Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

masifa dan hada kishi Dani masifane bala'ine daga yau sunanki baiwa kinzamo meyimun hidima aikin ki zefara daga yanzu duk wada yazo gidannan nemanki Koda Wasa Kika fito saina kashe ki idan kikaji maganar mutane indai kinsan dangin suhail ne ki buya inba hakaba saina sa ankashe ki an kashe iyayenki Kuma muna zaune daram da suhail kuka kawai take Dan Bata da bakin magana



Dan ubanki rufe min Baki yanzu duty dinki ze Fara wankemun undies Zaki haka ta debo undies dinta masu yawa kamar Zaki bude karamin shago wanima Bata Saba tunda dama akwaita da tsafta Nan ta danna ta a toilet ga zazzabi ya rufeta ruf haka ta dinga wankin sai kusan la'asar tagama tasata sharar gidan gaba daya tanayi tana kuka sai magariba ta Gama Wanda yai dai dai da shigowar suhail a dai dai lokacin datake tsugune kamar wata baiwa ko kallonta beba ya Isa ya rungumeta jiki na Bari ya damka Mata key din a yatsine ta karba ka tambayi waccen shegiyar Ina key din motar ta da wayoyinta ke suna Ina jiki na rawa ta dakko su a inda suka zube dazu sai hawaye take sharcewa dakyar ta karba tana tsaki



Ta ajiye ga jaraba nacinta ba shiri ta jawo suhail ta Fara sida ganin haka haleema ta runtse ido tana ta sheshshekar kuka kukanne ya dawo da ita hankalinsa shikans a kukan zuci yake wallahi bayasan wannan jarabar yazeyi besaba ba matarsa lokaci zuwa lokaci suke yi na sha'awa bana doleba irin wannan mtsww dallah tashi kije dakin Dana nuna Miki dazu na maryama anan Zaki dinga kwana tana fita ta murza key a falon ta sille shi ya Fara aiki kamar inji sai da yai round hudu har kwalla yake sharewa sannan ta kyaleshi akan yaje yai wanka yaci abinci ya huta



Yana shiga toilet ya zauna a BMW ya fashe da kuka kugunsa tamkar ze balle ko Ina na jikinsa ciwo yake gashi koyaki koyaso sai ya sake wani round din dakyar ya gasa jikinsa da ruwan Dumi ya rarrafa yai sallah tea kawai ya iya Sha ya Sha magani ya kwanta chan dare bayan tagama chat din ta da sex chat dinta ta shigo kwanciya ta tarar har yai bacci taga aba ta mike zangar gar dama duk namiji me lafiya indai Yana bacci zakaga tanata harbin iska habawa abun nema ya samu Nan ta chafeka ta tafara tsotsa cikin bacci yaji Ana tsotsar sa yana bude ido yaga Jeddah kuka yasaki kamar karamin yaro




Da kyar muka rarrasheta ta tsaida kukan haka muka taho da tabo Yana rike da hannuna inata kuka chan ya dauke Ni chak kamar jaririya danmi sauri muna zuwa mukaga har guga ya Mana binne iyayenmu a Rami daya yasasu ko maganin basu debo ba Muka Kama hanyar zuwa gari ta bayan gidan suka bi suka kaini wajen timi suka fice waje nan sai bayan wani lokaci suka shigo sukaiwa timi bayanina Taji Dadi tasamu siraka mekyau haka tadinga Nan nan Dani tana lallabani



Tabo yaje yagayawa sarki cewa ya samu mata yanaso bikin bana a hada dashi Nan kaho yai murna Jin tabo je aure shima ya tambaye shi wacece yarinyar ya sheda Masa Yar timi ce bakowa komai ba tunda bawani binkice yake akanta ba tunda yasan tana bada magani a garin



Bikin shekara ya zago aka daura aurena da tabo a lokacin matar guga kanwar kaho ta samu ciki murna a gunsu Bata misaltuwa ga shi kaho har lokacin be samu magajiba akalla yanada Mata sama da talatin Amma basu taba batan wataba Tai ta rainon cikinta ta haifi namiji tanaji tana gani aka tafi dashi aka yanka a bikin cin jarirai na shekarar sunyi kuka munyi kuka Amma kaho ko a jikinsa Dan kansa kawai yasani tun daga wannan haihuwar saida ta shekara biyar ba wani labari a lokacinne Ni Kuma nasamu cikin ka suhel




Tun randa nasamu cikin ka muke cikin fargaba. Nadena fita nadena zuwa ko Ina akwai wata wadda timi kewa magani itama tanada ciki Yana Bata wahala Rana daya ake dubamu da ita a gidana mun shaku da ita a lokacinne kwanakin haihuwar mu ya karato gashi Bata da wada tacciyar lafiya idan Banda ita bawanda yasan inada ciki bayan Yan gida a lokacinne bikin shekara ya karato a lokacin ansawa Mata ido gida gida ake bi neman masu cikin fari



Saboda mutane sun Fara boye ciki da haihuwa sai yaro ya Fara tasawa ake ganewa hakan ya fusata kaho inda ya yanke duk wadda ta boye ciki da haihuwa har aka ganota yayinda Dan ya girma hukuncin kisane akansu Miji da matar da Dan Haka akadinga wannan hukuncin ganin haka hankalin kowa ya tashi aka Dena boyewa kana samu zaka je kafada kosuzo da kansu muna zaune muka yanke shawarar zuwa mu gayawa sarki munada ciki dankar a kashemu da mazajenmu suna kuka suka tafi fada



Akai musu iso cike da murna angansu da ciki sarki sai wani side Baki yake daga Ina wayannan Nan aka gaya Masa masu cikine haihuwar farko sukazo sanarwa sarki yagama kwadaituwa dani har yace ai ciki dani sai ya tambaya matar waye Ni sai aka gaya Masa ta tabo ce da ta igiya Koda yaji haka sai yaji baze iya amfani Daniba saboda su suka samarwa babansa lafiya yace akyalemu muje idan mun haihu muzo da kanmu mu kawo yayan muka taho munata hawaye nuna shafa cikin mu tunda ga wannan ranar fegi matar igiya Bata Kara lafiya ba saboda tasa abun aranta



Lokaci nata turawa ciki mu ya shiga lokacin haihuwa tundaga lokacin lafiya Tai karanci a garemu musamman fegi ranar data Fara nakuda haka timi ta dukufa akanta Amma Ina kwana mukayi muka wuni a gidan ta Amma shiru tun lokacin nakeji marata tana Dan gilmawa nima Amma na dake Abu ya gagara sai da aka hada da manyan masu magani kaf nagarin Amma Ina sam tagagara haihuwa a ranar tayi wani dogon Suma Wanda kowa yadauka mutuwa ce akaje aka Kira sarki kaho dan yagani abun mamaki ta mutu Kira yake a farke cikin a dakko jaririn hankalinsa ya gama tashi Amma Ina aka sanar dashi cewa Dan ai tuni ya mutu a ciki



A fusace ya fuce aje akaiwa dabbobi gawar su cinye Nan marata ta murda nakuda ta kamani sai mukaji fegi ta saki wani ajiyar zuciya Tai wani yunkuri sai da yafado Kuma da ransa cikin kuka ta Kama hannuna na haihu me na Haifa Ina tsaka da nakuda nima timi tace macece ta karbeta ta dinga sumbatarta cike da farinciki na fansar da jinin yata gareku Dan nasan kunfi Sona sama da komai a rayuwarku kubada yata amadadin Dan da Zaki Haifa Ni bazan rayuba kusanar cewa na mutu da ciki cikin kuka timi tahaya Mata dogon suman datayi da tuni Amma jefar da ita da ranta Dan anyi jinkirine wajen gayawana sarki



Cike da kuka tace naji Dadi badu ya temake ku kutseratar da rayuwar wannan yaron kufitar dashi daga wannan garin ko mace ko namiji duk abunda Kika Haifa ki mun wannan alfarmar na rungumeta Ina kuka tadinga wata irin shakuwa take ta mutu gaba dayansu kuka suke tana mutuwa nai wata Kara sai kan da




*ANAN ZAN DAKATA SAINAJI COMMENT DINKU FANS NICE TAKU AKULLUM A KODA YAUSHE*





_*FEEDYN BASH*_
[10/23, 2:28 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*




*Wannan page din sadaukarwane agareki sister maman Yusuf Allah ya karamana zumunci ya Kara Miki basira da kokarin typing ya Kara karfin ido kiyi yadda kikeso dashi Yar uwa tagari*




*FANS KUYI HAKURI KUMIN UZURI BA KULLUM ZAKU DINGA SAMUN TYPING BA SABODA WASU DALILAI INA FATAN ZAKUYIMUN UZURI FANS*



*BOOK 2*



30-35

Take na haifi suhel tashin hankali mun shige shi kana fadowa duniya kadinga tsala kuka a lokacinne wani gagarumin hadari ya hado kafin wani lokaci ruwa ya barke kamar da bakin kwarya haka suka dauki gawar ta sukaje suka yasar a daji suka dawo gida daga guga sai tabo ne sukasan gaskiyar lamari danshi mijinta Suma yayi har akayi komai besaniba shiyasa komai yazo Mana dasauki timi ce ta karbi suhel tayi Masa wasu abubuwa da surkulle sai tabo yayi Masa Zane Wanda zaka ganshi a bayanka




Suka samu sukayi wani Abu da igiyoyi Wanda ruwa baze taba Shiba suka sashi a ciki nashayar da shi nono ya koshi aka rufe ka da manyan ganyaye aka saka yadda ruwa baze jika ka ba Ana ruwa suka yanki daji sunata gudu har suka Kai ka bakin wannan ruwan damuka tsinceka suka saka suna kallon ka harka kule sunata kuka suka juyo suna juyowa suka ruga gida da gudu suna zuwa suka tarar sarki da dakarunsa a gidan Yana ta sheka dariya Inata kuka inaji Ina gani ya rabani da jaririyar fegi saiga su tabo da guga sun shigo a guje suna rirrikeni



Haka aka tafi da wannan jaririyar aka yanka ta akayi farfesunsu da sauran Yan uwanta na wannan shekarar bazan taba mantawa fa fegi ba ta sadaukar da rayuwar yarta agareni da Dana haka muka hakura muka saduda Amma hankalina betaba kwanciyaba kullum da tunaninka nake kwana nake tashi suhel Banda wata walwala a duniya tundaga lokacin bankara haihuwa ba Nima



Bayan haihuwarka da wata biyu aka Kama wasu fulani lokacin bikin shekara ya kusa aka kashe mahifin yarinyar uwar itama ta mutu sarki kaho ya aure yarinyar kasan wace wannan yarinyar mahaifiyar kace Ja'e sarki kaho betaba samun haihuwaba sai akan ta ko wata biyu batai ba ciki ya billo a jikinta matansa suka tsangwa meta suka hanata sakat danma sarki yasa doka me tsanani da tuni sun salwantar da cikin ka haka taita rainon cikinta duk da shekarunta shabiyar haka ta haifeka tun daga lokacin sarki ya dauki San duniya ya dorama



Ya doraka a turba Mara kyau ya koyama zalinci cin Amana ha'inci kamar yadda ya gada shima a wajen waziri haka ka taso cikin gata alokacin ne matan sarki suka had a Kai sukaiwa babarka asiri Wanda suka hanata Kara haihuwa har abada kaima Dan sarki yasa anma kafi da tsari da tuni sun Dade da kasheka kasan gidan sarauta ba'a Zama haka tun daga lokacin har yau mahaifiyar ka Bata Kara farinciki ba tunsanda tarasa iyayenta ta tsani kaho Amma Dan daukar fansa take zaune dashi garinmu kowa yasan kowa tunda ba girmane dashi ba Mata sunfi maza yawa saboda kashe maza da akeyi Kuma mu ko Mata dari zaka aura bame hanaka sharadin sai shekara shekara Amma a shekara ze iya auran Mata ko darine



Bayan shekara biyar da haihuwarka lokaci daya muka samu ciki nida kanwar mahaifinka matar guga farinciki ya cikamu Sam mahaifinka be damu da Yar uwarsaba shi kawai Kai yakeso Kai yasaka a gaba tunda tasamu wannan cikin Bata Kara lafiya ba kullum a cikin ciwo take Haka muka dinga rainon cikinmu cikin kwanciyar hankali Dan munsan wayannan yayan namune zamu dinga kallonsu cikin ta yayi girma dayawa ko tashi sai an kamata take mikewa haka tadinga rainon cikin Nan ba lafiya



Kwatsam labari ya iske sarki cewa anga tabo a wajen wannan kabari na sarki wanchan daya mutu munga tashin hankalin dabamu taba ganinsa ba a wannan Rana a lokacin sarki yasa aka kamo Masa tabo mahaifinku suhel aka kaishi fada aka dinga dukansa Ana tuhumarsa meye hadinsa da wayannan mutane Ana duba bayansa akaga katon zane irin na jikinku Rama da suhel shine ainihin zanen wannan masarauta akagan shi a bayansa ya wahala dakyar ya sheda musu shidan sarki ne da suka kashe Kuma ko bayan ransa yayi alkawari jininsa zasu dau fansar abunda suka aikata shida babansa cikin bacin rai yasa aka yanke Masa wuya saboda bakowa yasan wannan sirrin ba se shi wayanda sukai aikin tare duk ankashesu ba Wanda yasan wannan labarin sai shi kadai da Kuma mu dabesan munsani ba


Haka yaje gidan guga ya tsaresu ze kashe su akan sai sungaya Masa alakarsu da tabo Nan suka dinga kuka kanwarsa tazo ta durkusa ta rirrike kafarsa tana neman alfarmar yabar Mata miji besan komai akansaba kawai garine ya hadasu wajen timi mahaifiyarsa akaje timi tanuna batasan komai ba a beguwa suka hadu sukazo warkar da sarki idan baze mantaba Amma dukansu Bata sansu ba wannace Rana ta farko da kaho yaji tausayin wani a duniya wato kanwarsa ganin harta fara fita daga hankalinta shine ya kyalesu suka dawo gurina



Wayyo Allah kuguna Jeddah Banda lafiya zazzabi nake da ciwon kugi dariya ta sheke da ita kwantar da hankalin ka Ni kadai ma zan iya gamsar dakaina base ka hauni ba yaushe zan zauna dama Kai ta hawa kaina kamar jaka yau zakaga yadda Mata ke cin maza suhail yau zanma cin kacha kuka yake kawai Dan wallahi besaba da wannan jarabar ba Jeddah sai da taci suhail cin kacha sannan ta kyaleshi jikinsa duk yai tsami (Allah ka tsaremu da rayuwar bariki Ina Yar mutunci Ina wannan aikin kome zakaiwa miji Dan Dole kake cikin kunya Amma Banda auren Yar bariki wadda tagama zaga kwalta)



Da daddare haleema nata juye juye akan yagunanniyar katifar maryama jikinta duk yai Mata tsami ciwo yake maryama ta taba ta Taji jikin zafi zau da hanzari ta ballo Mata paracetamol anty Kisha kiyi hakuri komai na rayuwa yanada lokaci karki kokarin Saba umarnin ta nasan halinta nasan wace ita ba duk wani sirrin ta a duniya nasan shi duk abunda take Bata iya boyewa inajinta tana waya tana sanarwa da kawayen ta ko Kuma idan sunzo suna hirar tun zuwana gidan Nan kullum burin ta taga bayanki Amma ki godewa Allah batai Miki asiri sai dai mijinta takewa



Kuka ta fashe dashi nagode Allah dataimun asiri ta cuceni tasamin wari Kota maidani wata halittar daban Kota haukatani gwara Tai ta bani aikin wahala inamata nabar Mata mijin Akan ta kassaramun rayuwata Allah ya tsareni da tsarewarsa ya kareni da karewarsa ameen Dan duk abunda take nasani ki kwantar da hankalinki anty bazan Bari ta cutar dake ba kiyi hakuri kinji anty Haka suka kwanta itako Sam haleema bacci yai kaura daga idonta sai wajen hudu bacci dayake barawane yai gaba da ita



Ruwa me sanyi aka zuba Mata na kankara Dan uwarki waye bawanki angaya Miki hutu kikazo yi futo Dan uwarki jiki na rawa ta mike to anty Dan Allah kiyi hakuri bansan asuba tayi ba zazzabi nayi daren jiya ita tunda taji asiri take takejin tsoron ta harga Allah zakuma ta Kara zage dantse da addu'a zazzabin ubanki to ko farfadiya kike wallahi sai kinmun aiki tashi ki doramun abinci kala goma Kuma wallahi idanbe Dadi ba wallahi saikin ci ubanki shegiya me zubin mayu kurwata tafi karfinki sai wani sum sum kike mike jiki na Bari ta fita ko sallah Bata barta tayi ba



Maryama kunshe Baki tayi tana ta kukan tausayin haleema tanzu ace kishiyarki ce wannan Kika maida haka Amma fani ta burgeni gwara tabi umarnin mijinta itama ko ta tserewa asirin Jeddah ta tseratar da rayuwarta da lafiyarta Amma wannan tsaf zata dau ran mutum haka ta dukufa aiki ga zazzabi sai da taga takama aiki ka'in da na'in sannan ta koma bacci tana shiga daki maryama ta fito ta karbi girkin maza jeki sallah ki huta zanyi girkin kafin ta tashi kibar shi bara dai nai sallah



A'a anty aikina nekefa kije ki huta to maryama nagode sosai taje Tai sallah Bata koma bacci ba Tai ta azkar da addu'oi tana haka bacci me karfi ya dauketa tana bacci Taji maryama na tashin ta tashi anty naji motsin ta tana kwala Miki Kira nagama komai da gudu ta fita anty nagama komai Dan ubanki chanai ki sharen gida Kona saki ubanme Kika barbada mun a gida ta shaketa tanata kakari




*Muhadu a next page dan allah nice fans kidinga mun comment banasan wani thanks ko sticker nice taku a kullum akoda yaushe*







*Feedyn bash*
[10/23, 2:29 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI*




*Wannan page din sadaukarwane ga arnan daji fans group 1 saboda jajircewarku wajen comment da yadda kuke nunawa book dina kauna Dani kaina Banda bakin godiya agareku sai dai addu'a kamar yadda bakwa gajiya dayimun addu'oi nagode Allah ya sakamuku da alkahairi ya Raya zuri'a ya baya muku dukkan bukatunku na alkhairi Kuyi yadda kukeso dashi Amma fa masu comment dayimun addu'oi😜😜😜Yan labe bandasu*




*Book 2*


35-40


Saida taga zata mutu ta sume ta kyaleta suhail ya fito yaganta a kwance kamar gawa Amma ko kallonta beba yasa Kai ya fice bangarensa yaje ya shiryo har sannan tana kwance tafarfado dai Amma ta kasa tashi Jeddah tafito tayi kyau ta shirya sukai kicibus da suhail ta rike hannunsa takai shi dinning sannan ta dawo taja haleema kamar kayan wanki ta yasar a waje ta koma dakin tamurza key da gudu maryama ta taho ta kamata ta kaita daki tana ta kuka harta zabge tayi sauri ta hada Mata shayi da kyar yake tafiya tana gamawa ta Fara amai a ranar dai Bata Kara bi takanta ba Tai ficewar ta



Ta Kira kawarta wadda Tai me suna zeenatu ita take Kara fanfama ta tana Kara dorata akan turba Mara kyau haka tazo bayan tasa suhail ya tafi office suka bude sashen haleema Dan ta karbo key din suka shiga suka Fara binkice Babu inda basu duba ba Babu gwalagwalanta to Dan uwarta Ina tasa su suka birkice komai Basu samuba cikin ikon Allah Basu ga komai ba Jeddah har kukan bakin cikin rasa wannan sarkokin tayi Koda suka shigo akwai zobuna a hannunta Amma yanzu Bata ga ko dayaba Kuma hannunta ba komai cikin bakin ciki da fusata ta jawo akwatinan ta kaf dinsu zeenatu ta taemaka Mata suka loda a motar haleema abun duk wani Abu me tsada dai dai Dana kitchen sai da suka kwashe dankam ta cika motar taba zeenatu key din taja taje zasuyi waya yai gwanjansu



Wata sabuwa dama a super market suka hadu da zeenatu Kuma ita ba Yar kano bace Yar kaduna ce zaman kanta take anan gidan haya take dama kudinta sun Kare shirye shiryen komawa wani garin take tunda taga ba ci karkari a cita abata dubu biyu ko daya wanima guduwa yake sai Kuma jeddah ta bijiro Mata da wannan shawarar ranta kal tazo sukayi aikin tare



Ta sheke da dariya banza shasha idan Banda shashanci Baki sanni ban kiban dukiyar miliyoyi sai a lahira Amma bazaki Kara ganina ba Niko nasan ko banza nayi kudi daga Nan ko kayana bazan biya daukaba danma karki samen tsautsayi ya gifta Zaria zanyi nai gwanjon kayan Nan ko million biyar nasamu nase gida na Fara business ta kyal kyale da dariya tsintsu daga sama gasashshe lallai Jeddah kin cuci kishiyarki saboda bakin kishi da hassada kinsan tafiki komai Ni Kuma na cuceki



Take ta zare layin ta ta wullar a kwallata dodar tabi hanya sai Zaria jeddah ta fito a shirye tadau motar ta taje gidan zeenatu taganta garkame da kwado a a to Ina tayi tadinga Kiran wayar ta switch off chan taga message da wata number _jeedah karki kuskuren nemana Dan bazaki sameni ba nayi nisa a wata duniyar yadda Kika cuci kishiyarki Nima Haka zan Miki kiji idan da Dadi sai wata Rana karku wahalar Kiran wannan laying dan bazaki same shi ba bye uwargidan suhail hhhhhhh shegiya muguwa me bakar zuciya nafiki mugun Hali to_
Sakin wayar tayi tadinga birgima tana ihu ba Wanda ya kulata Dan unguwar dama ta karuwaice haka ta share hawayenta ta shiga mota tana tsinewa zeenatu idanta idanta saita kasheta


Haka zaman haleema ya kasance a gidan tundaga ranar Bata Kara Lekawa ko harabar gidanba bare sashenta tazama baiwa kazama wadda bata da wani hutu sai aiki sai dai maryama ta faki ido ta temaka Mata gashi tayi masa zobo da al'adarta idan abun yadan sake shi zeje su gaisa da iyayensa idan sun tambaye shi haleema yace suna lafiya Amma shiyama manta da wata haleema suna ambatar ta gabansa na faduwa iyayensa sun so su fuskanci wani Abu Dan jeddah na zuwa da garar arziki Amma Sam haleema Bata zuwa kuma so biyu hajiya na zuwa Bata Nan idan ta tambayi jeddah sai tace ai yawo take Bata Zama Bata Nan abun Yana damun hajiya Amma batace komai ba ko alhaji Bata gayawa ba


Watan ta biyar a bangaren Jeddah tanai Mata bauta duk tayi Baki ta rame a wannan lokacinne ta farga cikine da ita Dan Bata taba tunanin cikine da itaba ta dauka dai tadena al'adane Dan Bata yin komai sai dai tana Jin abinci zataji babu kamar an Mata yasa Dan dai maryama tana yawon Sato Mata abinci ta boye Mata Dan Jeddah Tai Mata iyaka da abincin ita zata dafa anma Bata da rabo sai dai ragowa sai kowa yadiba har masu gadi sannan zataci kanzo da marayama taga haka shine take diba tana boye Mata tunda dakinsu daya



Abunda ke karawa Jeddah kaunar maryama shine yadda take zagin haleema agaban jeddah danta gayamata komai tazama kamar abokiyar shawararta Bata San cewa tafi kowa tsanarta ba Dan Bata taba ganin mace me mugun Hali irin jeddah ba haka zatai ta biye Mata suna zagin haleema idan suna tare da Jeddah haka zatai ta daka mata tsawa hakan yasa hankalinta ya Kara kwanciya da maryama itako haleema dake tasan komai Bata damuwa Dan tasan Shirin sune



Hankalin hajiyan suhail yaki kwanciya ta shirya tasa driver ya dakkota waya taiwa alhaji ta tafi gano iyalan suhail Dan tana yawan mafarkin haleema tana Miko Mata hannu ta temaketa ta rasa me hakan ke nufi cikin ikon Allah suka shiga gidan Tai parking kamar kullum side din haleema a rufe Jeddah dama duk Wanda ya shigo akwai security data dakko dakanta Wanda yake kiranta da gudu ta fito tasa haleema a store ta kulle kuka kawai take Mara sauti tana fatan Allah ya kawo Mata sauki da karshen Wannan lamarin datake ciki


A lokacin dasu guga sukazo bansan inda babanku yakeba inata nemansa nagaji nadawo sai ganinsu nayi suna zuwa suka Fara dukana sarki yahanasu ya tambayeni menasani game da mijina nace bansan komai ba tsintoni yai ina tafiya Ni kadai a daji hanya ta kwacemun shine ya aureni sarki ya gamsu da kalamaina Dan dama ya kwadaitu Dani tun farko yace su kyaleni Amma dasukaga cikin jikina sukace indai namijine sai ya yankashi a gabana suka juya suka tafi


Har sun tafi ya dawo da baya ya shedamun sun kashe mijina karna Sha wahalar nemansa Haka nadinga kuka Ina tumami bame temako na tafi gidan timi Ina shiga Naga mahaifiyarki jiki ya rikice guga Banda kuka ba abunda yake timi ce me dauriya haka muka dinga kuka chan ta haifo yarta Amma mummuna kamar babarta ta Kara wani yunkurin ta haifo Yar Amma wannan Bata da Muni ba lefi ko kallonsu batai ba ta mutu yadda ta haifo ta biyun Bata shura ba


Muka dinga kuka muna ihu gashi Bata da kowa sai kaho Yan uwanta duk sun mutu Dole mukaiwa sarki yaga diyar Yar uwarsa muka yanke shawarar medan kyan mubarwa timi ta kula da ita mununa Masa daya ta Haifa ze iya karbe daya mike muka je wajen sarki da wannan mummunar jaririyar muka sanar masa kanwarsa ta mutu be damuba burinsa a bashi diyar data Bari ya rainarwa Dan sa Ja'e ita ya aura Yana kallonta yaganta wata mummuna gata baka tuntana jaririya tsorata yai ya saketa karamin yaro Ja'e ne dake gefensa yai hanzarin tareta ta fado hannunsa duk da shekarunsa shida a lokacin faduwa sukai tare ya kura Mata ido sai yaji

Please Login or Register in order to submit comment