Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

asibitin aminu Kano abun na ansar sai gaba yake yaran duka kuka suke yaro yayi Kore Shar hankalin haleema ya gama tashi Duk addu'oin da suka zo bakin ta today Masa take a haka suka karasa asibitin suna da gudu suka dauke shi sai emergency




Duk sun chan dama a chan aka kwantar dasu anata samu su ruwa Ana Shirin shiga da Indo Aisha theater hannunta Nan suka karasa aka karbi ansar Nan aka Fara kiciniyar dubashi Ana lamunde taga jikokin ta yayan suhail taji Dadi tayi farin ciki burin ta ya cika ta cika burin mijinta yayanta sun rayu cikin aminci anan kafin ashiga da ita tabawa yayanta ahaji Ibrahim labarin Duk abunda ya faru bayan rabuwarsu shima yabata labarin shi ya Kuma Bata labarin dukiyarsu a yanzu haka shanunsu Ana yin youghourt fresh milk da man shanu komai nata yana Nan Taji Dadi ta godewa yayanta sun jinjina hukuncin Allah shiyasa akeso mutum yakasance me temako gashi ya raini dansa jininsa cikin aminci daya azabtar dashi dayaiwa kansa Nan tadingaiwa hajiya godiya yayana naji labarin kaje nemana eh tabbas naje a lokacin Dana shiga garin sarki yasa aka kaini kurkuku nazama daya daga cikin wayanda za'a yanka inata addu'ar Allah ya kawon dauki ya kubutar Dani




A wata ranar laraba ne Allah yaban sa'a me gadina yasha burkutu ya bugu dama ya manta ya budeni yaban abinci shine na salallaba na gudo nayanki daji naita gudu cikin ikon Allah na billo wani gari beguwa kwana na uku agarin duk da Suma arna ne Amma basuda mugun Hali daga ranar bansake komawa ba a garin na samu labarin ai duk bako kashe shi ake shine nasa araina kema kin mutu Ashe Allah yayi kina Raye Tai murmushi Ina Raye Yaya Amma nakusa mutuwa yasalam ya fada ya toshe bakinta karki Kara fadar haka insha Allah muna Raye Nan da Nan aka shiga theater da ita tana ta daga murmushi




Chan sai iya ta farfado Nan suka koma kanta suna hada ido da hajiya suka saki ihu habi tabita da kallo kawai Dan ita iya Bata santa ba wannan habi ce Yar gidan kawuna da suke zaune kauyen fata ya tafi cirani da shi da matarsa shekara kusan talatin Kenan tun muna Yara ba'a Kara ganinsu ba ko Wanda yaji labarinsu ba'a samu ba Nan suka fashe da kuka dukansu tabbas nice nice suka rungume juna Allah nagode ma Dana hadu da ahalina ban mutu ba Dana Mohd ga danginka wannan Yar uwatace Nan suka kacame kamar gidan biki sai da aka koresu tukun daga dakin dukansu Nan da Nan hajiya tafara Kiran waya tana sanarwa yau taga habi Yar gidan madibbo murna danginsu Nan da Nan sukace zasu zo Kano gobe gidanta sugana da Yar uwarsu shekara kusan talatin




Suna zaune a waje haleema kawai kuka take tana tunanin ansar yaron sun shaku kullum Yana manne da ita kawai taga amwuce da wata kamar Jeddah Nan da Nan ta mike tabi bayansu zuwa dakin sai da ta kura Mata ido ta ganeta mutumin sai hawaye yake likitane shima Ina sauri anmun waya Ina da emergency patient bantanta ba kawai kwashe ta nai nadauka ta mutu Ashe da ranta buguwa Tai ta Suma Bata ji ciwo ba kanta ne kawai ya fashe Amma abun da yaban mamaki anyanke Mata nonuwa toshe bakinta tayi kawai ta boye kukanta ta Kara matsawa itace Wallahi ihu tasa Yar uwata ce kishiyata ce wallahi nan da Nan suka juyo kanta kinsan tane eh nasanta kishiya tace alhamdulillah dama Yan uwanta nake nema Nan ajiyar zuciya sukaji ta sauke haleema ta matsa kusa da ita ta bude idonta fes akan ta




Da gudu ta rikota tana gunjin ihu haleema ki yafemun ki yafemun Ina hajiya nina kashe suhail da hannuna ninasa kanina ya kashe shi kuka haleema take tana tausauya wa Jeddah mace har mace bakyan Hali dubi duk ta haukace haleema na tsaye aka turo gawar ansan likitan yace kece maman wannan yaron ko ta gyada Masa Kai Allah yai masa cikawa inalillahi wainna ilaihirraji'un abunda ta iya fada Kenan ta karasa ta dakko gawarsa tana kuka ta ajiye shi a gefen Jeddah kin kashe danki da kanki tun randa Kika zo gidana yaron nan be Kara lafiya ba Kuma shi kadai yaci abincin Nan me kikai sa ihu tasa ta rungume shi ansar ka tashi karka mutu Dana inasanka ku kadaine kukai ragowa a ahalina baka mutu ba wallahi ka da kaina saiga suhail ya shigo Yana neman haleema yaganta a tsaye gaban wata mata ya Fara kiranta my dear kizo su mom zasu tafi gida kafin afito da ummata daga theater cike da kuka ta juyo karaso kaga abun mamaki




Yana zuwa yaga wata Mata a yankwane Kai da kirji nade da bandage nonon ma Babu ya hango gawar dansa da gudu ya dakko ta likitoci duk sunyi cirko cirko suna kallonsu harda masu vedio a waya Suma ne kawa Jeddah batai ba suhail ta ambata sai yanzu ya ganeta a firgice ya kalleta Jeddah kece haka lallai muguwa azzaluma dama karshen maha'inci kenan kin rabani da iyayena da yayana da matata kinsa na aureki ta asiri karshe Kika nemi kasheni Allah ya Isa tsakanina dake haleema ta toshe Masa Baki ka yafe Mata kaddarar ka Kenan karka manta da Bata nemi Kashe ka ba bazaka hadu da ahalinka ba nan ta Fara bashi hakuri sai haleema ta tafi da sauri ta Kira alhaji da hajiya danya kekashe kasa akan baze yafe Mata ba Nan sukazo suka ga ikon Allah Nan ta Fara basu labarin auren datai sun girgiza da wahalar data Sha matan sai kuka suke hardasu ramatu dama gata gwanar kuka Kowa ya tausaya Mata




Nan daddy yasa Kowa ya yafe mata Kuma sunyi alkawarin neman alhaji malamalai da kungiya su insha Allah za'a bi Mata hakkin ta Nan tabawa suhail number din account number dinta da komai Tai Masa kwatancen gidan hajiya hafsa Dan komai nata Yana chan da takardun gidajen ta yai Mata alkawarin karbowa Ana haka likitoci sukace abasu gawar ansar zasu kaita dakin daza'a ajiye shi kafin ai cike cike Nan ta rukunkume Dan Wallahi karya ne Yana da Rai dakyar aka kawace shi tana gunjin kuka Kowa kuka yake Dan tausaya Mata asra ce tazo ta rungumeta momy Kara rungume ta kiyafemun yata na mallaka Miki duk abunda na mallaka Amma na halal Banda na Haram kuka take sosai chan Kuma sai ta Fara dariya a'a sai suhail ya kwace asra tuni ta diro daga gadon kamar ba Mara lafiya ba




Ta Fara yage kayanta tana tonawa kanta asiri asibiti yazam gidan biki Kowa sai kallonta ake Ana Allah wadarai Dame Hali irin nata Nan ta Fara tsigar gashin gabanta tanaci hauka tuburan Nan da Nan ma"aikatan asibitin suka kamata a ka Sanja Mata daki aka kulleta tamau Nan da Nan akai refer dinta zuwa dawanau kome akasa Mata sai ta yage shi Allah yasa mi kyakykyawan karshe ba irin nasu Jeddah ba kuka Kowa yake a wajen harda yarta data Fara wayo kunya kawai takeji idan akace ga yarta Datai saura sai ta fashe da kuka tace haleema ce mamanta ganin haka mazan sukace duk akai matan gida shikansa suhail dauriya kawai yake kodan darajar yayansa data Haifa Masa karshen Jeddah haka yazo chab dijan Allah yasa mudace suna tsaitsaye aka fito da Indo Aisha Amma Anja zani anrufe Mata fuska daddy na ganin haka ya fara kwalla yasan Babu




Aka ajiyeta gabansu likitan ya girgiza musu Kai sumewa suhail yai a wajen nan Kai maza aka Fara bashi temakon gaggawa uncle da daddy ne suka yi duk wani cike cike aka Basu gawar Aisha data Ansar Nan sai ga suhail da kafarsa ya fito be warware ba Amma haka ya fito suka taho gida akai musu sallah aka kaisu gidan su na gaskiya Ramatu fadeela subai'a kuka kamar ransu ze fita har ririkesu ake to yaza'ai kullu nafsin za'ikatul maut haka suka hakura suka dangana Basu da kowa yanzu sai suhail da ja'e da iyar ja'e to gasu daddy haka aka share makoki bayan arba'in daddy ya Kira malamalai aka Raba dukiyarsa kamar yadda Allah yace shi kaso biyu ita uku aka rabawa ramatu da suhail Suma sukaiwa Yan uwansu alheri dan ba karamar dukiya suka samuba bayan wata uku aka shirya gagarumin biki





Dangin hajiya sunzo sunga Yar uwarsu da danta sunyi murna sun tafi da ita da Ja'e Ja'e taga dangi ta Ja'e farinciki kamar me yaga danginsa Dan duk sunfito daga kauyen fata sun koma garin Jos a chan tasamu wani Dan uwanta suka daidaita aka daura musu aure Yan uwanta sunyi murna haka Ja'e suka dawo Kano saboda baze iya zama ba ga bikin su dayake gaba towa iya tasamu miji me Santa me jiyar da ita Dadi sai yanzu tasan tayi aure tasan itama mutum ce haka su Ja'e suka dawo Kano saboda shirye shiryen bikin su daya gabato



Suhail da subai'a ja'e da fadeela Al ameen da Ramatu anyi biki lafiya kowacce ta tare a gidanta su subai'a na zaune lafiya bazaka taba cewa kishiyoyin junane ita da subai'a ba komai tare suke itama haleema ta cire kishi tana koya Mata abubuwan duk da tasan bazata dauka lokaci daya ba sai a hankali danma tanada kokari shiko suhail komai zam zam ya samu subai'a yadda yakeso tana bashi hadin Kai ga gardi duk da anty saudat tayi kokari wajen hada yayayenta gidan ja'e ko ya dibi gara besan Mata suna suka taraba sai a kan fadeela ihu yake Yana Kiran bani ba mace me kyau kyan ashe yana Nan wajen suhail harda suman Dadi kullum sai yai kuka idan yazo saduwa da matarsa ranar da fadeela Tasha gabansa Suma yai warwas sai da ta zuba masa ruwa betaba sanin wannan abun ba yo ina zaka sani ja'e kana daji harka sai birni ai duk ansasu makarantar yaki da jahilci suhail ya budewa ja'e katon shago a Kano kantin kwari Yana zuwa Koda yaushe alhamdulillah yana sabawa da kasuwanci a hankali dake akwai yaran dake nuna Masa





Suhail ya cika alkawari inda sukabi kwatancen da Tai musu cikin ikon Allah sun samu alhaji malamalai a gida inda aka iza keyarsa anyi anyi ya fada yaki aka kaishi sas suka ragargaje shi dakansa ya kaisu gidan dan yaga abun ba sauki suna zaune suna meeting akai musu raf aka kame su aka Nike gidan tsafin nasu harda dodon tsafin aka Kone shi aka gufanar dasu gaban alkali ya yanke musu hukuncin kisa ta hanyar rataya dukansu karshen su malamai yazi Allah yasa mi kyakykyawan karshe yaje ya karbo duk wasu kadarorinta da ATM dinta da komai Amma be barwa yarsa komai nata ba gidan marayu aka Kai da gajiyayyu gidajen Kuma yabawa marasa karfi kyautarsu bayan wata uku suka samu labarin rasuwar jeddah duk ta kwakuke gabanta ta cinye Haka take jiwa jikinta ciwo ga wani ruwa me wari dake zuba daga jikinta saboda rubewar da kirjinta yai mutuwa tafi Mata sauki yai Mata addu'oi ya tausayawa yarta Allah yasa mudace Yasa miyi kyakykyawan karshe ba irin nasu Jeddah da malamalai



Al ameen kodauke Ramatu yai gaba daya suka koma Istanbul Nan yanema Mata makaranta tayaki da jahilci ta fara soyayya suke me tsafta ramatu akwai kwai akwai kyan hq ma sai dai matsalar kauyanci Wanda dukansu suke fama dashi haryau idan Ja'e ya manna wani haukan a kasuwa sai ansha dariya haka akadinga bashi magunguna da rubutu saboda yana Sha'awar naman mutane dan Yana ganin mutum zece wannan ze Mai ko Kai wannan baze Mai ba wannan baze nama ba ganin haka yasa ake Masa rubutu Dan Kar adauka mayene alhamdulillah Kuma ya Dena dukansu ciki ne dasu inda subai'a ta Riga haihuwa ta haifi mace suhail yayi farinciki ya maida sunan babarsa Aisha yaso yasa sunan hajiya alhaji ya hana sai fadeela matar Ja'e tagwaye ta Haifa akasa musu hassan da usaini sai ramatu mutanen turkey achan ta haihu ta haifi da namiji akasa sunan Alhaji




Alhamdulillah garin kuguru ya gyaru fiye da tunanin me tunani yayi kyau anyi musu gyara da makarantar Boko data islamiyya domin gwamnati ta shiga maganar garin Yana karkashin Kano Dan haka ansoke sarki a garin sai dagaci da aka nemi wani babban mutum akai Masa gwamnati da kanta ta jinjina wa suhail ya samu lambobin yabo masu yawa daga wajen manyan gwamnati da manyan masu kudi su fadeela sun samu kyaututtuka alhamdulillah malamai suna kokari a garin Dan suna fahimtar addinin su sosai arnan daji sun Zama musulman daji hasken musulunci ya shiga garin ya mamaye harda gefen garin wato beguwa mado ya dawo wajen matarsa akoda yaushe idan mutanen garin suka tuna da suhail sai sun Masa addu'a





*Alhamdulillah tammat bi hamdillah Allah nagodema daka bani ikon sauke wannan littafi nawa alhamdulillah darasin dake ciki Allah yasa mu amfana dashi kuskuren dake ciki Allah ya yafe Mana masoyana Ina godiya da yadda kukai jumurin Bina harma kammala wannan book nawa insha Allah zaku dinga samun Dan iskan namiji akan Kari yanzu da sabon novel Dina me suna FACCALATA nice Tak a kullum a Koda yaushe*



An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__


*FEEDYN BASH*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment