Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_~Assalamualaikum masoyana bazan gaji da godiya agareku ba fans musamman feedyn bash real fans da kainuwa fans da komai mukaddarine fans da matan aljanna Ina Jin dadin yadda kuke nuna min kauna bakina baze iya furta adadin kaunata agareku ba hannuna baze iya rubuta sakon godiya a gareku ba Sai dai nace Allah ya biyaku da gidan aljanna nagode da addu'oin ku agareni nagode nagode nice taku kullum a Koda yaushe maman yan.......kundai gane beauty😂😂😂😂😂~_*





*Bismillahir rahmanir Raheem da sunan Allah me rahma me Jin Kai*



*Book 2*




100-105




Alhaji labaran ne ransa a mutukar bace ya bude kofar da karfi Yana zuwa ya dauke Jeddah da mari Wanda sai da taga wuta Dan ubanki su hajiya sa anninkine daza a kawo ki baza a kaimusu ke ki gaishesu ba suna gaba dake to wallahi idan kinasan kanki da arziki ki musu biyayya yi nayi bari na Bari Dan dasu Zaki zauna a gidan Ni idan nasa kaima sai kin ganni ba'a wulakanta mun iyalai na bazan dauka ba fada yake kamar xe Ari Baki Jeddah da take kuka kamar ranta ze fita na shiga uku Ni Jeddah yau Kuma gidan danazo Kenan Ni za'a yiwa duka a Daren aurena zancen da take Kenan a zuciyarta tana ta kuka mtsww dadine yai Miki yawa Ni Zaki tasa agaba kinawa kuka ubanme akai Miki Dan wannan Marin danai Miki ai shafar Mai ne dago fuskarta Tai jage jage da jini da majina ga jikin ta duk yai tsami




Habawa wata muguwar dariya alhaji labaran ya saka wadda har durkushe wa yai Dan mugunta a'a amarya me ya sameki haka a fuska ta bude Baki zatai magana sai ga wawulo habawa wani muguwar dariya yasa harda dukan wardrobe amarya me ya faru barin mota kuka yi koko me nidai ba'a cemun anyi hatsari ba to anyi hatsari ai da tuni Kuna asibiti ma meya faru gayan inji ta Kara rushewa da kuka wallahi sai ka sakeni a Daren Nan wallahi bazan zauna dakai ba matan ka da yayansu suka hadu sukai mun wannan dukan nacin mutunci niba jaka bace Kuma ba baiwar su bace sakina zakai




Yana Jin haka ya sakko ya rungumeta ya Fara lallabata haba beka mata kina fadar haka ba zan musu magana karsu Kara dukan ki banasan duka ke Kika Bata musu Rai shiyasa ganin Yana lallabata tuni girman kanta ya motsa ta Fara bala'i bansan Kai lusari bane sai yanzu dama Tsoron matan ka kake ka auroni wallahi basu daki banza ba bazan yarda ba ehe niba jaka bace gobe zan debo musu police su kamama munsu a bimin hakkina be Bari ta karasa magar ba ya hankade ta kanta ya daku gado dama kasa suke Nan da Nan yai wani malolo be dai fashe ba ya dinga kifa mata Mari hakan be Masa ba sai daya fito Yana huci ya shigo da belt ya dinga laftar ta tun tana ihu har ta Dena Ashe Suma Tai




Gaskiya na tausayawa jeddah Dan ta daku ga dukan iyalan sa ga nasa sai da ya gaji Dan kansa ya Yar da belt din ya zauna Yana maida numfashi ransa ya baci yasan ta daku Amma baze barta ba yadda yasha magungu na baze iya daga Mata kafa ba tashi malama zami magana shiru tashi nace ba magana Yana tabata yaga ta bingile ihu tasa no karki mutu Dan Allah bangama amfana dake ba ba auren ki naiba siyanki nai Dan haka dole na amfana dake da gudu ya nufi fridge ya dakko ruwa me mugun sanyi har ya Fara kankara ya Fara tsilala Mata




Wata ajiyar zuciya ta saki jikinsa na rawa ya fara tabata sannu Jeddah kiyi hakuri lefinkine wallahi yazaki dinga gayamun maganganu San ranki karki Kara gaskiya kawai binsa take da ido taba shi tausayi dan ta daku ya dauketa ya cika baf da ruwa me Dumi yasata ciki ya gasa Mata jikin ta yai Mata wanka tas ya nadota jikin ta ya zige da zazzabi sai karkarwa take Nan da Nan ya Bata magani tasha ya kwantar da ita Yama hakura yau ze kyaleta saboda yasamu cikar burinsa Amma me sai wayarsa ta Fara kida Yana dubawa yaga ansa my duwai da sauri ya daga Yana fita daga dakin hello my ykk iceko ka Fara aikin kasan sai Kai sati biyu kana yi sannan Kuma Dole ka dauke duk wani tausayi cikin wannan aikin na sha'afa sosai nagode my duwai ya kashe wayar ya hade fuska ya koma dakin harta Fara bacci Yana shiga ya dala Mata duka a firgice ta farka lafiya murmushi yai Mata hakkina Zaki bani




Tasan bashi da imani tuni ta Fara hawaye Banda lafiya bazan itaba Zaki ban ko saina saye Miki karfi ganin ya nufo ta gadan gadan yasa ta gyara Amma sai yace goho zakimun bazan iya ba alhaji mutuwa zanyi to ki mutu Mana banza kawai ya juyata tana ta hawaye Amma me sai ji Tai ya dumfari dubura ba a wajen kasa ba alhaji nafiki sani ai anan nake so Nan nake ci ni bancin tsuliya niba rago bane namiji ne Ni haba Yana Fara kokarin sawa ta saki wani ihu habawa be sauraretaba yasa karfin sa ya danna sai jini habawa tuni jeddah ta sume Nan ya Fara gwatso yanayi Yana ihu Yana wani irin kuka kamar saniya har wani tsalle yake itako Jeddah Bata hayyacinta a sume take Yana kawowa yake komawa sai karfe hudu ya kyaleta badan maganin ya sake Shi ba Yana juyata yaga Bata numfashi hhhhhh shegiya Jeddah duniya Wai kece ke Suma koda yake kindan ban tausayi Dan nasan dama nikan su hajiya ta ba wasa Kuma kikai min left na Kara Miki bara ma temakeki ki dawo hayyacin ki ya Mike ya dakko wani ruwan ya zuba Mata ta zabura tana wani irin mimmikewa




Kobi takanta beba sai bacci da kyar taja jiki duk face face da jini ta shiga bandaki ta Tara ruwa tana ta kuka da nadama Ashe irin gidan data shigo Kenan tausayin suhail fal ranta Allah ya yafemun tofa chab lallai Jeddah ta shiga ruwan ta saki wani ihu daya tada alhaji ya leke a firgice yaga ta Kara sumewa mtsww ita Kuma wannan Suma bayai Mata wahala mtsww Ina baccina me Dadi kin tasheni Ina mafarkin duwai Dina yadda nake sukuwa akansa mtsww ya shiga ya temaka ya watsa Mata ruwa ta dawo normal ya fito ya barta tana ta kuka ga radadin dake damun ta Ina zata Sanya rayuwarta ita yanzu ga gidan cike yake da tsaro ba damar gudu kuka take Mara sauti a bayin




Haka ta Gama ta rarrafoo ta fito har an Fara Kiran sallar asuba a lokacin ta fito ta jawo rigarta ta zura so take ta gudu taje ta wajen boka a daukar Mata mugun mataki akan wayan Nan mutane ta bude kofa a hankali ta dauki key din motar ta ta fice amma me tana zuwa get taga wasu tankama tankaman mutane tayi tayi su barta ta fita sunki ga jikinta duk ciwo yake fuskarta ta kumbura ko idon ta ba'a gani asibiti zanje Banda lafiya sukansu sunyi mamakin ganin tace itace amaryar gidan gata a kumbure kodai har ta Fara gamuwa da fushin su hajiya ne suka hanta fita fafur saboda alhaji yai musu mugun takara ganin ta fito daga motar yasa suka firgita da yadda jikin nata yayi Nan da Nan sukai ta Kiran wayar alhaji akashe sukai shahada suka Kira ta hajiya bugu daya ta daga cike da magagi




Cike da magagi waye nan suka Gaya Mata amarya ce ta fito ba lafiya Kuma alhaji yace kar abarta ta fita kan uba gidan ubanta zata tuni ta watstsake gani Nan zuwa ta fito a fusace taja Jeddah tana kuka tana ihu ga jiki duk ciwo Amma bame ceton ta sai da ta kaita har side din ta tana ihu tana komai ba Wanda yasan tanayi saboda girman gidan da girman bangaren nata Nan ta dinga kilarta kamar ta samu jaka ta wuce fuu sai gata da tulin kayan wanki Dan ubanki Fara Kuma wallahi idan Basu fita ba sai kin Tisa kigama kiyi Mana girki suma ne kawai batai ba tana ji tana gani ta Fara wankin




Sarki kaho ne yake wani irin ihu yasa an kamo Masa ja'e da iya da lamunde yasa aka yi musu bulala dari dari gaba dayansu sai da suka Suma Nan yasa aka daukesu dukan su aka kaisu kurkuku ta karkashin kasa yace Kar a Basu komai Koda ko ruwa ne har sai sun Fadi inda su Tenkwai suke iya da lamunde sunfi jikata Dan sune Mata kaho kullum cikin shan burkutu yake ransa ya gama baci hankalins a tashe yake gefe guda Kuma Ana ta Shirin bikin shekara ba abunda aka fasa anata kiwata mazan daza a yanka





To fans gaskiya comment yayi sanyi fa wai yane ko littafin yadena dadine gashi ya kusa karewa befi saura five pages ba inama kowa fatan alkhairi nice Taku a kullum a Koda yaushe




*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





_*Assalamu alaikum wannan page din sadaukarwane agareki my sister queen Indo marubuciya aljana Aisha now typing Yan uku I love you Lodi Lodi inayinki irin eh irin sosai din Allah ya Kara basira da fasaha da juriyar typing da kwarin eyes ki dade ki lastin sister allah ya kawo miji nagari haihuwar fari kema ki zandaro yan uku allah ya kara fasaha da juriyar typing adinga suburbudo mana yan uku kullum 🤣🤣🤣🤣*_




*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*

*Book 2*




105-110




Yadda ki kisan ana kiwata shanu haka ake kiwata mazan da za'a yanka wannan shekarar abinci ake loda musu kamar hauka suna ci suna amai haka ake basu sunyi jibga jibga dasu jini yana gudana sosai a jikinsu yadda badu ze sha jini ya koshi shiri ake bana wasa ba dan aranar za'a yanka su ja'e suma umarnin badu ne wannan in banda kace nace ba abunda ake agarin hakan ya kara tunzura iyalan ja'e suka sha alwashin rike addinin da ja'e ya basu dan suna da tabbacin shine gaskiya




Banda azaba ba abunda ake gana musu baci ba sha inda aka kaisu kar kashin kasa ne ko mikewa baka iyayi bare ka kwanta a tsune suke bacci sai dai barawo saboda ukuba duk kansu ba wanda be suma ba haka suka fita hayyacinsu suna barazanar mutuwa da ba shiri aka aika agayawa sarki zafa su mutu dan lamunde a ranar sumanta takwas iya ce me biyar ja'e biyu ba ci ba sha tsawon kwana hudu gashi sunki suce komai tun suna fitsari da kashi har sun dena hankalin kaho ya tashi dan badu be ce ya kashesu ba jinin su yake so ya sha da hanzari ya tafi kurkukun da kansa




Yasa aka fito dasu ya basu abinci da ruwa har sun fara dawowa hayyacinsu duk da abincin ba me dadi bane ya kallesu cike da tsana ke matata dake za'a ci amana ta koda yake dan cikina ma har dashi anya ko ba sanja mun da kikai ba ta doka masa harara kamanta sanda ka kashe mun iyayena a gabana wallahi kaho allah ubangijin musulunci baze barka ba sai ya kawo karshen zaluncin ka da temakon suhail ya daga hannu ya dalla mata mari wanda sai da hancin ta ya fashe yana wani irin huci ba wani ubangiji sai badu kuma yadda na hallaka iyayenki kema zaki bisu dan bazan barki ba dole ki mutu ya hankadeta ya dallawa lamunde harara ya jawota gabansa zakigaya mun waye wannan yaron kose na datse miki hannu yanzu




Tayi murmushi koda zaka kasheni nadena numfashi allah yana tare dani alhamdulillah nasan shahada nayi kuma yayana bazasu barka ba zasu daukar mun fansa ko yanzu burina ya cika dana ya dawo kasarsa ze sauke ka ya kawar da zaluncin ka ya kasheka kamar yadda babanka ya kashe kakanninsa kai kuma ka kashe mahaifinsa wata muguwar kara ya saki yada takobi ya sare tsintsiyar hannunta tasa ihu ta fadi a sume rikicif ganin gaka iya ta kara fashewa da kuka saura ke zan fada zan fada tana kuka ta bashi labari tundaga zuwan suhail har tafiyarsa




Shakota yai yadinga dukanta munafika na tsaneki dama ashe bakya kaunata kika ajiyemun bako a gidana da kyar fadawan sa suka karbeta badu ya temake ka kace badu zakaiwa kyautar jininsu dan haka karka kashe su kuma tun yanzu wata ajiyar zuciya yake yana wani jan numfashi ku maidasu haka aka kwashe su kamar wanki aka maidasu inda suke adinga basu abinci so daya ruwa so biyu saura kwana biyar bikin shekara yau dan haka a tsananta tsaro a garin nan



Haka aka zuba fadawa ta ko ina a garin harda mata bayi tundaga farkon daji har cikin gari anan suke kwana saboda tsananin tsaron da aka sa a garin zuciyar kaho kamar zata fashe ya gama sanin sirrin garinsa gashi ya gudu da yammatan dan angaya masa da Rama kadai ze samu haihuwa a yanzu amma dole ya nemeta saboda idan ya kashe su ja'e ta haifa masa magaji gaba daya garin kuguru yana cikin mugun tsaro hankalin kowa a tashe yake sun dauka yaki za'ai duk wajen bokan da kaho zeje a garin sai ace da Rama kadai ze iya haihuwa gashi badu yace ranar bikin shekara yazo da budurwar datai masa gaba daya yana cikin tashin hankali





Su suhail sun huta matar uncle dakanta taja su fadeela tayi musu wanka kamar jarirai har amai tai saboda datti ga wani hamami dasuke ta Kara yi musu wankan tsarki tazo kan subai'a kuka tasaka ganin yadda gabanta ya jagale Nan ta hada ruwan Dumi tasa gishiri da Dettol ta cika ruwa a baf tasa ta take tasaki wani ihu sai da Tai suman hucin gadi tafi Rabin awa a ruwan sannan ta cireta Tai Mata wanka taji dadin jikinta sosai dakanta ta fito daga bandakin Nan tasamusu dogayen riguna sunyi kyau abunsu ba abunda suka iya a duniya kamar jarirai sabuwar haihuwa tausayinsune ya lullubeta dama akwai irin wayannan a duniya wallahi ta dauka sai a TV wayannan bazasu taba wayewa duka ba saboda fadar annabine Dan kauye sai ya shekara arba'in a birni yake wayewa Aiko sai dai addu'a wayannan




Suhail ya nemi izinin tafiya gida Nan uncle yace shize Kai su Amma matarsa fafur tace a bar Mata su fadeela beso ba Amma ya roki alfarmar su tafi su gaida su daddy sai dawo ta yarda da hakan dakyar suka yarda suka fito Tsoron mutanen garin suke da tarin gine ginen dasuka gani ya daga musu hankali tayi saudat sunan matar uncle tayi alkawarin nuna musu yadda zasu dinga kula da jikinsu Dan gabansu har wari yake dukansu da wani yauki saboda rashin kula gashi ko kamar zaka kitsa kansuma abun kallone ga gashi Amma Duk kwarkwata inbame dauriya ba baze iya zaman minti biyar dasu ba




Tayi mamaki da suhail ya iya tahowa dasu duk da Taji labarinsu Amma tayaya suhail yazama Dan wannan garin zata so taji suka rankaya gidan su suhail sukai horn me gadi ya bude musu sukai parking sai rike hannayensu take haka suka shiga gidan hankali kwance ma aikatan gidan gudu suke gani suke suhail fatalwane suka shiga parlour din sukai sallama alhaji da hajiya na zaune inalillahi wainna ilaihirrji'un muryar wanake ji kamar ta suhail nine mom da sauri ta juyo




Da gudu ya karasa shigewa jikinta mom sai kuka dad ko mutuwar zaune yai Yana kallonsu ya sake ta ya rungume daddy hamdala kawai yake dad mom da Baki fa nake Uncle yai murmushi kugama murnar sa shigo saudat ku shigo Mana cikin murmushi ta sawo Kai yammatan suka biyo bayanta a firgice daa ya Mike Suma suka mike gaba dayansu kawai gani sukai ya yanke jiki ya Fadi yanata nuna wani guri hankalinsu ya gama tashi gaba dayansu tofa fans meke faruwane dad yayi hamo







_To fans bari indakata anan inajin dadin comment dinku fans Ina kaunarku har raina muna tare iya wuya I love you Lodi Lodi masoyana💋💋💋💋_






*FEEDYN BASH*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


Dr rahmatullah s nepa
Maman asmeey
Ummou shureim
Princess maisar
Nahdy
Ummu khalifa
Princess deejah
Maman Amma
Maman hamra
Mmn auwal
Maman humaira
Nerner Aysha
Humaira
K'sdq
Mrs aminullah
Zeenatu
Khadija
Ummy labo
Jamsam
Nahdy
Queen
_*Kai wallahi kunada yawa bazaku lissafu ba masoyana na feedyn bash fans Ina godiya Wanda beji sunansa ba Dan Allah karyai fushi koyaji Haushi Kuma Kuna Nan tafe masoyana wannan page din nakune kuyi yadda kikeso dashi ina Jin dadin comment dinku masu comment karkuyi fushi musamman masu comment Dan Banda marasa comment 😂😂😂nagode masoyana na Amana*_




*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


*Book 2*


110-115



Da hanzari mom ta debo ruwa Duk sun rude sai kuka suke suko su ramatu sai buya suke suna tunanin ko tsoronsu sukeji Duk da a dogayen riguna suke Amma ganinsu suke wasu daban kuka kawai suke a gefe sai da ta zuba Masa ruwan yai wata ajiyar zuciya ya matso jikin ramatu ya kamota itako a tsorace take ta saki wani irin ihu wallahi Indo ce wannan sak ba mis iko sai Allah Indo Amma wannan nasan ba Indo na bace kamace kawai sai kuka Nan suhail ya zubawa daddy ido daddy meke faruwane wallahi kamarsu daya da kanwata danake baka labari kullum jikinsu yai sanyi tunda sunsan labarin su Amma shi betaba bashi wannan labarin ba yadai ce iyayensa sun mutu da kanwarsa hatsarin mota tofa wata sabuwa cewar suhail Nan aka zazzauna aka dinga gaishe gaishe Nan suhail ya basu labarin komai be boyeba harda yadda lamunde ta tubure dantane tofa gaba dayansu zufa suke ketawa mom ko hawaye take wallahi karya take meya hadaka da arnan daji muguwa kawai shiru dakin yayi




Alhaji yai gyaran murya hajiya bansan rashin gaskiya Mana kinsan dai cewa maganar gaskiya bamu muka haifi suhail ba wani ihu suhail yai yai kan daddy Amma kafin ya karasa ya sume akadinga zuba Masa ruwa ko gezau hajiya kuka take wallahi idan ka kashe mun shi bazan yarda bazan yarda ba Dana ne nono na yasha wallahi sai nai shari'a dakai suhail ya mutu sai lallashin ta saudat takeyi Banda kuka ba abunda take suko mamaki suke yadda har maganar lamunde ta tabbata tunaninsu wannan mutumin shine yayan lamunde chab chakwakiya aka Debi suhail sai asibiti nan aka Kira haleema aka sanar mata ko takalmi Babu akafarta Tama rasa meke Mata Dadi hankalinta yagama tashi daga wayannan sambala sambalan yammatan Kuma tare suke Duk da akwai kauyanci a tare dasu da kazanta da rashin wayewa faduwa tazo daidai da Zama anan aka kwantar da subai'a akayi Mata dinki agabanta aka Bata gado na sati biyu saboda tetenus yaso shiga wajen saboda kazanta da rashin kulawa su fadeela sun koma gidan anty saudat asibitin dama ba'a zaman jiyya haka suke zuwa suna dubasu



Suhail sai da ruwa leda yasha biyar Dan akwai karancin ruwa ajikinsa gaba daya shikansa beda lafiya saboda sauyin rayuwar daya samu kusan shekara guda satin sa daya sannan aka sallamosu Duk ya rame hankalinsa Duk a tashe yake wannan wane irin mutane ne masu yakanah haka Dame ze saka musu wannan alkahirin dasukai Masa beda bakin godiya agaresu gaba daya yanzu kunyarsu yakeji Sam ya kasa sakin jiki dasu mom ko gaba daya itama ta rame tare suke jiyyar




Haleema ko Ina aljanna ta shiga Amma abunda ke damunta dayane motsi kadan yace y jikin subai'a wacece itane gaba daya ta tsare gida ta kankane tana tare da shi har aka sallamo shi gaba daya sun hallara kwansu da kwarkwatarsu Banda subai'a dake gadon asibiti kowa ka kalla fuskarsa ba walwala Dan sun San wannan zaman bana lafiya bane alhaji ne yai gyaran murya suhail ka fahimceni zan fayyace maka wani boyayyen sirri Duk da mahaifiyar ka ta rokeni akan boye wannan Sirrin Amma bazan bi San zuciyarmu mu cutar da mahaifiyar ka tunda Allah ya nuna Mata Dan ta Duk da bamu da yakinin haka Amma idan har ba mahaifiyar ka bace ba abunda zesa harta furta haka tsakanin d`a da mahaifi sai Allah jini ba karya ba ya gyara Zama




Bayan na rasa ahalina gaba daya Wanda wannan wani sirrina ne Wanda ko matata Duk tsawon shekarun mu batasan takamai mai labarin ahalina ba Amma ta Soni a haka ta kaunaceni Banda abunda zan saka Mata anan gidan duniya bayan mun rabu da ahalina na fito titi a wannan lokacin ne narasa yadda zanyi Ina hawaye Ina komai ga tarin shanu da kudade dankar a tare Dani gashi hanyar Nan akwai yan fashi musamman dajin falgore gaba daya a tsorace nake cikin ikon Allah sai ga wata mota ta fyallo da gudu Nan na hau titi na dinga daga Masa hannu dakyar ya tsaya dayaga ze kadeni cike da tsoro ya dakan tsawa Kai Dan fashi ne ko ya zaro bindiga ya saita Ni na durkusa nasamasa kuka Ina cewa yatemaka min Banda kowa a garinnan hanya tabiyo damu an kashe iyayena da kanwata a cikin Daji ya tausaya min to Kai gaka da shanu yazanyi dakai da wayannan shanun Allah Kuma ya temakeka muna gab da gari Nan da Nan Naga yayi waya cikin minti talatin saiga wasu mutane da kakin sojoji yace maza su kada shanun zuwa garin falgore gidan Mai gari




Ni kuma yadaukeni mukaje falgoren gidan me garin yai Masa bayani aka saukeni haka kawai naji hankali na yafi kwanciya da wannan mutumin Ashe sojane babba me mukamin general Nan nace Inasan magana dashi muka kebe na nuna Masa tarin kudina shikansa ya tsorata dayaga wayannan kudaden yadauka kayana ne a buhun Ashe kudine tabbas kayi hankali meye sunan kane yace Ibrahim zan tafi daki zuwa garin Jos inda iyalina suke suna shagari quarters Dan haka zansan yadda za'ai da kudin kayi karatune eh nayi secondary a kauyenmu to Masha Allah zaka koma makaranta daga Nan sai asan yadda za'ai nai Masa godiya yace Dame gari ze tafi Dani ga amanar shanun Nan tunda sunfi dari ya kula dasu adinga kiwo dasu kudin nonon da Mai adinga sallamar masu kula dasu yai megari yaji dadin haka muka wuce barrack dinsu ta falgore daga da sassafe mukaiwa Jos tsinke Nan ya bude account yasa kudin akayimun takaddun sakandire kunsan yanayin kasar nan




Agurguje a hannunsa nasa mu komai na rayuwa harda matata yarsa ce shekarata ta farko a makaranta ya auran ita na samu buk a Kano Nan muka dawo tare yasiya mun gida da kudina ya siyamun company guda biyu ya bude mun manyan super market da manyan shaguna inda na zabi sunan mu na gado alhaji Ibrahim gadon kudi a kowane Abu Dana mallaka shekarar mu biyar da aure shiru ba batun haihuwa nagama karatuna lafiya ba Kama kasa na waye baza kuce wannan iro na kauyen burji bane wata ran munje duba baban hajiya ba lafiya mundawo dai dai wani daji motar mu ta tsaya ruwa ya Kare gashi ba gari kusa hakan yasa na tafi neman ruwa cikin dajin dake safiya ce Haka na kutsa daji sai Naga ruwa me mugun girma cikin farinciki na karasa nasa jarka na debo ruwan sainaji kukan jariri abun ya ban tsoro na saki robar zan zura da gudu sainaji kukan yai yawa dana matsa chan saina hango wani Abu kamar Dan karamin

Please Login or Register in order to submit comment