Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yauwa bari kiji yadda nai Na kuri sarah a gidannan, sosai Hafsat tasa vedio record din yadda zai dauke su sosai yadda bazasu lura ba sosai Hafsat ta bude baki Tana kura bayani, inda Ameeraa kijin dadi shikenan ta gama aikinta, bayan ta gama bata labari Ameeraa tai ajiyar zuciya gaskiga ke A ce amma ni ina ganin wannan zai yuyu a gidana Ba dan Wlh akwai tsaro sosai dan baki taba zuwa bane nidai kawai kiban wata idea, zata bude baki tai magana wayanta ya fara ringing al, amin ta Gani da mamaki ta daga, ko sallama babu yace mu hadu, zaranda hotel zamyi magana, kallan wayan tayi itta bata da kudin da zata bashi Ma, dai dai lokacin ashrim yai sallana .ko kallansu baiba ya wuce, su Ameeraa ma mikewa sukai sukai mata sallama inda itta kuma ta nufi dakinshi dole kudi yau ya fito,.


Ameera Na fita ta kira Hakeey tare da fadin su hadu a gidan Sarah, komai yayi dai dai, da murna Hakeey tadauka car keys nata ta nufi gidan Sarah, inda Usman ke hanya cike da farin ciki,.


By Hajara Mami natty girl

*YAYANA MIJINA 90*
Sarah dake Gida Tana kallo,duk ta gaji da zama itta kadai,jin karar mota yasa ta fito, usman ta gani shida Abdul, murmushi tai tare da karasawa sannu yaya sannu abokin yaya, abokin yaya kuma sunana Abdul Ba abokin yayaba, murmushi tai to sannu yaya Abdul, jin horn yasa su kallan gate din, Hakeey ce ta shigo,ganinsu yasa tai parking a bakin gate din ta fito, Amera kuwa a waje tai parking ta shigo,gaisawa sukai, Ameera ce ta fara magana to shikenan Allah yayi dai yau komai ya dai dai saboda ta fada mun duk yadda abin ya wakana yanzu dai mu shiga daga ciki insa muku a plasma TV kuka gani haka kuwa akai, sa musu tai inda Hafsat ta zage tana ta zuba, jijjiga kaii Hakeey tai wannan matan baata da hankali bai kamata a kirata da Mace ba saboda bata kishinsu, nan usman Ma Ya fada msu yadda sukai da al, amin, itta dai sarah tayi shiru bata San taya zata sakawa Hakeey da yaya usman da Ameeraa akan taimakon da suka mata dan badan suna bata taba kawowa cewa Hafsat ce tai mata wannan abun, Ameera ce ta Mike tare da fadin zata wuce hakama Hakeey, sarH ce ta raka su sai godiya take zuba musu,kaii sarah godiyam ya isa haka plz ai komai yiwa kaine, sannan next week zaa koma skull sai mun hadu scan hanifa kuma inajin gobe zata dawo taje logas gun yan uwant,ok Allah Ya kaimu sister da haka sukai sallama,.

Dta koma part din nata Ma su usman basa nan hakan yasa ta shiga daki tai sallah tare da godewa Allah da yasa mata komai yazo da sauki,.

Mom kuwa haka ta kuma gida duk ranta a bace, dakinta ta wuce dad dake xaune a parlour yasan tana cikin tashin hankali amma fushi yake da itta.

9:00 sarah tai shirin bacci ta zunbula katon hijab ta nufi part din Yaya Usman da sallama ta shiga, yana dube dube a laptop, zmaa tayi sannu yaya, yauwa sarah kinsan wani satin zaa koma skull? Eh dazu Hakeey take fadamun, dama yaya godiya zan maka Na gode Allah Ya saka sa alkairi Allah yasa aljannace makomarka, murmushi yai Na gode sarah, ki shirya gobe za muje Jigawa gun mama da baba mu sanar musu komai, cike da murna tace Dan Allah, daga mata kai yayi, yauwa yaya wannan hutun bakaje hutu gida Ba,wayanshice ta fara ringing, dauka yayi tare da fadin zan kirakk anjima, jin yace zan kiraki yasa ta hade rai wato yayi budurwa kenan, bata karawa cewa komai Ba ta mike tare da fadin saida safe,.

By Hajara Mami natty girl

*YAYANA MIJINA 91*

Kallanta yayi yana kiranta amma ko ta juyo, hakan yasa yai murmushi tare da fadin nusaiba ce fa,.

Da sallama Hafsat ta shiga dakinshi, ko kallan inda take baiba, zama tayi kusa da shi ta rungumoshi haba my dear wai meyasa kake ta jamun ajine kwana biyu ne konayi laifine ne? Zare hunnta yai, me kike bukata bana San damu plz,.

OK dama business ne zamu fara da sadiya shine nace bari in tambayeka Ko zan sami wani abun,ke wai baki da magana sai ta kudine? Haba my dear business fa, naji nawa kike so, ajiyar zuciya ta sauke one million Ma yayi,kallanta yayi saikoma ya dauke kai, wayanshi ya dauko, Ya sa wasu number Ban account number dinki nan ta karanta mai, transfer yai mata Na million daya da rabi, jin wayanta yayi kara yasa ta kalla zaro ido tai Dan bata dauka zai yadda yai mata Ba, peck ta bashi kumatu ta fice tana murna, kiran al, amin tai tare da fadin gobe su hadu yau dare yayi, OK kawai yace mata sannan hanging up,.

Kamar yadda yce da sassafe ta gma shiri ta hada komai nata, tana zaune a parlour Tana jiranshi, da sallama ya shigo kallanta yayi tayi kyau raban da tayi kwalliya har Ya manta holding arms yayi yana kallanta ta, jin ana kallata yasa ta dago sukai ido biyu tabe baki tayi tare da juyawa, kusa da itta ya zauna tare da fadin laifi nayi? Aa tace dashi;tana shirin mikewa yai saurin riko hannunta sorry nusaiba ce fa jiya ta kirani,kunya taji to ni dama ai bance wani abu Ba cema nayi haushi naji, eh mana gashi naga kina nuna kishi, uhmmm nifa Na gama shiri mikewa yayi tare da fadin muje nima Na gama ai, haka suka nufi hanya sai Jigawa,.


Hafsat kuwa da wajen 9:00 ta gama shiri, ta fito ashrin dake parlour yana hadA tea ko kallanta baiba, sai Na dawo tace dashi sannan ta fice,. Direct inda sukai zasu hadu nan ta nufa, tin daga nesa ta hangoshi yasha ado yana jiranta

By Hajara Mami natty girl .


*YAYANA MIJINA 92*
DA murmushi ta karasa gun shi, shima murmushin yayi manya sannu da zuwa, yauwa babban mutun,mikamai check tayi tare da Xama karba yayi yana karkada takaddan, aikin ki na kyau tun kafin mu zauna kenan? Murnushi tayi ina neman afuwa akan abinda da Ya faru bansan abin zaikai da shiga prison ba am sorry plz, baki da matsala,yau Na gode nikuwa ta akai har ka fito? A Ya suka iya dani tunda naki fadan gaskiya dole dolen Suka hakura suka barni Na fito, kaii amma fa na gode, murmushi yai back to business, sannan Abu Na biyu alkawarinmu na koma Maye Na nema xaki mun to wannan ki ajjiye shi lokacinshi nanan zuwa, OK ina jiran lokacin sannan kuma bawai kudi bane aa inyazo zakiji, mikewa yayi I have something to do now, itta mikewa tayi nima zanje gun sadaiya, adawo lafiya da haka sukai sallama,.

Su Sarah kuwa duk da sanmakon safaen da sukai sai wajen 5:00 suka iso Jigawa duk da gudun da usman ke shatatawa, kunsan jigawa da abuja ba kusa ba, tun daga farkon gari taji wani dadi kai gida akwai dadi,murmushi usman yayi Allah ko? Wlh yaya,horn sukai mai gadi ya bude musu, ko parking vai gama sosai ba ta fice da sauri, da sallama ta shiga parlour ba kuwa hakan yasa ta nufi stairs, mom tana daki tana bacci sai jin mutun tayi akanta da sauri ta mike, goge idonta tayi dan tabbarwa, sarah yaushe a gari keda Abubakar dinne?sai yanzu sarah ta tuna da ashrim, mikewa tayi aa mom nida yaya usman ne, ke da usman kuma? Shi ashrim dinfa? Mom lavarin nada tsayi, ohh kiban amsa Mom sai mun zauna;fucewa zatai mama tai saurin tsaidata wai bazaki tsaya kimun bayaniba! Juyowa tayi mom Abu daya zan fada miki before mu zauna yaya Abubakar ya sakeni saki biyu tana kaiwa nan ta fice, sosai mama ta girgiza, yaushe me yasa sarah bata damuba, innalillahi kawai ta furta, wayanta ta dauka ta kira Baba yazu gida yanzunnan, abin dabai taba faruwa a family ba gashi yau ya faru,.

Sarah kuwa kitchen ta nufa taci wannan taci wancan duk itta kadai, usman na bakin kofa yana kallanta, murmushi yai kodai, ashrim zaiyi baby ne, meat pie din hunna ta saki tana kallanshi, da mamaki, sai kuma ta fice batace mai komai ba, a parlour suka tadda da mom duk tayi zugun abin ya dameta, dai dai lokacin baba ya karaso, har kasa suka gaida shi,sannan suka zauna suka fadawa Mama da baba yadda abin ya wakana, murmushi baba yayi dad din ashrim din ya fada mun ai, kallanshi mom tayi shine ni baa fada munba kenan? Gani nayi inna fada miki hankalinki zaki daga shiyasa, jijjaga kai tayi amma Wlh wannan Hafsat bata kyauta ba,.
Kallanta yayi Na sanarwa da uncle babba dama ai sune masu hada auren, yace zaiyi tarun family ranar Monday saboda haka ku shirya da wuri zamu isa birnin kudu, daga kai tayi,.

Mom ce a daki tayi tagumi, kallanta dad yayi wai me yake faruwa NE, goge kwallanta tayi, wanna son ne kwata kwata baida kwanciyar hankali da matar shi, vansan ya Xanyi ba nayi dana sanin hada auren nan, duk yaji maganar amma bai nunaba, ai kadan ma kuka gani ba kunci zalin yar mutane Ba, haba alhaji ba haka Ya kamata kace ba kayo mana addua mana, tabe baki yayi ki shirya jibi zamuje family meeting Jigawa birnin kudu, kallanshi tai meeting name,meeting Na yarannan mana, an gano sharri akaiwa hafsan bansan hukunci da uncle babba zai yanke ba, sosai ta girgiza sharri waye ya mata sharri, indai kuwa hakane zata nemi gafara amayar wa da ashrim matar shi,.

By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: *YAYANA MIJINA 94*

Jin dad yace sarri aka mata yasa mom ta kira ashrim ta sanar mai, he sosai ya shiga tunanin WA ye zaiwa sarah sharri yasan dai Hafsy Ba santa take ba amma bayajin zata iya mata sharri, Ai kuwa duk wanda yaiwa sarah Na haka har yasa nai mata wulakanci Wlh shima saiya tantana kudar shi To me ma yasa ya saketa batare da yayi bincike ba, tun baya yanzu Ba yasan yana San matar shi Amma yasan yanzu tamai nisa wani hawaye ne Ya zubo mai yanzu IN anje meeting komai zaa ce ko wanne hukunci zaa yanke mai Allah ne masani, sallamar Hafsat ce ta saci goge hawayen da Ya zubo Mai, kallanshi tai lafiya naga kana kuka, eh ina da Na sanin rabuwa da mamata ne uwar yayana ina dana sanin yanke hukunci cikin bacin raine kamata yayi inyi vincike amma banyi Ba na sake, gashi yanzu sunyi bincike sun gano cewa sharri akai mata,sosai ta tsorata dajin wai sharri akai mata To taya akai suka Sani kallanshi tai to wa ake tunanin zai mata sharri? Ni ma Ban Saniba zamuje family meeting ran Monday in munje zakiji yadda zata kaya fashewa tayi da kuka Wlh ba inda zanje kawai inje cikin danginku a dingaa nunamin wariyar launin Fata, kuma da gani hda baki akai kawai so ake ace nina yi mata sharri kallanta yayi yadda ta wani burkice, to IN kinsan bake bace maye Na tada hankali ai ko ance mun kece bazan yadda Ba sai Na gani da idona Abu daya zanyi xan bada hakuri abarni IN maida Matata, Ai tuni ta Kara birkicewa zaa dawo da sarah gidannan aikinta zai tashi a aikin banza kenan ina ai dole tasan abunyi dakinta ta nufa harda sa key, AL, amin ta kira tana sanar mai, tare da zargin ya fadu gaskiya, ajiyar zuciya ya sauke ke kin tabbatar baki taba fadawa wata wannnan maganar Ba, shiru tayi inbanda Sadiya saikai daka Sani, kara tunani daii, eh na tuna akwai wata kawata dana Ba wannan shawarar murmushi yai dan dama ysan da wannan zancen, da kika fada mata kin Kara ganinta a gidanki? Aa tace dashi, good bincike suka turata gidanki may be ma shiyasa suka barni Na fito daga prison sakin wayar ta tare da fadin kin cuceni Ameera kin cuce ni zaman dirshan tayi tana kuka yanzu ya zatayi gashi bataci dukiyar ba kuma bata sami soyayyar ba, Sadiya ta kira tasa mata kuka

By Hajara Mami natty girl

YAYANA MIJINA 95

Sosai take kuka shikenan sadiya asirina zai tunu gashi ban sami abin da nazo nema Ba gashi ban sani soyayyar shiba yanzu ya Xanyi Ameera ta cuceni nashiga uku nashi GA uka, come dowm, Ai bazakiyi biyu babu Ba kawai ki ce bazakije meeting dinba inya tafi ki tattara komai Na gidan da kikasan mai tsadane ki siyar kibar mai gidan Dan nasan yana dawowa zai baki takaddar ki, shikenan hakan Ma yayi, kira mom dinta tayi ta zuba mata karya da gaskiya wai sunyi fada har yana cewa zaii saketa .

Daki ashrim ya koma ya dauki wayarshi tai dailing number din sarah, lokacin tana shafa mai daukar wayar tayi sabowar number ce tabe baki tayi tare da dagawa, salma alaikum, shiru yayi hawaye Na zuba yayi missing komai Na sarah hatta muryar ta girki da tsoranta tsabtar ta, sallama ta Kara yi hakan yasa ya daure yace Sarah, sosai ta tsorata dajin muryar shi muryar da bazata taba mantawa ba, shiru tayi gabanta Na faduwa, sarah ashrin ne, hawayene suka fara zuwa mata, sarah Dan Allah kiyi hakuri Dan Allah Wlh sharrin saidanne yasa Na sake ki Dan Allah sarah ki yafe mun bana San kidinga fushi dani, ki taimaka ki yadda a family meeting In mayar dake gidana wlh sarah in saki, plz Yaya yace isa Dan Allah bana sanjin komai naka Na yafe ma komai kamun Na yafe amma dawowa gidanka Dan Allah ka cire shi a ranka Wlh yaya Ban taba jin sanka va kuma banana tunanin zan taba yi Dan Allah Dan annabi kayi hakuri tana kaiwa nan ta kashe wayar, kallan wayar yayi hawaye ne zuba meke shirin faruwa shi baitaba jin San wata mataba sai itta amma yan neman rasata, tashi daya zazzabi ya rufe shi sosai,.
Washe gari ko sallah asuba da kyar yayi, Hafsat dake daki tana tsara yadda zatayi aikinta rashin ganinshima baisata zuwa ta duba ko lafiya ba itta yanzu ta kanta take,.
Ganin bata lekoba yasa ya dauki wayar shi Ya kira Mom, a rikir kice ta nufo gidan nashi lokacin Hafsat na dining tana juya abinci Dan baxata iya ci ba, harara mom ta aika mata tayi dakin nashi sosai jikinshi yayi zafi ga zuciyanshi yadda take mai kuna abin ba dadi kuka Mom ta Fara ta rasa ya zatayi, gate man ta Kira Ya tayata daukarshi tasa shi a mota sannan ta koma cikin gidan, kallan Hafsat tai ta nuna ta da yatsa ke baki da mutincu baki da hankali na miki rana kida uwarki amma kin mun dare ko shikenan duniyace ta isheku riga da wando harda zanin daurawa, kallanta Hafsat tai dallah malama kibar mutun yaji da abun dake damunshi mana kina wa mutun ihu a kai, ni kike fadawa haka Hafsat? Ai ke ba uwata nace, dauketa da mari mom tayi ta bugata a jikin dining din tai waje tana fadin kin kusa barin gidannan,.
Direct asibi ta wuce dashi likata yai dube duben shi, kallan mom yayi danki yasa Abu a ranshi ya kamata ya cire ya rage tunani dan kubucewa ciwon zuciya, sannan kum jinin shi yahau, mika mata takarda yayi GA wannan adnga bashi zai dinga taimaka mai sannan a dinga bashi kulawa plz, tana hawaye ta karba gani take koma Maye itta ta jawowa Dan nata, (nima dai haka nace itta ta jawo kam ).

Gidata ta nufa dshi direct dan tasan Hafsat Ba kala zatai dashiba gashi gobe zasu tafi Jigawa jibi a shiga meeting,.
A parlour ta tadda da dad take sanar mai ko A baice ba ganin hakan yasa ta fashe da kuka amma alhaji naga Na dauki laifina ya kamata a min hakuri haka amma ina Ma magana sai sharenumi kake wannan wanne irin abune da wanne zanji, kallanta yayi to ya kika San In miki yaronnan shiya jawa kanshi komai amma kice IN sa baki toni mai zance shikenan kawo takaddan xan siyo magunguna, kallan ashrin yayi ya jikin son, hawaye ya fara Dan Allah dad kaba sarah hakuri Wlh ina santa Dan Allah kace ta dawo gidana, naji zanyi iya bakin kokarina amma kasan banine kida hukunci ba uncle babbane duk yadda yace ta zauna hakan zaai,. Saboda ni bani da abun da zance, yana kaiwa nan Ya Mike Ya tausayawa Dan nashi amma koma maye shi yajawa kanshi,

By Hajara Mami natty girl
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: [11/18, 9:32 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 96*✨

Itta kuwa Hafsat kuka tasa shikenan tasaan tata tazo karshe what about in sarah ta dawo gidannan abun saiyafi bata mata rai ya Xama kenan tayi aiki a banza ina bazai yuyu Ba,wayarta ta dauka ta kira mom dinta take saida Mata mom ta mata duka ta dauki ashrim sun bar gidan sosai ran mom din Hafsat ya baci aikuwa zan hadu da lubabatun haka ake yanke hukunci wato bayan danta tabi kenan, shikenan ki debo kayanki duk sanda suka dawo yazo da kanshi ya karbe ki in kuwa tazo zai gane kureen shi tana kaiwa nan ta kashe wayar, shiru Hafsat tai dan itta tasan zamanta yazo karshe a gidananna mikewa tayi ta nufi da trolley dintaa ta biyun karshe, lokan kudinnan ta bude ta juye dukka Dan bazatabar mai ko kadaan ba tai aikin vanza, bayan ta gama ta koma dakinta ta debo trolleys dinta ta juye kayanta, ta hada komai sannan ta koma mota ta zaba komai tadauki abin da take da bukukata taba motar ta wuta,.

Bayan dad Ya koma gida ya siyo maganin, mom da kanta bashi nan danan bacci ya dauke shi, sai wajen magariba ya tashi zaZZIN YA tafi amma zuciyarshi Na mai kuna sosai,. Zama yayi akan gado ya dafe knshi yana tunanin zuwansu Jigawa gobe, toro kafar dinkin mom tayi da abinci a hannunta, sannu son ya jikin? Da sauki mom, yauwa ga abinci kaci kafin anjima ka shirya dan da wuri zamu wuce, daga mata kai yayi kawai,. Abincin yaci sannan yai wanka ya nufi masallaci,.

Sarah ce zaune a parlour tana kallon abin da ta dade batayi shi a kwanciyar hankaliba kenan, da sallama usman Ya shigo amma shiru Ba amsa dan kallon yai gaba da hhankalinta, zama yayi kusa da itta shima yana kllan, tabe baki yayi danshi Indian film basa wani burgeshi, mikewa yayi ya kashe TV din, da sauri ta kallanshi haba yaya film din ya dauko dadi fa, zama yayi eh you dauko dadi amma sanda zaa zo a sace gidan ai bazaki saniba, har kema sai daukeki baki saniba kina kallo sai kinga bakiga TV xaki dadawo hankalinki,dariya tai haba yaya a sace ina kllo har a dauke ni bazanjiba sai naga Ba TV,, eh mana nidai ya zama dole in mukai aure bazaki dinga kallonnan ba, mama ta karba da kuwa yafi Ma Dan kuwa tsaf zaa sace kayan gidan tana kallo bata saniba, turo baki tayi, wai mama taya zaa sace kayan gida Ba tare dana saniba, uhmm niba wannan kuje ku shirya gobe ten xamubar gidanna, a haba Mama ina dutse ina bkd 30m ne sai La, asar zamu bar gidannan, to mijina bari in bi naki maganar, Mutmushi tai,.

ByπŸ™‹Hajara Mami natty girl πŸ’ƒ
[11/19, 11:44 AM] πŸ™‹Hajara Mami natty πŸ’ƒ: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 97*✨

Washe gari 10:00 suka gama shiri suka nufi bkd, a hankali suke tafiya saboda basasan zuwan wuri, 11:00 suka karasa, babban gida ne dake ne unguwar dutsin mai dodo, gidane babba dan zai iya yin rabin unguwa inma baifiba, gate na farko suka nufa batare da bata lokaciva mai gadi ya bude musu dan yasan da xuwansu,gate Na biyu suka nufa nan naga parking space sukia parking sannan suka hau motan daxai shiga dasu cikin gida (hhhhh Aunty ummi nima fa A ai kin gane ),inda ake parking motan anan mutumin yai parking sannan suka nufi kofa wani mutun dake zaune a bakin kofar yai saurin tashi tasa hannunshi gaba daya a jikin, wata computer kamar ATM machine sannan kofan ta bude, zasu shiga kenan suka jiyo murya nusai tana kiran yaya Tare mukaxo, tsayawa sukai suna murmushi wata mata Na gani tana murmushi da gani maman usman ce sai Abbanshi a gefe,. Da sauri su sarah suka karasa har kasa suka duka suka gaida mama da abba, sannun ku da xuwa, dad ne suka gaisa da Abba mama da mama,abba ne kefadin amma sanmako kukai? Eh Wlh kasan iyayen namu basa San African time, murmushi sukai tare da karasa ciki Wani babban parlour yai musu welcome,zama sukai a kujerun parlour, masu aikin dake aiki a parlour suka gaida su da biyyaya sannan wasu suka kawo musu kayan saa su lemon, daya kuma a nufi wani gu ta dannan wani Abu nan naji yana fadin you have a visitor, kunyi baki,saida ya fada wajen sau uku sannan yai shiru (Aunty ummi ya kikaji hhhhhh) ,wasu tsofi naga suna sakkowa daga stairs Mace da na miji wato uncle babba da hajiya babba, saukowa sukai da murmsushi a fuskarsu, suka zauna nan aka hau gaisawa,nan naga mutane nata shigowa ana Xama ana gaisawa,gaskiya family ne babba,.

A bangaren su ashrim 9:00 suka gama shiri dan flight din 10:00
[12/27/2016, 4:51 PM] Queen Hakeey: πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟🌟🌟
πŸ’«πŸ’«πŸ’«
🌟🌟
πŸ’«
*✨YAYANA MIJINA 98✨*
Basu suka isaba sai wajen 1:00 direct masallaci shida dad suka wuce dake cikin gidan inda su minaaal suka nufi ciki, tun daga nesa suka ango Yan mata family suna harabar gidan ana ta hira, da sauri minal ta karasa ko sallamaa babu wowww bari In baku one shut plz, nusaiba ce ta taso da sauri tare da fadin oyoyo,rumgume juna sukai suna fadin oyoyo sister, gaba daya matan sukaai kasa suka gaida mom cikin biyayya, amsawa tai da fara,a a fuskarta, sannan ta wuce ciki;su kuma Suka zauna a cikin mata Yan uwansu Yan mata,.

Bayan su ashrim sun fito daga masallaci, akai ta musu sannu da zuwa, wani saurayi naga ya dan matsa kusa da ashrim, yaya ina wannan kanwar taka wacce bata San magana sosai dinnan, murmushi yai Tare da fadin mami, yauwa itta, murmushi yai Tana ciki, kasan Allah yaya kanwar nan taka burgeni take bata da surutu, kallanshi yai anya kuwa zaku zo daya itta fa bata San me surutu dama, umar ne to kaga shi shiru shiru ne, kai kuwa da minal ka dace, aa ni bana San minal shegen surutu ne da itta, murnushi yai tare da yin gaba dan baya San wannna surutun hankalinshi yanzu yana GA meeting din da zaai,.

Usman ne yasha gabanshi barka da zuwa Dan uwa, kallan hannun daya miko mai yayi sai kuma ya mika mai barka,yana kaiwa nan yai gaba murnushi usman yayi Dan yasan haushin shi yake ji,.

Tunda nesa suke jiyo surutun yann matan nan sai zuba suke, da murnushi Yan mazan suka karasa dan suji labarin me ake, dan minal ce a tsaye sai zuba musu

Please Login or Register in order to submit comment