yake yana sumbata yai dariya kinyi sake cikinta ya zauna daram ikon Allah ne kadai ze cire shi kuma Yara uku ne a ciki duk maza keko macece Zaki Haifa Abu daya zan Miki zansa ya manta da ita acire Masa ita a kwakwalwarsa baze Kara tunata ba sai dai idan ya ganta



Iyayen mijinki Kuma zasu zo Dan sun gani komai suzasu tafi da ita Amma zami musu rufin bakin daba zasu taba tunawa mijinki itaba duk abunda zasi miki karki damu lokaci yayi dazaki mallake shi ke kadai baze Kara kallon kowace mace ba duk wadda ya kalla ze kalleta ne a matsayin jaka hhhhhh nagama dake kuka take katitir Dan Allah katemakeni wallahi banasan ta haihu dashi na rokeka ka kashe ta kome kakeso zan baka Yaya uku maza Ni kima mace mezan tsira dashi na tabbatar kafin na kamota sun mallake dukiyar nagama magana ya daka Mata tsawa kisa a ranki basu aduniyar bazaku Kara ganin suba sai sannan hankalinta ya kwanta yauwa boka har naji Dadi million guda ta dire Masa shikansa yai mamaki Amma be nunaba sai kuma ke uwar banza danki kikeso ya shiryu baze taba shiryuwa ba ahaka ze mutu zan dai Baki layar sabani bashi ba kwalawa har ya mutu hahaha ya bawa jeddah nata magungunan yabawa ummanta layar ku tashi ku tafi nagama daku gafalallu ya daka musu tsawa da gudu suka fito


Suka ja motarsu suka tafi gida sai wajen 1 suka shigo kano ta sauke ummanta ta wuce gidan a kofar shiga side dinsa ta Fara zuwa ta barbada maganin da aka Bata cike da murmushi ta koma bangaren ta ta Kara zuba wani daga Nan ta shige ciki tayi wanka ta fito ta koma bangaren suhail tana doka kofa cike da bala'i kufito munafukai hankalinsu yai masifar tashi su dukansu a bacci sukaji dukan kofar a zabure yace buya bara naje da sauri ya bude mata tana Ina wafa ba kowa ban waje ya tsaya ta fisgoshi Yana taka maganin yaji kansa na juyawa ciki ta shiga daga ita sai best da zani ta Fara finciko ta gashin ta ta damko har harabar gidan nizaki ciwa Amana dama cikine dake kike boyewa wannan cikin wayai Miki Dan bana mijina bane kinemo Masa uba suhail zo kokasan wannan girgiza Kai yayi ya dauke Kai bansan taba tace matar kace ita Wannan cikin nakane banawa bane bansanta ba tanemawa cikin Nan ubansa



Ya shige ciki Yama manta dasu a wajen Nan ta Fara dukanta kamar Allah ya aikota dukanta take tana dukan cikinta sai ga alhaji da hajiya a waje sukai parking da kafa suka shigo ko motsinsu Bata jiba ta danne cikin sai ga jini ya Fara malala kamar an bude famfo ihu hajiya tasa tayo kanta ta duba haleema Bata numfashi sai jini take zubarwa ta kasanta kamar famfo hajiya naganin Haka Tai kan Jeddah kamar wata mahaukaci dukanta take ta ko Ina ta hada Mata jini da majina dakyar alhaji ya bambareta kamata mukai ta asibiti barta Haka suka kinkimeta sukasa a mota sai zubar da jini take.




Cike da farinciki suhail yace da gaske zaku musulunta suka hada Baki eh zamu bi addinin ka Dan dama hanyar daxamu bar bautar badu muke nema mun rasa mafita bamu San yazami ba suhail yai farinciki yabasu kalmar shahada suka maimaita dakyar suke fada sai da suka maimaita so bakwai sannan suka haddace Nan ya koya musu wankan tsarki ya nuna musu yadda addini yake musamman su masu wata irin al'ada



Abu na farko daza kuyi ku kurufe jikinku ku sitirta jikinku Amma tayaya bakuda wasu kaya sai ganye abunda za ayi anemi manyan fatu ai musu dinki Wanda ze rufe musu ko Ina Ja'e yace za'ai haka Nan ya dinga koya musu duk wani Abu da musulunci ya koyar suhail yace yansan tafiya garinsu bayaso ranar bikin shekara ta ruske shi ba'a kau da wannan dabi'ar ba an ceci bayin Allah daga fadawa halaka Ja'e Kai zaka tsara komai shiru yayi tabbas Kam da kaina zan dauki fansar kashe mahifinka suhail Dan kaho baze taba shiryuwa ba



Da ka barshi Amma Sam yace hakan baze yiwu ba Dan Dole sai ya mutu Yana mutuwa muguwar dabi'a ta mutu a garin Nan Amma kasheshi ba karamin Abu bane kasan cewa Yana mutuwa nizan gaji sarautar Amma zan maidoma da kayar ka Dan banaso na tsani sarauta a'a Ja'e karmi Haka dakai wallahi saika karba sukai dariya ya kamat dukanku nasanja muku suna ke lamunde Babar mu kin koma Aisha ke kuma Rama kanwata kin koma Ramatu ke Kuma tenkwai mayar Ja'e ta sunkuyar dakai Dan kunyarsa takeji sungama hauka akansa ita da yar'uwarta Ramatu Ashe yayansune murmushi Tai



Nasa Miki suna fadila ke Kuma Aduke yai Mata wani kallo me tattare da ma'anoni dayawa sunanki subai'a suna dayazo Masa kenan sunan Yana burgeshi besan meyasa ya tsinci kansa da sa mata wannan suna tunda yafara ganinta yake tausaya Mata Dole idan ze koma da ita ze koma yanema Mata lafiya mikewa tayi cike da kunya cikin tsautsayi ta zame ta Fadi Tim ta kwalla Kara kafin kowa yaje kanta suhail yai tsallen badakere yake kanta.




_To fans sainaji ra'ayoyinku ace a group inada member sama da 200 a kowane group Amma comment bana samun guda ashirin cikakke a kowane groups Allah ya kyauta duk hukuncin Dana zartar karkuga lefina dama na muku bayani tun a baya nice taku har kullum_




*Feedyn bash*
[10/23, 2:31 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*



*WANNAN PAGE DIN NAKUNE ARNAN DAJI FANS GROUP 3 NAGODE MASU COMMENT DA KOKARI ALLAH YASAKA INAJIN DADIN COMMENT DINKU ALLAH YA BIYAKU DA GIDAN ALJANNA INAJIN DADIN YADDA KUKEMUN ADDU'OI ALLAH YA AMSA NAGODE FANS👏🏻👏🏻👏🏻*



*Book 2*




50-55




Jini ne ya tsinke Mata kafin kace meye wannan hankalinsu ya tashi inda ramatu ta tafi dakko kayan aiki kafin ta dakko har

Please Login or Register in order to submit comment